Showing 51001 words to 54000 words out of 194085 words
Chapter 18 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt
wanda bai san familyn shettima bulama ba,ita kanta tana da babban rijiyar man fetur a kasar bare kuma aliyu da mahaifin shi ya mutu ya bar masa gado anan...
"Tace Aliyu badan kar Allah ya kamani ba da saina sa ka sake ramla dan abubuwan nata yafara fin karfina
Tace jiya ajirgi da muka sauka nakejin sabon deal din ta dinke,halal business dake saudiyan be ishe ta ba?..Ina ita ina hade kanta da "robber industry".. Wato kamfanin man fetur ne daga america masu ci da kwace da zalinci..
Shikansa "Robber" an samo shine daga kalman arm robbery...aliu gaba daya rasa abunda zaice mata yayi...zuciyar sa na mugun cunkushewa in yaga yadda mahaifiyar sa take nuna tsananin bakin cikin ta akan auren sa da ramla shide har yau baya fahimar komai amma hakan ya zauna ya lallabata sosai,hasalima maganan da suka wuni yi kenan har ta kammala abunda zatayi ya rakata airpot ta koma coast Dawowar sa gidan be bi takan kowa ba dakin sa ya nufa straight ya kimtsa ya hau bacci,se can wajen la'asr ya farka sakamakon repeated missed calls dake faman shiga wayarsa..
A kasale ya janyo wayar yana scrolling heaps of business calls wani sako nadaban yagani
"Salam yaya aliyu fatan kana lpya..nayi ta kira baka dauka ba,dama zamu zone ni da maryam amma yanzu mun wuce lagos maybe in muna dawowa xamu sauka a gidan ka"..pls reply
Hmm kawai yace bai bari ya rufe sakon ba ya tura mata da amsar Cewa Allah ya dawo da su lpya thy r welcome..
zakiyya da maryam close cousins dinsa ne wanda tsaban yadda suke zumuncin su me tsafta ada can har ake musu kallon yan ciki daya..
Ita maryam ta girme su duka tana aure ne a london yayan ta hudu wato.."bilal ashna,ahmad da banuja mahaifin ta kamar kani ne awajen mahaifin sa..ita kuma zakiyya
Ya girme ta da shekaru biyu tana aure ne a sokoto yayan ta biu..sede ita daga fannin mahaifiyar sa take
Auren sa da ramat ne ya lalata tsakanin zumuntar su ko ayanzu ma yaji takaici sosai dayaga sakon wai ace in yan uwansa zasu zo masa ziyara agidan sa se sunyi ta kwana suna kame kame?duk ramat ce ta jawo mashi,gaba daya ta addabe su da bala'i da rowa..
gashi basa iya tsayawa suga ana raina hjy binta agaban su so tuni sukayi hannun riga da harkokin ramat
Ramat intana gidan babu me zuwa masa,ayanzu rabon su dazuwa gidan tin ranar da akace amaryan sa fatima ta bace yau kusan shekaru uku kenan
Da takaicin haka aransa ya mike ya fda bathrum,ruwan sanyi ya sake ajiikin shi yana me sauke numfashi,so many thngs going round his mind aciki harda tunanin jud,ko yaya take?. two days bayanan bema san yatake ciki ba.
Set din Big size white comfy towel ya xaro ya daura akan lafiyayyen kugun sa,dan karamin ya riko a hannun sa yana me goge suman kansa zuwa fuskan sa da faffadan kirjin sa..
Wani sauke ajiyan zucia yyi agaban madubi yana me kare kallo ma suman dake kwance akan chest dinsa sunyi luf dasu babu tantama tsananin bukatar mace yakeji aransa amma seyaji gaba daya ya rasa gane me ma zaiyi,..haka nan ya share ya danne abun bisa sharrin sihirin ramat..
Jallabiya kawai ya zura yayi sallolin sa a daki ya dan sha coffe to har akayi ishai be fito ba
Arnd 8pm ya mike ya fada bathrum
Wani wankan ya dadayi ya saka kaya me kyau all black suit na kamfanin girgio armani wanda suka fidda shape din ginannen jikin sa tsaf..yasha talkama ubansu da agogon rolex xv me shegen tsada,ya shafa mayukan gyran gashi ya taje kansa yana wani kyalli yau turaran posses kawai ya goga...
Wani drawar ya bude ya dauki macbook daga nan ya nufe home office dinsa zama yyi a nitse akan wata coded black leather arm chair wanda taji kwalliyar tutan nigeria dana US agefe agefe"..anan Baiyi ko minti biyar ba majigin dake manne da jikin bango a wajen yayi connecting dinsa da international tv interview da ake yi da shi a switzeland.
Tattaunawa tsakanin sa da wasu turkish ammunition contractors ne inda ake jin takaitaccun bayanai a tsakanin su..
Aliyu yy kusan awa uku da rabi anan dan haka kafin ya fito a dakin ma dare ya dan nitsa sosai gashi gobe ne komawar schl din jud hakan ya sa aka taso masa safiya cikin tsohuwar daren ya bata aikan da yayy niyya ze bata.
Bangaren jud kuwa as usual da mararin sa ta kwana a zuciar ta musamman datayi noticing absent dinsa kwana biu
tana farkawa kuwa Idonta ya fada kan ɗan ƙaramin table ɗin ke gaban gadon ta wani envelope ta gani a wajen kamar baza ta kula ba domin ba halinta ba ne shiga abin da bai shafeta ba amma tunda a dakin ta ne sai ta miƙa hannunta ta ɗauka har lokacin ta na mamakin ganin envelope ɗin a hankali ta buɗe envelope ɗin da bata san mene ne a cikinsa ba arba tayi da makudan kudi wanda akiyastwar idanun ta zasu iya kaiwa dubu dari
in 500 naira slips sabbi kyal tagan su zarowa tayi waje duka ta juya kudin ahannun ta bata dai san na menene ba
Kyabe baki tayi ta aje su ahakan,ta dora towel ta wuce bathrum after 30 minutes ta fito ta doro wanka hade da alwala,daga kai tayi ta kalle time at same time tana sauri sauri wajen shimfida dadduma
Wani burmemen oversiz hijab tun na gidan inna ta maka ta tada sallah,ko sallama batayi ba kncking ya bi ya ishe ta dan haka ta hade rai ta taho cikin kukkuni tanacewa waye?..as usual safiya ce ta amsa daurewa tayi suka gaisa dayake bata maida kudaden yadda ta same su ba nan safiya ta samu daman mata bayanai akan su..
Tace yau zaki tafi schl ko?jud tace eh..nan ta dauko kudin da envolep din me gaba daya ta damka mata tace toh alhji ne dama ya bada aika abaki yace kirike a hannun ki kina amfani da su zuwa two weeks in bazasu isheki ba se kigayamin dan Alhj baya nan yau da safe yaje kaduna...
Shii yace ma kar atashe ki
dada kallon kudin jud tayi sannan ta ce ok dan tun jiyan ta duba taga kamar angama mata komai an biya mata schl fees aynzu bata ma san me zatyi da wannan kudin ba
Bayan ficewar safiya se ta kintsa kanta Cikin yar Gown na material red nd black da sandal heel da karamin schl side bag shima baki..
Fruits salad din da masu aiki sukayi kawai ta tattaba ta fito,nan ma still safiya ta gani awaje tare da wani dattijo shima sanye da blue uniform,"..ko gaisawa basuyi ba ya shiga washe baki yana ta kallon ta kamar idanun sa zasu kife nan safiya tayi mata nuni da wata kafurar mota kirar"jeep wrangler..deep blue colour da alama befi sau biu aka fita da ita ba..safiya tace ga motar zuwa schl dinki,alhj yace zaki iya daukar kowanne amma wannan dinne permanent sch drive dinki seta nuna mutumin tace ga driver ki,"se wani washe hakwara yake kanyi ta kalle shi se tace da shi sannu ya amsa Jikin shi na rawa ya bude mata seat dib baya, yaja ta suka nufi hanyar university ..
Daga nan saida tayi kwana biu sannan suka hade da kawarta mariya,duk iya korafi da fushin da mariya ta nuna besa jud ta gaya mata dalilin cutin din ta off datayi ba
Kawai de ta fada mata cewa yanzu agidan ramat take zama akarkashin daddyn ta aliu..
Tuni se tadin su ya karkace ya koma kan ramat dake dukan su dama sun saba gulman ta..
Acikin hirar ne har mariya ta dan lura da yadda jud take azizita kyaun aliyu
Da alama jinin ta ya mugun haduwa da shi,a hankli har ta soma tsokanan ta tana cewa..jud din dady aliu..."ashe akwai sabuwar drama kenan in anty ramat ta dawo,..
Jud seta hararrta tace ai saitayi,dama duk abunda nayi me kyau bata gani,i wander why abba aliu ya aureta kwata kwata bai dace da ita ba..he is nice and she is so wicked...sosai abun yke bada mariya mamaki dan bata saba jin jud tana kare wani namiji arayuwan ta ba
A kullum dai haka suke hirar su,
Duk dabiun ta na masturbation da kalle kallen babu wanda ya sauya
Sede tarayyar ta da aliyu a fantasy world din ta shiya sa ba a ganewa
Aliu Yana can kaduna signing din wasu abubuwa kawai takaishi amma abun ze dauke sa kamar sati biu
Kwana biu haka yakan kira safiya yace abashi jud yaji lapyarta,to a duk sanda sukayi wayar nan awajen jud kwata kwata babu samun lpya..
Shima gaba daya yanayin su na motsa tsumin shi duk da bawani dogon hira sukeyi ba,a kullum zakaji yana lallabata ita kuma tana kwantar mai da murya kasa kasa...dukan su sun kasa gane ne suke nufi da juna
Shidai yakan daure ne yabita a kimance dan haryau baida wani mafita aransa
..daga yin wayar su ahakan har abun ya fara hana zucian sa samun sukuni he was suprise da yadda yakejin Allah Allah ya dawo gidan sa don yaga fusktarta
Jud kuwa tsoron kar abban ta ya kira safiya ta gaya masa maganan ciwo ya sa ta dage kullum zakaga ta fito ta sake tarr tana aikace aikacen ta tana dan girke girke
Dake aliyu bayanan kusan tare suke komai da sfiya har suka fara sabawa sosai....
Kusan kowa saida tasa ya taba taste din abincin ta,for the first time ma'aikatan gidan kaf suka samu sarari,atarihi ba'a taba sake musu fuska sun sha ko da ruwa bane da cupin gidan tsaban kata'i da iya kaskantar da dan adam irin na ramat
Amma jud har kayan kwamulashen datake yi su waina pancakes spring rools shwawarma haka xatayi da yawa kuma duk seta jera su ta babbasu sunci
Abun na yi musu dadi sosai,its been long someone treated them nicely ko safiya datake biye ma tsananin dokan ramat akan su yau taji dadin kimanta su da jud takeyi
Ayanayin farinciki da mutunta juna komai ke tafiya agidan,...
Bayan kwana goma jud tana kitchen tana kwaba flour da machine se ga safiya.
Tace jud,kawo kije zan karasa miki..yan uwan alhaj sunzo suna kasa ko zakije ku gaisa..
Jud bata musa ba tace ok,sannan ta wanke hannun ta ta nufi dakin ta ta kimtsa ta sake fetsa turare ta nufi site inda su anty zakiyya suke
page22
Contact 08060712446 if u want to buy do not share.
[7/31, 2:09 PM] SURAYYAHMS: _PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_
*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*
24*****wani irin kallon kallo suke aika ma juna har cikin kwayar idanun su ayayin da yabi tray din hannun ta da kallon mamaki.
...mentally ta wani lumshe idanu tayi ta kuma bude su atake ta rusuna kai cikin yanayin sanyin jiki da sanyin murya me tafe da mamakin ganin sa" tace sannu da dawowa daddy..."Aliyu yace jud yaya dai..ina safiyar ta barki kina aiki haka?jin sautin muryan sa nan su anty suka hankaro gaba dayan su atare suka juyo inda suka ganshi a tsaye a bakin main door
manyan kaya ne ajikin sa blue getzner da hula da alaman babu wanda yasan da dawowar san..."jud ta dago kamar zata amsa shi kenan sega safiya ta kwaryo kwana aikuwa tana hango bayan aliun ta tsandare cikin muguwar yanayin kaduwa da razana tayi baya aranta tana furta wayyo shikenan yau na shiga uku,". zubawa jud idanun sa gaba daya yy yana jiran amsa jud batace uffan ba nan duk su anty suka mimmike suka taho inda suke da fara'a suna masa sannu da zuwa yaran kaf wajen sa suka yo ya dan shashafa kawunan su."bai wani kula sosai ba ya shiga tambayar su anty ina safiya da zata bar jud tana aikin kwashe plates..anty maryam tace hala tana kitchen...cike da dauriya jud tace daddy dama ina dan tayata ne..ya dube ta beci komai ba ya sa hannu ya karbe dismisall tray din yace to jeki kiramin ita, tun kanma ta motsa sai buut safiya ta bayyana kanta agaban su tana me kwarbe tray din a hannun sa.."Barka da zuwa ranka shi dade an dawo lpya?wani kallon rashin jin dadi yabita da shi inda ko gaisuwar nata be ansa ba yace akan menene zan gaya maki abu bazakiyi ba?ga karatu ga aikin gida akan me zaki takura ma yarinya... Da rawan murya safiya tace ayi hkri alhj..anyi kuskure,Ko sauraron ta beyi ba yashiga mata surutu,seda anty zakiya ta gaji ta soma masa bayanin exact abunda yake faruwa, jud din tana tsaye tana jin su batare da ta dago kanta ba..
Still aliu be nuna ya gamsu ba Anty zakiiya tace aliu wai bakin cikin cin abinci me dadi kake mana ne?..ai inba ka yarda dani ba sai ka tambaye yaranka zakaji bayani..jud yar albarka ce Allah ya miki albarka kinji,.anty maryam ta dafo kafadun jud tace eh wallh yaya babu lefi muna...aliu yace ya isa haka maryam muje ciki kawai se ya juya Ya dube safiya yace anjima kizo ki sameni kuma kar in sake ganin wannan wasan... get bak to work..tace to da sauri ta mike ta kwashe trays din gwanin tausayi ta wuce da su kitchen adan fixge jud ta zame tabiyo bayan ta..
Anty safiya.. anty safiya... ko zuyowa safiya batayi ba sanda ta isa kitchen
Shikuwa Aliyu duk hankalin sa baya jikin sa dan baison koda wasa ace an bata ma jud dinsa rai,shida yake Allah Allah wata rana ace jud taki komawa gida ko abbakar zaice anbarmasa rikon ta na har abada..?
Hira suka tsaya yi da su anty,a kitchen kuwa jud da safiya sai ja ni injaka suke,safiya cikin jimami ta nuna damuwar gamon ta da aliyu anjima daga jud ta matso kusa sai tace ki bari ki je daki kawai ki huta zan karasa yin komai Jud setaji gaba daya safiyan ta bata tausayi Tace dan Allah anty safiya kiyi hkri bansan zai dawo bane da bazan barshi ya ganni ahaka ba..
Safiya Tace aa aiba laifin ki bane jud kedai kawai kije kihuta..aikin ya isa haka..nasan ransa ya matukar baci ai ma naci albarkacin ku,..jud zatayi magana ta katse ta da sauri tace kinga abun da nake gaya miki ko..shi alhj aliyu inyasa doka bai so ana karyawa
Jud zatayi magana again safiya ta tsare ta,"karkice komai kije karki karamin laifi..abadon ta so ba ta wuce ta nufi dakin ta, ranakun asabar da lahadi da suka wuce su anty by now sungama shiri yau monday zasuyi tafiyar su,babu irin hirar abincin jud da basu bada aliu ba amma haka fir yaki saukowa akan maganan su da safiya,tun ran da ya dawo take karban punishment aiki da aika akai akai saidai su ahmd basa iyayin shiru in basuga jud ba sun dinga tambaya kenan wani abincin ma ko safiya ta kawo basa son tabawa.
Jud kuwa ta damune da yanayin yadda taga safya ta rude,gashi Sam sam taki ta sake barin ta ta taba komai,in kaga jud a kitchen to se in su anty maryam ne suka sata yin wani abu,gaba daya lefin hakan ma aliu ya riga ya dora shi akanta yace da baki take doka ta ba da babu wanda zaizo yana sata girke girke....
A Kwana biyu kacal amma safiya seda ta rasa abunda ke mata dadi da bacin ran aliu,ranar monday da sassafe su anty suka fito da yaran su zasu tafi acikin mutuntuwa kewa da kyautawa juna suka rabu da jud har aiport aliu ya musu rakiya dakan shi da goma na arziki..
To gidan babu kowa daga masu aiki se jud nan ta same safiya tana dan rarrashin ta tana me bata hkri safiya Tace jud bansan yaya zanyi bane nikaina bason raina in hanaki abunda kike so ba,"jud tace akan ina shiga kitchen din?...to menene aciki..
Safiya tace,"hmmm dole fa ransa ya baci dan kullum xai kira yaji lpyarki amma ban taba gaya masa kinayin wani abu ba kinga na masa karya ko"jud tayi shiru..tace to Alhj baxai taba yarda dani ba kuma pls in har kina so in hakura indena damuwa to kiyi hakuri kema kidena shigowa kitchen din nan kinji?jud ta danyi shiru can tace anty wallhy bazan iya ba,nagaya maki kasala nayawan damina in bana komai,abba na in yazo sena min kallon marar lpya,safiya tace karki damu indai dan wannan ne ni zanna gaya masa lpyar ki lau..jud tace really?ai dana gode kuwa,safiya ta dube ta tace To mesa baki son ace masa baki da lpy,tace zai kaini wani waje ne nikuma bana so..safiya ta tabe baki..hira kadan sukayi jud ta nifi dakin ta.
Daga ranar jud ta zamto batada da matsalan komai dan sosai safiya take mata backup wajen abban ta,kullum takan nuna masa jud tana cikin sakewa da koshiin lpya,jud kuw saida tabbata kowa hanklin sa ya kwanta sannan ta fara saka idanun ta akan aliu..
Kwana biu Dayake kin kulata sosai se ita kuma takejin muguwar bukatar kulawar sa.
Bata sani ba shima mammatsewa kawai yakeyi amma azahiri babu wanda take masa illa a gidan sama da shi
Musamman inta fito masa da dressing me bayyana surar ta,agaban ta bazai nuna kamar ya san anayi ba amma in yaje daki idanun shi sun dinga memeta masa abunda yagani kenan,to tun yana iya shan coffe akai har ya dawo mammatse pilow da abun ya soma fin karfin shi kawai se ya yanke hukuncin shiga gym dan yana motsa jiki a matsayin wannan hanyar ne kadai yasan ze iya kaucar masa da abun aransa.
A duniyar fantasyn jud yanzu tayi nisan da bata iya banbace me kyau da marar kyau,yanzu haka burin ta shine tayi feeling din aliyu in reality ta koma yaya ne,wannan burin nata shi ya jefa ta fara wasu irin halayen da ko safiya bata ganewa,duk abunda xai jawo aliu yy magana memakon ta kiyaye se ta aikata shi.
Sakamakon haka driver ya sha karban query hakama safiya ta sha gwagwarmaya wajen girki dan wani bin bata tashi hankara sede tagan jud har tayi abinci dede cikin ta ta fito dashi tana ci...
Ga yanayin sexy dressing din nata se gaba gaba yakeyi,sau tari in ba schl zata je ba bata saka wani suturan arxiki wasu irin sexy tite tops da wandon jeans ta siyo da kudaden da aliyu yake bayarwa abata na sati