Showing 3001 words to 6000 words out of 194085 words

Chapter 2 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt

01 Sep 2025

1107

Number :07058797141
CITY:bauchi

Problem,complain or Any enquiry chat 08060712446.
[7/31, 12:59 PM] SURAYYAHMS: *KUDI..*
_Kumbar susa_ !

_SURAYYAHMS_

2...


Bangaren amarya fatima kuwa bayan sun idda nafila shafin hira mai dadi mai tsafta suka bude tsakanin ta da angon ta alhj aliyu,acikin hirar har yake mata tambayoyi dayawa daya shafi addini wanda aganin shi ya kamata ace kowacce ya mace tana sane da su kafin auren ta

Yau dai Wani nishadi da kwanciyar hankli ke ratsa shi wanda ya dade baiji irin sa ba,duk dama yasha gwada kawo mata amma Allah bai nashi nasarar samun nazama ba amma fatima ta dabance aransa

he feels so differnt with her ita ba zabin mahaifiyar sa ko dangin sa bane old time love ce wanda ya sa rai ita zata warkan da zuciyar sa akan abunda daya dade yana damu wa da shi akan rayuwar auren sa.

Ko ba ace ba yasan matarsa ramlat tamkar buhun kaya ne akansa kamar yadda ta zame kashin kifi wajen uwar sa da kuma dangin sa.

Sudai Basu taba cewa ramat itace makasudin rashin zaman amaren nasa ba anma abun a fili yake tunda takanyi ikirarin bata taba bari anyi auren sa lpya batare da ta tada mumunnan hargitsi ba sai akan wannan.

Karfe 10cas agogon batman dake jiki bango ya buga nan alhj aliu ya mike ya shige closet domin rage kayan jikin sa
Inda amarya fatima take xaune kunya yama hanata motsawa mayafin ta kawai ta iya cirewa ta kishingide akan makaken gadon ta tana aduoin da malamai suka bata

A haka cikin so da shakuwa alhj aliyu ya lallabata suka raya daren,cike da tatttali da nuna kwarancewar sa wajen iya nuna soyayya ya tarairaiye ta

Da shagwaban nata duk yabi ya like yana rarrashin ta don ko a cikin cikakkun mata masu niima yau ya dada sanin fatima ta dabance.

Tsaban ta wahala a hannun shi Ko bacci da kyar ta iya komawa,jikin ta yayi matukar kyau cikin nityn data sa dayake kalar ruwan powda ne da kyar ya iya runtsawa ya bar kallon ta

Da asubahi ma shi ya fara farkawa ya shiga gyara mata kwnciya ganin alamun ta jigata sosai a hannun shi ya sa bai tashe ta
Ba Kawai sai ya dora towel a kugun shi ya nufi bathrum abnsa

Murdawa da Rufewar kofar sa yyi dai dai da bude idon ta,tarwal ta bude idon kamar wanda dama ba baccin takeyi ba

Innalillahi wa inna ilaihi rajiun take son furtawa Har Cikin ranta amma sai taji ta kasa yin motsi da lips din ta,ga sautin kiraye kirayen sallah memakon taji hakan ma sautin Kiran ramlat kawai takeji a kunnen ta ita da ilahirin jinsinf masihirin tan ta.

Ji tayi kirjin ta na bugawa a zauce zuciyan ta na wani irin kakarin tunxira ta ko xata fasa ihu amma hakan baiyu ba cikin zautuwa ta shiga finckewa ita kadai alaman tana neman taimako

Duk nishi da buge bugen dataso yi bata iyawa Wani irin bankarewa ma kirjin ta yayi kamar wacce aka daure ta,da kyar tayi wuf tayo jefa da dankwalin kanta tana yi tana mai mikewa tsaye kamar zautacciya

Wani irin numfashi mai ban tsoro taja Ba bata lokaci ta fixge jiki ta bude kofa ta bar dakin,daga ita sai nityn ta take tafiya babu dankwali bare aron slipers akafar ta cikin kiftawar ido da bude shi sai gata abakin makaken gate din gidan

Allah ne ya bar makansa sani yadda ta tsere ma securites ta shige ta kofar dake garkame da makullai wanda ba a ko sa lahadin bude shi ba

Hanya kawai fatima ta saita ta mike baji ba gani har sanda ta bace ma ganin kowa....

Jim kadan da Fitowar alhaj daga bathrum yayi zaman mamakin rashin samun ta akan gadon amma sai bai daga hankali ba sanda har yaga ya shafe awa guda baiji duriyar ta ba

Bayan ya kimtsa kansa tsaf ya shiga neman ta acikin gidan sai dai duk wanda ya tambaya sai yace masa shima bai ganta ba

"Wani irin bugawa kirjn sa ya shigayi Sam Baiji dadin hakan ba,dmin hakn ba komi yake shirin tuna masa ba sai amaryan sa na karshe wato Khadija da ake zargin itace ta dawo kurciyan da aka samo akan gado sa a ranar daren auren su.

Ya jinjina kai idanuwan su duk sun kawo ruwa

"Whats happenin?
Ko nayi ma Allah wani laifi ne...bakin ci na rawa cikin fargaba yace
Yar sakin ma is no wher to be found? ya subhanallahi ya dada runtse idanuwan sa yana mai jin tsananin zafi aransa

"Kafin karfe tara na safiyar ranan kusan hankalin sa dana familyn sa yayi matukar tashi

"Where is fatima?"..

Kusan tambayar kowa kenan

Achan sokoto Wajen iyayen ta da kannen ta kuwa Bakin ciki da tsoro sosai ya mamaye su...

hjy binta bulama da tun faruwar abun take gidan itama ta daga hankalin kowa ana kan aikin neman amarya

In tayo tagumi sai tace"Li'ilafi khurayshin..aniyar kowa ta bishi

Sosai hjiya binta take habaici tana cewa sarauniya fatima dole xata fito Aniyar kowa dole zai biishi

Ramat kuwa tana dakin ta ko fitowa batayi ba,da sassafen kawarta hjy hamida take sanar mata cewa taje gidan malam takai farin kyallen kuma yatabbatar mata da yuyuwar nasaran aikin su kuma ba mai datsawa wannan karon ma suneda nasara akan fatima

"Zuciyan ta tarr... Wani nishadi ne ya mamaye ta

Sautin Wakar ta na sa'adu bori mai taken hadixa yar malamai ta kunna tana hayagaga tana rausaya kanta na kaduwa kamar tsohowar kadangariya,chan ta kunna hayakin tsadadden tabar marlboro ta bula masa wuta tana busa shi yana fadada hayaki da gayya ta shiga hura hancin ta ita kadai tana yatsinawa ...

Sosai abun ya shige ta hernesy mai zafi ta kwalkwala a wine glass shima ta masa zuka daya sanda taji tayi nak sannan ta shige bathrum ta lume cikin haddaen straw berry rich jacuzzi warm bath ta shiga wanke fatar jikin ta hankalin ta a kwance.

Koda alhaj ya shigo yana neman jn bakin ta akan faruwar abun,ci kan ka batace masa ba sai famar lailaya mayukan qamshi take ajikin ta tana shan qamshi

Hakan ya dada sosa masa rai Shi Baiga dalilin da amaryan sa xata bace,kowa na jaje ita tana abun daya dame ta ba.

Abun sai ya dame sa He is soo tensed har bai lura cewa batar fatiman ya sa shi yau da kusan kowa ma yau yake masifa,Allah yasani... Har cikin ransa yana kaunar fatima kuma ya sa rai sosai akan itace xata zamto masa that missing rib da zai dai daita duk wani al'amri dayake manne a kirjinsa wanda bai taba gaya ma kowa ba

"kwana daya tal agida na ace fatima ta bace,?...yo mema xaice da mai martaba sarki muhammd daya yarda da shi duk dama yaji labarin yadda abubuwan ke kasancewa da shi in xai kara auren?

Tunani dayawa sun dame zuciyar sa

Ayayin da Tsaki kawai ramat taje ja tana shiru tana jin kananun bambamin sa

"Wani bn Ba abunda yake cewa illah ramla ki taimaka min kifito min da fatima dan girman mahaliccin ki ..

Sai Ta dada share shi,Fafur ta bushe idanun ta dan Ko kulasa bata jin zata iya sa lkcn yi har suka fito falo yana tafe abayan ta

Ana hakan ne saiga Shigowar hjy binta da sauran yan uwansa su xakiyya da maryam site din,ramat tana jin su sai ta mike tsaye ta hayayyako ta tsaya masa akai tana mai dada daure fuskan ta,tasan duk sun tsane ta matukar tsana so Cike daff bori ta bushe idanun ta fara masa masifa
Tace "Ka wuce ka fita...Ta riko kugun ta tana fada da wani irin guts da gadara uwa itace mahaifiyar shi na asalif

"Wallh Aliyu baka isa kaci min mutunci ba ni nace kayi aure ne d xaka sa ni agaba?

Da kayi auren ina har boyemin ake dan an dade da laka min sharrin cewa nice nake hanaka aure? ..to gashi dai na tsame kaina akan wannan kuma babu abunda ya sauya,aure bai karbe ka ba amma an nace maka da shi kamar shan kunun dan wuta To ni dai a sararamin, nagaji..a yadda na cire kaina tun farko hakan zai cigaba,kaje ayarin ka su tayaka neman missing bride dinka
Ka fita a harkata

Ni Babu ruwana akan maganan bacewar matarka kawai ka fice ni bana son hayaniya .....

. .cike da mamaki alhj aliyu yace ramla mani kike fada ma haka dan na tambaye ki?

,turo dangwalin ta gaba tayi tare da turo baki,cike da nuna rashin da'ar ta tace pls the door is open right behind you..sai ya sake baki galala cike da mamaki .

Hmm kawai hjy binta tace tana kare musu kallo musamman ma ita cikin dakewa ta nemi waje ta xauna

" Tace,ai ke karamar yar iska ce ramla,
Wato Duk wannan bayani da akeyi ke baki damu ba ko?ramla ko wani yace kin dauki fatima ne kike wannan borin kunyar?

"Da sauri Tayi rau da idanu irin mani ce xa'a ce ma borin kunya? tsaban hade ran datayi fiskan ta kamar zai fashe cikin dauriya mai nuna ladabin dole datake ma hjy bintan adan sadade Tace"Ba'ace ba hajya amma me ruwana a acikin batar matan sa da xaizo ya sani agaba?Ina ruwana da auren sa..nidai a fitamin ina da abubuwan yi...

Hjy tace.."Ke? ta dube tana mai Kada kanta wai shin kin manta Kece uwargidan sa
Ne?Oh to Da shigar ki hidima da rashin sa agun mu duk abu daya ne tunda kina auren sa, agidan nan duk abu mai kyau ko mumunan abu da xai faru in har ya shafe shi kema ya shafe ki...ramla kina ji na?

" juya keya tayi tana yatsinawa kusan minti 3 tana shiru a Dan dolen ta ta kau da kai kasar makoshi ta ce naji hjy.

"Hjya bata kula taba tace To daga yau,kada
ki sake daka ma dana tsawa agaba na,dan ina mai shaida maki watan gurjuwan bakin ki yakusa kamawa

Uffan bata sake cewa ba har suka gaji da surun sukayi waje suka barta


Daga nan Dakin ta ta nufa a gaggauce tana rufe kofar kuwa Dariya mai ban haushi ta fashe da shi

...ta bingire da wakar sa'adu bori hadiza yar malamai tana gintsewa.

Akaci kwana biu ana haka,yau dadi gobe babu amma ko akwalar rigar ta,gashi ko borin kafin aure da tasaba yi kulluma batayi akan fatima ba bare media sunemi jin bakin ta kamar yadda aka saba,abun dai baiyi ma kowa dadi ba,kuma akasan xuciyoyin mutane duk ansan wacce ke haddasa hakan amma basu da ta cewa tunda basuji ba basu ganii ba

Both families saii aka dukufa da neman taimako,duk da haka Adduar da ake yi da istikaran duk idanun ta nakai

Hjy hamida babban aminiyar ta ma nacan a tsaye tana kare musu gida.

a rana na sha ukun cikin ikon Allah sai aka tsinci fatima.
.
" kowa na murna ana gode ma Allah
,ana cewa ba shakka Allahu sami'ud dua,da shike fatiman bada kafafun ta take yawancin tafiyar tan ba ba aljanun ke deban ta,so a kwana uku ma kawai har tayi nisan daya raba tsakanin abuja da jos,haka take ta tsaga wajaje babu iya neman dan adam da baayi ba amma ba'a ganta ba,sai ranar kamar a mafarki taga ruwa mai tsafta a gaban ta yana kwalala ga yunwa na yawan damun ta ga wahalan masifan data ke ji acikin sassan jikin ta gata ba a suturce ba

wani zuciyar ke ce mata ta bar wajen kar ta shiga ruwan amma wani bangaren ya turassa ta har ta tsoma kafa a ruwa aikuwa tana saka kafafun ta sai gashi ta bace
Bat,bata fito a ko ina ba sai bakin kofar babban massalacin mahaifin ta sarkin skt

Abun ya bada kowa al'ajabi A Cikin kalilan lokaci
Aka yi da ita cikin gida aka fara bata taimakon gaggawa,
hakama alhj aliyu da danginsa duka suka qarzayo masarautar sultan in no time ana ta addu a ana duba jikin nata ana jajan tawa.


"Bayan kwana uku da dawowar fatima sai ya zamto kuka kawai take iyayi ba tacin komi kuma ba sha bare magana

Akwana na hudun ta shiga ficike ficike tana yage duk wani suturan da aka rufa mata asiri da shi sai ta barka,kamar da wasa kuwa cikin dare tana bacci sai Allah ya karbi ranta.

Sosai akayi bakin ciki da jimami Haka aka ci kwana bakwai mai cike da magagin faruwar al'amarin amma ramla bata zo ba bare ta jajan ta.

Bayan komi ya lafa Dawowar su alhj aliyu daga skt zuwa abuja ne suka samu labarin ramla har ta cika ma rigar ta iska izuwa kasar italy,dan anan kayan datayi oder zasu sauka....


*KUDI..kumbar susa Gobe za'a farashi da yardan Allah*

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs


*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*


*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR any WORLD REMITS*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi

Chat 08060712446 for enquiries
[7/31, 12:59 PM] SURAYYAHMS: _PLS DO NOT READ IF U DID NOT PAY....._

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*

KKS3........Hajiya Ramlat david matori kerarriyar batangaliya ce daga kabilar tangalu na asalin jahar gombe state a nigeria.

mahaifiyar ta mai suna mrs jumare yar kaltungo ce mahaifin ta kuma sunan sa mr david matori shi kuma dan asalin yankin billiri ne.

"Mrs jumare da mr david ba wasu mutanen arziki bane,u can think of worst bloodline, domin kuwa shi mr david asalin dan gidan wani babban maye ne,haka itama mrs jumare yar wata shahariyyar karuwa ce.

labari yazo da cewa ba asan takamammen asalin su bama shiyasa addinin su ma sam ba'agane shi ba,yau aga suna musulunci gobe aga sun shiga church jibi basa ko daya,talauci kuwa kamar akansu aka kafa shi daga shi har matan sa basu da kashin arzki,zasuyi buga buga su nemu kudin amma nashi sai ya kare wajen bin matan bariki nata kuma ya kare kaf a rumfar mai saida kwaryan giya

haka ma idan sunka gaji da juna zasuyi dambe su bugu su xage kansu daga nan kowa yakan yi tafiyar sa yawon tazubar har sai abun ya ishe sa sannan ya dawo

Tsawan shekaru da suke tafiyar da rayuwar su A hakan basu da wata qaddara mai matukar muhimmaci a duniya face ramlat.

Ramlat Itace musu ya mace kwalli guda wanda dan ita suke sararawa basu rabu ba dan ita dan tana da farin jini sosai

Ramlat david Farace,kyakkwa mai dauke da dirin matan manya,sai dai tin tana karama yar shekaru 4 ta shahara da mugun hali da bakin xuciya

Ada chan anyi tunanin sakacin iyayene da illar girma cikin talauci ga ba abinci ba sutura,duk an dauka su suka taurara ta

Amma sai gashi ramlat tana cika shekaru 14 tun kan ma iyayen ta su nuna mata fa'idar zuwa gidan boka tasa kanta.

Ramlat sam sam bata da imani,ayadda kowa ya fahimce ta burin ta shine in ta same jin dadi bata so wani nadaban ya same irin nata shiyasa takan kawar da duk wani abun da zai zo daga baya

koda suke karatu a makarntan kyauta da gwamnati ta tanada a garin su ramla tasha kai malamai da yan uwanta mata wajen boka ana yadda taso da rayuwar su, ramla ta addabe zuriar tangalu sosau kusan kowa saida yasan luggan ta.

"Tana cika shekara 15 mutuwar mahaifin ta mr david ya daga su da kyar suka bar garin su suka dawo zama a asalin cikin garin gombe

Anan ma ramlat sai ta bude shafin rayuwa kasancewar bayan mutuwar mahaifin nata mahaifiyar ta mrs jumare ta koma karuwanci da karfin ikon ta babu ko tsoron Allah,mrs jumare ta kanje gararruwa yawon karuwanci ta dade bata dawo ba kuma bata sanin wani hali yartan take ciki,tunda ta bata wajen kwana tunanin koma a ina take samun na abinci da sutura bai taba tsare ta ba.

Hakan ya dada sa Ramlat tun tana shekaru sha shida ta bada budurcin ta ma dan anguwan su dake biya mata kudin makaranta awani hadadden private schl na yaran masu kudi

Anan ne ta hadu da mutane biyu da suka taka rawa a kundin tarihin qaddarar rayuwar ta

Na farko itace hamida othman
wacce aka fi sani da yar fullo

Itama yar gomben ce asalin bafulatanar dukku,jinin su ya matukar haduwa da ramlat dan ko bakaramin shakuwa sukayi ba.

Na biyu kuma itace raudah,ita kam ko magana bai taba hadasu ba amma class mate din ta ne wacce ita tayi sanadiyar haduwar ta da alhj aliyu shetima bulama.

rauda babulace ce ta ajin farko yar masu kudi masu anma masu tambadaddun harka,Alhaji aliyu ya nema rauda ne sanadiyar abokin sa just for flirting sake ya kanzo visit aje shan ice creams amma shi baya badala da yaran mutane.

kwasam sai gashi ranar yazo dubiya wajen raudah a makarntar anan ne kuma ramlat ta gansa har tasa idon ta na maitan so akan sa

daga nan bata ko tsaya neman shawaran kowa ba takai bukatun ta akansa wajen malami dan a mallaka mata shi.

boka ya mata kyakwanan bayani kuma ya gaya mata irin tarin arzikin dake zagaye da asalin destynin shi ita sam bata tsaya jin sauran bayanin ba ma a Take ta rude ta shiga cewa ita ko shan jini ne
Za tayi domin ta kasance matar aliyu
Na har abada

Shi Alhaji Aliyu shettima bulama dan gidan tsohon shugaban kasa ne,his dad was one of the privilaged billionares of his time,mahaifiyar sa hajiy binta bulama was once a chief justice of federation sannan ta rike mukamin minister for women affairs kafin nan mijin ta ya rasu har itama tayi retired.

Suma hausawan ne wanda A rayuwar su basu taba sanin talauci ba amma suna da ilimi kuma basu da bakin hali da kyashi,aliyu bulama ya ta so ne da kwarjini da ilimi na ban mamaki.

Tarin sa'a da rabo irin na Alhaj aliyu har a kullum akance gado yayi wajen mahaifin sa dan Tun yana shekara 21 a duniya yay arzikin mai yawan da ake iya nuna shi,ana kuma alfahari da shi sosai.

Alhj Aliyu Yayi kasuwanci,Yayi siyasa,anbashi senato mutane sunji dadin sa sosai har yaci shekaru 8 din nan ana kewar sa,mai martaba sarki skt ne ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login