Showing 87001 words to 90000 words out of 194085 words
Chapter 30 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt
 kafarta dake kan jajayen roses din har zuwa wannan hadadden ankle chain daya kawata wajeen yake kallo wani irin muugun sonta ke fizgar shi...
Aynzu baida buri daya wuce ya faranta mata,sake murmushi mai sauti tay ta daura yatsar ta akan writen flowers din cike da sautin shagwaba tace 
"I"sai kuma ta matsa ta taba na love ta kafeshi da ido tace "love" takara matsawa ta taba na gaba tace "you" tai dan karamar dariya me  dadi mai sanyi
Tace I LOVE YOU?
"Ya lura abun ya matukar burge ta
 A hankali ya tako ya zo tabayan ta bata ma sani ba ji tayi ya daura kanshi a gefen wuyanta ya kulle hannunshi akan cikinta murya chan kasa yace
 
"ur smile is priceless princess."
did u like my suprise?
cikin tsaleliyar shaukin so ta juyo ta kalle shi suka hade ido batace fa shi uffan ba,kiss yamata awuya har lokacin idanunta na kan rubutun a hankali yace mata
"Jud,I Love you"
I love u soo much...its feels like nothing can take u away frm me.
 Jud tadade cikin bugun zuciya tana kallon bakin sa sai kuma ya saketa  a hankali yakai guiwar shi kasa agaban ta ya riko hanunta ta juyo tana kallon shi yana me shirin rusunawa agabnta,Wani kwalo ido tayi cikin mamaki tuni tayi yunkuri itama zatai kneeling din kaman yanda yayi ya girgixa mata kai yace"no dear"..ki saurare ni kiji.
Jikin ta ne yayi mugun sanyi ta rasa me take ji gaba daya aranta sai ta tsaya tayi shiru tana me hadiyan yawu
hanunshi ya tura acikin aljihu ya ciro wani abu mai kyalli da haske Ahankali ya bude shi wani hadadden diamond bracelet ne aciki amma ansakaya shi da wrap ciro shi a wrap din yayi ya ijiye murfin agefe wata ajiyar zuciya mai nauyi ta kufce mashi,ya sake riko hanunta a sanyaye fuskarta ya 
kalla Ahankali kamar wanda yaxo tona asirin kansa yace
 "Jud,nasan zakisha mamakin yadda rayuwa tayi dani a matsayi na na wanda yaci ace ya kasance miki uba me kare mutunciki da nemo miki farinciki a duk inda yake, shi kansa kunci wani abu ne wanda yake da matukar azabtarwa ba kamar damuwa bane da zai iya nunawa akan fuskan dan adam anjima kadan ya washe.
" ki yafe ni...kiyi hakuri...nayi wasa da wannan darajar dakika ban na matsayin uba me kare ki,na bada shedan kofa ya sa nayita aikata abubuwa dake which im sure i did it with good intention
.so nake na samar maki lpy But to tell you the truth inaji ajiki na cewa na sa sonkai aciki wajen samar makaina sauki game da matsalolin dake cikin aure na
Kuma Ke Baki da laifin komai dan na dade da lura kin biye min ne sabida baki da wanda zai taimaka miki akan abunda ya dade yana gurbata rayuwanki ne
..i swear to you wani lokacin nima bana sanin mena ke aitakawa but one thing im very sure of now is i love you.
Kuma bana so in ci gaba da lalata rayuwarki,bana son incigaba da cin amanan iyayen ki,tunda har kin same lpya ina ganin babu amfanin boye miki sirrin zuciyata i want yoy to forgive me pls..Jud Kina da matukar kyau amma ba zallan shi yau nake nema ba, Ba sha'awar ki kawai nake kwadayin ji ba
Ina so ne nakasance dake a rayuwata ta har abada cikin aminci da mutunta juna da karemin dukiyata kamar yadda kika fara nunamin  cewa zaki iya ayanzu
Dada sunkuyar da kansa yayi ya sauke nannauyan ajiyan numfashi yace jud,banso na gaya maki sirrin aure na ba but im despretly in need of ur help today,kuma dukkan kulawar ki yardan ki da soyayyar ki kawai nake so ata wannan fannin.
"Dada suke idanun shi yayi kamar wanda baison furtawa yace asalin sunan matata ramlat david matori,a gombe dai na auro ta amma bazan iya ce miki nasan ta ko bansan ta ba, kawai tsintar kaina nayi da qaddarar zaman aure da ita,kuma tana so na nima hakan nakeji akan ta,ajiyan zuciya yasauke again,daga nan bit by bit ya shiga bata labarin  rayuwar auren sa da ramat duk dama ba duka ba amma fannin rikicin hanasa aure har mutuwar fatima da duk abunda ramat din tayi na kaucar da samun kwanciyar hankli arayuwar sa akan aure duk ya fayyace mata bai boye mata komai ba
Yace u see My wife,has not been there for me kuma taki jinin nayi mata kishiya,kuma ayau ko naje mata bama yawan karewa ta dadi.
She feel like ni nayi arzki ne bana son itama tayi,but u know kowani namiji yana bukatar matar sa ne dn tana kulawa da shi sosai,and i despretly need that kulawa too gaba daya hakuri na ya kare..ina cikin matukar bukatar kulawar mace arayuwata..not just for my sexual urges but for my marital responsiblity inaso in same me tallafamin,me ban shawara ina son wacce zata kasance agefe na
Ki dauka kamar yadda ciwon ki ya dade yake damunki tsawon lokkaci baki da mafita kuma babu wanda ya nuna ya fahimce hakan nima nake zaune da matata cikin matsi da rashin son in jefa kaina hanyar da baidace ba,but i dont know what happen with you and me.
Jud Naga mata kala kala arayuwata
,amma bantaba aikata irin abunda na aikata dake ba
Daddys princess Zaki yi hakuri kibani dama in gyara kuskure na?
kekam nasan zaiyi miki matukar wuyar amincewa da hakan kar ki damu da komai basai kin amsani yanzu ba take ur time nd think,nine na dade ina tunani akan hakan kuma ina me tabbatar miki da cewa zan iya yin komai dan na mallake ki arayuwata shiyasa dole ne ya zame mun in bayyana miki yau,jud Nasa kaina cikin kunci da bakin ciki a lokuta dayawa kuma nasan hakan ma ya cutar da ke,i just hope zaki mance shi ki yafe ni?
"Wani jan numfashi jud tayi har makogworon ta Bayan tulin hawayen datayi tayi tana sharewa wani Murmushi ne ya kufcee mata sannan wasu Hawaye masu zafi suka sake tuttulowa ayayin datake girgixa masa kai batare da ma ta sani ba, a sanyaye ta shiga tarewa tana kallon hannun shi daya dada rike ta warware diamond band din ta makala a hannun ta me nuni da alamar amincewarta akan soyayyar shi,kuka takeyi da alaman ta rasa me zata furta ne one time taji kirjin ta yana kuma bugawa Ta dage idanu tana ta kallon hannun ta tin kafin ta gama concluding abunda ke ranta...aliyu ya kalle ta Gwanin ban tausayi yace jud kin yarda da ni?kin amince da soyayyata kenan ko?...ban miki alkwarin komai zai tafi mana dede ba ina fata kin fahimce matsala ta?Fatar gobe inna aikata wani abun kece ta farko da zaki fahince ni ki kuma bani uzuri?
Gyada masa kai ta takeyi tana tarar hawayen ta yace
I really cant thnk straight wallhy ba haka nake ba nakanji bana son abu ba daidai bane amma sai naga inayin shi...
Kuma Bayan mahaifiyata kece kawai nasan zaki taya rayuwata da addua kece zaki dawo min da haske 
,da neman sauki
 when m with u i feel happy,inajin sauki akaina inna zauna nakanyi tunanin kasancewa dake a matsayin matata..
Jud Ina son ki sauya min rayuwata
Ki kawo min sauki me dorewa axiciyata kinji?
...dan na lura dukkan dukiyata  da tarin sanayya ta bazai samar mun da komai ba face rudin duniya da cigaba da aikata abun kunya.
Hawaye take mashi kamar wacce ake dukan ta arude ta sulale gaban shi tasa knee din ta ta sunkuyar da kanta at sanyaye tana mashi wani irin kukan tausayi da nuna tsantsar kaduwarta akan labarin rayuwar auren sa
Ji yayi hawayen ta na tsokalo masa nashi kamota yayi tareda daura kanshi akan kirji ta ya rungumeta a hankali tace
 "thank you hamma aliyu.."tayi kissing dinshi muryan ta adishe ta kuma kankame shi ta sake cewa
 "thank you for sharing ur burden with me"..wallhy basai ka tsanan ta min bayani ba,nikam na fahince ka,na dade da sanin kai mutumin kirki ne...ni banda karfin ikon hanaka zuciyata dan Allah ya riga ya mallaka maka shi tun ranan dana fara saka idanuna akanka
Dukkan abunda kayi min arayuwata,mai kyau da marar kyau dukkan su na karbe su hannu bibbiyu kuma Allah shikadai zai saka maka..
And..and i promise to do anything for you daga yau..nama alkwari
Kadauka ni yarka ce dan bazan fasa baka girman da ka cancanta ba,haka ma ni budurwankan ce dan bazan fasa baka dukkan soyayyar da ka rasasu abaya ba,zan tsaya maka duk rintsi duk wuya,in har addua ns sauya qaddara sai ya sauya mana namu har na kasance matsayi na matarka na har abada,i love you too daddy..im ready to take any risk dan in faranta maka. .i promise you
 
 Bai amsa ba yabi dukan hawayen nata da kiss kafin chan ya saketa ya mike yana kallon fuskar ta me cike da tsananin nuna yarda da so, maida masa mumurshi  tayi duk idanun ta sun haura sunyi ja tsabar kuka"ya tallafo ta ajikin shi yana me fadada murmushi yace its ok
" Allah ya maki albarka babyn d...a matukar kunyace tace Ameen sai kuma ta fada jikinshi da kyau ta rungume sa sosai tana mai sauke nannuyan ajiyan xuciya mai nauyi
 Ahankali ya cirota daga jikinshin wani abu ya danna kalan wutan dakin ya komayin hske sosai,batare dayayi nesa da jikin ta ba  ba ya mike tsaye tare da ita a hannun sa,sama ta daga ido ta kalla tana kallon  wutar dake neman kashe mata ido a hankali ya daura hannunshi kan fuskntar ta ya shiga goge mata sauran ragowar hawayen
 Kamo hannayen ta yayi suka zauna abakin gadon suna me sauke idanun su akan inda kalman i love you din ta fito
Cikin fargaba da damuwar shiga sabon taku a rayuwar su kowa yake ta sakawa da warwarewa.
Dan Matsalan jud baifi yadda zata fuskance iyayen ta da mutanen duniya ba.
Me zatace da abban ta da ya kasance abokin aliyu,uwa uba amynta data kasance aminiyar matar sa?
Tasan hala duniya zatace tazo har gida tayi kwace ma mijin mahaifiyarta,tunda dai da hamida da ramat kowa yasan ba wani bambaci suke da shi atsakanin su ba
Shin Me zai faru in har tace yau aliyu zata aura?me wannan maganan zai jawo ma iyayern ta,inde kishi da qwabzawa da ramat ne ita tasan ta inda zata bijiro mata da wayo, amma zumuncin su na iyaye dake zagaye da al'amarin shine yake matukar bata tsoron fara tunkarar sa a ziciyarta
Anata fannin ita kadai tasan cewa bazata iya kufce soyayyar aliyu data dade tanaji aranta ba
Kuma aliyu ya zame mata tamkar katanga alokacin da bata da rufi,ya kare sirrin ta ta hanya mafi wuya ya dora jin dadin rayuwar ta fiye da nashi ya bata dukkan so da yarda,ayanzu haka bata da wani uzuri ko dalilin da zata bayar nakin kasancewa da shi
Tasan labarin qaddarar auren sa na baya akwai sa tausayi da abun al'ajabi amma haka kawai taji labarin be kara mata tsoron komai ba face karfin zazzafar soyayya da tsananin tausawarta akan shi.
She feel like she can 
Pull Throu the worst akan shi,ayau ne ranar da ta dau alwashin samar masa farinciki da kwanciyar hankli tanajin aranta koda jikin ta ya nema bazata taba iya hana sa ba.
But she like it this way dayace bazasu sake irin waccan rayuwar ba,rayuwar rashin da'a da rashin kiyaye dokokin ubangiji wanda suka daukar shi hanyar samun sauki Inde za'abi  gaskiya takance laifin duk nata ne,ko game da labarin dayagama bata na yadda yake ji arayuwan sa na rashin gane daidai da aikata sabanin tarbiya hala zai iya zamtowa matsalar auren sa ne ya jefa sa aciki,koko rashin samun kwanciyar hankli koko damuwa da yawan tunani,
Amma itafa? Bayan matsalar ciwon sha'awar nan bata da wani damuwa acikin hanklin ta take kasancewa fiye da shi..
Babu tantama laifin ta yafi yawa aciki komai ya faru daga itane,data biya ma shawarwarin inna hala da bazata kasa daurewa ba.,but wahts she supose to do now kusan itama tsintar kanta tayi acikin rububin dedeta tarbiyan mutane biyu mabanbanta ra'ayi wajen tafiyar  da rayuwan su sakamakon Mahaifiyarta hamida yar duniyace mai son kwalliya qamshi kwalisa da dumbin arziki,ita kuma kakarta inna yar son madaidaicin rayuwa ne me cike da kiyaye dokokin Allah da neman ilimi..
Tunda suka rabu Bazama ta iya tuna ranan datayi karatun qur'ani me yawa ba,tasan dai tanayi amma dan kadan mafi yawanci
Batan sallahr fajr ko in bata kwana tare da aliyu ba.
Wani cunkushewar kwalwakr ke neman shigarta ayayin data kwanto kanta saman kirjin sa tayi lamo,cikin zurfafa tunanin yadda zata dai daita hanklin ta wajen cimma matsaya daya tun kafin lokaci yazo ya kure su
Afarko tana son ta zame masa haske da farincikin zuciyar sa ta hanyar bashi dukan soyayyarta da kulawar ta,sannan tana da burin samun babban wajen zama a zuciyar sa ta inda zata yaki muguwar matar sa,but tunda yace yana son ta ahakan, zata daure tayi shi a cikin sauki, in me shiriya ce ta shiryu in ba me shirya ba ta dau alkwarin
Azabtar da ita da wutar kishi da mallaka ta yadda zata dau fansa ma muradin zuciyarta a saukake
Duk wani abu da zai biyo baya tsakanin iyaye tasan me karewa ne,abu daya ne zai iya karya mata gwuwa kuma shine in abban ta yace a'ah,ko mahaifiyart tace bazata tsaya mata akan abunda take so ba...
Daga ido tayi ta kalle shi idanun sa a lunshe baya komai sai aikin sauke ajiyan zuciya
Aranta tace "i knw He wll realy want to make me happpy..ta sake ajiyan zuciya feeling lucky to have him,Ji tayi duk wahalar data sha da son shi ashe ba abanza ba Dan Irin soyayyar da ta dade tana muradin sa kenan azuciyar ta
Me wahalar samu,me dadi me tsantsar sarkakkiya ta amana da yarda.
Gaskiyan aliyu ne dayace hakan bazai mata sauki,ko shi meyake tunanin aikatawa nan gaba oho?amma tana da yaqinin cewa nan gaba bazai fasa gabatar da kyakwar nufin sa akan ta musamman agaban iyayen ta da duniya  me gaba daya ba 
Saidai abun yasha bambam da yadda kowa yake tsammani,ko shin kansa aliyu bai bata tabbacin cewa eh lallai matar sa etace ke kashe auren sa da amaren sa ba,amma daga yanayin lamarin arubuce yake kusan duk wanda yaji labarin yasan babu tamtama ita dince
Dada lumshe idanun tayi cikin sauraron abunda zuciyarta yake sakawa,kamar yadda takejin tsananin son aliyu haka take jin zimman kare shi imma ta kowani hanya ne,duk dama tasan takanyi wasa da harkokin addinin ta amma she feel she is rwady to make a change domin samun maslaha arayuwarta iya da shi me gabadaya,Ince de addua ba baya bane wajen kare bawa daga jarabawar rayuwar sa?aranta tace insha Allahu nata adduar sai ya kare aliyu kuma da izinin Allah sai ta goge masa mummunanr qaddara dake bibiyan shi yake hanasa yin aure 
Tafi awa tana wayannan tunanin har aliyu ya murgina da ita akan kirjin sa da alama bacci me nauyi ne yayi awon gaba da shi,..
Itakam Ji tayi bazata ma  iya ba,dan tunda ya furta kalman so daga zuciyar shi zuwa nata zuciyar takejin kamar babban filin jahadi ake shirin tura ta wanda sai ta tashi masa tsaye ko ayi da rai ko ayi babu rai amma tabbass ko dukkkan duniya zata aza akan ta aliyu nata ne kuma bazata so ta saurara ma kowa ba...❤️_KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
[7/31, 2:29 PM] SURAYYAHMS: 41***_KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
Haka sabuwar rayuwar su ta kasance cikin nuna ma juna tsantsar so kulawa da kara fahimtar rayuwan juna
A fannin aliyu kam yasan ta inda zai bille ma abun sede har yanzu be gama sanin ko jud zata iya jumrewa ba,aganin sa jud karamar yarinya ce wacce ba lallai bane ta fahimce girman munin abunda ke shirin tunkarota gaban ta...
Ata fannin shi yasan Indai akan abbakar ne tattaunawa ta fahimtar juna kawai ta ishe su su cimma matsaya,hamida kuwa yasani,kaf tarihin rayuwarta yasani akan kudi,arziki..dukiya akan su kawai ta tsara kuma duk wani abu sabanin haka baida mafaka bare samun waje
To tunda Masu iya magana sun dade da cewa *"kudi...kumbar susa ce* Yana ganin is high time kudin sa ta zame masa baban garkuwa wajen samo matar auren data dace da shi cikin sauki da kwanciyar hankli.
He dont care how amma aransa yanajin zaibi dukan hanya mafi sace zuciya musamman dan hamida ta bashi goyon baya wajen kare jud dinsa daga ukubar matar sa ramat..
Saidai wani gudun ba hanzari ba,ya tsara hakan ne aransa amma yasan babu ranan fara aikata su,sakamakon rashin bayyana ma mahaifiyar sa komai dayayi game da soyayyar sa da jud sabanin yadda ya saba.
Jud kuwa bata wani damu da hakan ba,dan ko da daya taba bata waya suka gaisa bata tsinkayo matsalar komai tattre da hjy binta ba,sedai hjy binta har yau a matsayin ya da uba take kallon su bata taba tunanib wani abu makamantar hakan zaizo ya billo ba.
Tunanin hakan ya dan sa aliyu agaba toh bayan sun gama duk abubuwan da zasuyi anan french polysenia the next flighh he booked na south america ne can cikin coastal regions inda mahaifiyar san ke zaune batare da ya sanar da jud ba
Ita dai taga an mammata passport,
Ta cike files,ta sa hannu atakardun campany,tayi face finger/ prints security activation
An nuna mata shashe shashen na
Kamfanin copra da deep sea fishing businesses,totally unknown to her that ya maida sunan tane a kashi 50% sauran kuma ya tsayar da nashi,inda kamfanin shi na kasar ta kasance rabi mallakin sa rabi mallaki na jud sede baiyi mata bayani ba sanda suka kammala komai ranar da zasu bar wajen yake gaya mata,yake kuma nuna mata cewa zaman ta akan business din bazai hanata yin course din datakeyi ayanzu ba,kobabu komai dai yasan itace agefen sa yanzu koma mai zo ya taso daga baya yanada yaqinin zata tsaya masa akai.
Rasa abun cewa jud tayi tayi godiyan aranta harta gaji ta rasa me zatayi guda wanda zata saka mashi,5am the same morning suka bar bora









