Showing 42001 words to 45000 words out of 194085 words

Chapter 15 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt

01 Sep 2025

1157

dan watseka yayi nesa da ita zai yi ta tunani se ya rasa meya sa yake hakan.

ana Washegari zasuyi tafiyar hamida ta shirya gabatar da zancen agaban abbakar amma se bata furta shi gatsau ba sanda tayi mummunan dulmuyar da zuciar sa ta hanyar lallabo shi da kissosin soyayya da iya romance

gaba daya aranar se ta sakar masa jikin ta sosai ta maida shi kamar yaro dan jinjiri,a yanayin nuna bukatuwa take mai maganan so serious amma seda ta ajiye kansa a kan malalan cinyarta tana shafe masa nashi kan zuwa kunnen sa tana me wani irin saukar mai da kasala,shikuwa se wani lullumshe idanu yke cikin yanayi me sa zucia nitsuwa so babu wani bata lokaci ya amsa mata bukatun ta sede da sharadi me tsauri akan se jud ta amince.

Hakan suka rabu inda ta kira ramat ta labarta mata yadda ake ciki atake ita kuma ta kira aliyu tace da shi yanxu take so ya kira abbakar ya jaddada masa cewa zaman jud agidan su ba za a same wata matsala ba

Anan kuma gumurzu ne ya so ya afku tsakanin jud da maman ta,dan tun da taji an ambace zaman ta a gidan ramat take kuka tana cewa ita bazata je ba.

Ayau Babu ta inda hamida bata lallabata ba a amma sam haka jud taki amincewa, seda hamida ta aje lallabin ta bude mata wuta tayi mata masifa sosai
Sannan ma ta saurare ta..tace
"Ina de ramat din ne bakiso?bakiji nace tare da ita zamu tafi bane?kefa tare da safiya zaki zauna jud to meye matsalarki inba bakinciki kike so kiyi min ba?inkina wannan dabiar babanki bazai barni in wuce ba,so kike in mutu banyi arziki ba?duk abunda nakeyi make nakeyi
Me zai cinye ki inkika zauna agaban aliu..

Cikin kuka jud take turo baki tana kukkuni,ita bata ma san ya kamannin aliyu yake ba bare taji sauki sauki aranta,what if halayan sa dayane dana matar sa ramat ita fa sosai takejin tsanar matan aranta shiyasa duk wani abunda ya shafe ta bata ma dubawa

Dataga yadda hamida ta ke fada tana bambami babu yadda ta iya se ta amince,aranar ta tursasa akan taje ta gaya ma abban ta cewa ta amince zata iya zama acan

Anan ma tun kan tazo ta same shi da maganan aliu ya riga yay magana da shi akan haka,kamar de yadda ramat ta sa shi haka ya jadadda ma abbakar cewa da shi da safia zasu rike musu jud danshi aliyu baicika shiga busy kamar abbakar ba anan ma har sukayi hira me nisa akan yar tafiyar da suma zasuyi tare na first project supervison din abbakar wanda aliyun ne jagoran sa a wannan karon.

Haka komai ya dinke,ramat da hamida duk sun samu cikar burin su akan tafiyar,ita kuma jud bata wani so tafiyar ba bare dawowarta gidan ramat da zama na wani lokaci

She can understand that ba lallai bane abban ta yana kulawa da ita in aka barsu tare,but she cant understand why se an turata gaban wata na daban a wani gidan kafin ana kulawa da ita.

Bankwana me dadi me cike da fahimtar juna hamida sukayi da mijin ta abbakar, that very early morning yabi aliu sukaje katsina yin abunda yake gaban su,ita kuma ta shirya ma jud kayanta tsaf ta sa aka saka su a booth
Tana me lallabata cikin mata nasiha da bata hakurin zaman da zatayi

Jud bata cewa uffan ba dan ko ayanzu ta soma cire ranta da jin dadin rayuwarta,da ciwon dake damun ta zata ji koko da saka damuwar wannan tafiar tata.

By 9am na safiyar bayan sun karya kumallo sun kimtsa duka atare suka fito da maman ta tana kan jan kunnen ta akan tayi ma safiya biyayya su zauna lpya itade jud batacewa uffan se aukin tura baki..

Fannin ramat kuwa yau a sama dama takejin kanta dan haka kafin ta fita saida ta aika a kira mata safiya inda ta mata karatun balbalin masifa da karya akan halayen jud

"Tace yarinyar bata da da'a,sakaltacciya ce,dan haka daga ta zo gidan nan kisa mata ido,girki dan share share da sauran aikin gida duk ki sata, kar ki kuskura kibarta tayi min zaman asara a gida na..ba tantama safiya ta amsa

So By 9.30am hamida da ramat suka hadu suka nufi
Airpot cikin farinciju ita kuma jud drivern ramat ne yayo da ita gidan aliyu.
[7/31, 1:36 PM] SURAYYAHMS: *********
"Tun a cikin motar ta lafe tayi shiru daga ka ganta zaka san cewa Gaba daya bata jin dadin rayuwar ta azahiri kuwa babu abunda ke damunta brain dinta sama da ciwon dake jikin ta..

Gidan aliyu Few streets ne gaba da asalin gidan mahaifin ta dan bulama residence shaharriyar ginin zamani ne acikin anguwar metama acan ciki ta inda bama kowa ke iya isa ba,horn driver ya danna abakin wata sharbebiyar gate irin me bari biun nan

rabon ta datayi kalle kallen irin nayau tun zamanin da bata san kanta ba gida ne me dauke ido da zunzurutun fasali na kayan duniya yanayin yadda aka kera wani wajen ma zakace ba hannune ya gina shi ba zanen alkalami ne,duk wani haduwa da tsaruwar muhallin gidan shi ya kaucar ma jud tunanin datakeyi akan nata matsalar har driver yy parking ya fito bata farga ba bayan ya gama sauke akwatunan ta tsaf yace hjy an iso,sannan ta dube sa...nagode,..ta furta ayayin da wasu ma'aikata biu masu uniform suka tun karasu suna me gaishe ta suna kuma famar jan akwatunan nata zasuyi da shi ciki,a bata so haka dai ta fito abayane complete black ajikin ta se yar sandal heel dan karta bata hanya take daga kafa tana biyosu d sauri dan bazata iya tuna yaushe ne karshen ta da zuwa nan gidan ba,hasalima zata iya cewa tun bata da wayo..

Hadaddun faluka sunkai bakwai suka wuce kafin tayi gamo da tahowar wata dattijuwar mata agabanta
sanye da atampa koriya ta riga da zani ta yafa mayafin ta dan dede sede daga ganin ta kasan me aiki ce,ta dan manyan ta ba lefi dan haka jud ta rusuna kai cikin salon bada hirma tace ina kwana?..
safiya bata ansa ba sanda ta gama kare mata kallon tsoro tace lpya,jud ko? har kin iso?batace uffan ba ta gyada kai,..sannun ki da zuwa ki shiga ciki yanzun nan zanzo na sameki,jud tace toh sannan ta wuce ciki abun ta..

Safiya ta dade a tsaye tana kallon wucewarta batayi tsammanin zataga matan da ake nunawa a film din larabawa ido da ido ba,jud kuwa a dakin
Da aka aje mata kayan ta nemi waje ta zauna tayi zugum tana ta tunanin maman ta,"ko yaushe zata kira ta oho,dakin tabi da kallon sannan ta dawo kallon akwatunan da aka turo ta da shi wani ajiyan zucia ta sauke dan tasan da itace ta hada kayan nan bazata dauki akwatuna sufi biu ba amma dake hamida ce ta shirya komai duka duka boxes sunkai hudu gasu nan manya manya..

Tunanin menene acikin su shiya tursasa ta soma jan su gaban ta daya bayan daya tana budewa,guda biyu ne me dauke da kayan sawan ta wanda gaba daya aciki bata hango wani kaya me nauyi sosai ba face dogayen rigunan holland da wasu riga da skirt na materials suma sam basu da wani nauyi duk sauran english wears ne kankararru na zamani wanda suka hada da skirts tops,gowns sleeveles, kimonos,fellazo abayas u can tell dat hamida hadaddiyar mace tun daga kan yanayin zabin ta,evrything is classy nd xtremely stylish Awajen ta in bakayi ne bani waje dan bata san sassauci ba wajen daukar wanka

Sauran akwatunan data bude as xpected muhimman kayan gyaran jikin ta ne da turarruka da inners da kuma rigunan bacci

Wani ajiyan zuciya jud ta sauke tana me dada kare musu kallo ayayin da take tuno da wa'azin hamida akan yarda take so ta cigaba da rike rayuwarta anan gidan...

Yanzu kam babu tantama ita kanta on her own ta saba da kwalisar dan ko bacci zatayi seta kwalkwale jikin ta tass ta lailaya shi da qamshi me sa zucia rairayi,ita bata cika kwalliya me nauyi inzata kwanta ba amma for sure zata sanya figaggun kayan baccin da duk idon daya kalle ta a hakan to babu shakka se ya kafe ya dena motsi kuma ako wani rana da irin tasa kwalliyar arayuwan ta

Hakan datakeyi ya dade da bada muhimmiyar gudumawa wajen zulmawarta cikin halin datake ciki na ciwon sha'awa amma bata wani gane ba she is now alwys on fantasy sau tari zata shiga wanka amma yawan qamshin da jikin ta yake fitarwa da irin mayukan datake using zaisa bazata taba fitowa akan lokaci ba.

Wani bi jin kanta take kamar bata duniar dan haka kawai in ta zauna se ta kitsa rayuwa me dadi a kwakwaltar ta wanda kwata kwata babu shi a real life tayi ta sha'anin ta da shi kuma kenan kamar da dagaske to daga zarar tazo bacci ta ganta so sexy and gallant se ta hau imaginig dream guy din ta a kusa da ita haka xata dau awannani tana mersmerising cewa gata nan tana romances duk dama a kwakwalta kawai take feeling

most times ita kadai tayi ta juyi kenan tana rungumar pillow a kirjin ta tana juye juye idanun ta gaba daya se su sauya launi,wani bin in abun yafi karfin ta se kaga ta aikata wani abun da bai dace ba.

Tunda abun yazo ya fara controling rayuwarta anyhow se ta dena daukar damuwar sa aranta sosai ayanzu zagewa take tayi yadda xata samu sauki...amma da ya dan sake ta takanji bakinciki me radadi hakan yasa ta dena kula kowa har kawarta mariya ta dena daukar kiranta...

Turo kofar da akayi da yar sallama
Shi ya katse mata dube duben kayan data keyi ta dago ta duba ashe matar dazun nan ne ta biyota dauke da wata tray a hannun ta an tula kayan ciye ciye akai",..wani Murmushi safia ta sakar mata itama ta mayar mata da ligher one

Tsayuwan 2 scnds safiya tayi batare da tace komai ba cikin tuno da warning din da aliu ya yanka mata akan cewa akula masa da jud sannan abata duk abunda take so

Hakan yasa safiya ta sauke murya cikin saukin kai tace yan mata kiyi hakri banzo da wuri bako?To ki shirya kayanki anan nan ne dakin ki,karki manta ki kirani inkina bukatar wani abu alhj ranka shi dade baya nan.. saiki ci abinci zan sake dawowa anjima,"ok kawai jud tace dan bawai ta kasa kunne tana jin ta bane..nan safiya ta fice..,kafin yamma yy ta zago tana duba jud yaf sau biyar

Inta fice jud se tafi minti biyu tana bin kofar da wani irin kallon takaici Cos She really wants privacy sam bata so ana yawan shigo mata haka nan kawai,yana daya daga cikin abunda ya sa sam bata shiri da me aikin gidan su anni..

Safiya kuwa har iyanzu kyaun halittar jud shi yake dada hanata sakewa tayi abun kirki bare ta aikata mata daya daga cikin abubuwanda ramat tace tanayi mata agidan na hantara da takura.

Jud bata wani kula abincin su ba de ta kikimtsa kayayyan kin ta kowa ta nema masa mazauni normal luxurios room ne kusan irin nata na gida amma for sure tasan wannan yafi nata tsada da armashi.

Se Can dare atlas safiya ta waiwaye ta na karshe inda ta samu jud ldin har ta kulle kofar ta gam da keys, iya kira safiyar tayi amma tanajin ta tayi kyam bata kuma bude mata kofar ba,ita kanta jud bata fahimci cewa illar wannan istimna'in datake yawan yi shiya sauya mata halayen ta sosai ba.

Hatta wannan imagining dream guy da fantasizing datake yawan yi duk illar aikata abun ne.

Somtimes takance makanta Dana sani keyace daba haka ba da se tayi rewining rayuwarta ta goge lokacin da mariya ta kawo mata shawaran kalle kallen sex videos din nan dan kuwa abun yanzu ya mugun fin karfin iyawarta.

Haka kawai takanji Sam bata son mutane akusa da ita bare hayaniya she is always absent minded kamar me yawan damuwa da tunanin aure amma ba tunanin auren takeyi ba kuma tasan ba abunda ta nema a duniya daidai gwargwado na gata ta rasa shi,aynzu itade tafi enjoying alone time din ta social media da chats duk taja baya da su hira ko film in be shafe abun kwantar da sha'awa ba to sam bata son ji..

Washe gari da safe karar wayane ya tashe jud bata ma duba waye bane ta jefa awayar a kunne tace hello,a mugun yanayin firgicewa ta mike ta xauna sanadiyar tsinkayo muryan inna kainuwa datayi tace ina kwana inna?cikin dakewa inna tace jud?kar kice min baki farka ba baccin me kikeyi haka har hantsi ya haska..dan gyara murya jud tayi a ciki ciki tace inna na farka tuntuni fa baccin ne ya kuma daukeni bansani ba,inna tace kinyi sallah?cikin rawan murya me nuna alaman rashin gaskiyarta tace eh

inna tace hmm to yaya kike?kin same su lpya?.. tace lpya lau inna nikadaice ma wai abba aliun baya nan,inna tace ita dayan matar fa safiya ko?..,jud tace ohhh lpyarta lau hala bata farka ba shiyasa bata zo ba.

Inna tace to yyi..dama na kira ne inji lpyarki,abbakar ma yace min suna can tun safe seki kula ki maida hanklinki wajen ibada dayi ma nagaba dake biyayya naso ace wajena kika dawo amma tunda naga duk ra'ayin hamida yanzu kika sako agaba shikenan seki kula da kanki,.jud tace kai inna,wani ra'ayi kuma kawai de mama tace anan din akwai me kulawa ne shiyasa amma ai zanzo na dubaki..inna tace ah'a rufamin asiri yi zamanki yar gwal..
nide shawarata gareki ki bar wannan shashancin kasalar taki ki zamo mace me riko da addini,ni bawai nace tarbiyan hamida bame kyau bane amma nafiso ace kinsan me kikeyi dan baxaki rabu da ciwo da damuwa ba sekin kama ibadunki...

Murya a sanyaye jud tace haka ne inna bata fakata ba sanda ta dan tunashe ta abubuwa dayawa Daga nan se jud batace komai ba har innan tagama maganganun nata haka kawai jikin ta yadanyi sanyi dan tasan yanzu tana dan wasa da ibadun tan babu karya,daga nan sallama su kayi akan wata rana zasu sake yin wayan komawa tayi ta kwanta akan pillow jim kadan Seta sake jin ta shiga confusion din dedeta kanta da wajen neman mafita tsakanin tarbiyan inna dana mamanta hamida

After 17hrs hamida ta kirata tane me sanar da ita sun isa hakama mahaifin ta alhj abbakar ya kirata yana me jaddada mata cewa tayi zaman hkri in ya shigo abuja dakansa zaizo yana
duba ta dan ba lallai yanzu yana zuwa abujan akai akai ba.

Bangaren su ramat acan saudia already a babban estate din aliu suka zauna wanda take mutuwar so ace aliyu ya mallaka mata

Estate din ya tsaru iya tsaruwa dan har wani jin kanta takeyi in ana cewa wajen na mijin ta ne,is a luxurious 10000 estate me 4 duplex flats da kantama kantamar gidajen sama na haya wato condiminiums.

To A babban condi guda daya suka tare ita da hamida da sauran kawayen harkan su na neman duniya

Bayan ita da hamida akwai Hajiya rabi me laalita da hajya Adada,se asalin tantiriyar cikin su wato hamshakiya bilkisu,Wacce Inba dan tsananin amana yay nisa tsakanin ramat da hamida ba da za'ace ramat bata da aminiya sama da ita dan kuwa bilkisu bakar ashana ce kona gari ita bata fadan alheri sede tsiya ita akan kudi babu abunda batayi dan har sata da sane takan iya yi so ba sosai take shiri da hamida ba

halayyar su sosai ya sha bamban musamman ta wajen kwalisa qamshi da iya tsafta,hjy bilkisu mummuniyar mace ce babu laifi,badan matsayi me karfi ramat ta bawa hamida arayuwarta ba to da babu shakka bilkisu da se ta raba su dan kishi sosai takeyi da tsaban kyau da kwalisa irin na hamida

Bayan kwana biu ramat ta kira safiya tana me bukatar jin yadda ake ciki agidan musamman akan jud amma bata ji wani kwakwarn bayani ba

Se Tace aliyu fa ya dawo?..safiya tace A'a jiya ya kira yace zai iya kaiwa sati acan amma yabar katsina yana lagos

Jin haka ya sa hankalin ta ya kwanta Wani sabbin dokoki ta sake kafawa tana me jadadda mata munanan halayan jud wanda har yanzu safiyar bata ga alaman su ba..

Gashi aliyun shima in ya kira yakan bata strict warning akan akula masa sosai da yar abokin sa sannan a bata duk abunda take so a gidan kafin ya dawo

Haka nan suka saka safiya a tsakiya gaba daya ta rasa oder wa zata bi gashi nan lhar yau jud bata taba nuna mata wani banzan hali ba

Ta lura Yarinyar ta fiye tsame kanta waje guda,magana ma se anyi dagaske ake samun me yawa abakin ta. .safiya ta gama lura kamar hnklin jud kwata kwata baya gidan ayanzu, sau daya dai ta zaga da ita suka dudduba gidan ta nuna mata abubuwan nishadi da wajajen shakatwa amma har yau bata ga ta fito yin wani abu na shakatawar ko nishadin ba.

Haka safiya ta fara fama da sabbin halayyar jud agidan setaga kamar kwata kwata yarinyar bata damu da komai kamar yadda ramat ta zuzuta ba

Jud kuwa bata aikata komai a dakin ta face tayi wanka tayi kwalliya iri iri ta zauna a fantasy world din ta

Shi istimna'i yakan taba kwakwalwa kuma mafi yawancin al'umma basu san da haka ba.

Normal mace me lpya bata jin tsanan mutune a kusa da ita amma mace me istimnai bata cika son shiga ko zama for long a cikin mutane ba,daga ta dan kishingide next thing shine kwakwalta ze fara kitsa mata rayuwan soyayya har sex da namiji takan iyayi a brain dinta da feelings da komai ita kadai batare da taimakon kowa ba

Jud dake tana da tsananin sha'awa ako da tayi hakan wani lokaci bata gamsuwa se ta hda da kalle kalle tana xploring kanta,tun tana yi tana jin kunya kunya yanzu har ta sake sosai,in ta kunna video tayi high wani bin se ta fisu nishi da gurnani

Haka suka shiha zama a gidan tsakanin ta da safiya har yau ba wani magana me tsayi daga gaisuwa se kawo abinci,da kyar yau safiyan ta iya tursasa ta akan tana fitowa waje ko zata saba da gidan.

Abata so

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login