Showing 120001 words to 123000 words out of 194085 words

Chapter 41 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt

01 Sep 2025

1114

mata ne guda takwas da bayin su masu kaikawon kayan tsaraba da kyafaffun designen bags guda 10 asalin Akwatuna setin su kawai sunkai 24.

Haka akayi ta bubudewa ana curo kayan duniya,duk iya dannewar hamida sanda ta nuna matukar son kudin ta ta a fuska wasu kayan dake ciki duk maitan kwalisan tasan bata isa ta saka ba..

Hakama gwalgwalai takalma jakuna da duk abunda akwati yake bukata,daga tubarkalla se masha Allah dan komai na bajin ta akayi kudin kasan akwati milliyan uku banda kyautukan uwa da uba da aka kawo

Cikin raha da annashuwa aka ci aka kare akayi addua dan ayau dib zasu bi jirgi sukuma sokoto anty xakiyya dake ta biyo su se tambayar amaryan su take,while jud tana gidan inna ranar bata ma san ne akeyi ba..bayan sun watse kudin da aka samu hamdiya ta rarabba ma wayan da suka tsaya musu da sauran kyautauka da sukayi packaging yayi saura.

Bayan kowa ya watse haka hamida ta sa kayan agaban ta ta kalla ta sake kalla can kawai sai ta fashe da kukan murna sosai kamar wacce akayi ma dukan tsiya

anty hamdiya tana dariya tana ce mata hamida ki gode ma Allah,jud yarmu tayi goshi..sede mu dage muma mu fitar da ita a kunya tana hawayen tace insha Allahu hamdiya...
[7/16, 5:46 PM] SURAYYAHMS: _52weding_ . Suna komawa gida ta samu inna ta kawo wani abun shima wai tasha Nonon kurciya ne busashe aka daka shi sannan aka gyara ridi aka soya sama sama aka gauraya su waje guda a ararrabe ta kawo su Kulli na frko tace jud ta shanye da nonon rakumi nabiyu kuma da nonon shanu kulli na karshe tace ta nika da maxakwaila tana sha..inna tace wannan ba zallan ke zaiyiwa amfani ba ar da mijin ki dan yana gyara maniyyi sosai

haka jud ta dingayi se asatin biki ta gama wasu abubuwan tas Abu na karshe da anty hamdiya ta bata shine hadin ta na
Mazarkwala Aya
Dabino,Kaudan kabewa Yayan zogale Kankaran mata..ta bare dabinon ne aka wanke ayar aka buga aka hada da mazarkwaila da gyada yar dakkar 1cup tana sha musanmman in zata kwanta bacci ko ta farka.

Wayan sun da aliyu har yaxo ya fara fitamata akai,dan bakaramin tsoro yake sawa taji aranta ba,aranta takance xumudin san yayi yawa..har
Bata san wani irin tunani zatayi akan ranar da zasu hade gado dashi matsayin su na ma'aurata ba

Fannin ramat kuwa komai yana tafiya mata dan kuwa ta warke sosai,akan maganan neman shiga cikin manyan business gang da heavy contcts babu imani bilkisu ta sake mata tayin karuwanci amma haka taki sam,sun samu mutane amma rawan ido da mugun son duniya ya sa har yau basu gode ma Allah ba
Hatta Kudin hotel din da za'ayi hidiman gaba daya ita ta biya dan ake nemo mata first class planners su tsara reception din wanda a cikin dare xa'ayi,yanzu haka wani gulma ne yake reining ance mata macece yar nigeria business patner din ta kuma duk sun bincika matayen da zasu iya siya amma basu samu,ita kuwa hamida sabida auren tace a boye ma ramat sunan ta.

Anan kuma ramat ta damu tana so tasan wacece new business patner ta in iritta ce su hada kai dan harga Allah ta gaji da halayen bilkisu,wata ran in taji haushi haka zata mata ihu ta zazzageta tace ita ta rabata da hamida,bilkin ma haka zata zazzageta tace kishin samun cigaban ta dai ya raba su.

Ana saura kwana uku aje sokoto anan ne hamida ta hada wata arniyan liyafa a wata boyayyan hotel inda ba kowa zai iya yazo ba sede special iv,A hakan ma zokaga mutane anyi wankan gadara da nuna arxiki
...daidaiku daga dangi da yan uwan aliyu duk sun halatta

Amarya tayi kyau duk dama arabian gown kawai aka saka mata taji kwalliya da red lips stick da gwala gwalai gwn dinta black colour da transparent alkyabber silver colour me kyalli

tsaban ana kakafa da bikin se ba a amince da kawaye ba mariya ce kawai take wajen a gefen ta

Haka akayi kawataccen liyafa me cike da dumbin tarihi,mother and doughter moment da sukayi gwanin ban tausayi wasu har hawaye sun taya su zubdawa.

Anci an sha ansha shagali sourvenires din da aka bayar ma kansu abun kallo ne
Dan bakaramin xuba kudi akayi ma hidiman ba.

Aliyu tun ba ayi rabi ba aka kusan cika masa hotonan amarya awayar sa dan acikin dangin sa da sukaje babu wanda bai dau hoto da amarya ba

Shigowar sa site din matayen sarki ya samu duk maganan walimar akeyi,shidai he cant wait ayi auren nan gani yake kamar gobe bazaiyi akawo jud sokoto ba

Anan gidan sarki Hatta side din da su hamida zasu zauna an tsara sa anyi masa wani irin ado na sarauta,komai red and golden an dake wajen da amarya zatayi sakun lalle da kawatatun royal sitting carpets da kujeru da labulayen zamani

Duk wayanda zasu rufa musu baya hamida ce ta biya musu kudin jirgi,manyan
Kawayen anty ham diya,da itama nata kawayen gudu uku se inna danata ayarin su bakwai ne tsoffi.

mariya ce kawai tare da jud,dan anty maryam dama tace ita zata zabo kawayen haya guda biyar kowacce za'a mata anko da komai da komai acikin kudin ta wanda sune zasu zo su rufa mata baya ranan royal night daga an gama sai a sallame su

Ana Washe gari zasu tafi hamida da hamdiya suka fara kimtsa kayayyakin fitar amarya da suka siyo wanda zata sa ata nasu fannin,sun barar da kudi ne sosai dan sam basu so azo araina musu wayo So all kinds of matrials da laces sun hada su ne filtered by 11 colours kowanne da kalan ababen wuya da hannu da jaka da takalmin sa
black,grey,purple,cyan,blue,red,green,brown silver gold yellow se white da off white

Acan kuma sokoto kayan dubar da hjy binta da matayen sarki suka cire ma jud shine wata _metal chantilly embroided lace_ me kimanin 169us dollers per running metre

Na royal nite aka cire acikin wata
_Silk jacquard fabric_ me kimanin 305euros per runing metr

Ranar da zasu taho da amarya sokoto make up arttist biyu ne suke kula da jud,
Wani iriyar perfect nude make up aka mata sabida yaune zata fara ganin sauran dangin sa hamida tace kar acika ma fuskn ta kwalliyar shirme,sosai jud tayi kyau aka mata dressing da wata A line gown wanda akayi scattering ko inan sa da sequins.
Aka sambada mata babban mayafi me shegen tsada

Ranan gidan sarki sultan babu masaka tsinke dan tun kafin jirgin su ya sauka aka aika convoys na subaru da alfa romerio domin a debo su duka

Babban jeep din GTR dake wajen shi daya tal ashi aka dauko amarya ita dayan ta a baya se security agaba da driver su.

Side din da aka tsara domin su baida nisa da asalin side din matayen sarki,so kafin abasu masauki sanda aka kaisu fada sukayi gaisuwa ma sarki da sauran manyan wakilai dake zagaye da su,idanun aliyu kar yake akan jud dan duk wani motsawarta yana lura duk dama mata ne fall zagaye da ita

jakadai masana kirari yan san ayi kwakwafi ga iyaye da yan uwa kusan kowa yana son yaga fuskarta akaro na farko,haka anty hamdiya taki sam ta basu wannan damar har sanda suka gama gaishe gaishe da manyan mata aka kaisu site din su suka nitsu ababen tabawa da akayi ziryan sa barama su iya kirgawa ba,da yanma bayan asar
Masu sakun lalle suka fara shiryawa

Asalin atamfar holland ja me diso dison ruwan toka aka sa ma jud tayi kyau dinki na Ajin farko ce..

Hamida da kawayen ta da inna suna can ciki suna jan girman su,anty hamdiya ce aka barta da sa ido akan duk wani hidima,part din da aka shirya domin sakun lallen babba ne sosai dan haka mata da yan mata kowa ya halarta
anata hira ana raha ana annashuwa.

akan wata kayataccen dadduma kowa ya zazzauna makadan kwarya da masu turaren wuta sun ruda wajen da salon su na raye raye

،..jud tana zaune a tsakiyar su a lullube da babban mayafi tun kan afara mata lallan ake ta daukar hotona su anty hamdiya da su anty maryam duk anan suka hade anata ban dariya ana zana ma kowa zanen lalle a hannun sa.

"Babbar jakadiya ce tayi jagora akai kai jud cikin wani killataccen daki inda aka sa ta canza kaya aka bata wani kyalle ta daura a kirjin ta,shima half ba har sama ba wani abu me sanyin qamshi suka goge mata jikin ta da shi sannan matar ta kwaba wani iriyar lalle me kamar dyes me shegen qamshi,".. Suka sa ta juya musu baya inda suka sauko da kyallen gaba daya ta inda gadon bayan ta ne kawai zai haska,"

a fresh and smooth sexy back dun ta matar ta nemi spot me dauke idanu ta zana wata shegiyar flower me dan tsayi a kallon bugu daya zakace tatto ne...
zanen yayi matukar haskawa sabida fatar jikin ta ya gogu yaji gyara yana fidda wani irin kyalli,sanda aka barsa ya sha sannan ta umarce ta data ja kyalle saman kirjin ta,jud taki sam a mata kwalliyar a kusa da saman nono inda aka mai dashi gefen wuyan ta bakaramin kyau yayi mata ba

Gefen wuyarta da bayan tan gaba daya suka sauya mata kammani suka kara mata kyau

Seda aka bari suka bushe aka wanke sannan aka barta ta maida kayan ta sannan ta fito wajen taron mata,guda ne sauti aka cika wajen da shi kowa yana so ya daukar gefen wuyartan daya haska sosai dan basuga na bayan ba

Nan aka xaunar da ita a tsakiyan su,wani irin waketa makada sukeyi mata na amsawa anty hamdiya tana dauka a video kamar zatayi hawaye tsaban dadin datakeji aranta,"anan aka fara mata zane a hannu da kafa aka bita da qamshi ita kanta jud bazata iya kirga sau nawa aka dauke lallen nata a hoto ba,she wishe ita zata fara tura ma husband to be din ta amma ta riga ta san su anty maryam zasu rigata dan tun xuwar su suke ta neman su sata dariya
..su Ahmad da ashna duk sunzo wajen ta..sai can da yanma lis wajen bayan ishai aka watse bayan ancicci abinci an shagultu,

At arnd 10 na dare aka kira su family dinner a 45 inches babban royal dinnig table maxa da mata da yaran gidan kaf suka fito Xallan familyn aliyu ne dana sarki sokoto

Yan matan ne Suka shirya cin abincin Nan ne ake shirin nuna ma amarya duk wani muhimmiyar mutum acikin dangi

Wani sabon wanka akayi ma jud aka shiryata tsaf cikin wata kafurar Flowing chiffon gown with long sleeves and voluminous bow at the neck

Dake kawaye are not allowd se awajen program Mariya ce kadai ta saka yellowish colour Straight dress with ruffles ta tsaya agefen amarya Su inna kam suna site din su sam basu xo wajen ba

White Coctail dress made of lame hamida ta saka sukuma su anty hamdiya da kawayen ta suka sa asalin short evening purple gown paired with orgendy skirt

No one can deny that sunyi matukar haduwa,musamman uwa da yarta da babu wani maraban haduwar su dan hamida tana da asalin kyau ne me dauke hankali

Gashi komin su a nitse cikin jan aji
Hakan ya dada kara masu kwarjini na musamman a idanun familyn sarki dana aliyu

Kowa aransa yanajin son ya hada zuria da wayannan yan gayun anyi gulman iya wankan su da qamshin su har sau ba adadi.

Burin hamida ta nuna musu itama tana da shi,kuma zata iya kashe shi abanza dan koda wasa bata so aje araina mata yarta.

Aikuwa hakan yayi matukar tasiri dan bakaramin darajar su da kimar su aka gani a gidan ba

A tsakiyar hajy binta da matayen sarki aka saka jud ana nuna mata kowa da kowa suna gaisawa including su rukayya kanwar amarya fatima ex wife din aliyu data rasu a hannun ramat,duk sanda rukayya ta kalle jud hawaye take saukewa masu rauni amma a boye dan babu tantama hakan yana matukar tuno mata da yar uwanta fatima

Jud kuwa Da kyar tayi loma biyu na abincin,altho seda akayi kusan rabin awa kafin aliyu ya shigo cikin su,aikuwa yana yaba kwaliiyar jud awajen xo kaga murmushi da kwament ta kota ina masu jin kunya suna ta kau da ido suna gyaran murya sede shi bai wani dade anan ba ya fita gashi Yayi matukar kyau duk dama ba manyan kaya ya saka ba sede kalar dark blue ce kuma ta haska shi sosai

Tsaban abun ya kawatar har aka bar wajen ana hira me sa dariya da ban nishadi kowa ya nuna farincikin kasancewa da su hamida acikin zuriar su uwa uba kyakwar amaryan su

Bayan an gama an watse haka hamida tayi babakere wajen hana kowa ya dame jud dan kuwa inna tana gama sata sallahn nafila suka sakata yin bacci da wuri

Hakan ya balain taimaka mata dan bakaramin stress din mutane ke yawo mata akaiba.

Gashi gobe royalty night,tasan hidiman sarauta..

Washe gari sasaafe suka yi salla suka hau kimtsa ta tun kafin ma a fara musu sallama da gaishe gaishe
Ko su inna ma sun lura da cewa kowa xumudin bikin yake a gidan,annashuwa da farinciki gaba daya ya cike fuskan kowa.

Dake hidiman na dare ne sun samu enough time na hutawa kaya daba daban kala takwas aka saka ma jud daga safiyar zuwa bayan ishai da zaaje hotel yin progrme din.

Abbakar yana abuja shirin daurin auren a gobe shi baixo hidiman auren abokin sa surukin san ba sabida nauyi da abun yaxo ya fara masa shima

Angwaye su alhaj ameer nd co ansha All white babban riga,paired with first class shoes and watches,cap ne kawai ya banbanta su da asalin ango

Fannin amarya kuwa wata deep blue Amphora-shaped tweed dress with fringed trims aka saka mata da alkayabban sa silver colour me tsananin kyau an xuba masa duwatsu masu reflecting blue kalar kayan ta da purse din ta

Mariya da sauran Kawayen haya suka zagaye ta da
Long pleated dress with deep v neckline

Dukanin iyaye style daya aka masu na
Long bustier dresses in embroided silk sede fannin ango sun sa purple and black colour fanmin amarya kuma sun sa pepper red with touch of gold.

Hidaman is all about royalty da shirme shirmen al'adun sarauta dan haka su hamida suka dawo yan kallo,dan kudi kam an xuba sa wajen manni sannan antika rawa ansha raha ansha nishadi.
Komai a hall din dede da goran ruwa na dauke da hoton jud da aliyu ne..

Hajiya ramat tana can kanta yayi zafi dan daren washe gari ne nata hidimar itama Ana hidama daga zarar Hamida ta kebe xata fara danna waya haka tanajin meke ongoing da ramat haka ta matsa ma shege sosai wajen sa shi ruda ramat da kau da hanklin ta akan su dede da gulman biki da akayi tayi a media ramat bata lura ba

Ita dai hakan kawai taji shirun hamida ya dame ta ta riga ta saba tasan tsaban son kudin ta bazai taba barin ta ayi hidimar nan bata nan ba amma abun mamaki setaga ba kira babu sako,hakan ya bata mamaki sosai tace ma bilkisu daga zaran angama hidiman nan gobe zata kira hamida dan batajin fadin rayuwarta inba sa tare

Da daddare aikin wa'azi da nasiha su inna sukayi yi ma jud,duk ta dawo shiru shiru se fargaba se hawaye hamida d kanta take rarrashin ta tana bata karfin gwiwa...

Ranar daurin aure Sassafe sukaji gida
Ya dauka da surutai da kankanban maroka.

10 ock za'aje wajen abbakr a dauro auren a abuja inda su aliyu da ayarinsa suka bar sokoto tun asubah dan suje su shirya,yayi matikar kyau yasha kwaliyar sa a wasu manyan kaya na bugaggiyar shadda me tsada ligh brown colour wanda ta haska shi sosai

A babban masallacin jumua aka daura auren inda yaci albarkacin all the prominent politicians stake holder ministers senators kings and obas,hakimai,daidaikun govnoni ne basa nan..

ana shafa fatiha
Aliyu yaji kamar an yaye masa damuwar sa ne gaba daya a duniya
Har yar waliman na maza sanda ameer ya hada musu irin quick quick dinner da abokai nan ma da kyar ababbkar ya zauna cikin su dan tsakanin sa da aliyu ba sauki in suka hadu seka sha dariyar su kamar zaka shide.

Immideitly suna gamawa aka dunguma aka koma
sokoto inda zaayi dubar sannan akai ma ango amaryar sa

Sai yau jud tayi asalin kukan rabuwa da familyn ta musamman maman ta data nuna itama ta damu sosai

Aikuwa ana cewa an daura gidan ya kara rudewa da murna da shagulgula karara dangi da yan uwa suka fara nuna ikon su akan amaryan su

Jud ta sha wanka kala kala,irin kayan nan na kanurai da shuwa arabin meduguri me kama da sari na indiyawa suka sha ankon sa su ukun su da hamida da jud din da anty hamdiya

dan kafin daurin auren aka mata wani prayer time inda Malaman fada mata suka sata agaba da qur'ani Ki karanta ayatul kursiyu kafa 5 kitofa ajikin dabino 5 kicinye haka tayi aka kona kwallayen suka ce insha Allah duk wanda yanufeki dasharri kansa zaikoma,dayan malamar tace ki karanta hasbunallah qa neemal wakeel kafa 111 nan ma tayi aka kawo xam xam akace kitofa a zam zam din kisha Allah zaikareki sharrin maqiyya,aka zo akace ta furta yaladifu luduf bina yakarimu farrij anna kafa 100 sukace wlh komai girman sharri bazai same kiba a karshe sukace ta karanta fatiha kafa 7 ta tofa a zam zam tasha ta shafe jikinta acewar su duk wanda yanufe ta dasharri kansa zaikoma.

Haka aka gama mata wayannan tas sannan aka wuce wajen shirye shiryen hidiman hawan durba da azaayi da alredy su aliyu suna jirgi anan kuma komai an shirya shi tsaf.

Da yamma can bayan asariyya aka fiffito filin dubar as calm and colouful tamkar yadda akayi na fatima.

Sautin ganga kakaki algaita da duk wani traditional drums and trumpet and wasa shi

Yan banga,zagage maroka da yan koroso all decorated in beutiful garland suna ta xuba surutai da kirari irin na sarauta suna zagaye da dokin da ya dauko ango kusan irin kayan da yasa auren sa fa fatima ya sanya wanda yasa iyayen fatima da yan uwanta jin cewa jud ce zata maye musu gurbin yar uwar su da ta mace.

fit and flare chantilly lace with 3/4 sleeves hajiya binta ta sa aka kawata jud tayi matukar kyau sosai itama sanda aka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login