Showing 72001 words to 75000 words out of 194085 words

Chapter 25 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt

01 Sep 2025

1112

sai ya wayance yy kamar wanda ya manta wani abu se ya juya ya koma cikin gym din abunsa..wajen plain glass inda ta tsaya ya nufa dama amfanin sa kenan yy reflecting din abunda yake waje da ciki kuma anan jud itama ta labe..

Yana isa wajen ya dan leke sai ya hango ta abun ya matukar bashi mamaki se ya tsaya yana me karantar yanayin ta aransa

tsam ta runtse idanun ta tana kokowa da numfashin ta shikuwa anan ya samu damar bada idanun sa abincin me dumin da har tsakat zuciyar sa yake jin kwadayin sa da yunwar sa.

Yau be tsaya duban kwalliyar ba zallan jikin nata ya zuba ma idanun yana zuba musu albarka har cikin kokon zuciyan sa.

But me takeyi anan cikin dare?..a duk yadda ya danne baison ya yarda da alamomin dayake gani tattarre da ita amma hakan ya amince da cewa labe take masa tuntuni tana kallon sa,tom he is not a child dan haka ya san ta yadda zeyi
Da ita,juyowa yy cikin sanda ya fito daga gym din slowly
Yana me maida kofar a hnkli batare da anji karar sa ba

Sadaf sadaf ya iso har gaban ta,kallon scnd biyu ya mata yasa hannu abaxata ya kwato teddy bear din wanda ya sa ta firgita a mugun razane ta bude idanun ta tana me hadewa da nashi

wani buff bufff kirjin ta yake duka ta gwalo idanun ta waje..tsaban tsoro har wani fitsari fitsari taji yana shirin karyo mata

Tsintar kansa yyi da shagultuwa wajen kallon ta ahaka a kusa da setin kwayar idanun sa,"se ya rasa menene zai fara kalla ajikin ta guda daya? kimtsasun nonuwarta dake motsi ta sanadiyar bugun da kirjin ta yakeyi ne koko curves din ta da suka wani bayyano shape din manyan duwaiwakan ta?

"Jud..?..ya daure ya furta kamar be damu ba"..wha r u doing here bakiyi bacci ba?..bakin ta ne ya shiga rawa tuni ta sunkuyar dakai bata amsa ba se tsiir hawayen rudani suka fara sako mata,"ya dada matsowa ta wani kangame jikin ta a bango,nan yy calming kansa da kyar gently yace lpya kuwa?tace.. eh.. a'a...daga ta budi baki se hawaye su sako kai karshe kawai ta shiga girgiza mashi kai sideways daganan bata sake jin motsin hannun ta ba sai acikin nashi hannun"..da wani irin sanyin murya yace bakida lpya ne?did u need anything kanta akasa ta girgiza mai kai again,kafin ya sake magana se ta fashe masa da kuka...yayi kamar ze fahimce tsoron ganin shi takeji amma sai ya basar ya shiga lallabin ta yana bata hkri
"ure feeling lonely ko?..im sory.. muje in rakaki ki kwanta ko?kamar wata munafuka tayi niki niki da idanun ta tana gyada kai kamar kyanwa towel din dayake goge jikin shi ya rataya a wuyar sa ya jawo ta suka nufi site din ta adede bakin door ya
Bude mata yana me mata alaman ta shiga ciki yana zuwa,ba musu ta karaso se ya mika mata tedy bear ya juya ya nufi kitchen
Ya kunna coffe maker ya hado black coffe cupi biu ya dan zuba kwayar relaxant aciki ya taho da shi,ya mika mata ta karba ta sha duk hanklin sa ya koma ne kan qamshi da dadin atmostphere dake dakin while ita jin kan ta take a mugun takure

ajiye sauran coffen tayi akan bedside drawer shikuma yanasha yana kallonta kasa kasa musamman yanda ta jingine da gadon azaune duk atakure kaman mai daukar karatu ta rasa inda zatasa kanta, dan murmushi yay sanin yanzun nan maganin zasu kashe mata jiki sufara sata jin bacci dama aikin su kenan relaxing jiki dan duk inda ciwo yake se ya warke da wuri

lumlumshe ido tafara kuma taki kwanciya dan ji take kamar ma ta tsani gadon so kawai take tafita daga dakin tama daina ganinshi a haka

A hankali ta daura kanta abangon gado tana kukkule ido cikin wani yanayi,jim kadan wani shegen bacci ne ya shiga fixgarta daga nan kuma yay nasaran tafiya da ita ahaka,aliyu ya tsura mata idanu
Kai cup din coffen yay setin bakin sa amma yakasa bude bakin yasha

kallon fuskar ta kawai yakeyi yanda ta zauna atakure ta jingina kanta da bangon gado tana bacci ga gashinta dayaji steam yy yalele duk sundan manne da fatar wuyanta wasu kuma sunbi bayan kunnen ta

sai daya kalla kafin ya zalalo mata su ta gaba ya sake mata shi yana dan lilo a fuskan ta

baisan lokacin da cup din coffen dake hannun sa ya birkito ya zuba kadan a gefen wuyanta ba dan kara ta saki amma bata farka ba..se yayi wuf ya mike tsaye yana shafa inda coffen ya zuba yace makansa "waht am i doing"?ajiye cup din coffee yayi yacire wiper ahankali ya matso zuwa gabanta daf daf ya tsugunna yana kallon fuskar ta again,yatsan shi yakai ya janye gashin dayake lilon yana dan murmushi ya maida shi gefen kunnen ta kafin ya mike ya dauketa a hankali yahade ta da jikinshi ya shimfidar da ita akan gadon batare daya rabata da jikinshi ba,dumin jikin shi danata is so irrestible.. ji yayi ya kasa yin abunda ya kamace shi,tsawon mintuna ashirin yana manne da ita se can ya dago yana kallon fuskarta,agefenta ya kwanta ya dada sata ajikinshi ya kwantar da kanta a kirjinshi ya wani lumshe ido..Ajiyar zucia ya sauke nan danan wani bacci me nauyi tayi awon gaba da shi...page26
Wai in anyi ruwa anan garin tofa Baka sake ganin wuta wallahy,dama inata amfani da inverter ne shima cagin ya kare an all my systems are shut..inkunji ni quiet to ban same mafita bane..[7/31, 2:09 PM] SURAYYAHMS: *KKS...littafin nan na kudi ne 300#,450 vip if u want to buy acct 0152983148 surayyah muhammad suleh Gtb,ko katin waya ta 08060712446.*

33

A bangaren su ramat kuwa tun ranan da aliyu yaki ya sa mata baki a kan wannnan shirin datake neman kullewa ta sa shi agaba ta kullace shi aranta

shiyasa har yau bata sauko ba kusan wata uku kenan tana fushi da shi, ko zaiyi yaya ne bata daga wayar ta ta kira shi,sau tari shikuma zai kirata baxata dauka ba in ya tura mata tex ma haka zata ta share shi". Tace ma kawayen ta aliyu ya bata mamaki..

Anan ma ta nuna musu cewa ai Bakinciki ake yi da samun ar'xikin ta aganin ta uwar sace da yan uwan sa su suke hana shi ya jona ta da manyan business patners dinsa na saudiya

Shikuwa aliyu mutuncin sa ya duba sannan ya hanata samun wancan damar, ba don komai ba sedan baya son wani abun kunya yazo ya ruguza tarayyar sa da wanda mahaifin sa ya sha wahalar ginawa a masarautar sultan na saudi arabia

Ramat ta shiga hali na bakin ciki da kunci matuka daya ki ya mata jagorarl gaban sultan kuma dama shine babban makamar ta a wannan fannin

"Me aliyu ya tabamin?matsolo.. dama wakecin arzikin san in ba jininshi ba?uwrsa ce babbar munafukar
..mugun ta da bakin hali duk ya kare a kan zuriar fulani...kuna ganin aliyu ne kawai amma ni danake aurar sa na sa bakin mugu ne azzalumi mai shegen son kansa

Kullum Zagi da habaice habaicen ta ya jawo kamar kwata kwata bata tunawa da wani hanyar kare mutuncin mijin ta da auren ta,ita da hamshakiya bilkis sosai suka daura niyya ganin sun samu abun da suke nema a wajen sultan kota halin kaka ne tunda aliyu ya juya musu baya

Ganin hade haden nasu ya wuce gona da iri anan ne hamida ta dan ja baya ta dasa aya ma kanta,hakan nee ya sa tafi bada hanklin ta wajen mijin ta abbbakr
Soyayyar su suke kwasa suji dadi kamar yan kananan yara.

Duk bayan Sati biyu hamida zata zo nigeria shima in ya samu sarari ko bai gaya mata ba zata gansa ya zo wajen ta har saudi

Daga nn A hankli abubuwa suka soma ja tsakanin ta da ramat adaya bangaren kuma suna dada ninkuwa tsakanin ta bilkis

Harkan satar kudi da duk wani harkan kaxanta bikkisu ta iyasu kuma shi take cusa su wa zuciyar ramat ta inda ita kanta ramat din batayi tsammani ba

Har suka zo suka samu mafitan da xai sada su da sultan a saukake amma wai sai sun cike wasu dokoki

abun ya kwana yana damun ramat matuka a zuciarta dan kuwa ba a cikin saudi za'ayi deal din ba a dubai zasu dinke harkan tare da wasu hamshakan labarawa dangin sarauta amma su irin masa kaxamin harkokin nan ne sosai,batare da bata lokaci ba bikisu ta bayyana ma ramat cewa zasuyi asalin karuwanci ne karara na kwanaki 14 da wayannan hamshakan.

Dama Dokar deal da su shine ayi ta kwana da su ana holewar insun gama da kai se kafin nan su samar maka shiga inda ake bukata

Da kyar ma ramat ta iya gaya ma hamida qudirin su inda hamida tayi tur da wannan tsari abun har ya so ya kawo musu tsabani

Tace hamida kin bani mamaki, to in har baxaki bini ba duk abunda ya zo ya sameki daga baya ke kika jawo

Cikin yin mata fada hamida ta nuna mata illar kawancen ta da bilkisu a matsayin ta na matar aure wani bin ramat takan sassauto tayi la'akari Amma daga maganan ya dawo ya shige kunnen bilkisu se ta dada zuga ramat tace mata ai bakinciki hamida take mata dan taga harkan ze kawo wuta sosai

Ramat tun bata so ta yadda har ta zo ta sa hakan aranta

Musamman in hamida ta kawo maganan rayuwarta da aliu,da wanda zataje ta jefa kanta a yanzu,tasa ita kanta ramat tana bukatar namiji amma dake duniya ne agaban ta shiyasa take matsewa.

Kullum suka tashi musu ramat xata hado harda haushin rashin temaka mata dayayi ta zazzage shi agaban hamida

Tace duk abunda naje nayi da maxa aliyu shi ya nema makansa ai dayana so na da cikin dakikika zai nema mun hanya,ai nasan yanayin mu'amalar sa ta nan wallhy duk abunda ya nema da gudu zasu bashi

Aganin ramat hamida is just obsess with nata mijin shiyasa take so itama tabar neman duniya ta koma wa aliyu

Kuma a yadda bilkisu take nuna mata,"cewa take hamida tana jin haushin tarayyar su ne shiyasa take mata bakin cikin duk wani abu me kyau da xai fito ta wajen ta

Haka rayuwar su take tafiya from bad to worst tin ana haduwa ayi magana har ya dawo musu cece kuce daga nan abun ya dawo shiru shiru shi yafiyawa a tsakanin su

Ramat tana mugun son hamida amma ayanzu gaba daya bata ji bata gani duniyar kawai take so ta sama

Ita kuwa hamida gani take duk son kudin ta baxata taba cin amanan aure ba aganin ta tafi karfin haka barin ma da abbakr ya dage yanzu iya wuya yana bata hakkin ta yadda ya dace kuma ykan bata kudade koda tana da su

Hamida Tana da kaxamin son kudi amma dabiun ramat da bilkisu sai ya gundure ta sosai

Babu ta inda ramat bata yi dan su sasan ta suje tare da hamida ba amma haka hamidar taki fir

To Ranar da zasu tafi dubai ita da bilkisu,,Da matukar bacin rai sosai suka rabu da hamida...

Hakan be sa hamida ta kyale ta ba time to time tana kiran ta tana mata nasiha akan hakkin auren aliyu dake kanta,wni bin har jikin ta yayi sanyi

Amma Dayake bilkisu na nan kusa tuni seta goge ma ramat duk nasihar hamida da sta sabbin hudubar shedan din

Ramat takance ta san duk rintsi duk tsiya hamida baxata taba tona mata asiri ba,amma hamshakiya bilki ko daide na lokaci guda bata taba yarda da hakan va

Tace ma ramat kawata kwana 14 kawai xakiyi rayuwar ki ki more rayuwar ki sannan kii same abunda kike bukata na duniya,Kullum a cikin zulma ramat takeyi ita kuma tana dada shiga

Hamida dataga babi madakata ramat ta zulme sosai sai kawai ta fita sha'anin su ta fara working iya abunda zata samu ta shirya tsaf da niyyar xata bar saudia

Bayan su ramat sun yi kwana 10 acan dubai nan abbakar yazo yyi kwana daya a saudiya..

Hamida tace mashi ita kam xata bishi su dawo nigeria tana ganin kamar ta gama nata part din.

Abbakar yasha mamaki matuka dan asanin sa basu na saka ranan dawowa ba,yayi yayi hamida ta fada mai gaskiyan meke faruwa amma haka taki sam daya matsa mata setake ce da shi kawai tasauya ra'ayi ne taga kamar zaman auren ta zaifi mata
Zaman saudiyar sannan tana so ta nitsu dan ta juya kudin ta

Duk da ma bawai ta fasa neman kudin ramat bane,kawai dai na saudian ne ta yafeshi ..

da kyar ta bada zuciarta hakuri dan har suka tattara sukayi airpot abun na mata zafi aranta sosai.

Taso ace tasamo kudin harkan man fetur din nn da ko babu komai tasan zata zamto wata karaman billionaire inta juya su anan nigeria amma ayanzu haka bata wani dinke manyan manyan harkoki ba sabida Ramat ta bi ko ina ta toshe da tsabar son zuciyarta damuwar ta befi ta mallaki rijiyar man fetur ko da guda daya ba sannan ahakan ma tana faman shige da fice ne tana so ace aliyu ya mallaka mata exlusive estate dinsa na saudiya.

Millions din da hamida ta dan samo da su ta dawo nigeria da su inda tun ajirgi take kasa yadda xata juya su dan kar su watse

Hakan ya sa ta amince da cewa zatayi zaman hutawa da nazari me kargo a katsina tare da mijin ta na iya tsawon watannin da zai gama aikin sa anan kafin su dawo abuja ta dora daga inda ta tsaya.

A ranar da suka wuce katsina aranan shikuma aliyu ya kamo hanyar zuwa kaduna wajen abokin sa ameer zuciyar sa cike da kewa da mararin ganin yar babyn sa

Jud bata ma san mahaifiyarta ta dawo kasar ba dan yau kusan sati uku kenan basuyi waya ba


sai dai aliyu da yyi tafiya baya nan dinnan yakan bada dama akan driver yana kaita ziyara wajen inna

anan kuma Duk yadda inna taso ace jud tana mata yar kwana biyu amma haka take ki sam

Intazo kullum sedai ta wuni mata can da yamma sai ta koma gidan aliyu dan ayanzu zuciyarta ta riga tayi muguwar shakuwa da nan

Allah Allah take aliyu ya gama yadawo ko ba dan yanayin yadda suke samun shakuwa ba,har can cikin ranta take matukar jin kewar sa da boyayyar kaunar sa

Har ya isa kaduna shagwaba take masa acikin yanayin son shi da bata son ta bayanna mashi a fili sosai

"Zuciyar sa takanyi matukar sanyi in suna tare amma da zarar hanklin sa ya dan dawo jikin sa fully seya dinga jin wani irin nauyi da kunyar abun dayakeyi da jud a zuciyar sa sosai
duk dama yana yawan jin special feelings me karfi a zuciyar sa in yana tare da ita ..

Dukanin Bayanan da likitar sa tayi masa ya gamsu kuma ya fahiimce cewa sauki zai samu nan bada wani lokaci ba.

Tun yana lagos in suna waya hakan zaiyi ta tursasa ta yana dan cusa mata tambayoyi game da yadda takeji ajikin ta in ciwon ya tashi.

tun tana dan kaucewa sabida kunyan furta wasu abubuwan amma data lura aliu da gaske yakeyi dakan ta ta sake sosai kusan komai nata a yanzu haka shikadai yake sani.

Tsananin kula da nuna so suke zubawa wa junan su sede babu wanda yayi shirin furtawa

Yanzu ana hutu ne a schl dan haka jud bata da wani aikinyi se na amsa kirar sa da hira da shi chat ko a video call.

Dama yar kwana biyu yace mata zaiyi a kadunan amma dayaje sai yaci karo da cewa ameer zaiyi lauching wani project dinsa,a dan zaman sati da yace zai karayi hakan yasa jud ta kasa daurewa Kullum sukayi waya se ta narke mishi tana nuna rashin jin dadin ta akai haka kawai takejin ta a mugun matse tayi wani irin mugun sa damuwar aliyu acan ckin aranta

All her life bata taba samun wani babba wanda ya tsaya mata kai da kafa akan damuwar ta na ciwon sha'awa ba kamar aliyu

Abubuwan data gaggaya ma aliyu game da kanta tasan har ta mutu baxata iya shring dinshi da iyayen ta ba

Takanyi la'akari da cewa ai Aliyu shida kansa ya sauke girman sa da duk wani matsayin sa ya shaku da ita sannan ya bata wannan cikaken damar tare da shi..

ranan daya cika kwana na biyar a kd jud tayi yar fushin kuruciya na soyayya saita kashe wayarta har washe gari aliyu yana kira bai same ta ba koda yayi ta neman shiru yaji babu dadi sosai aransa

washe gari sassafe ya kira safiya ya nata tambyar ko lpya anan yaji cewa jud tana nan cikin koshin lpya .

Zama yayi nan da nan ya tura mata sakon tex,a amsar da ta basa ne yasa ya fahimce cewa fishi takeyi da shi..

Murmushi yayi tayi yana jin dadin abun aransa,.yana matukar son mace me salo salo na iya nuna soyayya da shagwaba

Aransa yakanso yayi duk abunda take so din badon baya sonta

Shidai baya son cika nuna kula akan damuwar datayi da shi ne sabida a yanzu hanklin sa na yawan dawowa jikin sa shiyasa yake yawan shiga rudani game da ita..
Gud mrning Extra ppl ga neman alfarma plus shawara.
Nace ba?in ze fi muku dadi ana turowa duk biyun a tare sai ku zaba da safe ko bayan isha'i
Sannan alfarman shine wekends,abani shi allakoro dan asamu damar editing da kyau da tsawaita yawan pages🤝🏻🙏🏻
[7/31, 2:09 PM] SURAYYAHMS: *KKS37*
_Pls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_

Bayan barin su wajen taron straight shoping mall suka nufa inda suka hakimce basu fito ba,dan aliyu yana daga motar sa yasa akayo oder kayan alatu na abinci shinkafa couscous taliya,da juices carton carton sannan babu kalar madara da kayan shayi da ba'a hada an sako da shi ba.

Driver ne ya shisshirya kayan abayan booth
Few minutes drive yakaisu har kofar gidan inna..

Ya danna horn nau gadi ya bude musu Suna kammala parking a harabar gidan jud ta sauko tana me sauke niqabin idon ta,ibrahim da daidaikun yaran wajen tuni sukayo kansu,"sannun ku da zuwa..ina kwana ina kwana kowa yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login