Showing 45001 words to 48000 words out of 194085 words
Chapter 16 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt
ba dai ta amsa da toh,a ranar farko wani shegiyar wanka ta cancada Ta fito har farfajiyar gidan cikin wata doguwar caribean gown deep blue colour me fallen neck simple flat shoe ne akafarta shima golden colour me sheki sosai
Normally yadda take tafiya a nitse kuma a hankli kadai abun kallo ne bare halittar jikin ta da dan uban qamshin jikin ta me tada zanne tsaye, inda duk iya tunanin ka bazaka iya kayyade sunan turaren ba..
Kwana biu datake dan fitowa hakan gaba daya sanda ma'aikatan gidan suka san da zaman ta, Wasu kwalliyarta ke kashe su wasu sanyin kasaitar ta da shiru shirun ta, wasu dirin jikin ta wasu kuwa tsaban qamshin ta ke sace musu zucia.
Gashi ramat ta kore yan matan gidan kaf ayanzu inba safiya ba babu wani me aiki se male chefs da maid ushers,tunda suka ganta se gaba daya basu da wani aiki sena xancen haduwarta ta.
Hakan yasa safiya ta sa ido akan jud motsawar jud sosai,da kyar da fitina acikin satin har taci nasaran fara gayyatar ta kitchen tana dan debe mata kewa.
Bata de sata aikin komai amma tana lura da dabiun ta bana wasa ba har yaude safia bataga wani aibun yarinyar ba sema kkrin shiga ranta datake kokarin yi da
Strange halayen ta.
Anan ne jud take asalin jin cewa aliu yana nan tafe wai zai dawo a weeknd din nan.
Yau har Dakin ta ta nufa cike da tunanin aliun aranta..
Itade haryau bata isa tace tasan shi ba,kamannin sa ma gani take kamar bazata iya tunawa ba..in her right senses bazata iya cewa ta taba ganin sa ba dan duk abunda ya shafe gidan ramat dama ita sam babu ruwan ta akai..
Tadai san shi abokin abban tane kuma abba yana mugun daraja shi amma anything after that duk anayi ne babu ita.
[7/31, 1:36 PM] SURAYYAHMS: _******for you nafia Adamu imam!_
Haka nan takeyin zaman ta a gidan batare da tasa damuwar son ta san wanene aliyu ko ya kamannin sa yake ba,a tunanin ta ai tunda abokin Abban ta ne bazai wuce wani old thug bane me farin gemu da son sa ido da yawan korafi kamar abban tan.
Gaba daya gidan an rikice Se kimtse kimtse akeyi ana gaggyarawa itakam Tuni tayi watsi da sha'anin su ta cigaba da abun da takeyi a daki..
Kwana biun nan bata wani jin sauki sauki aranta amma taki ta bari hakan ya dame ta ne sabida ita kadai tasan me takeji acikin jikin ta,she is alwys high and the enviroment is not helping bare aje ga irin sigar kwalliya da kayan datake sawa Wani tashin hnklin ma yafi nunawa ne ayanayin datake shafe shafen turaren hasalima yawan dauke kafa da shirun da gidan keyi shima yana daya daga cikin abunda yake sata jin zimman aikata abubuwa me ban mamaki da jikin ta wanda adacan duk iya tsanani da takuri bata iyawa.
She is on a daily routine excersise na istima'i kusan kowani fitowarta a wanka ko kuma immidietly tagama sirace da turare zaka ga ta fara xploring kanta,sede wannan nau'in na dabannne Is like Abun ya mugun kama mata zucia dan haka takan zakulo hot and laud sex videos wanda bugu daya zesa ta rikice,to in ta fara hatta kaya bata bari ajikin ta harse ta same relief..
Tsaban bata son adame ta yasa ta yanke lokaci makanta na musamman wanda takan fito tayi shawagi ko taje kitchen tayi girki ma iya cikin ta a gurguje sannn ta koma daki,ahakan ma bata tsira da sa'idon ma'aikatan gidan ba dan kuwa bata taba yunkurin fitowa tsakar gidan a laga laga ba,dressing takeyi ta kile da kananan kaya masu tafiya da hankli banda make up dinta mai dauke numfashi duk sanda ta wulga qamshi me taba zucia ke wanzuwa sau tarin yawa ba a denajin qamshin jikin ta har se ta bar wajen da yan mintoci ako yaushe takan bada salo me tsananin tasiri a zucian duka ma'aikatan dake gidan inda safiya takeshan fama da su wajen barin abunda suke yi su bige da kallon ta..
Yanzu haka gaba dayan su kowa na mararin ta aransa, kowa nacewa ina ma ace matata ce me kyau tsafta qamshi da kasaita kamar yarinyar nan.
Itakuwa jud ko ajikin ta bata ma san anayi ba dan gaba daya damuwar mutanen dake gidan be dara ta ba,safiya kawai tafi sani dake tana yawan duba lpyarta sannan tana tursasa tadanyi wasu abubuwan duk dama bata tsaurara mata.
Very queit nd respecful relationship suke nunawa wa juna batare da kowa ya shiga hakkin kowa ba duk dama safiya tana kan fargaban haduwar ta da ramat wajen dauke idon ta akan jud ba kamar inda akace tayi ba...
Wani nauyin ta takeji aranta musamman in ta dubi irin muhibba da baiwar da Allah yy mata normaly yarinya budurwa kamar jud bakowa kan iya tunkurar su da kowani irin magana ba...
Money is power
Amma awajen mace
Ilimi,Kyau,iya wanka da kwalisa,qamshi da jan aji sune babban power ta..
Se kaga mace me dukiya da kyaun jiki amma in babu iya wanka qamshi da iya magana se a amata kallon shashasha
Wata kuwa ba dukiyar ko kyau gareta ba,amma xakaga fasalin ta wajen iya saka kayan da ya dace da fatar jikin ta da dirin ta,ko ba me tsada bane zata sarrafa shi ta inda ze kawata ta,kaya sune mace,qamshi kuma shine madubin tsaftar mace,misali ko mace batayi wanka ba inde ita me qamshi ce da tafito sarari ita za'a fara shaka a matsayin mai tsafta
Hakama baxai taba yuwa ka hada mace me bida kanta kamar sarauniya da wacce take cusa kanta wajen yin magana anyhow ba,yawan cewa da ake namiji ne me zurfin tunani ya samo asaline daga yadda yawancin su suke tsawaita naxari kafin su furta kalman bakin su,ko a normal hira ne mace takanji tsoro da fargaban mijinta in taga ta fadi goma shi bece ko daya ba,"to inaga ya macen da tasan tana da abubuwan fiddawa amma bata cika furtawa ba se de agani aikace?
To wannan ba girman kai bane shi ake kira sanin kai
ToShi girma ana samun shine acikin girma ba acikin iyawa ba,dayawa mata masu ilimi sun fadi kasa sabida sun cika nuna iyawar su da son asan gaskiyar su...
Rayuwar kuma ba haka take ba,in kin isa mace to zaki zamto me kula ce bame nunawa ba hasalima bakomai ne yayi derseving time dinki ba
Rashin nuna kulawar jud akan yadda maxan gidan ke mugun rudewa akan ta yasa kowa ya dada jin kimarta a can jikin ransa ya karu...kaf dinsu sun girme ta wasu ma sun haifeta amma ko wulgawa tayi basa iya cewa uffan har se ta wuce..
Sannan ita bata daure fuska da kowa amma kuma bata taba wasa da kowa ba but zaka sha mamakin yadda ta kafa mummunan tasiri a zukatun su
Ko safiya da ta gama lura da rayuwan jud da tsufantan nan sanda ta dubi kanta aranta tana me tambayar kanta cewa anya ita mace ne ma kuwa?wasu ma'aikatan gidan kuwa a illusional fantasy suke karewa suna masu kwadaita ma zucian su tsarin jikin ta, a zuciyan wasu kuwa sun dau salo me kyau ne na gyara nasu matayen
A gida
Kwasam ranar asabar da safe sega sakon cewa aliyu baxai dawo satin nan ba so Yau kimanin kwana uku kenan jud bata wani fito ba dan haka kwata kwata basu hadu da safiyya ba,most times bata lekowa waje sai taji kamr batajin motsin komi agidan kafin ta fito tanemi abinda zataci sannan ta gyara room din tasake komawa ta kulle kofar ta.
kaman kullum yau ta kama wani lahadin tunda asuba tatashi bayan tai salla se bata gane kanta ba dan haka tai karatun Al Qur'ani sai wajen goma ta ida ta shiga bayi tayo wanka tafito daure da towel tabude sip tana kallon kayan dake ciki idanunta ne suka sauka akan wani jan fited cotten half gown mai open neck jawoshi tayi tasaka ajikin ta ta kama gashin ta da babban round ribbon tareda saka round dan kunne silver colour dasuka mugun fito da kyaun fuskarta.
rigar ba karamin kyau tamata ba takamata chas chas duk wani curves da lankwasa dake jikin ta ya fallasa kansa yana motsi,bayan tayi yan shafe shafen ta feshe jikinta tayi da mahaukatan turaruka kafin takoma kan gado ta zauna tana dan addu'a dan yau wani bala'in yunwa takeji
bayan ta iddar da sauri ta mike tsaye ta tafito tai hnyar kitchen ruwa tafara daurawa a wuta tana tunanin mezata dafa sanan ta dau cup ta dibi ruwan zafin dake kettle tafito zuwa kan kitchen island dan ta debi madara da coko ta shiga hada shayi me kauri
alamun bude kofa dataji yasa ta rude tana kallon kofar
Safiya ne atsaye dan haka suka sakar ma juna boyayyen murmushi jud tace ina kwana?..safiya tace lpya kin tashi lpya?.
Ahnkli Tace alhamdull tana me maida hnklin ta kan kofin shayin..dan shiru safya tay tana kallan ta sannan tace"jiya oga ya dawo kinje kun gaisa kuwa?..wani muguwar faduwar gaba yasa jud ta kasa kai cup din bakin ta,she was like waye kuma oga?se can da abun yazo mata tace ohh a'a..ban je ba.,nan safiya ta karaso ciki tana me rage sautin muryan ta kasa kasa tace"toh dai yakamata kidena shigowa nan duk abunda kike so karkiji nauyi kifadamin yanzu me kike so kici?tun kan jud ta ansa ta riko hannun ta 'muje in raka ki daki kinga oga ya kusa fitowa kar yace ana takura maki,..."har tagama maganan jud bata dena mamakin ta ba...'owo shiyasa yau taga iskan gidan gaba daya ya sauya kowa yana kafa kafa?wato ogan ne ya dawo,but namiye hakan nan suke tsoron dan adam kamar shi zai kaisu wuta..?..tsaki me tsayi taja aranta sannan ta biye ma bukatun safiya da cewa bata bukatar komai,dakin ta ta nufa da cup din shayin ta inda batayi wani minti ashirin ba aka sake danna mata knocking,"waye ne..ta tambaya tana dan jan tsaki,nan taji ance nice.. safiyace,alhj ne yace kifito yana son ganin ki yanzun nan......Da wani irin speed kirjin ya buga yana me bada sound din bufff bufff haka kawai taji wani unxpected tension yana son ya mamaye ta aje cup din shayin tayi akan stool ta mike cikin yanayin da bata wani so ba tace ok ina fitowa,"...to har safiya ta bar wajen bata motsa ba hasalima fargaban me zata tarar shiya soma nakasa mata zucia,"ji take kamar yaune xata fara ganin wani me suna aliyu arayuwarta tunda de ko shaidan kamanin sa tasan bazata iya bayarwa ba bare tace ga halayen sa...
She just imagined ai duk wanda zai zauna ramat a matsayin matar sa to tabbas tababbe ne
Who knows shikuma wani halin banza yake da shi,"ta dade atsakar dakin ta tana wannan tunanin wani sabuwar knocking ne ya sake datse ta
"Jud?wai mekikeye ne kinbar alhaj...tun kan safiya ta karasa maganan jud tace gani nan ina fitowa ..daganan ko duban kanta a mirror bata yi ba ta bude kofar a gurguje ta biyo bayan safiya suna saukowa atare akan stairs.
Can cikin wani part acan saman gidan me shegen kyau safiya ta nufa da ita..wajen is so peaceful nd luxurius danko wulgawar ma'aikata babu anan..
Two way Step me tsantsi suka takawa kafin suka ci karo da wata gangariyar naked sliding glass door,safiya ce ta soma shiga sannan jud ta kuso kanta ciki....
Wani Daukewa numfashin ta yyi sakamakon wani sassanyar qamshin data shako me taba zucia da sa kwakwalwa nitsuwa
Cikin kare ma ko ina kallo tuni ta mance da yar sallamar dake shirin fitowa abakin ta...design din wajen gaba daya ya wuce mahadar Da za'ace dashi luxury nd royal elegance Domin kuwa an hado tarin lush materials in bold colours like turquoise and ornate patterns.
chairs and sofas anyi sune da wani irin design din silk and velvet Sannan an hada tsadaddun setin na gadgets and kuma daidaita marching textures kamar su velvet couches din,metal light fixtures,wood tablets and glass decors.
A takaice dai duka structures Dake Ilahirin site din an kera su ne da elm, marble,hickory and cheery sann dukan
handles din furnitures din anyi shi ne da Tsadaddun brass knobs wanda ya hada da hannun drawers cabinets da tuff boards ga kuma airmores.
A gefe da ita kadan akayi mazaunin wasu shegun hand crafted brass and copper lanterns dake fidda wasu irin launin haske daya dada kara ma wajen touch of royal sophiscation and warm elegance.
Jud bata san Sanda ta karkato wuya tana leko Sauran hallways din ba its like A saman kowani hall Dake site din akwai crystal chandelliers Masu mugun dauke ido Then finally The illuminating wall scounces.
Kakkarfan sautin Gyaran muryan safiya ne ya dakatar da ita Daga dube deben ta as expected data dan waigo gani tayi da fargaba akan fuskar safiyan tana me shirin rusunawa cike da ladabi da biyayya tanacewa "ranka shi dade gata nan ta iso.. Tun kan ya juyo idanun sa ya kalle su jud ta tsaya a daskare chak kamar wacce akayi freezing dan ko iya dauke idan ta akan sa batayi ba.
Kamar yadda tayi harsashen ganin sa aranta ba haka ta gani ba dan haka tuni taji ta rude sosai,haduwar sa da hasken fatar sa is flawless nd faultless..
Shikadai ne zaune ya bada baya yana shan shayi akan leading chair na 45inches royal dining table wanda jikin shi ke sheki da golden grown heads
Sanye yake cikin kassaitacciyar collection din fitted jumfa na voile material kalar cool custard yellow da hadaddiyar hular zanna bukar me laushi a kife akansa duk Alamu sun nuna cewa Suman kanshi is silky black and shiny babu wani sanko ko cinkai gashin sa acike take luff dai dai misali sannan babu maraban askin kansa dana american musician wato usher plain low cut ne amma is very carved and stylish dan haka har hasken fatar kan na nunawa sosai..
Hnnun sa daya ajiye cup ta sake bi da kallo inda ta ci karo da wata kafurar xpensive clive cristian wacht dake makale a tsintsiyar hannun sa tana wal wal,sannn kafafun sa sunsha takalman kamfanin givenchy..
Nan aliu ya juyo me gaba daya yana me tsura mata idanun sa cikin rudewar kallon yar abokin sa for the first time
dada sumewar tsaye jud tayi har yanxu bata dena kallon sa ba kuma bata motsa ba
Bakin shi pitch dan dai dai,Daidaituwar shape din Karan hancin sa ya samo kyakywan diri ne daga Shatin kerarren Sajen sa wanda yabi cikakken giran shi masu dauke da dogayen eye lashes dinsa
"Shikam Duk abunda yakeji aransa na rudewa haka nan ya kaucar Yy murmushi yace karaso ciki mana princess,ure welcome...
Wani runtse ido jud tayi for the moment tana sauraran bugun zuciyar ta..ohhh...ya ilahi"...his voice... shi kadai ma ya isa yi ma zuciyan mai sauraro hisabi..
kakkauran sautin muryan shin ya daki tsakar kwalkwar ta har yasa ta saki siririn numfashi, ji take tamkar kirjin ta zai fado kasa tsaban tsanan ta bugun sa..not withstanding sai ta daure ta amsa cikin sanyin murya tace..
Sannu da dawowa Abb,.ah.. dad..,dy duk de ta rasa sunan daya fi dacewa da shi
Kan safiya na kasa acan gefe dasu ta dan durkusa bata ma san meke faruwa ba,a tsaye aliyu ya mike yana me kare ma jud kallon kurel da wutsiyar idanun sa,inbadan kamannin su da hamida ba da sai yace abbakar be isa ya haifi wannan yar ba
Murmushi kawai yake yi aransa yana me matukar kkrin danne rudewar sa ta hanyar aje straight face.
Aransa he was like Wowwww tubarkallah,..masha Allah Ashe haka yar tamu take?lallai abbakar ya haihu..
Hannu ya mata da wani iriyar charming smiles tun kan ta karaso,gaba daya jikin jud se yy hot ji take kamar karya ne bashi ne abba aliyun ba..
She was like What the hell?..wannan hadadden guy din ne abokin Abba?to lallai Ko a mafarki basu dace ba,itade ta san abban ta da yawan sa manyan kanya,most time she wonder in ma ya taba kaiwa 10mints wajen yin dressing..
Itade abunda take gani agaban ta inma zata kiyasta mai shekaru bazaifi ta bashi 34-35 fa.
He is goddam hot nd beautifulØgayen da akace da shi beautiful ai yawuce gaban ace da shi handsome ne,babu tantama a kayan sawa kowani iri ne ze amshe jikin sa cos he look healthy nd strong da alamu ana shan gyara da mashunan gymnastics...
Da kyar da tsoro de ta mika mai hannu ya tallafo ta kusa da shi,daddan qamshin turaren sa yasa ta daga idanun ta ta kalle asalin cikin idanun sa"..tana dauke da deep brown oily eyes shikuma na shi dark hazel eye balls ne.
Sau tara tara kirjin ta yake bugawa har ya jawo ta gently yana me mata jagora akan
Doguwar kujeran dake falon..."yace jud ko?...won't u say a word to daddy?safiya, ko jud tana jin yunwa ne...tun kan safiya ta dago kai jud ta girgiza kanta ta dan turo baki a sakalce...ido kawai yy ma safiya akan taje ta hado sabuwar breakfast da sauri sauri tayi waje ta basu waje..cike da dauriya jud ta matso confidence tace ina kwana daddy?..lpya kalau yace yana kan binta da close look..hope ure ok?naga kamar baki sake ba..im ur dad too ok..insha Allah nan ma gida ne awajen ki...nan ya shiga mata tambayoyi tana bashi amsa batare da sun sake bari idanun su yana haduwa dana juna ba...
Haka ya dinga yi har se da safiya ta bugo sallama dauke da tray na hadaddiiyar omelate,tea da samosas da kuma kasaitaccen miyan jajjage na kaza..
duban ta yy yace Shall we?..abata so ba tace ok..har table ya rakata suka zauna safiya tana serving dinsu...daga yadda aliu yake lallabar ta zaka san so kawai yke ta sake jikin ta sa aranta anan din zata zauna batare da takura ba
Adan dole jud take kaiwa abincin bakin ta tanayi tana satan kallon well pampered fingers dinsa wanda sukayi wani irin fresh tsaban sunji gyaran manicures
"Can ya dube yanayin ta yace kici fa..in beyi miki ba za'a sake mikii wani..anan ne tace noo noo ni na koshi,ido ya sake zuba mata yace are u sure,..ta gyada kai this time not resisting his eyes muryan ta kamar wacce xatayi mai kuka tace "daddy zanje daki kaina namin ciwo..
Page 20..
Duk wanda ya fitar min shida Allah..
[7/31, 2:09 PM] SURAYYAHMS: **** A hankli jud take tahowa inda qamshin turaren da ta shafa yau