Showing 18001 words to 21000 words out of 194085 words

Chapter 7 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt

01 Sep 2025

1120

yi ko wani jari me karfi,amma sabida son Gaskiyar sa yasa komi ya taba baya jimawa zai hakura da talaucin nasa yaja gefe har aka gaji da shi aka dena bashi komi

Sai wannan karon Kwasam alhj aliyu ya bashi wannan babban contrct din na gina masallatai ne,churches da rijiyoyin bore holes harda na wutar lantar ki a kauyuka

hukumar dinkin duniya ne zata dau nauyi,babban kwangila ne worth billions of naira,aliu yasan in ya sa sunan abubkar bazai same matsala ba tunda aikin al'umma tamkar aikin lada ne,da shi yake saka ran zai tada kafadun abokin sa amma cntct ne mai girma yana kuma bukatar jajircewa da kokari sosai

Harr kukan murna sanda alhj abubkar yayi dayaji cewa aliu ne ya nema masa wannan mafitar, daganan Shima sai yasa rai akan abun sosai dan yasan ba a karkashin wani zai yi aikin ba shi ne xa'a ba shi ragamar juya hada hadan kwangilar,tuni ya mike tsaye yana bincike ransa cike da shaukin so ya cimma manufa,yanaso ne yayi amfani da wannan damar sosai dan ya dawo da martabansa da kimar sa agaban matar sa da yarsa jud..DONT SHARE
*KUDI..kumbar susa*

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs


*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*


*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi
[7/31, 1:11 PM] SURAYYAHMS: _PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*


11"""....hamida ta fito cikin masifa babban motar ta take tukuwa ita kadai tana famar sauri danji take kamar bazata isa gidan innan ba

Dama Riga da zani na atamfa ne ajikin ta,to tsaban balbalin rikici ko mayafi bata dauko ba

Abakin gate tayi parkin ta fito ta shige cikin gidan tana yatsinawa tana tsuka, ganin yadda almajirai ke jigila yasa ta sake jin ranta ya matukar baci dan haka bata kula uban kowa ba
Kuma Duk wanda ya matso kusa da ita wai zai gaishe ta ihu da tsawa ke raba su,tayi tsege tsege a bakin main house,ji kanta take Allah ya sawwaka mata ta shiga ciki

A masife take tambayar ayarin gidan akan su gaya mata ina yarta jud take?

Inna tana sama can tana kallon duk abunda ke faruwa dan kwata kwata yau batada niyyar ta yi magana da hamida bare ranta ya baci..inna ta gayama jud cewa zata koma gida amma jud bata dau abun serious ba dan ko maman ta tasha gaya mata..

Almajiran da suka firguta da yanayin masifar hamida su suka nuna mata inda dakin jud yake, ahakan ma tana haurawa tana mita
Kamar tabbaiya

"Anan ne yata zata rayu?cikin tsiya bara da kaskanci?
Abbakar ya cuce ni
Allah ya isa ban yafe ba..

Banko kofar dakin tayi tana mai kalle dakin ayayin da jud ta razana ta waigo suka hade ido,ganin maman ta ne yasa ta taso a rude tana cewa ummah.. mama?da dllshauki ta fado jikin ta tal kankame ta tana murna daga bisani ta fashe da kuka me tada hankali da sa tausai

Tsaban yadda sautin kukan jud ke shiga zuciyar hamida wani bari jikin ta yakeyi da kansa tana kumfar baki,"

Ta tsine ma talauci yafi sau tamanin a zuciar ta,the room is not bad at all amma yanayin yadda taga komai cikin takura seta ji aranta kawai ancuce ta da aka karbe yarta aka kawo ta nan

A hankli ta dago fuskan jud ta kalle ta alokacin ji take kamar ta sauke nata hawayen cikin lallami, tace"to kiyi shiru mana..
_ado jam? milari a lafi vedo hunki yamdu_ Tambayar ta take irin"Kina lpy?yanaga duk kin rame ana baki abinci kuwa?

Tun kafin jud ta dago kai ta share hawayen ta ta amsa hamida ta fashe da kukan takaici tana tattaba kashin wuyarta a masife..
_abbakar,Mikam be zanvi am_
Abbakar ya cuce ni,..
a sanyaye jud ta sake komawa ta kwanta luf akan kirjin hamida ta na wani irin shessheka
Tana jin xafn sautin
Masifa da Fushin mahaifiyar ta

Jud rasa na cewa tayi dan ko kukan datakeyin bata san dalilin sa ba,tasan dai tayi kewar maman ta,but ganin ta agidan innan ya bala'in firgita ya bata mamaki dan tasan alheri kam bazai kawo ta nan ba..

Nan hamida ta ja hannun ta zasu fice tace mama ina zamuje?..harara ta watsa mata tace kin wuce mun tafi ne ki sainaci ubanki,tace mama gida zan koma?to zan tattara kaya na nan ta zamar ta soma tattara takardun ta,hamida bata tsaya tagama kwashe komai ba ta tuso ta agaba suka yo kasa tana jan yarta a hannu
Kowa seda yyi kababa awaje ana kallon su

Da kyar jud ta roke ta kafin tayi sallama sama sama da inna da sauran almajiran
Kowa yy bakincikin tfiyar ta fiye da yadda tayi tsammani,inna kam dada karfafa mata gwiwa tayi ta gargade ta da cewa karta zubar da trbiyan data samu anan,jud tana kuka sukayi rabuwar bankwana da inna

sede Inkaga yadda hamida ta hade rai
Baxaka sake tunanin har abada xasu sake ganin jud anan ba

A hanya jud ta sha masifa da mita,dan babu irin kushe tarbiyan inna da hamida batayi ba

Suna isa gida ko dakin ta bata bari taje ba ta sata cin abincin dole sannan ta shiga ta hada mata ruwan wanka da kayan goge jiki tace in tagama cin abincin maxa taje tayi wankan sannan ta zo ta same ta

Kalle kalle Jud takeyi a hankli kamar ba gidan su ba,dan dole take tuttusa abinci gani take kmar a mafarki komi ya faru,home sweet home,amma ta rasa mesa takejin wani uban zafin rabuwa da su inna aranta datakeji yanzu

Koda taje dakin ta komai tsaf ta tarar cikin gata kamar yadda aka saba,da kyar ta dena jin mararin abubuwa dayawa masu yawan karya mata zucia,kwanciyar awa guda tayi akan gadon ta sannan ta shige bathrum tayi wanka ta fito..

Sede da ta fito bata samu damar yin magana da hajiya hamida ba dan taji sautin muryan abban ta a dakin da alama magana me muhimmanci sukeyi
Dakin ta ta koma tayi kwaciyarta jim kadan bacci me nauyi ne yayi awon gaba da ita

Washe gari Da kyar ta warware tayi ibada,sannan taje ta gaida iyayen ta..shikansa abbakr yana matukar kaunar yarsa yaji dadi da yar sa ta sauya halayen ta

The deal has been done,sede ajiyan shima ya kawo dokokin sa gaban hamida dan su fahimce juna..

Da yake ya san halayen ta sai ya kwakwalo salon sa cikin hikima memakon yayi abun cikin nuna isa da daukar fansa se ya bita a nitse

Anan Ya gaya mata cewa yayi musu cikinikin babban gida na alfarma a unguwar asokoro nan da kwana uku kaf su shirya zasu koma can da zama..

Sannan Ya siya mata babban mota kirar matrix comando,yana kuma me mata albishir da cewa zai biyata duka kudin data kashe akansa ayayin da baida komai,yace kuma babban kyautar sa na musamman na zuwa nan gaba mudin xata amshe sabbin dokokin sa

Bata sha mamaki ba de Cikin zakuwa tace menene dokokin?

Babu wani boye
Boye ya zayyanata mata cewar yasan d cewa duk akan jud ne ta shirya masa wancan kullaliyar ita da kawarta

Dan haka shima ya amince da cewa baxai saba alkwarin ta ba,kuma zai mata dukkanin wani ihsani in har zata bi nashi dokan,anan ya dan tsakura mata cewa ya fita daga talauci in Allah ya so na har abada kenan

'Hamida Tsaban son duniya hamida rudewa tayi dataji bayanan san

Jin yace ya siya musu babban gida a osokoron ma kawai ya gama burgeta bare aje ga sauran alkwararun ka,dan haka tace masa in har baxai maida jud gaban inna ta amince ko miye ne zata yi

Yace to Alhamdull Dokokin sa shine,na farko zata sauya halayen ta ta dawo da matsayin ta na mace me jin maganar sa da masa biyayya...

Ba tantama ta amsa wannan dan taji amaganan kudi,kuma dama ita mace ne me wayon tsiya tasan saida luggan biyayya zata ci rabon ta acikin kudaden abbakr

Doka na biu akan yarsa ne

Yace yana so ta dan rage yawuce yawocen harkokin ta ta samu lokacin bada kyakkwan kulawa mayarsa jud.

Anan ne na tadan so tayi ja amma dake ta lura ajike yake da kudi gaba daya seta amince masa akan komai

Shima se Yyi alkwarin ze bar mata yarta har abada

Ita kuma ta masa alkwarin zamowa mace me biyayya da kula da tarbiyan yar su..the deal is on

Bayan kwana biyu anata shirye shiryen canza tsarin rayuwar gidan abbakar

Shikuwa Abbakr nata zulma zucian hamida dan ta sa aranta zata cika alkwarinsa ta hanyar nun mata harkan uban kudin yakeyi ayanzu

gashi ta bincika sosai amma bata ji asalin nawa ya samu ba itade ta san kudi ne bana wasa ba,toh ako wani rana buri mr girma take dorawa akan sabon samun dukiyar san da yadda itama zata fance rabon ta aciki

Shiri take babba na yadda zasu ci kudin tare dan haka ne ma Basu wani gana da jud ba har sukayi parking suka koma sabuwar gidan su..

One full week anata kintse kimtse gidan yaji faluka har guda uku ga manyan manyan kujeru na alfarma ga 38 inches screen da shiny chandeliers

sede hamida ta dade tana lura da shige da ficewar jid agidan wani tarin bakin cikin takeji ganin yadda jud gaba daya ta sauya halayen ta babu wani wanka babu isashen qamshi babu aji sai uban doka salla da yawan saka hijabi da shiru shiru

Se Tayi kyam dai batace uffan ba dan tana jira ne taga matsayin cikar alkwarin abbakr na damka mata babban mota da kudi kafin ta fara cika alkwarin ta data dauka

Shikuwa yanasane da duk abunda take ciki,sanda ya karance su tsaf daga ita har jud din sannan ya nemi inna shawara..

washe gari da safe as a suprise jami'an banki suka biyo hamida har gida tayi signing millions da sunan ta kuma amshe kyautar babban motan ta

Tsaban maitar abun duniya hamida murna takeyi tana yi ma abbakr godia kamar bata taba raina masa wayo arayuwarta ba.

Shikam inda sabo ya saba,dan yasan a duniya in har kaime kudi ne to hamida zata kasance mace ce me kyan hali agaban ka harse kasha mamakin ta

Dan haka ya dada jadadda mata sharudan sa musaman akan jud

Washe gari ya wuce lagos can wajen da kamfanonin da zasuyi aiki da su suke don ya fara shiryawa ma gundarin tsarin ayyukan da xai fara in ya dawo abuja.

Da sassafe jud tana idar da sallah,taji ana daka mata knocking fito warta ke da wuya anni mai aikin su tace taje maman ta ne take kiran ta

Batayi wata wata ba ta mike Da hijabin ajikin ta ta fito har zuwa dakin mahaifiyarta hamida,salamu alaikum"ta furta bata saurari amsawar maman tan ba tuni hankalintacyayi saurin komawa kan yanayin yadda aka sake tsara sabbin kayan dakin,komi anan orange nd black ne hakama funitures din gaba daya royal manya manyan wadrobs da fankacecen gadon na alfarma

Ga wani uban qamshin turaren salvatore daya gwamutsu da traditonal scent sun bada kalar me rikitarwa daga ji kasan tsadaddun kayan qamshi aka turara dakin lungu da sako inka juya zaka shako qamshn dadi har kamar bacci ze kwshe ka a tsaye,ko ina neat gado yaji shimgida it feels like a dakin matar sarki kake ko uwar gidan shugaban kasa

Aranta tana ta admiring din komai a dakin,gyaran muryan hamida ne ya fargan da ita suka hade ido nan ne ma ta lura da wayar da ke kunnen ta,"hamida ta watsa ma jud kallon sama da kasa da alama hijabin ne ya bata haushi,seta mugun daure fuska jud kuwa bata ma dago lefin ta ba tukun a tsaye ta jingina da wall tana jira maman nata ta kammala wayar ta gaishe ta..

A kasaitance hamida tamata alaman ta matso tana matsowa ta mika mata wayar
Tace karbi...maman ki ne"da alaman tanbaya akan fuskan jud..seta mata ido akan ta karba da sauri,abata san waya ke magana ba ta sa wayar a kunne"Tace salam ina kwana"wani shiru taji can taji an dan ja tsuka,hakan yasa ta fahince cewa da ramat take magana itama atake ranta ya baci dan gaba daya taki jinin matar..

Haka kike gaida uwarki?jud tana shiru...inade kin dawo?to meda ma uwarki wayar,tun bata gama zancen ba jud ta mika ma hamida wayar ta juya kanta tana dan turo baki,cike da rashin fahimtar tasu hamida tace har kun gaisa?ramat tace to tamun shiru ai yarkin nan ke kadai ke iyawa da ita badole ma akaita gidan bara ba...she is so disrespectful wai wani ina kwana ba sakaya na karya wuya ni sa'arta ne?hamida batace uffan ba ta bi jud da wani irin kallo da harshen yare ta dan daka mata tsawa tace _Asautina?_
_Kina haukane?_
Maza karbe ki haishe da mamanki da kyau kuma kiyi mata godia,ba musu jud ta karbe wayan ta aikata hakan,ramat tana amsawa ciki cikii tana fetsa mata magana,jud tayi shiru ta mika ma hamida wayar bata dena mita aranta ba sanda hamida ta daka mata tsawa

Waike meyasa bakiji ne?ke kenan kullum bazaku nitsu ba,mesa baxaki gaishe ta ba?kin raina ni ko?

Cikin kwabe fuska jud tce Mama nagaishe ta..ai ban san ita bane

Hamida tace yimin shiru,to wallahy gwara ma kisa aranki in bana dunian nan ramat ce uwarki..u better respect her kinaji na?

Jud tace eh

Nan hamida ta shiga kananan surutu tana me tabbatar mata cewa in ba dan ramat ta taimaka ba da har abada agidan inna zata kare

Jud kuwa tuni ta shiga maganan zuci"..haushi takeji dan duk sanda ramat ta shigo tsakiyar su se maman ta tayi ta mata fada

Tun asali jinin ta dana Ramat be hadu Ba sam

Matar ta samata ido wuce misali,tun tana karama take yawan hantaran ta abu ko ba lefin ta bane se tace madallah

Jud Bazata manta ba akwai wata rana lokacin tana ss1 ramat ta taba kawu ziyara zuwa gidan jud din tasama a falo tana karanta littafin hausa

To akan wannan karatun seda ta yi sanadiyar sa abban ta yahana ta walwala kwata kwata agidan na kwana biyu da kyar ya sauko ya dena fushin

Kuma bakomai bane yasa ramat ta dada harzuka sede Wai dan ba a gaishe ta akan lokaci ba,haka ranan ta tuma ta rinka korafi Tanacewa ai tsaban jud tasa karance karancen iskanci da soyayya aranta shiyasa bata daraja babba..

Tace ma abban jud ai jud ta dauko hanyar lalacewa kenan,har ta sa shi yaji wani iri aransa

Jud kuwa tun tana tsoron ramat har abun ya fara bata haushi dan arayuwa bata san me ta taba yi mata ba..

Tsawan da hamida ta daka mata ya fargan da ita ta da dena tunanin

Hamida Ta dubi jud din sama da kasa a hatsale tace waimeye ne kike kumshe jikin ki da kaya,tun kan ta amsa ta shiga kwala kira...Anni Anni ke anni tun kan jud ta cire hijabin jikinta se ga annin ta shigo da sauri tana cewa gani nan hajya, wani wawan fauce hijabin tayi a hannun ta ta wurga ma anni,yimin waje da wannan abun da rawar jiki anni ta dau hijabin tayi waje da shi,dada sauke kai kasa jud tayi tana me jin sauran surutun mahaifiya rtan

"Waime kika dawo ne jud?kazama? Wannan salon kazanta da kauyanci ba anan ba,se naci ubanki inkika sake samin hijabinnan a gidana
Wawiya kawai..jud tana shiru batace uffan ba har hamida ta gama surutun ta.

Wasu abubuwan ma bawai fahimta take ba Ji tayi kawai ance kije kifara kimtsawa ni xan fita
Daga na dawo kizo ki sameni ba.

Da Toh ta amsaa sannan ta wuce site din ta...

Wayarta ne yy kara ta dauka se taga unknown number....
*KUDI..kumbar susa*

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs


*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*


*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi
[7/31, 1:11 PM] SURAYYAHMS: _PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*


010...washe gari da safe a gidan hamida da alh abbakar yau lami lpya suka farka Sede tunda ya fara kawo mata magana akan inteview din sai yaga ta dena kulasa sosai,.

'..duk wani alherin dake cikin kwangilar ya bayyana mata anma tana kyam tana aikin faman sake sake aranta na yadda xata bullo masa da nata wasan..

Shi dama ya zake ne badon komai ba sedan yana da yaqinin cewa insha Allah in yaje office daga yau contrct zata dawo wajen sa.

Cikin wasa yake famar son hamida ta sakar masa fuska suyi maganan ko akan sabon tsarin rayuwar daya ke so suyi na aure Amma sam taki taji shi har cikin ransa kuma be san dalilin ta na yin haka ba..

Ya cigaba dai har da cewa in yay kudin xai biya ta ladan kulawa da shi da tayi ayayin da baida komai..quite romantic and serious ita kuwa hamida bata da damuwa daya wuce yadda zata karbe yarta jud a hannun inna

Hakan ya shirya tsaf Yaje office cikin shirin sa na tarban sabbin bakinsa wanda be san su ba,manyan mutane ne maza guda biu da mace guda yar kabilan yarbawa,..haka Alhj abbakr ya jajirce wajen baje ilimin sa

Amma wajen yin coments da recomendation nan ne yayi gamo da tijara dan kuwa sai da suka so su muzanta shi

Duk sharrin da ake tuhumar sa da shi akan cin amanar gwamnati ada can dayake siyasa sanda suka auna da ma'aunin bakin su suka yaba masa sede beyi fushi ba.

Ta duk inda ya fito musu se sun bille
Sai Ya rasa yadda xaiyi Gashi dukan su bakin fuska ne besan ko daya acikin su ba,a karshe sukace yaje kawai zasuyi nazari kafin suneme shi,to a matsayin sa na wanda ya san harkan siyasa da kwangila yasan in akace da mutum hakan da kyar in za'a sake dawowa kanka,babu irin adduar da baiyi ba
Duk ya daga hanklin sa Yama kasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login