Showing 6001 words to 9000 words out of 194085 words

Chapter 3 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt

01 Sep 2025

1105

nada masa mukamin matawalle da shike shima sarkin kusan babban aminine a wajen mahaifin sa alhaji bulama.

Toh A dai dai lokacin daya shiga harkan siyasan ne ya gamu da qaddarar auren ramlat david matori wanda Shima ganin kansa kawai yayi yana soyayya mai karfi da ita amma bai gane komi ba har ila yau.

Zai iya tunawa A karo na farko Ita ta fara koya masa zina a rayuwar sa kuma taso hakan ya dore amma karfin addua akansa sai yasa Allah yasa hakan baiyuwa ba har ta kare jamia kuwa bai sake taba jikin tan ba,Da taji labarin mahaifiyar ta mrs jumare ta mutune sai tace mishi lallai saiya aure ta

Shidai alhj aliyu Bai iya mata musu,anma Iyayen sa da dangi duk sunki ramlat,Acewar su sunyi bincike amma basu samu wani kywakyan dalilin hada zuriar su da ita ba.

Hakan da su kace ya matukar kona ma ramlat rai amma agaban alhj aliyu sau tayi kamar abin bai dame ta ba,rana daya kwasam ita da kawar ta hamida suka shiga wani jeji kwanan su biu basu fito ba,ayadda dai tsegumin yazo ance bakar asiri suka kulla da sunan duk wanda yy hani da auren inda suka karar da duk arzikin su wajen fansar jini ma aljanu suna sha
Anan lashe musu zuciyar dukan dangin sa

Daga karshe taci nasara Har sanda akayi auren tass kuma ta zauna agidan alhaji aliyu kamar yadda tayi buri

Kusan shekaru biyar aka shafa da yin auren amma babu wanda ya ke gane komai game da auren,da kyar sanda sihirin yay sanyi sannan aka iya samun masu kalubalntar ta ana sa'nsa da ita..
#kuyi hkuri i wll be giving short pages har sai naga an rike mana alkwari dan baxe yuwa kura da shan bugu gardi da karban kudi ba...so amsa na gare ku.

_PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*

*KUDI..kumbar susa*

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs


*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*


*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi
[7/31, 1:00 PM] SURAYYAHMS: _PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne..*


04...Kawarta Hamidan itama auren dangi akayi mata Da wani dan uwan su mai suna alhaj Abubakar alkali

shima mutumin yayi tashen arziki dan kuwa mutum ne kamili mai son gaskiya,ya rike mukaman gwamnati sosai aciki kuwa harda mukamin shi na karshe wato comisionern ilimi,sam baya iya hainci shi abun duniya bai dame shi ba sabanin matar sa hamida da kudi ne kawai damuwar ta a duniya...

A kullum hamida takan auna rayuwan tane in ta kalle yanayin jin dadi da arzikin da kawarta ramlat ke ciki, anma a fili bata taba nuna zaguwar ta ba sabida tafi kowa sanin irin kalar munin zuciyar ramlat

Aynxu dai tasan ramla tafi ta samun daukaka na duniya sai tayi saurin maida kanta tamkar mataimakiya wajen ta dan itama ta samu ta more abun

"A zahiri Kowaccen su mayya ce wajen burin tara abun duniya amma kowacce da irin nata salon da take takama da shi

Within the yrs Kawancen su yayi karfi sosai,sabida ramlat bata iya rayuwa sai da taimakon hamida wajen bin malamai Hakama hamida bata iya rayuwa sai da taimakon ramlat wajen samun kudi.

hamida ta ajiye maitan ta nason ta zama macen kanta ne ta nanike a kasan ramlat tana cin arziki duk sabida samun cikar burikan ta..

Hamida ta tsani talauci ta na kuma matukar daraja kudi...

Sanadiyar hakan yasa ta ninnike makirci har sai da tasa suka hada abokantaka mai karfi tsakanin mazajen su Alhaj aliyu da alhaj abubukar alkali

amma da shike dukan su mutanen kirki ne sai hakan bai rage su da komi ba sai ma alheri.


"Inkiyar ramlat sai ya zamto RAMAT,wato RAMLA MATORI wanda ya samu asali ne daga ranae data aure aliyu bulama


Acikin shekarun da suka wuce din Ramat ta bushi tsiyar ta sosai musamman lokacin da alhajy aliyu yake cikin kuwwan siyasar sa dan bakaramun tashen arziki da farin jini yayi ba.

Anan ne kusan kowa yasan ramat Muguwar mace ce
Tana da zazzafan harshe,iya kaskntarwa da kuma kyashi sam abun alheri baya yuwa in har tana numfashi

hakan yasa ake shayin ta bana wasa ba,abubuwa dayawa na alheri in za'ayi ma jama'a a gidan to sai dai bata nan,matar tana da masifa ne na jahilci dan a lokaci kalilan ta raba alhj aliyu
Da mafi yawa daga cikin dangin sa da abokan sa

A da chan ta farko farkin auren su Mahaifiyar sa hajiya binta ma data dage akan sa,sai ya zamto daga in tace tana bukatar ganin sa ko tana so ya mata wani da dukiyar sa
Sai ramat ta hau bori tana fushi wani bin har yaji takeyi

Hakan ya jawo sa'in sa mai tsananin zafi tsakanin yan uwansa da dangin sa da shi da ita

Boro boro xatace baza a musu ba,kuma ko anyi takan so ta saka makirci a akwace ita dai komi ham ham take masa a inda aka fi karfin ta ne sai taja kawarta hamida suje gaban malamai.

Malaman nata suka sa tayi karfi sosai,".
Bayan bata sa'an da sukeyi akwai tarin tsaban kudi,.."ramat jewaries,ramat oil and gas..ramat super marketsshares,contrctcs,land and prperties so many shared da sunan ta wanda ta mallaka da wanda take hannu da hannu, Kafin xagowar wani lokaci a zaman auren nasu ramat tayi arzikin da itakanta bazata iya kiyastwa ba.
Kuma babu mai cin arzikin ta sai kawarta hamida

Duk bakin halin da kyashi irin na ramla most times bata iyawa da kawarta hamida,hamida shu'umar mace ce me tunani dan kanta,wani bin ko dan dole Ramat takan bata tsabar kudi da kayan Duniya,suyi amfani da shi duka suna juya mazajen su yadda ransu yake so.

A haka har abun ya ishe hjya binta bulama sosai,sau tari takan yi kumfar baki,akan wasu abubuwan da ramla takeyi har ma takance xata tsine ma danta aliu...haka zatayi ta bori Da kyar sai manya a dangi sun sa masa baki sunyi ta bada hakuri,da addua da komi har ya soma dawowa hayyacin sa yana dan bin umarnin mahaifiyr sa..

nan ma da wuri tun abun baiyi nisa ba ramat ta tura hamida wajen malamin su acan wani garin waishi 'gar' inda aka hada magani acikin laya aka tsoma shi acikin kwatami mai mugun wari aka dama shi da sunan hjya binta..

To duk sanda hjy binta ta shigo ko ta matso kusa da danta ya rika jin wani irin gurbataccen wari kenan,soo unbearable wanda baxai iya daurewa ba.

A Hakan sanda tayi sanadiyar aliu ya sha saka mahaifiyar sa kuka da bakin ciki mai tsanani daga sun hadu da danta sai taga yana rufe hanci yana kau da kai wani bun harda tsit da yawu,ita dai tasan bata wari amma shikam sosai yake gudun ta dan wannan warin.

Ramat kuwa da shike tasan me tayi,daga taga hjy binta ta shigo gidan sai ta fara azizita abun tana rike cikin ta tana cewa warin me nake ji haka?

Aliyu kana ji kuwa,toh tsaban makairci har amai takan yi agaban hjy binta,Abun sanda ya dame kowa dan babu maijin warin sai alhaj aliyu shikadai shikansa kuma ya rasa me xaiyi, ahaka hjy
binta tayi zuciya tace bata kara kula shi tunda abun shin har yakai ga tozarci.

Ramat sosai taji dadin janyewar hjy binta akan danta ga shi duk dangi sun goya mata baya suma sun fita a harkan sa,a lokacin ta zage sosai tana basho sex,duk waki tattalin namiji tanai masa har abun burgewa

Hakan yasa ramat ta dada bude harkokin kudi ta kuma jefa kanta cikin neman duniya sosai,babban burin ta ayanzu shine ta ta tara dukiya mai dumbin yawa sannan ta mallake alhaj aliyu itaka kadai...

Hakan zaiyu kuwa mmm Duniya buduwarn wawa,lokaci kalilan da kudin suka fara zuwa mata sai ta sauya halaye duk dama bata ma lura
Ba.

Ganin kuwa kowa ya fita a harkansa kuma ga kudin yana shigowa Sai ta fara maida shi tamkar ba komi awajen ta ba,a yanzu dawainiyar auren ma babu ruwan ta da kula da shi tafi maida kanta da tunanin ta wajen kudi,daga yau tana london gobe tana dubai jibi tana italy sam bata iya zama.

Aliu kuwa Sanda yayi shekara baya kula kowa a dangin sa da kyar kafin abubuwa suka dame mahaifiyar sa
Ta shiga neman mafita sosai,da addua da taimakon Allah da kyar aka gaya mata asalin wacece ramlat aka kuma warware mata sihirin dake jikin ta

Malamai sukan yi istihara mai karfi akan lamarin,hakan ya dada bude mata ido akan hatsarin dake tattare da ramlat a rayuwar su

Hjy binta Ta kanyi kuka sosai amma Babu yadda akayi da qaddarar Allah.

"Ba bata lokaci ta hada kan dangi ta sa aka dukufa ana addua ana nema ma danta sauki har da kyar har ya dawo gareta har ya nemi gafarar ta...

Lokacin Ramat duniya na kai mata tana chan kasashen katare tabar komi a hannun hamida babban kawarta bata ma san ana haka ba

Daga nan ne hjy binta ta samu daman mikewa tsaye itama da dadi da babu tana sawa ana sadaka ana yin masa adduoi dan ya dawo hayyacin sa amma abun sai a hankali.

Within the years,sau takwas ana sa shi ya kara aure amma acikin yunkurin hakan ba abunda yake haifar musu sai iftila'i da abubuwan jarabawa na ban al'ajabi

"hade da sauran mugayen halin ramat,tana da tsananin kishi,dan haka da zarar an kawo maganan aure ma alhj aliyu wuta wuta xata hau dokin kata'i da balbalin tada boma boman hargtsin masifa har sai inda taga an tarwatsa auren nan.

A Mace na farko dana na biyu,da tsantsar barazana da fitina ita da kawarta suka korasu

Na uku zuwa dana hudu kuwa har iyayen su sanda abun ya shafa,dan ramlar har kidnaping takan sa ayi kuma takan nuna musu kisa ba abu mai wuya bane awajen ta in har aka ce za'a aure mata miji.

Akan Mace Na biyar da taga dangin sa sun nace,sai ta sa hjy hamida ta fara kaisu wajen malamai ana dasa tsanar mata a zuciyar aliu,haka xaiyi ta cewa bata mun ba a sauya akawo wata har sai angaji an kyale shi.

Ana haka kwasam aliyu ya hadu da wata baxaura yar kano ce,itace kam ba laifi sunyi fito na fito da ramat da hamida sosai har asirin su yaso tonowa.

Ansha gwabzuwa ana dambatuwa ana hayagaga ana munanan threats ma juna Domin itama baxauran tasan kan malamai kuma sanda ta yi yadda tayi ta aure alhaj aliyu,amma duk da haka,ranar da akayi auren ranar suka maida ta tsuntsuwa akan gadon ta.

Hakan sosai ya girgiza aliyu da dangin sa da duk wanda yaji labarin
Har ya sa shi yanke hukuncin cewa zai saurara ma kara aure tunda abun bai karbe shi ba

Bai sani ba ashe tsaban ramat ta tsani kishiya yasa ta sadaukar da kanta da jinin mahaifar ta wa malamai ba dare ba rana idanuwan ta nakan kowani shege.

lokacine da kowa yake ta kansa tsakanin ramlat da dangin alhaj aliyu kowa na fadi tashi wajen rike wajen sa arayuwar aliyu

rayuwar na tafiya a dadi ba dadi wasa wasa sai gashi har Alhaji aliyu ya cika shekaru 38 ita kuma ramlat a lokacin tana shekaru 32 cif cif..

Hjy binta har wa yau ta na tsaye akan aduoin ta hakama ramat tasa hamida akan komi nata duka suka bushe idon su akan neman mafita wajen sihiri

Shan jini da subbace subbace da magana da aljanu duk sun iya shi yanzu,shiyasa har yau basu shayin kowani irin matsala a rayuwar su....

Bayan faruwar hakan ne ana neman wajen shekaru shida da auren sa da bazaura sai ga Fatima yar sarkin skt ta dawo rayuwar sa,hakan yasa akayi auren agaggauce ba ama sanar da ramat ba sai a kurarrren lokaci but unfurnately shima auren Allah bai yi zai zauna ba,and for the first time ramlat bata tada hayaniya ba,babu wanda yasan tayi hakan ne dan ta kau da zargi da yan kage,ita da kawarta hamida su ka dai suka san akan fatima ramla ta fara kafa tarihin aikata kashe kishiya
_PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*
*KUDI..kumbar susa*

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs


*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*


*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi
[7/31, 1:00 PM] SURAYYAHMS: _PLS DO NOT READ IF YOU DO NOT PAY......_

*Wanda ya fitar tsakanin sa da wanda suka biya ne domin hakkin su ne*

5+cigaba***
Nace shi amsa wayar dole ne?inkin san zata bace ma ganin ki meyasa baxaki rufe ta adakin ta ba?,bana son shashanci kuma ba a isa araina mun wayau ba

"Dakatamin alhj,wai a prison take ne da zan dinga kulle ta kamar wata mahaukaciya?

"Untop of his voice yace eh mana,Idan zan rufe gidan nan
Sau goma sai jud ta fita sau goma duk wannan sakacin ki ne da iya daure ma karya gindi

Tsaki taja tana gyara zaman mayafin ta da alaman itama yanzu ta shigo cikin gidan bata lura da ficewar yar nata ba.

Cike da mita ta aje jakar ta ta kamfanin gucci me tsada wacce miliyan dm10 cas aka siye ta."Ina dalilin da za'a matsa min haka?
Na fada maka bana sanin jud zata fita ko,dazun ma zaune take tana gyara min shoe rag..wallhy bansan ta fuce ba ai
Idan tsaron gaskiya zakayi ma yarka ai saika cire kudo ka kara tsayin katangar gidan nan nidai bazanje inji ihun mitane a waje na dawo gida ma asani agaba ba.

Yace au?Siyasan kenan yafi miki tarbiyan yar taki?

Anan ma Ko kallon shi batayi ba tace nidai bazan zauna ina maka gadin yarka ba wllhy..

Motsin da sukaji abakin kofa ya sa sukayo shiru duka suka waigo suna kallon ta ayayi da tayi lumui tana xaro ido waje kamar wacce taci kudin aika.

Abban ne ya soma magana ranshi a dan bace yace

"Ke, karaso ciki daga ina kike..ba sabida ke na rufa gate yau dakaina ba?

A daburce ta dago idanu ta kalle sa tace"Ca..n na..je Abba kayi hakuri..

Can?ko shedan besan can ba,bazaki fada ba kenan?murya na rawa tace abba ina ta can can waje ne,'Keep mute" ya daka mata tsawa sanda taja da baya.."wane ne yaron?

A birkice Tace emmm yyy..Yaron?..

Wani irin kallon da mahaifiyarta ta watsa mata yasa taji tuni hanjin cikin ta na curewa tuni seta shiga maganan zuci

"Yaushe har Abba yasan inama da saurayin da muke haduwa?ganin sun tsura mata ido..Tuni ta kwakwali dauriya ta dora ma fuskan ta Tace Dama,dama...nifa ba soyayya nake da kowa ba abba,dama dama.

Wani kallon sama da kasa yabita da shi ba ko gargada.

Yace kin raina ma kanki hankali, dan nuhu yarima da kike fita kuke xaga garin nan shima ko zakice bakisan shiba ne? Da wuri ta dena kallon sa,"kusan shekaru uku kenan baki taba sanar min ba bare ma nayi kimar da xaki kice ya zo ya nemi izinin neman ki awajena Har sanda mutane a waje suka ankarar dani akan yadda yata ke xaga gari a motar wani kato babu ko kunya sannan zaki budi baki?are u daft...

Abba....kyi hakuri

Yace hmmm ya kada kai,yace naji Zanyi, amma da sharadin Wannan satin za'a daura muku aure tunda hakan shine burin ki

Jud Wani irin dago kanta tayi a tsorace ayayin da mahaifiyar ta ma tace"What?...aure?
Sabida me xakace hakan?akan tafita bada sanin ka ba shine xaka laka mata auren dole?

Yarfa hannu jud ta shigayi a rude idanun ta sun taro ruwa

" Kallo aljh yabisu yace...ni bance dole anan ba,ai Jud yatace,kuma Ai tana son shi ne inba haka bata tsallake gini ta bishi.

Kuka me sauti ta sake tasa gwiwan ta akasa,Abba dan Allah kayi hakr,nidai wallhy bantaba cewa ina son shi ba amma..ka tsaya zan maka bayani

Cike da mamakin furucin ta yace Ke kuma asuwa?

Cikin kuka tace abba,Yar kace fa yar amanan ka,wacce kake so..Abba banson abdul ya aure cikin gaggawa na yarda eh ina binsa mufita anma Abba kar kamun auren dole,daga yau kace kar na sake fita ban karawa,abba pls..zance mashi ya shigo din ya nemi izini...Abba kaji...?Hawaye ke rige rigen saukowa tana tarewa..she remember clearly ko mum batason tayi auren wuri bare cikin gaggawa kuma da abdl

In ta tuna yarda yasan ta in an out,sai ta girgiza kai tace no..tana famae mita kasa kasa cikin shessshkar kuka

Baki kawai abba ya bude daga shi har matan sa suna kallon ta cike da jinjina ma irin zamanin da suke ciki.

Mahaifiyar ta bata ce uffan ba dan kuwa a duniya ta dora buri mai girma akan yartan inda Auren wuri baya ciki.

Yace to share hawayen ki,zo nan,take taji sanyi ta mike a sanyaye ta iso gareshi,wani kallo yabita dashi,sai ya kyabe baki yace jud?ta dago tace naam.. yace aure kam kamar anyi maki,Kai na fasa jiran shi nida kaina zanje na gidan su yanzu na nemi iyayen sa da magana ranar juma'ar nan kawai akaiki dakinki.

Xuciyarta taji yana zafi kamar zai buga,ji tayi kamar ruhin ta na neman gujewa gangan jikin ta,hakan ta daddage ta tsala ihu masa tayi kasa tana rokon sa da Allah.

Tunda take Abban ta be taba mata magana a wasa ba
Kuma Tasan tunda ya furta dole zai aikata Aranta takanji cewa yarima ya cancanci tayi abokin zama dashi,Amma tayaya rana tsaka zata maida mummunar alakar su izuwa soyayya soyayyar ma na aure?ita dai tana da buri sosai akan rayuwar auren ta..

Gani take kamar Guyen daya santa in and out bai gama dace wa da ita ba,duk da tasan basu taba sex ba anma ai ba abunda bai gani kuma bai taba ajikin ta ba.

and then Tasan lalurar sha'awar dake cin ta ta daga Allah ne, baza ma ta iya ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login