Showing 189001 words to 192000 words out of 194085 words

Chapter 64 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt

01 Sep 2025

1130

Rayuwar Dan'adam

Wadannan Taurari guda Tara, kowannensu yana Dauke da Ga6a-Ga6a guda Tara, shiyasa misali wani yafi wani Arziki, saboda wani Tauraronsa na arziki ga6a Uku ne ya haska, wani kuma ga6a biyar ko fiye, don haka dole me haske ga6a biyar ya dara me ga6a uku arziki ko Mulki, haka Tauraron haihuwa, wani yafi wani yawan "yaya, haka kuma idan Tauraronka Na arziki gaba daya ya haska toh zaka ga kana shan wahala wajen Neman abinci, kuma baza ka dinga damu ta dadi ba, Wanda kuma tauraron arzikinsa ga6a biyu ne zai dinga samu amma kadan kadan kuma me Saurin karewa, Wanda ya haska ga6a uku kuma zai dinga samu akai akai, toh akwai matakin hasken tauraron da ya kai ga6a biyar ko fiye, shi Arzikin ne ma zai dinga nemansa ba shine zai dinga Neman Arzikin ba, misali zaiga kowa nemansa yake da harkar kudi ba shi yake Neman mutane ba

Ana iya Haska Taurari Idan Suka Samu matsala ta hanyar aiki na addua da kuma magani a kan Kurwa da tauraron da aka gane ya samu matsalar, wannan a takaice ne nayi bayani Amma bayanin ya ma wuce haka, kawai nah dauki misalin tauraron arzikine sai na Dan yi tsokaci don a gane bayanin dakyau

_YAYA MUTUM ZAI GANE AN MASA SIHIRI KO AKWAI SIHIRI A JIKINSA?_

Akwai alamomi da dama da ake gane cewa akwai sihiri a jikin mutum, ga kadan daga ciki zan zayyano su

1. Rikicewar Al'amura ba gaira ba Dalili ya kase gane me ke faruwa da shi? Misali duk abinda ya sa gaba sai yaga yaki yiyuwa kokuma ko ya yiyu sai a samu matsala  ta yadda abin zai wargaje daga gunsa ko daga gun abokan Harkarsa .

2. Rashin lafiya wacce bata da dalili ko wacce bata jin magani, ko kuma Ciwon da za a kasa gane Kansa ko a kasa ganinsa a sibiti in anyi gwaje gwaje .

3. Rashin barci da Rashin Nutsuwa a zuciya kodayaushe .

4. Rashin farinjini a wajen Jama'a da yawan samun matsaloli iri iri a wajen jama'a da ake Hulda da su.

5. Faduwar gaba da Rashin cikakkiyar lafiya a koda yaushe .

6. Rugujewar Al'amura na Alheri.

_Domin neman ƙarin bayani akan bayanan taurari da warware sihiri a nemi(mallam ABDURRASHID ADAMU AHMAD (DANBAIWA)08060606050)_

_YADDA AKE WARWARE SIHIRI CIKIN SAUQI DA YARDAR ALLAHU S.A.W._

A samu ruwa mai tsafta, ganyen magarya koraye masu kyau guda bakwai 7, idan an samu busassu sun fi, sai a niƙa ko a daka su dawo gari, sai a zuba cikin ruwan nan me tsaft Sai a karanta;;

suratul fatiha a cikin sa, kuma a dinga yi nunfashi yana shiga cikin ruwan, hucin karatun ya wadatar ba sai an tofa ba.
A karanta Ayatul Kursiyyu (aya ta 255 na cikin suratul Baqara).
A karanta Suratul A'araf daga kan aya ta 106 zuwa kan aya ta 122.
A karanta Suratul Yunus daga kan aya ta 79 zuwa kan aya ta 82.
Suratul Kafirun (Qulya) ƙafa ɗaya
Falaƙi da Nasi ƙafa uku- uku.
Sai a karanta wannan addu'a  Allahumma rabban-nas az'hibil ba'as ashfi wa antash-shafi la shifa'a illa shifa'uk shifa'un la yugadiru sakama kafa uku 3.

_Note:Insha Allahu ta'ala idan aka karanta wadannan, kuma mutum ya dinga sha so biyu 2 a rana safe, da yamma, ya kuma dinga wanka dashi a waje mai tsarki, banda bayangida (toilet)ko kuma ya samu tawul ya jika da ruwan ya dinga gogawa a jikin sa, Insha Allah nan da sati guda kowani irin sihiri ne Allah (S.W.T) zai karya shi! Kuma me fama da cutar da ba a San kanta ba ma zai iya amfani da wannan dama domin Neman waraka a gun Allah!! Haka cututtukan zamanin nan da aka kasa gano magungunan su za a iya amfani da wannan hanya don Neman waraka a gun Allah!..don Allah duk Wanda ya yi amfani da wannan fatawah kuma ya sami waraka ya yi kokari ya yiwa annabi salati guda uku a matsayin abin sadaqah! In kuma bai samu damar yi ba  babu komi inshaa ALLAH zaa dace._

Acikin al-Qur'ani mai girma cikin suratul baƙara ayata ɗari da biyu(102)

WaittabaAAoo ma tatloo alshshayateenu AAala mulki sulaymana wama kafara sulaymanu walakinna alshshayateena kafaroo yuAAallimoona alnnasa alssihra wama onzila AAala almalakayni bibabila haroota wamaroota wama yuAAallimani min ahadin hatta yaqoola innama nahnu fitnatun fala takfur fayataAAallamoona minhuma ma yufarriqoona bihi bayna almari wazawjihi wama hum bidarreena bihi min ahadin illa biithni Allahi wayataAAallamoona ma yadurruhum wala yanfaAAuhum walaqad AAalimoo lamani ishtarahu ma lahu fee alakhirati min khalaqin walabisa ma sharaw bihi anfusahum law kanoo yaAAlamoona(ma'ana a takaice)
_Wanan aya yana magana ne akan shaiɗanu masu koyawa mutane tsafi duk da sun san  abu ne wanda ba zai taɓa amfanan su ba bare mabiyan suasion,wanda zai kai su ga rashin rabo a gobe ƙiyama,duk da sun san babu abunda zai samu bawa sai da iznin Allah_

kenan duk wanda ke mu'amala da irin wanan mutane masu shirka(haɗa ALLAH da wanin),bashi da wata rabo a gobe ƙiyama domin ita shirka tana ɗaya daga cikin manyan laifuka a doron ƙasa.

Amma ALLAHU GAFURUR RAHIM(ALLAH mai yawan GAFARA ne kuma mai yawan RAHAMA),idan kar kuka tuba domin Allah,tuba na gaskia da alƙawarin ba zaku sake aikata wai abu kwatan kwacin wanan aiki ba ALLAH zai iya gafarta maku.
Zan baku addu'oi na safe neman tsari tare da wasu hanyoyi da zaku bi gaba ɗaya domin neman tsari daga sharrin duk mai binku da sharri.

Yace Inaso ko wannen ku ya mallaki littfin"HISNUL MUSLIM"(akwai na larabci zalla,larabci da hausa da kuma larabci da turanci) a lazamci karanta shi idan so samu ne duk bayan sallar farilla akwai addu'oi da ya kamata a rinƙa yi,sanan akwai zikiri na musamman na safi ya da maraice.
Ana iya neman wanan abubuwa kamar haka;

_1-Sassaken Bishiyar Shirinya ko ganyen ta duk Wanda aka samu_
_2-ƙaiƙayi koma kan masheƙiya_
_3-Farfatsin Maƙera, ba kashin maƙera ba, ba kuma kwan maƙera ba! Farfatsin maƙera/ƙira._
_4-Ciyawar bi rana_
_5-Sassaken bishiyar Gamji_

_Waɗan nan abubuwa da na lissafa a dake Su,su dawo gari a haɗe Su waje ɗaya kuma adadin ya zama ɗaya da kowanne, Sai a nemi bokiti me tsafta a zuba a cika shi da ruwa, Sai a karanta falaq kafa 1 a tofa a ciki,( in an Zo daidai minal jinnatu wannass Sai a maimaita sau 9 )sannan a tofa a cikin bokitin jiƙon maganin, Falaq ƙafa 1,( in an Zo daidai Wa min sharrin hasidin izaa hasad Sai a maimaita sau 9) sannan a tofa a cikin maganin.Sai a yi alwala a yi nafila raka'a biyu a icikin ɗaki daga kai sai  mahaliccinki/ka,Raka'a ta farko karanta Fatiha da Alamnashrah, raka'a ta Biyu kuma Fatiha da Alamtarakayfaa a kowacce sujjadah sai kai ƙarar su gun Allah a kan cutarwar da suke maku/niyyar maku(watau kuCe Allah nah barma komi a hannunka Allah ka min maganin su),daga nan sai ku dinga shan wannan ruwan kuma kuna wanka da shi, kowa zai nashi a gidan shi har yara a basu su sha da wanka amma su ba sai sun yi nafilar ba._

Wallahi zaku sha mamaki cikin ikon Allah duk makircin su Sai ya ƙare kan su, duk muguntar su Sai ta koma kan su cikin kankanin lokaci, sauran bayanan bazan fadi me zai faru ba amma ku gwada zaku San Allah Baya barci!

_NOTE:Wanan bayani da nayi kowa na iya yi n shi har macen da kishiya,dangin miji ko wani ɗan adam kr cutarwa ta hanyar shihiri ko tsafi haka zai yi/kiyi har yarankida mijin ki in shaa ALLAH zaa dace_
(Reserch by halima muhammad leemah)

     Malam yace Dga ƙarshe zan baku shawara da ku riƙe wanan sirri naku mai girma a tsakanin ku tunda ALLAH yasa kun gane gaskiyar ciwon,idan akwai mai tambaya bismillah.

jikin kowa yy sanyi musamman ma su hjiya don basu taba kawowa cewa ciwon aliyu ba normal bane se yau da hamida ta kawo maganan ta kuma matsa....

Nan da nan aka dukufa wajen yi masa magani a cikin sirri jud takan yawan masa karatun qur'ani musamman da safe da dare...

Tun ranan da aka fara hakan ramat ta kwanta xaxxabi itama Bata fito ba..
Har aliyu ya soma warwarewa ya fara gane mutune ya soma cin abinci bata sani ba

Tana daki a kumshe bata motsi kuma ta hana kowa shigowa dan sosai take mafarke mafarke.


Hamida acike take tam da ita amma hka anty hamdiya tace karta tace komai se aliyu y warwre

Kusan sati biyu jud tana jinyar aliiu
Ba karamin saukar karatu akeyi a gidan ba

Aliuu yazo ya farfado but he look very weak baya ma iya magana me tsayi,amma babi shkka ya dawo hayyacin sa

Cikn kwanakin Kowa sanda ya zo ya gana da shi amma ramat babu lpya so bata zo ba kuma se aka ga aliyun ma be neme ta ba

Tun an bar abun a wasa har hjya ta fito fili ta gaya masa cewa ai ramat itama ba lpya tana kwance
Ba yabo ba fallasa
yace Allah bata lpya se yyi shiuu

Duk basu san cewa aynzu shi baima san waye ramat ba,baima san ya aure ta ba

Kullum zaayi magana amma aliyu bai gane komai ba abun har yazo ya soma damun familyn sa

Musamam dasuka gane cewa lallai fa aliyu be san da wata ramat ba
Har jud sanda ta damu amma
Hamida ta na sane sarai cewa an karya duk wani sihiri ne dake jikin aliyu
Kuma dama zaman auren da soyayyar duk ba a hankllin sa yake yi ba

Da aka ga abin yay tsamari hajiy ddai ta sa aka dauko ramat din, duk dama a kwance take batajin dadi jin cewa aliyu ya warke sanda taji gabnta ya yanke

nan ma kowa ya dada tabbatarwa cewa aliyu ba wasa yake ba

Se akaga ma kamar ya tsaneta ne yaya ne,ko kallanta baiyi ba kuma atakure yke amsa magann ta

Wani gullutun mamaki ne ya cika Ramat duk dama bata jin ddi amma da kyar aka rabata da wajen dan sosai ta gane abunda ya faru da ita

A birkice ta dawo room din ta dan ta duba tukunyar tsafin ta,ganin babu komai awajen yasa ta yanke jiki ta Zuba a kasa ta kurma ihu.

Wayarta ta wawuso Babu irin kiran shege da batayi ba amma switch off arude ta fito zata bar gidan neman mafita suka ci karo da hamida a kofar dakin ta

Kowa yanaji kamar xe tona asirin kowa

Ramat ta shiga rusa ma hamida ashar irin wanda bata taba yi ba
,itakuwa batce uffan ba sanda ta ja ta sukaje waje

Sosai ta wanke ta akan ciwon aliuu
ta razana ta sannan tace zata tona mata asiri

Anan ne ramat tasan asalin manufar ciwon datakeyi,a uwaka ubanka suka rabu
Bata fasa tryn lambar shege ba

Da bai je din ba Tana fita ta kira bilksu tana nemn temakon talle,dan dama shi tsaban maitr sa baya aje wayar kansa.

Duk tashin hanlkln ramat haka yace mata akan tazo gobe da sasafe

Malam ne ya nitsar da hajya binta a sirrance ya mata bayani cewa sihirin ramat ne ya warware ajikin aliyu shiyasa yake nuna bai san ta ba
Yake kuma jin mummunn tsanan ta aransa.
Yace zaizo ya tuna ta amma sai sunbi shii ahnkli amma kar a takura masa dan aynzu jud kawai zuciar sa yasan ya aura.

Sassfe cikin ciwo da damuwa ramat ta fito xata je wajen talle taga gidan shol tana tambya akace mata ai yau tun asuba aliyu ya dau matar s suka wuce kasar qatar domin anan aka shiryawa zata haihu,kuma haihuwar befi nan da sati biu ba...

Bata karasa jin sauran maganan ba ta fice a gigice

Taxo ta samu talle y gama gaya wa bilkisu gaskiyan abunda zai faru da ramat amma dake sun shirya cutar ta se basu gaya mata komai ba.

A hargitse kuma a dame take,tace ma talle lallai y temaka mata yau Duk yadda za'ayi a kashe aliyu da jud tun a jirgi bata so su kara kwana daya a duniya,sannan tana so agaya mata sunan bokan hamida...
[8/3, 11:13 AM] SURAYYAHMS: *71*

Basu ce uffan ba dan sosai suka shirya nasu manakisar shida dadar sa bilkisu
"...nan talle maye yagaya ma ramat sirrin hamida kaf dA cewa ai shege ne yake gaya mata komai,kuma biyanshi akeyi ya mata karya

Nan ma brain din ramat bai dauki maganan ba,ba still ta ynke jiki tayi doguwar sumewar kwana biyu,wanda hakan ne yayi silar jinkirta kashe su aliyu datace ayi


Tana farkawa da guguwar fushi ta tashi,a balle kamar mahaukaciya nan da nan ta kira thugs dinta tace anemo mata shege ayi kidnaping dinsa akawo mata shi har gida.

A qatar kuwa wani irin shegen soyayya
Me tafe da tsantsar kulawa suke zubawa juna...

A Ranakun nan kusan wuni aliyu yakeyi yana makale da jud yana tarairayta duk dama suna iya kkrin su wajen tuno masa da aurensa da ramat amma hr yau shiru baya gane bayanin komai kuma baya son jin hirarta,an anayi se ya rika jin Tsanar ta da haushin su masu basa labarin ta.

Ko Cikin matayen daya auro guda taran nan acikin su zallan wayanda ya so bilhaqqi ne a ransa yake iya tunawa.


Komai ya manta har rayuwan da yayi da jud kafin suyi aure,

Amma Dake zuciyar sa ce ya zabar masa ita se ya somajin kamar tun ba aynzu yake auren ta ba


matar sarkin skt ce tace a kyale shi adena takura masa akan se ya tina komai,abarsa ya warke sosai ya maida jikinsa in jud ta haihu lpya inyaso se a tattauna hakan daga baya.

Satin su guda a qatar yana workout jud tana kula da shi sosai,duk da shima baya barin ta..

Fannin ramat kuwa
Gaba daya ragamar aikin ta barma bilkisu ta shige gangamin nemen shege da kyar aka samo mata shi aka daure mata shi a gidan ta.

Nan tayi ta azabtar da shi da duka sosai,tana torturing dinsa akan seya fada mata gaskiya kan ta sake shi, tace mishi seta kashe jud,kuma shi zai mata aiki tce bazata biya shi ko sisi Ba.

Tace kuma baxata kashe sa ba har se tayi amfani dashi ta rama yaudarar ta da hamida tayi..

Tace masa krma ya mata karya akan komai don tanada wanda xai gaya mata gaskiya,in yace xaiyi wasa anan zata kashe sa

Dayaji haka seya amince da wuri
,arnsa yasan da kyar hakan zaiyu sabida yasan inhar jud zata aihu to karshen ramt ma yazo, hamida tana da wayo sosai kuma shikansa akwai layar sa amarar sa Yana so ne lallai yasan waye talle maye abkin ta

.. nan ne ya kawo mata maganan asirin mutuwa awajen haihuwa amma Yace se tayi sex da aljanu kafin aci nasara alhalin shine kawai yake so zai kwaci rabon sa
Gaba daya ta gama galabaita sa jikin sa duk ciwo amma haka Ya rinka mata rantsuwa yana yaudarar xuciyta da kalamai yace mata ya tuba ya dawo gefenta ya nace da cewa ai dama tursasa shi hamida tayi

ya ce ma ramat cikin dare ta kashe wuta ta kwanta flat akan gadon ta tsirara tayi barci kamar kwanciyar gawa aikuwa babu bata lokaci tayi hakan...
Ta gama daukawa ydda ta kulle sa a daki ta daure sa shikenan bazai iya fita ba

Can cikin dare yay subbucen sa ya bace bat sai gashi a kan gado tare da ita,..

Ranan Cin kaca ya mata,sanda ta bankare ta dena motsi,kuma komai a duhu akayi bata gane kamai ba
Shege daya samu gangara se da yyi kwana biyu yanacin ramat a duhu yana sauke gajiyar azaban dukan daya sha

But tsoron katta gane shirin sa yasa yamata wani aikin sihiri akan jud kuma muddin aikin beci ba zai koma kanta amma be fada mata ba,ya kuma sata ta kira talle agaban sa dan taji cewa gaskiya yake fada..

Aranan seda ya jefi tsuntsu biyu da dutsi daya,ya samu sassaucin fushin ramat anan ya san waye talle maye.

Da kyar ta sa aka dan sassauta masa ana bashi abinci,sede bruises dinsa ne sun dame sa ga zazzabin da wani irin wari da jikin Sa yke fitarwa tunda yzo ba'a barsa yy wnka ba..

Haka ramat tyi banza dshi ta shiga gararin jiran ranar aihuwa da mutuwar jud,dan sun gama magana cewa talle shi zai kshe mata aliyu,little did she knw that bilkisu da talle sun hade kaine sunata kwasar kudin ta suna loundring suna boyewa ma kansu,crude oil profit dinta sukayi ma wankan kwakwaf basu bar ko asi ba wani bin a ribibi za'a kawo doc ace tayi signing batasan cewa nacin bashi bane,itade Tana nan ta saka rai bilki tana kula mata da komai,so zata kashe kowa ta debi arziki

Rana nata matsowa jud haihuwa koyau ko gobe wani bin ma se ma an riketa take tashi

Fannin shege kuwa Bayan kwana ya soma gurbataccrn wari,wani irin ruwan diwa jikin sa yke fitrwa,ya roki ramat da dika imanin sa akan ta taemaka ta kaisa asibiti

Ta zazzagesa tace bazata sake shi ba har se burin ta ya cika,tace ko tsutsa jikinsa zai nayi ita bata damu ba.
Dan tafiso ne daga ta gama da jud da aliyu ta soma cin uwar hamida,ta tona mata asiri ta rama abunda tayi mata...

Shikuwa Da ciwon ya damesa sosai yy dn tsubbacen sa ya fito ma hamida a mafarki,a wahale yace mata yana neman temakon ta.

Da kamar bazata dau abun serious ba,se tayi trying wayarsa dai amma se taji off tayi hakn Har na tsawon kwana biyu

Bata nemi shawarsr kowa yauba ta xame a sace taje gidan aliyu,safiya tasa tayi mata dube dube a boye har sanda ta samo mata shi,tsaban wari da kyar ma suka iya sakashi a mota Emergency akayi asibiti da shi aka basa gado akasa masa ruwa

Safiya kuwa tana dawowa ta kwashe kayanta ta gudu ba san ina taje ba koda ramat ta dawo haka ta sa aka kulle duka sauran workers din
A station

Talle ne ya gaya mata cewa shege yana asbiti kuma zai iya mutuwa at any moment sannan hamida ce ta dauke sa

Babu bata lokaci Ramat ta biya thugs tace aje a sato mata shi tunkan ya farfado

Cikin dare suka shirya zasu aiwtar da hakan sede kafin nan har ya farfado ya gaya ma hamida komai bai boye mata ba

Yace shi yasan mutuwa zaiyi amma taje tasa ayi ta addua muddin jud ta haihu lpy to ramat zata bi duniya kuma bazata dade ba zata mutu

Tun kan mutanen ramat suzo shege ya kashe kansa ya mutu gafalalle dik alamun dan wuta ya nuna ajikin gawar sa,dan fuskan sa a kone take yayi baki kirin kamar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login