Showing 102001 words to 105000 words out of 194085 words

Chapter 35 - KUDI KUNBAR SUSA COMPLETE BOOK By Surayyams.txt

01 Sep 2025

1152

bata da madafa ko hanyar samun irin wannan arziki duk shi ya cunkushe mata zuciya har yana nunawa akan fuskan ta,anan ma duk sarkoki masu shegen tsadar ta amshe su hamdiya ba irin maganan da bata mata amma sam ta rufe kunne bataji,"daham din kawai take so ta siyar dan ta tambaya ance mata a kudin nigera zasu iya kaiwa miliyan 10..Anty hamdiya ta damu sosai akan hakan datayi amma jud ko ajikun ta,ita tun da taga maman ta ta sauya halaye seta dena son shiga mata hanci daga an zauna seta sabule ta wuce daki tayi ta waya da aliyu abunta

Gashi dama abban ta ba wani zama yake ba iyakaci su gaisa da safe wani bin bata sake ganin
Abun nan nasu yana matukar damun hamdiya,musamma yadda hamida ta watsar da komai ta dasa damuwar kishi da samun duniya a xuciyarta.yanzu a gidan ita da jud kowa yana rayuwan sa ne yadda yake so ita kuma an sakata a tsakiyar su
Cikin damuwa

Acan saudi kuwa abubuwa sun harhade tsaban zugin bilkus ramat ta mike dan dole suka hau shirin hidima,kwadayi da sa burin samun abokan karawa yasa se dagawa suke suna sauya rana,bilkis tace lallai ramat tayi amfani da wannan damar a partyn ta ta kara hada alaka me karfi duk biloniyas din dake nan su santa su sa amata hannu tuni ramat ta amince wasa wasa komai ya soma tafiya musu dede harma suka mance da tashar hamuda a lissafun su.
_KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
[7/10, 4:03 PM] SURAYYAHMS: _KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
... 45shigarta dakin ke da wuya ta fito sanye da doguwar hijabi har kasa fuskan ta babu kwalliya alaman ta harda alwala ta hado,Zama tayi kusa da inna tanajin masu bada hadda,bayan nan sukayi sallahn ishai tare,anan inna ta sa ta karatun qur'ani suna tayi har dare ya rufa,10.30 jud ta mike tsaye tana hamma inna tace bacci ko?bata amsa ba ta gyada,inna tace hmmm ke da kikacemin zaki dage karatu ashe de bazaki iya ba,tace inna tun 8 fa muke nan,inna tace hmmm aikuwa in kika dawo islamiyata ke da barin nan se asubah
Dan wannan karatun naki yau yaban takaici,inbanda dadin kira'arki me ake tsinta babu nitsuwa babu tajwid sekace wacce bata sallah jud anya tunda kika tafi kina daga qur'ani kuwa?jud ta kankance ido zatayi magana inna ta bata rai,"sam sam banji dadi ba Kinada kwakwalwa amma kina wasa da shi,ni bansan me zanmiki kifara bada rayuwar ki ma'ana ba,kin fiso kiyi kwalliya kuyi waya waima dawa kuke wayar nan ne yafito mana in aure kike so,jud ta langwave wuya tace nifa bana waya da kowa hamma aliyu ne ya turamin sakon ya isa shine kikaga na dauka na amsashi
Inna tace hmmmm maganan kenan kullum aliyu Allah shi kyauta,inade ya isa lapiya?tace eh.

To jeki baccin da asubah zamuyi magana dan naga yanzu baki hayyacin ki,a sadade ta juya ta bar inna tana famar surutu...

Turo kofar dakin ta tayi a hankli ta dube agogo tana ne sake wata ajyar zuciya,can ta cire kayan ta ta daura towel ta nufo bathrum warm bath tayi ta tsane jikin ta da mayukan qamshi agurguje ta gama ta fito tayi yan shafe shafen ta sannan ta bude wardrobe ta dauko sabuwar rigar bacci red colour na kamfanin wengers wanda tsaban rashin nauyin sa gaba dayan ta bata fi a dunkula a tafin hannun ba guntun gown ne iya cinya da brexia hand wajen cup din nonowarta an tula masa foam wanda suka dada bulloko da girman nonowarta suka cicciko suka tsaya awaje daga tayi motsi suma se suna motsawa,duka ta mayar da suman ta baya ta kama da yar clip shima ja,feshe ko inan ta tayi sannan ta dale saman gado ta mike kafarta tana me lumshe ido sosai tana sake ajiyan zuciya,
mirginawa tayi ta dauko wayarta sannan ta bude ta shiga tura tex bata jira reply ba,after 5 min ta kira shi ta compterr ta,ya dauka atake hoton fuskn sa ya nuna da alama ya fito daga wanka kenan dan tiwel ne a kugun sa yana goge kanshi da karamin dake yake hannun sa,
murmushi me sanyi suka sakar ma juna
Ayayin da dressing din ta da yanayin yadda kimtsatsun nonowar ta suke masa welcome sukasa ya taho gaban screen ya xauna batare da ya sani ba,sautin kiss muaammmh ya turo ma kirjin ta nata ta gaban screen,cikin jin kunya ta jawo pillw ta rufe tana sake dariya,yace baby bakiji ko,yanzu fa nayi wanka ko so ake nakarayi a shagwabe tace am sorry..i just forgot..yace mmm ist ok ai dole na ai na koyo control ko?a hankli tace eh..yace till when?next week in kin xamo matata?injira samun hakan ko,yar dariya kawai tayi..u knw i cant resist u ure so beuriful ya fada yana dada leko fressh cinyoyin ta da suke fallasa hasken su,cikin shagwabbaben yanayi tace i miss u,dama na kirane inganka kafin nayi bacci,yace thats sweet of u baby..mekike dazu dabaki son ki dau wayata,tace ai na nafada maka ina gaban inna ne itace fa wai sai munyi karatu,yace good wani irin karatu knan?ai baku koma schl ba,tace yah islmiya..yace ohh..
Yawwa baby we have sumting to talk abt,tace ok inajinka.
Yace to bari in saka kawai,kema ja bargi ki rufe jikin ki ina ganinki hakan bazan iya komai ba,tayi smirks a sanyaye ta jawo barkon ta kawo shi har wuya tayi shiru tana kallon sa yana sa jallabiyar sa har ya gama ya dawo sannan suka fara tadawa...

Nan ya shiga tambayarta abubuwa masu muhimmaci wanda bata tsammanin samari da yan matan yanzu suna tsayawa suyi shi a tsakanin su,she just tot ko dan shi ya manyan tane ko dan yana da kudi sosai amma wani abun ba haka bane kawai sanin kai ne,sabida karara yake nuna mata abunda yake so yake kuma expcting ya samo wajen ta inta kasance matar sa

Tunda yasan in yayi maganan sexual life da soyayya zai iya jangwalo musu jin wani abu, se kawai yayi skipping part din ya soma nagana akan dangin sa da addinin sa,musamman dangi wanda ramat ta kore su ajikin sa da duk wani aikin addinin data haramta ayi acikin gidan sa yace xai bata kudi duk iya yawan datake so shide burin sa befi ta basu kulawarta fiye da shi da girmamawan ta ba...yace bby kiyi kokari kixamto me daurewa wajen muamala da mutane kinsan nayi siyasa ko?jud dake jin kamar kanta na mata nauyi tace eh.

Yace to u hve to be honourable with urself kisa aranki zaki tsaya agefe na ne so karki yadda ana ce miki karaman yarinya bcos once ure my wife ure no longer a child,saida ta dan ja kafin tace ok..yace good nasan mumy zata gaggaya miki yadda akeyi amma nafiso kifara jin su abaki na..ina fatar kin fahimce ni ta turo baki tayimishi pauts a sangarce tace eh dady,yayi yar murmushi,yce what?nide dan Allah asauya min suna in na angwance aka kirani wannan sunan ai sai asani jin kunya,dariya me yar sauti tayi tace au ba dadyn bane,hmn ai na nema maka daddan suna kawai bayau ne ranan fadar sa ba,yace hmmmm nima bansonji yau,nafiso inji shi acan cikin kunne na
Ranar ne zaki san ina asalin sonki,wani rau tayi da idanu sannan ta rufe idanun ta da tafukan hannyan ta
Ta barsa yanata murmushi,haka suka dinga hira marar gajiyarwa yana dan bata shawarwari kafin ta ankara karfe uku na dare yayi,tace wayyo Allah inna yanzu zata zo tashi na,yace 3 din?tace ai nan gidan da asuba ake tashi,kuma anty hamidya xata zo yawwa daddy wazai kwashe min kaya na acan,this week xamu koma gida wai..yace uhmmmm
Yanzu de kiyi baccinki gobe zan sa safiya ta tattara seta ba driver ya kawo miki,tace ok kai baxaka yi baccin bane yace zanyi,let me have my gudnit kisss,ya matso scren yana turo mata baki ta taho ta masa muaaaah,yace i love you..tace love you.
Nan suka katse,futsari taje bathrum tayi ta dada kulle dakin da keys ta ciki bata wani jima ba bacci me nauyi ya kwashe ta.

Da asubah inna ta zo za'ayi karatun qur'ani to babu irin masifa da bambamin da inna batayi a kofar dakin ta ba anma haka taki fir ta bude,wani nauyi idanun ta suke bacci duk ya kashe mata jiki,se wajrn bakwai saura ma ta mike tayi sallah,wanka tayi a hanzarce ta saka riga da skirt na kampala green colour sannan ta nufi site din innna
Innan ne zauna akan kujera hannun ta dauke da littafin dake warware matsalan mata akan al'adar su Suna hade ta watsa mata kallon lallai ma,kamar wanda ruwa ya kawso ta rusuna"inna ina kwana?inna tace kinyi wa kanki..Tace inna wallhy bacc,inna tace kimin shiru shasha bccin lapya?aikin surfe kikayi agidan nan ko nika 10 fa mukayi sallama dake,jud ashe bazaki aje lalaci ba,tace inna kiyi hkri an dan kirani ne,masifa inna take ta inda take shiga bana take fita ba tace"ga abun karin ki nan agabana ki zauna ki cinye ki wuce kije kichen yau ke zakiyi komai agidan nan na fada miki,ko karban haddan su hamza bazanyi ba ke zakiyi nagama magana...jud ta runste ido tana mutsuka fuska banda toh bata sake cewa komai ba ta jawo abincin ta soma ci still tana yi tana latsa waya,hadadden spagheti ne wanda yaji kifi da kayan lambu tun kan gamawar ta inna ta fauce wayar ta korata ta wuce kitchen,godiyan Allah da ta samu me aiki ta gama wanke wanke da shara tayi moping da alama abinci kawai zatayi

Jingina bayan ta tayi da Wani nannuayan ajiyan zuxiya,me aikin su tace lpya?jud ta labgwabe murya tace inna tace wai ni zanyi duka girkin yau dan Allah kitayani munayi tare anjima sai inje in fara karban haddan su hamza,me aiki tace babu matsala tace amma bazaki fada ma inna bako tace mata a a

wake suka fitar suka wanke suka jikasa da kayan miya dede nayin moi moi sede dayawa dan yakusa cin mudu goma,duk jud adar take tana leken hanya karma innna ta shigo me aiki ce ta bayar wa yusuf suka kai aka markado sunfi awa biyu suna zuzzubawa a leda gaba daya sanda jud taji ba dadi yau gashi ko daukar wayarta ta duba innna batayi ba

..tana gamawa still inna ta sata agaba tayi tuwon masara da miyar kuka wanda yay fresh yaji daddawa da tulin kashin miya..

Qamshin miyar yasa Yara zagaye,ita kuwa wannan duk be dameta ba Kewar aliyu da tsumayin sake jin muryan sa duk suka cike mata zuciya da kwakwalwa,ko se yaushe zaidawo din oho,lokacin karfe 1 saura na rana komai yana kan wuta taje tayi sallahn zuhr ta dawo still inna bata barta ta dau wayar ba,tana kada miyar se famar tura baki takeyi ita kadai tana sose sose,bayan an sauke abincin kusan wani awa suka shafa wajen kasawa akalla yau dai gaba daya a kitchen tayi rayuwarta fita waje tayi ta tara yan hadda tace duk me bukatar cin abincin sa yazo ya bada haddan sa,kowa ya tsaya kallon ta dab ba a saba musu hakan ba,ita kuwa so take tayi komai a gurguje dan ta karbe wayarta taje daki "one by one suka fara xuwa in kayi karatu seta mika maka abinci..

Yusubu ne yace yakai gulman wa inna inna batace uffan ba sanda jud ta gama ta kwaso nasu ta kawo mata
Gaban ta ta jajjera,wanka taje tayi a tsaye ta dawo tana ta satar klllon inna hoping ace mata taxo ta dau wayar ts inna kuwa tana sane tayi banxa da ita,to zauna mana kici abincin,tace toh inna wayar fa?
Inna tace ai baki gama ba,waccan haddar da kika karba beyi min ba nan da bayan ishai in kun sake yin wani kya karbe wayarki jud tayi shiru cike da saibi da jan kafa ta zo ta zauna suka fara ci ahankli tana turawa kamar wata mecin madaci,inna ta matse ko ajikin ta
Diff se wayar ta fara ringing cikin sauri jud ta aje spoon kamar zata miko hannu ta dauka inna ta watsa mata harara,tanaji tana gani yayi ta ringing har inna ta dauuka ta kalla sunan taja tsaki ta maida gaban ta da kyau ta aje " bakince bakiji ba,yau zanga in baki rike wayar ba ko mutuwa zakiyi dum wani me saka ki awannan damuwar sede ya jira dan wallhy baki isa ina sakaki aiki kina labewa kina amsa waya ba,hawaye ne fall idanun jud ta turo abincin abaki kamar wanda zata amar tana tunowa da aliyu kawai ta fasheda kuka,tace inna kaya na fa za'a kawomin..

Cikin kyabe baki Inna tace ai sai suyi sallama..jud tace to ya za'ayi susan inanan bayan kin kwace wayar

Inna Tace ba kuka kukeyi ba ki kara sautin kukan in sunji xasu sani,sake cokalin ta tayi ta kwanta aksa ta cigaba da rusa kuka,sallamar da sukaji ne ya sa duka suka dago kai.

A razane inna ta mike,cikin nuna tsananin murna da kewa tace hamdiya?
Da gudu anty hamdiya ta taho ta fada jikin inna ta fashe da kuka,wani rungumo ta inna tayi cikin harshen fillanci suka gama long essayn su na ashe zaki dawo gareni,"jud har ta manta da kukan bata dai share hawayen ta tsaban yadda taga anty hamdiyr ta mata n daban afili
wow..ashe haka anty take da kyau kamar mama na,so classy kamar mummy na

Ta mike a sadade cikin disassiyar murya tace anty,anty hamdiya ta sake inna tace my baby,ta jawo hannun ta tana me kare mata kallo can sai ta rungume ta.

Kukan me kikeyi?
Inna me aka mata take kuka..ure not picking ma calls why

Ta bata rai tana sangarce murya tana satan kallon inna,inna tace kyaleta ni na kwace wayar bataji ne
Ta kalle jud tace ah'a me haka da rashin ji bakisan kin girma bako,jud tayi shiru abun ta,anty hamdiya ta shiga lallabata cikin kulawa share hawayen ki to,nan suka zauna hira jud din ne taje ta kawo ma antyn nata ruwa da abinci,ayar hirar nasu ne ta fahimce komai dangane da dangantakar su harda business din anty hamdiya, suna kan hirar inna ta umarce jud akan dataje ta kimtsa ma anty hamdiya kayayyin ta aikuwa ta hada har da wayarta ta sabule ta haura sama da shi,tana turo kofar tayi saurin fadawa kan gado first missd call datagani na aliyu shi ta bi...ringin daya kawai yy ta dauka da wani irin rikitaccen shagwaba ta toshe masa kunne,cikin nuna damuwar sa yace ina kika shiga?nan ta shiga bashi labarin case dinsu da inna shidai dariya kawai yayi,wani sabuwar filin hirar suka bude da shi inda ta lume can cikin shaukin soyayya har akayi magrib da isha'i har yan karatu sun zazzauna suna jiran ta a falo amma sai shiru...

Ant hamdiya tace bari inje na karssa kimtsawa da kaina hala ko aikin ya mata yawa ne inna ta kyabe baki dan se yanzu ta lura babu wayar anan gefen ta tace bawani aikin daya mata yawa gyara gado da sharar har zai ci awa uku?sede in tana wani abu,barikiga..inna ta
Mike tsaye da bismilla ant hamdiya ta biyo bayanta,jud se sharara wayarta takeyi tsaban dadi har tana jefa da kafafun ta har suka shigo bata ko kula ba,inna ta dube anty hamdiya ta girgiza anty hamdiya tayi murmushi,asanda inna ta karasa ta fauce wayar a kunnen ta wanda ya sata saurin razana ta mike tsaye'inna ta bata rai tace aikin kenan kinyi sallah?tsuru tsuru tayi da ido arazane ahanlkl kamar munafuka tace a'ah..inna ta katse wayar tayi swichoff tace hamdiya kingani ko?ki duba batayi komai ba anyi magrib isha tana kwance tba waya.to ki cigaba da kwanciyar wayar tana hannu na...jud ta sa kukan shagwaba tace kiyi hkri inna, inna bata kula ba ta barsu anan,anty hamdiya tana ta mamakn ta
Haka ta gama rikicin rigamar ta koda hamdiya ta tambaye da wa take wayar sam taki ta fadi gaskiya Anty tace taje tayi alwala ita zata karashe gyaran dakin,hakan akayi kuwa tana gamawa inna ta aika akan tazo tayi ma yara hadda da tana so bata so sede ta sauko tayi,

Haka daren tayi kwanan bakin ciki da damuwa,washe gari haka ma inna ta zafafa ta hanata ruke wayarta sam ta sassakata aiki,anty hamdiya ce kawai me aukin raba fitinar kwana biyu da wayar baya hannun ta bakaramun galabaicewa tayi ba kullum acikin kukkuni,hakan ya sa tayi amfani da damar janta ajiki da anty hamdiya take tafara satar wayarta ta labe a kitchen tana yi,yanzu ne haklin ta ya kwanta data sanar da shi wayarta na hannun inna,gashi dama monday zata fara zuwa schl,aliyu yace zai aiko driver ta yana kaita amma baida lokaci dan haka yace ta sanar ma inna.

Aikuwa jud tana zuwa inna tace sammm bata yarda ba seta gaya mata ta ina aliyu ya gaya mata hakan bayan wayarta baya hannun ta,nan jud ta shiga kame kame

kayan ta ma da aka kawo su daga can gidan haka inna tayi seixing duk suna wajen ta taki ta bata su sede duk bata damu ba.

Ita dama wayar take
Bukata kuma kullum suka hade da anty hamdiya seta dauki nata ta kirashi,anty hamdiya tana ta lura da ita sosai.

Tagama fahimtar jud ta fada soyayya ne zazzafa wanda yakecin zuciyarta yana kuma hanata saman sukuni.

Anty batace da ita bari,hakan yasa ta sake tana sha'anin ta daga zarar inna ta matso seta fice
Kullum fadar inna jud bata meda hankali,tace hamdiya yakamata ki sata agaba ta gaya maki waye wannan yake sata hauka...bata tsinana komai se aukin kirar sa..da hakan zatayi karatu?Allah kaimu sati abbakar ya dawo wallhy jud seta fidda miji,anty hamdiya tace barni da ita inna kiyi baccin ki gobe zanzo na gaya maki koma wanene take kira._KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn ta 300 ko 450vip ma 08060712446,ko ta acct 0152983148 surayyah muhammad suleh gtb.kuji tsoron Allah kubar masu shi_
[7/11, 12:28 PM] SURAYYAHMS: 47KKSPls inbaka biya ba karka karanta game bukatar sayan littafin ya turo katin mtn

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login