Showing 96001 words to 99000 words out of 268365 words
Chapter 33 - Tana Tare da ni complete book document .txt
ma yanayi kawai de d’an cracks ne wanda basu fi uku akai ba. Amsa daidansa ta basa “shine, kuma naga ga details da kake buk’ata a kai.”
Biro da paper ya mik’a mata “ungo copy it down for me banasan wannan fashasshen screen nakin ya tsaga min hannu.” Kallonsa tayi tare da kad’a kai kamin ta amsa ta yi copying masa neatly bayan data gama ta mik’a masa d’aga wa yayi yana kallo ya d’au batada clear and neat handwriting ne da seya samu abin magana kai se yaga kamar tafi sa iya rubutu ma dan haka ya gwada yin shiru amman shegen neman maganansa bare barsa ba. “I don’t think wannan wayan kin zena recieving calls da emails me kyau yakamata asan nayi.”
“Sir nifa waya na ba abinda ba yayi, kuma naga ta nan nake answering calls naka da.”
“Da kikace, ada dakike as my coffee maker yanzu kuma you are my PA abin kunya ne ma in shiga dake cikin jama’a da wannan abin da kike kira da waya.”
Kasa rik’e bak’ak’en maganganunsa tayi yanzu kam, abin nasa yayi yawa. “Excuse me Mr. Fauzi just because ina aiki k’ark’ashin ka be baka izinin looking down on me ba, I’m not ashamed ko ina zan shiga da waya na tunda ba wani ne yasaya min ba ni na saya da kud’i na.”
“Wannan kuma ke ya dama na fad’a miki cikin rules naki banasan ina fad’an abu kina fad’a kema ba, I’m your Boss duk abinda na fada koda ba haka bane dolen ki kiyarda in baki san me kalman respect ba kisani yau.” Telephone nakan table nasa ya ja tare da danna ‘yan lambobi akai “hello? Akoi iphone 6 gold ne a shop naku?”
On the other side matar tace, “yes Sir akoi.”
“Good akawo min guda d’aya yanzu the money will be delivered very soon.”
“Okay Sir thank you.” Kallon sa Fannah ta tsaya yi iphone 6 ma waye? Inma wa ita ne toh ya kwantar da bokatin hankalinsa ba amsa zatayi ba, tecnon ta ya isheta.
“Stop starring at me” yace da ita yana me cigaba da abinda yakeyi cikin laptop d’in. Bata ce masa komi ba takoma ta zauna shiru tana mamakin hali irin na Anas. Bayan kamar minti goma knock ya shigo daga k’ofar office nasan. “Get the door” yace da ita hankalinsa kan abinda yakeyi. A sanyaye ta mik’e ta bud’e mace tagani sanye da uniform da k'aramar shopping bag na tambarin AA communications a hannunta. Bayan ta gaishe da Fannah ta mik’a mata leather’n, amsa Fannah tayi ta kai wa Anas tare da ajiye masa kan table wani card ya ciro ya mik’a mata da nufin takai wa matar tana kai mata, ta amsa tayi godiya sannan ta fice, ciki Fannah ta dawo kafin ta zauna Anas ya kirata. A gaban table nasa ta tsaya a yayinda ya mik’o hannunsa da nufin ta ajiye masa abu kai. Itako bata gane me yakeso ba dan haka ta tambayesa “excuse me?”
“Bani wayarki” ya fad’a a nitse. Zatayi magana ya tsawa ta mata “nace bani wayarki! Don’t let me repeat myself.” Tsabagen tsoro bata san sanda ta ajiye masa wayar a tafin hannu ba. Bayan wayar ya bud’e tare da ciro sim nata “Sir meh zaka min da sim card?” Ta tambayesa ko d’aga kansa beyi ya kalleta ba bale ya amsa ta, daman micro sim cikin wayar tatan, nan ya bud’e leather'n ya ciro sabuwar iphone 6 pil daga ciki ya sa sim d’in ciki wayarta kuwa ya jefa a dustbin kusa da shi.
“Excuse me! Mr. Fauzi taya zaka jefar min da waya a dustbin da kud’i fa na saya in kai bakasan almubazaranci ba kyau ba toh ni nasani” wajen dustbin d’in ta nufa da nufin zaro wayarta karap ya d’aga ya kai d’ayn gefen. “Sir ka bani wayata.” Drawer’n dayake ajiye kad’an daga kud’ad’ensa ya bud’o tare da ciro bandir na naira d’ari ya ajiye kan table d’in “I’m sure wannan yayi kud’in wayarki. Take ita tare da sabon wayanki.” Bandir na d’arin ta d’aga “zanje in sake siyan sabon waya kalan nawa in chenji ya rage zan dawo maka dashi amman ni barin karb’i iphone naka ba bana buk’ata.”
“Miss Aleeyu!” Ya kira sunanta a tsawace. “Kap building d’innan bame gaya min magana, bame crossing d’ina se ke. Ko a gida in nayi magana ba’a objecting d’ina saboda haka ki mayar da hankalin ki, I’m your Boss not your friend.” Yayi lecturing nata cikin tattausar murya. “Wannan yazama karo na farko nakuma k’arshe da zan miki magana ko in saki yin abu kimin musu. Ki d’au iphone d’in, I don’t care ko kin koma kin sake siyan kalan wancan abinda kike kira waya dashi all I know is da wannan wayar zamuna business dake, now take it.”
Shiru tayi chan ta mik’a hannu ta d’aga da kwalin duka. “Good” yace tare da mik’ewa “follow me.” Ba musu ta mara bayansa still a floor na saman yakaita zuwa wata office a saman aka rubuta *MISS ALEEYU* ajikin kuwa aka rubuta *PERSONAL ASSISTANT* bayan ya bud’e k’ofar ya shiga still tana biye dashi office ne babba me kyan gaske da table na katakon zamani da kuma kujerun office guda biyu, kan table d’in laptop ne seda telephone, dasu fax and printing machine da cup cike da pencils da biro da sauran office equipments irinsu stepler, pin, glue, dade sauransu. Gefe guda kujerar cushion ne 3 seater dogo me kuma fad’in da za’a iya kwanciya akai se ‘yar k’aramar fridge dakuma dispenser se kuma split AC dakuma toilet a ciki. Sosai office d’in ya had’u ya kuma yima Fannah kyau dan se kallace-kallace take kamar zata karya wuyar ta.
“Kallon ya isa haka ba sekin karya wuyarki ba” yace da ita cike da kunya ta daidaita kallonta gu d’aya. “Kin iya karatu ba sena fad’a miki ba, nan office naki ne as my personal assistant kamar yadda kika karanta rubuce a bakin k’ofar. Duk wani abinda zaki buk’ata akoi anan, ba kuma na baki office bane dan kisamu wajen yin bacci da hira da saurayin ki aiki ne yakwo ki nan, wancan telephone should stay on always, karki kuskura koda wasa kiyi disconnecting daga jikin plug na bangon saboda dashi zan na miki magana as well as other staffs, clear?”
Kai ta giad’a “yes.”
“Good saboda haka yanzu ba ruwanki da office d’ina fashe ni na kiraki, nima zan huta da kallo, for now ki biyo ni akwai aikin da zan baki ki fara dan nasan na barki anan ba abinda zaki amfana se bacci.” Ita tama soma sabuwa da bak’ak’en kalamunsa. Jakarta ta ajiye ta juya tabi bayansa bayan sun isa office nasa ya zauna ya d’ago blue eyes nasa yana kallonta “ina jotter’n ki?”
“Yana d’ayan office d’in” ta amsa sa a takaice.
“Okay office d’inne zena d’auka miki record d’in kokuma so kike kicemin ilimi yamiki yawa da duk abinda na fad’a miki zaki iya d’auka akai ba mistake.”
Share abinda ya fad’a mata tayi tace, “barin je in d’auko”
“Make it quick” ya amsata yana duban rolex agogon hannunsa bayan minti d’ai Fannah tadawo rik’e da biro da jotter.
Tun kafin ta bud’o biron ya soma bata aiki “Kije file room acikin first cabinet akoi stack papers type A-D kiyi printing sekimin e-mailing, bayan haka ina buk’atar neat handwritten version nasu, avoid any mistake. Sekije 5th floor ki karb’a wasu papers a wajen Miss Suleiman kiyi typing nasu a computer kimin e-mailing, take note kowani paper seprate document ne, bayan kin gama typing nasu print them out ki mayar filing cabinet kiyi arranging. You can go now.” Hannun Fannah har b’ari yake dan yadda take rubutun da sauri duk wannan uban bayani da numfashi d’aya Anas yayi dan mugunta, magana yake sauri sauri saboda tayi missing wani abu dan ta buk’ace sa ya koma baya seya samu ya zageta yanzu.
A sanyaye ta juya ta fice file room 3rd floor ta nufa kamar yadda ya mata kwatance taga a rubuce a sama 1st cabinet papers d’in ta tsakuro sunyi kusan d’ari har yaushe zatayi typing nasu har tayi e-mailing sannan ta zauna ta k’ara rubuta su da hannu? ai aiki ne babba why not kawai in tayi typing tayi printing ai duk d’aya ne. Bayan ta tattara papers d’in ta haura 5th floor ta amshi papers wajen Miss Suleiman ta haura sama inda office nata dana Mr. Fauzi suke. Office nasa ta soma wucewa dan masa bayani bayan tayi knocking yace, “come in” tana bud’e k’ofar yaga itane sarai yasan meya dawo da ita, so take ta nemi alfarman printing stack papers d’in ba seta rubuta su ba, da gangan dan mugunta daman ya buk’aci ta rubutan dan kawai yayi punishing nata.
Bayan ta k’arisa gabansa ta daidaita muryarta ko ze d’an tausaya mata ya yarda da k’udurinta. “Sir naje na d’ibo stack papers d’in nace ko ze yuwu kawai nayi printing nasu bayan nayi typing d’in? Ma’ana ba sena rubuta ba.”
“Miss Aleeyu nan office ne ba gidan hutu ba, yadda nace sekin rubuta sekin rubuta off you go.”
“Sir but plea-” bata k’are maganar ba ya dakatar da ita “banasan musu just go nima in huta.” Daman tasan ba yarda zeyi ba juyawa tayi ta nufa office nata. Chan ta soma da typing stack papers d’in bayan tagama ta masa e-mailing duka sannan tayi printing papers data amso wajen Miss Suleiman ta sauk’a taje ta jerasu a filing cabinet sannan ta sake haurowa ta koma office nata batasan a wani shekara zata gama rubuta wannan uban papers da suka kai kusan d’ari ba.
Guda 20 ta rubuta amman wani erin zogi hannun ta yake mata, kuka ne kawai batayi ba haka da k’yar tayi ta huta ta rubuta hamsin saura hamsin. Telephone dake kan table nata ne yasoma ruri tana kai dubanta taga CEO rubuce akai kamar barata d’aga ba kawai ta sa hannu tayi picking. “Yes Sir” tace masa.
“Kin gama?” ya tambayeta
“A’a Sir da saura papers d’in fa har d’ari ne.”
“Good kicigaba da yi in kin gama seki kawo min akoi aiken da zakije min.”
Kamar wacce zatayi kuka tace, “Sir please kabar aiken gobe wallahi nagaji please.”
Murmushi yayi cike da mugunta “kin gaji? Ai bakiyi komi ba tukun hurry up nan da one hour ki tabbata kin gama.” Ding! Ya katse. Tsuka taja “mugu kawai.”
*© miemiebee*
beeenovels.mywapblog.com
[12:51, 12/18/2016] +234 903 612 6826: •° ★°•❣🎀❣🎀 •°•★•°• °•★•° °• •°
°•°
*TANA TARE DANI...*👫
❣🎀❣🎀❣
*_written by miemiebee👄_*
In dedication to *Aunty Sis💕*
4⃣0⃣
Shettima na gama share wajen kamar yadda Anas ya umurcesa ya wuce d’akin Anas. Knocking yayi Anas naji yasan shine “Shettima kashigo d’akin nan zan sab’a maka.” “K’yal k’yal k’yal” Shettima ya shek’e da dariya kafin Anas ya tashi yasa lock a k’ofar inaaa har Shettima ya bud’e ya shiga.
“Fita toh” Anas ya fad’i yana nuna masa k’ofa.
“Ai wallahi ban fita se munyi magana.”
Punch ya kai masa a saman hannu “ai dama maye ne kai seka cinye d’akin zan koma parlour ko guest room.” Vest nasa Shettima ya kama “please mana Ya Anas I’m serious we need to talk.”
“Wai akan meh? Ha’ah!” Anas ya fad’i a fusace.
“Akan Fannah, Fannan office naka.”
“Me zakace a kanta? In ma so kake kace ina santa to wake up you are dreaming ni bana santa har yau banga macen da zance ina so ba, ba’a yita ba. Fine, are you okay now? Zan iya tafiya?”
“Ya Anas kenan bakasan meh soyayya ba wallahi, kana feeling abu amman baka sani.”
“Toh love expert seka je inda akeson jin bayaninka kamusu amman ni banaso, sake min shirt.” Jansa Shettima yayi da k’arfin gakse da vest nasa sanda ya fad’o kan gado. “Toh Ya Anas bari kaji, inhar kana experiencing wannan abubuwan da zan lisafo whenever kana *_TARE DA_* da Fannah to you are in love. Na farko;”
Ya numfasa, “Duk lokacin da kuke tare zakaji kansan kata kallonta, you can’t take your eyes off her.” Shiru Anas yayi yana nazari kamar d’azu kawai yaji yanasan yana kallonta har da d’aukan popcorn yanaci yana kallon Fannah, kuma ko a meeting d’in d’azu yakasa dena kallonta.
“Na biyu, zakaji ka damu da ita, the moment abu ya sameta you’ll just be there for her, zakaji kanasan kana protecting nata from kowani erin harm da zezo mata.” Nanma nazarin yake kamar d’azu da batada lafiya kawai yaji yanasan ya taimaka mata yayi protecting nata.
“Na uku, za kana kishinta daga ka ga na miji na mata managa ko na tab’a ta sekaji kanasan kashe koma waye shi a lokacin.” Nazarin yake kamar ranar daya kira Yusuf yake ce masa suna tare da Fannah, dakuma yau da Moosa yayi yunk’urin tab’ata da kuma d’azu da Shettima yace masa yana san Fannah.
“Na hud’u, du-” katse sa Anas yayi “banaso! banaso!” Kunnuwansa ya rufe da hannayensa yana kad’a kai “No! No! No! No! It can’t be! I can’t love Fannah. No! No! Shettima get out please.”
“Ya Anas ina sanka ne saisa nake fad’a maka duk wad’annan abubuwa. Tunda har Allah ya bud’e maka zuciyar ka accept it, kana san Fannah there is no denying in that. Change your life Ya Anas now is the time, ka manta da pass naka and move on.”
“No! No! Absolutely no just get out please, I need to think.”
“As you say” yana kaiwa nan ya fice. Pillown dayake rungume dashi ya wullar sanda ya fasa wani had’adden flower vessel a d’akinsan. “I can’t fall in love, bangama mission dana fara na breaking zuqatan mata guda d’ari ba guda 50 nayi sauran rabi, I can’t fall in love. Bareyi Fannah kizo ki b’ata min plans ba, I have to send you farther away from me, bareyi in so ki ba, ni ba’a haifeni dan inyi soyayya ba an haifeni ne dan in d’au revenge, in kuma koya wa mata lesson a life. No way!”
*****
_Washegari..._
8:00AM yama Fannah a office for the first time, bata k’ara ba bata kuma rage ba. Knocking tayi bakin k’ofar office nasa. “Enter” yace hannunsa biyu rik’e k’ark’ashin hab’ansa da alama tunani yake tun d’azu. Yana ganinta se kawai yaji damuwansa sun soma gushewa, sanye take da pitch hijabin daya mugun mata kyau tare da amshe golden skin nata, besan sanda ya fara kallonta ba yakuma kasa hana kansa kallonta, shi yarasa me yake kallo ma wajen Fannah. Is not as if tana shirin batsa ne bale ace ko jikinta yake gani, kullum cikin hijabi take amman inya kafa blue eyes nasa kanta baya iya d’agasu. Bebar kallonta ba seda ta k’ariso gaban table nasa. “Good morning Mr. Fauzi” ta gaishesa, dan takaici ko amsa gaisuwan ma beyi ba, files na gabansa da Kacallah ya kawo masa jiya yaja ya soma signing, abinda ya kamata yayi tun a jiyan amman tunanin Fannah ya hana sa.
Fannah kuwa ganin baida niyan amsa gaisuwarta ta bud’o side bag nata tare da ciro jotter’n ta “ga schedule naka na yau Sir, inda akoi abinda za’a giara let me know. Zan koma office d’ina.” Bece mata komai ba ganin haka ta juya har ta kai da bakin k’ofa ya kira sunanta a hankali “Miss Aleeyu.” Cak ta tsaya “kar ki tafi.”
Ido ta zaro wurur wuru bambarak’wai tajiyo kalamun kamar ya kar ta tafi, a hankali ta juya “eh? Sir?” Ta tambayesa. Kansa sunkuye yana kallon files na gabansan yace, “kar ki tafi office naki yau sit here” a hankali kamar ba shi ba. Bata d’au maganar dawata manufa ba kuma yanzu, dan yadda ta karanchesa yau seta ga kamar yana cikin damuwa ne maybe a gida aka b’ata masa rai dande a office kam ba wanda ya isa. A sanyaye ta koma ciki ta zauna kan cushion tana wasa da yatsunta. A hankali ya d’ago blue eyes nasa yana kallonta koda idanunsu ya had’u beji kunya ba kallonta ya cigaba da yi, take ta kau da kanta. Tsikan jikinta har tashi suke dan