Showing 30001 words to 33000 words out of 150358 words

Chapter 11 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt

M Shakur   

07 Jan 2025

15364

yakawota mataimakin sarki ne, shiru tayi tama rasa mezatace saikuma chan tana wasa da yatsunta dan she's so restless tace "good afternoon" gyadamata kai yayi cikeda isa batare daya bude baki ya amsa ba, guard yazo yafita da ita, Sarki ya kalli Waziri dake jiran mezaice yace "I like the small boy, I hope OluwaTobi will like him as well" murmushi yayi cikeda jin dadi, sanan Waziri ya kalli Guard din yace "kai yaron ciki kanuna ma Queen New errand boy din Tobi, sanan abashi wajen kwanan shi yakai kayanshi dakomi" dukawa yayi alamu to sanan yawuce yafita, daidai nan masallacin dake gidan aka kira sallan azahar hakan yasa suka tashi suka fice.




_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._














đŸ’Ģ _DISASTROUS LOVE_ đŸ’Ģ






_MASIFAFFIYAR KAUNA_




_FOR BUSINESS ADVERT KO PROMOTION NA STATUS, KONA NOVEL, KONA GROUP KU TUNTUBENI NI M SHAKUR AWANAN NUMBER 07012181461_




✍🏾M SHAKUR




_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._




EPISODE 1ī¸âƒŖ5ī¸âƒŖ & 1ī¸âƒŖ6ī¸âƒŖ
_FREE PAGE_
Ga mamakinta saitaga hanyar wani gate sukayi itadai mamaki take wanan wani irin babban gidane haka kaman gidan president, ana ganin guard ne da ita aka bude gate din suka shiga, hadadden manya manyan gini biyune awajen ga babban compound, ga field na buga kwallo agefe daya dakomi na kwallo keciki babban gaske sanan ga garden da aka saka kujeru saikuma ga swimming pool very clean, ga kujeru na zama awajen dana kwanciya irin nahutawan nan idan kafito daga swimming pool din, ayanda akai setting bangaren zaga gane family settings ne, Mansion din dataga yana dauke da three story building sukayi ga guards agaban flat din daga kusan 6 suna guarding wajen, knocking yafarayi daga ciki wani guard namiji yabude yafito daya gansu ya shiga yabude kofan, wani durmemen sitting room ne dake dauke da Italian chairs masu shegen kyau ne tagani, wata Babban mace ce dazatakai 60 kokuma 59 ce haka zaune kan daya daga cikin lumtsa luminance kujerun, kafafuwanta nakan cinyan wani mutum dake sanye da uniform yana sanyamata nail polish ja a kumbunayen kafanta saikuma tana rikeda waya a kunneta tanayi, saiga wasu yan mata wanda suke bayara ba dan daga ganinsu kasan sunfi 30 sunada kyau gasu black beauty su guda uku zazzaune, daya na sanye da half gown daya tsaya mata a cinya, daya na sanye da bomb short da vex, daya kuma na daure da towel a kirji kowaccen su sanye da attachment akai dayan dake daure da towel ne kawai ba attachment akanta duk kallon wani movie suke a TV, maida kofan akayi aka rufe da sauri Guard din daya shigo da Fatima ya duka hakan yasa itama ta duka cikin yoruba yace "na gaida Olori (Queen) din wanan gidan sarautan mai dumbin albaraka, nakuma gaida kyawawan Omo Oba (princess) na wanan gidan sarautan, idan anbani dama tafe nake da sakon Oba Sarkina wanda keda iko dani harma da iyalaina" jin sakon Oba Mijinta yasa matar da akema gyaran farce dake waya tace "hold on Son bari nai magana da guard dinan Babanka ya aikoshi" ta janye wayan daga kunne sanan ta kalli guard din, fuskarnan ayatsine cikeda gadara tace "Ya akayi"? Da sauri har lokacin kanshi akasa yace "Sarkina ne yace nakawo miki yaron nan kiganshi, sabon yaron daya daukan ma Prince OluwaTobi ne amatsayin errand boy dinshi" kaman ba ita ta yatsine fuska ba saitai murmushi kawai tana kallon Fatima dakanta ke kasa tace "I see" daya daga cikin yan Matanne dake tsaye daure da towel tace "Dad never seems to amaze me, kullum wai ake daukoma that spoilt brats yan aiki as if shi kadaine mutum agidan nan" dan dariya matar data kirada Mum tayi tace "Damilola you should be happy ankawo ma kaninki wani dan aikin hopefully yaso wanan this time around" cikin fushi tace "he had better not dan this time around inhar baiso wanan ba I will makesure Dad bai kara daukomai wani dan aiki ba he should do all his doing dakanshi" tai maganan tawuce tai stairs fiuuu, Mai bomb short ne ta tashi itama tace "babu inda Dad bai daukoma yaron nan mai aiki ba, all over d world, idan yaga damama he should make Dad yadaukomai dan aiki daga prison yard stupid boy" itama tai sama, Maman tabita da kallo baki abude, ta ukune itama ta tashi tace "am so done with Dad and his son" tai sama, mamansu datasaki baki tace "waiku why are you all big for nothing sisters ne eh? Zamaninku kunyi morethan this kuma your father always succumb to abinda kukeso, why is Tobi's on not okay, he's just a small boy for Godsake" ta karshen maganan ranta abace, wacce ke hawa stairs har lokacinne ta juyo ta kalli Maman tata tace "30yrs old boy ne small boy Mum? Lallaine Mum wlh you are picking side and is so not fair upon all abinda that stupid stubborn boy kemana" tashi Mum tayi azuciye dan taga abinnasu na neman zama iskanci tace "Dami if you call Tobi stupid Boy again I will so beat your stupid face and that mouth too" jin yanda Mamanta ke ihu tana masifa yasa tace "Mummy are you shouting at me in front of all this workers" tanuna mutanen dakin dakin dukkansu akasa feeling so embarrass akan abinda Mamanta kemata, cikin fushi Mum tace "who caused it? Who so ever acikin will talk ill of my Boy zanci mutuncin shine and you girls should be careful, yanzun nan zan kira Funke and tell her all what you girls are doing maybe she might talk some senses ma kanku, nataba ganin yaran dabasu son kaninsu irin ku, kaninku daya tak aduniya amman bakusonshi meya muku? Yaro bazaima iyayenshi shagwaba yanda yakeso ba in peace kuyi picking offense, dan babanshi yakawomai wani sabon dan aiki me ruwanku kuke biyan kudin? Wanan dinma in yazo baimai ba we will still change it kumutu kunji, ku wasu kalan yan aikine bamu baku ba dakukeso, sau nawa kina koran masu kula dake and akawo miki sabo eh bazamu taba complaining ba komu miki fada because we want to give you people our best, all this dukiya nakune kuma duk tayanda kukeso zakuci shi, we have the money ko daga uban inane Tobi keson maimishi aiki zamu daukomai period, wlh duk wanda cikinku yace zai matsama Tobi nima zan matsamai ne" juyawa Dami tayi tatafi sama cikeda takaicin Mamansu jibi yanda take musu bala'i agaban yan aiki sabida sunyi magana kan Tobi dan autanta.






Komawa Mum tayi tazauna tana maida numfashi sanan tajuya ta kalli guard da Fatima dahar lokacin ke tsugunne inda suke kansu na kasa kana ganinsu kasan tsorone fall aransu agajiye tace "take him to bangaren yan aiki and give him his special bunk as per worker prince na this kingdom, kubacemin daga gani and you continue" taima me gyaran farcenta maganan awulakance, sanan tadau wayan zata xigaba da magana ganin yakashe kiran yasa tace "oohhh you too Tobi kacika fushi ga shegen zuciya saisa baku taba daidatawa da yayyinka ba en, na na na harka katse wayan" tsaki tayi taciro number datai saving da my first born takai kunnenta ringing daya takai ta amsa. "Mummyyy how do you know am about to call you"? Dan murmushi Mum tayi tace "Ayobami come home and talk to your sisters sun takurawa Tobi just look fa saisa yaron nan ya gwammace yay zamanshi achan overseas daya dawo gidan ubanshi sabida yanda yayyinshi ke matsamai, su sunsan inda badan ina hanashi ba dudda yana kaninsu da wlh yanzu Tobi ya kakkaryasu kinsanshi da karfi" yanda taji Mum na masifa yasa tace "Mumy calm down, talk to me what happen"? Ahankali Mum tace "I was on call da Tobi fa, he was even complaining to me cewa he's having a flu saigashi Dady ku ya aiko guard with one small boy i think the boy yana cikin yaran da akai biyan bashi dasu that naga yaron sabon errand boy daya daukan ma Tobi kenan, inkinga boy din so fine kaman fulani boy ne shima, shikenan fa sukahau masifa dat all mutanen da Dad ke daukoma Tobi, yanzu ma mun fita daga daukomai professionals mun koma daukomai yara, this this and that, yaron dabai musu komiba is that fair eh Ayo"? Ahankali tace "is not fair Mum, don't worry I will talk to them" cikin fushi Mum tace "all five of you are my children, and I love dukanku so very much eh Ayobami, but son Tobi araina dabanne, I suffered kafin na haifi Tobi, kinsan irin wulakanci danasha daga wajen yan uwan Babanku dasauran masarautan damuke shiri dasu kan ban haifi magajin sarki ba kuwa? Now dana samu Allah yabani namiji magajin ubanshi ace sisters dinshi kuma sun tasashi agaba, nawaje bai isa ko kallon banza yama dana ba amman yan uwanshi na jini sun matsamai, and he heard all what they said yay fushi ya kashe wayan what if yace yamafasa dawowa eh" Mum tai maganan cikeda kunan rai, ahankali yarinyar tace "no Mum don't worry bazaice hakaba, I will call him myself" murmushi Mum tayi tace "yauwa Ayo-yo, My Bambam, Allah miki albarka kanji, yanda kullum kwanciyan hankalina kike bida in sha Allahu hakama yaranki kwanciyan hankalinki zasu bida bazasu taba baki matsala ba" sosai taji dadin addu'an tace "Ameen Mum, just chill okay, I will talk to the girls and Tobi as well, bazan zoba gaskiya yanzu sai Tobi yadawo inda bahaka ba danazo gobe" "don't worry kibari saiya zo saiki zo ki gaishemin da mijinki" "zaiji Mum, love you" ahankali Mum tace "I love you too my first child take care hun" cikedajin dadi tace "I will Mum bye" ta katse wayan, sake dailing number Tobi tayi tajishi akashe hakan yasa tai tsaki ta ijiye tace "your sister are not lying Tobi you are too stubborn wlh da gaske ne" tafadi cikin fushi tana mita irindai mitan iyaye dinan.










Wani bangare daban Guard din yakaita tana kalle kalle one thing data lurada shi shine tunda tashigo fadan nan bataga wata ma'aikaciya mace kodaya ba, hatta masu shara maza ne, masu girki maza ne, bangaren yan aiki aka kaita yabama head Guard incharge of all yan aiki fada ita yafadamai dan aikin prince ne Olori tace abashi wajen kwanan shi amatsayinshi na yaron dakema prince aiki, wani karamin daki head Guard din ya kaishi dake dauke da gado daya da katifa irin nayan boarding school, dakin dan karami babu komi ciki banda gadon sanan yace "ga dakin yaron dakema prince aiki nan, sanan dole kadinga wanka kullum kafin kaje bangaren shi dan baison datti, daga karfe biyar na safe, anyway yadawo dai da kanshi zai gayamaka kome yakeso prince kullum yake chanza rules dinshi" sanan yaa fito dashi ya nunamai bayin su masu aiki sanan aka bashi abinci akace yaci yay wanka sanan yahuta aka shigo da ganamasgon shi ta tura a karkashin gado, fita tayi ta tafi bayi, wanka tayi tai wankan tsarki gabaki daya sanan tadawo dakin nata ta kulle daki tasa sakata, amfani da masallacin data gani a gidan dazasu shigo dazu tayi ta gane gabas agurguje ta nemi wani clean zani dake cikin gana masgon ta ta rufa dashi tai salla sanan ta shirya tacire sakatan tahau gado ko cikakken minti daya batayiba bacci yay awon gaba da ita.






Ba ita tashiba sai wajajen Magrib, abinda yamugun bata mamaki yanda taga suna harkan gabansu babu wanda yadamu da ita, bayi ta shiga tadauro alwala tadawo dakin tarufe kofa tasaka sakata sanan tai la'asar tai magrib ma dataji an kira sanan tazauna tana addu'a, wanan babban gidan da aka kawota tana mugun tsoronshi tana kuma addu'a Allah yafitar da ita daga gidan nan lafiya, Allah ya tsareta sanan Allah yakareta Allah yabama Baba aikinyi yasami kudi yazo yacirota takoma gidansu cikin yan uwanta tacigaba darayuwa abinta tafara school, tai kewan Habib, Sadeeq dakuma Abidan ta.
*****




Washegari.
Bayan tai sallan asubahi ta linke komi tazare sakatan sanan ta kwanta akan gadonta tana lazimi da yatsa sanan aka bude kofarta, head Guard ne ya shigo muryanshi ba wasa yace "yau Prince ke buga final match dinshi, ka'idan shine babu wanda zai kalla match din zadai muyi addu'a club dinshi chelsea suci amman kallo sai gobe idan ya iso, nan kowa na gidan nan gabaki dayanmu harda me martaba dashi zamu fito compound a kunna projector a compound muhadu dukanmu akalla ana celebration, yau za'ama fadan nan gabaki daya special sanitation, but kai kana cikin wayanda zasuje bangaren Prince ku gyara dudda bazaka taba komiba kawai zaka tsayane kana kallon mesukeyi karka taba komi kagane" gyadamai kai yayi ahankali, yace "muje" tashi tayi tadau keto dinta tasaka sanan tabishi suka fita, daman bangaren dasuka shiga jiya guda biyune, dayan bangaren taga sunje, bude kofan head Guard yayi ya shiga tabishi abaya, baki tabude waaaa tana kallon dakin, wani irin curved duplex building ne da benen na tsakiyan falonne kuma yatafi sama kaman wani bishiya a malkwade ga chandelier light dasuka kara haske milk color dakin yasa sukai kyau, dakin kana shiga kasan dakin dangata ne, gawasu kujeru dabata irinsu aduka bangaren dataje ba, stairs head guard yahau haryay nisa yajuyo ganinshi har lokacin a tsaye a kasa yasa yace "let's go" bedroom dinshi suka shiga inda taga wasu ma'aikata suna gyarawa kaman suna gyara kwai, tunda take aduniya ko'a mafarki bata taba ganin irin gadon dake dakinshi ba, gashi an zagaye gadon da wasu fararen sharasharan labule, ga wani dankareren katon hoto dake manne jikin bango saman gadon, kallon hoton tayi taga saurayine tsaye ya juyama hoton baya yana rike da ball yana sanye da kayan jersey na chelsea bayan rigan an rubuta Tobi sanan ga kanshi anmai wasu yan fici ficin twisting kaman gashin kan mawakin nan Omalay, kafafuwan shi tabida kallo yanda suka b bubbude yanada boleg aranta tace "aiko zai iya kwallo daga gani, Sadiq dinmu shima gwame ne ya iya kwallo dudda yarone shi, danma Mama tana hanashi kwallon sabida yadinga zuwa aiki da yanzu yadawo pro. Magana guard din yama cleaners din sanan yabarta awajen yawuce yafita, haka suka cigaba da gyaran tana kallonsu tana binsu duk inda suka saka kafa.




Suna cikin aikin aka shigo Matar jiyace, Mum tareda wasu Maza guda biyu suna rike dakayayyaki a hannunsu biyu suka hayo saman tana musu magana da tureci tace "hope kayan nan is perfect bansan abinda zai batama Tobi rai yadawo gobe, gobefa warhaka ya iso" gabaki dayansu daga cleaners din har ita zubewa sukayi akasa suna gaisheta tsaki tayi tareda dauke kai tai hanyar dakin dashine closet din dakin tabude suka shiga, kayane cike, ga bangaren takalma, sneakers sunfi kala hamsin, ga flat shoes, ga cover shoes ga palms, ga takalman kwallo duka designers, ga bangaren turaruka da mayunkan shafa, ko'ina a closet din wardrobe ne, nuna musu wajen kayanshi tayi tace "oya kujera anan" jera kayan suka shiga yi tana kallon kayan tana murmushi sanan suka gama suka fito suka sauka suka fice. Saida yamma suka gama aikin dakin tafito tadawo ta mugun gaji wani zubinma tsayuwa kallon aiki yamafi wahala kan asalin aiki ita har gwara asata aiki dantafi sabawa da wanan tsayuwan datakeyi this days bayanta ciwo yake hakama boobs dinta lallabawa tayi ta dauro alwala ta shige dakinta tai salla.












Yau tun safe kamshin girki kala kala yahana hancinta sukuni, gidan kaman biki ake, daman tunda sassafe take wanka ta shirya tsaf, yau wata dark blue riga tasaka da akai zanen mota agabanta saikuma tasa dogon wandon jeans burgujeje as usual sanan tasa kito dinta tafito tana tafiya ahankali tana kara kallon gidan fita tayi daga bangarensu nayan aiki ta shiga bangaren Olori (Queen) tana tafiya ita kadai ahankali kaman wata matsoraciya tana kallon yanda kowa ke aikin gabanshi. "Hey You" taji muryan mace daga sama, kafin tadaga kanta taji wata tace "who are you calling Dami"? Cikin wani irin yanayi na wulakanci tai pointing Fatima dake kasa tace "that boy, Tobi's house boy, Hey you don't you hear that am calling you" da sauri Fatima ta daga kanta tareda kai hannunta ta dafa kirjinta tace "me?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login