Showing 93001 words to 96000 words out of 150358 words

Chapter 32 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt

M Shakur   

07 Jan 2025

15386

zaisan yayi da ita, saida tagama saka kayanta tsaf, sanan tadauki wayarta data bari akan gado tai dailing number Babanta, da muryanta dahar lokacin ke nuna tasha kuka tace "Hello Dady" da sauri Babanta yace "why is your voice like that baby are you okay? Menene bakince min awurin Tobi zaki kwana yauba kina chan ne ko bakida lafiya ne"? Duk yay maganan arude dan yanaji dayar yarinyar nan nashi, hawayen dayasake zubomata tashare tace "Dady come to them Tobi's house right now" tafashe da kuka tareda katse wayan, sanan ta tashi tafito ko kallon dakin da Fatima keciki batayiba kishi da fushi yacika ko'ina na kanta ta sauko tabude kofa tafito guards din bakin kofar Tobi na gaisheta amman ko kallonsu batayiba tawuce main flat, guards dake wajen na ganinta suka budemata kofa tana shiga taga daga Mum sai Mai Martaba ke zaune a falo suna kallon tashar channels television news dukansu sun saka pajamas irin daya ta kishingida ajikinshi yana shafa matakai kana ganinsu kaga tsofaffin masoya, jin an shigomusu falo ba announcement bakomi kuma sunsan Tobi hardly come to dakinsu around this time yasa duk suka dago kansu suka juyo, ganin Ayoka idanunta sunyi jajir har lokacin tana goge hawayenta yasa da sauri Mum ta tashi zaune tace "Ayoka? What happen to you why are you crying like this"? Sake fashewa tayi da kuka sosai ta taho tafada jikin Mum tafashe dawani irin kuka mai kara sosai dahar yatada su Dami dake sama daga bacci dan suna baccin wuri.


Yanda take kuka yasa Dad anatse yace "is Tobi okay"? Dan kuka take kaman Tobi yamutu, dago kai tayi ta gyadama Oba kai cikin kuka tace "but he is not around, he want out" maida kanshi jikin kujera Dad yayi yay dan murmushi aranshi yana tunani hala dan fadan masoya sukayi, itakuma Ayoka tasake rushewa da kuka Mum tana tambayanta wai menene amman takasa magana tace "bari Dad yazo" da sauri daga Oba har Mum suka kalleta jinhar takira Dad dinta, daidai lokacin kuma su Dami suka fito duk suka tsaya a stairs suna kallonsu ganin yanda Ayoka ke kuka sosai, wani guard daya daga cikin masu tsare kofan ya shigo ya durkusa gaban Sarki yaceyace "Waziri yace amai iso" da idanu Dad yamai alamu yashigo dashi saiga Waziri yashigo, Ayoka na ganinshi ta tashi daga jikin Mum tafada jikin mahaifinta tafashe da kuka sosai tana wani irin shesheka daya fara bama Baban haushi yadan mata ihu ganin duk falon shi ake kallo yace "wai menene? Talk to me Mutuma'inna, what's the matter"? Dago kanta tayi tashare hawayenta tass sanan tadawo cikin falon hakan yasa Babanta yabiyota shima yasami wajen zama itakuma takoma tazauna kusada Mum, tace "Mum kuma kunsan duk duniyan nan babu wanda nakeso irin Tobi and I can actually do anything for him, zan iya rufamai asiri har gobe har jibi, yanzu ma nai deciding nafadi muku ne sabida kar akarkashin ganinku abu yafaru duk bakuda masaniya" tai shiru tana sake share hawaye, kafin ahankali tace "something is wrong with Tobi!" Da sauri kowa nadakin ya kalleta ana jiran tanada explanation, anatse tace "banda laifi dan yau dinan da safe nima nasani dan bantaba sani ba" tana ijiye maganan duk kallonta suke tana ganin yanda gabansu kefaduwa itama kuma gabannata nafaduwa tana kara shakkan Tobi idan tafadi maganan nan. Oba ne yace "we are listening, what's wrong with my Son"? Yamata tambaya babu wasa da batasan lokaciUn datace "he's hiding a girl worker in his flat!!!!" Dum! Dum! Dum!!!.


















💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫








_MASIFAFFIYAR KAUNA_






✍🏾M SHAKUR






EPISODE 4️⃣8️⃣




At this point gabaki daya kasa magana elders din sukayi, sai Taye ne ta iya bude baki tace "Ayoka are you okay abi you are high ni? How you ever seen agidan nan tunda kika girma an kawo mace mai aiki bayan we all knew that Ooluwo(Chief priest) forbid that and yace duk randa akai hakan sai destiny gidan nan ya chanzu, then how do you expect us to believe what you are saying" da sauri tace "I swear Mum Dad, am not lying, is his errand boy, he actually came in disguise as namiji, ni bansan lokacin da Tobi yagane mace bane and tun yaushe he has been keeping her with him ba hidden batare dakun sani ba nisaiyau danazo dazu dasafe kafin yadawo daga jogging naganta" ahankali tadanyi shiru saikuma kaman munafuka tace "that's not all ma" tasakeyin shiru kafin ahankali tace "I think he has been sleeping with the girl Dad, and yanasonta, saisa yanzu bana gabanshi nida Tobi keso sosai har yanamin alkawarin aure" tasake fashewa da kuka sosai, ganin duk sun zauna suna kallonta sun kasa motsi yasa cikin kuka sosai tace "kutashi kuje ku gani wlh ba karya nakeba tana room din dake opposite his own a upstairs, he was even the one that put her to sleep kutashi kuzo kugani" tai maganan tana tashi tafice duk suka tashi gabaki dayansu harda su Dami suka bita, har flat din Tobi sukai sama har gaban dakin da Fatima keciki takaisu sanan ta tsaya ta kalli Baban Tobi da Babanta tace "open the door and see Dady" ahankali Babanta ya matso yakai hannunshi dahar rawa yakeyi yamurza door handle din dayake Tobi yasata bacci yau bata rufe kofan ba, harwani lumshe ido Oba yayi dan baison ya gasgata abinda Ayoka take cewa danshi yayi Otun yabude kofan, ihu Mum, Dami, Taye da Kende suka saki bana wasaba, Mum hartana nema tafadi yaran suka tareta.






Ihu dataji daya ratsa kunnuwanta yasa tabude idanunta ahankali dake cikeda bacci sosai tana kallon saman dakin......wani irin ihu Otun yayi cikeda bakin zuciya. "Guard, Guards!! Guardsssssssss" jin ihu dake cikeda fushi yasa baccin dake idanunta suka washe tass tabude idanun tajuyo da kant, ganin Oba Mai Martaba, da Wazirin shi, da Maman Tobi, da yayin Tobi da Ayoka tsaye abakin kofa yasa tawani sauka daga gadon atsorace ta zube akasa alamun gaisuwa ita shaf tama manta amacenta suke ganinta......




Wani irin shiga dakin Otun yayi azuciye babu wanda yay attempt na hanashi ya dagota da hannu daya baiyi wata wataba ya gauramata mari cikin ihu yace "how dare you? How dare you lie to us? How dare you" yasake kai mata Mari lafiyayye nabiyu dayasa taji kaman ta haukace, shake mata wuya yayi yace "who are you Boy or Khalid or whatever your name is, who d hell are you?" Kasa magana tayi sai kuka tana zaro ido jikinta na bari, wani irin bugata da bangon wardrobe din dakin yayi sanan yakara dagota sama ya shaketa yace "who sent you to our kingdom? Whats your mission, who is your master? What have you done to our son"? Daidai lokacin guards dasunfi kusan hamsin suka zo wajen, ganin Otun da kanshi ke duka yasa head Guard da best yaranshi guda goma suka shiga, sakinta Otun yayi tana kuka sosai ta makale abango yace "beat this boy/girl until he or she confess who she is and what made her to disguise herself and come to this palace, beat the hell outta her out" yakoma baya wani irin duka suka shiga mata ana tambayanta wacece ita tana kasa magana sai kuka suka fasamata baki fasa mata kai da jiki amman takasa magana har finally ta sume, cikin fushi Otun yace "lock her up in the dungeon (dark prison din karkashin kasa, underground prison) tafarfado gobe acigaba harsaita fadi waye yaturota sanan akasheta" daukanta sukayi a sume aka fice da ita, Mai Martaba dabaice uppan ba yafara juyawa yafice sanan sauran duka sukabishi, kafin kace me news yacika gidan cewa ashe Boy mace ne, gidan yakachame ........






Yanda yaji gabanshi nafadi yasa kawai yajima yawo amotan baya mai dadi ya karyo kwana yadawo, koda yay horn yaga ba'a budemai ba babu gateman kodaya agidan which is unusual, ganin yagaji da zama yana jiran gateman su dawo daga ko'ina sukaje su budemai yasa ya sauko yakashe motar yawuce yashiga ciki yana tafiya ahankali, babu ko guard daya ata bangaren fadan hakan yasa da sauri yawuce ciki ranshi nabashi aksai abinda ke faruwa, yana shiga bangaren su, ya hango Mum, Dad, Taye, Kende, Dami, da Otun da Ayoka tsaye agaban flat dinsu, suan tsaitsaye, ga guards ancika gidan gabaki daya ana hayaniya duk ana kallonshi kaman na dareba dan haske ko'ina kaman rana, hakanan yasha jinin jikinshi dudda hakan bai fasa tafiya ba, hada ido sukayi da Dad dinshi, kallon da Babanshi kadai yamai yasa yagane dawani abu tunda yake karami Babanshi baitaba mai irin kallon nanba, kawai saiya dauke kai instead of yaje wajensu saiya wuce su yay kaman bai sansu ba, wani irin tsawa ubanshi yadakamai. "Come back here OluwaTobi Tajudeen!!" Chak ya tsaya dan baima tabajin babanshi yakira full name dinshi hakaba iyakanshi Tobi kokuma OluwaTobi kokuma Son, chak ya tsaya saikuma yajuyo yadawo ahankali yataka har gaban baban nashi babu tsoro kodaya ya tsaya yace "am here Dad" wani kallo Baban yamai shima ya kalli Baban batare daya sauke idanunshi ba, cikin azababben fushi Baban yadaga hannu ya kwashe Tobi da kyakkyawan mari dayasa fuskanshi yay dayan gefen ya tsaya chak ahaka batare daya dawoba. Marin da akaga Sarki yama danshi favorite Son dinshi, his whole world yasa guards suka shiga watsewa.




Cikin fushi sosai Dad yace "how dare you Tobi, how dare you Son, someone broke the law of this house kasani sanan kai shiru kai accommodating that person are you okay ko tamaka magani ne" shiru yayi baicema Baban nashi komiba kuma bai dago kanshi sama ba. "How dare you hide a girl in your flat bayan kasan Ooluwo forbid that eh OluwaTobi!? Baban yasake dakamai tsawa cikin fushin da dawuya kaga Babanshi yayi, sai alokacin Tobi yadago kanshi ahankali yazuba jajayen idanunshi akan na Ayoka da ahankali yaga ta saukar da kanta kasa....






"OluwaTobi!" Baban yasake dakamai tsawa yana kiranshi dayasa Tobi ahankali yajuyo da kanshi ya kalli Baban, Mai Martaba yace "maisa kaboye mace agidan nan bayan kasan bai halatta ba Boka Ooluwo yahana? Why didn't you hid her all this while without telling me"? Kin magana yayi yana kallon Baban nashi, hakan yasa Maman data fara kuka tace "Tobi won't you answer your father eh Tobi" kallon Baban nashi yayi dawata irin dakakkiyar murya yace "you want to know the truth Dad" da sauri cikin fushi Baban yace "yes Tobi I want to know, inaso nasan dalilin dayasa ka boyeta dudda kasan prophecy dakenan akasa nakan idan an dauki mace aiki a gidan nan, why did you hid her Tobi, talk!!" Shima cikin ihu ya amsa Baban nashi ihun daya amsa gidan gabaki daya yace "because I love her!!! I love her!!! I love that girl Dad!!!" Baya Mum tayi zata zube akasa tadaura hannu aka tace "mogbeee ooooooo, yafaru yakare shikenan sun gamamin da d'ana, an shigo har gidanmu karkashin kwanon mu an wanke an bama danmu yasha, oloruuuu mun shiga uku oooooo" tahau ihu da sumbatu da yarbanci dayasa Tobi yadauke kanshi daga kan Maman ya kalli Baban yace "yes Dad, I love that girl, and I hid her from all of you because I want to protect her" hannu Baban yakara kaiwa zai mareshi da sauri Otun yarike hannunshi yace "No don't slap him again, calm yourself down karkajima danka ciwo" cikin fushi da fuzge hannunshi daga na Waziri yace "Otun kabarni da this stubborn child da Allah yabani, are you sick or what Tobi, yarinyar dabamusan waye itaba, kowaya turota ba, yarinyar da ubanta kanaji yace shiba yarshi bace ita bad luck ce saisa yabiya bashi da ita, yarinya mara galihu wacce bata gaji sarauta kojin dadi ba, uwa uba yarinyar daba yarenmu ba Yoruba ba shine zakacemin kanaso"? Gyadamai kai yasakeyi adake yace "yes Dad, I love her! I love Zara Dad! And I want to marry her and make her my legal weded wife deal with it" alokacin Mum ta tashi tazo takama gaban riganshi cikin fushi dakuka kuma tace "Tobi, Son wake up, bakasan mekake cewa ba, gobe zamu kira Ooluwo yacire sihirin datamaka ajiki" tabe baki yayi yace "Mum you think am under the influence of jaaz? Kunedai dakukai imani da boka ke jaaaz, that innocent girl no nothing of such, I love her very much and I will marry her" "what kind of DISASTROUS LOVE is this??? Wanan wace irin MASIFAFFIYAR KAUNA ce haka? Kakosan mekake cewa Tobi? Kaida zaka zama sarki kayi mulkin gidan nan shine zakace kanason baiwa? Kaskantatta? Mara daraja? Yar biyan bashi? Wacce ba yarenka ba? Kataba ganin Sarkin yarbawa ya auri wacce ba yarenshi ba?" Baicema Maman tashi komiba kawai yawuce zai tafi abinshi, Cikeda zuciya Dad yace "zansa akashe yarinyar nan har lahira, koma dawani kalan sihiri tazo gidan nan to yanzu dubunta yacika, har lahira zata tafi wlh" chak Tobi ya tsaya saikuma yajuyo ahankali ya kalli uban nashi yace "I swear by Allah Dad just know this, if you kill that nima you kill me ne, just say goodbye to me dan agabanka zan kashe kaina nima na aika kaina har lahira".








_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.


_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp


_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHuMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR






















💫 _MASIFAFFIYAR KAUNA_ 💫








_DISASTROUS LOVE_




✍🏾M SHAKUR






EPISODE 4️⃣9️⃣


Yana maganan yawuce yana maganan yawuce azuciye flat dinshi, Ayoka tawani irin rushe da kuka ta tsugunna awurin jin maganan da Tobi yayi da gaske yanzu Tobi bayasonta, Mamanshi ma kuka, jikin Yayanshi yay sanyi dan sunga wanan matsalan ba kalan kowace matsala bace dasuka saba ganiba. Otun daya kasa motsi Oba ya kalla sanan yanuna mai Ayoka yace "take this girl home she need rest, we will talk tomorrow" gyadamai kai Otun yayi ya tsugunna yakamo Ayoka dake wani irin kuka kaman ranta zai fita tace "Dad idan Tobi bai aureni ba wlh nima mutuwa zanyi, I will die, Dady" sakin ubanta tayi taje ta rungume Mai Martaba tana wani irin kukan dayaji ranshi ya tsumu sosai tace "Dady I love Tobi idan baku auramin Tobi ba Dady zan mutu, wlh inason Tobi, he's the only boyfriend i love, I dont talk to anyman, wlh idan ban auri Tobi ba zan mutu wayyo Allah na Mummy" tasake sakin Dady tafada jikin Mum data zube awajen itama tana hawaye, tace "Mummy tell Tobi to love me not that girl Mummy ko kinaso na mutune nima" cikin kuka Mum ta girgixa matakai, Ayoka tasake tashi ta rungume Dami tace "Anty Dami nasan baku shiri da Tobi but for my sake tell him to love me kinji Anty Dami" yau duk iskancin Dami saida taji Ayoka tabata tausayi wanan wani irin MASIFAFFIYAR KAUNA Ayoka kema Tobi mate dinta, ita tasan Tobi has never loved Ayoka she he just sees her as one of them kaman yan uwanshi but ina Ayoka love Tobi like hell. Ganin yanda take kuka yasa Waziri da jikinshi yay sanyi sosai yakama hannunta yace "let's go, stop crying okay princess" da kyar Babanta ya lallabata yajata zuwa zoma yasata ciki suka wuce gida, shikuma Mai Martaba ya tsugunna yadaga matarshi data dawo kaman xararra tace "Honey which kind of crisis ke shirin faruwa haka" baice mata komiba yakalli sauran yaranshi yace "let's go inside" wucewa sukayi duk suka shiga ciki ya umurci kowada yaje ya kwanta.....








Tunda yashiga dakinshi yatafi sama da gudu dudda tun kafin ya shiga jikinshi yabashi Dad yariga yasa an kulleta, dakin ya shiga ya tsaya chak yana kallo jini jinin dayagani akasa yasa yamika hannu tareda dafa bango danji yayi yana neman yafadi, runtse idanunshi gam yayi sanan yadanji dama dama, yadade ahaka sanan yabude idanunshi dasukai jajir yafito ya sauko kasa, zama yayi kan kujera, yana zauna nan har karfe ukun dare yayi bai rufe idanunshi ba sanan yatashi yabude kofa yafito, head Guard yagani gaban dakinshi kafin head Guard yay magana yace "ina akakai Boy"? Anatse Head Guard yasauke kanshi kasa yace "mahaifinka yahanani na sanarda kai" shiru yayi idanunshi sukai jajir baisan yay fada ko hayaniya dan yasan bazai kaishi ko'ina ba hakan yasa yace "come inside" shigowa Head Guard yayi yamaida kofan yarufe, Tobi ya kalleshi da jajayen idanunshi yace "I am begging you kafadamin inda aka kaita, just tell me shikenan abinda nakeso kayi" shiru Head Guard yayi tareda sauke kai this is the first time prince ke begging dinshi hakaba, gently Tobi yakamo hannunshi yadaura akan kirjinshi murya chan kasa yace "can you feel yanda zuciyata ke bugawa? Kataba soyayya? Katabajin hakanan Allah ya jarabceka dason wani? Wlh wani abu zai iya samuna in ban gantaba, please help me head Guard and I will be indebted to you forever" yakarashe maganan ahankali dayasa head Guard yadagokai ya kalleshi, ahankali

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login