Showing 72001 words to 75000 words out of 150358 words
Chapter 25 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt
hakan yasa yace "open the gate" budemai yayi yawuce yafita daga gidan ya maida gate din yarufe ya kulle sanan yashiga dakinshi ya adana kudaden kafin yafito yawuce flat din, kitchen ya shiga yasa ruwa a kettle saida yatafasa sanan yahada kakkauran tea yadaura a tray yadauko yatafi sama dakin yabude ahankali ya shiga tana kwance kan gado idanunta sunyi jajir sunyi luxury tabi dan tsohon dabazai wuce sa'an Babanta ba yazo ya ijiye mata tea akan side drawer yana kallonta ganin Bisolan shima tafi wanan kiba sanan yawuce yafita batare dayacemata uppan ba, haka ta kwanta kanta nawani irin banging sai wuraren shabiyu sanan ta tashi ta zauna da kyar tana kuka sabida zafi ahankali tamika hannu tadauki tea takafa abaki ta kwalkwale sanan ta ijiye ta jingina da gado, tama rasa mezatayi tagudune to tayaya zata kai kanta Kano ko biyar babu ajikinta, idanma ta gudu takarama Baba laifi na uku ne har gida kuma za'azo ai gaba da ita, babu kalan tunanin dabatayiba ahaka bacci yay awon gabada ita maranta yarage ciwo sosai.
Koda gari yawaye kasa tashi tayi dawuri sabida yanda baccin yamata dadi abinku da wacce taci kuka jiya, bude kofa da mutumin nan na jiya yayi ya shigo dakinta wuraren 9:30 yasa tabude idanu ahankali ganinshi tayi rikeda wata yar babban leda yazo har kan gado ya ijiye mata yana kallon yarinyan ganin yarinya kaman baturiya daga gani kasan ba yoruba irinsu bace aranshi yana mamakin inda prince yasamo wanan yar yarinyar aranshi yace hala kuma taimakonta yayi, sanan yajuya yafita, da kyar ta tashi ta zauna tanajin ciwon amman ba kaman najiya ba, ledan tajawo da hannunta tabude brush tafara gani mai kyau, saikuma kaya a fararen ledoji da sauri tasa hannu taciro na saman dataga kalanshi baby pink tabude ledan, free gown ne na mata mai bala'in kyau gabaki dayanshi baby pink anyi circle circle na white da aka cika white din da crystals stones aciki, yanada shot hands duka duka tsawonshi bazai wuce guwiwan taba, wani irin murmushi tayi da she couldn't help it for the first time after about 4 month ankawo mata kayan mata, sauran ma bude su tayi duk irin wanan gown dinne suma gajeru iya guwiwa, babu dan kwali kwata kwata saikuma simple dan kunne na crystal guda daya mai barima, shikenan abinda ke ledan, ajiyan zuciya ta sauke ahankali ganin duniyan nan babu komi ciki duk inda kaje da tasu al'adan mutanen nan fa musulmai ne amman batasan mesa suke shiga hakaba, kananun kaya babu ruwansu da hula ko gyale, su saka gashin doki, su kara farce da sauransu.
Ahankali ta sauka daga kan gadon jin she's very soaked, na farkon gown din baby pink tadauka, da brush, saikuma tadauki pad da wani pant, tawuce ta tafi bayi tana taka kasa da kyar, idanunta sunyi suntum sun tashi, fuskanta ma gabaki daya ya kukkumbura irin na nara lafiya tai haske bauuuu, lips dinta sunyi pink sosai sama da baby pink rigan dazata saka ma, bayin tashiga ta lallaba tai brush kadan kadan dan batason any force tanayi har cikin kwanyan nononta takeji.
Da ruwa mai zafi sosai tai wanka, hakan yasa taji tsamin da jikinta yayi yaragu, sanan ta share jikinta da towel tasaka wandon jiya datai fitsari aciki a washing machine din data gani, da bakin rigan shima, sanan ahankali tadau baby pink rigan tasaka yabi jikinta ya sauka har knees dinta sanan tadaga kanta ta kalli madubi she couldn't believe this is she sabida kwanan nan tasaba ganinta as Boy mai kwaikwaido, rigan ya mugun mata kyau yazauna ajikinta sosai dan medium yasayo, boobs dinta da ba bra sun cika gaban rigan sosai kaman kakai hannunka ka latsa sun kara bama rigan shape da kyau ajikinta, gashinta yadan tattashi dudda parking din bai warware ba amman ya mammanne a goshinta da bayan kunenta sabida leman ruwa, tai kyau kaman barbie kaganta zaka dauka irin yaran don dinanne, ahankali ta cire dankunnen daga leda takai kan kunenta tasaka duk tana kallon kanta saitama kanta kaman ba itaba so har yanzu Fatima Zara'u na nan ashe, idanunta sun kumbura kuma kumburin saiya kara kara musu kyau, sunyi mugun haske, hancinta yakara siriri, dauke kanta tayi daga madubin batabi takan gashinta dayadan barbaje ba dan bata iya daga hannunta sama sabida ciwon nonon sanan tabude kofa ahankali tafito daidai mutumin na tattara shara dan ya kawo mata breakfast tea da bread da kwai saiya shiga gyara dakin, dagokai yayi ya kalleta, adan tsorace tadauke kai takai hannunta takama kasan rigan tanaja kasa dan kunya takeji kafin bakinta nadan rawa tace "g....good morning" bai amsata ba yadau Parker da broom yawuce yabude kofa yafita yana mamakin kyanta, wacece wanan beautiful damsel din da Aremo yasamo.
Zama tayi ahankali abakin gado tadauki tea da plate of fried egg din da fork keciki tafaraci ahankali batare data taba bread dinba, tana cikin shan tea ahankali danko tauna abincin bata iyayi da karfi sabida tanaji a nonon aka bude kofar dakin hakan yasa tadago kanta hada ido sukayi da Tobi dayay wani irin kyau cikn wasu navy blue V neck t-shirt mai gajeren hannu da dogon jeans yau sandals din vinc na maxa ne akafanshu, idanunshi sanye da sun shade bakake masu shegeb kyau daya karbi fuskanshi sosai yana wani irin kamshi yacika rigan fam looking huge and super sexy, lips dinshi sunyi pink hannunshi rikeda car key dakuma waya. Tsabagen yanda gabanta yafadi ganinshi batasan lokacin datai wani irin mistake hadiyan kwai da tea dake cikin bakinta ba dasuka hade sukai mugun clocking nata ba ta kware tana wani irin tari tea nabin hancinta tana neman sakin tea akasa, maida kofan yayi yarufe yakaraso ciki ahankali hannunta yakama yarike tana tari sosai ya karbi mug din tea ciki ya ijiye kan drawer da plate din egg din daya rage saura kadan sanan yadauki bottle water dake wurin yabude yabata hannu tamika xata karba amman takasa tsabagen tarin datake idanunta sukai jajir suka cika da hawaye, ahankali yadaura hannunshi saman gashin kanta sanan yakai ruwan bakinta da sauri ta daura hannayenta akan ruwan mistakenly hannunta yataba nashi _dawani irin sauki ya janye nashi yasaki kannata yaja baya ya rungume hannayenshi a kirji yana kallonta.
💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
✍🏾 M SHAKUR
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
EPISODE 3️⃣7️⃣ & 3️⃣8️⃣
Saida tasha kusan rabin goran sanan ta sauke ruwan kasa tana nishi takai bayan hannunta tashare kasan hancinta da tea yabata takasa daga kanta ta kallai saijan riganta take da hannu daya kasa tanajin wani irin kunya, ahankali yakarasa yadau ledan magungunan ta yaciro yana dubawa wanda akace xatasha da safan nan yadauka yabude yaciro daya sanan yamika mata batare dayayi magana ba, hannunta tabashi yasa mata aciki dan dudda bata kalleshi ba taga yana mikamata abune shan maganin tayi ahankali tasake rike goran, hannunshi yakai ya dauke goran ya ijiye akan side drawer sanan yajuya yay hanyar kofa murya chan kasa cikeda isa kaman an sakashi dole yay maganan yace "let's go" sauko da kafafuwanta tayi kasa ahankali tana kallon kito dinta, dan dukawa tayi dan tadauka tasaka taji wani sharp pain karan azaba tasaki da sauri yajuyo ganin ta runtse ido tana tabe fuska kaman xatai kuka, ahankali ya janye idanunshi daga kanta ya kalli takalman datakeson dauka, kowama wajen yayi sanan ya tsugunna ahankali yadauki takalman hannunshi dataji unexpectedly yas tabude idanunta dahar sunyi ja, kallo daya tamai tadauke kai yana tsugunne agabanta yakama kafanta yana saka mata takalmin har lokacin glasses din nakan idanunshi, kitson gashin kanshi sai kyalli yake, kamshin shi nawani irin ratsa mata hanci, gashin gefen fuskanshi sun kwanta lub lub suna kyalli, hakama na kirjinshi dakake hangowa Sabida V neck shirt din dayasaka, sakin kafafun yayi akasa sanan yamike batare daya kalleta ba yawuce yafita daga dakin hakan yasa ta lallaba ahankali itama ta tashi tanajin wani iri yanda ahaka zata fita tsigau tsigau kaman wata yar arna, daga ita saidan riga iya guiwa da takalmi nayan makaranta akafanta, babu dan kwali babu hula, ahankali take tafiya tabude kofa tafiya tai stairs shikuma yana falo yana tsaye gaban television rikeda wayanshi yana daddannawa kaman abu yakeyi, ahankali ta sauka daga staircase na farko da sauri tarike karfen tana wani irin runtse idanu da karfi, tudun da yanayin saukan yanasa boobs dinta na rawa anji takeyi kaman zasu tsinke sabida azaba, ajiyan zuciya tasauke sanan gently tasake sauke kafarta ana biyun dudda yanda tai ahankali saida taji kaman kwanyan kanta xai fashe sabida zafi da sauri tasaki kuka tana neman dukewa awajen. Ahankali yadaga kanshi ya kalli stairs din, kallo daya yamata and he clearly understood what was going on ya maida kanshi kan wayanshi ahankali, kaman bazaiyi wani abuba, jin sautin kukanta yakaru dan tayi taking d third staircase yasa ahankali ya ijiye wayan a wajen yataho yahayo stairs din, tunda taji yana zuwa taji kawai jikinta yadauki rawa ta sauke kanta kasa takai hannayenta tanajan rigan kasa, har inda take tsaye ya tsaya batare daya kalleta ba kawai ya dauketa, runtse idanunta tai gam tawani irin sauke ijiyan zuciyan tama rasa ina zata rike ajikinshi da kyar tasamu hannuwanta sukai holding unto shoulder shi, sanan ahankali ya shiga taka stairs din without making any unnecessary movement sabida karyay affecting nata, harya gama sauka yabude kofa yafice waje da ida rana ya hasko fuskanta dauuuu, yatsine fuska tayi ranan yana penetrating idanunta dasuke akulle da sauri tajuyar da fuskanta trying to boyema ranan dake damunta sosai kawai ta manna fuskar a kirjinshi daidai tawajajen V neck din wuyan riganshi chak ya tsaya kaman wanda aka tsakura, itama jin fuskarta akan lallausan gashin kirjinshi suna shafa kumatunta da hancinta da lips dnta yasa da sauri tacire face dinta awajen tadawo da face din yana facing rana tana kara kankame idanunta dan ranan na damunta sosai, ahankali yasaukar da idanunshi tacikin glasses kalleta yanda takeyi yagane rana ke damunta kafin ahankali yasake saukar da idanunta akan pinkish lips dinta kananu dasuka tattare suka dan bushe sabida babu komi akansu dawani irin sauri yadauke kanshi yakarasa wajen motanshi dake under parking tent yabude baya yasaukar da ita ta hanyar zaunar da ita ahankali sanan yajuya da sauri batare daya kalleta ba yawuce daki yadauko wayanshi yadawo ya shiga motar ya kunna yaja gateman yabude musu gate.
Suka fita daga anguwan sukahau kan titi, bini bini yake kallonta ta madubi, idanunta akasa bakaken gashin idanunta sun tattare sun jike sabida hawaye, ahankali ya saukar da idanunshi kan boobs din dake mata ciwo dasuka cika gaban riganta atsaitsaye das suna kallon sama da sauri ya dauke kai yamaida kanshi kan tukin dayake duka sisters dinshi baiga wand yakaita boobs ba, dan gajeren tsaki yaja aranshi yace to suda keda boyfriends, na Ayokama shine worse ko half na yarinyar nan baikai ba gasu duksun kwanta, kawarda tunanin yayi yana mamaki mema yake irin tunanin sanan yay parking agaban wani boutique dayaga wata hajiya ce aciki, sauka yayi yafita yashiga shagon yana kalle kalle, Hajiyar tace "Sir what do you want to buy"? Dan shiru yayi saikuma chan yasami bakinshi da furta. "Hijab" da sauri matar tace "eyya we don't have hijab" shiru yayi yaki motsi baisan mesaba deep down jiyayi baison tai yago haka kaman yanda yayyinshi keyi, sake kallon matar yayi yace "what about that thing uhmm scarf" da sauri matar tace "yes I have fine scarfs different colors" takawomai wasu kananun gyale na daurawa akai masu kyau basuda wani girma sosai, karban guda shida yayi different colors yabiya kudi sanan yafito, bayan motan yabude ya ijiye mata ledan kusada ita sanan yamaida kofan yarufe yakoma gaba ya shiga ya zauna yarufe kofan, ta madubi ya kalleta yace "take a scarf and cover your hair" ahankali tadan dago kanta da daradaran idanuwanta ta kallai, dauke idanunshi yayi daga kanta ta madubi yajuyar da kanshi yana kallon waje yaki tada motar yana jiranta tayi abinda yace, daukan ledan tayi tabude, ganin cotton gyale bama silk ba yasa da sauri taciro bakin da hannunta yafara tabawa, ahankali tabude ledan tajawo gyalen ta warware baida wani fadi sosai but atleast is enough yarufe mata kai da wuya bazata dinga yawo agari kaman yar arna ba, daura gyalen tayi ahankali saman kanta ya saukan mata har wuya, baki bakin gyalen kuma ta tattara tadaura saman kan kirjinta tadan rufe mata boobs din dudda ba sosai ba but yafi babu, jin shiru babu motsi yasa yajuyo da kanshi ta madubi yadubeta ganin yanda gyalen yazauna akanta gata gaba gaban gashinta adan bude yamata mugun kyau, saukar da idanunshi yayi akan kirjinta ganin gyalen yadan rufesu yasa yadauke kai tareda sauke ijiyan zuciya sanan yatada motar har zuwa asibitin, parking yayi yabude baya yana kallonta tai kaman wata yar baby zaune abayan tana wasa da yatsunta, kallon dan short gown din yayi this is hospital akwai mutane yadauketa definitely za'a hango jikinta hakan yasa yanunama wata nurse dake wajen wheelchair takawomai da sauri, sanan ahankali yashiga motan yakai hannu zai dauketa runtse idanunta gam tayi duk idan yazo kusada ita mugun faduwa gabanta yakeyi, yanda tayi yasa ya tsaya bai dauketa ba yana kallon fuskanta yay magana chan kasan makoshi tanajin saukan numfashinshi akan fuskanta. "What"? Girgizamai kai tayi tama kasa magana sai kara saukar da kanta kasa takeyi, daukanta yayi ahankali tasake sakin dan kuka sabida zafi sanan yafito da ita yadaurata kan wheelchair din, nurse din dake tsaye tana jiransu ta kalleta yace "oh goosh, Sir you wife is a damsel wallahi" wani mugun kallo yamata dayasa tai gaba da sauri shikuma ya turata suna shiga ciki daidai Dr tafito daga wani daki tana ganinsu tace "crying princess welcome, shiga da ita this room am coming" tanuna musu wani private room hakan yasa ya shiga da ita, dakin a gyara babu kowa ciki, daukanta yayi zai daurata akan gado wanan karan tafashe da kuka sosai ajiyeta yayi yana kallonta yace "what"? Ahankali cikin kuka tace "idan aka daga hannuna sama zafi" daidai lokacin aka bude dakin aka shigo Dr ita kadai hakan yasa yajuyo, ta kalli Fatima tace "look how cute and beautiful kakayi da kayan nan, u are this pretty why do you fancy being a man"? Itadai batace komiba tana share fuskanta da bayan hannu, Dr tace "raise your hands let's see" gefe kadan ya matsa yay folding hands yana kallon Dr da Fatima yazaci hannunta zata duba saikawai yaga Dr takama boobs din duka biyun da hannayenta ta matse Fatima tabuga uban ihun azaba tai baya zata fadi, dawani irin sauri shikuma yajuya zai fita Dr tace "where are you going zoka rikemin ita, I need to massage d boobs naji ko akwai bombs aciki, dan jiya sunyi tauri sosai though suction din yasa sun narke, I just want to examine it again" wani irin girgiza kai yayi gabanshi nafadi bakinshi har rawa rawa yake yace "le.....lemme call the nurse to hold her" baijira amsanta ba yafice yanaji tanama Fatima fada tace "kinada this big standing boobs kike neman kashe kanki bakisan breast is a woman asset ba" da sauri ya idasa ficewa yakiramusu nurse sanan yay zamanshi adaya daga cikin kujerun wajen chan yafarajin ihun ta. "Wayyo Babaaa, Baba zan mutuuu nabani na lalace" kasa jure yanda take kuka take ihu da duka voice dinta yayi ya mike, shi baimasan mesa yakejin kukanta azuciyan shine, but which kind of Baba takeda shi hakane? Ayanda Dad dinshi yake wlh daya wahala any kind of wahala indai akan yaranshi ne gwara shi ya wahalan yaranshi bazasu wahala ba, how can you give your daughter this kind of pain? How? Yanama son yarshi kuwa? Tayaya zau tauyema yarshi rayuwa haka? Kotace zataje tai aikin shiba mai hanata bane? How can you allow yarinya small girls mace ta daure breast dinta haka? Yanzu idan ba'ai melting gudajin nan ba they can result to cancer of the breast fa, baison yarshi ce ko burden ce to him? This small innocent girl that is not even up to 20 dabata gama sanin yanda zata kare kanta bane ya wurata fara rayuwa as a man, what if something happen to her? Mazan datake aiki tareda su su guards su gano mace ce suyi raping nata? Gosh some parent are useless wlh, shidai he will never bar danshi ya wahala wlh gwara yawahala, just look at this girl now what she is going through? He don't even want to imagine su Dad sugano akwai mace agidan nan dan is gon be DISASTROUS wlh.
Har aka kira xuhur yana mota, yafita yaje yay salla sanan yadau mota yaje yasayo mata abinci ya shigo yadawo, bude