Showing 84001 words to 87000 words out of 150358 words

Chapter 29 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt

M Shakur   

07 Jan 2025

15393

Babanshi yabishi da kallo da waziri da sauran mutanen dake fadan, kusada Baban nashi yazauna batare daya gaida kowaba ashagwabe yace "Daddddd" washe baki Babanshi yayi yace "ya akayi OluwaTobi" kwantar da kanshi yayi a hannun Baban nashi yace "Dad I just feel like coming to your place and do this" gyaramai hannun yayi da kyau tareda shafa kanshi daidai lokacin guards suka shigo da wanan babban lawyer dan tsohon nan yana sanye da suit, Otun na ganinshi yace "kubarshi" shigowa yayi ya kwashi gaisuwa, Otun yabama sauran mukarraban fada sufita daga dakin, hakan yarage dagasu sai lawyer da Tobi a fadan, Otun yace "meya kawoka nan"? Ahankali yace "actually Sir daga gidanka nake akaxe kana nan" Otun ne ya kalli Dad yace "this is the head lawyer representing the north, sanan shike handle account din biyan bashin yan north" gyadakai Dad yayi yana kallonshi yana shafa kan Tobi dake hannunshi har lokacin. Otun yace "meya kawoka" laptop mutumin yashiga budewa yace "Sir anbiya kudin daya daga cikin yaran dasuke aiki anan dazunan bada dadewaba the sum of 3million naira ya shigo account dinmu" gyadamai kai Otun yayi cikeda gamsuwa yace "that's nice wani yaro kenan" sake daddanna laptop din yayi yace "Khalid Muhammad shine yaron da aka biyamawa" da sauri Otun yakira sarki yace "wow that's Tobi errands boy" da sauri Sarki ya kalli Tobi yace "Son anbiya bashin Errand boy dinka" tashi zaune yayi saiya yatsine fuska yana kallonsu baice komiba. Otun ne ya kalli Lawyer yace "call the father yafada maka yaushe za'a aika mishi da danshi" gyadamai kai yayi sanan yay dailing number shi daya dauka daga computer under details na information dinshi sanan yakira Baba.


"Assalamu Alaykum" "Sir we are calling in the respect of payment din dakayi na yaronka Khalid Muhammad dazun nan munason musan yaushe kakeson mu aiko maka dashi" da sauri cikin harshen turenci Baba yace "mene? Waye yabiya kudi? Da sauri Lawyer yacire wayanshi daga kunne ya kalli screen din, katse wayan yayi ya kalli number Baba dake kan laptop dinshi yagadai daidai ya dauki number Waziri dake kallonshi ne yace "ya akayi"? Ahankali yace "am coming sir" yasaka wayan a speaker yasake kiran Baba, Baba na dauka kafin ma lawyer yay magana cikeda masifa Baba yace "kaga bani nabiya kudin nanba kuma koma waye yabiya shiya sani, all I know is Khalid kowaye ma is not my son! I repeat he's not my son, he's just someone I helped and pick up on the street and shelter him that's why I use the boy to pay back my debt yayita zama agidan ku ai kaman charity kuke yanda kuke bada taimakon nan nasan zaku rikeshi, please I don't know him nobody should send him back to me because I will send him away, I am not his father, I have no blood ties with him, nabaku yaron, please since anbiyaku bashin ku wanda banmasan waye yabiya kinda Alhamdulillah amman that boy I hate hearing his name talk more of seeing him, thank you sir bye" sake kallon wayan Lawyer yayi sanan ya kalli Waziri yace "what kind of father is this"? Ahankali Otun yace "I don't blame him ance haka northerners suke ai, basu damu da yaransu ba saisa ma suke kaisu almajiranci, they hate their children yet sunfi kowa haihuwa" juyowa Otun yayi ya kalli Mai Martaba dayay shiru duk yakejinsu yace "what do we do with the boy now" kafin Babanshi yay magana Tobi yace "Dad I want the boy, he should keep working for me but every month zamu dinga bashi salary shi a hannu yatara later he can use it for something tunda ubanshi doesn't want him again, i want my Boy" tunda yafara maganan Babanshi ke kallonshi sanan ahankali yace "why do you love that Boy so much Tobi, I've never seen you love anyone like that" dan murmushi yayi yatashi yay hanyar fita, yace "just keep my boy for me if his Dad don't want him ni I want him, zanma dawo dashi side dina nabashi daki daya awurin yabar bangaren Guards, love you Dad" yawuce yafita, ahankali Babanshi yace "love you too" sanan yakalli Otun yace "the Boy states with Son tunda yana sonshi" gyadamai kai Otun yayi ya kalli lawyer yace "that boy is soIm lucky, prince loves the boy he will take him u can go" tashi yayi lawyer yawuce yatafi abinshi.






















💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫








_MASIFAFFIYAR KAUNA_






✍🏾M SHAKUR










EPISODE 4️⃣3️⃣
Wuraren Magrib yay parking agidan ya sauko ya wuce ciki bai ganta a falo ba hakan yasa yawuce sama ahankali yatura kofan bedroom din ya shiga, kan carpet din dakin yaganta tana salla sanye da daya daga cikin hijaban daya siyo mata dasuka tsayamata aciki, jingina yayi da bango yay folding hannu yana kallon yanda take sallan harta sallame sanan tajuyo hijabin yamata kyau sosai bana wasaba, juyowa tayi ta kalleshi sanan ahankali tace "good evening" batare daya kalletaba yace "stand up let's go back home" gyadamai kai tayi gabanta nafaduwa tamike tsaye, wajen yan kayayyakin daya saimata yayi ta tattare yarike sanan yatsaya yana kallonta yace "let's go" akaro nabiyu ganin tsoro take, kito dinta tasaka sanan ta tashi batare data cire hijabin nanba suka fice har zuwa mota, a boot yazuba kayanta sanan yabude baya wani leda yabude yaciro p-cap sanan ya tsaya gabanta, hijabin jikinta ya kwabe mata gashinta suka zubo, ahankali yakoma ta bayanta ya tattare gashin da hannunshi dayaji santsi sanan ya tupke da kyar danbai iyaba yanadai ganin idan Anty Ayobami nama Princess sanan yasamata p-cap din yabita da kallo tana sanye da riga da wando har lokacin yace "enter" shiga motan tayi ahankali tazauna gabanta nafadi sanan ya ijiye hijabin kusada ita yamaida kofan yarufe yawuce gaba yazauna yatada motan mai gadi namusu bye suka tafi gabanta sai dukan uku uku yake.


Har cikin gidansu ya shiga yay parking wurin parking guards sunzomai sannu da zuwa yace suwuce su bashi waje, suka tafi sanan yabude kofar bayan motan yamika mata hannunshi ahankali takama hannunshi yaji hannunta zufa sosai, saukowa tayi yakai hannunshi p-cap din ya gyara mata duk yakareta daga jikinshi sanan yarike hannunta suka fara tafiya dadan sauri sauri duk set din guards din dazasu zo gaisheshi kafinma suzo zaimusu hannu cewa bayaso cikin ikon Allah sukai flat dinshi har sama yakaita sanan yabude mata wani daki dake facing nashi yace "this is your room henceforth always stair indoors, if anybody comes dayake yaganki maybe Dad or mum wear your stuff suna cikin wardrobe din dakin kafin kifito ki gaidasu kina komawa saiki cire" gyadamai kai tayi ahankali saikuma ahankali tace "thank you Sir, May Allah bless you" juyawa yayi kawai ya sauka yana murmushi itakuma ta kalli dakin, dakin yahadu sosai bana wasaba bakin gado tasamu tazauna sai gashi ya shigo da kayanta tabishi da kallo harya wuce yafita tana mamakin mesa yake fama da ita haka he's so good.






Wuraren 9 taji anyi knocking saikuma aka bude kofan yashigo yana rikeda tray, daga kofa ya tsaya batare daya shigo cikin dakinba yace "come" tasowa tayi ahankali cikeda kunya dan babu dan kwali akanta harta karaso gabanshi ta tsaya, batare daya bata abincin ba cikin murya yar karama yace "se ooje amala"? Da sauri tadaga fuska ta kalleshi dan this is the first time ever dadai take taredashi taji yay yare, kowaye zai mishi magana da turencin nan nashi mai dadi yake reply, yanda take kallonshi haka yake kallonta shima hannunshi daya yazare daga tray din ahankali yakai saitin idanunta dasauri ta lumshe idanun tasaki dan karamin murmushi ahankali tace "I didn't hear what you say sir" murya chan kasa kaman wanda zaimata whispering abu yace "open your eyes lemme tell you wat I said" gently tasake bude idanunta dasukadan kankance tadaura akanshi, wani irin yirrrrr yaji amman yadake, dawata kalan calm voice yace "I said zakici Amala"? Gyadamai kai tayi ahankali batare datai magana ba hakan yasa yabata tray din ahankali takai hannayenta ta karba sanan yace "gud night" gyadamai kai tayi yawuce yafita tareda rufomata kofa.


Komawa tayi ta zauna taga amala ne ewedu dakuma pepper soup sai ruwa da drink, sosai taci dantaji babu yaji abin yamugun bata mamaki ya akayi babu yaji tass tacinye ta tashi tashiga bayi ta wanko hannunta taji dadin dakin sanan tazo tasaka sakata akofan tashiga bathroom din dataga anzuba mata kayan wanka dakomi harda cream ba Neutrogena, tai wanka sai kamshi take sanan tafito ta kwanta tadanyi bacci har zuwa 2 ganin takasa bacci kalaman Baba sai mata yawo suke akai yasa tasake tashi ta zauna tabuga tagumi tana tunani takasa yarda ita ba yar Baba bace bayan ance suna kama, ganin damuwan zai dawomata sabo sai kawai ta shiga tadauro alwala tazo tafara salloli, sai wajajen 3 darabi bacci yakwasheta, bata sake tashiba sai six alwala tashiga bayi tadauro tafito tai sallan sanan tazauna tai azkar kafin tafata karanto Al'Qurani daka dan bataga Qur'aniba.








Kaman amafarki yaji wani irin kira'a mai dadi na ratsa kunnenshi hakan yasa yabude idanuwanshi tass, tashi yayi yazauna yana saurara dudda bada karfi takeji but yana jinta sama sama, ahankali yasauka daga gadonshi yawuce yashiga bayi, for the first time arayuwanshi yau baiyi wanka ba kawai alwala yadauro yafito ya shiga closet yadauki dadduma yafito yahaukai yay salla sanan ya sallame yatashi ahankali yabude kofa yafito, knocking kofar dakinta yayi, tanakan dadduma taji anyi knocking hakan yasa ta tashi tana sanye da hijabinta bude kofan tayi suka hada ido saukar da idanubta kasa tayi tace "good morning Sir" batareda ya amsa ba yace "zan fita jogging, stay inside okay" gyadamai kai tayi ahankali yawuce yatafi ta maida kofan tarufe takoma kan dadduma tana zaune tacigaba da karatu taji yabude kofanshi yafito ya sauka kasa yabude kofan falo yafice, tashi tayi dagakan carpet din ta shiga tattare dakin da babu abinda yasame shi sanan tazaua tai shiru, tunani tayi ai babu mai shigo part dinshi da safe barinma yanzu da ansan yatafi jogging bari taje ta gyaramai bedroom dinshi, bude kofa tayi tafito sanan tashiga dakinshi bayi tafara shiga dataga yay messing up tahau gyarawa saida ta gyara bayin tsafa tagoge komi tai mopping dinshi kal sanan tafito tashiga closet dinshi hakanan takeji now morethan ever she want to work for him she wants to make him happy, sabida yanada kirki he helped her, he helped her life, yarufa mata asiri, one bye one take tattare kayan dataga duk yazubo dasu daga hanger kasa kana ganin kasan wasu kayan yake nema saisai yay messing dakin up haka, ita mamaki abin yake bata gashidai dan gayu amman babu abinda ya iya, tayi nisa sosai agayaran tana arranging kayan nashi da kusan dukane yazubo dasu kasa taji anbude kofan bedroom dinshi anshigo muryan mace na. "Hey Babe, I've been calling you boyfriend baka dauka wayana ba" shiru tayi tabi dakin da kallo ganin babushi aciki, gadai gadon ahargitse, tana sanye da digon stock jean blue daya kamata sosai dawani riga mai spaghetti hand fari datai zanzaro da jean din asamanta tasaka belt, kayan sun amsheta kafanta sanye da dogon heal tana kamshi sosai, tasaka braided wig dasuka zubo har waist dinta tai kyau sosai tana rike da expensive Hermès handbag dinta da iPhone 12 pro max dinta a hannu tana kalle kalle, shigowa tayi ta zauna akan gadon tasake daga murya tace "baby are you in the bathroom come out, can't wait to kiss you" .....






Sosai gabanta kewani irin faduwa jin muryan mace wacce batasan kowaye ba, ahankali ta ijiye riganshi dake hannunta batare datai making any movement ba tafara kalle kalle tana neman inda zata boye, closet din wandonshi ta kalla dayafi kowani closet tsawo sabida a tsaye ake sagala wandunan batare da an linkesu ba, dasauri taje wajen tahau ta shige tareda tsugunnawa taboye bayan wandunanshi tana taushe bakinta sabida tsabagen tsoro......
......


Gajiya tayi da zama jin shiru ta tashi tai bathroom din tasa hannu tai knocking tace "baby are you in there"? Shirun dataji yasa tabude kofan bayin ahankali bata ganshi ba hakan yasa tai tsaki tabar bayin abude tazo wajen door din closet din, budewa tayi bataga kowaba sai kayanshi rigunan shi akasa, dan tsaki tayi tace "Babe, haryau Tobi bai iya aikin komiba, I am sure kaya yake nema yazubo da kayanshi haka" shiga cikin closet din tayi, Zara takara taushe bakinta tana binta da kallo tadan space dakenan in between wandunan shi dake wajen taga ta tsugunna ta kwashi rigunan ta sakalasu a hanger ta makala a karfwn makalasu, sanan tabi dakin da kallo tana murmushi tace "perfect my prince" sanan tajuya zata fita......






Kaman daga sama taji kaman hannu ko jikin mutum ne a kafafunta data tankwashe tadaura kanta akansu, da farko tadauka imagination dinta ne, saikuma chan taji movement din abu mai nauyi da sanyi, dakuma kurzunu kurzunun fata akan kafarta, wani irin mahaukacin ihu tayi dayasa Ayoka daharta bude kofa ta firgita sosai zata gudu tajuyo, daidai Zara tawani irin fado kasa da gudu daga cikin closet din hakama wani katon 🐢 kunkuru ya sauko kasa shima, ihu tafashe dashi itama Ayoka ta kwada ihu dan acewanta witch ne da dandanta tortoise suka fado daga sama, dama gata fara kaman albino, ihu da Tobi dake shigowa kenan da saurinshi ganin motan Ayoka dayayi yasa dawani irin gudu yabude kofar dakin ya shiga.








_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.


_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp


_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHuMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR




















💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫






_MASIFAFFIYAR KAUNA_






✍🏾M SHAKUR




_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.


_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp


_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR


EPISODE 4️⃣4️⃣ & 4️⃣5️⃣
Yanda Ayoka ke ihu itama haka Fatima ke ihu tana kokarin komawa baya dan gabaki daya sun haukata tortoise din yana kokarin neman inda zai buya yanayin kan Fatima dake komawa baya, daidai lokacin Tobi yabude kofan yashigo closet din yabi Ayoka data makele jikin bango tana ihu da kallo zai wuce yashige cikin dakin takama hannunshi da gudu tace "Baby don't go is a witch with her tortoise partner" fizge hannunshi yayi yay ciki yana kallon yanda Zara ke ihu tana komawa baya tortoise din nabinta sanan ahankali ya tsugunna ya dauki tortoise din yana shafa bayanta da sauri dukansu sukai shiru suna binshi da kallo Fatima kuma na sauke tagwayen ijiyan zuciya, daga inda take Ayoka tace "Tobi" juyowa yayi ya kalleta yace "is my tortoise i left it here yesterday" yayi inda ya ijiye tortoise din ya maidata ya ijiye, hakan yasa Ayoka ta kalli Zara datai zuru zuru tace "and who is this girl?" Juyowa yayi ya kalli Fatima, wani irin kallo yamata da saida tai raurau da fauka, strictly yace "what are you doing here"? Kanta tasauke akasa cikeda tsoro tace "I came to clean the house" kaman yarufeta dafada saikuma yadaure yace "stand up and go back to your room" tashi tayi ahankali kanta akasa tazo zata wuce Ayoka tana kallonshi tace "Tobi who is this girl? Which work is she doing for you bayan bama daukan mata yan aiki eh"? Wani mugun kallo yamata yace "allow her to pass" barinta tayi tawuce tafita daga dakin ahankali, shikuma yasami gu yazauna akan couch din dakin ahankali yana sauke ijiyan zuciya ko kadan baiso Ayoka tasan da itaba,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login