Showing 120001 words to 123000 words out of 150358 words
Chapter 41 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt
sababbin aure._
_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1500 ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a number ta 07012181461_
M Shakur ❤️
_NAFJAN COLLECTION_
_Nafjan Collection business ne na shahararriyan CEO dinan wato Nafisa, wacce ta kware akan sana'oi kala kala._
_Tana saida kowani kalan kaya dakuka sani, Riga, wando, lace, shadda, atampa, takalma, na maza, na mata, na yara, na manya, sneakers, cambas, sandals, flat shoe duka, handbags, bagpack, akwatuna, dogayen riguna, agoguna, tana shigo da hadaddun kayan daki daga kasan waje, kayanta arahansu zaisa kama rufe baki, dan tuntubarta ko magana da ita directly zaku iya saminta awanan number wayan 08160472711, kowani kalan abu kuke nema kawai ku danna mata kira dan tambayanta kuji kotana dashi kobatada shi_
_Dankuma magana da ita directly a watsapp zaku iya samunta ta hanyar danna wanan link din.👇_
https://wa.me/+2348160472711
_danyin sarin kaya awajenta da sallan nan, just chat her up_ https://wa.me/+2348160472711
.
💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
TALK TO ME M SHAKUR DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK https://wa.me/+2347012181461
✍🏾M SHAKUR
_GGM THIS IS A BONUS PAGE INHAR THIS MADE YOU HAPPY INASO KUNUNAMIN KAUNA YAU, JUST CLICK ON THIS LINK, GO TO MY INSTAGRAM ACCOUNT AND FOLLOW M SHAKUR DINKU PLEASEEEEE._
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=s498eu8pt72t&utm_content=x8r5nr
EPISODE 6️⃣4️⃣ & 6️⃣5️⃣
Daga window falonshi Dad ya tsaya yana kallonshi yanda Tobi ke workout na fitina gashi yadauko wani sabon couch, dudda all this two months he has been on his drugs but yanzu yaji sauki sosai yakara wani irin kyau bakinshi yakara so pinkish, ga Dami da yanzu itace best friend dinshi zaune akan chair wajen itama sanye da kayan work out tana rikeda water bottle dinshi, tana kallonshi tana murmushi ita kanta muscles dinshi har tsoro suke bata sabida yanda suke.....
Dafashi da akayi yasa Dad yajuyo Mum ce tana murmushi sosai tace "our Son is back" ahankali Dad yace "oh yes he is" murya chan kasa Mum tace "amman yaushe zaka barshi yatafi yaje yaga matarshi kace when he's done with his medication kuma yakare yanzu ai" dan murmushi Dad yayi yace "am planning on giving him the news today, bari yagama workout ya shigo breakfast" rungumeshi Mum tayi saikuma tai kissing nashi abaya tace "I love you horny" ahankali yace "love you too, muje kasa" sauka sukayi dakanshi yahsiga tayata saita dinning.
TALK TO ME M SHAKUR DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK https://wa.me/+2347012181461
Around 9 Tobi yashigo yana kamshi sosai looking damn huge, zama yayi yayyinshi ma duk suka taho aka zauna aka fara breakfast, saida suka gama breakfast sanan Dad yay gyaran murya yace "Son" dago kanshi Tobi yayi ahankali sanan ya kallai yace "yes Dad" ahankali Dad yasaki murmushi yace "private jet is ready, your new house na Abuja is ready, car is ready nachan, sanan direba na Abuja is ready sabida bakasan garin ba and this will be your first time in Abuja, so now the choice is yours anyday you are ready to see your wife Zara, shiryawa kawai zakayi kafita" jiyayi zuciyanshi na neman fita sabida farin ciki da sauri ya kalli Baban shi da Maman saikuma yace "Dad for real"? Sounding damn excited, gyadamai kai Dad yayi dawani irin sauri yatashi kawai ya rungume Babanshi saikuma yasake shi ya rungume Mum ya shiga kissing face dinta yace "I love you Mum Dad you guys are the best" ya kalli yayinshi yabasu high five sukayi sanan yace "okay bye am off to look good for my wife Dad" dukansu dariya sukamai Mum ta kalli Dad tace "hakafa kadinga rawan jiki kaima lokacin damukai aure" hararanta Dad yayi irin ya kina tonamin asiri gaban yara yaran ko suka kwashe da dariya.
Flat dinshi Tobi yawuce direct yana murmushi, kayan dake jikinshi yacire yawuce yashiga bayi, closet na shower essentials dinshi yaciro sanan yadauko wani kit na Bevel Shave System kit, kit ne na abubuwan shaving mai bala'in tsada, akwai pre shave oil, shaving cream, intensive moisturizing balm, brush, sai wani hadadden shaving stick dayay kama da machine, murmushi yayi yace "lemme make myself yummy for wife" pre shave oil yashafa agaba da hammata, saikuma yay applying shaving cream, kafin kaceme dudda bawani gashin kirki bane ajikinshi amman yashiga shaving wajajen nan yagama tass sanan yasake hadadden wanke feeling fresh, sanan yafito yashiga closet yashirya cikin 3quater da faran riga yadau car key yawuce yadauki wallet yafice, mota yashiga yaja, barbing saloon yaje aka gyaramai gashinshi ya aske tass yayi akamai hadadden low cut mai sanan aka gyaramai saje asalin gyaran fuska, bayan angama saida ya kalli kanshi ya yaba,yabiya kudi yafito yatafi Spa, wai namiji ne da morrocan bath, har body polish yayi, face treatment, lip treatment, lips dinshi suka kara taushi da pinkish sanan aka hadamai da deep tissue massage akamai gyaran kumba tass na kafa da hannu sukai haske sosai, sanan yay bacci sai bayan yatashi yatafi, awani asibitin hakori ya tsaya yaje aka wankemai baki sosai da hakora suka kara haske wlh ko amaryane shi sai haka, saida yagama gabaki dayan gyaran sanan yakoma gida around 9 nadare bayan ya tsaya yayi salla, yana kaiwa gida a flat dinsu yafara shiga duka iyayenshi suka bishi da kallo ganin yanda fatar jikinshi ke sheki kana ganinshi kaga dan gayu dan gata kuma, tasowa Dami tayi da sauri tazo gabanshi tana kallonshi hannunta takai ta taba lips dinshi tace "janbaki ka shafa ne Tobi" fari yamata da ido yace "stop touching my lips is for my wife" baki Dami tarike irin iyye basaban ba, sudai su Mum najinsu suna murmushi, yace "am hungry Dami give me food" zuwa dinning tayi tazauna kusada shi tana zubamai abinci tace "wai spa kajene kaga yanda kake sheki kuwa wanan askin yay kyau" murmushi yayi yakai hannunshi yashafa kan yace "I did it for my wife, nasan she will love it" hararanshi Dami tayi tace "nimadai aure zanyi stop intimidating me" murmushi yamata yakai abincin baki tace "yaushe zaka tafi"? "Gobe da sassafe, bari nagama muje kitayani hada kayana" gyadamai kai tayi tana zaune tana kallonshi yagama ci suka wuce suka fice Mum da Dad harcikin ransu Dadi sukeji yand yaransu ke shiri yanzu.
Yau tunda ta tashi sallan asuba bata komaba itada Maryam, dan test sukedashi gobe asabar mugun lecturer yamusu fixing test da lecture duk gobe, yau kuma Friday lecture daya kawai gareta dan dayan lecturer shine yace bazaizo yauba yamusu shifting lectures din Saturday.
Tayi kyau takara haske, tawani ciko, ita kanta Maryam takance wai kodai magungunan nan na Granny akwai wanda ke kara kyaune cikinsu dan tafadima Maryam ance an daura mata aure, dan ita har yanzu abin bambaram yake mata wai tai aure, ita matar aurece gashi gabaki daya an chanza mata gyaluluwanta zuwa masudan girma, sai 7 tagama karatun sanan ta tashi tacire kaya tashiga bayi da sauri dan 8 takeda class, wanka tayi tafito tabude box dinta, wani soft sky blue lace dinta dakeda zanen black flowers dashine saman kan kayan kawai ta dauka da black veil, sanan ta shiga shiryawa, kayan tasaka tazauna tana saka kwalli wayanta ya shiga kara da sauri ta dauki wayan dake kan gado ganin Granny ne yasa takai wayan kunnenta da sauri tace "Granny, harkin fara kewana, good morning" "morning diyar kirki, kinada lectures this morning ne"? Ahankali tace "eh, inada shi, but banda second lecture din shi malamin bazaizo ba wai sai gobe kuma zamuyi test dinshi ma" dan jim Granny tayi sanan tace "okay shima this morning lecture ki hakura dashi hope ba matsala"? Dasauri tace "okay dama course din baida wuya nama iya nai covering" Granny tace "good already direba na hanya zaizo yadaukeki in yaso gobeda safe yamaida ke school din sabida test din" ahankali tace "tom, Grann...." batama idasa kiranta ba ta katse wayan hakan yasa tafasa gado ta zauna, Maryam data gama shiryawa ta kalleta tace "menene"? "Granny ta turo adauken waina fasa lecture safen nan" jaka Maryam tadaukaa ta goya tace "to Allah saidai lpy, natafi makesure you read idan kinje gida saimun hadu a test din tomorrow" bye sukama juna Maryam tawuce ta tafi itakuma takoma ta idasa saka kwallin sanan ta feffesa turarukanta sanan takoma gado ta kwanta tadau wayarta tana daddannawa, tashi tayi tunawa dabatasha magungunan safenta ba tadebo ta hahhada tasha tana tabe baki tana kawai dannama Granny alkawarine da tuni nazubar daku kullum ranan duniya sai mutum yasha magunguna daban daban fin kala shidda, idan mutum yaje weekend tawani bashi kaza duk magani instead of abani kaza lafiyayya, ita kadai sai korafi take takoma gado ta kwanta saiga wayanta yahau kuka, tamasan direba ne hakan yasa tadauki jakanta tahada komi ciki littafin da zasuyi test ne kawai gobe akai batasaka ajakan ba sabida zata karantashi amota, sanan tadau gyalenta tayafa kalan sabon yafan da Mum takoya mata acewa yanzu tadawo matan aure ta rufe cikaken kirjinta tass dakenan kaman an hula balan balan ansaka ariga, sanan tadau jakan tagoya tarike wayanta da book din dazata karanta a hannu tafito ta kulle musu kofa da key sanan tawuce tafita, tana zuwa gaida direba tayi ta shiga mota yaja motan suka tafi.
Wuraren 10 sukai parking a compound dinsu, bude kofan baya tayi ahankali tafito tana mamaki yanda yau Amna bata fito tamata oyoyo ba, tana kallon sabuwan bakar mad jeep din datagani tana mamaki Dady yasai sabuwan mota ne, tsayawa tayi tamika hannu tadauko jakanta tagoya sanan tadauki book dinta d waya tataho direct hanyar flat din Mum dan nan take fara shiga ta gaisheta kafin tawuce side din Granny........
Yanda gabanshi ke dukan uku uku tun bayan Granny datake falon cikin harshen turenci tacemai ai gashinan tadawo, kas daurewa yayi ahankali yajuyarda kanshi dan kujeran dayake na saitin window ne dakenan labulen adage ya zuba mayun idanunshi akanta, daidai lokacin mistakenly book da wayan data rike sun kufce daga hannunta suka fadi akan interlock din compound din, da sauri ta tsugunna wayan ta dauka ganin babu abinda yasami wayan yasa tai murmushi tadauki book din ta tashi sanan tacigaba da tafiya.
.da sallama tabude kofan tasawo kanta cikin falon, wani irin sanyin AC dakuma kamshin turaren daya tunamata da wani abune yafara dukan hancinta saikuma da sauri tashigabin yan falon da kallo, Granny na zaune kan one sitter cikin shiga ta alfarma, sa Mum na zaune kusada Dady daduk sukaci gayu, kafin ahankali idanunta suka sauka kan Tobi dake sanye cikin wani farin shadda kal mai shegen tsada tsada, kanshi na sanye da farin hulan yarbawa, hannnshi sanye da agogon hublot mai tsadan gaske yazubamata mayun idanun nan nashi kaman zai hadiyeta.
Chak ta tsaya takasa koda motsi ahankali tasaki waya da littafin hannunta takai hannayenta kan fuskarta tarufe tana kokarin saita kanta dan kaman numfashinta zai fita daga kirjinta takeji...
Tashi yayi dagakan kujeran dayakekai ahankali yafara tafiya haryakai inda take ya tsaya chak yana wani irin murmushi sanan gently yakai hannayenshi kannata dasauri yan dakin suka dauke kansu ganin wanan fa baisan kunya ko kawaici ba bambamcin kabilar kenan fa, ahankali yacire hannunta dagakan fuskanta cikin wata irin murya dashi kanshi baisan yanad itaba yace "Jewel is me, Tobi! Your husband" sanan gently yakai bakinshi kan saman forehead dinta yamata peck mai kara dayasa taji jikinta yadauki kyarma janye bakinshi yayi zaikai mata hug dasauri ta zulle jikinta bai dena rawaba tashigo falon da sauri hargaban Dady daya maida kanshi kan TV ta tsugunna tace "Dady ina kwana,.....Mum good morning, Gran......" dukama takasa magana tsabagen yanda bakinta ke rawa murmushi Dad yamata yace "tun safe mijinki yazo kina school yanata jiranki, ya makaranta"? Ahankali tace "lpy lau" gabaki dayan ta shaking take, tsugunnawa Tobi yayi yadauki wayanta da book dinta sanan yadawo falon yazauna inda take, Granny tace "kin gaida mijinki, wuce ki gaidashi nina tafi part dina na kalli gidan Badamasi" dasauri Dad da Mum suna suka tashi, Granny cikin turenci tace "Son i will be in my flat if u need anything" cikeda fara'a yace "okay SweetMum, thank you Sir, thank you Ma" yay maganan da murmushi sosai yana godema su Dad kaman wani dan gida, Granny tafita tana murmushi aranta tace "yau sun hadu da fetsararren siriki".
Har suka fita tana inda take atsugunne akasa shikuma yana zaune kan kujera yana kallonta, ahankali cikin wata kalan murya yakirata. "Zaaaa.....raaaa" ayanda yakirata yasa she couldn't resist samun kanta tayi da dago kanta ta kallai softly kaman yaune rana na farko data fara ganinshi aduniyan nan, cikin karaman murya yace "is me, Tobi! Are you not happy to see me"? Girgizamai kai tayi ahankali, hakan yasa ya lumshe ido tareda sake budesu sundan kankance kafin ahankali yabude mata hannayenshi ya lauyardakai kaman wani baby yace "come here Jewel" kaman jira take da sauri ta tashi tasaki jakanta awajen sanan tataho batai wata wataba tafada jikinshi sai kuka, maida hannayenshi yayi yahade ya rungumeta tsam ajikinshi, yanajin yanda take kuka ajikinshi jikinta na bari sosai, daura kanshi yayi akanta, yay muryan mai whispering with a very soft voice yace "am so sorry Jewel, I promise to never leave you again, I promise to be yours and yours forever, we will be together henceforth, Am sorry for all the things you went through because of me baby Zara, am here now okay, and I gotcha, I gotcha for life Zaaaraa" yay maganan ahankali idan da xaka shigo dakin bazaka taba sanin magana yakeba dagashi sai ita sukejin junansu. Takai kusan 5min tana kuka ajikinshi kukan data dade tanaso tayi sanan gently yacirota daga jikinshi yana kallon fuskarta, ahankali yakai hannunshi aljihu yaciro handky fari kal sanan yakai kan fuskanta tareda saka dayan hannunshi ya karbe hannunta dake kan fuskan yashiga share mata hawayen murya chan kasa yace "you are now 20 but you still cry, cry cry baby" tabe baki tayi tana kallonshi kaman zata saki wani sabon kukan da sauri yakai bakinshi zai manna mata kiss, kaudakai tayi da sauri jikinta na rawa hakan yasa yamaida kanshi jikin kujera kaman dan karamin baby yace "wlh am hungry banci komiba tun safe" da sauri ta kallai, gyadamata kai yayi ahankali yace "get me something to eat, su Granny sunban abinci nakici nace musu sai wife dina tazo" dan murmushi tayi dake nuna taji kunyan maganan shi saita tashi ahankali zata wuce hannunshi daya rike bakin gyalen data yafane yaja harta fara tafiya taji gyale nafita daga jikinta da sauri ta tsaya jin gyalen yagama fita tajuyo ta kalleshi kaman yanda yabita da kallon tundaga kai har kafa, fatarta yanzu yafi nada haske gawani irin glow da skin dinta keyi kaman madara, ahankali yasauke idanunshi kan kirjinta kodan takara girmane dayasanta tana 19 yanzu tana 20 approaching 21 ne yasa boobs dinta sunfi da girma da cika kaman zasu fasa rigan jikinta hadiye wani mayen miyau yayi tareda cije lips dawani irin sauri tajuya ganin maiyake kallo hakan yabashi daman kallon as dinta ta skirt din datasaka daya matseta tanada hips da bombom masu shape mai kyau bazama kagane hakaba sai ranan da zata saka jean, amman basuda wani girman haukannan daidai jikinta kuma sunyi mugun fitting nata, lashe lips yayi yana kara maimaita she's all mine, ko yanzu naso I can carry her to my house she's ny wife legal weded wife.
Book dinta dake hannunshi ya kalla saikuma yabude ahankali yana kallon yan handwriting dinta mai kyau kanana, sanan yabude wayanta ahankali ganin da password yasa ya ijiye komi akan kujeran yatashi da sauri yay kitchen din abakin kofa ya tsaya yay folding hannu yana kallon yanda take frying egg dasauri da sauri, murmushi yayi yashiga cikin kitchen din, jin karan tafiya yasa dasauri tajuyo ganin Tobi ne yashigo yasa taji hankalinta yatashi da sauri ta kalli kofa tama manta ba hausa yakeji ba tace "dan Allah kakoma falo kaga kar Granny tace bamuda kunya daga zuwanka har kitchen kake biyoni...... " daga kitchen sai Granny yagane amagananta, ganinshi agabanta yasa tasaukarda kanta jikinta na rawa, ahankali yace "am just here to eat the egg ne" jingina yayi da jikinta ya matseta sosai dayasa ta kulle idanunta gam sanan yakai hannunshi kan plate din yadauki kwai da hannunshi sanan yakoma baya yana kallon yanda ta kulle idanunta yace "am done" bude idanunta tayi tadaurasu akanshi ganin egg din yadauka da hannu yasa tajuya da sauri duk haushi yadan cikata yanzu kwai zai dauka saiya matseta a bango yasa gabanta nata faduwa kaman zai fita, tabayanta yazo dawani irin sauri tajuyo kaman zatai kuka gabanta nafaduwa sosai tace "please kabari, uhm stop" jikinta yashige sosai ashagwabe yace "but I want to kiss you" dawani irin sauri ta saukarda kanta tana girgizamai kai da sauri sosai ganin ko kadan shi baimasan menene kunya ba tamakasa magana, ginin yanda takeyi yasa yadan dukarda kanshi yana kanta da fuskarta data ssaukar kasa ahankali yace "plsssas wife" ganin dagaske yake sosai gashi suna kitchen yasa lips dinta har hardewa suke tace "o....k.....la.....later, but now go" tai maganan tana nunamai kofa, murmushi yamata yanaji kaman kawai yahadiyeta takoma cikinshi, yana kallonta still yace "okay I can't wait for later, I will so kiss you Zara" sanan gently yafita daga jikinta yawuce yafita daga kitchen din tabi bayanshi da kallo tana sauke ijiyan zuciya mai karfi sosai sanan tajuya tafara girki tana magana ahankali tace "na shiga uku mesa baida kunya yanzu"? Wata zuciyar tace "sabida kin dawo matarshi" ahankali tace "but ai baitabamin maganan iskanci ba da, amman yanzu daga zuwanshi gidanmu yau har biyoni kitchen yake, idan su Mum suka ganshi fa" agurguje takarasa hadamai coffee da egg da sausage irin yanda taga anamai breakfast a Lagos sanan tadaura komi a tray tadauko tafito, tunda tafito yake kallonta kasama tashi ya karba yayi hartazo taduka tajawo stool yasauke mayun idanunshi akan saman kirjinta dasukai showing sosai sabida yanda taduka yadan lashe lips dinshi, ajiye tray din tayi sanan ta tashi da sauri yadauke kanshi kaman