Showing 51001 words to 54000 words out of 150358 words
Chapter 18 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt
ya shiga dukan Dami kaman wanda yasami tabuwan hankali tun tana daurewa tana zaginshi da turenci dakuma yarensu yoruba, saikuma tashiga kuka sosai tana ihu tana kiran Mamanta da Babanta suzo, Mum dasu Taye sukaje kirane suka fito tare ihu Mum tayi tazo dagudu tana rikeshi. "Tobi, Tobi, Tobi don't kill your sister" ganin bayaji kunnenshi ya taushe kaman kara tunzurashi ma Maman tasui take yashiga hadamata harda kafa da belt yasa Mum tai ihu ku kiramin Babanku guard, Taye call your father, aguje akaje kiran mai Martaba ko minti daya basuyiba, saiga Oba yashigo da Fatima yafaracin karo dayaga fukanta yay jajir tana kuka sosai, tana sosa fuskanta sanan ya kalli ciki yanda Mumy kejan Tobi dayake dukan Dami amman bai denaba, dawani irin sauri Baban yashiga cikin dakin akaro na farko Baban yadakamai tsawa. "OluwaTobi" da sauri Mum itama jin muryan Babansu yasa tace "yes Honey come and see your son zai kashemin yarinya" tana maganan ta shiga gaban Tobi ta zauna kusada Dami dake kuka sosai tana ihu tana yayakuri tarike Dami tace "daka dani shikenan kahada dani Tobi saikafijin dadi, harda hardani uwarka dana haifoka nakawoka duniyan nan kaji Tobi bai bakin zuciya kaji dadi" cikin wani mugun zuciya yasakake kai bulalan yana wani irin kallon Mum yace "Mum stand up, wlh yau sainaji mata ciwo, not just her all of them" yanuna su Taye dasukai tsuru tsuru suna bayan Babansu a tsaye, cikin wani irin zuciya yace "Mum I said stand up and get away from here" da sauri Mum tace "nabaka hakuri Son bakaji basaika hada dani kadaka ba kaji dadi da kyau" ta rungume Dami dake kuka sosai, hannu yakai zai fisgo Damin daga jikinta tai wani irin uban ihu tana shigewa jikin Mum tace "Tobi sorry" tsawa Dad yadakamai. "Tobi I am right here standing still kanason kacigaba da dukanta" juyowa Tobi yayi yanunama Dad tray abinci da bowl din pepper soup da namukan dake kasa cikin wani irin azababben zuciya yace "Dad i sent that boy yakawomin abincin because I was damn hungry sabida he didn't see anybody yaje yadebomin abincin shine Dami slapped him ta kwaramai hot pepper soup a face, look at the poor little boy, is that fair"? Yanuna ma Dad Fatima dahar lokacin wani irin kuka take tana dirze idanunta kaman mahaukaciya dasukai jajazir tana ihu Dad ya juya ya kalli yaron, Tobi yace "wayataba mata haka ita tunda take girma har yau? Sabida yan aikine their parents are not here saisa take ganin zata iya wulakantasu? What kind of inhumane attitude ne wanan pepper soup a face if she ruins the small boys eyes fa? And kuna expecting tayi such act na kyaleta sabida she's a princess is this what this palace is all about? Dad i can't stand for injustice, and I swear am not done with you, if anything happens to this boys eyes I swear Dami you will regret having me as your brother" yana maganan ya yarda belt din atsakiyan dakin yazo inda yabarta daukanta yayi chak azuciye yafice, ta mugun tsorata jin an dagata amman idanunta suke gabanta.
Fashewa da kuka Mum tayi ta kalli Oba tace "bazaka dingama danka fadaba akan dan aiki zai kashe sister shi dasuka fito ciki daya" cikin mugun fada Oba yace "kimin shiru anan wajen, kinsan gidan nan, babu bawan ko maaikacin damuke zalinta saisai sunan sarki mai adalci yabini, pepper soup, hot pepper soup a fuskan yaro karami yarki ta watsa and u are still blaming Tobi daya zaneta, wlh yamin daidai kawai nakira sunanshi ne sabida karya kasheta" ya kalli Dami dake kuka sosai jikinta yay rudu rudu yace "bakiga komiba tukunna kiyi addu'a kar wani abu yasami yaron nan dan wlh nima saina miki nawa" ya kalli mamansu yace "kuma ko kwabo na karki dauka kice zaki siyamata magani nagayamiki" yafice daga dakin fuuuu cikin fushi guards dinshi biyedashi, da sauri sauran sisters dinta sukazo kanta, Taye tace "haba Dami you went tooo far, bakida imani ne me dan karamin yaron nan yamiki dazaki watsamai pepper soup a fuska ga yaji ga zafi, idan ya makance fa eh? Mezakice ma Allah? Da Tobi kuke yar jealousy ki this boy knew nothing about it he is just a worker yaushe yazo gidan duka duka, idan danki akamawa haka zakiji dadi"? Cikin kuka sosai Mum tana duba jikinta tace "Dami bataji, bakiji yarnan, narasa yanda zanyi da ita eh, menene matsalanki da Tobi, menene? Me yakai dukga wayannan abubuwan, keda yanzu yakamata kina tunanin aure kishi kike da kanninki keda ba'a gidan nan zaki zauna ba dole kije gidan mijinki, Dami jibi yanda jikinki yay shaidan bulala eh, akanme, zakija Tobi ya kashemin ke a banza a wofi, xaki hada karfin kine da namiji ke mecece? Barinma wanan dakikagan shi kaman basamude jiki dukya daddaure" kallon su Taye tayi cikeda takaici tana share hawayenta tace "ku kaita ciki ku gasamata jiki da ruwan zafi lemme call my Dr tunda ubanku yace bada kudinshi ba ina naga bakin kiran family Dr mu" daukanta sukayi sukai sama da ita Mum tabuga tagumi tana kallon yanda pepper soup da duka abincin ya watse a falon tace "yanzu abinci da Tobi baiciba kenan, kai Allah kadubeni da yaran nan, wanan irin jarabta akan yaran nan biyu, keata keata goshi da keyan Tobi da Dami baya haduwa kai" guards ta jwalama kira suzo su gyara dakin sanan tawuce sama tana kiran Dr a waya.
_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan nUmber 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
✍🏾M SHAKUR
EPISODE 2️⃣6️⃣
A bathroom din dakinshi yadire yaron daya mugun bashi tausayi sai kuka yaron yake yana maganganun daya kasa gane na menene danda hausa take yi yasandai magamganun azaba ne, bude tap yayi yadauko sabulun wankan shi that is very mild yazo hannayenta yakama yace "cire hannunka kadena sosawa u are making it worst" hannayenta yafara wankewa da sabulun sanan ya kalli fuskan tai jajir idanunta a garkame har lokacin sanan yadeba sabulun ya wanke mata fuskan tass, yadauko sabon karamin towel dinshi ya sharemata fuskan sanan ahankali yace "open your eyes lemme see" girgizamai kai tayi cikin kuka tace "is so pepperish I can't open" tausayi yaji tabashi, sake deban sabulun yayi yawanke mata fuskan ya share da towel sanan yace "open let's see" kasa budewa tayi, hakan yasa ya jinginar da ita da bango yace "wait" hannunshi yakai ahankali saman idon haggun yabude da kyar takai hannayenta tadaura kan nashi tana kuka, gani yayi idon yay mugun jajir sanan yay wani iri kwayar idon ahankali ya hura mata idon, sanan yabude na daman shima ya hura sanan yace "okay bude idanun ahankali nagani" kokarin bude idanun tashiga yi tadan budesu kadan sunamata wani mugun yaji saidai kuma bataganin komi sai dishi dishi, maida idanun tayi ta kulle da sauri tashiga ihu tace "I can't see, I am not seeing anything and is still pepprish" faduwa gabanshi yayi hakan yasa kawai yarike hannunta, yafito wayanshi yadauka, yabude wani drawer yaciro car key da wallet sanan yana rikeda ita har lokacim takasa dena kuka suka fito, a motarshi yasata sanan yazagaya ya shiga yatada motar suka fita daga gidan, baisan mesaba kaman zaiyi ihu kaman ya hadiye zuciyan shi wlh da anbarshi yasan saiyaga Dami ta sume sanan halan zai barta, abinda tama yaron ya mugun mai ciwo, like me karamin yaro yamata dayakai ta watsamai pepper soup yanzu idan something happens to this boys eyes what will Dad tell his parent, agaban wani private eye clinic yay parking ya shiga yana rikeda shi, baima tsaya a office ba direct elevator ya shiga yatafi sama sanan yawuce wani office da aka rubuta Dr Marcos akai, budewa yayi kai tsaye ya shige da sauri Dr dake zaune yana duba wani patient yadago ya kallai, ganin Tobi yasa yace "ahhhh what a pleasant visit Prince, maisa baka kirani nazo ba kazo da kanka" da sauri yadubi patient dayake dubawa yace "dan bamu wuri" fta yayi hakan yasa Tobi yadauketa yadaura kan gado ya matsa gefe yace "check this boy eyes for me, pepper soup aka zubamai a ido" da sauri Dr yadauki wata tocula yay kan yaron yace "how garin yaya? His face is so reddish akwai burn a fuskan dakuma heat, can you open your eyes young man" kokarin bude idanun tayi da kyar tabude but still bata ganinsu, abubuwa Dr yanuna mata sanan yatambayeta ina yake kome yake haskawa a idanunta but bata ganin komi banda alamun haske, dan tsaki Dr yayi yace "combination of heat a pepper ai are very dangerous to sight" wani kallo Tobi yamai, yace "is he automatic blind yanzu is that what you are saying" da sauri Dr yace "no no, definitely not, but yanzu xan daurashi a medication na one week, yanasha yana sawa a idon, hade kuma da wani healing glasses dazai taimakama idon, idan har nanda one week baiyi ba bata soma ganiba, dole zakuzo zamu cire idanun mu wanke, but tadinga bude idon tadena rufesu haka tana damkewa it will make it worst" yay maganan yace "lemme get the magunguna daga pharmacy" fita Dr yayi ya jingina da bango tareda lumshe ido yay folding hannunshi akirji, wani irin kuka yaji tana rerawa dayasa yabude idanunshi ahankali yazubasu akanta, idanunta akulle tana kuka hawaye nabin kuncinta, takawa yayi ahankali zuwa bakin gadon ta mugun bashi tausayi, hannunshi yakai gently yadaura kan kumatunta, ahankali yace "stop crying you will not be blind Boy, I will makesure of that okay" gyadamai kai tayi ahankali tana wani irinjin tausayin kanta, tana bama kanta tausayi, tun tana yarinya take wahala mesa Allah yazaba mata wanan rayuwan, yanda take kukan daya wani irin sosamai rai this small boy at this stage dayake needs that brotherly hug da lallashi, hakan yasa yakara matsawa gabanta sosai gently yay placing kanshi akan kirjinshi yana bubbugamai kafada kaman jira take rushewa da kuka sosai tayi mai kara jikinta na bari sosai, sosai idanunshi sukai ja, ahankali yace "is okay, stop crying boy, all the pains will go after anbaka magani okay, stop crying be a man, mata ke kuka in sukaji ciwo ba maza ba, stop crying now the Dr is here" yay maganan yana sakinshi tareda matsawa gefe Dr yazo, wasu eye drops kala biyu yabude masu tsadan gaske sanan ya bude idanun yadiga mata su jitayi zafin yakaru zata sosa idon yace "don't zafin saisa ya warke fa wuri" sanan yabude wani balm ya shafa mata a fuskan gabaki daya dayay ja yace "wanan zaisa kidena jin zafin yaji fuskan ki zai dawo normal" sanan ya kalli Tobi yace nasa a yanka mata glasses din nanda 10min zasu kawo.... kafin 10min yacika aka kawo glasses din a kwalinshi yabama Tobi yace "sai after 5hrs daga now zata fara amfani da glasses din, nan da seven days kudawo" godiya yamai baida cash hakan yasa yaciro check book dinshi dake wallet yarubutamai 1m yabashi sanan yay inda Fatima take yana saujar da ita daga gadon ya sauko da ita yana juyowa yaga Dr yay kneeling yanamai addu'a, da sauri Tobi yace "common i don't like this, saimun sake zuwa bye" yawuce yabarshi anan shikuma Dr yatashi yana tsalle dan duka magungunan daya basu baifi na 46k ba, ahakama sabifa masu tsada ne amman shine da samun 1m, yanata godema Allah.
Fitowa sukayi sukayi ya zaunar da ita a mota, tarage kukan sabida zafin yajin datakeji akan asalin fatar fuskarta ya ragu, na idanuma yaragu kawai idanun namata wani iri ne ba dadi ko kadan, shiga motan yayi yaja suka shiga hanya tai lamo jikin kujera idanunta a lumshe, yana tuki amman bini bini saiya waigo ya kalli yaron parking yayi yafice yatsaya yacire kudi masu yawa daga ATM sanan yadawo motar yaja motar yana kallon yaron bini bini hakanan samin kanshi yayi da parking agaban wani super market, chocolate da biscuits da drinks irin na yara teenagers dinan ya debo mata tun bayan ranan dayaga yanda yakeci da Anty Ayobami tabashi sanan yadawo ya shigo motan, ahankali yadaura mata ledojin akan cinya yace "your chocolates and what have you eat" kulle motan yayi yaja suka shiga hanya, ahankali take tattaba ledan tana kokarin bude idanunta tana kullesu hakan yasa batare daya kalleshi ba yace "open those eyes if u want them to get better" bude idanun tayi ahankali da kyar tana kallon ledan dabata gani sanan tasaka hannunta ciki abinda hannunta yadauro taciro tabude takai baki biscuit ne mai shegen dadi hakan yasa tagshiga ci ahankali hakan yasa shima yaji dadi hankalinshi yadan natsu ganin yanacin abu.
Shigowa gidan nasu sukayi guards na gaidashi but ko'a jikinshi parking yayi guards sukazo zasu budemai wani kallo dayamusu yasa suka dakata, bude kofan yayi yafito yazagayo ta inda yake yafito da ita tana rikeda ledojim kayan dadinta, murmushi yayi ya karbe kedan daga hannunta ta maida motar ya ijiye sukai gaba hakan yasa guards suka kwaso ledojin dana magungunabat suka biyosu abaya har xuwa flat dinshi suka shga suka ijiye a falo, zaunar dashi yayi kan kujera sanan yadaga ledojin yajuye mata kayan dadi akan kujera yace "eat anything you want" sanan yajuya zai tafi, ahankali da muryanta dake nuna alamun taci kuka sosai tace "Sir" juyowa yayi ya kalleshi danya zaci wani abu take bugata saikuma yaga kallon direction dinshi take, murya chan kasa tace "thank you Sir" tadanyi shiru saikuma takara make murya chan kasa kaman batason yaji tace "you are a very kind person" bakinta yabida kallo da lips dinta da damn cute white teeth din yaron saikuma da sauri ya dauke kai batare daya amsata ba yay stairs harya fara hawa yaji anama mahaifinshi kirari hakan yasa yagane nan zaizo da sauri yajuyo ya sauko daidai an budema Dad da Waziri kofa suka shigo, dukansu suka shigo Waziri yabi yaron da kallo yanda yake zaune kan kujera fuskanshi yay jajir anshafamai wani oil dayasa fuskan ke kara kyalli idanunshi a lumshe hannunshi rikeda biscuit da aka bude but batakai bakiba jin hayaniyan mukarababna sarki, karasowa yayi ya tsaya agaban Baban nashi yabata rai, kallon ta Dad yayi sanan ya kalli Tobi yace "how is he"? Ahankali yawuce yazauna akan kujera abinci yace "he can't see for now, automatic blind, but the Dr gave us some eye drop, drug and one glasses dazatai anfani dashi daganan zuwa seven days idan idanunshi bai buduba wai zaiyi operation aciro idon a wanke" dan jimm sarki yayi daga ganinshi kasan he is not happy da abinda Dami tayi, Waziri ne yakaraso yana dubata batare daya mata sannu ba yadawo inda sarki yake yace "karka damu Sarkina idanun zasu budu kafin nan da kwana bakwai da yardan Allah" ajiyan zuciya ya sauke sanan ya kalli Tobi dayay zamanshi kan kujera sanan yakarasa ya zauna kusada shi, hannun Tobi yakama yarike gam yace "Son, kacika fushi, kuma banson kalan zuciyanka karkaje kai kisa watarana, I am no where in support of abinda Dami tayi kaima kasanni, adalci shine sunan mahaifinka nabiyu, but karka sake dukan mace haka, Dami mace ce tanada rauni karka mata illan da she will leave with it forever" kallon Baban nashi yayi yace "Dad don't Bobo me with this long speech, kindly ask Dami to come and apologize to this boy inba hakaba wlh saina mata part two, kuma I will never stop saita bashi hakuri" shiru Baban nashi yayi yana kallon stubborn autan yaron nan nashi da Allah yamugun jarabeshi da so yay jim saikuma chan ya nisa yace "I've never seen you liked any of your workers like this before" da sauri yace "is because this is the first time kahadani da karamin yaro and he is way too innocent Dad haba just look at the poor boy" murmushi Babanshi yayi yabudemai hannu yace "come here" ahankali ya shige jikin Babanshi rungumeshi Dad yayi sanan yadagoshi this time akumatu yamai kiss sanan yadafa kafafunshi duka biyun yace "am really proud of the man you are becoming OluwaTobi, I am seeing growth and leadership in you" yatsine fuska yayi cikeda sangarta Babanshi kullum baida abin fadi udan yay wani abu saidai yaga leadership ajikinshi, anatse Baban yace "what you did today, how you stand for that boy today made me realize idan kayi aure u will be one of the best father ever liveth on this planet" da sauri ya kalli Baban nashi, murmushi yamai yshafa kumatunshi sanan yatashi ahankali yawuve yafita Waziri da guards suka maremai baya shikuma yabishi da kallo yana maimaita abinda Dad yafadi mai, saikuma yay murmushi yatashi yawuce sama.
_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo