Showing 114001 words to 117000 words out of 150358 words

Chapter 39 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt

M Shakur   

07 Jan 2025

15401

stairs tace "yan makaranta shine zaki karyama Hajiya kafa" wani irin tashi tayi daga jikin Granny ta kalli stairs ganin Mum dataci gayun jumma'a na saukowa yasa ta tashi dagudu gashin kanta na lilo sun zubo abayanta tai wajen Mum ta rungumeta tana murna, Mum tace "musamman namiki awara yau" sukai maganan suna saukowa, Zara tace "thank you Mum, zanci sosai" ta gefen ido Mum ta hango yanda Dr Imam dake dinning yanacin abinci ke kallonta, hakan yasa tace "kin gaisa da yayanki kuwa"? Granny dake jinsu tace "inama taganshi tananan ta cinyata take, gashi yanzu nama kasa motsi da kafan" dasauri tashiga bin dakin da kallo trying to gane wani yaya suke nufi karaf idanunta suka hadu dana Dr Imam dake zaune kan dinning, wani irin mugun faduwa gabanta yayi da sauri tasauke kanta kasa feeling damn restless bamatasan mezatayi ba, sai kawai tashiga wasada yatsunta kaman ba ita bane ke murna yanzun nan ba, ganin haka yasa Mum tace "wuce kije ki gaidashi" gyadama Mum kai tayi sanan tawuce falo, tsugunnawa tayi tadauki gyalenta tayafa akai sanan ahankali tawuce dinning din, dan dukawa tayi tace "ina yini Ya Imam" Mum dai tawuce kitchen abinta sai gata tafitoda wani kulana awara takalli Zara taja kujeran dake facing na Imam tace "Oya Zauna kici abinci" xama tayi ahankali Mum tadauki plate tazuba mata waran tasaka mata spoon sanan tawuce falo abinta wajen Granny, kasa taba abincin tayi sabida yanda yake gabanta hakan yasa kaman daga sama taji yace "eat" gyadamai kai tayi tadauki spoon tafaraci. "Ya school"? Yay maganan yana shan juice din glass cup yana kallonta, ahankali tace "lpy lau" ijiye cup din yayi yadau tissue yana goge bakinshi yace "any problem with the school"? Girgizamai kai tayi ahankali tace "babu" baisake cemata komiba ganin she's not comfortable yasa yace "I will see you later".






Bata kara ganinshi ba, sai da daddare, tan zaune afalo ya shigo Zama yayi kan kujera, ahankali tace "ina yini" gyadamata kai yayi yace "I will be traveling tomorrow dasafe to India, zanje course Anesthesia Dr, 1yr zanyi nadawo, I want you to concentrate a school" nan yacigaba da mata fada sosai yana bata shawarwari kaman yanda zaima kanwarshi........














_Bayan 1year!!!!_
_Gidan Oba of Lagos_
Da sauri guards suka shigo palace din ana tsakiyan fadanci head Guard cikin Yarbanci yace "Sarkina ba'aga Tobi bafa" dawani irin sauri Sarki yatashi Otun biyedashi, suka fito Sarki yace "kun duba ko'ina? Kun duba dungeon"? Dasauri yace "ai tunda kasa aka chanza kwadon wajen yadena zuwa, so bama muduba ba mundane bayanan" dan tsaki Dad yaja yashiga cikin gidan, Mum yagani na kuka sosai idanun su Dami yay jajir, baibi takansu ba hakan yasa Mum tatashi da sauri tana "na shiga uku na lalace ni Kafilat" yaran suna lallashinta duk suna bata baki sukai dajin, ganin dungeon din mata abude ga sabon hadadden key daya saka an karya anyar yasa basuyi wata wataba duk sukai ciki, gawajen yana da kwari sabida yau sati biyu kenan dasaka sabon key sabida yanda Tobi yamaida wajen gidanshi, gaban dakin da aka kulle Fatima duk sukayi, saikuma suka tsaya chak, Tobi ne kwance akasan wajen idanunshi sunyi jaaaa sosai, yakara baki yay muni, gemunshi yay tsayi sosai sanan gashi ahargitse kaman namahaukaci, haka gashin kanshi yahargitse tun last kitson dayayi lokacin tun Fatima nagidan shine, akanshi gashin ya dandake yay guda guda, bakaganin tsagan gashin gabaki daya yakoma wani kala, kayan dake jikinshi sune wanda ke jikinshi ranan da Fatima tamutu, ko anciremai ansaka wasu saiya yaga yadaukosu yasaka, hannuwashi gabaki daya akasan simentin dakin yana shafawa kaman yana gogewa, bakinshi na motsi ahankali yana. "Stop crying Zara, stop crying am here, am here okay, I gotcha Jewel" dukansu babu wanda ya iya motsi cikin Maman kam takasa komi sai kuka, ahankali Dami takaraso tabude kofan ahankali idanunta sunyi jajir kusada Tobi tazauna ahankali tadaura hannunta abayanshi ahankali tareda share idanunta dan hawaye na neman zubomata, zame jiki Taye tayi itama tashigo tasami waje gefen Dami itama tazauna ahankali ita takasa rike kukanta kawai saita saki, haka itama Kende tashigo tasami waje tazauna, ahankali Dami tadago jajayen idanunta ta kalli mahaifinta da Otun, dan dama Allah yahore mata ishashen rashin kunya tace "Dad i will tell you dis today, look here Dad I don't give a f*ck about the tradition, culture or this palace, I don't give a f*ck Dad about that old begger daka ijiye a palace maisuna Ooluwo dake gayamaka what to do, all I know and all I care about is my brother, we can't watch our brother living measurably like this, wlh Dad kagayama kowa yarinyar nan tamutu bazamu yardaba kokaje kanemo yarinyar nan kabama kanina abinda yakeso ko dukanmu are going to live here together with him komezai samemu yasamemu, idan kuma you care about culture da tradition sama da mu yaranka daka haifa zaka iya nuna mana" tai maganan babu alamun tsoro akan fuskarta, Mum ce tafashe da kuka tace "Honey I always thought kamafini Son Tobi but bansan cewa al'ada kakeso ba Tobi ba, ka gwammace kadinga kallon danka ahaka da amana dariya kan danmu ya auri bahaushiya, the destiny has changed already and this is it, danka yaso wacce bai kamata yasoba, and I don't care, all I care about shine naga d'ana my only son yafita daga wanan trauma yadawo kaman kowani yaro yadawo hayyacinshi, wlh inhar baka sakko kan bakanka ba nima I will be here da yarana, I will not eat nor drink until kanemo yarinyar nan munje mun nemo ma danmu aurenta let the whole world laugh, kowa yamana dariya, I care about myson nagaya maka" tawuce tashiga ciki cikeda zuciya, wani kallo Dad yamusu dake cikeda tashin hankali sanan yakalli Tobi dabaimasan me akeyiba har lokacin yana sambatun shi sanan yawuce fuuuu yafita Otun da Guards suka bishi, flat dinsu ya shiga Otun yabishi da sauri yana kallonshi yanda yake zagaye falon.




Anatse cikeda girmamawa Otun yace "badai ka yarda da barazanan matan nanba Sarki na"? Dasauri Dad ya tsaya chak saikuma yay ihu yace "am running insane Otun all in the name of banson aji kunya" saikuma yay shiru cikin fushi sosai yace "to wani ma kunya yarage? Tobi has already brought the shame to us tun ranan daya farason yarinyar nan" yasakeyin shiru saikuma yafada kan kujera yazauna yadafe kanshi da hannu biyu kaman yanamai ciwo yace "kullum bana bacci, for one year yaro yaki dawowa daidai sabida son yarinya, Ooluwo yamana alkawari zai daina sonta bayan anyi sacrifice din dayace muyi na jajayen shanu guda dari, but nothing change son yarinyar nan nanan aran Tobi daram, yarona kaman ya haukace kwata kwata baya right state of mind dinshi, am beginning to believe this love is destiny abinda ma yakawo yarinyar kenan, dan yarinyar batada any agenda, ko sata bata tabayiba agidan nan, babu wani abu daya bata, babu wani abu dazamuce gashi takamaimen tayi, I am tired of seeing Tobi like this, all because of inason farantama wasu rai, ina tsoron Destiny to hell with the destiny" tunda yafara maganan gaban Otun kefadi.




Shiru kaman bazai sake magana ba saikuma yace "Otun!" Ahankali Otun yace "na'am Sarkina" anatse Sarki yace "nidakai have come a very long way abinda zan fadu yanzu might get to you, but banso harkan yaranmu yakawo matsala atsakanin nidakai dan haka kayakuri" dawani irin sauri Otun yazube akasa yace "tuba nake, ni wayeni Sarki kebani hakuri ni wayeni? Mekakeso ayi"? Anatse Oba yace "Tobi bayason Ayoka so maganan hadasu aure yatashi aiki, bazan bude ido ina kallo nazo narasa dana for life ba, kuma koda Ayoka ta auri Tobi at this point kai kanka kasan bazataji dadin aurenshi ba ko zamada shi, I dont care what mutane zasuce dakuma gulman dazasuyi, am ready to accept whatever Tobi keso, I want my son back, I want my footballer boy back, dan haka na yanke hukunci!" Yafadi da kakkausar murya yace "duk wani aid danake dashi a North, not just the north, a the whole Nigeria am using it today duk inda that girl Fatima take inhar Nigeria ne sai an nemota, am taking my son and my family on a trip! Head Guard" Dad ya kwala ma Guard kira, da sauri yashigo yazube yana kirari, Dad yace "I want CCTV footage na yarinyar nan wanda yay capturing nata as a girl, send the pictures to all my aids wanda kai kadai kasansu kace nabasu 4hrs sunemo inda take a Nigeria in the next 24hrs idan baka dawomin da good news ba kafara kuka tun kafin na ganka" dasauri head Guard yace "angama Sarkina" Dad ya kalli Otun yace "a shirya kayana, ashirya family private jet, ashirya motoci kuma, zaka iya tafiya" fita daga dakin Otun yayi zuciyarshi nasuya sosai, yanajin wani irin bakinciki da tausayin Ayoka aranshi.






Zama shima yayi akan kujera sai kawai yarufe fuskanshi da tafukan hannu yay shiru.....








Duk su Mum na zaune adakin dashi Mum sai shafa kanshi take tana goge kwalla ta kalli sauran yaranta daduk suka kasa daina kuka tana mamaki daman yaran nan nason Tobi, lallai yanzu takara yarda da wanan karin maganan na Blood is thicker than water.


Duk suna zaune awurin sunyi shiru sukaji sahun tafiyan mutum daya hakan yasa duk suka kalli kofa, Dad suka hango shikadai yana tafiya ahankali looking so disturb idanunshi akan Tobi dayaga yay bacci amman har lokacin hannunshi na kasa inda yake sharewa yana sambatu dazu, saiga Mamanshi na zaune tadaura hannayenta akanshi tana shafawa idanunta sunyi jajir sosai, bude kofan yayi yashigo duk suka bishi da kallo ahankali yakaraso yazauna a tsakiyansu kusada matarshi gently yakai hannunshi ya rungumo matarshi hakan yasa tai resting kanta akan shoulder shi, yamikama su Dami dayan hannunshi hakan yasa duk sukazo suka shige jikinshi sukai shiru, ajiyan zuciya yasauke yace "I am sorry, nayi Babban kuskure, kuskurena shine nasaka mulki first before family bayan Family should be first before anything, for morethan a year one nazauna ina kallon yaronmu turning to this kullum ina bacci ina tashi with hope of zai dawo daidai kwana biyu ne zai manta da ita tunda tariga tamutu but I forgot to realize the whole thing was destiny, destiny da tun zamanin kakana aka gani, cewa in mace ta shigo gidan nan dan sarki zai sota, sonta kuma zai chanza destiny ta hanyar aurota itadaba yar kabilanshi ba, I was blind nima nasani, how can I stop destiny? Waye ni? Look what my Son, my strong Tobi, My footballer have turned into, I am sorry to all of you kunji and Fatima bata mutuba, she's alive, namuku alkwari nan da gobe za'a nemota and ko'ina take sainaje na auroma Tobi ita, this is my promise Honey and children, no more Tobi and Ayoka ko Otun nafada mishi, I can't give myson abinda bayaso, let's unite ourselves and work in bringing Tobi back, idan anganota I will be traveling gobe da safe, I want you to take care of Tobi honey, now kutashi mutafi daki zan saka guards suzo su daukeshi afitar dashi tunda yay bacci" gyadamai kai duk sukayi ya lallashesu sanan yasa akazo aka fitarda Tobi aka maidashi side din Mamanshi sanan yawuce fada, anan the most awesome goodnews yasame shi.








Head Guard ne yace "aid din Abuja yaganta, itada wasu 3girls and a small girl yabisu har gida, sun shiga gidan Senator Ibrahima Amude" murmushi mai kyau Dad yamai, sanan yace "i need 15 Guards ready for this trip, asami Otun agayamai ya shirya security personnel excort, sanan kacema Otun ya aikamin da baban yarinyar nan Abuja, you can go" fita yayi shikuma Sarki yadauki wayarshi direct yakira President Muhammadu Buhari ta personal line dinshi, ringing daya uku yasauke yace "Oba of Lagos dakanshi, this must be big" dan dariya yayi irin na manya dinan yace "Buhari My friend" dariya sukadan yi suka gaisa sanan yace "something is bringing me to Abuja gobe" dasauri President yace "menene abin dazai shigo da Oba north" dan dariya yayi yace "is My Son, inaso nazo na nemamai aure, auren wata yarinya dake gidan Senator Ibrahima Amude, is a long story My friend zan baka labarin in due time, amman yanzu yaya za'ayi" dasauri Buhari yace "wow! Oh Wow! Danka da bahaushiya this is something new, wow congratulations my friend" "ahankali yace thank you" Buhari yace "zansa Vice da chief of staff subika neman auren, sanan zansa asanar da Senator zuwanmu jibi sabida ya shirya, gobe inka shigo anan villa zaka sauka muyi prep da kyau" gyadamai kai yayi cikeda gamsuwa yace "thanks my friend" Buhari yace "I can't wait ka iso, nasha labari, kuda bakwa auren bare garin yaya, Allah yakamamin kai Oba" dariya sosai sukayi sanan yace "banda time dinka Buhari, gobe we will talk properly bari nakira Sarkin Kano" ya katse wayan direct yay dailing number Sarkin Kano shima yadauka cikeda murna ganin Sarkin Lagos ke kiranshi. "D'ana yaga yar garinku yanaso so I need your presence muje munemomai auren though tana Abuja, but gobe ina villa kaima ka shigo villa sai muyi planning sosai" OMG sarkin kano jiyayi kaman yay achieving wani babban abu sabida dadi take yay alkawarin isowa gobe latest by 10, sanan yakira Sarkin Yarbawan Abuja yagayamai oboy wanan nemen aure babba ne.




Washegari karfe goma jirgin Oba of Lagos yasauka a Abuja shida Dami data biyoshi, ga guards dinshi su shabiyar cikin shiga na alfarma sun maremai baya, yana fitowa da kanshi buhari yazo gaban jirgin media ta daddaukesu hoto sanan suka shiga motocin presidential suite aka tafi, koda yaje ya tarar da Sarkin Kano, nan suka zauna suka fara fira be boye musu komiba yazauna yabasu labari daga farko har karshen abinda yafaru, sun tausayama danshi sanan kuma suka shiga prep suna kara kwantar mai da hankali cewa kaman danshi ya auri yarinyar yagama kuma ya kyauta dayace adauko ubanta gobe duk zasu hadu achan.










_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._




_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin aure._


_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1500 ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zaki¥ register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a numberIM ta 07012181461_
M Shakur ❤
























️💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫






✍🏾M SHAKUR




EPISODE 6️⃣2️⃣ & 6️⃣3️⃣


THIS BOOK NAKUDI NE KIKA KARANTA BAKI BIYABA BAN YAFEBA. CHAT ME UP ANAN 07012181461 IDAN KINASON KISAYA




OR PAY 500 INTO 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK SAIKI TUROMIN EVIDENCE OF PAYMENT ZUWA WATSAPP NUMBER NA DANNAI ADDING NAKI A GROUP DIN DISASTROUS LOVE


_ABUJA_
Gidan gabaki daya cike yake Imam ne kawai bayanan shima yace gobe ko jibi zai dawo daga India, tunda su Rahma sukai hutu suka dami Babansu saiya kawosu Abuja hakan yasa kawai ya lodosu a mota harda Maman su tunran Friday suzo, in yaso suma saisu kwana ranan Sunday saisu wuce subar yaran, Zara data kara kyau tagara wayewa, takara kiba, hips dinta sun fito boobs dinta ma haka sun kara cika riga, sosai, itama daidai tayi hutu kenan sun gama exam na first semester year 2, sauranta duka duka baifi 5nonths ba tagama ND dinta and she's really doing good a boko hardama haddan datake zuwa, tana bala'in jin kunyan Ammi da Abban su, amman sauran mutanen Family batajin kunyansu, tana ganin su Rahma suka fara yawo daga dawowanta daga school.






Yau Saturday, misalin karfe 11 na safe, daga Ammi sai Abba, Granny da Mum da Dady ne kawai a falon sunashan shayi suna hira, yaran kuma dukansu na side din Kaka, wayan Dad ne yay kara hakan yasa ya yunkura yadauki wayan dagakan centre table ganin wanda yake kiranshi yasada sauri yatashi yatafi sama sabida da hayaniya a falon, yadan jima saikuma ya sauko yana kallon yayanshi Yace "Yaya" dasauri duka yan falon suka kalleshi, karasowa yayi yazauna ya kalli Granny yace "kirana akayi daga Villa, ance agayamin na shirya inada manyan baki gobe cikinsu akwai presidential Aids saikuma Oba of Lagos da Sarkin Kano" jin Oba of Lagos yasa Granny tace "Oba of Lagos kuma kodai bakaji da kyau ba"? "Wlh abinda akacemin kenan, meya faru? Wlh gabana yafadi" girgizamai kai Abba yayi yace "da izinin Allah alkhairi ne, babu abinda yafaru, Fatima da yanzu tama manta da gidansu meto zasuzo suyi sunmasan tana nanne, wani abune dai daban halan na harkokin ku na siyasa, Allah yakaimu goben" ahankali duk sukace Amin saikuma suka cigaba da hiransu har yamma, washegari sanin manyane zasuzo yasa duka yan gidan harda yaran su Zara duk aka shiga kitchen dasu Mum aka fara girke girke wanda yakamata yayi dan ankirashi musamman aka gayamai manyan baki zasuzo daga gidan shugaban kasa 10 suka gama komi yaran suka koma side din Granny bayan an gyara falon tass.








Karfe shadaya suka farajin jiniyan motoci dayasa kowa har yaran akadan firgita aka fito, Abba da Dad dasuka saka manyan kaya Gizna ne sukace ku koma ciki bakin mune sanan sukasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login