Showing 69001 words to 72000 words out of 150358 words

Chapter 24 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt

M Shakur   

07 Jan 2025

15402

gani kawai take karshen yazo, za'a kulleta sanan akulle Baba harya mutu a prison wanan da asirinsu yatonu, idanunta sunyi wani kala tsabagen kukan dataci da infa ace ruwan tears sack nakarewa da nata yau yakare, har wani majina daya katse kebin hancinta yana sauka akan bakinta tana sharewa da bayan hannu tana wani irin sauke ijiyan zuciya takasa dena kukan mara sauti, daidai nan Dr tabude kofa tashigo tana kallonta tace "har yanzu kukan kike? Keko baki gajiya da kuka" ta kalli Tobi tace "tunda ta tashi kuka take wlh, da kyar nasamu tai shiru nabata ruwa nabarta yanzun nan naje naga wata patient shine harta cigaba da kukan" daidai nan idanunta suka sauka kan table tace "yauwa ka kawomata abinci" tadauki lrdajda sauri tabude taciro cup irin na coffee amman tea ne aciki mai zafi, saikuma white rice da stew da nama mai rai da lafiya fa plantain tace "yauwa ga abinci kici" takai gabanta, girgiza mata kai tayi ahankali da muryanta da bata fitada kyau tace "I am not hungry" "collect that food and eat" Tobi yafada babu alamun tausasawa a muryanshi, da sauri tasa hannu ta karba dan hakanan taji yanzu tana wani irin jin tsoronshi da d'a bata tabaji ba, tasa spoon tashiga cin abincin ahankali, Dr tace "tana tsoron ka ashe, amman shine taje tana nema tama rayuwanta illa" juyawa Dr tayi tace "bari naje nadawo" da sauri yace "ahhhh I want u to discharge us today Dr" da sauri Dr tajuyo ta kalleshi tace "how is that possible kalleta bataji sauki ba ko kadan" ahankali yace "i don't mind bringing him..." dan lumshe ido yayi sanan yabude su ahankali yace "I don't mind bringing her everyday kina mata treatment din tun safe har yamma but we can't sleep here" dan jim Dr tayi tace "to shikenan amman saita chanye wanan drip din sanan zan sallameku" gadamata kai kawai yayi batare dayace komiba tawuce tafita tajawo musu kofa tarufe shikuma yajuyo still yana rungume da hanunshi yana kallonta.

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUM_RA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

_MASIFAFFIYAR KAUNA_

✍🏾M SHAKUR

EPISODE 3️⃣5️⃣

Ahankali takekai abincin baki da spoon tana kuka har lokacin mara sauti ga majinan har lokacin na tsayayowa tana janshi ciki duk cikin kuka, sosai yake kallonta kaman yasami TV, ko kyafta ido bayayi, ganin tafara kakarin amai yasa ahankali yakai hannunshi ya fizge spoon din dazata kai bakinta na abinci takoshi amman takasa daina ci sabida tsoro sanan ya kwashe komi yadaura akan side drawer yajuyo yasake folding hannunshi yacigaba da kallonshi.
Ahankali tashiga reramai kuka chan kasa hawaye a idanunta kaman kogon ruwa cikin muryanta daya dishe sosai tace "I am so sorry Sir, please forgive me dan Allah" tahada da hausa dudda baisan menene dan ba Allah dayaji yasa yagane perfectly abinda take nufi, she's begging him, hade hannayenta biyu tayi alamun roko cikin harshen turenci da asalin muryanta mai dadi dat is very sweet very sharp and very calm all at this same thing with a garnish na baby baby yarinya yarinya aciki tace "please forgive me i am so sorry dan Allah I am so sorry" kaman bazaiyi magana ba yay shiru kawai yana sauraran asalin voice din boy calmly yace "sorry for what exactly" girgiza maikai tayi cikeda tsoro hakan yasa tukfan da akama bakin gashin aka tura akan yawani zubo yafado kasa yabi jelan gashin da kallo ganin gashi ya sauko hartawajen waist dinta, cikin kuka sosai tace "I lied, I lied to you and to everyone, please forgive me" janye idanunshi yayi dagakan gashinta yadaura akan fuskanta yana kallon yanda pink lips dinta kerawa sosai tana kuka sai kawai yajuya yafita daga dakin wajema yaje gabaki daya yasake shiga motanshi yazauna ya kunna AC dan bai iyama zafin lagos.

Jin ankira Magrib yasa yafito ya shiga mosque yay salla sanan yafito yakoma ciki hoping ruwan yakare, ahankali yabude kofan ya shiga daidai Dr nacire mata drip, an chanxa mata kaya zuwa rigan daya kawota dashi black dasuka wanke nata harya bushe da bakin wando, juyow Dr tayi ta kalleshi tace "yanzu nake shirin nasa wata Nurse tafita takira ga gatana drip din yakare zaka iya tafiya da ita, gobe dasafe kadawo da, karta cika tsayuwa da yawan zama kawai kwanciya yanzu take bukata sosai, banda haka karta sake tasaka brazier" dawani irin sauri ya dauke kanshi kana ganin yanda yayi kasan yaji kunyane hakan yasa Dr tajuya ta kalli Fatima da kanta ke kasa tace "karki sake ki saka bra anytime soon at this junction ko kadan your breast basuson abinda zai matse su kodako rigane kinajina ko, idan kinaso kiji sauki u should help your self, bari akawo wheelchair asaki ciki" tawuce tafita ya jingina da bango yay folding hannunshi yana kallonta tai wani irin masifan kyau, farin hasken wutan lantarkin dakin dakenan kaman rana yakara haskata tana sanye da bakin rigan daidai ita da boobs dinta suka cika gaban rigan dashi looking so beautiful, ga gashin kanta dayaga an gyara mata parking din anyi donut da jelan gashin, kunenta babu dan kunne amman gashinta ya kwanta adan karamin kanta ga kito dinta black akan kafarta, sai shafa hannunta take kana gani kasan bata saba zama haka agaban namiji amacen taba, bude kofan da akayi yasa yadauke kanshi akanta ya kalli kofan, nurses biyune sukazo da wheelchair, daukanta sukai ahankali dudda haka saida tadanyi wahalalliyar kara har yanzu sunamata ciwo bana wasaba."ummmhhm" da sauri yadan juya ya kalleta yanda ta yatsine fuska alamun xafi nurses din sukace mata sorry, sanan daya ta gungurata dayar tace "let's go sir" yana biyedasu suka fice har zuwa wajen motarshi bude musu yayi, yabude baya ya tsaya yana jiransu su sata aciki, wanan karan dazasu dagata saida tafashe da kuka sosai d pain is too much, dauke kai yasake yi, sukuma sukahau mata sannu sanan suka rufe kofan bayan, shikuma yashiga gaba yatada motar yafita daga asibitin yana tuki ahankali.

Awani anguwa dataga babu mutane sosai sai manya manyan gidaje taga sun shiga, agabam wani gida yay horn, wani tsoho yabude kofa yafito yazo tawajen glass hakan yasa yasauke glass din motar kasa, washe baki yayi yace "ahhhhh Aremo welcome Sir, when did u come back" murmushi yadanyi yace "open d door Ayelowo" da sauri mutumin yakoma yabude gate yaja motan ciki sanan mai gadin yarufe gidan da gudu yazo wajen mota daidai ya sauko ya zube akasa yana gaisheshi, ahankali yace "stand up, I will see you later" da sauri mutumin yatashi yawucr yana bala'in murna, shikuma yabude baya ahankali yana kallonta jikinta har wani rawa yake takasa kallonshi saikama yadin wandonta tayi tarike gamgam, ahankali yasanya hannayenshi biyu yakai bayanta yadauketa, wani irin mikewa tayi tasaki kuka tareda daura lips dinta awuyanshi cikin pains hawayen daya zubo mata na zafi dukya manne a wuyanshi hakan yasa ya tsaya chak yakasa tafiya yakasa cirota duka daga motan, jin ya tsaya chak yasa takai hannayenta tai wrapping abayan wuyanshi tai holding unto him tight tareda cire fuskanta daga wuyanshi wanda daman zafine yasa takai fuskanta cikin wuyanshi, tai resting fuskan a shoulder shi ahankali kaman yar yarinya ta lumshe ido tana zubar da hawaye, gently yakarasa daukanta yamaida marfin motan yarufe yawuce ciki da ita yana kallon fuskanta dayaga tarufe gamgam hawaye nabi ta gefen idon.

Flat ne mai kyau shima komi fess fes kaman ana zama ciki nanko babu wanda kezama mai gadi kullum yana gyarawa ya share ko'ina, stairs yayi yawuce sama har lokacin tana hannunshi kanta na shoulder shi hannayenta nabayan wuyanshi yabude wani bedroom daya hadu aka yishi in blue white yakaita kan gadon dakenan agyare tsaf da white zanin gado akai ahankali ya kwantar da ita dudda haka saida tasaki kuka sosai wanan karan harda sauti takai hannu tana goge kwallan, koyaya za'a motsata saitaji zafi, tashi yayi yawuce yafita, ahankali ta sauke ijiyan zuciya tana kallon inda take at this point Allah kadaine yasan meya shirya ma rayuwanta wanan da asirinta yatonu, lumshe ido tayi tafashe da kuka sosai tana kiran Baba Baba, ita kadai tasan yanda takeji, she needs someone dazata gani takirashi nata, she's only here dantai saving babanta amman yanzu da aka kamata ukuban da azaban da Babanta zaisha itama tasha har saiyamafi na wanda za'amai inda bai biya bashinba.

"Who is Baba"? Kaman daga sama taji muryanshi hakan yasa tahadiye kukan tabude idanunta ahankali ta kallai suna hada ido tadauke kai bakinta narawa sosai tace "m...my......fat....father" sake bude kofa yayi yafita, saikuma chan taga yashigo rikeda wani akwati, ijiye akwatin yayi tawajen kafanta akan gado, sanan ahankali yabude akwatin wasu bakaken leather handglove yaciro yasaka irin na wayanda masu kisan kai dabasuson leaving trace yasa, sanan ahankali yaciro wata wuka dake kyalli tsabagen kaifi, wani irin buga uban ihu tayi tawani zabura ta tashi zata sauka akan gadon, da hannu daya yawani irin fizgota ta dawo tabaya tafada kirjinshi sanan yakai wukan yadaura awuyanta yace "tell me who you are? What's your mission? What you are doing in our house, who you are working for or I kill you without leaving a trace nobody will ever know or ask of you, tell me!" Yadaka mata mugun tsawan dasaiga fitsari tasaki chaaaaa.

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (_ORANGES)_
_KHUMRA_

EPISODE 3️⃣6️⃣
Yaji fitsarin datayi amman dudda haka bai saketa ba yadaka mata mugun tsawa yace "I said talk before I count 5 inba hakaba I will slaughter you kaman rago, what are you doing in our house leaving in disguise what's your mission"? Wani irin nishi tafara dan ta yarda har cikin ranta zai yankata din da wuka numfashinta da magananta ma baya fita da kyau da kyar tasamu tafurta. "Baba, I came for Baab...." takasa karasa maganan sabida yanda numfashinta ke neman daukewa kafanta yawani lankwashe zata zube asume wani irin turata kan gadon yayi yabi jikinta da kallo yanda milk color wando yabaci da fitsari and blood yanuna mata bayi yace "go and change a bathroom" ya wurga ledan da pad dinta da panties keciki yawuce yafita, ya sauka falo zama yayi yay shiru yana wani irin long tunani but this girl dakeda kallan wanan tsoron taga wuka tana neman sumewa a hannunshi wani abu za'a iya aikota ta aikata a gidansu? What can this one do da ihu kadai yanasa tasaki fitsari a wando? Who is she? Who is this Baba she kept calling? Why is she in their house bayan ko'ina a Nigeria ansan sharadin gidansu mata basa aiki a ciki, yakai almost 30min sanan yatashi har lokacin wukan na hannunshi yawuce sama bude kofan yayi ya shiga, tana kwance kan gado tacire wandon wani farin towel mai girma ne daure a jikinta ta kwanta ta takure ta kankame kanta tana ganinshi tai yunkurin tashi amman takasa sai wani sabon kukan, kujeran gaban mirror yajawo ya ijiye agaban gadon ya zauna tareda ijiye wukan akan gadon yana kallonta ahankali yakai yatsanshi akan bakinshi yace "shiiiii" gyadamai kai tayi ahankali tana hadiye kukan hawaye sun kasa daina zuba, kallonta yakeyi sosai kafin ahankali yace "what is your name"? Bayan hannunshi takai ta goge hawayen cikin bakinta dake rawa sosai tace "Z......a....ra" wani kallo yamata dayasa ta kulle idanuwanta da sauri tana danne kukan. "Open your eyes" bude idanun tayi ahankali takasa daurasu akanshi, anatse yace "only the truth can set you free, tell me how you came into our house in disguise for about four months now" baki tabude saikuma kuka wani irin tsawa yadaka mata yacd "I said no crying just talk or I kill you" hadiye kukan tayi saita fara magana ahankali tanayi tana sauke ijiyan zuciyan kuka, tanayi tana share hawaye da bayan hannu babu abinda bata fadamai ba hatta yanda Mama ta sayo kayan maza, har zuwa randa suka iso da yanda aka daketa da yanda Otun yace shizatama aiki da yanda tazo gidan, takarashe da. "I am only here to save Baba, I don't even know I will be coming here even Baba don't know, I don't have any agenda I am here to only work and go back home after paying Baba debt, please don't say anything, I don't want to put Baba in trouble dan Allah" yanda take rokonshi akan karya tona mata asiri yabari tagama aiki yasa kawai yay shiru yana kallonta kaman bazaiyi magana ba sai chan yace "is Mama your Mum"? Girgiza mai kai tayi ahankali tace "my Mum is late since when I was 2yrs, I was raised by my father before he later got married to Mama she's them Habibs Mum" shiru yayi yana kallonta bazaka taba iya tantance wani yanayi yake cikiba, itakuma kanta akasa tana share hawaye, yadade awurin sanan yatashi yadau akwatin wukan yawuce yafito lokacin about 11 na dare, sauka kasa yayi yana kallon yanda wayanshi ke ringing koma baa fadamai ba yasan su waye ke kiranshi tsaki yayi yadau wayan yawuce yafita yay gate, da sauri mutumin yafito dan tsohon yana murmushi, yake yamai sanan yabude mota kudi yaciro yabashi mai yawa yace "ga naka" karba yayi zaihau godiya yace "ga wanan, first thing gobe dasafe, get that girl danakawo" da sauri mutumin yace "eh wacce naga kadauka ka shiga cikida ita" ahankali yace "get her kayan sawa a any nearby boutique dan bazanzo dawuri ba, she's just kaman mate din Bisola (yarshi) sanan yanzu kahada mata tea kabata tasha, tomorrow ma kabata breakfast zatasha magunguna, don't speak to her, always lock the gate karta gudu, sanan nobody should know akwai wata agidan nan" da sauri mutumin yace "I will serve u for life Aremo kaima kasani u saved mylife I am loyal to you for ever duka abinda kafadi shi zanyi" dan murmushi yama mutumin sanan yace "thank you sainazo gobe" mutumin yashiga mai addu'a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login