Showing 57001 words to 60000 words out of 150358 words
Chapter 20 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt
sosai duk sunada kyau chocolate nesu kalan dai mata Tobi ne kadai black like real black.
Tana kwance akan gadonta tai rubda ciki tana wuntsila kafanta tadauki wani stew cikin kayayyakin daya saimata mai dogon tsinke tunda take bata tabashan sweet mai dadin nanba, tana sanye da wando mai ruwan toka sai bakin t-shirt dayamata mugun kyau dan ita kaya masu duhu sukesa tai kyau, idanunta sanye da glasses dakesa tana gani dudda ba sosai ba but yau idanun is better than jiya ko kadan batai wasa da magungunan taba tasha takuma saka na sakawa, sanan taci abinci danhar daki aka kawomata, dakinta kal kal babu datti, kofanta abude tanashan sweet tana cirowa daga baki tana kallon tsinken saitai murmushi takuma komar dashi. Duhun datagani a kofan dayake abude wanda shike hasko cikin yasa ahankali tajuyo da kanta ta kalli ido hudu sukai da Tobi dake sanye da dogon wando royal blue dakuma Light blue t-shirt mai V neck kana hango gashin kirjinshi a kwance, kafanshi sanye da farin takalmin Hermès na maza saikuma gefenshi yayarshice Dami wacce ta watsa mata pepper soup jiya rikeda wata katuwar Teddy duk suna kallonta sai guards abayansu duka kallon nan tamusu acikin sakan biyune, zabura tayi da saurinta jikinta har rawa yake ta sauka kasa tai kneeling sweet din har lokacin abakinta tsinken awaje, zata bude baki ta gaidasu saitaji sweet abakinta, da sauri tasa hannu ta zaro sweet din daga bakinta tarike a hannu sanan ahankali tace "good morning Sir, good morning Ma" shigowa dakin Dami tayi tamikamata Teddy da hannu biyu sanan ahankali tace "sorry" kasa fadin komi tayi itadai kanta akasa bamatasan ana bata wani abuba, murya chan kasa Dami tace "take" dagokai tayi ta kalli Dami ganin Teddy nan mai kyau ita take mikomata yasa adan tsorace ta girgiza matakai takasa magana tsabagen yanda take shakkanta, ta shiga wasa da yatsunta cikeda tsoro, juyawa Dami tayi ta kalli Tobi irin kaga bata amsaba ko, dan gyaran murya yayi hakan yasa ahankali tadago kanta ta kallai, da idanu kadai yanuna mata ta karba sanan tamika hannu ahankali ta karba daga hannun Dami kafin ahankali tace "thank u" "u welcome" Dami tafadi tajuya tafice tabarta anan wajen kneeling, jin shiru yasa ahankali tadago kanta sake hada idanu sukayi, yana tsaye awajen bankin kofan ya rungume hannayenshi yana kallonta da sauri tasauke kanta kasa kaman daga sama yace "continue licking your sweet sweet tooth enjoying workfree day i guess" hakanan batasan mesaba samin kanta tayi da sakin murmushi dayasa dimples dinta suka lotsa dudda bata dagoba but he saw them, ajiyan zuciya yasauke yajuya zai tafi saikuma yajuyo yace "have u taken your drugs"? Gyadamai kai tayi ahankali, hakan yasa yajuya zai tafi saikuma yajuyo yasake kallon yaron dayaji yana mugun tausayinshi saikuma kawai yawuce yafita yan aiki nata mamaki dan baitaba shigowa bangaren yan aikiba.
Tunkafin yakai flat dinshi ya hango Baban shi da Otun dawasu sunci suits da glasses bakake agaban side dinshi sunamusu magana, karasawa yayi yadaure fuska tamau.
_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku mUsu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
✍🏾M SHAKUR
EPISODE 2️⃣9️⃣
Suna ganinshi duk sukai shiru kaman masujin tsoronshi babu wanda ya tanka yawuce fuuuu yashiga ciki abinci Baban nashi yabishi da kallo, Otun ya kalli Sarki yace "this boy will be so bored, nace nasa Ayoka besty shi tazo yaki kulani" dan dariya yayi dazai nuna farin ciki akan fuskanshi yace "itama damuna take zata dawo nace tazauna a camp" murmushi kawai Oba yayi yacigaba dama security guards din bayanin yanda zasuna tsareshi.
Fushi sosai Tobi yayi dan harsaida Mamanshi tasa baki tabashi hakuri ya zauna kaman yanda Babanshi ya umurceshi sanan yahakura, his life became so bored, baida aboki, an hanashi fita an hanashi shakatawa amman duk wani abinda yakeso babanshi yakawo an kara gyaramai wajen kwallonshi na gidan, Babanshi yasa aka kawomai sababbin kayan workout, Boy kawai ake bari ya shiga bangarenshi, he became so found of Boy dudda baya wani hira dashi but yaron na keeping dinshi company barinma idan yana yan ciye ciyen biscuit da sweet shi abinma mamaki yake bashi yaron bai gajiya dacin zaki ne, zata iyashan chocolate sama da goma agabanshi yaci biscuits tamafi sonshi fiyeda abinci saiya dibga mamaki agidansu bataci ne baisan bata samu irinsu agida ba, duka duka cikin kwana hudu idanun suka washe tasoma gani sosai hakan yasa taji mugun dadi shima haka awaya yakira Dr dan baza'a bari yafita ba hargida yazo yadubata yace good but yacigaba da using drugs dinshi harsaita shanye.
Yaune kwana bakwai ciff ciff kuma yaune suka gama yanke yanken da tafashe tafashen da Ooluwo yasa sukayi, da sassafe yazo gidan, saidai yau dayazo ya tarar da Mai Martaba da Waziri acikin fadanne suna jiran zuwanshi, wajen zama yasamu akasa ya zauna ya ijiye komi nashi, sanan yazauna, Otun yace "muna maka barka dazuwa bokan wanan gidan sarautan, dagakai babu wani kwararre, ya akeciki, munyi sadakan tsaf yanda kace muyi, ya an nuna maka wahayin kagani da kyau"? Girgiza kai yayi yace "babu yanda banyiba babu dabarun dabanyi ba, shima shaidani da ifiritun ogannina sun kasa yafi karfin su" jimmm dukansu sukayi, saikuma chan Otun ya kalli Oba, suka kalli juna kaman suna magana da idanu sanan Otun yajuya ya kalli Ooluwo yace "Boka akwai abu daya damukai kuskure bamu fadamaka ba" yaydan shiru sanan yace "ranan dakazo wanchan satin, ashe kwana biyu dasuka gabata dama ranan dakazo Sarkina yay mafarkin OluwaTobi na kuka sosai yana rokon baban nashi yana cemai please please amarfi, kaman yana cikin matsala" da sauri Boka yace "mesa baka fadamin ba eh" da sauri ya zubar da cowries dinshi akasa sanan ya kallesu yace "akiramin Tobi yazo nan yanzun nan" waya Otun yadauka na mai Martaba yabashi, ciro number Tobi yayi yay dailing, wayar na gabda katsewa ya amsa dan yana cikin filin kwallonshi yana daga karfe security da babanshi yakawo sun zagaye wajen suna jiranshi, sai zufa yake, ijiye karfen yayi yadau wayan yakai kunne baice komiba. "Meet me a fada now Tobi" ya katse wayan, kallon wayan yayi jin he sounds serious yasa yatashi ahankali yafito yay hanyar waje da sauri suka bishi su biyar din juyawa yayi ya kallesu saikuma yaja tsaki yatifar da miyau akasa yacigaba da tafiya abinshi bude kofa yayi ya shiga cikin fadan suka biyoshi ciki da sauri Otun yace "zaku iya tafiya yana taredamu" fita sukayi suka rufomusu kofa, shikuma Tobi ya daure fuska ya tsaya daga wajen kofan ganin bokan gidan dan babu wanda ya tsana irin mutumin shifa he don't believe in superstition kwata kwata ne.
Ahankali babanshi yace "good morning to you too Tobi" dauke kai yayi yadanji kunya saikuma yajuyo yace "morning all" sanan ya kalli Baban nashi na irin gani dinan, da hannu baban yamishi alamu yazo, hakan yasa ya tattaka carpet din d sneakers din kafanshi ko ajikinshi ya shiga ciki batare daya gaida Ooluwo dinba yaje ya zauna kusada babanshi, rikeshi mai martaba yayi kaman zai gudu sanan ya kalli Ooluwo yace "gashinan Boka" kallon Tobi Ooluwo yayi yace "zoka zauna anan Magajin Sarauta" juyoda kanshi yayi ya kalli Baban nashi irin why is this man calling me, cikeda lallashi Babanshi ya motsa baki yacemai pls kaje batare dakowa yajiba hakan yasa yawuce yatafi fuskanshi adaure ya zauna inda akace ya zauna, hannunshi Boka yadauka yarike da sauri ya yatsine fuaka dan kyaman mutumin yakeji, Boka yadaura cowries din akan hannun nashi yana tabe tabe yana kirga yana kallo saikuma ya zaro ido da sauri dayasa Mai Martaba ya mike tsaye da sauri gabanshi ya yanke yafadi, tashi shima Otun yayi yarike sarki yace "zauna Sarkina" komawa Sarki yayi yazauna, suna kallon Ooluwo daya cigaba da abubuwa akan hannun Tobi daya mugun batarai yakai kusan minti goma sanan yasaki hannun Tobi ya kalli sarki yace "mafarkin ka ya tabbata yanzun nan nakara ganin hakan atafin hannunshi, sanan abu daya yafitarmin a duhu akan hannunshi, kome menene zai faru dazai chanza destiny gidan nan has to do with yaron nan naka Magajin sarautan gidan nan wanan yaron" yanuna Tobi, tashi Mai Martaba yayi yarude sosai yace "menene zai sami yarona? Kashemin shi akeson yine? Dan shi kadaine abinda zai iya chanza destiny gidan nan mekagani Ooluwo"? Yay maganan yana tahowa gaban Bokan, girgiza kai Boka yayi yace "har yanzu abin duhu gareshi nakasa gani, amman babban abune" da sauri Oba ya kalli Otun yace "I need 20 well trained sojas duk suhadu su ishirin da biyar sudinga guarding Tobi" wani kallo Tobi yama Babanshi yama kasa magana, Boka yace "zan koma zanyi azumi dawasu addu'o'i na kwana hamsin dazaisa shaidai kankat ya bayyana agabana yafadi mini komi, kafin nan ko kofar gidan nan karku kara bari yafita sana......." baikarasa ba Tobi yamike ya kalli Babanshi yanuna Boka yace "Dad whats this old man saying? Karku kara bari nafita harsai yagama what ever his thing is n 50days when inada match in the next 20days a Saudi and you know am the head team" da sauri Oba da duk yadamu yace "Tobi your life is at risk kasan yau kwana nawa ina mafarkin kana kuka sosai kuwa? Something is going to happen dazai chanza the destiny of this palace and it has to do with u who is talking about wani match anan" yanda ranshi ke tafarfasa zaka zaci zai hadiye zuciyane yamutu yace "Dad why will you all be believing in what this man say? Is he God, who did he think he is? Waya isa yatabani, I can only die idan lokacina yayi, you are making me hate my life, you are making me hate maisa ma I was born in this kind family? I don't have friends sabida kahanani baka yarda da kowa ba saying they can used them and harm me, how many days yanzu kahanani fita even gate? Dad am a man fa not woman what sort of life is this haaa, everything this man yafada sai kaji what is this, and you think zan zama sarkin gidan nan nagaji irin wanan abubuwan, zanga mai hanani fita, sainaje match dina nagayama"? Da sauri Baban yace "Tobi idan kabar gidan nan wlh banyafe maka ba" da sauri yaron ya kalli Babanshi, gyadamai kai yayi yace "yes ni mahaifinka ban yafemaka ba, if this is what it takes to make you stay karkatafi match dinan I will say it, Tobi kanaso kaje ka mutu ne? Do you think I can leave and forgive myself if anything happens to you"? Yakai kusan 2min yana kallon baban nashi saikawai yajuya yafita daga fadan ahankali shikuma Oba yafada kujeran dake gefenshi daba na sarauta ba ya zauna tareda dafa kanshi dake banging, da sauri Otun yay kneeling agabanshi yana tapping cinyarshi yace "ya isa, daman yaran mu sunfi kowa bamu ciwon kai" tashi Boka yayi yadau sandarshi yabuga yace "nabarku lpy, sai bayan kwana hamsin zaku ganni" Otun yatashi yaraka shi yace "mungode mungode" sanan yadawo ciki wajen Sarki, ahankali Sarki yace "kiramin Maman Tobi saika wuce kai handling kawo sojojin" gyadamai kao yayi yawuce yafita, yasa aka kira Maman Tobi dabata bata lokaci ba tasami mijinta a fada, nan ya sanarda ita komi, tama fishi rudewa tace "gwara hakan bazaije ko'inaba, ubanme yake nema da buga kwallon dabaidashi? Yagama fushin zai saukone, ya zauna agidanan yana gabanmu, muna ganinshi kullum, saiyin abu kaman wani babba duka duka yaushe na haifi Tobi, karka damu I will talk to him amman ba yanzu ba sai anjima da daddare lokacin ya huce, karka damu da yardan Allah ubangijin danake bautamawa babu wanda ya isa ya cutarmin da d'a, sanan duk inda yake Allah ya bayyanashi Allah ya tona asirin shi, da yardan Allah akan idanunsu Tobi zai zama sarkin wanan masarautan saisu mutu, lemme go inside honey" ta tashi tafice tabala'in damu.
Tana cikin closet dinshi tana gyara kayanshi, dan tunda tasami ciwon ido saiyau tadawo aiki, tagama ko'ina closet kawai yarage, tana tsaye tana jera turarukanshi awajensu yawani irin bugo kofa yashigo ranshi abace baima lurada itaba, kayan closet din ya shiga kwasowa yana zubarwa akasa, tundagakan takalman shi, wajen boxer yana wani irin nishi idanunshi sunyi jajir harya juyo yazo daidai inda take zai saka hannu ya kabarda turarukan yaganta hada ido sukayi, yanda taga idanunshi da ranshi abace yasa ta sauke idanunta kasada sauri, murya chan ciki tace "what.....what...happen, why.....are you angry sir" sosai voice dinta ke breaking kaman zatai kuka dan wani irin faduwa gabanta yakeyi, jin shiru baice uppan ba kuma ko motsi baiyiba gashinan tana ganin inuwanshi yasa kaman wata matsoraciya tadago kanta ta ahankali ta kallai hada ido tayi taga ita yake kallo still sai kawai taga idanunshi sun rufe ahankali sun lumshe taga yay baya amike ko suma yayi, mutuwa yayi, dena aiki zuciyarshi yayi oho, dawani irin gudu tagama hannunshi ta fisgoshi tagaba tace "Sir" tahowa yayi tagaba yafada kanta bummm duk kokarin tai maintaining balance kasawa tayi tai baya itama yana jikinta tawani irin fada kan couch din dake bayanta na tsakar dakin closet din yana kanta.
_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan nUmber 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
💫 _DISASTROUS LOVE_💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
✍🏾M SHAKUR
EPISODE 3️⃣0️⃣
Wani dan wahalallan gajeren ihu tasaki, gabaki dayan kanshi nakan cikinta, sauran jikinshi duka nakan kafafuwanta yamugun sakin mata nauyi dayasa taji kaman zata saki fitsari, hannayenta duka biyun tamika tadaura akan saman kanshi tana dan tureshi tace "Sir Sir" jin shiru ko beating heart dinshi bataji yasa gabanta yacigaba da dukan uku uku ahankali da kyar tai ihu dan yanda kanshi kekan cikinta yasa bamata iya fitarda ihu da kyau bamata iya numfashi da kyau tace "he........l.....p" sosai maganan yakasa fita daga bakinta sabida weight din dake kan cikinta, hannayenta tasake daurawa abayanshi tana bubbugawa cikin muryanta dabaya fita sosai tace "please please don't die kaji, wake up Aremo" saikuma tasaki kuka ahankali tana rerawa tana bubbuga bayanshi tana addu'a Allah ya shigoda wani dakin dazai dagashi akaishi asibiti.
Kaman amafarki yaji yaji ana bubbuga bayanshi gakuma sautin rera kuka dayaji anayi kaman na dan karaman yarinya with a very very cool voice, bude idanuwanshi yayi ahankali kadan kadan kafin idanunshi su sauka a dakin dayake akan abinda yake, yaji muryanta chan kasa tana "please don't die, wake up, please someone should come and help Aremo he is sick" maganan chan ciki takeyi hakan zaisa bazaka gane takamaimen dawata kalan murya takeba kona namiji me kona tamace ne tana rera kuka tana bubbugashi abaya, ahankali yadago kanshi yajuyo ya kalleta bamatasan yatashi ba ballema tasan yafarka, gabaki daya idanunta nakan kofan shiga dakin dakenan arufe tana kallo kaman tana jiran wani yabude kofan ya shigo, tana kuka sosai dakebin ta gefen idanunta suna gangarawa har kunnenta ta gefen glass din kan idanunta, tana tabe baki da pink lips dinta sosai duk cikin kuka kana ganinta kasan atsorace take, samin kanshi yayi da daga hannunshi dayaji babu karfi acikinshi yadaura akan kumatunta, jin saukar hannu dakuma sanyin hannun mutum akan fuskarta yasa da sauri tajuyo da kanta, hada ido tayida Tobi dake kallonta da idanunshi dasuka kankance sosai sukai lub, yatsanshi yakai ya sharce hawayen dake gangaromata ta gwfwn idanun har lokacin cikin wata irin murya da take da sanyi sosai irin na nara lafiya yace "why are you crying Boy" har lokacin hannunshi nakan kumatunta yana caressing chic dinta yatsunshi kuma na share hawayen dasuke zubowa, lumshe idanunta tayi dan takasa jure kallon dayake mata, chan kasan makoshi tai magana tace "I thought you died" murya chan kasa yace "you don't want me to die Boy"? Gyadamai kai tayi ahankali, saikuma bakinta yashiga rawa sosai kaman wacce ke shirin fashewa da kuka tace "i...d....ont...want you to die" kasa daina kallon fuskanta yayi sabida yanda hawaye ke bulbulo mata gefen ido suna zuba, murya chan kasa yace "stop crying, I will not be dead now, I will be here and protect this innocent boy okay" gyadamai kai tayi dudda batawani sami natsuwa ba tace "stand up lemme call your parents" sai