Showing 126001 words to 129000 words out of 150358 words

Chapter 43 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt

M Shakur   

07 Jan 2025

15375

goat head a pressure cooker sabida ya nunada wuri, kamshi yasa Granny tashigo kitchen din, dasauri ta gaidata tana murmushi, Granny tace "hope kinsa damijinki a breakfast dinan" gyadama Granny kai tayi sanan ahankali tace "a kula zan zubamai" dasauri Granny tace "eh yayi hakan gaskiya karkiyi latti" tawuce tafita tsaf tagama komi tadauko kuloli dakuma the most beautiful kulan Granny dake kitchen din tadauko ta ijiye dudda sinasir din yayi kyau amman samin kanta tayi da zabomishi the most beautiful ones dasukai karkar suka soyuda kyau suka bada hadaddun shape, ta shimfidasu akulan in a very beautiful manner sanan tarufe sauran tajuye a normal kula na gida, sanan tadau dayan kullanshi tazubamai pepper soup din gangariya, tagama tadau tissue ta goggoge jikin kulan sanan tarufe tadauko wani basket tajerasu ciki, nasu kuma tafitar dasu zuwa Palo tajera a dinning sanan tadawo tashiga tafasamai coffee daya cika gidan da kanshi tadauko flask tacikamai dashi fam sanan tadauki nasu takai dinning tawuce dakinta dagudu tashiga wanka, tana cikin shafamai taji muryanshi afalo yana magana da Granny, murmushi tayi agurguje tadauki kaya tasaka, wani milk color doguwan riga tasaka da gyalenshi sanan tadauki jakan school tasaka new MacBook dinta ciki tana murmushi tana bala'in son MacBook din she can't wait taje school tanunama Maryam, sanan tadauki wayanta tarike a hannu tafesa turare tafito, tana fitowa taganshi ataskiyan falon tsaye yana kallonta ga Granny zauna tana waya, yana ganinta yayi wani irin murmushi yataho zai rungumeta da sauri ta kauce bakinta har rawa yake tace "good morning" sanan tawuce kitchen da sauri tafito da basket din tarike sake binta yayi hakan yasa ta tsaya chak ganin kanta yayo, ahankali yakai hannunshi ya karbe basket din, sanan yasa dayan hannun ya karbe jakanta yace "they're too heavy, kidena daukan abu mai nauyi let's go, is 7:20 already" ahankali takarasa gaban Granny tace "Granny natafi" murmushi tayi tace "Allah yakiyaye, adage dakaratu, Allah bada sa'an test, ki shiga kima babanki da Mum sallama" gyadamata kai tayi ta tashi Tobi ya kalli Granny yace "bye Granny" "Bye Grandson" suka wuce suka fita tai hanyar dakin Mum shikuma yawuce motan.




Bata wani dadeba tafito dasauri yabude mata kofa ta shiga sanan shima ya shiga, direba yajasu dagudu sosai dan takusan latti, bude book dinta tayi tafara karatu shima bai hanataba sai kawai yaciro wayarshi ya shiga daddannawa bini bini yana satan kallonta har sukakai makarantan, dago kanshi yayi ya kalleta yace "where is your class?" Nuna musu tashigayi har gaban ajinsu sukaje yay parking, duk student yan ajinsu suka juyo suna kallon hot car din dasukaga yay parking tinted, bodyguard din yafito yabudemai yafito sanan yazagaya ta bangarenta yabude mata ya tsaya jikin kofan, ahankali tasanyo kafanta tafito tanajin kunya sosai koyasan dahaka ne kawai jitayi yayi pecking goshinta yana bata jakanta yace "goodluck, I Love you" kasa dagowa takalleshi tayi ta sandare awajen, gently yakama hannunta yasaka mata handbag dinta awajen dakuma wayanta sanan yace "go to the class, bye" gyadamai kai tayi sanan tawuce ahankali batare data kalloshi ba shikuma yajuya yabita da kallo duk student din dake wajen suka saukarda kansu kasa kaman ba kallonsu sukeba, harta kai kofan aji kallonta yake, zata shiga class din kenan takasa daurewa dago kanta tayi kaman munafuka ta kallai hada ido sukayi saikuma tai murmushi akunyace ta shige ciki, ajiyan zuciya yasauke sanan yashiga mota, direba yatada suka tafi. Karan message yaji da sauri yabude wayan ga mamakinshi the message is from her.
"The breakfast in the basket is yours, I made it, cus I know u haven't eating" murmushi yayi sosai yana shirin fita saikuma another message dinta ya shigo again.
_and yes I made your coffee cus I know you love it, is inside the stainless flask, can last you for the whole day_
Murmushi yayi sosai saiya shiga typing shima saikuma din ya senda mata da
_I love you best wife in the whole entire planet_
Baiwani dade da turawa ba saiga reply dinta.
_and I love you too, the best husband in the whole entire continent, my life saver, thank you for everything, I love my phone i love my laptop I love everything you've got for me, thank you_
Murmushi sosai yayi yakasa daina maimaita I love you too data rubutamai, reply yamata yace " _what about the lecturer_?"
Chan saigashi tayomai reply _not here yet, classrep said he's stuck on hold-up_


_come online Jewel, lets chat._












_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.


_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp


_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY <<< _KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
























6️⃣8️⃣ & 6️⃣9️⃣


THIS BOOK IS 500 PAY INTO
3107021073 aisha Muhammad first bank THEN CHAT ME UP DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK https://wa.me/+2347012181461






DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA KEDA ALLAH.








Murmushi tayi ta aikamai da _ok_
Sanan takunna data ta shiga watsapp, ga mamakinta sai kawai taga message dinshi ya shigo, clicking tayi tabude hotone, hakan yasa tai downloading shine zaune a mota yaciro waina yakai baki yay mata hoton yana murmushi yay kyau sosai, typing tashiga yi, "how was it"? Yana shiga yamata reply da "I love everything about this thing" murmushi tayi sosai tace "is call masa" "oh masa, masa that was made with love, my wife cooked it for me" murmushi tayi sosai harda rufe baki saikuma tasakemai reply tace "how did you know that I cooked it"? Ko sec biyu bai daukaba ya aikomata da "your food the special, my heart tells me you cook it" imoji murmushi ta turamai, saikuma yamata reply da "am almost done eating all the masa" zaro ido tayi tace "stop eating much i don't want you to have a pot belly" "from the look of things that's what's about to happen, when you get married to a great cook" murmushi tasakeyi dan she's really enjoying the chat tace "am I a great cook"? "Oh yes u are Jewel, ur hands are bless"


Tabata Maryam tayi ganin lecturer yashigo da sauri tadagokai tana ganin lecturer ta turamai sako. "He's here bye" tana aikamai ta kashe data, tareda maida wayan silent tasaka ajaka suka fara test....


DUK WACCE TAKARANTA BATA BIYABA BAN YAFEBA WLH




Sai wajajen karfe daya lecturer yabarsu kowa yagaji yau asabar amman baibar mutane sun shana abinsu ba, itada Maryam kejerowa suna tafiya ahankali, Maryam tace "waye yakawoki naji yan aji nata magana"? Kallon Maryam tayi saikuma tai murmushi takasa magana, Maryam takama baki tace "iyye soyayya dadi, wanan murmushi haka, I guess shine" gyadamata kai tayi tace "shine yazo jiya ashe saisa Granny takirani nakoma gida" da sauri Maryam ta kanne mata ido tace "how far awajenshi kika kwana ne? Wanan da shine yakawoki school" zaro ido tayi tace "rufamin asiri, kawai saina kwana awajenshi ana zaune lpy" hararanta Maryam tayi tace "tome aciki keba matarshi bace" da sauri tace "tab ni wlh bazan iya kwana awajenshi ba ba'a riga anyi bikinmu ba" murmushi Maryam tayi tace "saidai in ba'a dauraba yanda aka dauran nan yasan kinzama matarshi halak malak kiyi addu'a ma karya dura miki ciki kafin ayi bikin" kaman zatai kuka astorace tace "dana shiga uku, dawani ido zan kalli su Granny da Mum" hararanta Maryam tayi tace "ke wlh yar kauye ce, ni wlh danine ke munyi aurenmu wlh bazan zauna a hostel ba, duk weekend haka zan kira su Granny ince anmana fixing class nanko zantafi wajenshine musha dadi abinmu" hararan Maryam data karashe maganan da dariya tayi tace "ke wlh bakida kunya Maryam" cikeda dariya tace "trust me kema Yoruba demon dinki yakusan cire miki naki, kinkosan yanda mazan yarbawa keson sex kuwa? I pity you if that guy catch you" hararanta tayi tace "wlh ko maganan baitabamin ba, babu abinda yamin banda rike hannu, shibaya cikin sahun yoruba demon babu ruwanshi, am sure sai anyi bikinmu before yamin wani abu" gyaran Murya Maryam tayi irin super story kike fadi wanan, Zara takara watsa mata harara tace "muje hostel kiga sabon system dina irin naki da iPhone 12 ya siyamin" tsalle Maryam tayi cikeda farinciki dan ita yar mai kudice sosai a Kd, tace "muje nasaka miki love movies dazasu wayardake" rike hannu sukayi suka tafi hostel kasan cewa ita Maryam bata salla yasa tana cire kaya tashiga hadamusu abinci, itakuma tawuce bayi tadauro alwala tafito tai salla tana idarwa indomie yayi tare suka zauna sukaci, sanan suka zauna agadon Maryam din tana nunamata yanda ake amfani da MacBook tana turamata films din, tun tana kallo har bacci yay awon gabada ita agadon Maryam din, tsaki Maryam tayi ganin ta bingile ta tashi kawai sabida tai balance ta kwashe system di takaisu gadon Zara, sanan tadawo taja bargonta ta rufamata sabida sanyin ac sanan takoma gadonta itama ta kwanta tana mata sende senden movies kafin daga bisani itama baccin yay awon gaba da ita, basune suka tashiba sai wuraren 6 na yamma Zara ce tafara tashi ganin inda tai bacci da yanda Maryam ta lullubeta yasa tai murmushi tawuce bayi ta dauro alwala tafito tai la'asar sanan tai magrib din da ake kira, kafin ta tashi, bata tada Maryam dinba kawai tawuce kitchen ta shiga dafamusu lafiyayyen abinci, spaghetti da nama, dan tanada soyayyen namam rago, kamshin girki yatada Maryam, juyowa Zara tayi ta kalleta tace "sannu da gajemin gado" jin abinda tafadi yasa Maryam ta ballamata harara dinan irin waye yafara gajewa wani gadonshi, sanan ta tashi tawuce bayi tai wanka tafito tasaka wasu kaya daidai Zara tagama girki, itama wucewa bayin tayi tai wanka sanan tafito ta chanza kaya zuwa normal short gown na zaman gida iya guwiwanta batare datasaka bra ba, sanan tazubo musu abincin Maryam sai santi take tanason girkin Zara sosai, hango wayanta dake kan gadon Maryam na haske yasa ta tashida sauri sai yanzu ma ta tuna da wayan gashi tana silent.




Tana dauka wayan na katsewa, number Tobi ne wanda shida kanshi yay Saving da Tobi, kafin tamayi wani motsi kiranshi yasake shigowa da sauri tai picking takai kunne, ijiyan zuciya taji yasauke da sauri, kafin yay magana tarigashi ahankali tace "am sorry!" Harcikin ranshi yaji dadin yanda tai apologizing wlh, zai kara magana tace "after we came back i forgot to remove the phone daga silent and slept, bai dade dana tashi ba, am sorry kaji, I know you must be worried" kaman zaiyi mata kuka yace "damn! I was so worried, at first nasan bacci ne but danaji har yanzu baki dauka nadamu I tot something happen to you" dan murmushi tayi ahankali, murya chan kasa yace "how are you" ahankali tace "am fine, what about you? Have you eaten"? Murya chan kasa yace "am fine, I've eaten" yanda taji muryanshi yasa duksaitaji tadamu sosai, filo tajawo ta kwanta ahankali tareda juyama Maryam baya tana kallon bango, murya chan ciki yanda duk nacin mutum bazaiji metake cewaba tace "what's wrong with you....." yanda tai magana yasa shima yakasa holding kanshi back, ahankali cikeda shagwaba yace "I was so worried, shine duk yasa nadamu, I tot something happen to you" dan murmushi tayi tanajin wani irin sonshi aranta tace "stop being worried okay, your wife is very fine, when you are my husband what do you think can even happen to me, I have this strong Man, my footballer besides me" shiru yayi yanajin yanda take koromai magana da idan yana gabanta batamai haka, murya chan kasa yace "do you love me Zaraa"? Shiru tayi har zuciyanta taji maganan saikuma ta lumshe idanunta ahankali tana karajan wani filo tarungume cikin wani irin cool, calm, sex, yet captivating voice tace "oh yes!" Saikuma tai shiru kafin ahankali tace "I love you Prince OluwaTobi Tajudeen Adewale!" Saikuma takarayin shiru, kafin ahankali tace "I love you with everything I have in me, I love you with my heart and soul" saiga hawaye taji yazubo mata maganganune sosai fal aranta batasan menene ba kawai samin kanta tayi tafara koromai magana, cikin wata yar murya tace "I thought I've lost you, that year I spent without you was like hell, everyday I wake up and sleep with the hope that I will see you the day or next, despite all the obstacles that surround wajenka but kullum jinake da rayuwa anan bana ganinka gwara a inda kake koda kasheni za'ayi" tasakeyin shiru tanajan hanci kadan sabida kukan datakeji, ahankali tace "I never knew I love you that much, I didn't even know what love is, I don't even know the affection I have towards u were all love saida na shigo school and meet so many people I know begin to understand what love and life is, you are my world OluwaTobi, you are my hero, you are my everything, thank u......" kasa maganan tayi saikawai tafashe da kuka sosai, murya chan kasa yace "shiiiiiiii" dan rage sautin kukan tayi, saikuma chan yace "where is your hijab"? Ahankali tace "kan prayer mat" murya chan kasa yace "okay just pick it, put it on and come outside the hostel" goge fuskanta tayi tass sanan ta tashi ijiye wayan tayi ta tsugunna tadauki hijabi tasaka sanan takalli Maryam ganin tanakan gadonta tana kallon film abinta ga earpiece akunnenta yasa tawuce tafita, ita duk atunaninta magana zai mata da bayason wani yajisu saisa yace tafito waje, tana fitowa wajen hostel dinsu taganshi shikdai jingine da motarshi yana sanye da sweatpants ash color, dawata riga mai v-neck ash color, ya jingina da bakar motarshi tinted yasa hannu daya a aljuhun wandonshi dayan hannun kuma yana rikeda wayan dake kunnenshi yanajin footstep dinta tana fitowa.


TALK TO ME DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK https://wa.me/+2347012181461




Turus ta tsaya tana kallonshi so ashe all this maganganun yana gaban hostel dinsu dama, murmushi yayi yajanye wayan daga kunnenshi sanan yabude mata bayan motan ahankali yana kallonta alamun tazo, itama gently tazame wayan daga kunnenta tataho ahankali tana tafiya harta karaso tahau tashiga sanan yamaida motan yarufe, sanan yazagaya ya shiga bayan, wanan karan direba kadaine awajen, magana yama direban da French taga direban yatada mota sun fara tafiya shikuma gently yay grabbing hannunta yahadesu yanajin yanda hannun yay zufa, saida direban yakai gaban wani abandon class dababu kowa awajen sanan babu kowa kuma sanan ya katse motan yabude kofa yafita tareda rufomusu kofa. Kaman jira yake wani irin fizgota jikinshi yayi da sauri tafada kanshi tana numfashi dasauri dasauri tana kallonshi ta duhu kaman yanda yake kallonta ta duhu shima, dudda babu haske amman saida taga chanzawan launin kalan idanunshi, hannunshi yakai yadaura kan fuskanta yay cupping sanan yakai forehead dinshi yadaura kan nata tanajin wani hadaden kamshi dayakeyi dayake sa takeji kaman tacinyeshi, breath dinshi na kamshin mint, sosai faduwa gabanta yashigayi hakan yasa lips dinta narawa sosai har lokacin suna yanda suke tace "what do you want to do to me"? Cikin wata irin shakakkiyar murya chan kasa yace "kiss! I want to kiss you Zara" dasauri tawaniyi baya zata zare kanta fizgota yayi baiyi wata wataba yahade bakinshi da nata dasauri yana wani irin nishi yana sauke tagwayen ijiyan zuciya kaman wanda yasami abinci bayan long world War, yanda jikinta kerawa this time yasa ta datse hakoranta gam taki bashi access to her mouth lips dinta kawai yakeja yake shansu kaman zai tsinka matasu, yana kokarin tusa tongue dinshi into her mouth taki bari, tsagaita kissing din yayi yacire kanshi daga nata yadan saketa zata koma baya kenan yadawi daga hijabinta ya shige yana jawota kanshi yakai bakinshi kan wuyanta yashiga raining kiss all over the place yana wasu maganganu da bata gane maiyake cewa sai kalma daya kawai dataji tagane shine. "you smell nice Zara, oh Gosh" wani irin dage hijabin nata sama yayi itama kanta ya shigo ciki tana kokarin kwace kanta yariketa gam ko motsi bata iyayi, yanda yakesha mata wuya yasa taji kaman tanajin fitsari hannayenshi daya riketa dasu gamgam taji yasaki yakai bayanta yana shafawa kaman mai neman abu yana mata raining kisses har lokacin, ko kadan bata ankaraba taji yawani irin damko boobs dinta da mugun karfi saikuma yasaki wani irin abu kaman kuka yana maganganu. "I love this so much Zara, Zara I love your boobs, I love big boobs, ohhh shittt Zara I love the way you are not wearing bra" yanda yake matse mata boobs yasa taji kaman fitsarinma yazubo hankalinta ma yatashi, hannunta takai ta ture nashi da karfi tareda kabar da hijabin dake kansu yake neman hanata numfashi sanan ta matsa bayada sauri takai duka hannayenta tai crossing nasu a kirji har lokacin ko'ina na jikinta narawa kanta akasa har lokacin, kife kanshi yayi ajikin kujera jikinshi nawani irin mahaukacin rawa kaman mazari trying to control kanshi ayanda yakejin nan yabiyema kanshi he will have this girl awajen nan which is not nice, shi kanshi baitaba sanin haka akeji idan antaba mace ba saiyau, he's crazy about Zara, Omg! Yafadi ahankali, dan hannunshi rawa suke still he just want to grab

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login