Showing 135001 words to 138000 words out of 150358 words
Chapter 46 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt
yarufe yashigo ciki yana kallonta kaman yanda take kallonshi, kawai gani yayi ta tashi da sauri tafada jikinshi ta rungumeshi kankam, ita kanta batasan mesa tai hakan ba but wani irin shaukin sonshi takeji aranta, shafa bayanta yayi ahankali yana murmushi, murya chan kasa yace "I love you too Zara, My Jewel" murmushi tayi sosai sanan tadandago kanta takalleshi, dagamata gira daya yayi yace "yes! I know you love me, and I love you more and more Zara, if anything should happen to you I will die wallahi" murmushi tasakeyi, saikuma takai hannunta tashafa kwantaccen sajenshi tace "I love you Aremo OluwaTobi Tajudeen Adewale" hannunshi dababu komi shima yakai yashafa lips dinta yace "and I love you Queen Fatima Zara Muhammad" murmushi tayi tana kallonshi har lokacin tace "my heart will forever beat for you" ahankali shima yace "my heart, my soul, my everything will forever beat for only you Zara Muhammad" ahankali tace "I promise to love you, to love you, and too love you unconditionally OluwaTobi" ahankali yace "I promise to love you, and to love you, and too love you regardless of anything and everything Fatima Zara" hawaye taji yazubo mata, dan lumshe ido tayi sanan tabudesu bataso tai kuka sanan ahankali tace "you are My Only Father and Only Mother, you took care of me before anyone else's, and I promise to stand by you, support you and care for you through thick and thin OluwaTobi" yana kallonta shima at this point idanunshi sun soma chanza launi yace "I promise to always be your everything till infinity and beyond Zara Muhammad" kai dayan hannunshi tayi kan sajenshi tadan jawo kanshi gently hakan yasa shima yadan duko dan yadan mata tsayi dudda bawani sosai ba, gently tana kallon idanunshi sanan tasauke idanunta akan lips dinshi dakeda dan kauri gasu so pinkish irin lips din namiji, gently tadaura bakinta akan nashi, she just feels her husband Tobi deserves this as a token na appreciation of abinda yamata, shigar da lips din tayi cikin bakinta tashiga kissing nashi wani irin sensual kissing dayasa yaji yana neman yafadi da sauri yazube abakin gado yasakan mata kanshi, kiss tamai for about 2min that he can call the best kiss of his life sanan tajanye fuskarta daga nashi tawani noke fuskan akirjinshi tanadan murmushi dakeda small sound, murmushi yayi yace "you just kissed i should be the one to be shy, but you are the one that is shy" dariya tayi tadan bugi kirjinshi asagwabe tace "stopppp" okay! Yafadi yana jawo ledan, yace "I got something for you look" yay maganan yana saka hannunshi cikin kwalin yadauko wani box dataga anrubuta Rolex ajiki, sanan yabude wani mad Rolex watch ne na mace, kobaa fadimata ba tasan this is a millions watch, da sauri takalleshi, murmushi yamata yace "this is your gift, you feed me boob, and you feed me a little p*syy" daukekai tayi da sauri tana turo baki, dan dariya yayi yana kallon bakinta, saikuma yakama hannunta yasaka mata agogon kaman ya aunata yabalain yima hannunta kyau, gashinan kalan gold, dayan hannunta takai ta shafa agogon sanan takalleshi tace "thank you Sir" gyadamata kai yayi, yace "no I should thank you for marrying me" yatashi tsaye tareda juyamata baya yace "baaabu let's go to the cinema" kallonshi tayi tadan ware ido, baya yanuna mata yace "hau" ahankali tatashi kan gadon sanan tazo tahau yadagata yace "are you sure u even eat? U are so light Zara" cixan bayan wuyanshi tayi da sauri ya tsaya yace "auuuch" yay kaman xai xubarda ita ta kurma uban ihu ta kankameshi tace "sorry" kwafa yayi ashagwabe yace "if you do it again, I will throw you away" dan dariya tayi tai lamo abayanshi hannayenta nakan kirjinshi tanadan shafawa bada manufa ba amman ina shi yana tabashi, tun kafin su sauka daga staircase din take kallon falon ganin kujerun dasuka zauna akai dazun nan yachanza yakoma kaman gado, dakin yay wani irin duhu kaman tsakar dare, sai tv dataga yakara girma ga film y kunna but yay pursing dan baya aiki, saikuma katon bowl na popcorn data gani abangare daya na gadon, zuwa yayi kafin ya kwantar da ita yasauketa akasa sanan yakai hannunshi kan kasan riganta zai tattare sama da sauri ta kalleshi tanadan zaro ido, ahankali yace "plsss wife" yana maganan yacire rigan yarage daga ita sai bikini pant da bra din jikinta dasuka mata wani mahaukacin kyau kaman wata model, bintada kallo yayi saikawai yadaure, tana tsaye agabanshi shima yacire riganshi ya yar, yaduka yacire wandon jikinshi da sauri ta daukekai jikinta yafar rawa, yarage dagashi sai boxer, ga mamakinta daukanta taga yayi sukahau gadon kujeran dataji da shegen taushi, kwanciya yayi yadaura kanshi kan filon wajen zuwa comfort din dayakeso sanan yadaura ta akanshi batai wani musuba tai lamo ajikinshi, clean bargon wajen yajawo ya warware yarufa musu sabida sanyin ac dake falon, sanan yadau removed hannun damanshi yasaka play aka fara film din dayan hannunshi kuma na shafa saman butt dinta that's very soft, and tender.
Gyara kwanciya tayi ajikinshi danji tayi yamafi gado dadi uta bata taba sanin haka soyayya yakeda dadi ba, har kasan ranta takeji kaman kar azo arabasu suyi rayuwansu haka har karshen duniya, tanajinshi yana shafa mata bombom amman bata hanashi ba saima dadin dayake mata.
Kasa daurewa yayi yanda yakejin all her boobs akirjinshi, nipples dintane kawai dan rigan yarufe, ahankali yadaura hannunshi kan bayanta yashiga kwance igiyan bra, da sauri tadago kanta takalleshi wani yaushe yamata da fuska yace "please Jewel" maida kanta tayi ta kwanta yakarasa cirewa sanan yadan dagota yaja bra din yacire yayar sanan yamaidata kan jikinshi yana wani irin sauke ijiyan zuciya ahankali. "Hmmmmm" ahankali yakai hannunshi yadan dagota ya jirkitarda ita yakai hannunshi yakama boobs din atare dagashi har ita suka sauke ijiyan zuciya, murya chan ciki yace "I want to suck Zara" make kafada tayi ahankali, kaman zata fashemai da kuka tace "its painful" murya chan kasa yace "I promise to be gently on it this time" shiru tamai hakan yasa gently yakai bakinshi yadaura akai yashiga sha, tanaji tana gani haka suke kallon nan yanasha mata boobs ita dadin ma bacci yasata tayi bama kallon ba hakan yasa ya kwantarda ita, yacigaba dasha son ranshi.
Saida aka kira Magrib yatadata yakaita sukai sallan magrib tare sanan suka fito abincin data gani kala kala lafiyayyu a dinning yasa ta kalleshi, murmushi yamata ganin abinda ta kalla yace "I ordered the food daga GOLDEN TASTE KITCHEN, abincin su kadai nake iyaci danazo Abuja, ba restaurant bane daga gida take abincinta, ga dadi, and she's very clean, Dad yamin recommending nata, inhar yana Abuja itace ma mishi abinci, the woman is good, girkin hadaddun mata take bana yaraba, Instagram handle dinta is GOLDENTASTE FOODSTUFFS" Guys check my Yaya out fa, tana girke girke, harda frozen foods tana saidawa, da juice, da local foods irinsu dambu and the rest, zaku iya dubasu a Instagram for more details.
Hannunta yarike yace "let's go lemme feed you" kujera yaja yazauanr da ita, tazauna ahankali tana kallonshi, ganin yanda take kallonshi yasa yace "u are not leaving me here today, we are sleeping together" turo baki tayi yazuba musu abincin a one plate da two spoons sanan suka faraci yana feeding nata tana feeding nashi, sukaji wayanshi yafara ringing dake kan gadon kujeran dasuka tashi akai, cigaba da feeding nata abincin yayi batare daya damu daya dauki wayan ba, ahankali tace "should I get the phone for you" girgiza matakai yayi yatashi ahankali yawuce yadauko wayan ya manna a kunne yadawo yazauna, ahankali yace "Dad" cikeda jin dadi Baban yace "ahhh lallai soyayya tama dana dadi, kace karmu dameka dukmun hakura da kewanka bamu damekaba yanzu kuma danna kasa hakuri nakira shine akemin magana akumbure" dan murmushi yayi tareda shafa kanshi, Dad yace "so how is your wife" kallon Zara yayi da takai spoon din rice dan karamin bakinta yace "she's fine Dad" Dad yace "thats nice, sorry I know u didn't plan on coming back to lag now but u have to son" kaman xaiyi kuka yace "Dad why now" baki Zara tasaki tana kallonshi sangartama yama Tobi nan yawa wlh, turo mata baki itama yayi ganin ita yake kallo hakan yasa ta daukekai da sauri tana dan murmushi.
Anatse Dad yace "listen to me son" yadanshi shiru sanan yace "OluwaTobi! Kadaisan yanzu u are not more that small child my last born ko, kasan yanzu u are married, you have a family of your own now, you have a wife to take care of, very soon kuma yara zasu fara zuwako" dan murmushi yayi yakalli Zara dake cin abinci yace "my beautiful children from Zara" dasauri tazaro ido takallai, cire wayan yayi daga kunnenshi yakalleta yace "I will get u pregnant very soon Zara" yay maganan yana mata murmushin mugunta yana maida wayan kunnenshi yace "yes Dad" fess Babanshi yaji meya fadi, amman saiyay kaman baijiba yace "some investors zasuzo kampaninka, nidai babu abinda ya shafeni da company naka, dan haka bazam maka komiba, gobe kashirya dasafe kadawo ka tarbesu kuyi meeting start growing your company, take charge, this is your own personal company not the family company, this company nakane da family ka, dan haka be serious, kazo kuyi striking deal, idan kuka gama u can go back to Abuja anytime u pleases she's your wife zaka iya zuwa koda yaushe ka ganta I will never stop you kanajina ko" ahankali badan ranshi yasoba, yace "okay Dad" kawai dai shima dudda yanada morethan enough kudi, but kawai yanaso yadingajin maganan Dad ne yanzu sabida yamishi komi tunda ya auramai Zara, anatse Dad yace "take care of yourself and take care of your wife very well, kataso kaga yanda nakeson mahaifiyarku nake kulada ita, kome takeso ina bata, the key to long and happy marriage shine unconditional love and support, dan haka karnaji ka tauye yarinyar nan da anything" murmushi yayi yana kallon Zara dakeshan ruwa yace "I promise Dad I will give Zara my best" "good Son, take care, May Allah bless you, gud night" "gud night Dad" yafadi ahankali sanan yacire wayan daga kunnenshi, ya kalleta daidai ta ijiye cup din ruwan, ta murgudamai baki sanan ta tashi zata wuce, hannunta yakama ya fizgota yace "come here" ihu tayi ta fizge tagudu yabiyota shima da gudu ta kwashe da dariya suka shiga zagaye falon da gadon kafin daga karshe ya rutsata ta hanyar tadiyeta tafadi agadon tana dariya sosai ya kwanto ajikinta yace "who did I catch" darya tayi daya bayyana white cute teeth dinta da dimples dinta tace "sorry plsss" kai fuskarshi yayi saitin bakinshi kafin ahankali yahade bakinshi da nata yashiga kissing dinta tana maidamai da martani, jin ankira isha'i yasaki bakin, tace "go and pray at the mosque" gyadamata kai yayi yasauka yawuce kofa yafita, dinning tawuce ta kalli wayanshi dataga yana haske, sai bata tababa tahada komi takai kitchen sanan tawuce sama, wanka tayi da kyau tana tunanin all what happen today.
_NAFJAN COLLECTION_
_Nafjan Collection business ne na shahararriyan CEO dinan wato Nafisa, wacce ta kware akan sana'oi kala kala._
_Tana saida kowani kalan kaya dakuka sani, Riga, wando, lace, shadda, atampa, takalma, na maza, na mata, na yara, na manya, sneakers, cambas, sandals, flat shoe duka, handbags, bagpack, akwatuna, dogayen riguna, agoguna, tana shigo da hadaddun kayan daki daga kasan waje, kayanta arahansu zaisa kama rufe baki, dan tuntubarta ko magana da ita directly zaku iya saminta awanan number wayan 08160472711, kowani kalan abu kuke nema kawai ku danna mata kira dan tambayanta kuji kotana dashi kobatada shi_
_Dankuma magana da ita directly a watsapp zaku iya samunta ta hanyar danna wanan link din.👇_
https://wa.me/+2348160472711
_danyinYo sarin kaya awajenta da sallan nan, just chat her up_ https://wa.me/+2348160472711
7️⃣5️⃣ & 7️⃣6️⃣
Saida tafito ta shiga closet dinshi, cikin bra din da lingerie daya saimata tadauki wani mai kyau pink tasaka, daya kaimata cinya yanada spaghetti hand, gaban rigan transparent lace ne, sanan ta gyara gashinta ta tattare tadaure, sanan taje wajen turarukan shi wani wanda taga shibaima budeba tadauka tabude ta feffesa yanada wani irin hadadden kamshi sanan kuma tafito tadau hijabinta tasaka tai sallan isha'i gabanta nadan faduwa tana addu'a Allah yasa karya mata wani abu this night dinnan, tashi tayi tacire hijabin ta linke ta ijiye bayan ta nafila sanan ta kwanta kan gado tareda lullube kanta da bargon gadon tana sauke ijiyan zuciya tadauki wayanta dakenan bedroom din ta kunna data, a group dinsu na ajine kawai taga anyi unnecessary magana, jin alamun tafiya yasa da sauri ta katse wayan ta ijiye ta lumshe idanunta kaman tai bacci dan bataso yamata komi.
Yana shigowa dakin yaganta, dan murmushi kawai yayi yawuce bedroom yaje yasake wanka, shi karan kanshi baiso yamata komi now, dan gobe zai koma Lagos, nobody will take care of her, ayanda yaji this damn tight when he was giving her head.
Lafiyayyen wanka yayi yafito daure da karamin bathrobe yashiga closet, shiryawa yayi cikin wani mad pant na maza, sexy pant, fari, sanan ya feffesa turarukanshi yakashe wutan closet din yafito yanajin wani irin dadi yanda takawomai kanta bedroom tun yanzu, which is just 9 nadare, kashe wutan bedroom din yayi sanan yazo ya kwanta kan gadon yaja bargo yarufama kanshi yakawo kanshi ta saitin kanta ya kwanta akan gefen fuskanta yana kiran sunanta ahankali. "Zara, Zara!" Kaman bazata amsaba saikuma tace "uhmmm" wani kalan shegen kiss yasakin mata a wuya sanan yajuyo da ita yace "lets talk, open your eyes" ahankali tabude idanunta kadan ta kalleshi, duko da kanshi yayi yamata kiss akumatu sanan yamaida kanshi inda yake yakama hannunta yarike yace "I will be traveling tomorrow in the morning zan koma Lagos, what and what do you need"? Shiru tayi hakanan saitaji bataji dadin yanda zai komaba, hakan yasa tajasa magana tai shiru tai tsit, koya lurane oho murya chan kasa yace "you don't want me to go"? Samin kanta tayida gyadamai kai ahankali, dan jim yayi shima saikuma yajawota tazo kusada shi sosai ta yanda sunajin numfashin juna yace "I promise once nagama abinda zanyi zan dawo okay" gyadamaikai tayi ahankali, saikuma hawaye sharrrrr, da sauri yadaura forehead dinshi kan nata yace "hey! Don't cry!" Gyadamai kai tayi, yakai hannunshi ya sharce hawayen yace "what do you need before I go"? Ahankali tace "nothing" murya chan kasa yace "you have foodstuff in the hostel"? Gyadamai kai tayi, gyadamata kai yayi yace "still i will give you money to hold, for your project spendings and the rest, I will also collect your account number okay" gyadamai kai tayi ahankali, saikuma a shige jikinshi tarungumeshi, sosai yaji jikinshi yay sanyi Zara nasonshi fa bakadan ba kawai nata kalan love din is so cool, shikuma his own kinda love is hot, ahankali yacirota daga jikinshi yashiga kissing nata, wani irin dirty romance yamata da saida yasa takusan shidewa wlh, still yauma yana fara mata head tasake fest squirting, haka yasa itama tabashi head hartayi tagaji yaki Cumming yarasa mesa baida saurin kawowa, ahaka da kyar yasamu yay bacci bayan yasak boobs dinta abakinshi.
Koda gari yawaye saida yasake mata morning dose na romance sanan yadaukota a mota before 8 yamaido da ita hostel bayan yabata kudi yan wrap na 1k, tacemai yamata yawa yarage but yaki, dazasu rabu da kuka tafita daga motan, tarasa mesa batason yatafi, batason abinda zai rabata dashi yadade xaune motan sanan ya iya tadawa yatafi danya shirya.
Haka rayuwa tacigaba da tafiya, ganin tunanin Tobi na neman hanata karatu yasa ta daure d kyar, takasa manta abubuwan daya mata, abu kadan tajike idan tatuna shi, kuma kullum suna makale awaya barinma da night dan lokacin yadawo daga aiki dan yanzu yadawo so serious da work baya wasa.
duk weekend tana zuwa gida, tadage da karatu, ga project, ga tests dasuke yi, kuma Alhamdulillah Allah na taimakonta, project dinma takusan gamawa, dan chapter 4 da 5 yarage mata, wasa wasa har anyi 3weeks Tobi bai dawoba.
_KANO_
Da Baba ya isa kano, Mama ta tsareshi da tambaya kan inayaje, dan daga fita zuwa masallaci sallan jumma'a bataganshi ba kuma sai ranan lahadi hankalinta yatashi ainun gashi wayanshi bayashiga akashe dan baida chaji, dan anyi kwana biyu ba'a basu wutaba sabida ruwan saman da akayi poll din anguwansu yafadi akasa sunajira nepa suzo su gyara musu.
Bai iyamata karya, haka yakoro mata labari daga A zuwa Z batare daya boyemata komiba, da yanda yaga Zara ta chanza takara girma wai ance tana school, yanzu dai an daura auren sai nanda wata biyar tagama school akara wata daya akai na shidda kenan wanda za'ayi shirye shirye da shi sanan azo ahada gangariyan biki tass yajuye mata maganan komi daidai da alifun bai boyeba har sadakinta miliyan goma saida yafadima Mama.
Ihu Mama tayi ihun mugun bakin ciki saikuma ta tashi tace "wanan wulakantacciyar yarinyar, mara galihu shine tasamu miji agidan sarautan da mukai biyan bashi da ita, ina!! Wanan mai bakin jinin da bakin hali wanda mutane suka tsana ne tasami miji haka ina!" Saiga hawaye, tunda take bata tabajin bakin ciki tsantsa, da dana sani irin naranan ba! Wlh da ace tasani dabama ta zuga Baba anyi biyan bashi da itaba, da batayi sanadin barinta gidan nanba, inda ace tananan ai wlh mutum haka bai isa ya aureta ba, data maida ita kaskantacciya wulakantatta, wacce mutane zasu gani su tofarda yawu, Abidan ta ne deserves a prince as husband! Wayyo Allah na, tafashe da kuka, da sauri Baba yazo ya tsugunna kusada ita yana shafata yace "yakuri Ruka, maganan dana fadamiki ne tabata miki rai kiyakuri" wani irin tureshi tayi kaman mahaukaciya tace "saken! Inbakai jalihi bane mesa dakaga za'a daira auren kace baka yardaba kai sokoko kana kallo aka daura mata aure" shikeda damuwa Baba yace "kefa kikace indinga cewa ba y'ata bace, babu hannuna a lamarinta laifin mekuma nayi anan" yay maganan gwanin ban tausayi, wani irin kallon takaici tamai sanan tace "kalleni nan, wlh wlh wanan alkawarina ne yarka Fatima bazata taba ganin hasken rayuwa ba, bazantaba bari tasan farinciki ko kwanciyan hankaliba,