Showing 87001 words to 90000 words out of 150358 words

Chapter 30 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt

M Shakur   

07 Jan 2025

15404

zuwa da sauri Ayoka tayi ta tsaya agabanshi tai pointing kofa tace "who is that girl Boyfriend" murya chan kasa yace "she works for me" "wani irin she works for you bayan kasan sharadin gidanmu, did Dad and Mum knows about this"? Girgiza matakai yayi ahankali yace "and I want you to keep it as our secret pls Ayoka" wani dan dariyan rainin wayo tayi tace "you must be joking ko Tobi, kasan irin trouble din dazaka shiga kuwa, yanzun nan zam tafi naje nafadama Dad kafin kasaka kanka a matsala" tajuya zata fita, wani irin fizgota yayi tajuyo tareda fadowa jikinshi harsaida ta tsorata, fuskanta yakama yarike yana wani irin kallonta babu alamun wasa a idanunshi kafin ahankali yadaura bakinshi kan nata yafara kissing nata bawai dan yanaso ba but this is the only way yasan he can keep this stupid girl shot, wani irin ijiyan zuciya ta sauke ta shiga maidamai da martani tana kara shigewa jikinshi kaman zata sume sabida dadi, he kissed her for about 3min sanan yacire bakinshi daga nata yana mata wani irin kallo yace "don't tell anyone about that girl understood" gyadamai kai tayi idanunta sun kankance sosai tana kara shigewa jikinshi tace "okay baby, but who is she" anatse yafadi mata komi akanta har zuwa account number data bashi jiya sanan yace "am just keeping her here for the mean time kafin nasamu yanda zanyi da ita, she's too small to be left in the street alone" gyadamai kai tayi cikeda gamsuwa batare data kawo komi a rantaba, dan a al'adansu yarinya kaman Zara bamata isa fara soyayya ba ballema hartai aure, batai tunanin komiba, murya chan kasa tana sake shigewa kirjinshi tace "but the girl is very cute, how old is she" dan yatsine fuska yayi yace "I don't know but I think your Dad said she's 19" gyadamai kai tayi tace "just think of something before anyone yasan da ita, idan Dami taganta ai mun shiga uku" gyadamata kai yayi kawai batare daya kalli fuskanta ba, sake kai bakinta tayi kan nashi tai kissing sanan ahankali tace "let's have sex Boyfriend" ahankali yace "you know I don't fancy that I can't have pre-marital sex" kaman zatai kuka tace "but ai we will get married eventually, gashinan already we are acting kaman couples din, jibidai yanda I understand you nake rufamaka asiri mu ijiye yarinyar nan, I even went to Dads room and steal account number for you kasan idan aka kamamu irin fushin daza'ayi damu kuwa" tashi yayi yace "that's why I agree to be your boyfriend, lemme shower" dasauri ta tashi tarikeshi tabaya tace "gaskiya we are going out tonight all of us to have fun, including this girl let's show her lagos, let's go to club" wani kallo yamata yace "I can't take a small girl like that to club, excuse me" yawuce yafita daga closet din yashiga bathroom dan showering.
Wani irin murmushi tayi takai hannunta kan lips dinta ta taba tana washe baki Tobi actually kissed her for about 3min, wlh thats the best 3min of her life Omg, murmushi tasakeyi tace "indai all he needs support ne dazaisa yasota more, she will support him, together zasu helping this small innocent girl, barima taje taganta.






Tana tunani haka ta ijiye jakanta a dakin tafito, bude dakin satai suspecting nanne zai sata, aikuwa tana budewa taga Zara zaune akasan carpet ta makale jikin gado danhar lokacin gabanta faduwa yake ganin wata taganta dabatasan kowaye ba, tanajin anbude kofa ta dagokanta da sauri, ganin yanda tayi yasa Ayoka tai murmushi tace "hey beautiful girl don't be scared, I am Ayoka Tobi's wife to be, ina gama service zamuyi aure, so don't worry okay together we will protect you" gyadamata kai Fatima tayi ahankali ta saukar da kanta kasa, karasowa cikin dakin tayi har lokacin tana sanye da hill dinta tanemi kan gado tazauna kusada Fatima dake kasa takai hannunta takama kitsonta tace "wow is this your hair" gyadamata kai Fatima tayi, Ayoka tace "kinada gashi sosai, what's your name"? Ahankali tace "Zara" dan murmushi Ayoka tayi tace "bantabajin sunan ba, but anyways my name is Mutuma'inna Ayoka Olusuyi, but everyone calls me with my yoruba's name Ayoka, so u can also call me Anty Ayoka, 30yrs old, i read pharmacy a UK Tobi kuma yay accounting a Austria shiya rigani makaranta dudda we are mate har service ma yayi yay master at 27, so am a pharmacist karatuna was slow sabida bana wani karatu sosai so I was having issues saidai yanzu Allah yayi gashi nagama and am serving, my hubby is dancing, bana girki bana wanki, mu yaran family mu basa aiki sanan duk abinda mukaga dama mukeyi iyayen mu na son sonmu sosai, yanzu ma they're so excited about soyayyan mu da Tobi they can't wait to get us marri......" shiru tayi bata karasa maganganun ba jin anbude kofan da sauri tasaga kai ganin Tobi ne yayi wanka yasa kananun kaya 3quater da white t-shirt yasa tace "baby join us, inata fira da yarinyar nan" dauke kai yayi daga kallonta ya kalli Zara da kanta ke kasa yace "go to the kitchen kiyi girki, Ayoka let's go" ahankali ta tashi kaman yanda ya umurceta kanta akasa tazo tabi ta gefenshi ta wuce tasauka kasa ahankali, sanan Ayoka ta taso tace "baby this girl is beautiful wallahi" batare daya kalleta ba yace "let's go downstairs" binshi tayi tana surutu tace "but dakace taje tai girki how can this small girl cook" batare daya kalleta yace "that's our different" zama yayi akan kujera yadauki remote itakuma tazo ta kwanta akan kafarshi batare tace "nagaji wlh" baice mata komiba yashiga kokarin kunna musu kallo, aka danna door bell, saida yafara kallon hanyar kitchen sanan yabada izinin ashigo Mum ce ta aikomusu da breakfast har daki sabida taga Ayoka tazo, murmushi Ayoka tayi tace "wlh Mum na sona" suka cigaba da kallo batare dasunbi takan abincin ba.






Bude fridge dinshi tayi ganin babu kayan abincin dabaida shi, yasa kawai ta dauko wake ta wanke tai blending a blender sanan taciro kwai da kifayen datai boilding tashiga hada wani gangariyan alale itafa arayuwanta saidai in bataga ingredients ba saikuma in an hanata girkin amman idan tasami kitchen dakomi tanason ta gwada kome tagani, sanan tashiga yin kidney da gizzard souce nacin alalen dake kan wuta, kafin tabarshi shima tashiga hada fruits juice, pineapple kadai tagani a fridge din da wani katoton paw paw, hakan yasa ta free tanika ta tace tajuye a jug sanan tasaka a fridge sabida yay sanyi, takoma gaban gas din tacigaba da girkin.




Ayoka na kwance kan cinyanshi suna kallo sai hadiye yawu take tace "wai abincin yarinyar nanne ke neman kasheni da kamshi haka boyfriend"? Ko kallonta baiyiba yacigaba da kallonshi hakan yasa itama tai shiru tareda tabe maki tace "miskili kawai".


Fara zuba nasu tayi awani plate bayan ta ciccire daga leda tasa musu guda five, sanan tazuba musu sos din dayawa a gefe, yay wani irin kyau presentation din sanan tadaura a tray, tadauko fork guda biyu ta ijiye a gefe sanan itama tasaka ma kanta guda daya da source da fork, sanan tawuce fridge dan taciro juice din, bude fridge din tayi tadauko juice din da hannu daya gabaki daya ta manta da dayan hannunta da yatsunta dake kan bakin fridge din kawai ta sauke marfin yawani irin datse hannunta, ihu ta tsandara sosai.......


Yana zaune akujera ya kishingida ya daura kafafunshi kan center table Ayoka tao filo da cinyanshi yaji wani irin ihun Fatima a kitchen, dawani irin sauri ya sauke kafafunshi sanan yature kan Ayoka yatashi da sauri yay kitchen itama Ayoka tabishi da sauri, bude kofan yayi ya shiga yana kallonta ganinta zaune ta jingina da fridge ga jug din juice a gefenta a ijiye tana yarfe hannunta na haggu tana share hawayen dakebin fuskanta da hannun dama, da sauri yakarasa inda take ya tsugunna daidai Ayoka itama ta shigo ta tsaya daga tabakin kofa, hannun datake yarfewa ya karbe yana kallo da sauri ganin yanda yatsunta uku sukai jajir, ahankali yace "what happen" kasa magana tayi sabida kuka tanunamai fridge tana kallon hannun daya rike yana kallonta, hakan yasa ahankali yace "ya datse ki"? Gyadamai kai tayi ahankali batare datai magana ba wasu hawayen nasake rolling down her chick, dayan hannunshi yakai kan fuskarta ya sharce hawayen murya chan kasa yace "sorry" sake gyadamai kai tayi ahankali sanan yatashi taredasa hannunshi yatadata tsaye sanan yajata zuwa bakin tap yabude pampon yatara hannun akarkashin ruwan yajuyo ya kalli fuskanta yanda take kallon hannun tai wani iri da baki irin na wanda yayi kuka dinan, sanan ya kashe tap din yakamo hannunta yasaka cikin nashi yadan matse haka kuma kawai saitaji yarage zafin, sakin hannun yayi yace "where is your food"? Nunamai dan karamin bowl dinta data saka nata guda daya tayi da sos, yace "this all u are eating"? Gyadamai kai tayi har lokacin, barinta yayi awajen yadauko tray yadaura plate din nata sanan ya kalli jug din yace "is that the juice you made"? Sake gyadamai kai tayi, daukan jug din yayi sanan yadauki wani glass cup yazuba yacika fam sanan yadaura akan tray din yadauki tray din da hannu yace "let's go" yawuce tabishi abaya, matsa musu Ayoka dake kofa yayi yawuce da ita sama tajuyo tabisu da kallo tanajin wani iri sosai aranta, Tobi has never cared for her like this, bama ta taba sanin he's dis caring ba, Tobi dakeda halin I don't care, saikuma ta kawarda tunanin tace "common Ayoka you are over exaggerating, me Tobi zaiyi da this girl, how can he date yarinyar dabama tayi girma ba, common get your fats right, and take this impossible thought daga mind dinki" saida tagama maganan sanan tai wani murmushi tashiga kitchen din tai wajen tray alalensu dayay mata kyau sosai a ido, ta tabe baki tace "how comes this small girl can cook, let's have a test" abin nama bata dariya ace wai yar karaman yarinyar nanne ta iya girki haka, spoon ta dauka tadan gutsiri kadan ta debi sos din takai bakinta da sauri tasake kallon abincin saikuma tahadiye tace "Oh my God, what da.....f**..." motsin dataji yasa tajuyo Tobi tagani tsaye hakan yasa dasauri tasake gutsuro wani a spoon tasamai source din tace "Baby come and taste this moi moi kaji nasan bakason alale amman give it a try, oh my God" bata jira maganan shiba tasamai abaki ahankali yake taunawa yanda ya natsu yanaci yasa tagane yamai dadi dasauri tajuya ta kinkimo tray tadauki juice din ta daura akai tace "we are having this as our breakfast" tawuce sh tai falo shima yabiyota abaya, tare suka cinye alale biyar dinan tass, hakama juice din, abincin yamusu dadi sosai.




Haka suka zauna har azahar tashi yayi yace "let's go and pray Ayoka" daure fuska tayi tace "ni wlh nagaji bacci nakeji, barima naje na kwanta a dakin ka, idan na tashi da daddare saimu fita" wuceshi tayi tai sama ta shige dakinshi hakan yasama yafasa sallan adaki yawuce yafita yatafi masallacin su yay salla sanan yafito, ganin baiga Mamanshi ba yasa yawuce flat dinsu, budemai kofa akayi yashiga Mum na zaune tana tsefema Dami kai, Dami na ganinshi tace "here comes your lover boy Mum, tun safe bai tuna dakeba sai yanzu" dan murmushi Mum tayi tana hadiye dariyanta ta kalleshi yand ya daure fuska yana kallon yayartashi tace "don't mind your sister kaji, kashigo dubani ne bakaga mamanka tun safe ko, ina Ayokan" ahankali da zuciya daya yace "she's sleeping" da sauri Dami tace "uhmmm Tobi don finish work" rankwashinta Mum tayi tana gimtse dariyanta tace "wai bazaki barmin yaro yasha iskaba ke wake shiga harkan soyayyan ki Ayomiden ki" juyawa kawai yayi yafita Mum na kiranshi bai juyoba ganin duk iskanci sukemai daga Maman har yayanshi.




Dami tahau dariya sosai tace "Mum wlh they're dating, amman dai Tobi baida taste yanzu mate dinshi yakeso" rankwashi Mum tasake mata tace "ina ruwanki age is just a number, my son is a man bakiga yanda Ayokan kebinshi ba" tabe baki Dami tayi tace "nidai kidena rankwashina sabida wanchan yaron, sudai gama haukansu bai isa yay aure ba sai munyi" Mum tace "banga alamun kunshirya auren ba, saicin kudin samari kawai kuke, Ayobami tana Age dinki tai aure" da sauri Dami tace "wlh Mum tana 34 tai aure, nikuma ina 33 yanzu" ahankali Mum tace "naji eh ke yarinya ce har yanzu, su twins dinan fa, kinaji Kende nafadamin saita gama PhD sanan zatai aure, is she mad"? Dasauri Dami tace "Mum babu wani Mad, to mezatayi dawani abu na Man da ayanzu batada shi? She's rich, her father is a king and a rich man, gashi tana karatu abeg ki barta tagama PhD dinta sanan saitai aure inta gadama" girgiza kai Mum tayi tace "kin kosan tsufa muke, bakusan munason ganin jikoki ku ba, sai takai 40 ko 45 takeso tai aure haba, inama laifin yanzu datake 38 tayi" tabe baki tayi bata kara ce ma Maman tasu anything ba.








Wuraren magrib yay knocking agaban kofarta tashi tayi tafito tana sanye da hijabinta sabida dagakan dadduma ta tashi tabude kofa, fuskanta ya kalla yace "get ready let's go out" gyadamai kai tayi ahankali takoma ciki shikuma ya fita ya kori guards din gaban dakinshi sanan yazoda motarshi har gaban flat dinshi yanda ana fitowa za'a shiga ciki, sanan ya shigo dakin, yaji muryan Ayoka adakinta kawai sai baibi takansu ba yawuce nashi dakin danya shirya.






3quater yasa na common flag ash color mai bala'in kyau, sanan yasaka wani short socks yasaka sneakers masu bala'in kyau fari, sanan yasa faran t-shirt na Valentino mai V-neck, yadau wani Lamborghini car key dinshi sanan yay wankan turare akanshi yafito daidai Ayoka dataci gayu tafito rikeda hannun Zara dataima light makeup da kayan make-up dinta dake cikin handbag sanan tasaka wani white short gown din dake cikin kayan damai gadi yasayo mata, tazubo mata da kitsonta da kullum suke kara tattarewa bakin sukai coils, bakinta tasamata wani lip gloss fari daya fitoda pink lips dinta sosai suna shinning kagansu kaman kasha, taja mata eye liner asaman idonta wlh tai kamab barbie, duktai wani iri kana ganinta kasan bata saba makeup ba, farin gown din yamata kyau sosai ya haska ta kaman yar wani duk kallon nan yamata cikin yan secs ne ya dauke kai, da sauri Ayoka dabata lurada komiba tace "Baby how did you see her tai kyau ko? Namata kwalliya, amman gaskiya saimunsai mata takalmi a hanya wanan kiton kadai takedashi see fine girl pls, look at her hair baby" dan juyowa yayi ya kalleta fuskanshi babu alamun wasa yace "where is your scarf"? Kafin tabada amsa Ayoka tace "wani irin scarf yarinya tayi kyau zaka saka taboye kyanta, wuce kinji mutafi" kasa tafiya tayi ta tsaya hakan yasa Ayoka tace "oh maganan shi kikeji banawa ba? Towuce ki dauko scarf din nidai natafi mota" tawuce tasauka abinta, itakuma ahankali tajuya tabude kofa ta shiga dakin, kallon kofa yayi saida yaga Ayoka tabude kofan falo tafita sanan yawuce ahankali yabude kofar dakinta ya shiga lokacin daidai tana kokarin yafa bakin scarf dinta ya shigo hakan yasa tadaga kai ta kalleshi, ahankali yakaraso gabanta, batasan mesaba hakanan taji gabanta nafaduwa sosai, hannunshi yasa a aljihu yaciro handky shi dake kamshi sosai sanan yakama habarta, ahankali yadaura handky kan lips dinta hakan yasa ta lumshe idanunta, ya share lip gloss din tass, daidai da digo bai bari ba sanan yacire handky dagakan bakinta yajuya yace "let's go" yawuce yafita, bude idanunta tayi ta kalli madubi ya share tass, gyara gyalen tayi ita bamatason tafitan ma wlh sanan tawuce tafito abakin kofan falo taganshi a tsaye kaman ita yake jira tana zuwa yakama hannunta yasata abayan mota yarufe sanan yaja motan suka fice.






Itadai sai kallon hanya take, taga sun shiga wani wuri da aka rubuta Miami Beach Lagos, sanan taga sun shiga ciki dudda darene but wajen haske sosai, parking sukayi yakashe motan yafito hakan yasa Ayoka tai murmushi ta gyara zama tana jiranshi yazo yabude mata kofa, baya taga yayi yabude kofan dan yasan ba lallai ta iya bude kofan Lamborghini ba, ahankali tasauko tana kalle kallen wajen batare datama kalli fuskanshi hakan yasa ahankali while staring at er yace "you want to see the beach"? Dan juyowa tayi ta kalleshi saikuma ahankali ta gyadamai kai, murmushi yasakin mata kaman yana magana da karaman yarinya yace "okay let's go" shiharga Allah ma yama manta da Ayoka yazo yawuce, Ayoka data bude kofa tafito tace "bazaka jirani ba Baby" juyowa yayi ya tsaya yace "let's go" shiga wajen sukayi, yabiya kudi yakama musu bangare daya na beach din gabaki daya da hut dakomi, sanan yamusu order crab, crocker, oyster, da palm fruit yabiya kudin komi zasu wuce Ayoka tace "with shisha pls but I want ice flavor" da sauri sukace yes ma, kallonta Tobi tayi ta ballamai harara tadauke kai tawuce shikuma ya kalli Zara dake tsaye kusadashi yace "let's go" fitowa sukayi taga ankaisu wani waje da babu mutane, ga gadajen hutawa ga wuta ko'ina sanan ga beach dudda darene but she could see everything daidai sunkai wajen suna tafiya ruwa yazo da gudu batasan lokacin data shige bayanshi tareda rikemai hannu gam ba dan bilhakki tsoro take she has never seen something like this, chak ya tsaya yakasa tafiya sabida yanda tarikeshi har ruwan yakoma back sanan ahankali tasakeshi tawuce tabi Ayoka da sauri dahar ta zauna akan gadon ta ijiye handbag dinta akan table din in-between the beds tasami waje itama ta zauna tana ganin yanda ruwan kezuwa har karkashin gadon dasuke kaman zai gudu da gadon saikuma yatafi.






Zama Tobi yayi kaman ance yakai hannunshi kan aljihun shi yaji wayanshi baya taredashi hakan yasa yaja tsaki yatashi da sauri Ayoka tace "baby where are you going again we just got here" batare daya juyo ya kalleta ba yace "I left my phone in the car" yawuce yatafi daidai lokacin waiter ya kawo shisha a hadadden bottle din shisha, bai pipe biyu cikeda girmamawa yagaida Ayoka sanan ya ijiye a table

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login