Showing 111001 words to 114000 words out of 150358 words

Chapter 38 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt

M Shakur   

07 Jan 2025

15404

Mum admission latter tace "yarki fa sai university, su Zara andawo yanmata" tashi Dady yayi yace "nasa anmata registration dakomi kawai kuhada kayanta gobe 4 saina kaiku, lemme go and shower" yawuce yafita sosai Granny da Mum sukai murna, Mum ta kwala mata kira. "Fatima, Zara Zara" daga kitchen ta ansa da naam sanan tafito tazo har gabanta, tana sanye dawata doguwan rigan atampa sabuwa dayay mata kyau sosai, tace "gani Mum" takardan Mum tamika mata tace "ga admission latter ki, ance ranan Monday kinada ma lectures gobe sai tafiya school" kaman amafarki taji ankira mata admission latter, saikuma ahankali tadaura idanunta kan takardan tamanta when was the last time tai farin cikin nan batasan lokacin data fada jikin Mum ba saikuma tafashe da kuka sosai tana "Mum nine zan fara school, university, Mum dan Allah da gaske kodai wata maisuna Fatima ce baniba" yanda take kuka tamakusa saka Mum kuka, itadai Granny tai murmushi kawai tana kallonsu, cirota daga jikinta tayi tace "kece Fatima bawata ba, wani private health school kika samu sun vaki health information management ND, shekara, biyu idan kika fara in bakiso kisake jamb next year, idan kin gama u can apply direct entry, idan kinaso zaki continue kiyi HND, so stop crying yanzu kin dawo university student ba secondary school ba kuma, now zakije daki kihada kayayyakin k tsaf a box, wanda auwalu yakawo miki, mukuma zamu hada miki su foodstuff, gobe dasafe sai muje saloon awanke kanan amiki kitso sabo kitafi school fess" gyadama Mum kai tayi tana murmushi sosanan tajuya ta kalli Granny dake kallonsu tai tagumi tana murmushi, sanan ta tashi dagudu tana share kwalla tana bama Granny admission letter din tace "Granny zan fara school" ahankali Granny tace "Alhamdulillahi natayaki murna diyar kirki" rungume grandma tayi zata sake kuka tace "nidai abinci na wuta" saikuma tai dariya tabata takardan tace "rikemin Granny" tawuce kitchen dasauri duk suka bitada kallo.




Saida sukaci abincin dare bayan tagodema Dad shima sanan suka shiga tayata hada kayanta a akwatunan dasuka saya mata, itadai Granny na zaune tana mata parking dambun nama a jars din dake wajen, daya cikeda cincin, daya da alkaki sai wanda ke hannunta datake zuba dambun nama ciki. Mum da Amna na hadamata kaya kowani kaya a set dinshi take saka mata a box da gyalensu, da kayan bacci sai wajen 10 da rabi suka gama komi sanan kowa yatafi daga ita sai Amna adaki, sanan tawuce taje tai wanka dan Amna tai bacci tai salla takashe wuta, tana kwanciya as usual yakira, dakata tayi ahankali tace "ina yini" murmushi yayi dataji sound dinshi tace "congratulations students, sai makaranta" murmushi tayi da shima yaji batare datace komiba, ahankali yace "idan kinje class on Monday, look for the most decent a aji ki karbi note dinta, either you snap kokuma ki ara ki kwafe abubuwan da aka muku, banda tara kawaye, keep your heads down, just do abinda yakaiki kina fitowa direct to the hostel, za'a sakaki a haddan su Amna, idan kika dawo gida on Friday, xaki dinga zuwa haddansu Saturday and Sunday kuna dawowa one, your life now will be very busy, just arrange and compose yourself anything dabaki ganeba idan nakiraki saiki gayamin, naso nazo this weekend but work yahanani, just take care okay" ahankali tamai nodding kai sanan tace "nagode" gyadamata kai yayi yace "toki kwanta tun yanzu you have alot to do gobe saida safe" gyadamai kai itama tayi tace "bye" sanan ya katse wayan ta ijiye ahankali agefenta tai shiru ko Allah yasan she is super happy akan makarantan nan, itama zataje school tafara karatu kaman kowace yarinya, but deep down she feels so empty babu randa bazatai tunanin Tobi ba, babu randa bazatai kuka da daddare ba sabida shi, she just wish xata iya ganin face dinshi kod sau dayane and tell him tasami admission zata fara school, ita kanta batasan meke damunta ba but she can't help yanda take tunanin shi, harji take kaman yadawo nan Abuja yay zamanshi kawai, duk idan ita kadaine afalo saitadau remote tasa tashar kwallo tadinga addu'a Allah sa taganshi a TV amman bata ganinshi, Granny intaganta atashar kwallo tace "kekuma taki kenan kina mace kwallo kike kallo a TV sabida kin rasa film, nidai sakamin kwana chasa'in" haka zata chanza, tunani kala kala da kuka ahaka tai bacci.






Dasafe shine yatadata still tatashi tai salla tai addu'a tafito ta gyara gidan ta kunna turare sanan tahada kari, saida tagama komi sanan tawuce dakinta tai wanka tafito tazauna tashafa sabon man da Mum tasiya mata daya karbi fatar jikinta sosai, sanan tasaka kwalli dayama idanunta kyau, tadauko wani riga da skirt na vlisco atampa da takalmin shi da gyale dan haka Mum tahada mata kayan, atamfan bakine da ruwan toka, hakan yasa gyalen yazamto mai ruwan toka sanan tadan fesa turare bodyspray kadai tafito, dayake Granny ne kadai da Amna yasa Granny tace "kallabin fa" zama tayi tace "idan zamu tafi saina daura" Granny tace "ni banjin zan bikuba fa sonake nai bacci nahuta anjima saina biku mu kaiki makaranta" gyadamata kai tayi, suka gama breakfast ta kwasa takai kitchen Granny tace "karki wanke wanken nan zata aiko yar aiki ta wanke kuku wuce ku tafi, Maman ku ta shirya, jeki dauro dan kwalin kidauko jaka kifoto" daki tawuce ta tsaya gaban mirror ta daura dan kwalin da kyar sanan tadau gyalen tayafa tanajin wani iri bata sababa sanan tasaka takalminta mai kyau flat tadauki jakan tasaka wayanta aciki tafito, tai wani irin kyau kaman diyar shugaba Buhari, hannunta Amna tarike tace "kinyi kyau Ya Zara muje Mum na mota" bye sukama Granny databisu da kallo tace "adawo lpy" sanan suka fice.




Girgiza kai Granny tayi tace "Muhammadu dakasan meka haifa dabaka wulakanta yarinyar nanba, jibi yarinya yanda Allah yamata baiwan kyau ita kadai, yanzu datasami hutu da kwanciyan hankali cikin sati kawai jibi yanda asalin kyanta da hallitun jikinta kefitowa, wlh zakasan ka wahalar da yarinyar nan" tai kwafa ta tashi takoma kan doguwan kujera ta mikarda kafa tana chanza tasha.




Saloon Mum takaisu aka tsefe musu kai aka wanke sanan Mum tasa aka mata kalaba hadaddu kanana, itakuma Amna tasa aka mata normal kitso, tana zaune tana jiransu tana karanta news paper amman kallon Zara kawai take datai wani irin kyau da aka kusa gamama kitso yarinya ga gashi, saida aka gamamata sanan tasa aka musu gyaran kumbuna sukai kyau, tabiya kudi suka fito tasakasu amota sanan suka dawo gida. Agurguje Mama tasa suje su sake wanka dan Dad yakira yacemata su shirya gashinan zuwa sanan suka wuce, kallon kitsonsu Kaka tafarayi sunyi kyau sosai sanan tace "to kuje ku shirya" sanan mai gadi ya shigo yashiga fitarda kayayyakin zuwa school dinta.


Wani simple material tasaka wanan karan milk mai flowers red, ga red veil dayamata kyau sanan tajanyo akwatin ta daya Amna ya janyo nabiyun Granny datai shiga ta alfarma na ganinsu tace "iyye student" sanan ta kalli Amna tace "kai kwatinki waje kizo kidau dayan zonan Zara" ahankali tazo Granny tanuna mata waje akasa hakan yasa tazauna itama tazauna tace "Fatima Zara'u kinga makaranta zaki yanzu, bawai kaman secondary school yakeba, zaki hadu da mutane kala kala, iri iri banson ki bata wanan kakkywan tarbiyan naki, babu ruwanki da maza, komeke damunki kome kikagani kinaso ki sanardani mu zamu miki, kwadayi kesa yaran yanzu bin maza dan samin abinda basuda shi, daidai da magi idan naki yakare ban yarda ki karbi nakowa ba kifita ki sayo a shagon hostel kokuma ki kira mu aiko direba yakawo miki, saikuma last fadan daza miki banson yawan surutu, ba ruwanki da gulma, da labarai da sauransu kinajina ko" ta gyadama Granny kai, sanan Granny tace "kidinga kulle kanki kullum yanda kiked gashin nan hostel akwai aljanu ki tsare kanki da azkar da komi, nagode ma Allah ma dayasa two people per room ne hostel dinku so kinada roommate banda fada, zaman mutunci da amana, kidinga girkin ki banda yawan zuwa kanti kinji" ahankali tace "naji Granny, nagode" "tashi to mutafi" tashi tayi taji duk jikinta yamata sanyi, suka wuce da manyan motoci biyu suka tafi sabifa kayanta su suna cikin motar Dady direba kuma ya kwaso kayanta, har zuwa makarantan su.




Makarantan yahadu sosai bana wasaba abunka da private school, shiga makarantan sukayi suka cigaba da tafiya akan shimfidadden titi har zuwa girls hotel sanan yay parking awaje, security dake tsaron wajen suka fito, takardan room number da aka mata allocating Dady yabama head security na mata ta karba tana dubawa sanan, tace "okay, muje" bayan sauran securities din sun tayata kwasan kayanta, Mum da Granny da Amna dakuma ita suka bisu ciki dan men are not allowed, hostel din yahadu sosai ko'ina kal kal wuta ba'a dauke musu, block C suka kaisu room 8, wanda yake akan bene sanan security tabuga kofa tareda budewa wata yarinya ce zaune akan gadonta tana sanye da doguwan riga tana rubutu ganin mutane yasa ta tashi tareda gaidasu, security tace "munkawo miki roommate" tanuna Zara, murmushi yarinyar tayi tace "welcome" sanan tanuna musu bangaren Fatima dake left, ga wardrobe dinta, na zuba kaya, ga kitchen dinta dan karami, dakin nada girma ga AC ga bayin su aciki, jera mata kayan ta Granny da Mum suka shiga yi, within one hour sungama gyara komi nata sun shinfida mata katfarta da zanin gado, sun jeramata kayan abincinta dakomi akitchen dinta ga corn flex nadara milo dakomi saikuma snacks dinta suka saka mata a wardrobe kafin six sungama komi sanan sukace to saitafiya, waje sukayi tabisu saida taga dagaske tafiya zatayi tafashe da kuka saikuma sukahau mata dariya danharshi Dad dabaida magana sosai saida yay dariya, yafito da kudi 50k yabata yace "gashi kirike wanan" karba tayi tace "Dady Allah amfana amma dan Allah kabarmin Amna tadinga zama anan" tasake fashewa da kuka dan dagaske take fa, fitowa Mum tayi daga mota tace "kinga sai kallonki ake kina kuka akan hanya, Amna can't stay with you a hostel itama tana zuwa school dinta, keda just on Friday zaki dawo common zaki ganta zaki ganmu stop crying now, wuce kitafi, bye" hannu tadagama Granny dake cikin mota da Amna itama tana kuka sanan tajuya ta tafi ciki tana kuka tana share kwallan, sukuma suka tafi cikeda kewanta.














_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.


Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu




Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp


_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHuMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
















💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫








✍🏾M SHAKUR






_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.


_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp


_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR








EPISODE 6️⃣0️⃣ & 6️⃣1️⃣


Dakinsu tabude ahankali tashige tafada kan gado tanakuka ahankali, itadai roommate dinta narubutunta abinta, haka tai kukan har bacci ya kwasheta akai Magrib, ganin ana kiran sallan isha'i har lokacin bata tashi, tashi roommate din nata tayi duk tana kallonta saita wuce kitchen dinta tadebi rice a plate tadawo kaman zata wuce kuma saita karasa gadonta takai hannunta tadan bubbuga gadon ahankali Zara tabude ido, hada ido sukayi da yarinyar ahankali tace "kitashi kiyi salla and find something to eat" gyadamata kai Zara tayi ahankali sanan ta tashi zaune tana dafe kanta dataji yasoma mata ciwo saikuma ta mike tsaye ahankali tawuce dakin datasan nanne bayi, budewa tayi bayin kalkal daga ganin yarinyar nada tfasta alwala tadauro tafito, tadauko daddumanta da hijabi sanan tajuyo ta kalli yarinyar dakecin rice tana daddana waya ahankali tace "dan Allah inane gabas"? Da hannu tanuna mata gabas din hakan yasa ta shimfida tai Magrib da isha'i sanan tai nafila ta tashi juyowa tayi saitaga sun hada ido da yarinyar ahankali tace "nagode" ahankali itama yarinyar tace "you welcome" sanan tawuce kitchen ganin kokarin fixing abinci take yasa tace "dare yayi inada rice kici" dasauri Zara tajuyo ta kalleta gudun batason yarinyar to feel bad yasa ahankali tace "nagode" taje pot din datake nuna mata tadebi kadan, tadawo tazauna zata faraci saikuma ta kalleta tace "Ya sunanki" "Maryam from KD" wani irin murmushi Zara tasaki jin sunan kawarta ko ina take yanzu oho, kotai aure kota fara school Allah kadai yasani, faracin abincin tayi ahankali data gama taje ta ijiye plate din.


Darenma saida Imam yakirata ya tambayeta school dawaye roommate dinta dukta fadamai, washegari tana idar da salla tai azkar ta tashi tazo ta shiga fixing breakfast itakuma Maryam na bayi na wanka, fried Irish tayi da kwai da tea a cups guda biyu sanan ta iiye komi a tsakar dakin tacire kayan jikinta Maryam nafitowa itama ta shiga, Maryam ta kalli breakfast din tai murmushi data fito tashirya tare sukaci abincin sanan suka fita tare, ashema ajinsu daya da Maryam din, saidai yarinyar nada kokari sosai taga yanda kan yarinar keja, dasuka dawo tasa Maryam takoyamata all abubuwan dabata iyaba shikenan kuma daganan suka fara shiri, Maryam din itama batada surutu kaman ita batada kawaye koda yaushe tana daki tana karatu kotana wasada waya itama babu abinda batadashi, sosai suka shiryada Maryam, itama Maryam ganin Zara nada natsuwa batada shiga kawaye gason karatu yasa taji tanason yarinyar, a ajin har kiransu da yan girman kai ake sabida yanda babu ruwansu basa harka da kowa.








Yau Friday tun safe Zara ta tashi take murna takosa sudawo daga class ta tafi weekend itama haka Maryam sabida za'a adauketa, tun kafin ta tafi class ta danna ma Granny kira tana shagwaba tace "ita 12 zasu fito daga lectures by one azo adauketa ba harsai 4 ba" Granny namata dariya tace "anyi kewanmu" sanab ta katse wayan.




1 daidai tana daki zaune ta shirya cikin wata blue black atampa gown dayamata kyau sosai tayi dauri, ga dakan makarantan ta katuwa a gefe data cika da books sabida tai karatu wayanta yay kara tana dubawa taga direba hakan yasada sauri ta tashi tana sunkutan gyalenta, Maryam tace "haryazo"? Gyadamata kai tayi tana murmushi, Maryam ta tashi, jakanta ta tayata dauka tace "to yafa gyalen muje narakaki" yafa gyalen tayi Maryam na kallonta babu komi a fuskanta sai kwalli da man baki daya kara haska pink lips dinta tace "waike mesa baki kwalliya" dasauri Zara tace "niban iyaba" Maryam tabude kofan suka fice tace "kina dawowa zan fara koyamiki wlh" har gaban motan gidansu Maryam ta kaita, tare suka gaida direban sanan suka kara rungume juna, Maryam tace "we will chat on watsapp aina nuna miki yanda akeyi" da sauri ta gyadamata kai, Maryam ta kulle musu kofan tareda daga mata hannu suka tafi sai murna take.










Horn akayi direba yay parking kafin yama karasa parking Amna tafito da gudu, itama dagudu tafito tabar jakanta acikin motan ta tahoda gudu Amna na "oyoyo, oyoyo Anty Zara" batai wata wataba tawani dauki Amna ta rungumeta tace "Amna wlh dukke nafi kewa a school, kinyi kyau" itama Amna dubar fuskarta tayi tace "kinyi kyau wlh sosai Anty Zara, kayan nan sunmiki kyau" "Ina Mum da Granny" Amna tace "duk suna dakin Mum" da sauri tai mota taduki jakarta tagoya sanan takama hannun Amna sukai flat din Mum harda dan gudunsu, bude kofa tayi Granny kadai tagani kan kujera tadaga fuska tana kallonta, jakan bayanta tawani cire da gyale da dankwali duka tayar akasa tai wani irin tsalle tafada jikin Granny ta kankameta tana murna sosai tace "wlh Granny nai kewanki kaman zanyi hauka a school dinnan" ihu Granny tayi tace "jama'a ku taimakeni dan kafan danake maneji Zara zata karasa cireshi batasan yanzu takara kiba ba" kyalkyacewa da dariya tayi tana kara gyara kwanciya jikin Granny Amna tace "nima Anty Zara matsamin" Mum dake saukowa daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login