Showing 90001 words to 93000 words out of 150358 words
Chapter 31 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt
din tsakiya sanan yawuce yafita yana sanar matada sauran abubuwan will be ready in a bit.
Ahankali tajayo pipe din ta xuko shisha tana busawa ta hanci tana murmushi tace "wow this flavor is very sweet" kallo daya Fatima tamata tadauke kai ganin taban roba takesha sunanda tasamai kenan, kallonta Ayoka tayi tace "Hi want some"? Girgiza matakai kai Fatima tayi ahankali ganin tana mikomata pipe din irin tasha itama dinan, dan hararanta tayi tace "common karba, mate dinki teenagers anan lagos nashan shisha sonake kiwaye" ahankali ta girgixa mata kai tace "I don't know how to take this" wani mugun kallo Ayoka tamata tace "ke kinsan ni wacece kuwa dakikemin gardama, I said you should take this pipe and have a test" kallon datake mata yasa ahankali har hannunta dahar rawa yake zata amshi pipe din daidai tasaka mata pipe din a hannu daidai sukaji hannun daya tarwatsar da duka hannayen nasu biyu pipe din yafadi akasa, sanan yakalli Fatima tareda bata kudin dake hannunta yanuna mata dayan bangaren da akwai mutane sosai yace "go and get anything you want and come back" karban kudin tayi ta tashi da sauri tabar wajen tawuce dayan bangaren dansu Tobi ya karban musu bangare dayane.
Wani irin kallo Tobi yamata yace "Ayoka are you mad? What are you trying to teach that girl"? Tashi Ayoka tayi cikin fushi tace "what? Menayi? Kafin mukaita muna like 16 or so muka farashan shisha, giya nabata? Ko taba? Why are you so protective over this girl that u barely know? Ha Tobi why? Dudda na rufa maka asiri na karbeta, all I was doing was trying to make her feel among sabida banson yanda take shiru shirun nan, whats with you boyfriend, are you loving the girl ne"? Wani irin ewww look yamata, hakan yasa tace "better dan wanan ko sonta kake child abuse zakayi, yarinyar dat is still very young, banda haka your parent will never allow you to marry outside yoruba, am your wife" bai kara kulata ba bawai an tafishi iya fada bane kawai dan baiso yabata matarai ta tonamai asiri amman ranshi ya mugun baci.
💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFIYAR KAUNA_
✍🏾M SHAKUR
_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.
_Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp
_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
EPISODE 4️⃣6️⃣
Ahankali take tafiya tana kama dan short gown din jikinta dakenan iya guwiwanta kana ganinta kasan ba wacce tasaba saka kayan nan bane, she even looks different daga mutanen dake bakin beach din wasu na rawa, wasu nacin nama, wasu na shan shisha, kowa na harkan gabansho the place so busy, wani waje data hango tana ana ice cream tayi tana kallon kudin hannunta dataga dayawa, wajen looks like a restaurant, takarasa tana tafiya wasu gayu na kallonta tahau kan steps din dazaisa ta shiga wajen tasai ice cream din, ga wajen cikeda tables da kujeru da few people ke zaune, layi tabi itace tahudu a wayanda zasusai ice cream din hakan yasa yashiga kalle kalle.....
Zaune yake kan kujera gawani medical textbook dake gabanshi kan table, ya dukarda kanshi idanunshi sanye da glass yana karatu, yana sanye da 3quater shima da riga, hakanan yaji gabanshi yafadi hakan yasa yadan lumshe ido, saikuma yaji wuyanshi yasage da karatun hakan yasa ahankali yadago kanshi tareda lumshe su yanadam juyakan sabida yadawp daidai shi kanshi yagaji da karatun nan yakosa gobe yarubuta last paper shi and be done with this tiring exam, kaman ance ya kalli gabanshi, fuskan daharyau yakasa mantawa yagani, fuskan da kullum saiyaga murmushin ta cikin bacci yaga dimples dinta sun lotsa, hakan yasa yatashi tsaye da sauri, daidai lokacin mai bada ice cream din tace "young girl you want to buy ice cream or watch movie" ganin bamatasan na gabanta yasaya harya wuceba ita tana kallon TV wajen dataga ana film din fada, ahankali tasaki murmushi sanan tamika duka kudin da Tobi yabata, matan ta kalli kudin saikuma ta kalleta tazare 2k a 10k din tace "ice cream din is just 2k" tabata 8k dinta back danan tazuba mata ice cream din tareda bata a cone din, karba tayi tana murmushi tana kallon ice cream din sanan tawuce tafita ahankali tafara tafiya zata koma inda suke kawai taji an fizge hannunta afirgice tajuyo ido da ido tayi da Dr Imam, glasses din idanunshi kadai yasa taganeshi bai mata magana ba kawai yaja hannunta har zuwa bayan wani shago da babu mutane sanan ya ijiyeta, yana kallonta from head to toe ahankali yace "Fatima Zara'u" kasa magana tayi tasauke kanta kasa, he was still in shock kaman bazai kara magana ba yace "I've been writing exam anan lagos tun last month, wani zubin a week one paper nake, wani zubin 2, I've been off and on kano and lagos, Fatimah!" Yasake kiranta ahankali sanan yace "are you the one"? Gyadamai kai tayi ahankali har lokacin kanta na kasa, murya chan kasa yace "kinsan wata nawa kenan ina neman ki a kano, ina neman gidan ku harnazo ana gobe zanzo nagano gidanku ta hanyar using address dinki da mahaifinki yarubuta a folder ki naje gidanku Bab......." saikuma yakasa maganan daidai nan tadago kanta ta kalleshi, ahankali tace "bani aron wayanka dan Allah" wayanshi dake cikin aljihunshi yabude yabata yace "wazaki kira" murmushi tayi tace "Baba" bata yayi, hannunta har rawa yake takarba tasaka number Baba sanan ta matsa daga kusada shi tai dailing number, wayan na gab da katsewa Baba ya amsa.
"Assalamu Alaykum" yay magana da muryan nan nashi mai dadi, shiru tayi gabanta na faduwa sosai, tana addu'a hoping taji abu daban daga wajen Babanta, sallama Baba yasake yi sanan yace "hello hello, banaji" murya chan kasa tace "Baaba" tadanyi shiru sanan tace "Baba nice Fatima ce" wani dogon tsaki Baba yayi yace "karki kara kirana Baba, ranan bana gayamiki karki sake kirana ba, niba ubanki bane, niba Babanki bane" da sauri muryanta narawa sosai tace "Baba dan Allah kadena fadin haka Kaine Baba na kai kadai nasani amatsayin Baba" wani dan dariya taji Baba yayi irin na rashin mutuncin nan kaman ba Babanta data saniba, yace "ke ki kiyayeni fa, kina hauka ne wai ko kinada aljanu ne kijechan, ki nemo ubanki, haka shekaran jiya wanan likitan asibin yazo gida wajena waiyazo neman aurenki, nacemai ni banmasan wace duniya kikeba, and banda haka yarda nakeda shi mace aduniya itace Abida itako ko yaye ba'a mataba balle nabashi ita, yajechan yanamo ubanki dazai bashi aurenki baniba, niba ubanki bane, taimakon ki nayi kuma tunda nasamu yanzu narabu dake rayuwa tamin kyau ina zaune lpy da iyalina, ga arziki Allah yabude, dan haka ki kama kanki, kuma kika kara kirana kokuma kika kara kirana kokika kara gayama mutane nine ubanki Allah ya isa tsakanina dake, bama wanan kadaiba Allah ya tsine miki albarka kika kara kirana da mahaifinki niba mahaifinki bane banma sanki ba wlh, kika kara kirana mahaifinki Allah ya tsine miki albarka kibi duniya Fatima nagayamiki" yakashe wayan yana bambami sosai, juyowa tayi taga Dr Imam tsaye abayanta ya rungume hannu, dan murmushi tayi ta danne zuciyarta tareda mikamai wayan ahankali tace "thank you" karba yayi da gudu ta arce hawaye na xubam mata daga idanu, hango Tobi tayi da Ayoka sin tsaya awani wuri kaman ita suke nema dansai waige waige suke, tana zuwa takama hannun Tobi da sauri yajuyo ya kalleta fashewa da kuka tayi, hakan yasa arude yakama fuskarta yana binta da kallo yace "menene what happen"? Girgiza mai kai tayi tace "am sick let's go home" yanda tamai maganan yasa bai musaba yace "okay" dama key motarshi na hannunshi suka wuce Ayoka nabinsu abaya.
Daidai lokacin Dr Imam yazo inda suke ganinta tareda Namiji dawata mace dabaya ganinsu yasa yavisu da sauri amman kafin yacimusu sun shiga mota, gashi baida mota, cab yatare da sauri ya shiga yace "follow that car" haka yabisu har saida sukakai wajajen anguwan su Tobi saikuma yaga motar tabace musu suka nemi inda motan tayi suka rasa, fitowa yayi yana kalle kalle saikuma yadaki motar yanajin wani irin zafi aranshi. Anguwan kaman anguwan wanan friend din dayayi kwanakin baya daya karbomai jaka, tsaki yayi yawuce yakoma motar yatafi tunani fal aranshi.
Who is she together with? Why is she dress that way? Fatima dakeda natsuwa wani irin rayuwa mahaifinta yasata ciki? Mahaifin yacemai jiya baimasan wani duniya takeba? Shi yana kyautata zaton baban yasami tabin hankaline, dan mutumin dayasani har kuka yake da Fatima batada lafiya lokacin nan a asibiti shine yanzu zai dinga cewa ba yarshi bace, murya chan kada yace "where are you Angel? I need to save you, where are you?" Haryakoma hotel dinshi bai daina tunani ba yadamu sosai.
💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫
_MASIFAFFE KAUNA_
✍🏾M SHAKUR
EPISODE 4️⃣7️⃣
Har gaban flat dinshi yay parking sanan yafito Ayokama tafito koran guards din wajen yayi sanan yabude mata baya tafito ahankali tana goge hawayenta sua shiga ciki yamaida kofan yarufe zata wuce agaban Ayoka yakamo hannunta tareda komarda ita baya sata yayi jikin kofar falon harsaida gabanta yashiga faduwa sosai takasa daina kukan amman mara sauti, ahankali yace "what is wrong why are you crying again? Menene kemiki ciwo"? Kasa magana tayi saima tasauke kanta kasa takai hannunta tadaura akan fuskanta takara fashewa da kuka ahankali tana reramai kukan dabama tasan mesa take reramai kukan ba, she just feel like crying for me, gently yakai hannunshi yadaura akan forhead dinta trying to check her temperature but yaji jikinta babu zafi, yasake kai hannun kan wuyanta still yaji bazafi, hakan yasa ya kalli fuskanta cikeda damuwa sosai dayakasa boyewa, cikin wani irin kalan murya kaman wanda keson ya lallashi jariri yace "Zaaaaa.....raaaa" saikuma ahankali yakai hannayenshi yadaura kan hannayenta dake kan fuskarta tana kuka tana shesheka jikinta har bari yake yaciresu ya saukar sanan yakama habarta yadago dakanta ta yanda suka hada ido tana kuka sosai, so soft and calm yace "tell me what is it"? Yay maganan har saukar numfashinshi dake kamshi sosai takeji akan fuskarta, kasa daurewa tayi cikin kuka tace "Ba...Baa..." tasake fashemai da kuka dayasa yay jim yana kallonta, saikawai yakamota ahankali yasata a kirjinshi ta kankameshi sosai tana kuka she has no one but him, she needed this hakan yasa ta rushe da kuka sosai, patting bayanta yayi cikin muryanda only shida itane zasu iyaji yace "stop crying Jewel I gotcha" sosai Ayoka tasake baki tai mutuwan tsaye tana kallonsu dan from all indication sunma manta Allah yayota afalo, tadade tana jikinshi tana kuka yana lallashinta sanan tadan tsagaita kukan tareda ciro kanta daga jikinshi hakan yakama hannunta yace "muje ki kwanta" stairs sukayi batare daya waigo inda Ayoka takeba, itakuma tadade tsaye awajen sanan takashe wutan falon tahayo sama yau zata bama Tobi mamaki, batako kalli dakinsu ba tawuce tashiga dakinshi kaya tacire tashiga bayi tai wanka tafito daure da dan karamin towel sanan tashiga closet dinshi ta feffesa turarenshi akan jikinta tasake daura towel din tafito ta kwanta akan gado tana jiranshi.
Yabata kusan 1hr adakin dan saida yasata tai bacci sanan yarufe kofan yafito, yabude dakinshi ya shigo, Ayoka dayagani akan gadonshi tarufa da bargo tana chatting batare data kalleshi ba yasa yadan tsaya tareda kallonta surprisingly, saikuma yamaida kofan yarufe baice mata komiba, bathroom dinshi ya shiga yay wanka yafito daure da towel sanan ya shiga closet dinshi yasaka pj dinshi mai kyau sosai Milk color dakeda laushi yafito yana baza kamshi sake ganinta akan gadon tana chatting abinta harda murmushi yasa yace "aren't you going back home Ayoka? Is getting late" juyowa tayi ta kalleshi a ido sanan tace "am passing the night in my boyfriend place any problem with that"? Dauke kai yayi tareda Tabe baki, baice mata komiba yazo yadauki wayarshi dayaga ta shigomai dashi sanan yawuce yadaura hannu kan kofa zai bude kenan ta tashi zaune cikin dan fushi tace "Tobi" ahankali yajuyo ya kalleta irin what, cikeda masifa tace "wlh idan baka dawo and listen to me ba sainaje har falon Dady ka nafadamai everything this night" dan jim yayi yana kallonta saikuma yace "are you threats me"? Kallon dayamata saida yasa gabanta ya mugun faduwa amman ta daure ta dake danta lura ya girmeta dayawa bayan shekaransu daya duka duka sati uku yabata fa, kallonshi tayi tace "yes" danjim yayi saikuma yazo yazauna abakin gadon, kaman jira take saita matso kusadashi tafara magana. "Tun safe nazo gidan nan nazo wurinka for you, narufa maka asiri i supported you with everything but bakada lokacina, I helped you narufa ma yarinyar chan asiri, but instead of you to give me all your attention you are giving another person, why do you give that small girl attention? Dame tafini? The girl that can't even speak a proper English, what is in her dake burgeka dani bandashi? Tell me, are you falling for that girl ne ko wait ma have you slept with her ne"? Wani irin kallo dayamata dayasa tasake fashewa da kuka tace "laifinane, deep down nasan bazaka iya son someone like her ba talk more of har having sex with the girl? That's child abuse, but you are giving her so much attention that is so ringing different alarm on my head" tasake fashewa da kuka sosai, tace "I am your sister, and I love you so much Tobi but you don't care for me kazaci laifi nane nake sonka, I've tried so hard to make this relationship work but u don't reciprocate" tasake fashewa da kuka, har kasan ranshi yaji tausayinta hakan yasa ahankali yace "sorry" dagokai tayi ta kalleshi kaman yanda yake kallonta so many thoughts going through her mind wato itane take kuka bazai iya jawowa yasata ajikinshi ya rungume ba saidai dayar wanchan low life yarinyar dabata da komi, wlh yau zatama Tobi bura'uba bai santa bane.
Hannu tasa ta share hawayenta tass sanan duk yana kallonta sanan ahankali tasauka daga kan gadon shiyama zaci bayi zata wuce kawai yaga tacire towel din jikinta tayar akasa babu komi acikin jikinta daga ita sai ita, zaiyi magana kenan tahau kan jikinshi tareda tureshi yafada gadon. Da sauri yace "what is this Ayoka"? Kwanciya tayi akan jikinshi tace "let's legalize it atleast if you have sex with me I will know that u are mine, let's make love you keep delaying it when we are lovers eh Tobi, let's make love and start dating abunmu" wani irin kallo yama fuskanta ranshi yabaci sosai yace "who said we are dating? Who said we are lovers? Stand up from my body Ayoka" cikin fushi tace "wlh kokai having sex dani kosaina tona komi wlh" kallonta ya tsaya yi yama kasa magana hakan yasa tai murmushi takama hannunshi takai kan boobs dinta tana gogamai bombom dinta akan joystick dinshi dake cikin soft pajamas din daya saka, fizge hannunshi yayi yawani irin turata kan gadon sanan ya yunkura zai tashi da sauri takamashi tafashe da kuka tace "wlh we must we must have sex, and legalize our dating, you think zanta binka kaman mumu ne kai bazakamin abinda nakeso ba"? Ranshi tafarfasa yake sosai hakan yasa ya kalleta yace "look let me go i don't want to hit you but u are making me loose my temper" ganin dai dagaske yake yasa tasakeshi ahankali yatashi zai fita da sauri ta tsugunna agaban kofan tsirara tahade hannayenta tace "Tobi please help me, I love you so much, dan Allah let's have sex, we can be living together muna dating har nan da mutashi aure, Tobi am horny I need you badly please" wani kallan kallo yamata sanan yace "Ayoka stop showing me your body cus I am not even interested, baki burgeni bana sha'awaan ki, I see you same way I see Dami, Taye, Kende, and Anty Ayobami, so how do you expect me to date you? Am sorry I only accepted am your boyfriend ne because I know that's the only thing dazaisa ki taimake ni, so for the last time am telling you koma menene ajikinki dazaki nunamin bazai tabasa nasoki ba, I don't feel anything towards you, forget me and live your life, your man is out there go find him but trust me Tobi isn't yours ko kadan, so excuse me" yawuce yabita bayanta yabude kofa yasakai yafice daga dakin ranshi amugun bace, instead of yawuce ya kwanta kawai key motar daya ijiye a falo yadauka daga kan centre table yabude kofa ya shiga motar daya barta pake awajen yawuce yafita.
Tayi kuka harsaida idanunta suka kumbura, sanan ta tashi tashiga ta maida kayanta tsaf feeling so embarrassed and Insulted da abinda Tobi yamata mace har mace irintane zaiyi shunning wlh