Showing 96001 words to 99000 words out of 150358 words

Chapter 33 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt

M Shakur   

07 Jan 2025

15388

yace "okay, I will help you, am coming" yay maganan yajuya yafita daga dakin saikuma chan yashigo, yabashi wasu key yace "tana dungeon, use this key kashiga, take tourch and go, kabita kofar kitchen dinka then many people are watching you" gyadamai kai yayi da sauri yawuce yana tura key a aljihun wandonshi sanan yadauki wata yar touch dayakeda shi yabita kofar kitchen yafita yana tafiya ahankali da sauri da sauri yana ganin Guards yana kauce musu, dungeon din yanachan bayan gidansu ne gabaki daya, dayake gidan kaman anguwane guda, chan bayan na nan kaman ma daji daji amman duk part of the gidan ne, anan ake kulle masu laifi tun zamanin kakkan kakannin shi, yanzu kwata kwata ma ba'a kulle mutane awajen baisan ya akayi Dad yace a kulleta awajen da ba'ai amfani dashiba for years.








Saida yakarasa dajin sanan ya kunna torch din da saurinshi yana tafiya, shi baimasan takamaimen inane wajen ba but yasan cewa anan dajin dungeon din yake, yana cikin tafiya yaji kaman yataka karfe hakan yasa da sauri ya haska torch din akasa, ganin wani marfi kaman na rijiya ga key ajiki yasa ya kalli key hannunshi yaga key ne da sauri ya bude yacire key yawani irin yar sanan ya sauka dagakai yabude marafen dasuka budu kaman kofa, sanan ya haska cikin wajen benene ajere irin benen da dinan, kana gani kaga ginin da, ga yana ko'ina yana haskawa yaga beraye na watsewa, ihu dayaji kaman daga nesa acikin wajen yasa yafada ciki yana sauka daga stairs din yana hashaskawa da sauri harya karasa sauka yana haska ko'ina wato asalin prison ne anan, ga cell cell da kofofi ajere lungu lungu sako sako, kana ganin kasan anan ake kulle masu laifi azamanin da, ihun dayasake ji da kuka sosai na Fatima na eco awajen yasa da sauri yashiga bin direction din ihun, haryakai wani lungu again da dakinta da aka kulleta ne kadai yana zuwa ya tsaya gaban dakin ya haska ciki, ya beraye na watsewa tana zaune akasa ta daura hannayenta kan idanunta tana ihu da kuka sosai, fuskanta jini, gefen bakinta jini bakinta jini, daga ita sai short gown din dake jikinta kanta ba dan kwali kafafunta babu takalmi, rike kofan cell din yayi yace "Zaaaa.....raaaaaa" dawani irin sauri tacire hannunta daga kan fuskanta jin muryan Tobi, dudda bata ganinshi sabida hasken torch din daya hasko a fuskanta but saida ta dafe bango ta tashi tana dingishi tazo da sauri tana kuka sosai takama kofan tana jijjigawa tace "take me out of hear Ya Tobi, please am scared" tafashe dawani irin mahaukacin kuka dayasashi yasake rudewa da sauri ya haska key hannunshi yana neman wanda zai bude kofan dashi yana gwadasu one by one hannunshi na rawa sosai, harya samu kofan ya budu yabude kofan yashiga itama tawani irinfada jikinshi ta rungumeshi tana kuka sosai tanayin kasa, binta yayi suka zube ahankali akasa anan bakin kofan tana kuka kaman zata mutu tace "please take me out of here Ya Tobi, am scared, darkness, rat and different animals are here pls help me, I am scared" tarushe dawani irin kukan dayasa yaji hawaye ya zubomai, how can his parent lock a small girl up awanan abandon underground prison dinan daba'ai amfani dashi ba for years eh, wani irin inhumane attitude ne wanan? Is this what they want him to become idan yazam sarki.








Ahankali ya ciro kanta daga kirjinshi tana wani irin kuka gently ya daura goshinshi kan nata, cikin muryan da only him da ita zasuji yace "I promise to protect you till my last breath Zaaara, I promise to stand by you harsai inda karfina yagaza, stop crying Jewel" yay maganan awani irin hankali yakai hannayenshi two kan fuskarta batare daya raba goshinsu ba yana sharemata hawayen dake zubowa yana kallon idanunta dasukai jajir suka cika da hawaye itama tana kallonshi, da lips dinshi yafurta. "I......love.....you Zaaaraaa" batare da words din sun fitoba but tsaf tagane abinda yafadi, samin kanta tayi da lumshe idanunta hawaye suka kara saukowa sharrrr kasa, ahankali yawani irin manna fuskarshi duka da nata shima hawaye na gangaromai sharrrrr, kaman mai whispering yace "I am so sorry Jewel" sanan gently kaman mai koyan




Ahankali ya ciro kanta daga kirjinshi tana wani irin kuka gently ya daura goshinshi kan nata, cikin muryan da only him da ita zasuji yace "I promise to protect you till my last breath Zaaara, I promise to stand by you harsai inda karfina yagaza, stop crying Jewel"
yay maganan awani irin hankali yakai hannayenshi two kan fuskarta batare daya raba goshinsu ba yana sharemata hawayen dake zubowa yana kallon idanunta dasukai jajir suka cika da hawaye itama tana kallonssanan gently kaman mai koyan abinda zaiyi yadaura lips dinshi kan nata dake rawa sosai sabida kukan datayi, awani irin hankali kaman karamin yaron dake koyan magana yace "I love you Jewel" sanan yay grabbing lips dinta ahankali ya shiga kissing yasauke hannunshi daga kan fuskarta yamata runfa gabaki daya da hannayenshi putting her inside him yana mata wani hadadden kiss dake dauke da sakonni taji zuciyanta na amsa, kamo tongue dinta yayi yana kissing din yana shafa bayanta, tun tana kuka samin kanta tayi da dena kukan dan wani irin natsuwa ne taji yana shiganta, yakai almost 15min kissing dinta yake sanan yasaki bakinta ahankali tareda saka kanta akirjinta ya kankameta yace "I got you for life, kome zai sameki yasemu tare I will always stand by you, support you and love you till my last breath" batasan mesaba samin kanta tayi da kara shiga jikinshi ta kankameshi sosai kaman someone is trying to kwace matashi daga hannunta, cigaba da shafamata baya yayi sai ijyan zuciya take saukewa ahaka daga ita harshi bacci ya kwashesu awurin da uban berayen nan da giza gizai da kwari dakomiba, kuma wani ikon Allah ko kwaro daya bai cijesu ba.








_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._




_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin aure._


_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1500 ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a nUmber ta 07012181461_
M Shakur ❤️
























💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫










_MASIFAFFIYAR KAUNA_




✍🏾M SHAKUR






EPISODE 5️⃣0️⃣


Wani irin taku da sahun da alamun tafiya na kafa daban daban dayakeji sama sama yasa ahankali yashiga bude idanunshi dasuke budunmai da kyar, kafin yabudesu tass jin dagaske alamun tafiyan mutane yakeji suna tahowa ta saitinsu kallonta yayi da sauri yaga sosai take kan jikinshi fuskanta nakan kirjinshi tana bacci sosai daga gani baccin ya shigeta yakuma mata dadi a fadadden kirjinshi daya albarkatu da taushi kaman gado, duko da kanshi yayi ahankali ya manna mata peck a goshi dan she looks damn cute yakara kankameta ajikinshi daidai lokacin mutanen sun iso wajen, wasu sababbin guards ne dabaima sansu ba suna zuwa wurin suka tsaya Ogansu wanda shine agaba yace da yarbanci "let's take them out" suka wani tura kofan dayasa ta firgita da sauri tadago kanta daga jikinshi da idanunta dake cikeda bacci ta kalleshi saikuma ta daga kanta ta kalli mutanen dasuka shigo saita fashe da kuka sosai tana kara kankameshi da kyau, guards biyar sukayi kansu zasu dauketa tashi Tobi yayi yasata abayanshi, cikeda girmamawa Babansu yace "Ooluwo ask us to bring her and you to the palace, allow us to do our Job Aremo" kankame bayanshi tayi itama tana kuka tana rokanshi karya bari atafi da ita, suka kara yo kansu Prince yashiga barar dasu, saida suka hadu gabaki dayansu suka rikeshi sanan aka fizgeta daga bayanshi aka suka wuce suka tafida ita shima suka rikeshi suka fitada shi har zuwa fadan, saida suka shiga fadan da kowa na mukarraban fada suka halatta dan tuni news yacika gari, aka cika fada makil sanan suka zubar dasu a falon da sauri Tobi yaje yasake saka kanta akirjinshi yana mata maganganun da babu wanda zai iyaji cikin kowa dake falon.








Wani irin kallo uban nashi kemai da Maman shi da yayyinshi, da Ayoka data kasa daina kuka numfashinta har sama sama yake sabida kishi da bakin ciki, Ooluwo ya girgiza kai sanan yaciro cowries dinshi yazuba akasa.










Dagokanshi yayi ya kalli Oba da Otun sanan yace "is too late, prophecy kakannin kakannina ya tabbata this kingdom destiny has changed already, danku yariga yaso kaskantacciiyar yarinyar nan, kuma wanan son dayake mata will cost this kingdom alot" da sauri Otun yace "to yanzu mai abinyi Bokan wanan fadan mai albarka" sake zuba charbin cowries din yayi akasa sanan yadago yakallesu yace "kaman yanda kakannina suka fadi, abinne aka kara tabbatar min, abu nafarko shine kodai ku kashe yarinyar nan" wani kallo Tobi yama bokan har lokacin yana rikeda ita dan ita batajin yaren da akeyi gabaki daya afadan, Ooluwo yacigaba yace "kodai ku kashe yarinyar nan kokuma ku nisanta ta daga gidan ta yanda har abada bazata sake saka kafa awanan gidan ba, just this two options kukedashi inba hakaba akwai ragowan abunda zai faru" juyodakai Tobi yasakeyi ya kalli Mahaifinshi sanan ya kalli Mamarshi yace "Mum, Dad wallahi, billahil azim, na rantse da ubangijin dani shikadai na yarda dashi bawani tsohon bushashen mutum ba dakuka yarda da abinda yake fadi, wlh kuka kashe yarinyar nan just say goodbye to your Son forever, for one second like this I will not hesitate i will end my life!!!! For good!!" Yay maganan da turenci hakan yasa Fatima ahankali tadago kanta daga kirjinshi ta kalleshi, yace "this is my life ba nakuba, naku is kun haifen nakuma muku biyaya babu a inda akace ku zaku fadamin wanda zanso ko wacce zan aura, aiku bahaka akamuku muku, everybody listen"! Yay maganan da karfi yana kallon kowana fadan, sanan yanuna Fatima yace "this girl right here!" Saikuma yay shiru yana kallonta yace "I've never loved in my life sai akanta, i don't know what love means sai akanta, I love Zaraaa, I will support Zara and stand by her muddin ina numfashi adoron kasannan, kufadinma kowa cewa yes yaron Oba of Lagos is in love with yar aiki, kuma wacce ba yarenshi ba bahaushiya! And I am ready for anything inhar akanta ne" Kallonshi Mahaifinshi yayi, a ka'ida Sarki baya magana saidai yafadin ma Otun kome yakeso yace shizai fadi afadan su, anatse cikin kakkausan murya da uba ke amfani dashi akan danshi yace "OluwaTobi Tajudeen!" Tobi na kallonshi yace "yes Dad" cikin kakkauran murya yace "listen to me carefully koka hakura da batun son yarinyar nan kona karbe duk wani jin dadi dana maka aduniyan nan tundaga kan motoci, gidaje, flat dinka, companies, kadarorin ka, ka koma zama kaman bawa kaskantacce mara daraja da galihu agidan nan" ahankali Tobi babuko alamun darr aranshi yace "na yarda Dad amman bazan bar son Zara ba" da sauri Zara ta girgixamai kai dan Baban shima da turenci yay magana sabida yanason yarinyar taji, murmushi Mahaifinshi yayi irin murmushin nan dakana gani kasan bana alkhairi bane yace "OluwaTobi Tajudeen koka hakura da zancen son yarinyar nan, kajanye batunta daga bakinka ko yanzu zan saka a kira owner of chelsea club sucireka daga club din kwallon su, sucireka from players dinsu" gabaki dayan fadan kallon Baban ake da danshi, ahankali Tobi yace "na yarda su cireni but I will never stop loving Zara" sake murmushi baban nashi yayi mai ciwo sanan yace "OluwaTobi Tajudeen Adewale koka janye zancen son yarinyar nan kona kira all the bank dakake amfani dasu harda dollar account din nasaka ayi frozen nasu ya zamto bakada kosisi na rayuwa" Baban na ijiye maganan yace "na yarda" uban yasake murmushi sanan yace "OluwaTobi Tajudeen koka hakura da yarinyar nan kona rabaka da ganin kowa nasaka a kulleka a dungeon and live there for months harsai kai giving up" zai bude baki yabama ubanshi amsa maman shi data kasa daurewa ta tashi tace "Tobi wai na tsine maka albarka ne dakake abu kaman tsinanne? Tun kana yaro bantaba koda zaginka ba balle ace bakina ke binka, wani irin MASIFAFFIYAR So kakema yarinyar nan? How many times ka kwanta da ita da you are willing to give up everything for her"? Idanunshi sunyi jajir yace "Mum inhar kuda kuka haifeni bazaku bani abinda raina kesoba to whats the point"? Ya kalli Babanshi yace "Dad na yarda dakomi, kome zakamin kamin amman Son Zara abune dabazai iya goguwa a zuciyata ba domin bani nasakawa kaina ba, if u think freezing my account da sauransu dazakayi zaisa nadaina sonta then give it all a try Dad" yana maganan awani irin mugun zuciya Baban yace "guardsssss" da sauri sababbin guards din da sunkai su 70 suka shigo fadan, Tobi Baban yanuna musu yace "lock him up at the dungeon" dasauri Mamanshi ta zube agaban Baban tahade hannayenta tace "Honey Noooo, no pls Honey don't lock up my Son in that place, this punishment is too hard" wani kallo yamata yace "Tobi yazaci sabida ina sonshi I can not takecare of his stubbornness, zan tankwarar da danki ne nidashine agidan nan" take him away guards, yabada izini da sauri guards suka dagashi Fatima tarikeshi tana kuka sosai ganin za'a tafi dashi, wasu guards din suka fizgeta aka fitarda Tobi dake kallon Fatima ahankali cikin wani kalan yanayi na tausayinta.








Juyowa Mum tayi takifama Fatima mari tace "you see what you've done to my son? I will never forgive you, you will never be my daughter inlaw, my son will never marry you evil soul, kinzo gidanmu kin batamana shi, wlh is just fear of kar Tobi yakashe kanshi dan nasan Tobi baya rantsuwan wasa dani dakaina zan kasheki" Mum ta hankadeta sanan takoma tazauna, Ooluwo yakalli Fatima dake kuka gwanin ban tausayi yace "this girl is a bad luck get rid of her fast inba hakaba sai kandanku yajuya" sanan yatashi yawuce yafita, Otun dashima zuciyarshi yay bakinkirin yace "kowa should dissmiss" yakira guards yace "atafi da ita wani dungeon daban ba wanda Tobi keciki ba" aka wuce akatafi da ita tana kuka sosai taga rayuwa, anya zata tabajin dadin duniyan nan kuwa.




Ayoka ya kalla dake kuka sosai yace "bisu Mum da Dami kutafi, I want to have a word with the king" tashi tayi Mum ta riketa suka wuce suka fita dakin yarage daga Mai Martaba sai Waziri, ahankali Dad yace "Otun yaya zanyi da wanan yaron mai kafaffiyar zuciyan nan da Allah ya jarabeni dashi, I am hurt Otun I only did all of that sabida agaban mutane yakeja dani, how do I handle Tobi? Help me abokina? Ga yarinya mai natsuwa Ayoka yar usuli danakeso Tobi ya aura yana nunamin yarinyar dabamu san hawanta bamusan saukanta ba ita yakeso, what kind of Disaster is this? Tsoroma yahanani kashe yarinyar sabida karyaje yakashe kanshi eh" anatse Otun yace "is good dabakace akashe yarinyar ba dan dakoni bazan amince makaba, but yanzu I want you to be strong this is ur call, ka ladabtar da Tobi ka tankwarar dashi inba hakaba za'a mana dariya sosai, kabarshi yay kaman kwana uku, kahana Mamanshi da yan uwanshi zuwa dubashi kullum kadinga aika guards su tambayeshi koya janye daga bakanshi, yana cewa ya janye zamu kashe yarinyar yafito mu musu aure da Ayoka sabida tasa ya manta da soyayyan yarinyar" gyadamai kai sarki yayi yay naam da shawaranshi.












_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._




_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin aure._


_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1500 ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a nUmber ta 07012181461_
M Shakur ❤






























️💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫






_MASIFAFFIYAR KAUNA_






Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login