Showing 117001 words to 120000 words out of 150358 words
Chapter 40 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt
gateman yabude gate aka shigo da motoci kusan 15 cars, duk girman compound din saida yacika da manyan motoci, ga yan sanda, sojoji da bindigogi aka bude musu kofa, chief of Staff yafara fitowa, sai Vice president, sai Sarkin yarbawan Lagos, sai Sarkin Kano, saikuma Sarkin Lagos daya fito cikin wata mahaukaciyar kasaitacciyar shiga sai Dami, saikuma chan last motar sukaga Baba yana sanye da yadi mai kyau shida wani Lawyer shima sai ware ido yake dag gani baida information akan any of this, gaishe gaishe aka shigayi cikeda girmamawa irin gaisuwan masu hannu d shanu, sanan Dady yamusu iso zuwa babban falonshi, securities da guards kuma duk suka tsaya a compound suna gadi, zama sukayi akan kujera Mum da Ammi dasuka saka manyan mayafai suka shigo suka gaidasu sanan suka saka yan aiki na kawo kayan kwalama shidai Abba na kallon Baban Zara dashima kallonshi yake yana mamakin haduwan su, shigowa Granny tayi falon cikin shiga ta alfarma itama ganin Malam Muhammadu yasa tasha jinin jikinta tana kallonshi shima haka, gaisawa sukayi tanemi waje ta zauna, su Ammi zasu koma sama Vice yace "dan Allah kudawo ku zauna wata mahimmiyar magana takawo mu" dawowa sukayi duk suka samu waje suka zauna kana ganin falon kaga bunch of educated rich people band Baba da kalanshi yafita daban.
Gyaran murya Vice yayi cikin magana irin ta masu kudi kuma manyan masu mulka Nigeria yace "kaman yanda kuka sani am the vice president of Nigeria and awanan zaman shugaban kasa nake representing, duk abinda zaku gani nayi anan ina yinshi ne amatsayin shi" yasake yin shiru sanan yace "nasan zakuyi mamaki kun ganmu saikuma ga Oba of Lagos, gakuma Baban Fatima damuka lawyer yataho dashi bad son ranshi ba daga kano da safen nan" yasake shiru yace "banso nai going into details but I assure you Oba of Lagos ya sanardamu komi tundaga kan yanda Fatima ta shigo gidanshi a matsayin namiji da yanda suka samu suka fitarda ita waje ta hanyar nuna yamutu wanan maganan ana maganan abinda yafaru kusan shekara biyu kenan, Fatima tayi rayuwa agidanshi na kusan wata shidda wata biyar da satittika" yasakeyi shiru sanan yamika hannu, Oba yabashi waya, ahankali ya kunna wayan yay playing video Tobi dayake nan kaman mahaukaci yana kiran sunan Fatima yabama Dady, karba Dady yayi da sauri yabama yayanshi shina dubawa yayi saikuma yacire ido yamikama Granny, itakuma saitahau kuka dan Granny nada tausayi tasan miye ciwo tayi ciwuka dabata taba sanin zata kawo yau dinan araye ba, saisa koyaya mutum ke ciwo take tsananin tausayinshi, Vice yace "sama da shekara daya kenan da aka gayama OluwaTobi Tajudeen cewa Fatima tarasu haryau ahaka yake babu improvement babu kalan likitan dabasu gani ba amman abu daya cewa suke yana going emotional trauma bazai taba samin lafiya ba saiya sami abinda yakeso" yay shiru yace "akwai abu daya a duniyan nan damutane da dama basu gane ba, fara alaka that's beginning of any relationship might not be beautiful, kaman yand shigowan Fatima da rayuwanta a lagos wasn't beautiful rather it was DISASTROUS, amman yanzu wanan disaster ta haifar da strong love dazaiyi yielding to something very beautiful, abubuwan dasuka faru abaya duk mudauke su as kaddara munxo yau wajenku da kokon baranmu munaso kubamu yarku aure dudda munsan cewa likitan danku yace mana shine zai aureta amman ku taimaka ku duba condition din yaron nan, munaso abamu yarinyar adaura auren yau dinan dan Allah" shiru kakejin dakin kaman ruwa ya cinyesu, hakan yasa Oba yadauka shima cikin harshen turenci yace "ada ban yarda da kaddara ba, amman shigowa Fatima gidana yasa na yarda da ita yasa na cire duk wani believe danake dashi na culture nayar, I regret komi, and I am sorry for any wrongful act damuka ma yarku" yay shiru shima Sarkin kano yadauka yashiga bada hakuri, duk shiru sukayi suna kallon yanda manyan mutane kebasu hakuri yau dudda idan ka kalli abun da idanun basira zaka gane basu cutarda Zara ba, wlh, ayanda Zara tai breaking rule na gidansu basu mata komi ba dan they have right suyi kome sukaga dama da ita itace tai laifi ta shiga gidansu as an imposter but basuyi ba, gabaki daya mai laifin da wanda ya cutarda Fatima aduniyan nan kakaf mahaifinta ne, hakan yasa Abba tunda shine Babba ya kalli Baba yace "Kaine mahaifinta mekace" wani mugun kallo Granny tama Abba, yadauke kai, Baba dayagama batarai yace "nifa banmasan menakeyi anan ba, nagaya muku niba y'ata bace, duk wanda kukaga dama ku dauramata wanan ba matsalata bace" daukekai Abba yayi sanan yamaida kanshi ya kalli bakin nashi yace "mu iyayene marasa tauyema yara hakkin su, dan haka kafin nace wani abu zan kira Fatima nan gabanku gaban kowa tafadi wanene takeso, kome takeso shi za'ayi" sanan ya kalli Ammi yace "kira mana Zara Ammi" gyadamai kai tayi ta tashi tana gyara Mayafinta tawuce tafita zuwa dakin Kaka, Zara tasamu dasu Rahma dukansu afalo suna wasada throw pillows, murmushi tamusu tace "banga laifinku ba kunga kakar taku batanan ne dole ku maida mata da daki arena, Zara dauko mayafinki kizo" da sauri ta tashi tana murmushi tana sanyeda wata doguwan riga na atampa mai kyau kanta daure da dan kwali, dakinta tawuce tadauko peace gyale dan kayan da peace tayafa gyalen Ammi tawuce tafita tabi Ammi da sauri tana kallon yanda securities suka cika compound din, ido da ido datayi da head Guard dake kallonta yasa gabanta yay mummunan faduwa, ahankali Ammi tabude kofan tashiga itama tabita ganin yand duka falon aka dagokai ana kallonta yasa dawani irin sauri ta sauke kanta kasa, rawa jikinta yafara ganin Oba, gakuma Babanta dasukai ido biyu dashi, ganin takasa tafiya yasa Abba yace "zonan Zara" ahankali ta taka kafarta tashigo har zuwa inda Baba yake tazauna akasa tareda lankwashe kafa gabanta nafaduwa ahankali cikin siririyan zazzakan muryanta dake rawa sosai tace "gani Abba" wayar ya kunna mata yabata wayan yace "kalli videos dinan" ahankali takarbi wayan ganin Tobi kaman mahaukaci yana kiran sunanta adakin da aka kulleta yasa takai hannunta tadaura kan baki tana hana kanta kukan dataji yataso mata, saiga hawaye sharrr yasauka kan wayan, ganin haka yasa ahankali Baba yakai hannu yadauki wayan ya ijiye gefenshi ya gyara zama yace "Fatima Zarah zan miki tambaya tsakani ga Allah inaso kifadamin gaskiya, karkiji kunyata ko kunyan kowa adakin nan" sanan yay shiru yace "tsakanin Tajudeen dakuma Imam wakikeso?" Shiru tayi ko dago kanta batayi ba saikuka mara sauti hawaye na sauka kaman anbude famfo, akaro nabiyu Abba yace "wakikeso cikinsu Fatima Zara"? Shiru nanma sai kuka, akaro na uku yakara cewa yace "wakike so cikinsu biyun" nanma kasa magana tayi, murmushi Abba yayi yace "tashi kitafi" tashi tayi da sauri tawuce tafita tana kuka Dami ta tashi da sauri tabita.
Abba yamaida hankalinshi kansu yace "kasan yaran mu na hausa nada al kunya" sanan yajuya ya kalli Granny asanyaye kaman yana mata magana da idanu, gyadamai kai tayi, yasake juyawa ya kalli kaninshi shima gyadamai kai yayi sanan yajuyo ya kallesu, yace "nazabama Fatima danku a matsayin miji, dan yafi bukatarta kan d'ana, Imam yarone natsasstse mai kuma hakuri da hankali, am sure he will understand kuma koshine ayanda yakeda tausayi zaibarmai, inyazo yaduba cikin dangi yanemo wata" dasauri Oba yatashi hakan yasa Abba yatashi shima yana zuwa kawai suka rungume juna Oba ya kankameshi yace "thank you, thank you I will not forget this gesture" the happiness on his face was everything Granny dasu Mum nata murmushi sun basu tausayi shidai Baba na zaune rashin abace, saida aka gama rungume rungume sanan Abba yace "saidai wani hanzari ba gudu ba" duk aka natsu yace "yarinyar nan yanzu xata shiga second semester ND two, tana final year, gaskiya zanso tagama school nan da 5month sanan ayi auren" da sauri Oba yace "muyi akidun nikka yanzu, mu daura musu aure but zata cigaba da zama anN a hannunku kawai zamuyi ne dan hankalinshi ya kwanta ya warke, but mu daura musu aure, in yaso bayan tagama makarantan nan da 5months ko 6 to be exact sai ashirya gangariyan biki na alfarma, kafin nan shima ya warke saiyazo gaisuwan iyaye ku ganshi akara sanin juna kun yarda" Granny tace "inhar hakan zaisa yasami lafiya ba matsala adaura auren kawai, ayi hotuna anunamai, Sarkin Kano ne cikin barkwanci yace "ashe nai basira dana taho da kayan daurin aure" yakira bafaden shi yace afara shigo da kaya, kafin kace me falo yacika da goro sweet tabarma da sauran su, Baba dudda bai soba haka aka sakashi waliyyin Zara, aka kira guards da all securities din suka shigo, Abba shiya daura aure tsakanin OluwaTobi Tajudeen Adewale da Fatima Zara'u Muhammad akan sadaki miliyan goma, wanda Sarkin Kano da Vice suka bada as tasu gudunmawar, Oba yakasa shiru sai murna bakinshi har kunne, take aka shafe fatiha securities suka fice bayan kowa ya debi su drinks dakomi son ranshi.
Ganin Fatima tashigo daki da gudu tana kuka gawata nabinta abaya yasa duksu Rahma suka juyo da Rayyana suna kallonsu, corridor tayi tabude kofan dakinta ta shiga da sauri itama Dami da sauri ta shiga ta maida kofan tarufe, tsugunnawa Fatima tayi agaban gado tana kuka sosai zuciyarta nawani irin rawa, ahankali Dami takarasa kusada ita hannunta tadaura akan gyalenta hakan yasa gyalen dake gabda zamiyowa yazamiyo tareda dan kwalinta gashinta yawani irin zubo dayasa Dami ta kalli kan takasa daurewa tace "Wow!" Saikuma ahankali tace "Is this your hair Fatima"? Saikuma gently tadago Fatimar takai hannunta tagoge fuskanta tass tace "Fatima i want to sincerely apologize to you kan duk abubuwan danamiki abaya, ki gafarceni, duk kishi ne da tunanin banza kan kanina yasa nai haka, haka and I know kinason Tobi dan haka kidena kuka I promise you I will take care of him xaiji sauki and he will come here and get you" ahankali tadaga kanta takalli Dami gyadamata kai tayi tace "i promise he will be fine" ita kanta batasan mesaba but samin kanta tayi da fadawa jikin Dami ta kankameta rungumeta back Dami tayi, tana feeling her brothers love in Zara's heart, aikowa akayi akirata hakan yasa ta tashi, itakuma Granny ta shigo rikeda babban mayafi ta kalli Fatima tace "muje ki gaida Baban mijinki" kallon Granny tayi cikeda rashin ganewa, Granny tayafa mata gyalen tareda lullube mata fuska sanan tafito da ita sukai falo, har gaban Baban Tobi takaita tace "ga matar kunan" ga mamakinta saitaga Oba yatashi yadagota tareda rungumeta sanan yabude gyalenta kadan yamata peck agoshi yace "welcome to the family daughter inlaw" aka shiga daukansu hotuna, dan satan kallon Babanta tayi taga yadauke kai daurewa tayi tahana kanta da kuka duk yanda sukai da ita binsu take tai zuru zuru haka aka yiyyi hotuna dabatasan adaddinsu ba bamatasan a ina aka samo masu hotunan ba...... kafin kaceme zokaga headlines da blog stories Son of Oba of Lagos ties the knot with a northern lady secretary, daddan sarkin Lagos ya auri bahaushiya yar arewa ba'a riga an sanar da ranan daza'ayi kayataccen bikin ba amman andaura aure secretly inda manya manya da sarakuna ne kadai suka hallaccidaurin auren.
Karfe biyu bayan anyi salla tarene suka tafi itakuma Fatima data kasa daina musu kuka sabida komima ciki harda yanda Baba yaki kulata harya tafi ko kallonta baiyiba akace ta tafi, sanan suka gyara zama a falon yace "I hope kunyi understanding decision dina, dudda banjin Imam nasan zai fahimcen" Ammi ne tace "wlh babu komi nidai awurina matar mutum kabarinsa Allah yayi batashi bane" duk ijiyan zuciya aka sauke sanan ya kwashe kudin sadakin 10m yaje har gaban Granny yace "Mama Zara yarki ce, ke kika kawo mana ita rayuwan mu, ga sadakin ta nan kirike, nida Ibrahim zamu mata kayan daki da kudinmu amatsayin mu na yaranki, wanan duk yanda zakiyi dashi kiyi" shiru Granny tayi tana kallon yaran nata saikawai tabudemai hannu shida Ibrahim din rungume su tayi tashiga musu addu'a don suncika yara yan halas, sanan tasake su ficewa sukayi abinsu falon yarage saura matan kadai, Granny ta kallesu tace "zamuma Fatima hadadden usulin gyaran jiki dag gobe za'a fara, wanan da bayerabe zata aura dole mu gyara yarmu" Ammi tace "hakane" sanan suka shiga planning yanda za'ayi za'a hado kayan shaye shaye tanasha daci, dana zama dana tsarki da turare, za'a hadamata ta tafidasu school ma, in yaso bayan tai final exam tadawo gida sai adauko yar Malaysia.
Karfe tara na daren ranan jirginsu Oba yasauka a lagos, motoci sukazo suka kwashesu sai gida, ana parking Dami tafito da gudu tana ihu, tun kafin takai flat dinsu su Mum suna fito dasu Dami suna lpy, cewa tayi "niku matsamin Tobi zan fara fadama good news dinan" tashiga falonsu da gudu suka biyota, ganin bata ganshi ba yasa tajuyo Mum tace "yana bedroom dina" da gudu tai stairs tabude dakin Mum dinta ta shiga Tobi tagani kwance akasa yay lakur kaman kamai kuka, wani irin ihu tayi tafada kanshi tace "Tooobiiii am so happy for you look at this" tadagashi da sauri tabude jakanta taciro wayarta ta cillar da jakan tabude gallery ta shiga pics din datama Zara dabama tasan tamata ba, takai wayan saitin fuskanshi tace "look is your Zara, she's alive, Zara is not dead, Zara is not dead Tobi look at her" ahankali ya karkatar da idanunshi ya kalli screen din wayan ganin Zara kan screen din takai hannu tana goge hawaye kusada babanshi yasa yawani irin fizge wayan da sauri yana zooming hoton yana kallonta da kyau kaman mahaukaci sanan ya kalli Dami yadaura hannunshi kan wayan yace "Zaaaa......ra"? Gyadamai kai Dami tayi ahankali tana hawaye tace "yes is Zara, and she is now your wife, anyi Akidun nikka" wani irin ihu su Mummy da Taye sukayi, Mum datake musulum musulum gatanan kaman chrismus batasan lokacin data zube akasa tai sujjada ba, saikuma ta tashi takama rigan jikinta tashiga rawa sosai tanajin dadi yaran suka shiga tayata Tobi kuma sai kallon hotunan Zara yakeyi.
Dakin Dad yabude yashigo Tobi yadaga kai yakalleshi shiru, ahankali Dad yakaraso gaban Tobi yazauna hakan yasa sauran suka natsu da rawa, hannunshi xaya Dad yakama sanan yakai hannunshi kan fuskarshi kafin ahankali yasakinmai peck a forehead yace "Tobi i know u can hear me, I am sorry for hurting you and for making your life this miserable, but karshen wahalan yazo" yanunamai wayan yace "you are officially Zara's husband, anyi akidun nikka, tana final year the main walima grand wedding will be after 5month from now bayan tagama exam, now what I want from you is" yadanyi shiru sanan yasake sakinma yaron peck a kumatu yace "your Dr daka kora will resume tomorrow, zai cigaba da maka treatment Zara can't see you like this zata iya guduwa, you need to be fine, be eating, kadena kwanciya akasa haka and change your clothes idan ka warke tass zan kaika har Abuja kaje kaga matarka okay" bin bakin Babanshi yakeda kallo yagane all abinda yace, for the first time after one whole year sukaga yay murmushi yafada jikin Baban hakan yasa suka fara ihun dadi sun murna sun dade ahaka har Tobi yay bacci aka kwantar dashi sanan aka shiga plan, Dad yacema Mum yanaso itadasu Taye zasuje Abujan to meet with Zara and her Family Dami kuma will stay d Tobi da Dr shi zaI fara zuwa gobe.
Washegari tun safe Dr yazo yaduba Tobi da yay wanka da kanshi, yamai allurai yabashi magani yasha kaman ba Tobin kwanaki ba dayakusa kasheshi da kyar aka ceceshi, sanan yama bayani Tobi will be fine, but treatment dinshi yawanci bacci ne, zai bacci for 72 hours, dazaran yatashi abashi healthy food da magani yasha yaci yakoma, haka aka fara, and Alhamdulillah akwai lot of changes....
Abangaren Fatima tuni aka fara mata kayan shaye shaye ciye ciye na kayan mata, ko kadan bataga chanji gun kowa agidan ba saima murna dasuka tayata, saikuma Text din Dr Imam datagani yaturo mata congratulations Allah sanya alheri, Dad yafadamin.
Ana gobe Sunday zata koma school dan 1week aka bata, Maman Tobi da yan biyunta sukazo Taye da Kende duk since atampopi shiga na mutunci dan sunsan North zasuzo, anmusu tarba na shataran arziki, sanan suka kara bama Fatima hakuri kan komi daya faru abaya, itadai bata cemusu komiba kawai bamurinta taga Tobi ko amata maganan shi amman babu wanda yamata, da yamma suka tafi washegari ta koma school bayan Granny tahadata da magungunan ta nasha tace kullum saita kira ta tambayetra kota sha, wasa wasa saida tadage sanan ta iya tafara karatu sabida Maryam datake sakata dole sabida tunanin Tobi tun bayan ganin video shi, ita mantawama take wai ita matan aurece kawai dai tunanin rashin lafiyanshi tayi, final semester is not easy wanan karanma bakoda yaushe take iya komawa gida weekend ba ga project ga fix lectures da ake hada musu asabar ko lahadi amman dudda haka bata fasashan magungunan da Granny kullum ke kiranta tasha ba, suna karewa zata aiko direba yakawo mata sababbi, kafin kace me tafara wani irin cika jikinta namata wani iri. Ahaka hartai 2months a school.
_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._
_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman