Showing 81001 words to 84000 words out of 150358 words

Chapter 28 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt

M Shakur   

07 Jan 2025

15395

gidan har zuwa bangarensu, tun kafin yay parking ya hango Ayoka tana sanye dawani bomb short wanda da kyar yagama rufamata duwaiwai black color, saiga wata crop top mai kyau milk kana ganin cikinta da cibiyanta kanta babu kitso sai wig na gashi mai ruwan blonde daya mata kyau dan ita ba mummuna bace farace tana kama da waziri sosai, kafafuwanta sanye da bedroom slippers tana murmushi sosai kana ganinta kasan she's damn happy, bude kofan motan yayi yafito yamaida yarufe tabishi da kallo tundaga kafa har sama, gaba dayanshi daga kafa zuwa har sama Lv ne, Tobi ya iya gayu gosh, gashi he's cute yana kama da all this black Americans, lumshe ido tayi dan tun kafin ya iso tutarenshi yafara isowa, harsaida yazo gabanta ya tsaya sanan tabude idanunta tawani irin rungumeshi. "Oyoyo Boyfriend, good morning" ahankali yace "morning" batare daya tureta ba, peck tamai akumatu sanan tace "let's go and have breakfast dasu Dad and Mum a falo, duk suna dinning suna jiranka" tai maganan tana kama hannunshi sukai ciki guards nabude musu sliding door din suka shiga.






Mamanta dake kokarin zubama Otun abinci ne duk suka dagokai jin dariyan yarsu sosai, ganin Tobi sukayi da ita sun rike hannu suna tahowa dinning din sai murmushi take tana zuba.






Har gaban dinning din sukayi sanan da sauri Ayoka tasaki hannunshi takoma tabayanshi takai hannayenta ta kamamai kafada tana kallon iyayenta tace "Dady and Mumy look who came to have breakfast with us, is Tobi my boyfriend" dasauri daga Mamanta har baban suka zaro ido irin kuna friends yaushe kuka dawo masoyan nan, gyadamusu kai tayi tana murmushi tace "we wanted to surprise you people ne, but we are actually dating ko Love"? Ta kalli Tobi tana leka fuskanshi da kyau dan yagane irin amsan dazai bayar, kakalo murmushi yayi shima ya gyadakai yace "yes babe" saikuma da sauri kafin takara jefo wata magana yace "good morning second Dad, good morning second Mum" duk murmushi sukayi cikeda jin dadi suka cemai ya zauna, mamanta ta shiga zubamai abinci kala kala suka fara breakfast, bini bini Ayoka saita kalleshi she can't actually believe tasami Tobi haka, wajajen 8:30 babansu yatashi yace "children am off to work" sanan yaduko yama Ayoka peck a kumatu yace "bye princess" cikeda farinciki tace "bye Dady" sanan yama Tobi peck shima yace "bye Son" bye second Dad yafadi ahankali, Mamansu itama tai murmushi ta tashi tace "lemme allow the love birds su zanta, princess ina dakina idan kuna bukatan anything" da sauri tace "alright Mumy" saida yaga Maman ta tafi sama abinta sanan yajuyo ya kalli Ayokan yace "have you gotten the thing i asked for" washemai baki tayi ta tashi dagakan kujeranta tazauna akan cinyanshi tareda dafa shoulder shi tana kallonshi kaman yauta fara ganinshi, kallonta shima yayi shifa bayama sha'awaan ta, yana ganinta kaman su Dami ne, saisa ko kayama zata cire gabaki daya he don't think zaiji wani abu, dukar da kanta tayi daidai saitin fuskanshi da sauri ya kulle idanunshi Light kiss ta sakanmai ahankali akan soft pink lips dinshi da sauri yatureta yace "Ayoka stop this" murya chan kasa tace "but that's what boyfriend and girlfriend sukeyi" dan yatsine fuska yayi yace "I know but let's take this slow" ganin tabata rai yasa ahankali yace "pls" murmushi tayi tace "to tashi muje room dina nabaka" tashi tayi daga jikinshi shima yatashi tana rikeda hannunshi suka wuce sama wani daki tabude suka shiga, kana ganin dakin zakasan Ayoka itama yar gatane, princess room komi na dakin pink ga gayu iya gayu, akan gadonta ta zaunar dashi sanan tawuce tadauko wayanta tadawo kan cinyanshi tasake zama baice mata komiba sanan tabude wayan nata taciro wani hoton Bank form da aka rubuta loan organization ga account number awajen tace "kaga wahalan danayi kafin nagani kuwa" dan murmushi yayi ya karbe wayan nata yaturama kanshi ta watsapp sanan yace "dagani natafi" kaman zatai kuka tace "ni please stay with me, bari nakashe wutan dakin yay duhu muyi kallo abinmu kaji Boyfriend" cikeda da dan lallashi yace "I need to do something first Ayoka pls" dagashi tayi tace "to zaka dawo"? Gyadamata kai kawai yayi tasake rungumeshi sanan tasakeshi tace "namaka gayu kokace nai kyau" dan yatsine fuska yayi yace "kidena saka kaya haka kina fita kowa na ganinki, akwai ma'akata dayawa agidan nan" da sauri tace "sokake intajin zafi" baisake cemata komiba, har motanshi tarakoshi tamai peck akumatu tace "call me" gyadamata kai yayi ya shige car, tarufemai kofa sanan tadagamai hannu yawuce yatafi.






Tsalle tahauyi a wajen batajin akwai wata wacce takaita farin ciki yau dinan ba, tanason Tobi ita karan kanta batasan lokacin data fara sonshi hakaba wlh, dataga kuma irin halittan da Allah yamai taji she's now crazy for me, she crazy about him, she's mad over him, anywoman datai sa'an samin Tobi a miji wlh tamore, tadade awajen tana tunane tunane sanan tawuce ta tafi cikin gida.






A Bank yafara tsayawa sanan yafito rikeda wata yar karaman leda hakanan, sanan yashiga mota yawuce gidan, yana shiga yay parking, sanan yadau wata takarda da byro yay rubuce rubuce sanan yafito, Mai gadinshi dake jiranshi ne yace "inaso na aikeka banki" da sauri yace "yes Aremo" ledan yabashi da takardan, yace "go and deposit this money zuwa wanan account din dana nuna maka, all the information dake wajen nan dashi zakai amfani, bazanje ko'inaba zan jiraka kadawo dazaran kagama comeback sabida kana dawowa zan kara fita" karban komi yayi yarike sanan yaciro 10k yabashi yace "use this as transport, saika dawo" yawuce ciki abinshi.






Ahankali yabude kofa yashiga falon, babu kowa a falon dayake nan agyare, hakan yasa yawuce sama yashiga dakin, nanma baiganta ba, bayi yabude da sauri bai gantaba hakan yasa yafito ya shiga bude dakunan saman duk bata aciki, wani irin faduwa gabanshi ya shigayi yasauko kasa dasauri yay hanyar fita danya tambayi gateman kenan yaji motsi a kitchen da sauri yay hanyar kitchen din, ahankali ya tsaya abakin kofan yay folding hannunshi tareda sauke ijiyan zuciya yana kallonta, tana sanye da asalin kayan datazo dashi dan tagaji da saka half kayan nan kafafuwanta awaje, tana sanye da black t-shirt dinta da milk wandon data wanke tun jiya suka bushe, kanta babu dan kwali, kitson da aka mata sun zubo, saidai wanan karan bakin ya kara nannadewa yay coil sabid iya tsakiyan bayanta yanzu gashin ya tsaya amman dazakaje ka warware kajasu zaikai har wajen waist dinta, dudda baya ganin fuskanta dan indomie take dafawa dan yaga ledan indomie kananu guda biyu but he could see yau tana cikin farin ciki ba kaman jiyaba that she was so down. Kamshin dataji yana shiga hancinta yasa tajuyo kanta da sauri, hada ido sukai dashi da sauri ta dauke kanta sabida yanda yawani irin cikamata ido ahankali tace "good morning Sir" gyadamata kai kawai yayi yawuce yafita batare daya bata amsaba, fridge yabude yadauki bottle water yadawo ya zauna kan kujera sanan yamika hannunshi yadauki remote yana kokarin chanza tasha.










Fitowa tayi tana tafiya ahankali feeling uncomfortable sabida yanda kanta ke waje tadaura bowl of indomie da kwai a tray, indomie yay kyau sosai gwanin ban sha'awa har gabanshi tazo ta tsugunna tareda jawo stool tadauramai akai kaman bazai kalli abinda takeyiba saikuma ya kalleta batare dayay magana ba, tashi tayi tana wasada yatsunta sanan murya chan kasa kaman wacce ke tsoron fadin abinda zatace tace "Ya Tobi I brought Indomie for you" tunda tafara maganan yake kallonta yanzu yake kara ganin yanda spa dinan suka kara karamata kyau, jin shiru yasa tadan kallehshi hada ido sukayi hakan yasa yadauke kanshi da sauri ahankali yace "I don't eat indomie, indomie is for children" murya chan kasa still kaman tana tsoron fadamai tace "should I cook another thing for you" da sauri ya kalleta yace "can you cook" gyadamai kai tayi ahankali, samin kanshi yayi dacewa "okay" dan bai yarda small girl irin wanan can cook ba, yayinshi manya ma basu iya girki ba balle wanan, da sauri tajuya zata tafi yace "Za.......raaaaaa" chak ta tsaya duk idan yakirata sai gabanta yafadi kodan sabida bada intonation na hausa yake kiran sunan ba oho, juyowa tayi ahankali ta kalleshi, idanunshi nakan tv yace "come and eat your indomie first" gyadamai kai tayi tazo sanan tawuce dinning dan kunyan cin abinci take agabanshi tafara cin indomie dayay dadi sosai.






_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.


_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp


_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHuMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR


















💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫






_MASIFAFFIYAR KAUNA_






✍🏾M SHAKUR


_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.


_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp


_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR




EPISODE 4️⃣2️⃣










Jefi jefi yake dan satan kallonta, bata iyacin abinci ba but yanda takecin indomie zaisa ranka yabiya gashi sunyi dogaye tana jansu everything datayi looks damn cute and childish to him kodan baida kanine saisa yake ganin abinda takeyi yana shiga idanunshi oho, tashi tayi tawuce kitchen din saikuma tafito tataho wajenshi kasa daurewa yayi karya kalleta yajuyo yazuba mata idanu harta karaso gabanshi ahankali tace "banga knife a kitchen ba" danjim yayi saikawai yatashi yace "am coming" binshi da kallo tayi yawuce sama saikuma ba'a jimaba yadawo da wuka gda daya yamika mata yace "be careful" gyadamai kai tayi ta karba tawuce kitchen, fridge din kitchen din tabude, Allah ma yasan tanason girki duk in suka hadu da Maryam ta karbi wayanta Facebook take zuwa direct tana kallon videos ma girki, wani spaghetti datagani takeso ta dafamai, dako tabude fridge taga akwai komi na girkin ita tana mamakin yanda suke dumping kayan girki a fridge kaya harsu gaji dayin kankara basa dafawa, kifi taciro saidin guda biyu ta ijiye tana jiranshi kankaran ya narke sanan ta wanke hannunta ta shiga slicing su Ball peppers, yellow green da red sanan tafara wani irin girki.




Yana zaune a falo but kamshi ya isheshi hakan yasa kawai yatashi he want to see what this small girl is doing dayake shiganmai hanci haka, agaban kitchen din ya tsaya ya rungume hannunshi yana kallonta uta kadai sai murmushi take tana girkin kana ganinta kasan she drives happiness in cooking, indai hakane koda jagwalgwalone zai dinga barinta tana dafawa just so that she will forget everything and smile like this, yana tsaye awajen yaga takashe gashi din tagama saman yaga ta juya tana kallon wani cabinet da anan taga an jera plates da tray konata ma mai gadi yaciro mata dan yay tsayi kuma batada tsawo. Shigowa kitchen din yayi da sauri tajuyo ta kalleshi daidai inda take yazo ya tsaya ta bayanta yace "wat do you need Miss Chef" wani irin washe baki tayi tamai murmushi this is the second smile datakemai bayan na lokacin dayakira mata Baba, chak ya tsaya yana kallon fuskanta smile dinta yay gripping heart nashi staring at his small small set of white teeth, her pink lips da dimples dinta. "Plate with a tray" data fadi yasa yadawo hayyacinshi ahankali yamika hannu dudda shima saida yadanyi dage dan bawani tsawon azo agani yakeda shi ba sanan yaciro yabata yawuce yafita, wankewa tayi tashare ta tsane ruwan jiki saman tazubamai abincin that looks yummy and inviting yaji kifi, sanna tadaura a tray ta ijiye a gefe, juice data hada na apple da cucumber tasaka a fridge tadauko ta daura jug din da mug akan tray din sanan tafita dashi harzuwa inda yake zaune a falo ta tsugunna tadaura akan stool sanan tadan dago kanta hada ido sukayi ahankali ta tashi tawuce kitchen dan gyara komi, abincin ya kalla sanan ya kalli juice din dat look a lil bit greenish shidai baisan dame akayiba, baison yaci abincin dan shi idan yana Nigeria abincin mamanshi kawai yakeci, but tunanin dayayi idan baiciba she will feel bad bayan shitamai yasa he just decide bari yayi koda one spoon ne, fork din wajen yadauka yadebi taliyan datai kyau bata wani nuna tai lugub ba taji su carrot da peas ga kifi yala yala yakai bakinshi ahankali dan ware ido yayi tastebuds dinshi sukai motsi danko hasidin iza hasada yaci abincin yasan yay dadi, cewa yayi bari yakara one more spoon kartaji haushi baiciba ahaka yatada abincin nan tass, shida baicin abinci dayawa saida yatake duka abincin harma kari yake nema sanan yadebi juice din mai sanyi yakai baki Omg baitana shan juice mai dadi irin wananba, is so refreshing and calming kanasha zakaji yana ratsa ko'ina a brain dinka da heart, OMG he enjoy every bit of this food wlh, gashi babu karnin kifi ko kadan, yakasa daina murmushi sai mamaki yake shine yaci abinci dayawa haka dudda yay breakfast agidan su Ayoka dudda tea kawai yasha. Shiru yayi yana tunani duk idan su Dami sunyi girki koda babu dadi inhar Dady zaidau spoon yaci koda one spoon ne saiya musu kyautan kudi dudda baisan menene the technique behind the money ba samin kanshi yayi da tura hannunshi a aljihu luckily yanada wrap nayan 500 sababbi fil yarike kudin a hannu yana kallo daidai lokacin tafito daga kitchen tagama gyara kitchen din, ganin yagama cin abincin tmya cinye tass juice dinne yarage kadan yasa ta taho ahankali gabanshi ta tsugunna tadauki plate din tasa a tray da jug din da mug zata dauki tray din ta tashi yamiko mata kudin, da sauri ta kalli kudin saikuma ta kalleshi murya chan kasa yace "take" ahankali tasa hannu ta karba jin yayi shiru yasa tasake kallonshi taga yamaida fuskarshi kan TV, ahankali tace "the money is for what"? Batare daya kalleta ba yace "for Za.....raaaa" sake kallonshi tayi looking a bit confuse, ahankali yajuyo yazuba mata Idanunshi sanan ahankali yace "thanks for the food, is amazing" samin kanta tayi dasakin wani irin murmushi da sauri yadauke kai murmushin ta nasa zuciyanshi yabuga he don't even know, kallon kudin hanunta tayi tagane tukwuici yabata na girkin datamai, ahankali ta tsugunna cikin siririyan muryanta da hausa intonation dinta tace "Sir the money is too much, I can't take it" batare daya kalleta ba yace "you can throw it away i don't care" shiru tayi kanta na kasa, saikuma ahankali tace "thank you Sir, May Allah bless you" samin kanshi yayi da dan lumshe ido sanan yabudesu yaga harta tashi tadauki tray dakomi tawuce yabita da kallo harta kusan shiga kitchen kaman daga sama taji yakirata ahankali kaman baison yakirata. "Zaaaaa.....raaaaaa" idan yakirata kaman yaron dabai iya kiran sunan ba dan saiya raba sunan gida biyu kowanne yaja hakan saiya karama sunan wani irin dadi, tsayawa tayi chak sabida yanda gabanta yafadi takasa juyowa batasan mesaba, chan kasan makoshi yace "you are a good cook keep it up" sake murmushi tayi tawuce kitchen, ijiye kudinta tayi a gefe sanan tawanke komi ta kifa kafin tafito tai hanyar stairs rikeda kudinta, daki tashiga tazauna agaban gado tana taba kudin 500 sababbi kal kal, tunda take bata taba ganin kudi masu yawa haka a idoba, zata boye taba Baba idan takoma gida, da sauri wata zuciyan tacemata Baba? Wani Baban wani gida kuma? Har yanzu taki gasgata abin takuma yi alkawari zata nemi waya takira Baba daga ita saishi hala ranan ranshi abace yake saisa yagaya mata maganganu haka kwanciya tayi abinta tanata juya kudin kaman yar baby har bacci ya kwasheta kudin akan jikinta.






Wajajen 3 maigadi yadawo yacemai yadawo yatura kudin hakan yasa yaja motarshi direct zuwa gidansu, koda yay parking shida inba wani abu yakaishi ba shidai dakanshi baya daga kafa yaje fadarnan, yana shiga guards suka zube suna gaidashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login