Showing 150001 words to 150358 words out of 150358 words
Chapter 51 - DISASTROUS LOVE (Azababbiyar Soyayya) Book Complete by M Shakur.txt
your dreams come true, we will be the best parent to our kids" kiss tamai akumata ta kankameshi tana sonshi har ranta wlh.
*********
Bayan 9month
A Paris yakaita tahaihu tasamu yan biyu mace da namiji, yaran na kama da ubansu sol amman hasken mamansu suka biyo, tuni Oba da iyalanshi dake mahaukacin son Zara suka diro Paris, su Granny ma ba'a barsu ba harda Baba duk aka taho anan akai suna akai komi dansai sunyi wata uku zasu dawo naija.
Rayuwa tayi kyau, takuma yima Zara haske, duk idan ta tuna wahalan datasha murmushi take sabida kaddaran haduwan ta da Tobi ne yasa duktai wanan wahalhalun, Tobi ya chanza sanadin Zara yakara samin addini mai kyau tuni yahana yayyinshi da mamanshu saka attachment dinan da kumba, kuma duk sun dena, hijabi nedai kawai haryau basa sawa, shima with time yasan zasu fara sawa, bata facing any challenges daga yan uwanshi suna sonta sabida sunga yanda dansu ke sonta, farin ciki Zara shine nashi, ko ciwo take saishima yafara hakan yasa sukazo sunamata son dayaamfi nashi.
Imam kuma ya auri Dr Zeenat dake bala'in sonshi, Zara da Tobi da yan biyunsu saida sukaje bikin, Mama kuma was rotting agidan mahaukata abinda ta shuka ita take girba, Baba yay aure, Tobi yabashi komi, matarshi kuma Alhamdulillah ta rikesu Habib amana da zuciya daya.
Zara da Tobi kullum sukan kalli yaransu suce DISASTROUS LOVE dinsu yahaifar da something so special, yakawo haske, dan tuni Oba yakada Ooluwo bokan nan, sun yarda duk wani al adan tsafi sun kama Allah duk tasanadin Zara, and this was the Prophecy, dan Zara ta chanza komi na gidan sarautan nan gabaki daya!!!!!.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA WLH WLH BAN YAFEMATA BA HAR LAHIRA, BETTER PAY ME.
Karshe!!!!! _ALHAMDULILLAH!!!!!_
_ANAN NAKAWO KARSHEN LITTAFIN DISASTROUS LOVE WATO MASIFAFFIYAR KAUNA, KUSKUREN DANAYI ACIKI INA ADDU'A ALLAH YA YAFEMIN, ALLAH KUMA YASA KU AMFANA DA ALKAHIRAN DAKE TATTARE DA BOOK DIN_
_GODIYA TA MUSAMMAN GA ALL MY CLIENTS, MY READERS, MY FANS MY FANMILY_
_Platinum, Vips, GGM am grateful 🙏 to you all, ubangiji Allah yamuku albarka_
_Am open for business, collaboration and komima, just hit me up awanan number nawa idanYo kinason anything 07012181461_
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️