Showing 57001 words to 60000 words out of 178062 words
Chapter 20 - MAR ADAMS BOOK 3 COMPLETE BY AYSHA BAGUDU.txt
wata matsala ba nayiwa kaina wannan alkwarin sosai ta dinga bashi hakuri tana bashi tabbacin bazata sake ba “.amman tsit kake jin mr ata yaki cewa komai illa janyo murfin durowa yayi ya ciro kwalin sigari ya bud’e ya zari kara d’aya ya kai bakinsa ya rike yana neman abun kunnawa ,ahankali maryama ta fara taku ta nufi inda yake zaune ta tsaya kusa dashi wanda tazarar dake tsakaninsu bata fi taku biyu ba tana jin wani irin mummunar fad’uwar gaba hankalinta yayi mugu mugun tashi , baza tace ga dalilin da yasa taji wannan mummunar tashin hankalin ba na ganin mr
ata da sigari ne ko kuwa na rashin maganar da yaki mata ne “sir ..”
Ta kira sunansa a raunane ya bar abinda yake tare da tsareta da tsumammun idanunshi “ka ajiye sigarin sannan kace min wani abu ko zan samu natsuwa .”still dai shiru ne ya biyo baya wanda alokacin ma tuni ya kunna sigarinsa ya fara zuga ahankali,iya tashin hankali maryama ta shiga alokacin ,dan ko lokacin daaka bata tahirin mahaifinta yadda rayuwarsa ta kasance cikin shaye shaye bata ji tashin hankali irin wannan ba .”
bata san dalili ba wannan tashin hankalin yafi komai d’aga mata hankali da dagula mata lissafi tana nan tsaye ya cigaba da zugar sigarinsa hankali kwance .sai kai hannu tayi ta toshe bakinta zuwa hancinta dan bata son warin sigari acikin ranta take maganar zuci mutun duk rayuwarsa tana cike da kalubale da matsaloli amman baud’adden halinsa ya hanashi ganewa bare ya gyara “ko yaya matarsa take fama da wannan hali nashi?” shine kullum cikin quna rai da zafin zuciya da miskilanci byn duk wad’an nan abubuwa sai daya had’a kanshi da shan sigari killa ma bayan sigarin yana shan wasu abubuwa,sai ya jifa kanshi cikin matsala ya jefa matarsa da iyayensa cikin matsala suma .”
“Wannan wacce irin rayuwa ce ?mutun har mutun amman ya jefa kanshi cikin rayuwar shaye shaye sam bata ta’ba masa kallon mai shan wani abu ba kuma koda fad’a mata zaayi zata karyata wanda ya fad’a mata kasamcewar bashi da kamani da masu shan sigari ,kallonsa ta cigaba yana zugar sigari cikin wani irin salo da kwarewa ,zazzafan numfashi ta sauke da qarfi alokacin data ga ya shanye sigarin hannunsa ya zaro wani ya kunna data bakinsa “Ke maryama ki kama kanki matsalar rayuwarki ma ta isheki karki qarawa kanki damuwar wani ba
Ya juya ahankali ta nufi kofar fita daga office din .a natse yabi bayanta da wani shuumin kallo”exactly yadda take a mafarkinsa haka komai nata yake shape mai kyau ya furta a fili yana lumshe ido yana Aiyana ranar da zata shigo hannusa shi kad’ai yasan irin rikon da zai mata ."
Jiki a sanyaye ta koma office ta zauna kusa da surayya hira suka fara yi ahankali tana bata labarin yadda suka qare da mr ata da alamun dai ya dan sauko surraya ,yusura atakaice dai maryama ta tara matan dake aiki a cikin office din har da masu aiki a qarqashin sultan tace “ ina son muyi wani aiki ne daku “yaushe ne zaa sake yin wani presentation?”“ ai yana faruwa ne duk bayan wata d’aya “ okay ina ganin zamuyi aiki tare domin muyi surprise din sir” “kai ni dai tsoro nake ji bazan iya ba.inji cewar surayya nan maryama tashiga masu bayani yadda zasu yi komai cikin tsari sai dai yagansu kawai suna cikin tautaunawa sectary ta shigo aka cigaba da tautaunawa daita” zanyi design masu matukar jan hankali kuma zaa dinka su sannan mune zamu sakashi ajikinmu fatan kowacce acikinku zata yi iya kokarinta?” gsky da kin hakura shi sir baa yi masa gwanita idan kika dame shi ma zai iya korarki gabad’aya .”
“nasan zai aika amman a wannan marar bana tunanin haka gsky ,dan idan ya gan desing’s din zaiyi liking dinsu kuma wannan sabon tsarin zai kawo mana cigaba a aikinmu da kuma zuciyarsa.”uhm maryama bazamu iya ba . nayi imani zaku iya tunda gbdynmu kwararru ne kada ku karaya ku kasance tare dani “mu kasance tare dake ke a wa kenan ?”sultana ta fad’a cike da matsefaffen kishin maryama idan kowa ya amince anan ni bandani dan baki isa Kiyi iko akaina ba “ tana gama fad’ar haka ta juya zata fita daga office din maryama tayi saurin riko yatsun hannunta cikin nata tana cewa “haba sultana take easy mana duk abun bai kai haka ba, kiyi hakuri idan acikin maganata akwai abinda ya ta’ba miki rai ,idan kin janye jikinki acikinmu ai kin karya mana kwarin gwaiwarmu sannan duk yadda sir yake zaki iya saka shi ya amince sbd karfin jinin da kike dashi acikin kamfanin nan .”take wani farinciki ya kama sultana sai fuskarta a d’aureta da kyar maryama ta shawo kanta ta hanyar qarawa da cewa duk kamfanin babu wanda ya kaita iya design’s .”
Sultana ta saki fuska tace “kina nufi har Ke ?har nima mana Ke baa ta'ba fad'a miki bane ?sultana ta girgiza mata kai alamun “eh!” to yau na fad'a miki kin fi kowa aiko nan da nan sultana ta amince da maganar maryama ta samu waje ta zauna sai dai taci alwashin sai sultan ya samu labari wannan shirin dan yasan yadda zaayi maryama tabar ma’aikatar dan ta tsani yadda wani lokaci yaya adam yake biye mata kuma tasan zuwanta kamfanin ne yasa nata aikin baya tasiri a ransa “nifa ba komai nake dubawa ba shi sir baa burgesa ni wallahi bansan yadda zanyi ba idan ya fahimci ina ciki wannan shirin bugu da qari yau din yanayinsa sai ahankali "inji cewar madam some “please ma babu abinda zai faru ki bamu kwarin gwiwa kawai tare da mana fatan nasara .”ahankali maryama ta ajiye maganar ta d’auki takardarta ta fara aiki yanzu zuwa yaushe kowacce zata kawo nata zanen mugani idan da gyara sai sultana ta gyara mana ?”duk dai jin maryama kawai suke amman me sultana ta baya ga son shigewa mr ata shi kuma sam bata gabansa a yadda suke lura dashi ma yafi maida hankalinsa ga maryama .”
duk yadda suke tautaunawa mr ata yana kallonsu daga cikin glass dinsa a ransa yace” kome suke tautauna wa akai ?”ya mike ya bude kofa ya fito ya shiga office din da suke wanda ke fuskantarshi yana dubansu a tsanake sannan ya kira sectary dinsa "meke faruwa anan ?sir maryam Ke son mgn da kai sectary tayi saurin fadar haka dan ragewa kanta fargaban da take ji akansa, maryama bata d’ago ta kallesa ba dan har lokacin tana jin babu dadi akan rayuwarsa tace "sir daman akan ayyukan da zamuyi ne wanda zamuyi kafin presentation zan so ace ana a ranar da zaa fito dashi mu kuma kafin ranar mun gama komai akan shirinmu mun gabata nan dai tayita masa bayani yadda tsarin zai kasance bata kai qarshen maganarta ba ya katseta ta hanyar cewa "bazai yuwu ba saboda ba haka tsarin mu yake ba sannan ya sa’bawa dokar wannan kamfanin daya kasance hadin gwiwa ko baki ji sunan kamfanin ba AGC ya fad'a a tsawa ce yana kallon some "kema kina cikin masu goyon bayan haka ?ectually sir wai muna son AGC company ya zarta kowani kamfani samun daukaka ne shiyasa nima na.."
wani kallo yayi mata dole tasa tayi shiru tace “am sorry ,sir tana shiru maryam ta karbe mgn "sir ka bamu goyon baya in sha Allahu zaka sha mamaki "this is nonsense "ya fad'a a fusace "sir ba maganr nonsense bane kai Karan kanka ka yarda da kanka kuma babu wanda ya kai ka iya zane acikin kamfanin nan da wajen kamfani ,Kai din kwararren mai baseera ne ai take yaji kanshi yayi wani iri girma
“kuma tsarin da zamu zo dashi tsari ne da duk wani kamfanunka basu ta’ba zuwa dashi ba ni bance zamu gabatar dashi ranar presentation ba kafin ranar ne ,sir ya kamata ka bamu second chance "this is not the second chance maryama this is your plan .” ta kallesa a dan rikice tana mamaki wani irin mutun ne shi da baa masa gwaninta "yes I can't do it coz is your plan kuma cutar wa ne bugu da qari bama kasuwancinmu haka, ba haka mahaifina ya daura mu akai ba idan zaa yi presentation kowa na kawo ayyukansa a zube sai clet ya zabi wanda yayi masa idan kinga anyi wani abu sabanin haka to aiki ne na dabam amman duk abinda ya shafi presentation bama yin haka dan haka bana ciki am not supporting ya fad'a yana kallon cikin kwayar idanunta tamkar zai cinyeta .”
eye's to eyes suke kallon cikin kwayar idanun juna wanda zuwa lokacin idanunshi sun canza kala sunyi jajur tasan hakan yana da nasaba da sigarin daya sha sun d’auki minti shabiyar suna kallon juna kafin daga baya ya d’auke idanunshi yana sake cewa "bana ciki wannan tafiyar ya juya da sauri ta biyosa tana sir "go back to your work “sir ..” I saida go back to work ya sake maimaitawa a matukar fusace ya shige office dinsa ." jiki a sanyaye tabi bynsa da kallon mamaki idan ransa ya bace sai ya dawo kamar mahaukaci anya kuwa wannan mutumin yana da lafiyar kwakwaluwa kuwa ?” abu na cigaba yace bai so alhalin babu wanda zai samu wannan cigaba yace baya so .”dariyar da sultana ta kwashe dashi ne ya dawo da maryama haiyacinta ta juya tana kallonta a tsanake “ai kinga karshen zagewa ni danasa karshe abinda zai biyo baya kenan wallahi bazai yarda ba matsawar bashi ne yayi raayi ba .“bafa zan hakura ba sultana idan dai bazakiyi ba shi kenan mu zamuyi ta juya ta fuskanci sauran matan kana ta soma yi masu bayani yadda za suyi ."
Sultana kuwa tana komawa gida ta sheidawa Aunty abida aikuwa sunyi dariya kamar me "wallahi shiyasa wani lokaci yake mugun burgeni baya daukar wargi kuma kinga hakan zai sa ta rage shige masa “kota shige masa ma idan dai wannna dan mai shegen girman Kan ne bazatai nasara ba "wallahi shiyasa nake son nima hakura dan ga matarsa ma har yanzu bata gabansa ina ganin fa mutumin nan ba shi da lafiya “wa ya fad'a miki hk alhalin ga matarsa da ciki ?,ai yace baya son ciki” kikasani ko cikin bana shi bane ?dan duk yadda ya kai ga kinta ai bazai ki jininsa na “inji cewar aunty abida sultana tace “to wannan kuma dabam gsky zai iya yiwuwa ba nashi bane . ai irinsu ata suna cikin ingarma mazaje baki ga tsarin jikinsa ba ai irin suka kama mace baa magana .” suna cikin magan ya ibrahim ya shigo tautaunawar me akeyi ne haka tayi murmushin tana mikewa ta qaraso garesa ta karbi jakar hannusa tana masa sannu da zuwa “hirar kaninka adamcy muke .”
********
Mr ata yana zaune akan gadonsa sanye da kayan bacci system ne agabansa yana aiki yana tunanin mgnr maryama da irin tsawar da yayi mata yana cewa am not supporting ."dan cigaba yasan cigaba take son kawo masa dan tsarin zai qawatar amman kuma me yasa tunda ta fara aiki dasu bata kawo wannan tsarin ba sai byn data bata masa rai yasan tana son tayi haka ne dan ta goge laifin datai masa “yayi shiru yana tunanin ya amince da tsarin ko kuma ya tsaya akan yadda yace ?”itama bangaren maryama tunda ta dawo daga office bangaren mahaifiyarta ta nufa dan umma bata nan bata huta ba tana zaune a falo zane take har kusan goma na dare bata bar aikin taci komai ba aunty ta shigo parlour’n da plet din abinci ta qaraso kusa daita tace “ki ajiye aikin nan haka kici abinci " aunty ki taimaka mana ki bani abaki ni kuma na cigaba da aikina an gama princess .”
Aunty ta zauna tana bata abinci tana tmbyrta ya gurin aiki komai dai yana tafiya daidai “yes aunty komai yana tafiya daidai sai dai wannna mai gidan namu daake kira da Mr ATA shine kawai matsalar kowa idan yayi maganr kowa zai shiga hankali kowa dai tsoronsa yake ataiace ,wallahi ko gyaran murya yayi yanzu zasu shiga hanakalinsu “what about you? “Me aunty ?” ta fad'a tana girgiza mata kai no no !! aunty bana jin tsoron mr ATA Kinsan wani abu wai ni kadai nake iya magana dashi ko jayayya dashi
amman ki bi komai ahankali karki dinga abinda zai fusatashi tunda kinga shi din mai zafi rai ne, ki dinga kula dan allah sannna ki kula da kanki ,shikenan aunty na gode aunty ta mike taje ta kawo mata ruwa ta bata abaki ,byn ta sha ta sake cewa “na gode aunty karki damu ni zanje na kwanta ki kula da kanki sai da safe idan zaki kwana anan to idan bazaki kwana ba ki tashi habib ya rufe kofa sai da safe aunty ta koma dakinta.”
Mmn Sudais
[8/31, 11:25 AM] Safwan Libiya 2: 💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
BOOK 3
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 18
Bayan maryama ta gama aikinta taje ta kulle koina ta dawo d'akin mahaifiyarta ta shiga bayi ta kama ruwa tare da d'auro alwala ta fito ta hawo har kan gadon aunty ta zauna a bayan aunty ta soma karanto adduaoi tsari ta shafe ilahirin jikinta dashi haka ma ta shafe jikin mahaifiyarta a qarshe ta karanta suratul muluk sannan ta ja pillow ta kwanta ."sai dai tana kwanciya komai ya tsaya mata ,bacci ya kauracewa kwayar idanunta, ta d'auko tunanin wannan ta ajiye ta dauko tunanin wannan ta ajiye. sosai ta tsunduma cikin tunani wanda kusan duk tunanin mr ata yafi na kowa yawa ganin data masa a yau din yana shan sigari kuma a gabanta wannan abu ya hana zuciyarta sukuni ta qarshe ta tsaida tunaninta a inda take masa magana akan new desing's din da take son su gabatar a boye batare da sani kowa ba "yes I can't do it coz this is your plan ,kuma cutar wa ne bugu da qari bama kasuwan cinmu haka ,ba haka mahaifina ya d’aura mu akai ba idan zaa yi kasuwanci kowa na kawo ayyukansa ne a zube sai clet ya zabi wanda yayi masa dan haka bana ciki ,am not supporting ta sauke wani wahalallen numfashi tana kallonsa acikin kwayar idanunta "rigimamme kawai ".ta fad'a a fili tana qoqarin gyara kwanciyarta ."ta jiyo sautin muryar aunty cike da mayen bacci tana cewa "waye rigimamme kuma ?"tsam maryama tayi da ranta kafin ahankali tace "babu kowa aunty kiyi baccinki kawai ."daga haka aunty bata sake cewa komai ba."
Yadda maryama bata runtsa ba haka bangaren mr ata shima bai samu damar runtsawa ba juyi kawai yake akan makeken katifarsa yana tsara yadda zai yi rayuwar aure da princess dinsa, a naked yake ganinta acikin kwayar idanunshi tana kwance faffad’an qirjinsa , koshi yana kwnace ajikinta yana sarrafa sansar jikinta most especially brest dinta haka ya dinga imagenation dinta batare da ‘bata lokaci ba jijiyarsa ce ta mike sambal ta cika qaramin wondon da yake sanye dashi sakamakon neman abincinta ya had’e hannuwansa duka ya sanya abayan kanshi yayinda jijiyarsa ke cigaba da harbawa wani juyi yayi ya janyo pillow ya rungume gam a qirjinsa yana jin tamkr itace rungume ajikinsa sai daf da asuba wani bacci mai dadi ya kashesa ana raka’a ta biyu a masallacin dake cikin estate dinsu ya farka da kyar ya mike zaune ya kunna wutar d’akin yana kallon jikinsa inda gabad’aya wondonsa ya jike da ruwan shaawa.”
“Ya rabbi ka taimakeni yarinyar nan tana matukar bani wahala . ya fad’a a fili yana dafe goshinsa can ya janyo wayarsa ya duba time 5:30 har ta wuce ya yunkura da kyar ya nufi bayi bai wani jima ba ya fito ya janyo jallabiya ya saka yayi sallarsa a daki dan ya rigada yasan ya rasa jimai yana idar da sallah a daddafe yayi azkar ya mike ya koma ya haye katifa batare daya cire jallabiyar jikinsa ba .ko cikakken mintuna shabiyar bai yi ba bacci ya kwashesa bashi ya tashi ba zai karfe goma saura yayi wanka yayi shirin zuwa office .hankali motocin mr ata suka tsaya acikin ma'aikatar AGC bayan an bud'e masa ya fito cikin isa da takamar shi wani ne, ya fara taku a natse sanye cikin riga fari long sleeve da wondo baki sai dai ya nad'e hannun rigar kad'an wanda hakan ya qara masa kyau matuka ,yayinda tsintsiyar hannunsa ke d'aure da agogon fata baki ya zuba duka hannunwansa cikin aljihunsa.”
tunda ya shigo kananan ma'akata da manya suka shiga gaishesa yana d'aga masu hannu wasu kam ma basu samu wannna damar ba sai dai ya wuce har ya qaraso sama ."kai tsaye ya tsaita kwayar idanunshi zuwa office dinsu maryama qirjinsa na bugawa da matsanamcin karfi adduarsa ya fara sanyata acikin kwayar idanunshi sai dai duk ma'aikatan da suke aiki tare daita suna zaune a wajen ban da ita