Showing 6001 words to 9000 words out of 178062 words
Chapter 3 - MAR ADAMS BOOK 3 COMPLETE BY AYSHA BAGUDU.txt
hankalinsa ...amman Aunty .."No ki tsaya kiji abinda nace Kiyi shi zakiyi karki min mutsu dan duk ina yin wannan abun ne saboda jin dadinki ...."
Mmn sudais[8/31, 11:24 AM] Safwan Libiya 2: đź’—đź’—đź’—đź’—đź’—đź’—
MAR'ADAMS
đź’–đź’–đź’–đź’–
đź’—đź’—đź’—đź’—đź’—đź’—
BOOK 3
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 2
Sultana na gama wayar da take idanuwanta suka sauka akan zanen da maryama tayi akan table , shiru tayi rike da wayarta tana duban zanen zanen ne mai Shege kyau da d'aukar hankali. zanen mace ce sanye da kayan weeding gwan sosai maryama ta kwantar da hankali ta zanata had'e da zana gashin kanta har gadon bayanta tamkar dai mutun sak wani irin murmushin jin dadi ya bayyana akan fuskar sultana cike da jin dadi tasa hannu ta d'auka tana cigaba da kallon zanen "wannna ai irin zanen da ya adam yake bukata ne sak "tabbas idan yaga wannan zanen zai ji dadi sosai bari na kai masa nace ni na zana "ta juya da sauri ta nufi hanyar office dinsa alokacin da Kunnensa yake manne da waya yana magana da wani abokin kasuwansa ,yayinda hannuwansa duka ke aikin dadddana keyboard gefensa sectary dinsa ce tsaye rike da wani blue file tana dubawa ."
"Yes !muna da fiyye da abinda tunaninka ya baka ,eh !sosai kuwa akwai abubuwa masu mahimanci akan sakon dana tura maka kayi qoqari ka duba" ya fad'a yana cigaba da aiki can bayan kamar minti goma ya mike tsaye rike da system dinsa ya isa inda sectary dinsa take tsaye yana nuna mata wani sako tare da yi mata qarin bayani yadda yake son kasuwancin ya tafi bai gama rufe bakinsa ba yaji ana magana daga bakin kofa "tare da knowking " ko zan iya shigowa ?.Idanuwanshi dake manne da farin glas ya tsurawa kofar shigowa tare da yin shiru na second biyar sannan maganarsa ta biyo baya "yes !ahankali ta tura kofa ta shigo tana rausaya yana ganinta yaja tsaki ya koma kan kujera ya zauna ya dungule hannunsa duka waje d'aya ya d'aura akan table yana ciza lips dinsa na kasa wani irin numfashi ya furzar mai zafi daga bakinsa ya kawar da fuskarsa adaidai lokacin data garaso qefensa ta tsaya tare da ajiye masa farar takarda a gabansa "ko akwai abinda zaka ce akan wannan zanen ?ta gefen idonsa ya soma hango had'ad'd'en zanen ,a natse ya juyo gabad'aya idanuwan shi suka sauka akan zanen " kaga irin zanen sultuna ba?na sha fad'a maka ina da kwarewa sosai akan zane amman kullum gani kake ban iya komai ba to yanzu dai me zaka ce akan wannnan zanen sir ."?
Shiru ATA yayi tare da kallon zanen yana jin wani irin mummunar fad'uwar gaba mai tsanani na shigarsa kafin a hankali ya d'an yunkura ya mike tsaye still idanuwanshi na kan zanen jikinsa a matukar sanyaye ya kai hannu ya d'auki farar takardar data ajiye a gabansa ya tsurawa design din ido sosai ,numfashi ya sauke da karfin gaske yana cewa "zanen yayi kyau kwarai da gaske sai dai sultuna ...."sai kuma yayi shiru yana dogon nazari akan zanen "ka gani ba yayi maka ba?" ai daman na sha fad'a maka idan kaga wasu zanen da nake zanawa sai kayi mamaki wannan yayi maka ba ?"
"No ...!"
ya fad'a a natse sannan ya cigaba da magana "wannan ba zanenki ba saboda ba wannan bane karo na farko dana ta'ba ganin shrmen zanenki?"sultana tai shiru yayinda jikinta ya d'an soma rawa saboda yanayin kallon da yake mata .yayi taku biyu yayi daf daita yana ciza lip's dinsa muryarsa can kasa yace " ki kace ke kika zana zanen nan ba ?" sosai kuwa sir ni da kaina na zana shi ya gyad'a kai ya koma ya zauna akan kujera yana sake kallon zanen yana jujjuya jikinsa tare da girgiza kai. can ya d'ago ya dubeta da kyau "kikace zanenki ne ?ya sake tmbyrta ta gyada masa kai alamun "eh! gabanta kuwa banda fad'uwa babu abinda yake "shikenan sultuna tunda ke kika zana ina bukatar ki sake zana min exactly irinsa yanzu "cike da tashin hankali ta kai hannu zata kar'bi zanen dake rike ahannunsa "okay kawo na tafi naje na zana ".
Ya janye farar takardar yana girgiza mata kanshi tare da lumshe mata idanuwanshi na second biyu sannan ya bud'esu fés akanta "ki zauna ga guri nan sannan ga kayan aiki nan duk anan kiyi abinda nasakaki ta tsaya cike da matsanancin tsoro da firgici tana dubansa tare da mamakinsa "wannan mutumin fa katon mugun d'an duniya ne wato dai sai yaga karshenta ?ta fad'a haka acikin ranta ."
Ganin ta kasa kwakkwaran motsi tana tsaye tamkar an dasata yasa zuciyarsa ta soma tafarfasa a matukar tsawace yace "zauna mana Kiyi aikinki ai nasan zaki iya tunda kina da tabbacin zanenki ne cike da tsoro tace "yes sir !ya girgiza kai ya zagayo gurin sectry dinsa ya cigaba da yi mata bayanin abubuwan da yake buakta tayi masa yayinda har lokacin sultana na tsaye cikin tsananin tsoro da tashin hankali "wani irin mugun kallo ya d'auketa dashi yana zabga mata harara,da mugun sauri ta samu waje ta zauna akan d'aya daga cikin kujerun dake fuskartasa ta d'auki pencil ta rike tana tunanin ta ina zata fara ?nan da nan ta qara shiga tashin hankali mai tsanani fiyye da wanda take ciki ahankali zufa ya shiga tsatsafo mata a fuska da sansar jikinta kallo d'aya zaka mata ka fahimce a matukar tsorace take ."na shiga uku nah na dibo ruwan dafa kaina “ta ina zan fara ?tayiwa kanta tamabyar hantar cikinta na wani irin kad’awa .”
Sectary dinsa ta d'auko file green ta mika masa ya kar'ba yana cewa sultana "are you done ? batare daya kalli inda take ba" muryarta da jikinta rawa suke gurin cewa "no sir ! ya gyad'a kai "yau zaki gane baki da wayo muddin bakiyi abinda nace ba ya fad’a a kasan ranshi ,wayarsa tayi ringing some ta d'auka da sauri ta mika masa ya amsa yana manna wayar a kunnensa yana cigaba da duba file din hannunsa at the same time yana magana a waya ."Sosai ya fahimci yanayin tashin hankalin da sultana ta shiga ya sauke numfashi ya ajiye wayar ya maida hankalinsa gurin sectary dinsa suka cigaba da tautaunawa har tsawon mintuna talatin sultana na zaune cikin tsananin tashin hankali batare da tayi abinda ya sata ba ."
ya sake yunkurawa ya mike tsaye rike da zanen maryama a hannunsa ya zagayo ya isa inda take zaune jin hucinsa numfashinsa daya sauka a gefen wuyanta yasa ta waigo a gigice jikinta na wani irin kyarma "ai daman nasan bake kikayi zanen nan ba , sam sam wannna ba zanenki bane ko har yanzu kina kan kece kikayi ?ya tambayeta yana ja da baya yayi taku biyu ya tsaya yana jira yaji karyar da zata sake girba masa ya samu damar cin ubanta son ransa." cike da tsoro da in ina tace" eh gaskiya ba nice nayi ba amman kayi hakuri."tayi mgnr duk a rud'e jikinta na rawa tamakr an jona mata wutar lantarki."ai daman ko baki fad'a ba nasani wannan bazai ta'ba zama zanenki ba ya fad'a yana mai sake tsurawa zanen maryama tsumammun idanunshi kafin ahankali ya soma tafiya yana cigaba da kallon zanen yana lumshe idanuwanshi har ya qaraso ya tsaya bayan sultuna nan take ta sake shiga firgici "”mai yasa kika min karya ?tayi shiru ta kasa bashi amsa gabad’aya ilahirin jikinta na sake d’aukar rawa “why did you lie to me ?yayi maganar a tsawace dan girman Allah kayi hakuri “enough !a ina kika samu wannan zanen ko kuma waye ya zana miki shi ?”
“No sir babu wanda ya zana min.”
“Where did you get this desing?” uhmm ammm daman sabuwar staff din da'aka dakatar d'azu mai suna maryama hussein ce ta zana ta barshi akan table a office dinmu."nan take gabansa ya cigaba bugawar da yake fiyye da kaida yana kallon zanen yana jin wani irin shauki a gabad'aya sansar jikinsa da jijiyoyin jikinsa wanda bai ta'ba jin irinsa akan kowace halitta ba sai akanta lumshe tsumammun idanunshi yayi sannan ya motsa lip's dinsa ahankali "daman mutane dakikai irinki ya zasu iya zane kamar haka ? Ke..! ya kirata da haka muryarsa a kausashe ta natsu sosai agabansa ya d'an rage girman idanunshi "ki daina shiga lamarina " ki tsaya amatsayin da kike dashi a wurina wanda ni ban ma d'aukesa da mahimmaci ba kin fahimci abinda nake nufi da hakan ? tai saurin gyad'a masa kai ya d'auke akanta "kenan zumunci dake tsakaninmu "ta sake gyad'a masa kai jikinta na sake d'aukar rawa dan yanayinsa gabdaya ya gama tsoratata" gud oya leave my office .."ai da mugun sauri ta juya ta nufi kofar fita ."
Komawa yayi ya zauna akan kujera qirjinsa na wani irin bugawa da karfin gaske a natse ya dinga kallon zanen ya kasa hakura da kallon zanen wani irin sonta ne Ke taso masa yana sake bin jinin jikinsa "soyayyata qaunata farinciki rayuwata kece komai nawa ya fad'a a fili tare da mikewa ya koma Kan doguwar kujera tare da zanen a hannunsa ya zauna ganin zanen yake tamkar itace a tafin hannunsa kwakkywan fuskarta yake ganin acikin kwayar idanunshi tana masa yawo can Jim kad'an ya mike tsaye yana lumshe idanuwanshi, abun mamaki ji yayi daidai saitin inda zuciyarsa ke makale a qirjinsa yana bugawa da karfi, ya kai hannunsa daidai saitin gurin yana runtse idanunshi "Tabbas yasan lallai idan bai yi wani abu akan lamarinsa da yarinyar nan ba yana daf da kamuwa da mummunar ciwon zuciya ,"amman me zai yi tunda yarinyar nan matar wani ce ?Ahankali ya dinga daga qafafunsa yana tunanin nemawa kansa mafuta "Adam !zuciyarsa ta kira sunansa da karfi "kayi qoqari ka mallaki yarinyar nan ta kowani hali kasa karfinka ka kwaceta kamar yadda ammar ya fad'a maka "kanshi ya girgiza yana cewa ai matar aure ce ,tĂ´ shikenan ka dawo daita kusa da kai ganinta kusa da kai zai d'an samar da natsuwa arayuwarka "na koreta da kaina kuma na sake dawo daita da kaina ?ya tambayi kansa "Kai ba zan iya wannan kasadar ba sosai yayi zurfi cikin tunani ya koma mazauninsa yay rewarning d'aukar safe yana kallon tun daga shigowarta har zuwa fitarsu har inda ta mari salim ya tsaya daidai inda suka tsaya acikin office dinsa yana kallo har sanda ta fito zuwa koridoor ta juyo tana kallon office dinsa fuskata kwance da ruwan hawaye ."naunayen ajiyar zuciya ya sauke da karfi lokacin daya kawo inda salim ya sake shan wani marin a hannunta "wani sanyayyen murmushi ne ya bayyana akan fuskarsa ya kai hannu yana shafa sajen fuskarsa yana cigaba da murmushi " daman nasan dole zakiyi rigima princess."
Cike da sanyin jiki ya janyo wayarsa ya kira mataimakiyarsa ringin daya ta d'auko "kizo! ya fad'a ataikaice yana hura hanci ya d'auke idanunshi akan kallon da yake qaramin tv sakamakon knowking din da akai ,umarnin shigowa ya bayar yana sake daukar zanen maryama sectary dinsa ta shigo ta qaraso ta tsaya cike da girmamawa "sir gani !
" wannan zanen maryama né ba ? "Nata ne sir lokacin da kace naje na sallameta na isketa tana zana wannan zanen ina ganin saboda tashin hankali data tsinci kanta ciki yasa ta manta dashi amamn tabbas nata né "lallai wannan yarinyar tana da baiwa tana da kwarewa akan irin ra'ayina amman kuma zuciyata ta koreta "sir ko zamu kirata ne ?ya wani d'ago da sauri ya kalleta a d'age "wai sir saboda cigaban kasuwancinka domin zata baka duk abinda kake so kuma zama daita riba biyu ne garemu ga iya zane ga sanin Kan kasuwanci ."
Shiru kawai yayi yaki kulata duk da abinda ta fada din abinda zuciyarsa da gangar jikinsa suke bukata né amman ya rasa dalilin daya kasa bata umarni."
ta kusan mintuna talatin tsaye a gabansa bai ce mata uhm ba bare umm umm ganin qafafuwanta sun fara sagewa yasa ta bud'e baki cike da tsaro tace "sir ko zan iya wucewa ."?da hannu ya bata dama .
wunin ranar cikin tsananin tunani yayisa duk inda ya motsa yana jinta ajikinsa da zuciyarsa ganinta yau ya qara wutar soyayyarta a cikin zuciyarsa .”kiran d’aya daga cikin yaransa yayi yace akawo masa sigari dan a halin damuwar da yake ciki ita kawai yake bukatar sha cikin kankani lokaci akayi knowking tare da neman izini ya bada izinin shigowa James ya ajiye masa a saman makeken table dinsa sannan ya juya da sauri ya fice .”yadda ATA yake cikin tsananin damuwar abinda yasa akayi ma maryama haka itama maryama ta kasance cikin damuwar maseefar dake bibiyar rayuwata kuka ta yini shiyasa kafin shida na yamman ranar jikinta yayi zafi tamkar garwashin wuta .
umma ce tsaye akanta tana shafe jikinta da jikakken towel byn ta bata magani tasha ta zauna kusa daita ta riko tafin hannunta cike da tausayawa , bata son rasata kamar yadda ta rasa sadam dinta saboda qaunar da take mata yasa idan ta ganta cikin tashin hankali itama take shiga cikin damuwa .”“ta rasa gane meke sa abubuwa suke juya mata baya haka ?dame zataji ?da kiyayyar mutanen gidansu ko kuwa da wannan jarabawan dake bibiyar rayuwarta ? ahankali maryama ta bude kwayar idanunta ta tsurawa umma “sannu kinji maryama allah ya baki lafiya”Ameen “ karki damu komai mai wucewa ne kuma duk abinda Ke faruwa dake da sanin allah,ki qara rike addua duk wanda yace allah to allah zai isar masa in sha allahu bazaki sake fita zuwa koina da sunan neman aiki ko wani abu makamancinsa ba sai dai ya biyoki har gida da azinin allah “Allah ya nuna min wannan lokacin.”tayi maganar muryarta na rawa” sannu kinji maryama zakiyi farinciki arayuwarki “shi kuma mr ata yaje can ya qarata ya rike aikinsa ai da can ba da aikishi kika rayu ba muna nan aiki zai biyoki” naunayen numfashi da ajiyar zuciya maryama ta sauke tana mai runtsa idanunta dan idan akwai abinda ta tsana a halin yanzu shine mai kamfanin creation .”
Mmn sudais
[8/31, 11:24 AM] Safwan Libiya 2: đź’—đź’—đź’—đź’—đź’—đź’—
MAR'ADAMS
đź’–đź’–đź’–đź’–
đź’—đź’—đź’—đź’—đź’—đź’—
BOOK 3
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 4
Cike da sauri maryama ta isa bangaren umma inda ta isketa tsaye rike da waya tana mitar masu kiranta da numbobi dabam dabam basa magana ita kam wannan matsalar ta fara isarta maryama ta iso gareta tana fad’in “umma nah!! adduarki dai yau ta kar’bu ta riko hannuwanta duka cikin nata cike da tsananin farinciki “me ya sakaki farinciki haka maryama ?maryama tayi murmushi tana cewa “umma ki cinka mana !”umma ta tsura mata idanu cike da farinciki tana nazarinta kafin a tsanake tace “ina tunanin aiki ne ko ?gabadaya maryama ta rungumeta ajikinta tana murna “wallahi umma nah aiki ne ya biyoni har gida kamar yadda kika min addua maryamarki zatai aiki da aliko insurance kamfanin dake gogyaya da duk wani kamfanin ATA dake cikin qasar nan bama AGC ba.” alhamdulillah mahakurci mawadaci tabbas duk wanda yace Allah hakika allah zai isar masa yanzu dai bari na fita na siyo sweet na rabawa marayun unguwar nan Allah ya kawar mana da mugun ido, karki fad’awa kowa bayanin kin samu aiki bayan ni da ummanki “in sha allahu umma babu mai ji .”sosai maryama take jin dadin yadda umma take mata ,bata nuna mata damuwarta akan rashin sadam kawai nuna mata take itace a gabanta da cikar burinta ko da yake ai daman can umma ta tace koda kuwa babu yaya sadam a tsakaninsu .”Qarfe biyar daidai maryama ta mike tana cewa umma mai zamu daura ne ?mai zamu ci maryama ?itama umma ta tamvayeta cike da kulawa “ko nayi miki kunun gyad’a ni kuma sai na dama kostad na soya Kwai na hada dashi “kai maryama wai mai yasa bakya son cin abinci mai nauyi ne ?shiyasa gaki nan kullum a rame “wallahi umma abinci mai nauyi damuna yake bari na shiga kitchen ta nufi kitchen domin tanadawa ummah abinda zata ci yayinda ita kuma umma ta fita domin siyan sweet ta rabawa yara.”
Qarfe d’aya daidai na rana salim ya shigo cikin office din ammar ya d’ago a natse sukai 4 eye’s da salim numfashi ya sauke sannan ya maida idanunshi akan aikin da yake, salim ya samu waje ya zauna akan kujerar dake fuskantar ammar “salim yaakayi ne kwana biyu ka boye ba’a ganinka ?ya fad’a tare da mika masa hannu suka gaisa “wallahi ina nan ya harkoki ?to gamu nan acikinsa alhamdulillah .”office din ya d’an d’auki shiru na wani lokacin kafin salim ya cigaba da magana “tun shekaranjiya nake son nazo