Showing 177001 words to 178062 words out of 178062 words
Chapter 60 - MAR ADAMS BOOK 3 COMPLETE BY AYSHA BAGUDU.txt
kasani komai zai faru bazan fasa auren alhji mansoor ba “ba shawara nake baki ba umani ne ki gaugauta fasawa batasan sanda hawayenta ya yanke zuwa murmushin takaici ba tace “wallahi bazan fasa aurensa ba in sha allahu sai na zama mallakinsa domin kuwa shine daidai ni kuma Ina tsananin son shi da dukkanin ra…”hannunsa ya shake mata wuya yace “be serious maryama idan har kina son ki cigaba da rayuwar farinciki ya zama dole kibi umarnina ya qarasa maganar yana zare hannunsa a wuyanta sannan ya cigaba da taku a fusace .”
Hannuwanta duka ta Kai wuyanta tana shafawa kafin daga bisani ta zube a qasa ta fashe da kuka tana cewa “why mr ata ?” ahankali kana son dawo min da abinda nayita qoqarin binnewa mai yasa kake son ruguza min lissafi ?yadda teke jin radadi haka mr ata tafiya kawai yake yana Jin wani irin zugi acikin ranshi fiyye da nata i love’s you so much that I can die just to fight for my love “.shine abinda yake fad’a.”ahankali taji an dafa kafadanta wanda yasa da sauri ta d’ago kanta tana goge hawayen dake idonta hakan bai hana habib gane cewar maryama kuka take ba ta yunkura ta mike tsaye da kyar tare da sunkuyar da kanta tsayawa yayi gabanta jikinsa a sanyaye yace “heartbeat .”d’ago kanta tai batare da wani energy ba ta kallesa hannunsa yasa ya goge hawayen dake zuba a idanunta cikin mamaki yace “heartbeat kukan me kike yi ?”shiru tayi batace masa komai ba sai ma sake yin kasa datai da kanta tana cigaba da kukan da take d’ago kanta yayi yace “what’s wrong with you?”.
muryarta na rawa tace “mr ata ?”
“Mr ata ?”ya fad’a ,a zafafe cikin kuka tace he won’t marry me” tsura mata ido yayi cikin tsananin tashin hankali “no no wannan karya ne kawai so yake yasa kiyi two zero me yasa tun farko bai ce yana sonki ba sai da wani yazo ?”muryata a can qasan makoshi tace “ya fad’a min since ?”what ?!”ya furta da qarfi .”Amman me yasa baki amince ba ?”ba sona yake ba he didn’t begging me for marry ,he ordering me for marry after dad abinda bazai yuwu bane “ta fad’a tana kallonsa tana Jin fad’uwar gaba “he ordering as how “?umarni yake bani akan auresa shi kuma aure baayinsa bisa umarni yayinda ni nafi son ya furta cewar yana sona “
Murmushi habib yayi sannan yace I’m sorry to say to ke kina son shi ne da kike son ya furta miki ?”“tai saurin girgiza masa Kai “no no me yasa zanyi haka? kawai dai Ina ganin karfa karfan da yake min ba daidai bane ,”wannan ba karfa karfa bane shima yana sonki shiyasa yace ki auresa “ cikin tsoro ta kallesa “lallai after dad bakasan waye mr ata ba duk da Ina Jin cewar akwai wani abu a zuciyarsa amamn zuciyata tafi yarda da baya sona baya dai son na bar qarqashinsa ne yasa yace na auresa yanzu ma dai lokaci ya kure.”it’s not too late heartbeat idan kin san kina son shi ki fasa auren alhj mansoor ki auresa domin in har mutun kamarsa zai ce yana son ki auresa lallai yana sonki ke yanzu fa kauyanci ne wani furtawa mace so “.yana gama fad’ar haka ya Kama hanyar bangaren aunty ya barta tsaye tana kallonsa a matuqar rud’e kafin ahankali ta soma d’aga qafafuwanta ta shiga parlour’n ummah zaune ta isketa tana cin tuwo semoviter da miyar kuka wacce taji d’anyen kifi “.
Ta qaraso ta zauna a kusa daita tana cewa “wash Allah!?sannu da gajiyar aiki maryama kin dai kusan d’aukar hutu ki hutawa ranki “numfashi kawai ta sauke batare da tace komai ba “shiru sukai har kusan minti biyar sannan umma tace “ki tashi kije ki dafa indome tun dare bai yi ba!”
Ta fad’a haka ne dan tasan bazata ci tuwo ba tace “umma ba sai na dafa akwai abinci danazo dashi yanzi warm dinsa akwai ice cream bari naje na d’auko miki har ta yunkura umma tace “barshi tukun har zuwa anjima idan zaki sha sai mu sha tare ta koma ta zauna tana lumshe idanunta mr ata kawai take gani acikinsu “ko ka furta ma kana sona bazan ta’ba aurenka ba in aureka in yi yaya da wannan baudadden halin naka?”ai gara na auri alhj mansoor mutumin ne mai sanyi hali da saukin kai nasan bazai ta’ba d’aga min hankali ba .”jin sallamar da ake yasa ta bud’e idanunta kad’an wani yaron makwaf cinsu ne ya shigo ya gaishe da ummah yace wai ana kiran maryama a waje “.
Cike da mamaki tace waye “basu fad’a min sunansu ba sun dai ce na kiraki yana gama fad’ar haka ya juya da sauri maryama tai shiru tana tunanin su waye ?”ki tashi kije ki duba kigani ko alhj mansoor ne ?”shi ya kawoni gida kuma bai ce min zai dawo ba “kije ki duba ki gani batai mata mutsu ba ta mike ta fito tun daga nesa ta hangosu tsaye ahankali take tunkarar inda suke har ta karaso kusa dasu tana masu kallon rashin sani “cike da natsuwa tace “sannunku kune kuke neman maryama “? eh mune muke nemanki tayi mamakin yadda suka santa amman ita bata sansu ba “gani da fatan dai lafiya ?ta fad’a tana jin wani iri ajikinta dan gsky haka nan taji mutanen basu kwanta mata ba bugu da qari rashin sanin da batai masu ba mutun d’aya acikinsu yace “naga kin tsorata da ganinu ki kwantar da hankalinki mu din ba mugayen muaten bane bamu zo da niyyar cutar dake ba jikita a sanyaye tace “to amman kuyi sauri ki fad’a abinda ya kawo ku Ina son na koma ciki .”
tayi magnar tana juya bayanta sannan ta juyo domin ta fuskansu ai juyowarta keda wuya taji ta shaki wani abu , nan take taji tunanin kanta ya d’auke ya soma ganin jiri tana qoqarin yin kasa kallon dayan mutumin yayi yace “sa’bata aka fad’a muje nan take ya taro maryama ya sabata a kafa suka nufi bakin titi inda sukai parking din motar su da sauri dayan mutumin ya bud’e masa gidan baya ya kwantar daita tare da maida kofar suka rufe atare suka zagayo cikin sauri suka bud’e gaban mota suka fad’a suka bar unguwar .”
Mmn sudais