Showing 129001 words to 132000 words out of 178062 words
Chapter 44 - MAR ADAMS BOOK 3 COMPLETE BY AYSHA BAGUDU.txt
data kamata kallonta yayi yana cewa”. menene wannna .”?
”amm umm daman dan naga irin taimakon da ka min shine na siya d’an wannna abun dan na ba..”
“Meke damunki ?” menen ma’anar wannnan kuma “?sir kawai dai nayi amafani dashi ne dan nayi maka go….” maryama !”ya kira sunanta cikin wani irin salo yana dawowa gabana ya tsya yana tsura mata idanunshi kafin ahankali yace “kin fara sona ne ?”da sauri ta girgiza masa kanta jikinta na d’aukar rawa” ai ni yanzu babu wani maganr soyayya araina aikina da kulawa da rayuwar dan’uwana ne kawai agabana amman babu wata soyayya araina ina jin ma haka zan qarar da rayuwata babu soyayya bare au” shiiiii ya daura yatsana hannunsa akan lip’s dinta yana cigaba da kallonta “ki natsu da kyau maryama ki saurari zuciyarki kin kamu da son mr ata .”no no sir akan wani dalili zakace haka ?”me zai sa zuciyata ta min haka ?”bazan ta’ba yarda zuciyata tayi min haka ba, idan kuma dan flower din nan ne kayi wannan tunanin dan Allah ka daina zan iya maka rantsuwa da alqurani babu digon sonka araina ga wacce ke maseefar sonka can “.ta qarashe mgnr tana nuna masa kofar wajen office dinsa .”
numfashi ya sauke da qarfin yana jin wani irin zafi aransa bai san sanda yayi wulli da jakarta da flowers din ba yana jan tsaki ,tabi gurin da jakarta da flowers dinta ya sauka da kallo ranta yayi mugun baci akan abinda yayi ,nan take idanunta ya ciko da ruwan hawaye tana kallonsa yaja baya ya zauna akan kujera ya d’aura hannunsa daya akan table yana mai jin wani irin rad’ad’i a qirjinsa numfashi ma da kyar yake saukewa kafin ahankali ya nuna mata hanyar waje da hannunsa “get out !” ya fad’a a matukar tsawace babu mutsu ta nufi kofar fita har ta bude kofar sai dai ta kasa fita ta juyo tana kallonsa a tsanake bayan kamr minti biyar ta d’auke idanunta akanshi ta fita tana sauke numfashi sama sama .”
Wani murmushin farinciki ya bayyana akan fuskar sultana ashe ba abinda take tunanin bane acikin zuciyarsa taji dadin wannan wulakanci da sake yiwa maryama da banzar flower ta .zama maryama tayi tana tunanin abinda yasa reactions dinsa ya canza daga tace ba son shi take ba ?”wasu maganganunsa na jiya akan yaya sadam ne suka shiga dawo mata daki daki wani irin yrrrr taji a gabad’aya ilahirin jikinta alokacin data tuno yadda yasa hannunwansa duka ya zagaye kugunta dashi jiya ya kai bakinsa daidai saitin kunnenta ya soma mata magana cikin wata irin kasalalaliyar murya mai cike da tausayawa "maryama duniya cike take da jarabawa kala kala amman idan kayi imani da Allah ,Allah yana tare da kai ,ki manta komai da duk abinda ya faru a tsakaninki da mutumin nan zaki iya samun madadinsa koma wanda ya fishi arayuwarki ki sani da kice kika mutu da yanzu yana tare da wata ko nadiya sun cigaba da rayuwarsu daga inda suka tsaya"ki mantashi arayuwarki hakan shi zai bawa wani damar mallakarki ko baki damar mallakar wani ."wani irin numfashi ta sauke da qarfi tana cewa “na fara tunanin kamar mr ata sona yake idan ba haka ba mai zai sa daga nace dan me yasa zan so shi zai ji haushi ?kai kai maryama ba haka bane bazai ji dadi ba yana son yasan ko kin fara son shi ne sakamakon flower da yaji kince shi kika kawowa to me yasa yaji haushi“?
Yayinda mr ata ranshi ya cigaba da ‘baci juyi kawai yake yi akan kujera yana jin ciwo a cikin zuciyarsa ,ya mike ya bude fridge ya dauki roban ruwa mai sanyi ya dawo mazauninsa ya zauna sannan ya bude ya kai baki nan idanunshi ya sauka akan flowers da jakarta shiru yayi kawai yana kallon flower yana tunanin maganarta me yasa zuciyata zata min haka ?”bazan ta’ba yarda zuciyata tai min haka ba idan kuma dan flowers din nan ne kayi tunanin haka, ka daina zan iya maka rantsuwa da alqurani babu digon sonka araina ga wacce ke matsefar sonka can.”numfashi ya sauke da ajiyar zuciya atare sannan ya fara shan ruwa ,bai sauke ba sai daya shanye tass sannan yayi wurgi da gorar ya sake miikewa tsaye dan ya rasa meke masa dadi.”ahankali ya qaraso ya tsaya gaban jakarta yana kallo kafin ahankali ya duka flower da tace dan shi ta siya ya d’auka yana kallo sai kuma yaji kashi hamsin na damuwarsa ta kau ahankali ya dinga jin zuciyarsa na karkafa masa gwiwar ta fara son shi kuma nan kusa ko bai furta mata ba zata iya nuna masa ,ina ma son shi ta fara da bai san adadin dadin da zai ji ba yau ,ahankali ya bude yar saman suit dinsa ya tura flower yana jin wani irin maseefafen soyayyarta na shigarsa sai dai fuskar nan a had’e take ya d’ago kanshi yana kallonta ta cikin glas
Mmn sudais
[8/31, 11:25 AM] Safwan Libiya 2: 💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
BOOK 3
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 37
Sadam ne zaune a babban parlour’n hotel din da suka kama dake lejico wanda ke cikin ikoyi hotel shiru yayi cikin tsananin damuwa sanye yake da jallabiya brown colour mai gajeren hannu,a natse ya kai kwayar idanunshi zuwa ga had’ad’den agogon dake manne a bangon parlour’n.” karfe shida na yamma daidai yanzu ta buga, ahankali ya d’auke kwayar idanunshi cike da damuwa ya maida zuwa bakin kofar shigowa parlour’n zuciyarsa na wani irin bugawa da qarfin gaske numfashi ya sauke sannan ya kai hannusa ya shafa sumar kanshi yana sake duba agogo,” a lissafinsa zuwa yanzu nadiya na can ATA company ,gabadaya ya rasa dalilin da yasa yaji ya kasa samun natsuwa ko dan yana jin kamar akwai wata a qasa ne ?”ya rab kasa ba wani shiri bane aka shirya wa nadiya yayi maganar a fili yana d’auke kanshi zuwa kan ‘dan qaramin stood din dake gabansa wanda ke d’auke da tiren kayan marmari .”jiki a sanyaye ya d’auki Koren apple ya kai bakinsa ya gutsura kad’an tare da cigaba da kallon tauraron d’an adam din daya kunna "knocking din kofar parlour da yaji ana yi shi yasa ya d’auki remut da sauri ya rage sautin qarar TV sannan ya yunkura ya mike yaje ya bud’e kofar .”
“nadiya ya gani tsaye rungume da hannuwanta duka a qirji tana dubansa,da wani irin sauri ya riko hunnunta ya sanyata ajikinsa ya rungumeta tsam tsam yana sauke numfashi da ajiyar zuciya atare . bayan kamar second goma ya janyeta zuwa gefensa domin ya samu damar maida kofar ya rufe.”cike da tsananin son juna suka tsurawa junansu ido suna kallon juna kafin ahankali suka tsakarwa juna murmushi,sadam na cewa “banyi expecting zaki dawo lafiya ba , na d’auka shiri ne aka shirya miki dan a gano wani abu akanmu “nadiya ta sauke numfashi kana tace “sosai kuwa my heart shiri ne kamar yadda kayi expecting sai dai na nuna masu kwarewa domin kuwa na d’aurasu a wani bagire da bazasu ta’ba fahimtar Komai akanmu ba ,domin kuwa na shirya masu bayanan qarya kuma sun yarda da hakan kuma sun amince dani .”tana gama fad’ar haka suka samu waje suka zauna cike da kulawa sadam ya turawa nadiya tiran kayan marmari nan na gabansa sannan ya nufi fridge ya kawo mata maltina da ruwa mai sanyi" tare da tsura mata idanunshi .”
“Uhm fad’a min wani irin bayanan qarya kika fad’a masu ?”nan take nadiya ta shiga zayyano masa qaryar data fad’a masu tun daga farko har qarshe sannan ta qara da cewa ko kasan cewar maryama baqaramin tashin hankali ta shiga ba sakamakon jin cewar ni da kai masoya ne ?”ta fad’a tana wata irin dariya mai sauti ,”na tabbatar mata kai din nawa ne alokacin baya, amman kuma data lura alokacin da nake mata bayanin soyayyarmu,data fahimci har a yanzu ma kai din nawa ne amman dake wannan yarinyar mahauka ciya ce sai kuka take mai tattare da jimamin rashinka .”my heart sosai fa yarinyar nan ta kamu da sonka anya kuwa my heart wani abu bai shiga tsakaninku ba ?”domin kuwa a irin kallon da nayi mata da tawa fahimtar ta d’an dani dadin ka ne yasa ta damu da rashinka ?”fad’a min menene gaskiyar magana ka kusanceta ko .”?ta qarasa maganar fuskarta tana nuna alamun damuwa da kishi.”
Yaya sadam yayi shiru kawai yana kallonta da sauraronta cike da Jin haushin maganar haka ma zuciyarsa sam taji babu dadi kiran maryama da mahaukaciya datai .” karta ga ya guji kowa akanta ta nemi ta dinga ci masa fuska duk fa lalacewa maryama tashi ce kuma jininsa ce kuma har zuwa yanzu tana nan amatsayin matarsa “kin sha furta min wannan kalmar atsakanina da maryama ko mun d’an d’ani dadin juna ne yasa na kasa furta kalmar saki agareta,wannan kalmar baya damuna kamar kalmar haukan da kike danganta maryama dashi ,”karki manta dangan takata da maryama ,ni daita dagin juna ne da suke da tsananin shakuwa amman ina son daga yau wannan kalmar ta zamo qaro na qarshe da zai sake fitowa daga bakinki shiru tayi tana kallonsa da bayanannen mamaki “yes karki sake dangatata dashi banason dan zamu iya samun gagarumin matsala dake.” ya qarasa maganar yana had’e fuska “numfashi ta sauke sannan tace “okay shikenan naji kayi hakuri “.ta fada tare da kamo hannunsa cikin nata a natse bai ce daita qala ba ta cigaba da magana “kayi magana mana kayi shiru kana kallon wani gefe dabam huci ya furzar yana Kai hannunsa goshinsa “na fa baka hakuri duk da ni nasan ba wai laifi nayi ba.”
“Saboda me to zaki bada hakuri tunda kinsan bakiyi laifi ba?”ya fad’a a fusace yana qoqarin zare hannunsa cikin nata tayi saurin rikewa tana shagwabe masa “yanzu akan maryama zaka canza min “.ba akanta bane akan kalmar hauka ne banason kina kiranta da kalmar hauka domin ke kanki kinsan babu alamar haka a attare daita “naji kayi hakuri bazan sake ba shiru yayi mata yaki cewa komai “haba mana my heart ka saki ranka mana wallahi idan kana nuna min haka sai naji kamar kana sonta ne “ta qarasa mgnr tana kwanto masa ajiki numfashi ya sauke tare da cewa “shikenan naji naji !! ta dan dago daga jiknsa tana kallonsa “to kayi min murmushi .”
murmushin takaici yayi itama dai murmushin tayi kana ta cigaba da magana “ga dukkanin alamu company ata sun nuna zan samu aiki da company dan nasan tunda suka d’aukeni dole zaa sake nemana still dai shiru sadam yayi sannan yayi kicin kicin da fuskarsa “my heart!”ta kirasa bai amsa mata ba amma hakan bai sa ta damu ba ta cigaba da maganarta “da zarar na samu aiki kudi zasu samu kenan ,da zarar mun samu kudi zamu bar wannan wajen ko ba haka ba ?”shiru dai yayi mata .”
ta numfasa tare da gyara zamanta “what’s our next plan my heart ?”stil dai shiru yayi dan shi baya jin zai wani barta tayi aiki da wannan kamafanin “my heart kamin magana mana ?”tai maganar tana kai hannunta sansar jikinsa “ba batun samun kudi bane damuwatq dan banason Kiyi aiki a wannan kamfanin ,domin ina son muyi nisa da nan ne mu qara gaba muje inda babu wanda zai ganmu ko wanda ya sanmu far away from everyone “.and far away from maryama ba ..”ta fad’a tana tsarke yatsun hannunsu tare da rungumesa ajikinta” amman kuma duk wannan abun daka lissafa suna bukatar kudi “karki damu zamu samu kudi qasar ma zamu bari gbdy dan haka kar na sake jin batun zakiyi aiki da wannan kamfanin matsawar kina son ki cigaba da ganina a tare dake ko kuma yuwar aurenmu dan kina sake tada maganar aiki da wannan kamfani wallahi na fasa aurenki .”sake rungumeshi tayi tsam ajikinta tana shakar qamshin jikinsa.”shikenan naji duk abinda kace shi zanyi.”
*****
Qarfe takwas da wasu ‘yan mintuna motar mr ata ta qaraso titin capitor sakamakon hoodop din da suka iske akan hanyarsu ahankali suka shigo unguwarsu maryama ,direba ya samu waje a gefen titi yayi parking ya fito daga cikin motar ya rufe murfin mota yayi gaba kad’an abunsa inda mr ata ya maida kwayar idanunshi kan maryama still yana rike da yatsunta hannunta muryarsa a kasalance ya kira sunanta “maryama .”!
bata amsa ba sai dai ta waigo inda yake zaune tana kallonsa tana kallon yadda yake ciza lips dinsa ,gefe guda kuma tana jin sauyi a sansar jikinta sakamakon hannunta dake cikin nashi sosai ya sanya kwayar idanunshi cikin nata duk da babu wani wadataccen haske acikin motar amman tana jin kwayar idanunshi ajikinta ta Lumshe idanunta hasken wayarsa ya kunna ya haska fuskarta ya tsurawa fusakr ido yaga yadda idanunta suka kumbura sukai wani irin girma fuskarta tayi jajir .”cikin wani irin yanayi yake kureta da kallonshi kafin yaja ajiyar zuciya ya sauke sosai ya kwantar da muryarsa“ya kike jin zuciyarki yanzu ?”kina jin damuwa har yanzu ?yayi mata tambayar ajere sai data had’iye wani abu daya tsaya mata a makoshi kana ta soma magana a natse “ban ta’ba tunani cewar cikin lokacin kankani irin wannan zai sa naji damuwata ta wattanni sun gushe ba ,ta qarasa magana muryarta da alamun son yin kuka “wallahi naji relief sosai amman hakan bazai sa na iya mantawa da d’anuwana ba “ta qarasa maganar tana runtse idanunta “maryama wannan duk mai sauki ne akan ki cigaba da rainon soyayyar matace acikin zuciyarki ,sannan rage damuwar zai sa ki cigaba da rayuwarki cikin salama kamar kowa ,forget your past and leave your present “ko kin fahimci abinda nake nufi.”
“naji zanyi duk abinda kace kuma naji dadin gudumuwar daka bani dan ka taimakeni kuma naji dadi sosai “maryama kin yarda sosai da wannan mutumin kuma ina ji a zuciyata har yanzu akwai wani space da kika bashi acikin zuciyarki “wannan haka ne ban ta’ba jin na yarda da wani halitta kamar yaya sadam ba amman ta yaya kasan har yanzu sadam yana da sauran space acikin zucyta?”shiru yayi kawai yana kallonta yana jin wani iri acikin ranshi “sir !”mai yasa kayi shiru kana kallona ?still dai shiru ya cigaba dayi yana cigaba da kallonta zuciyarsa cike da zallar kishi “sir me kake tunani ?bai ce mata komai ba illa ya runtse idanushi “amman nace sir yaakayi kasan cewar idan nayi kuka irin na yau zanji relief ?”ya sake damke yatsunta da karfi tare da sake runtse idanunshi gam “sir ko kai ma ka ta’ba tsintar kanka cikin irin yanayin dana tsinci kaina ne ?”shiru yayi kawai yana tunanin irin rayuwar wahalar da yayi akanta wacce bazai ta’ba mantawa ba “bazai iya kirga sau adadi nawa ya sha giya akan zafin rashinta ba sigari kam ma baa maganarta bare kuma zubar hawayensa “.
“sir !sir !! ta sake kira sunansa ahankali har sau biyu ajere sakamakon ganin moond dinsa ya canza “sir me kake tunani ne ko maganata ta ’bata maka rai ne ?”no !”ya fad’a atakaice bata bata min rai ba amman abinda nake baqata dake ki goge wannan soyayyar dake binne a zuciyarki domin bawa wata soyayyar dama shiga rayuwarki yana gama fad’ar haka yace muje ko “.ta kasa fita daga cikin motar ta tsura masa idanunta tana tunanin abinda ya bata masa rai ganin ta kasa tuno wace kalma ce tai sanadiyyar canza masa mood dinsa taga gara kawai ta bashi hakuri sosai tayi kasa da muryarta “kayi hakuri .”!
“ba hakurinki nake bukata ba ki goge wannan banzar soyayyar shine abinda nafi buqata “naji zanyi qoqarin yin abinda ka buqata duk da hakan ba abu ne mai sauki agareni ba bayan halaccin ya sadam agareni umma ma abar dubawa ce taso ni ada baya can kuma har a yanzu tana qauna ,ta bani dukkanin wani gata da kulawa tun ina qarama har zuwa girmana ,bata son damuwata yanzu haka tana can zaman jirana bata bacci matsawar bata ga shigowata ba tana girmamani kuma tana tsananin sona zatai iya yin komai akaina “the most special thing in this world to me is my special mumy wato umma wannan yana daga cikin dalilin da yasa cire ya sadam araina zai yi matukar wahala agareni dan umma bazata iya ciresa a rayuwarta ba amman zanyi qoqarin ragewa da fatan bazaka damu da jin haka ba ?”ta qarasa maganar tana kallon yatsun hannunsu dake tsake cikin juna.”
Numfashi ya sauke yana cewa “is okay na fahimceki” na gode sosai Allah ya biya maka bukatunka na alkhairi a kasan zuciyarsa ya amsa da” ameen!”tana qoqarin fitowa daga cikin motar kira ya shigo wayarta ahankali ta koma ta zauna tare da ciro wayarta sunan umma ta gani yana yawo akan screen din wayar da sauri taja koren maddani tana qoqarin kai wayar kunnenta ya rike tsintsitar hannunta tare da saka wayar a hands free “maryama kina ne ?”kiyi maza ki qaraso gida yau alkubus nayi mana nasan zakiji dadi sosai”kyakkywan murmushi ne ya bayyana akan fuskar maryama sannan tace “sosai kuwa umma nah gani nan yanzu zan shigo ,to shikenan kiyi sauri kinsan idan yayi sanyi bashi da dadin ci” umma ta fad’a cike da kulawa “yanzu nan zaki ganni ummata sai kin shigo umma ta fad’a tana katse kiran inda maryama ta kalli mr ata fuskarta da bayyananne murmushi “tabbas ya yarda matar na tsananin sonta wanda hakan yasa yaji zuciyarsa ta dan bata