Showing 108001 words to 111000 words out of 178062 words

Chapter 37 - MAR ADAMS BOOK 3 COMPLETE BY AYSHA BAGUDU.txt

bamu ishesa ba ,kannensa kuma sun gaishesa yaki amsawa “inji cewar aunty shahida “bai kyauta ba amman ai wannan ba komai bane acikin halinsa da kuka sani me zai hana ku manta da wannan damuwar ku cigaba tsabgoginku tunda kunsan halinsa dan tunda akayi hatsaniyar nan jiya kafin ya dawo daidai sai an d’an kwana biyu ni kaina akwai magana mai mahimanci da nake son mu tautauna dashi amman na barshi har zuwa nan da kwana biyu ,aunty khadija ta soma magana rai a bace “yanzu mami kina ganin wannan wulakanci nashi ba komai bane ?”gsky mami ke kike ganin ba komai bane amman mu agurimu komai ne danuwan mu ne fa “?kuma shi kad’ai Allah ya bamu namiji amman ace bai d’aukemu abakin komai ba .”






"Khadija ki daina cewa haka ya d’aukeku abakin komai mana adamcy fa yana matukar qaunarku duk sanda kuka ga yayi maku haka kuyi masa uzuri ni wacece a wajensa ?”ta tambayesu tana dubansu “nifa na kawosa duniya amman a duk sanda halinsa ya motsa nima yi min yake yanzu ku duba bayan gaisuwa mai ya had’ani dashi ?”amman kuma ya zan masa baa canzawa mutun d’abiarsa da nayi dan haka duk kuyi hakuri idan da sabo mun rigada mun saba da halinsa fatan mu Allah ya canza mana shi inji cewar mami "nima shine abinda na gani tunda halinsa ne mai zai sa mu damu kanmu ni dai idan ba tautaunawarmu yaji ba ai da sauki zabiba ta fad’a tana kallonsu shiru sukayi babu wacce ta sake cewa uffan "maryam kam tunda ta d’aura goshinta akan hannu kujera bata sake d’agowa ba hatta maganar da suke akan ata ta daina fahimtar komai sai hawaye ne ke fito daga cikin kwarnin idanunta suna bin gefen idonta har sanda aunty shahida tai mata magana “maryam tashi mu wuce gida lokaci na tafiya da kyar maryam ta yunkura ta mike tsaye mami da sauran jama’ar dake wajen sukai ta mata sannu “to mami mu zamu wuce gida sai an kwana biyu kuma “to shikenan allah ya tsare haka ma aunty khadija da zabiba sukai mike tare da yiwa mami sallama suka kama gabansu gidan ya saura daga mami sai auta.”




********


Mr ata yana shiga bangarensa takalman qafafunsa kawai ya cire da safa ya fad’a bathroom yayi alwal ya fito ya gabatar da sallahr magarib da isha’i bayan ya idar ya d’aga hannuwansa sama ya soma addua yana mai kaskantar da kanshi a wajen Allah ,allahumma as aluka bi anna lakal hamda laila ailla anta wahdaka lasharika laka ,al mannan ya badi’us-samawati wal ardi, ya hayyu ya qayyum ya zal jalalu wal ikram inni as alukal janna wa auzubika minan nar, Allahu
al wahid ,al ahad ,Allahu assamad, wa ilahukum ilahun wahid ,laila a illahuwar rahmanur rahim “. a qarshe ya fad’i bukatarsa a wajen Allah wadan nan sunayen sune sirrin sunayen allah matukar mutun ya iya fadanci da wadan nan sunayen babu abinda zaka roki allah dasu bai baka ba in dai alkhairi ne . dan a yanzu ya gane yayi sakaci sosai arayuwarsa ta baya shiyasa yayita samun matsala .”bayan ya gama adduar ya mike tsaye ya cire kayan jikinsa ya shiga wanka ya dan jima ya fito ya goge jikinsa sannan yabi jikinsa da turaraku masu sanyi kamshi sannan ya sanya vest da boxer ya zauna a tsakiyar katifarsa ahankali ya janyo system dinsa da hannu d’aya ya kunna kai tsaye inda na’urorin sadarwar camerorin saman office dinsa suke ya shiga yayi rewarning ya soma duba abinda ya faru a tsakanin nadia da maryama ba komai yasa yayi haka ba sai dan yana son ya gano wani abu .”








Ahankali ya natsu tare da tsurawa screen din laptop din ido ,abinda ya d’aga masa hankali shine mutumin nan mai spray control daya gani tare da nadiya tsaye suna musayar magana har a qarshe ya mika mata wayarta ya fita da sauri ita kuma jin motsinsa yasa ta buya a qarqashin kujera “waye shi din ?”ya tambayi kanshi “yana sake zoomin din fuskarsa mutumin duk yadda yaso yaga fuskarsa ya kasa sakamakon babu inda ya bari a bude dan gabad’aya ilahirin jikinsa a rufe suke haka fuskarsa hatta kwayar idanunshi wani katon glass ne d’an tsiririn hancinsa ne a waje shima bai gama bayyana ba amman dai yasan babu wanda zai kawo masa wannan mutumin sai nadiya lallai shima yana son yasan ko waye shi .kwakwaluwarsa na cikin wannan tunanin mami ta turo kofar bedroom dinsa ta shigo kai tsaye zama tayi a gefensa tare da tsura masa ido “barka da dare sweetheart “barkanmu adamcy ya kake fatan kana lafiya?”lafiya sweetheart"!ya fad’a yana sauke numfashi tare da kashe laptop din gabansa ya rufe ya tsura mata tsumammun idanunshi, sai da mami ta gama nazarinsa tsab sannan tace “mai yasa kake yiwa yan’uwanka haka bayan kasan duk duniya baka da kamarsu suma haka .”






“Mai sukace nayi masu sweetheart ?”basu ce ba amman kai a ganinka abinda kayi masu daka shigo daidai ne ?”kallon arziki baka masu bare ka gaishesu kannenka kuma sun gaisheka suna ka wulakantan su .numfashi ya sauke yana shafa sumar kanshi “mami shigowa nayi naji suna zagina “.zagi kuma adamcy ?”ya d’age mata girarsa daya “alamun “eh !”taya zasu zageka adamcy ?”sweetheart ki tambayesu idan ma zagina zasuyi sai su zauna sunayi dani a gaban wannan yarinyar haba sweet heart “mami ta girgiza kai tana cewa “adamcy rigimar duniya ni dai wannan qiyayya taka da maryam allah ya kusan kawo min qarahenta ,aranshi yace “in sha allahu allah bazai kawo qarshensa ba .ta kamo hannunsa cikin nashi kana ta cigaba da magana “yaushe zaka kawo min yarinyar maryama ?”ya kalli mami yana nazarin maganarta kafin ahankali ya motsa lip’s dinsa yace “maryama kuma ?”ta lumshe masa ido ina son ganinta ka kawo min ita “okay !”ya fad’a atakaice “when zaka kawo min ita “sweetheart may be zuwa next week Insha Allah"Toh Allah ya kaimu next week din sannan sai abu na gaba “ka dinga hakuri da komai adamcy yanzu girma kake yi gashi zaka zama uba "Allah yayi wa rayuwa albarka
"Ameen" ya amsa mata yana tsuke fuska baya son tana masa batun cikin yarinyar, mami ta mike tare da shafa sumar kanshi “akawo maka coffe ko tea ?”kowanne ya samu sweetheart “abinci fa ?”dan qaramin tsaki yaja kana ya girgiza mata kai alamun baya bukata , ta fice tana fita ya dawo parlour’n tare da danna wayar yaronsa ahmed ya kira ya kai sau uku bai dauka ba .”ahankali cike da natsuwa mr ata ya ajiye wayar ya kwanta flat akan kujera tare da rungume hannuwansa ya soma tunani maryama .”






Dare yayi dare amman maryam ta kasa runtsawa juyi kawai take akan gado a qarshe dai ta yunkura ta tashi ta zauan tare da ruqunqume hannuwanta duka a qirji tana tunani ,sosai tayi zurfi cikin tunani mai zai faru idan har yarinyar ta tabbata gaskiya ne ?”maryam !" taji sautin muryar aunty shahida ta kiran sunanta,da sauri maryam ta maida hankalita zuwa bakin kofar shigowa tana amsawa da raunanniyar murya "meke damunki?”tayi shiru kawai zuciyarta na wani irin harbawa da sauri, aunty shahida tayi taku zuwa inda take zaune ta zauan a gefenta tare da dafata tace fad’a min damuwarki maryam “Allah aunty shahida na kasa bacci labarin d’azu da sister ta gaya mana ya hana zuciyata sukuni daren yayi min tsawo sai nake ganin kamar gari bazai wayewa ba ,zuciyata zafi take haka kwakwaluwata ,na rasa natsuwar komai aunty “kada ki damu kanki da maganar yarinyar nan kinji,sannna ki rabu da adamcy zamuyi miki maganinsa da izinin allah yadda ya dasawa zuciyarki ciwo ya hanaki sukuni da kwanciyar hankali muma zamu dasawa zuciyarsa ciwo domin kuwa ciwon 'ya mace na 'ya maca ne, kina wannan halin na yau lafiya gobe babu amman ya hana zuciyarki hutawa wanda a daidai wannan gabar zaki iya rasa rayuwarki .”






Maryam numsafa kawai tana jin wani irin zafi a zuciyarta tare da kai idanunta sama tana kallon dakin d’akin tana sake zurfafa tunaninta “ki daina tunanin maryama ki jajurce da addua domin baki da mataimaki sai Allah “ina addau aunty addua nake amman kullum alamarin sake tsamari yake ni har nagaji da addaur aunty , na rasa me zanyi zuciyata kullum muradinsa take ni bama kaina nake ji ba a halin yanzu abinda ke cikina nake tunanin halin da zata shiga idan tazo duniya “ ta qarasa maganar hawaye na gangaro mata akan kuncinta .”wannan kuma ki qyaleshi ko yaki ko yaso abinda yake cikinki nashi ne kuma jininsa ne idan ya ga dama karya amsa mu dai mun amsa kuma muna so .”sannan duk fushi da zai yi na banza ne zai ma sauko ne ni nasan bazai iya cigaba da fushi da abinda ke cikinki ba sai dai idan bata zo duniya ba " maganar aunty tayi mata dadi ke dai ki dage da addua allah yace zai amsawa bayinsa matukar bai kosa ba ki daina cewa adduar kike kinji shiru baa cewa allah anji shiru maryam ki cigaba da yin addua,allah yana jinki kuma yana ganinki kuma zai amsa miki saboda kina da yakinin allah ya ganmu yasan mu kuma yana jinmu ,bawa zai dade yana addua amman yaji shiru har ma yaji tamkar allah bai amsa ba Aa wani lokacin abun ba alkhairi bane wani lokacin kuma Allah yana jaraba bawansa ne .”maryam tayi qasa da kanta tana amsawa da to aunty na gode in sha allahu zan sake jajurcewa ta fad’a haka a fili sai dai abani zuciyarta ta kasa samun nutsuwa .”






Washegarin da misalin qarfe 11 :00 daidai kira ya shigo wayar oga amar alokacin yana zaune a office dinsa ya janyo wayar tare da dubawa ganin wanda ya kiransa ne yasa ya d’aga da hanzari “hello !”daga can bangaren mr ata yace “amar idan kana da time kazo zuwa anjima muje gurin kanin mahaifin maryama shiru oga amar yayi kafin daga baya yace “yanzu kana ganin wannan tsarin da zaka bi daidai ne ?”ko daidai ne ko ba daidai bane ni dai kazo muje kawai “amman jiya jiya nan kace next week ?”na canza shawara .”ya fad’a yana cizan lip’s dinsa na kasa “to shikenna zan zo zuwa anjima yana gama jin abinda ya fad’a ya katse kiran ya cigaba da juyi akan kujera qarfe daya da rabi oga amar ya shigo AGC sai dai bai hau sama ba ya kira mr ata cewar yazo amman zai shiga massalaci yayi sallah “okay nima yanzu nake shirin saukowa .”daga masallaci suka wuce unguwarsu maryama shi da oga amar bayan sun kira baba gali cewar suna son ganinsa suna tafe suna tautaunawa har suka qaraso gidan su maryama lokacin da suka qaraso har baba gali ya gama shinfida ,a bangaren da suke sauke tarbon baki .”






Baba gali ya taresu cikin girmamawa yayinda mr ata sai sunkuyar da kai yake alamar nauyi da jin kunyar abinda ke tafe dashi bayan sun zauna baba gali ya mika masu hannu alamar su gaisa sai dai cike da girmamawa suka ki bashi hannu sai dai daga zaune da suke su ka d’an rusuna abinda ya kara daurewa baba gali kansa kenan “to me ya kawo haka manyan mutune haka masu daraja da arziki zasu rusuna masa lallai akwia babban alamarin daya kawo su .”Bayan sun dan zauna jimm, baba gali ya kalli oga amar yace “wallahi ranka ya dade tunda naji wayar ka na kasa samun natsuwa ina ta zullumi da fargabar ko lafiya?Oga amar ya danyi murmushi yace “lafiya qalau baba daman muna son rokon wata alfarma ce a wajenka “ Alfarma ? Wallahi kunfi karfin komai a gurina yallabai. A yanda nake jin labarinku a gari nan ban taba tabbatar wa ba sai da naga zahiri yadda kazo janaizar sadam ka bamu kudi masu tarin yawa sannna kullum cikinn taimakawa mutane dana kasa daku kukeyi jifa kwanakin baya akan maryama tayi aiki a qargashin yalla’bai kudi masu yawa aka bani a ina ake yin haka ai giramanku ya kai kusa ayi ko babu kosisi ku din na daban ne allah dai ya taimakeku .”baba komai baba mubar maganar nan haka abinda ya kawo mu muna neman Alfarmar auren maryama ne a wajenka “baba gali ya dago kanshi da sauri yana dubansu kafin muryarsa a dan rikice yace “maryama kuma ?”








Mmn sudais
[8/31, 11:25 AM] Safwan Libiya 2: 💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗


BOOK 3


*AYSHA A BAGUDO*


WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim


Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.




Page 33


Jikin maryama na rawa tace "ban .."ban fahimci komai ba ya d'an yin sama da hannun rigarta kad'an yace "ki natsu sosai maryama ki kalleni ki fad'a min abinda kika gani "jikinta ya sake d'aukar rawa "ni wallahi ban fahimci komai ba sir "uhm !"ya fad'a yana sauke numfashi tare da tsurawa pink lip's dinta idanunsa yana cigaba da shafa saman hannun ta, muryarta na rawa tace "stop sir !"stop what !"? ya tambayeta yana tsareta da tsumammun idanunshi "abinda kake yi ne bana so , “please stop touching my body". ta fad’a tana danne kwalla dake kokarin zubo mata "ya kwantar da muryarsa sosai yace "bakya son ina ta'ba jikin ki? ya tambayarta yana ‘kara bin jikinta da wani shu'umin kallo mai gigita zuciya da sauri tace "eh wallahi bana so "ta fad’a tana qoqarin zame hannunta amman ta kasa dan yayiwa hannun kyakkywan rikon da bazata iya zamewa ba "dan Allah ka sakar min hannu sir bana son kana ta'ba min jiki "ni kuma ina so"ya fad'a kmr bashi yayi mgnr ba, Ikc ma ya sake riko hannunta sosai cikin nashi yana furza mata hucin numafshin sa , "shiyasa kikaji nace mai kika fahimta atattare dani kikace babu komai bayan ni nasan kin fahimci komai "ni allah ban fahimci komai ba wIh “ta fada tana fashe masa da kuka dan zuwa yanzu ta fahimci abinda yake nufi daita so yake ya lalata mata rayuwa ya cuceta ."






mamakin saurin kukanta yake , yayi notice dinta kwatakwata kuka baya yi mata wuya"lumshe tsumammun idanunshi yayi yana saisaita nunfashinsa ,dan buguwar da zuciyarsa take akanta ya wuce kaida ,shi kad’ai yasan me yake ji a daidai
Ikc nan, dan ji yake kamar ya fito mata da zuciyarsa taga halin da take ciki akanta ,jin taki daina kukan yasa ya bud'e idanunshi da kyar ya tsura mata kafin ahankali ya motsa lip's dinsa "me ye hk ? ya fad'a yana sake tsareta da tsumammun idanunsa "mai yasa kwatakwata baki jin kunyar kuka?"dole ne nayi kuka nidai dan allah ka daina ta'ba min jiki dan wani iri nake ji " ta qarasa mgn tana turo masa qaramin bakinta gaba, yaji kamar ya kai bakinsa kansu ya fara tsotsa a zahiri ,amman sai ya share yayi murmushin aciki dan shi yasan me take ji ajikinta kuma abinda yake bukata kenan, ta soma jin wani abu akansa shine hanya mafi sauki da zai mallaketa gabad'aya, ya sake shafa skin dinta yana sauke boyayyen ajiyar zuciya ,duk da ya san jikinsa nada tsananin taushi amma sai yaji nata kmr yafi nashi soft kai everything ma ko dan akwai banbancin halitta ne?akwai abubawa ajikinta dake mugun d’aukar hklsa a tare daita wanda a duk Ikc da yayi arba dashi ya kan gusar masa da hklnsa ."






Bai san sanda yayi kusa daita sosai ba yace "fad'a min me kike ji ajikinki "wannan iskanci da kake min wallahi ji nake Kmr kana shafa min wu..."kafin ta qarasa maganarta taga ya tsareta da kwayar idanunshi yana jefanta da wani shi'umin kallo mai rikitarwa ,wanda yasa tayi gaugauwar yanke maganarta qirjinta na bugawa da sauri sauri .ba zato ba tsammanin zai doke mata baki sai jin saukar hannusa tai a saman lip dinta ya bata bal....wanda yasa tai saurin saka hannuta a daidai gurin saboda zafin da taji ya ratsata ta tsura masa idanunta tana kallonsa hawayenta na cigaba da zuba "wallahi mr ata mugu ne na bugawa a jarida ga azabar da take ji gashi yaki sakar mata hannu "dan Allah ka rabu dani nace bana so bana so kana ta'ba ni " ta fada tana bubbuga kafafuwanta a kasa hade da sakin gunjin kuka"kallo ta kawai yake without saying a word to her lallai ma yarinyar nan kurciya na mugun cinta.”
Inda mata ke nemansa ruwa a jallo idan akwai abinda yafi wanda yake mata ma suna só da zasu samu dama amman ita dan iskanci ta samun damar har kuka take tana danganta hakan da iskanci ."
hannunta ya saki sannan ya mike tsaye yayi taku kamar zai fita don ita a tunaninta fitar zaiyi sai ganin tayi ya kashe light din office din nan take duhu ya mamaye office din ,nan da nan kukan da take yi ya tsaya cak. tsoro ya ziyarceta Ikc daya hankalinta ya tashi shayayyun idanun ta zaro sosai cike da storo sakamakon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login