Showing 120001 words to 123000 words out of 178062 words
Chapter 41 - MAR ADAMS BOOK 3 COMPLETE BY AYSHA BAGUDU.txt
kawai take janyowa da kyar tana fitarwa "wannan shine matsalarki ana magana kiyiwa shiru ,okay but now this is your problem tunda kinsan komai akan mutumin da kika yarda dashi ,daman kuma matsalarku kenan mata kuna da saurin yarda da mutun kalli irin abinda ya saka miki dashi, yasan bai sonki mai yasa zai amshi aurenki har yayi nasarar dasa soyayyarsa acikin zuciyarki ?"is better to forget him in your life ki manta ko kuma nace ki goge wannan yarda da kika masa coz you trust him so many "
"bani kad'ai ba gabad'ayanmu ne ,mun yarda dashi mun aminta dashi shi din jigo ne acikin rayuwar ahlinmu kamar yadda mahaifinsa ya kasance alokacin da yake raye "sai dai mun yarda da yaya sadam dayawa batare da tunanin zai ta'ba mana haka ba ,we trusted him blind ,idan wani yace min yaya sadam zai aikata haka agare mu bazan ta'ba yarda ba duk da na ta'ba kamashi yana waya da mace amman siffa ta nagarta da kamala yaya sadam ya had'asu bazakace zai iya rungume wata mace da ba muharamrsa ba bare har ya kasance cikin irin wannan yanayin dana gansu tare da nadiya ba "I trusted yaya sadam without thinking ."ta qarasa maganar tana zubar da hawaye" I trusted him without thinking because I don't believe that yarda dashi din zai zame min qalubali arayuwata ."shiru ne ya ziyarci office din kafin ahankali ta cigaba da magana cikin muryar kuka "shikenan yanzu babu wanda zaka iya yarda dashi ?" ta fad'a wasu hawayen masu zafi da ciwo suka zubo mata "
Mmn sudais[8/31, 11:25 AM] Safwan Libiya 2: ๐๐๐๐๐๐
MAR'ADAMS
๐๐๐๐
๐๐๐๐๐๐
BOOK 3
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 36
Daga inda mr ATA yake tsaye yayi shiru tare da zuba mata tsumammun idanunshi yana kallonta yana jin wani irin zallar 'bacin rai na ratsashi saka makon jin sautin kukanta da kuma ganin yadda hawaye ke turereniyar gangarowa bisa kuncinta."
sosai kukanta ke ratsa kunnuwansa da zuciyarsa dake bugawa da matsanamcin qarfin gaske ."nan take yaji zuciyarsa na qoqarin motsawa sai dai ganin yanayin halin da take ciki alokacin yasa ya dinga kwantar da zuciyarsa yana qarfafata dan kar yayi misbehaved ."ahankali ya dinga danne matsa nancin kishin da yaji yana taso masa yana kai kawo acikin zuciyarsa dama gangar jikinsa ."naunauyen ajiyar zuciya ya sauke yana mai kwantar da murya cikin salo na kwantar da hankali ya soma magana a natse "maryama look at me!"ya fad'a kwayar idanunshi na kanta ,bata d'ago ta kallesa ba kamar yadda ya bukata sai dai hakan bai hanashi fad'ar abinda yayi niyya ba ,dan haka ya cigaba da magana "maryama dan ka yarda da mutun bai zama kuskure ba ko wani laifi ba ,kamar ka yarda da mutun as ending yaci amanar ka."ya qarasa maganar tare da yin shiru yana sauke numfashi yayinda ita kuwa sai faman sheshekan kuka take da sauke numfashi da qarfi tamkar wacce tayi gudun tsere tana sake jin mamakin irin rayuwar da yaya sadam dinta yayi da nadiya ,"
"yarda da mutun maryama ba kuskure bane amman dai yana da kyau kisan wani abu "shi wannan mutumin ya amince da aurenki ne alhalin zuciyarsa tana ga wata ."idan kuma har ya kasance yana sonki tรด kisani da ya rayu zaki sha mugun wahala a hannunsa kasamcewar zuciyarsa tana tare da wata dabam, zuciyarsa tayi miki karya da yawa maryma sannan wannna mutumin baya miki soyayyar gaskiya ,domin kuwa duk abinda kake so tsakanin da Allah duk runtsi duk wuya kana qoqarin fad'a masa sirrin dake cikin zuciyarka ,ya so ya saka yaudara cikin lamarinsa koma nace ya saka yaudara.
A tashin farko da'aka bashi aurenki ya kamata ya fad'a cewar yana da wacce yayiwa alqawarin aure amman sai yaja bakinsa yayi shiru yaki fad'ar gsky kinga ko anan ma yaci amanar mutanen dayawa amanar nadiya amanarki da kuma amanar mahaifiyarsa ."abu na gaba da bai mutu ba da bazaki ta'ba sanin yaso nadiya ba kuma dole kuna tare zai koma gareta wala ya aureta wala kuma su cigaba da soyayyarsu ."mutumin nan ya cuceki dayawa dan ya dasa miki sonshi alhalin shi a zuciyarsa ba haka bane ,yayinda ke kuma kika d'aukesa a matsayin abun sonki da yardarki ,har kika d'aukesa matsayin masoyi kika yarda dashi kika mallaka masa ragamar rayuwarki you know this is your biggest mistake maryama domin kuwa kin so wanda bai dace da rayuwarki ba,haka zalika kin so mutumin da ba kece asalin true love dinsa ba, amman kika zauna kina yaudarar kanki kina cutar da kanki a banza har kika kasa cigaba da rayuwa mai dadi adalilinsa ."
tunda ya soma magana kukanta ya qaru hankalinta ya sake tashi zuciyarta ke qoqarin son amincewa da maganganunsa amman tayi saurin kawar da hakan dan amincewa da hakan ma ganganci nรฉ da butulci . "kuka take sosai har da sheshekan tamkar ranta zai fita "wayyo allah ni mryama !"wayyo allah rayuwata ni kuwa wace irin maseefa ce take yawo acikin rayuwata ?"kullum rayuwata cikin jarabawa da tashin hankali take, ahankali ya matso kusa daita tare da kiran sunanta cike da tausayawa ."
"maryama .!"
still dai bata d'ago ba "bazan hanaki kuka ba saboda ya cancaci kiyi kuka fiyye da wanda kikeyi a yanzu so continue crying okay "dan yana da kyau kiyi kukan yarda da amanar da kika bashi na tsawon lokaci so kiyi kuka iya kuka sannan ki dawo ki canza rayuwarki zuwa reality ."sai lokacin ta d'ago shayayyun idanunta da suke cike da ruwan hawaye ta tsura masa tana kallon yadda ya tsareta da nashi idanun yana kallonta cikin tsananin damuwa ahnkl ta motsa lip's dinta dake rawa rawa tace "na.."na kasa fahimtar komai sir bare na fahimci abinda kake nufi dani a yanzu amman dai ina jin kamar yaya sadam dina yana raye kuma zai dawo gareni sai dai nasan bazai dawo ba ."ta qarasa maganar idanunta na zubar da ruwan hawaye masu rad'adi ".
"shikenan ni da umma da kowa mun rasashi mun yarda mun rasashi sai dai ba zamu ta'ba mantashi arayuwarmu ba most especially ni saboda shi da mahaifiyarsa sun min komai arayuwa tun daga tasowarta har zuwa girmana I never thought I will loose yaya sadam, sai dai mun nemesa sakamakon yarda da zuciyata tayi na cewar yana raye acikin duniyar nan bai mutu ba wanda shine ma dalilin da yasa rayuwata take tsaye a waje d'aya na kasa cigaba da rayuwa kamar kowa a kullum ina ganin kamar zai dawo ne .""maryama ki cire duk wannan tunanin arayuwarki da zuciyarki domin kuwa imagenation ne kawai kikeyi wannan mutumin ba zai dawo ba kina 'bata lokacinki da rayuwar ki ne kawai a banza akan mutumin da bai d'aukeki da matsayin komai ba ".wai mai yasa bazaka fahimci me nake ji araina ba ?"mai yasa kake masa kallon mayaudari agareni "? mai yasa kake ganin kamar cewar baya sona ?"
"wallahi da fari ne ya nuna min alamun rashin so amman daga baya ya soni fiyye da tunaninka .wayyo allah yaya sadam shikenan bazai dawo gareni ba ?"shikenan shima na rasashi ?"he wil never come back to me that's why I will never forget him in my heart ,ban sani ba "ban sani ba ko zuwa nan gaba ko zan iya ciresa araina amman for now I don't think sir bana tunanin zan iya raba zuciyata da tunaninsa dan bazan iya rayuwa babu shi ba idan kuma na rayu to tabbas rayuwata zata qare ne akan tunanin yadda na rasashi "ta qarasa maganar tana kai tafukan hannuwanta zuwa fuskarta ."
Shiru mr ata yayi cikin tsananin tashin hankalin abinda ya gani acikin akwayar idanunta tabbas son mutumin ya hango acikin kwayar idanunta "yaji duniya ta tsya masa cak , hatta numfashinsa dake kai kawo yaji ya tsaya ,yaji kmr kasa ta tsage ya shiga saboda muzantar da yayi ,ahalin yanzu yafi bukatar ta fiyye da komai a rayuwarsa baya son tana yawon magana akan wannna mutumin gumi ne ya shiga tsaftsafo masa takoina ajikinsa, tsayuwa ne ya soma gagaransa, ahankali ya zura hannuwansa duka cikin aljihun wondonsa tare da juyawa ya fara kai kawo acikin office din yana kallonta da tsumammun idanunshi da sukai jajur suka canza kala tamkar yadda nata idanun sukai yayinda zuciyarsa ke tuttukin bakincikin maganganunta "yana son raba zuciyarta da tunaninsa ,yana son yaji ta furta kalmar tsana a garesa "yana son yaji tace daga yau ta daina son shi ."sai dai har yanzu data san duk abinda ya boye mata ta kasa ciresa a zuciyarta da rayuwarta har ma tana ikirarin bazata rayuwa babu shi ba."
ahankali ya zare hannunsa d'aya daga cikin aljihunsa ya daura akan hannun kujerar dake ajiye abayanta yana tunanin matsayin rayuwarsa idan rayuwarta ta cigaba a haka ,sosai ya zurfafa tunaninsa still dai kwayar idanunshi suna kanta suna aikin kallonta sannan at the same time yana tunanin matakin daya kamata ya d'auka akanta "shikenan shima na rasa shi ?"he wil never come back to me that's why I will never forget him in my heart ban sani ba "ban sani ba ko zuwa nan gaba ko zan iya ciresa araina amman a yanzu bana tunanin zan iya raba zuciyata da tunaninsa dan bazan iya rayuwa babu shi ba ,idan ma rayu rayuwata zata qare ne akan tunanin yadda na rasashi ."wad'an nan kalaman nata sunyi matukar kona masa zuciya."sai dai kallonta kawai ya cigaba da yi tana kuka akan wani bashi ba "ji yayi kamar ya fashe mata da kuka shima ko zuciyarsa zata rage jin rad'ad'in dake tattare daita."
"Hakika yau din tana cikin ranakun datazo masa da abubuwa da yawa marasa dadi shi da ya d'auki tsawon shekaru yana dakon soyayyarta batayi kukan soyayya dan shi ba take yi dan wani banza can katon mayaudari, ahankali cikin takunsa na izza ya soma taku ya iso inda take zaune sai jin tsayuwar mutun tayi a gabanta sai dai bata d'ago ba dan tasan shine muryarsa cike da matsanancin tashin hankali yace "maryama come with me !" yana gama fad'ar haka ya juya ta d'ago kanta ahankali tabi bayansa da kallo "where are we going sir ?"don't ask me just come "ya fad'a a dan zafafe .bata mike ba sai dai bugun da zuciyarta ke yi ya qaru gabanta ya dinga dukan tara tara, jin alamun bata da niyyar mikewa ya sa ya dawo da baya da baya ya kai lallausan tafin hannunsa ya cafki tsintsinyar hannunta cikin nashi ya soma tafiya daita cikin zafin nama tace "sir ka tsaya ka saurareni ina kuma zaka tafi dani adaidai wannna lokacin ?"ta fad'a a matukar tsorace hawaye na gangaro mata ".
"ai kince bazaki iya rayuwa babu shi ba zan nuna miki hanyar da zaki samawar zuciyarki salama nรฉ "yana gaba tana biye dashi tana sheshekar kuka tana kiran"sorry sir! am so sorry sir dan tun kafin tasan me zai mata taji matsanancin tsoronsa ya mamaye kowace gaba ta gangar jikinta bai tsaya daita a koina ba sai a wani wawakeken fili dake sama na qarshe wanda anan jet dinsa yake saukesa a duk sanda bukatar hakan ta taso yana gama qarasowa tsakiyar filin yayi filinging da hannunta dake rike cikin nasa yana yarfe hannunsa yana furzar da wani huci mai zafi tare da haki yayinda 'bacin ransa ke sake qaruwa "sir akan wani dalili zaka kawo ni ?"ta tambayesa tana sheshekan kuka "ki tsaya da kyau ki fahimceni kince bazaki iya rayuwa babu shi ba okay ?"ta tsura masa kwayar idanunta dake cike da ruwan hawaye "ba dai kina son kashe kanki akan mutumin da bai damu da rayuwar ki ba? ".sir why I are you saying that?"wa ya fad'a maka bai damu dani ba ?"tai masa tamabayr wasu hawaye na turereniyar zubowa ."
"wallahi ya damu dani kuma yana sona dan bazan ta'ba samun mutunmin da yayi min abinda yaya sadam yayi min ba, ya soni alokacin da wasu suka kini "yayi min dukkanin wani hallacci a rayuwata wallahi bazan iya manta shi arayuwata ba i can't never forget him I can't I can't !!"correct I know you can't do without him ba ?" ta gyad'a masa kanta alamun "eh! okay ki sani akwai abinda ya kamata kiyi domin ki kawo ma rayuwarki sauki akanshi "yana gama fad'ar taji ya sureta yayi sama daita nan take ta saki qara mai sautin tare da rud'ewa muryar ta da qarfi ta fito wajen cewa "Where will you take me to ? dan girman allah ka saukeni duk yadda ta gigice tana masa magiya hakan bai sa ya sauketa ba ,tafiya kad'an yayi daita ya direta da qarfi yana hura hancinsa sannan ya riko yatsun hannunta ya kai kanta daidai inda zata iya hango kasan ma'aikatan ."
sosai take kallon qasan maakatan zuciyarta na wani irin tsinkewa babu zato babu tsamanin taji yace "jump!"ya fad'a hankalinsa a tashe yana sake hura hanci, gabata ne yayi wani irin mugun bugawa da qarfin gaske ta d'ago kanta a matukar gigice tana kallonsa a matukar tsorace tare da cewa "what?"yes wannan shine best solution agareki shine kawai abinda zai kawo miki qarshen kuncin da kike ciki kuma shi zai kawo qarshen rayuwarki "me kake nufi da haka sir?"kin manta kince bazaki iya rayuwa babu shi ba tรด shine nake son ki kawo qarshen rayuwarki yanzu tunda bazaki iya manta shi ba "kina zubar da hawayenki a banza bayan Kinsan mutumin nan ya mutu baya raye "wani irin tsoro da matsanancin firgice mr ata yaga ya bayyana akan fuskar maryama "oya jump !"ya sake maimaita mata yana nuna mata qatangar da yatsun hannunsa "ka fahimceni sir akwai shakuwa ne a tsakanimu koda aure bai shiga tsakninmu ba ni dashi mun taso tare more than 20 yrs kafin batun aure ya shiga tskaninmu shine dalilin da yasa nake jin bazan iya rayuwa babu shi ba ".
"Ai nima shine dalilin da yasa kika ji nace kiyi tsalle ki fad'a qasa ki huta da damuwar dake damunki kowa ma ya huta ki bishi zuwa inda yaje." shiru tayi ta kasa cewa komai tana kallonsa da shayayyun idanunta tana sake jin wani sabon mamakinsa duk da tasan halinsa da saurin fushi da d'aukar abu da zafi amman bata d'auka zai iya kwatata mata yadda zata salwantar da rayuwata ba "why are you still westing your time maryama jump" ya sake furtawa a karo na uku "ynzu tsakaninka da Allah kana son na hau na fado na kashe kaina "?tayi maganar cike da tashin hankali "kana son na kashe kaina ?"ta sake tamvayarsa cikin muryar kuka taku ya qara ya matso kusa daita tare da cewa "no !"banason ki kashe kanki kawai dai nace ki fad'o ne dan ina son ki cire wannan mutumin aranki ki cigaba da rayuwarki kamar kowa coz life goes on ."
Cigaba da kallonsa take jikinta na wani irin karkarwa"anyway idan kina son ki daina jin radadin rashinsa aranki kina bukatar kiyi kuka mai tarin yawa da sauti mai qarfi batare da wani ya baki hakuri ko rarrashi ba ."gabanta ne ya bada dammm da qarfin gaske "kiyi kuka iya kuka maryama ki cire wannan damuwar dake damun rayuwarki "wani irin yanayi ta tsinci kanta ciki mai wuyar misaltuwa"wai me kake nufi ne ?"babu irin kukan da banyi ba da kuka zai iya sawa na mantashi nayi kuka mai tarin yawa abaya amman bai sa naji zan iya manta shi ba ."maryama !"
ya kira sunanta a fusace jikinsa na wani irin rawa "ki kalleni da kyau ba wasa nake dake ba nace kiyi kuka mai sauti irin wanda baki ta'ba yin irinsa ba zaki ga abinda zai faru bayan kin gama "amman .." listing maryama banason jin komai daga bakinki just cry with sound ki cire ciwon dake damun zuciyarki."
kiyi kuka mai sound zaki rage jin nauyi a qirjin ki "bazan iya wani kuka mai qarfi ba bayan wanda nake yi a yanzu ba "nace kiyi kuka mai sound "gsky ni bazan iya wani kuka ba wanda yafi wannan ba ."ta fad'a tana juya wa da sauri zata bar gurin dan a matukar tsorace take dashi dan gani take zai iya d'aukar ya jehota ta sama ta mutu tunda ba imani garesa ba.
da sauri ya biyota tare da riko tsintsiyar hannunta da qarfi wani qara ta saki da qarfi "auch!" cike da zafin zuciya ya juyo daita suka fuskanci juna har suna iya jiyo bugun zukatansu da kuma saukar numfashinsu "ina zaki ?" taji saukar numfashinsa adaidai saitin wuyanta da fuskarta "tambayarki nake ina zaki ?" tayi shiru tana dubansa a tsorace "matsawar kina bukatar zaman lafiyarki dani lallai sai kinyi abinda na bukaceki kiyi idan ba haka ba na rantse sai dai mu tabbata anan amman babu inda zaki ,taya zaki kashe kanki a banza "baki san cewar wannan tunanin da wannan tashin hankali zai iya shafar kwakwaluwarki da rayuwarki ba ?"common maryama cry ."
"sir I can't ! ya sake yin kurkusa daita har babu wani space