Showing 57001 words to 60000 words out of 110913 words

Chapter 20 - NAHUCE BOOK COMPLETE BY Sumayya Abdulkadir Takori Kabara .doc

Bamu sani ba ko a taku al%??jdar ta Zamfarawa kuna yin %?iiansar Ido%??? wato (budar kai) a hausance, wanda shi dangin ango ne su ke shiryawa washegarin kai amarya gidan ta, a family house din su inda dangin sa da nata za su tara musu kudi daidai karfin su da iyawar su. Mu anan har yanzu muna yin shi madadin %??iaman Ajo%??? da ake yi a baya, in kuma baku yi a can Zamfara to ya rage naku.
Mu dai %??iar mu yanzu ne muka san zamu yi mata aure ba ruwan mu da wancan gantalallen auren da suka yi, don haka duka binda ake yi wa budurwa shi zamu yi mata. Bamu dauke muku komai ba%???.
Ai jin haka a wuni guda Aunty Badiya ta hada lefe na gani na fada, ko dama can tana da niyyar lefen, ta bari ne sai bayan tarewar Rahinah lokacin ta nutsu, amma tunda ga abinda Kakanta ya ce ai bata ga ta zama ba.
Ta kuma gayawa Hajiyar su komai, a take suka fidda makudan kudi don gudanar da komai ko ta kan Habibu basu bi ba, har ninkin abinda sarkin Fulani ya lissafo suka yi. Daga Nahuche suka hadu suka wuce kai tsaye zuwa garin Girei ita da kafatanin matan family din su, cikin su har da kanwar Habibu da ya ki aure wato Shafa%??jtu wadda ta taho tun daga Talata-mafara ta tadda su a Nahuche bisa umarnin mahifin ta, don dai a gyara zumuncin da ya samu tangarda na shekaru masu yawa.
Kasancewar mahaifin Habibu baya raye, Baban Shafa%??jtu da ke bin sa shine matsayin mahaifin sa a yanzu kuma madaurin auren sa.
Ai kuwa sun ga karba ta girma wajen iyalin sarkin fulanin Girei, fura da nono kindirmo sabuwar tatsa, soyayyun zabbi da kaji, faten achcha da yaji ganyen rama, gudun kurna da miyar taushe sune abinciccikan da aka sauke su da su. Uncle Usman kuma ya kama musu gidan saukar baki na Girei Motel inda zasu sauka har a gama biki. Baza su wuce ba sai tare da amarya.
An yi biki na al%??jda cikin karamci, karramawa da mutumta juna, sarkin Fulani da rigima, ya ce shi fa bai gane ba, har yanzu bai ga ango ya zo ba, to bai basu amarya (su Aunty Badiya) sai angon ya tako da kafafun sa ya zo duk mukamin sa.
Duk da uzurin ayyuka da Uncle Usman da Aunty Badiya suke ta bayarwa a kan Habibun don basa son bada wata kafa da mata zasu san somethingisfishy tsakanin Habibu da Rahinah. Daga nasu dangin na Nahuche da dama suke kullace da shi tun a kan Shafa%??jtu har dangin ita Rahinah.
Amma sarkin Fulani ya san komai, duk shawarwarin da ya baiwa Usman da Ambasada na kada a turasasa su da su suka yi amfani, sun bi shawarwarin daya bayan daya, sun basu dama don su yi sulhu kafin su maida musu auren, sun kuma nemi yarda da amincewar Rahinah.
Duk da Uncle Usman da Ambasada sun san ba wai tsugunne ta kare bane tunda ba wai sun daidaita bane baka da zuci, amma a hakan ma suna masu farin ciki matuka, Ambasada ya san with time, a irin son da ya san su duka suna yi wa dan nasu, zasu yarda su manta komai su kuma manta baya su hada kai su raine shi.
Tun kafin a kammala bikin Uncle Usman da Aunty Badiya suka zare jiki don tafiya Ikko su tadda Habibu, don sun san Sarkin Fulani da gaske yake, ba zai bada Rahinah ba sai ya zo da kan sa. Duk da cewa cikin raha ya fadi umarnin nasa, bafillace ne mai Magana guda daya a duk yadda ya fade ta.
Cousins da Nieces din Rahinah da %??ia%??jan Inna Dudu su biyu ana kiran su Kubra da Ladi su suka yi mata kwalliya ranar yini da fararen kayan saki, murjani da sauran duwatsun da Fulani ke ado da su, kada ki so ki ga yadda Rahinah ta bada wata irin kala a yau, ita ba balarabiya ba ita ba bafullatana ba haka ita ba ba%??jndiya ba.
Safeenah sai daukar ta a hoto ta ke da digital camera da wayoyin ta, tana fadin %?na inada lambar wayar Uncle Habeeb, da yau ya sha kallo, don da duka sai na tura masa%??? Ladi ta ce %?na an ce kanin Aunty Badiya bane matar Baba Usmanu?%??? nan Ladi ta ce zata karbo lambar sa wajen Maman Musaddiq a tura masa wadanan hotunan. Rahinah ta galla mata wata muguwar harara ba tare da ta kula ba.
Amma Ladi ta nemi Badiya sama da kasa a gidan ta rasa, da ta tambayi mahaifiyar ta Inna Dudu sai ta ce ta tafi unguwa, itama bata san inda ta tafi ba. Dole zancen turawa Habibu hoto ya sha ruwa. A lokacin Uncle da Aunty suna cikin (Arik-Air) mai zuwa Lagos.
*******


*LAGOS, NIGERIA*

Uncle Usman Girei da mai dakin sa Aunty Badiya Nahuche, sun sauka a garin Lagos da yammaci, da taimakon waya da suke ta yi da PA din sa na Lagos watau Mr. Rasak. Shi ya zo da daya daga cikin motocin daukar baki na *NAHUCHE HOTEL (LAGOS)* ya dauke su kai tsaye zuwa gidan Habibu da ke Ikoyi. Don daga baya ya baro hotel din ya koma gidan sa.
%??mls Uncle, don%??j mention my name%???.
Mr. Rasak ya roki Uncle Usman, wato kada ya sa da shi kan taimakon da yayi musu na kai su gidan sa. Don kuwa bai basu damar gayawa kowa yana gida ko yana hotel ba, shi kuma yayi duba ne da cewa Aunty Badiya ce, da mijin ta Uncle Usman wadanda matsayin iyaye na halali suke ga maigidan nasa.
%??mada ka damu Rasak, ka koma bakin aikin ka%???, inji Uncle. Yayi musu sallama ya juya bayan ya nuna musu kofar falon da Habibu ke ciki, wadda dakin barcin sa ma yana ciki.
Ginin gidan Habibu na Ikoyi ya burge su ba kadan ba, domin yafi gidan sa na Abuja kyau da tsari nesa ba kusa ba. Sosai Badiya ke bugun kofar babu sassauci da hannayen ta biyu, Uncle kuma ya hau rafka saallama. A lokacin Habibu na kwance rigingine bisa makeken gadon bedroom din sa. Shi ba barci ba shi ba ido biyu ba.
A hannun sa carbi ne dan karami yana ja, don bai dade da idar da sallahr maghriba ba.
Bugun kofar da ya ji ana masa ya bashi mamaki, don ya san ma%??jikatan sa baza su yi masa wannan rashin hankalin ba. Sai kawai ya mike ya kunna CCTV camera din sa don dai ya ga ko wanene, ya tabbata dai ba kukun sa bane don lokacin cin abincin daren sa bai yi ba ko mai yi masa share-share. Mr. Rasak bai zo ma a ran sa ba don ba lokacin zuwan sa bane kuma ba ya zuwa sai ya neme shi.
Wadanda ya gani a bakin kofar ya sa shi saurin sauya sutturar jikin shi daga pjs zuwa jallabiyya ruwan madara mai santsi, ya tako cikin nutsuwa irin tasa zuwa falon, daga nan ya bude kofar da Badiya ke neman ballawa.
%??masy mana Maman Musaddiq, kin san bana son hayaniya%??? ya fada yana bude kofar yana yamutsa fuska, Aunty ta balla mai harara, a lokaci guda tana mai bin sa da kallo daga sama zuwa kasa.
Sai ta ji duk jikin ta yayi sanyi kuma, a lokacin da ta ga irin ramar da kanin nata yayi, Habib Nahuche, wanda yake healthy and energetic a kullum, yau tamkar wanda ya kwanta jinyar sati biyu.
SO, a harshen hausa, LOVE a harshen turanci, HUBB a luggar larabci ba karya bane, it%??j human nature, wato halittar ubangiji ne a zukatan %??ian adam da babu dan adam din da ya isa yayi yadda ya ga dama da shi ya kuma zauna lafiya.
To Habibu da Rahinah sun ce zasu iya yin yadda suka ga dama da SO. Ko shiyasa dukkannin su suka kasa zama lafiya?
Uncle Usman ya ce %??mngo ne haka!%??? Sai ya basu hanya suka wuce zuwa ciki, yana yi musu sannu da zuwa cikin girmamawa, fuskar shi babu murmushi he looks moody, babu far%??j ko kankani haka babu alamun yayi maraba da zuwan su a lokacin da ba abinda yake bukata fiye da kadaicewa.
Suka zazzauna kujerun alfarmar da ke falon har da shi, Aunty na karewa kayataccen falon kallo daga sama har kasa, sai ya dauki wayar land-line wadda iyakacin ta cikin gidan, yayi wa kukun sa Lawrence Magana kan ya shirya wa su Uncle abinci da gaggawa.

%??ma abinda ya kawo mu ba kenan ka bar abincin ka, mun zo ne takanas don ka gaya mana inda Rahinah zata tare, Abuja ko Lagos ko kuwa Port Harcourt? Ka kuma bamu mukullan inda ka zaba mata a hannun mu, sannan mu tasa ka a gaba zuwa Girei, ka je ka amshi auren ka da kan ka%???.
Inji Aunty Badiya, Uncle Usman kuma ya ce
%? nna Abdallah da ka dauke mana??%???
Sai ya rasa wa zai fara amsawa cikin su, don kowannen su a kage yake da son jin amsar tambayar sa, tunani daya ne ya zo wa Habibu a wannan lokacin kuma kyakkyawan tunani ne;

Cikin abubuwan da Rahinah ke kullatar sa a kai, har da rashin zuwa neman auren ta hannun iyayen ta cikin daraja da mutunci sai wasu banzaye can, for the second time, sai ya ji ba ya son maimaita wannan kuskuren kamar yadda Aunty ta ce ne ya kamata ya je GIREI, yayi duk abinda ya kamata mai neman aure na hakika yayi wajen iyayen Rahinah, sannan ya nemi gafarar su a kan auren ta da yayi a baya a urunce, ba da yawun su da cikakkiyar yardar su ba.
Ko meye ke kwance tsakanin sa da Rahinah Omar (this one is a compulsory duty) da yake tamkar nauyi a kan sa da dole ya sauke. Maganar ya ce baya son Rahinah, ko ya daina son ta, ko ya cire ta bakidaya daga ran nasa is a fable. Wani abu ne da yafi kama da yaudararkai. Abinda yake zahiri inreality shine ya na jin zafin ta, ya hakura da ita ne sabida wulakancin ta, rashin afuwa da kafiyar ta. Da kuma tursasa shi da ta yi ya sake ta ba da son ran sa ba.
Ya hakura da ita ne sakamakon ta kasa yi masa adalci shi da dan sa Abdallah, ta zauna da su ta yafe masa, maimakon hakan sai ta dubi maslahar kanta kadai ta ki karbar kaddarar da ta fada musu su duka.

Shima bai je Jamus don yayi aure ba, ya je ne don yayi karatu kamar yadda ta je yi, amma bai isa ya kori kaddarar sa ba da kuma rabon da ya rantse a tsakanin su.
Da wadannan laifuffukan zai cigaba da challenging Rahinah Omar daga nan har karshen rayuwar su. A wurin sa ta zalunce su shi da Abdallah zalunci na deprivation. Idan har ba ita ta san yadda ta yi ta wanke kanta daga cikin su ba (laifuffukan da yake tuhumar ta a kan su) ta hanyar da kowacce macen kwarai ke yi wa mijin ta da dan da ta Haifa.
Wanda ya san ba abu ne mai yiwuwa ba daga Rahinah Omar, a irin girman kan ta da izzar ta, taurin kan ta da ji da kan ta. Sannan da kafiya da tsayuwa a kan ra%??jyin ta.
Bakin alkalami ya riga ya bushe a tsakanin su, don haka ya san ta inda zai bullo mata da wadannan baudaddun halayen da dabi%??jn nata.
Da wannan tunanin ya yankewa zuciyar sa zai je Girei, ya karbi auren Rahinah, kamar yadda kowanne mijin kwarai ke zuwa gun surukan sa ya yi duk abinda ya kamata tunda ya amince, ya yardarwa kan sa har gobe YES! Yana son Rahinah a duk yadda Allah ya halicce ta.
Ita kadai yake so, ita kadai yake bege. Daga kan ta ya rufe so, daga kan ta ya dade da jingine so a muhallin sa.
Rahinah Omar. Za ta ci albarkaci mai yawa a yanzu; albarkacin dan su, da albarkacin iyayen ta. Da gaske iyaye da dangi martaba ne kuma sutura ne, domin a baya da tana da su ya san da bai samu damar da ya samu a kan ta ba.
Sai ya ji duk jikin sa ya yi sanyi da tunanin sa ya zo nan.
******

NA HUCE is not for free. It's 1000 via 3094856450 Sumayyah Kabara Firstbank.

SHAIDAR BIYA
07030137870


*BAKO DAGA IKKO*



"Karaso daga ciki Habibullah%???.

Ambasada ya fada cikin kulawa. Ya taka a hankali zuwa cikin kayataccen falon na tsohon Ambasadan, kyawawan kafafun sa na nitsewa cikin lallausar kilishin falon, har kasa ya tsugunna yana gaishe su, Uncle Usman ya nuna masa kujerar da ke fuskantar su, amma sai bai hau ba, ya zauna akan kafafun sa daga nesa da su.

Sun dauki dan lokaci su duka ukun babu wanda yayi magana a falon bayan gaisuwar data gudana. Zuwa can Ambasada ya ce %?,na hanya? Kuma ya kokari? Ya a ka ji da jama%??j?%???

Uncle Usman bai bari ya amsa ba ya yi kwafa, sannan ya ce.

%??mayi hakuri Habib, wannan mahaukaciyar ta taso ka daga wajen neman abincin ka, amma yanzu Ambasada yake gaya min ya sa ta taje ta janye karar.

Na zo da zummar zane ta da dorina kan wannan rashin kan gadon nata, sai shi Baban nata ya bani hakuri ya ce yanzu haka ta tafi ne ta janye karar%???.

Shi dai bai ce komai ba, amma a cikin ran sa cewa yake %??mash! Ai da kun bar ta, an goge rainin da ke tsakani na da ita a kan idanun duniya, watakila da ta fi hankalta, in ta gane ni ba sa%??jn yin ta bane. Ambasada ya kira sunan sa a hankali,

%??mabibu!%???

Bai amsa ba amma ya dago ya dubi Abba Jakadan. %??mar yanzu kuna nan a kan bakan ku na cewa bazaku sulhunta ba ko saboda yaron nan? Wa ya gaya muku ana jayayya a kan yaro?%???
Uncle Usman ya ce %?ni su duka ya kamata su zauna yau a gaban mu, mu yi magana ta gemu kuma ta karshe mu da su, babu yaro cikin mu, kuma babu sa%??jn ku, wasa da hankalin da kuke yi mana ya isa haka%???.

Ambasada ya dauki wayar sa yana kiran layin Rahinah, tana kallon wayar na ringing kamar yadda hantar ta da hanjin cikin ta ke kadawa suma, bata iya ta daga ba har ta katse. Sai ya kira Nene Balki.

%??mi zo min da Rahinah falon saukar baki yanzu%???.

Nene ta hau kwankwasa mata kofa, ai kuwa Rahinah ta kara tsurewa. Bata son fuskantar kowa a cikin su sabida kallon da Habibu ya yi mata dazu a danja ya lalata dukkan karfin zuciyar da ta ke ji da shi. Ga shi bata san kiran me aka yi masa gidan ba.
Nene kawai sai ta murda kofar toilet din don ta fahimci ba wani abu take yi a ciki ba, ta ce %??mahinah lafiya? Buya ne kuma a toilet? To ki wuce Abba Jakada na kira%???.

Koda ta dago ido yau Nene sai ta ga rauni a cikin idon ta, kafin a yi haka she%??j always bold akan duk wani al%??jmarin ta da Habibu Nahuche.

Nene sai ta kamo hannun ta, ganin idanun ta sun cika da kwallah, ita kuma sai ta bi ta tamkar Rakumi da akala.

Shigowar su falon tare da Nene bai sa Habibu ya dago ido daga sunkuyawar da yayi ya dube su ba, but her presence overwhelmed him (ya ji kasantuwar ta a wurin acikin jikin sa). Amma hakan bai sa ya nuna ya san da shigowar su ba.

Gefen Habibu Uncle Usman ya nuna mata ya ce ta je ta zauna, zaman ta daura da inda ya ke zaune, da dan motsawar da yayi kamar ya kara zakudawa (ja baya) ya sa ta shako sassanyar kamshin %?eiarolina Herrera%??? wanda ya tuna mata haduwar su ta farko a cikin jirgi, ranar da ta fara mannuwa da shi ta shaki wannan kamshin. Sannantheir second encounter at Cologne Public Library (haduwar su ta biyu a labiraren jami%??jr Cologne) ranar da ta barar masa da littatafai ta shaki the same perfume, the subsequent encounters (sauran haduwarwakin da suka biyo baya har zuwa firstnight din su (ranar daren farkon su na aure).

A take ta ji dukkan karfin zuciyar ta ya dawo, kwanan nan ya kira ta muguwa, azzaluma. Shin tsakanin ita da Habibu idan aka dora a sikeli wanene mugu kuma azzalumi?

He took away her pride by force, sannan a arha, with no love nor affection. Wannan duk bai ishe shi ba, ya mayar da ita bazawarar shekara goma (ta manta ita ta nemi sakin by all means) ya kuma dauke dan ta kwalli daya da Allah ya bata tun yana zanin goyo ta hanyar sacewa.

Don haka wannan mutumin ba abun tausayi bane, selfishness and rudeness din sa are in style, sun barranta (banbanta) da kamannin sa na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login