Showing 60001 words to 63000 words out of 110913 words

Chapter 21 - NAHUCE BOOK COMPLETE BY Sumayya Abdulkadir Takori Kabara .doc

zahiri na kamili kuma salihin mutum.

Uncle Usman ya soma Magana cikin bacin rai. Bacin rai irin wanda daga Habibu har Rahinah, babu wanda ya taba ganin sa cikin kwatankwacin sa.

%??mau na ke fatan komai ya kare a tsakanin mu da ku. Ya kuma kare a tsakanin ku. Kodayake tsakanin ku ba zai taba karewa ba tunda zuri%??j ta hada, amma bazamu zuba ido ku zubar da mutuncin junan ku a idon duniya ba, shi kuma yaro ku sa bakin duniya ya lalata shi.

Wannan shine zama na karshe da zai guda na, mun baku dama kowa ya fadi abinda ya sa ya kasa yafewa dan uwan sa da abinda yasa kuka zabi zama shekara goma babu aure%???.

Dukkan su kan su na kasa, amma Rahinah gumi ta ke kashirban. Habibu ya dago a hankali ya dubi Ambasada idanun sa sun kada, sannan ya dubi uban Rahinah, kuma ubangidan sa sannan surukin sa Alh. Usman Girei. Murya babu karsashi yace,
%??mi ba abunda ta yi mun, ni ne ma na yi mata laifi kan laifi, na kuma roki afuwar ta tun a wancan lokacin. I%??j not sure (bani da tabbas) ta yafe din ko bata yafe ba.

Rashin aure na shekara goma kuwa mai yuwuwa ne wannan ce kalar kaddarar mu. Amma ni ba don ita na ki aure ba, sabida ba ita ce autar mata ba.

A bayan haihuwar ta da kafin haihuwar ta an haifi dubunnan mata wadanda suka fi ta duk abinda ta ke takama da shi. Kawai bana ra%??jyi ne. Don na san zan iya rike kaina. Amma yanzu na baku wuka da nama, ni Habibu Mustapha Nahuche, na amince ku aura min kowacce %??ia kuke da ita, tsohuwa ko yarinya, budurwa ko bazawara, ko daga ina ta ke, komai munin ta, akan dai ku mayar min da wannan.....%???. Ya nuna Rahinah da bakin sa cikin izgili, disgustingly da son tura haushi.

Ta dago a tsanake, idanun ta sun kada, domin sosai kalaman nasa sun buge ta, sun tura mata haushin har fiye da yadda yake so su tura. Maimakon ta dube shi ta maida masa martani, sai ta dubi Baban ta Usman Girei.

%??mncle, ba ka dade kana min maganar CMD ba? (Chief Medical Director) na Nizamiye, ina cewa ya dakace ni? Ai tuni na bashi damar fitowa kuma ya ce cikin satin nan zai je Yemen ya zo da Baffannin sa, su karbi auren. Ni wannan mutumin (ta nuna Habibu da baki) ba abinda ya yi min. Dan da ya shiga tsakanin mu kadddara ne. Amma ba don shi na ki aure ba.

Ban samu wanda ya kwanta min bane tuntuni sai yanzu, ina so ne in yi settling sosai da ayyukana kafin na yi aure. Kuma alhamdulillahi lokaci ya yi yanzu, na baiwa Dr. Irshad damar fitowa already%???.
Ta kare da sunkuyar da kai sabida hawayen da ke son bada ita. Daga Uncle Usman har tsohon Ambasada sakin baki suka yi galala! Suna kallon su, sun rasa mai ya kamata su ce kuma, ko ta ina kuma za su bullo musu?

Sai Uncle Usman ya ce %?"noh-toh, yanzu kin yarda da auren bakon hauren kenan duk da baki ko san al%??jdun kasar shi ba balle irin mutanen da yake tare da su? Nasaba, halayya da dabi%??j duk baki sani ba?%???

Rahinah ta runtse ido ta ce %??mncle shi na zaba, na dade da sanin wasu daga cikin halayen sa musamman neman mata, amma wallahi ya fi min wannan sau dubu%???.%??? (ta sake nuna Habibu da baki). Kuma tunda kun hana ni kai shi kotu sharia%??jh ta kwatar mun Da na, to ku karba ku bani......%???.

Kawai sai ta fashe da kuka, ta jingina kai a jikin kujerar da Habibu ke jingine tana ta yi riiii-riii-riiiii%???.

Ambasada ya ce %?ni na sha gaya miki muddin ina raye Rahinah, babu mai yi miki auren dole, not evenyour father (ya nuna Uncle Usman). Na tsaya miki Rahinah, and I will foreverstand by you (kuma har abada zan cigaba da tsaya miki a matsayin ki na marainiya%???.

Sai dai kuma Rahinatu bana son yadda kuke ta jayayya akan yaron nan, Allah da ya halicce shi ya fi ku son sa, kada ku tabo fushin sa. Yau da iyayen da suka haife ki suna raye, na tabbata zasu maida ke gidan uban dan ki ne ko ba tare da yardar ki ba.
Mu da mu ke matsayin iyayen ki a yanzu muna neman %??mLFARMA%???. Ki yi mana alfarma ki koma gidan mijin ki, zai je har GIREI ya nemi auren ki cikin mutunci, adalci da girmamawa yadda duk ya kamata a hannun iyayen ki, sadaki kuwa sai abinda kika yanke.

Bayan auren kuma, za mu cigaba da bibiya mu tsaya mu ga cewa ya rike ki da amana, adalci, soyayya, daraja da mutumtawa.

For our sake! For Abdallah%??j sake, for your late Daada%??j sake, for the sake of the love you have for your son%?9?? ??(sabida mu, sabida Abdallah, sabida marigayiya Dadan ki, sabida kaunar ki ga dan ki) ki manta komai, ki komawa Baban sa. In na ce komai ina nufin KOMAI%???.

Ya hada hannayen sa biyu cikin alamun roko. Kafin Ambasada ya kai karshen maganar sa kukan Rahinah ya cika falon, ya nunka na baya. Ta rasa inda zata saka kanta. Habibu ban da jibi (zufa) ba abinda yake yi.

A wannan lokacin ya rasa takamaimai a matsugunin da zuciyar sa take, wani irin duka zuciyar sa ke yi tana lugulgude a tsakiyar kirjin sa. Addu%??j yake Allah yasa kada Rahinah ta amince da rokon Ambasada Shehu, don bashi da gurbin da zai saka ta cikin rayuwar sa yanzu.

Ya riga ya gama binne ta daga zuciyar sa ba don ta mutu ba! Yana jin dadin rayuwar sa a haka, ba tare da Rahinah Omar a cikin ta ba.

Ita kuwa Rahinah nata tunanin daban yake, Abba Jakada, wato Ambasada Shehu ya fi karfin ya nemi kowacce irin alfarma daga gareta. A irin kalaman da ya yi mata amfani da su, babu tursasawa, a irin lallashin da ya yi mata babu bada umarni, face tsagwaron bata hakkin ta da addini ya ce a bata.
Sannan Ambasada ya ce za%??j je neman auren ta ne cikin mutunci hannun iyayen ta karkashin tushen ta da asalin ta, babban abinda ya sa ta kullaci auren Habibu na baya kenan; auren ta da ya yi ba a hannun kowa nata ba, wannan kadai ya rankwafar da zuciyar Rahinah, amma ba don matsayin da ta aje Habibu ya canza ko kankani daga zuciyar ta ba.

Ba don feelings din ta a kan sa ya canza ba, har gobe yana nan a Habibun sa, dan mutanen Nahuche da har abada bazata yafewa ba. Aure ne a je a yi ta mayarwa tunda ta yarda ta amincewa ran ta tana son ABDALLAH, baza kuma ta iya rayuwa ta nutsuwa yanzu ba tare da shi ba, daga lokacin da ta dora ido a kan sa bayan wucewar shekaru goma. Bata kuma da wata hanya ta rayuwa tare da Abdallah yanzu, bayan komawa gidan su.

%??n? xja ta Rahinatu kin min alfarmar? Kin amince a mayar da auren ku ki koma zama gida daya da dan ki Abdullahi karkashin inuwar auren mahaifin sa?%???

Sai ta gyada kai sama cikin hawaye, wasu na korar wasu. A fili Ambasada ya jero Hamdala, Uncle Usman kuma a zuciyar sa yake yi, don shi ya so ba%??j tsaya yi wa Rahinah wannan irin lallashin ba, kawai a maida auren in ya so ta kashe Habibu don kiyayya. Ya amince Habibu ba ya kin Rahinah, tata kiyayyar ta fi yawa.

Amma a yanzu ko shi ya fi jin dadin hakan, da bai zama cewa auren tursasawa ne zai kara gudana a tsakanin su ba, a zo a koma %??iar gidan jiya.

Duk da haka Uncle Usman na tsoron Rahinah. Ya fahimci ba wai ta amince bane 100%. Ta amince ne kan ba yadda zata yi albarkacin Ambasada, albarkacin ya fi karfin kowacce alfarma daga gareta.

Sai a lokacin ya magantu, %? nn ma akwai abinda kika kudurta a ran ki ki sani Allah yana kallon ki, in ma ba don Allah kika amince ba duka ya rage naki, da hannu na dai bazan dauki %??ia ta in baiwa bakon haure ba.

Mu za mu dan fita, ku yi amfani da wannan damar ku yi maganin matsalolin ku domin insha Allahu rabbi, sati mai zuwa za%??j maida auren ku. Saura kuma ya rage naku. Duk wanda ya zalinci dan uwan sa ko da da kalaman fatar baki ne shi da Allah. Ubangiji SWA ya ce %??mas-sulhu khair!%???.

Da fadin haka, suka mike shi da Ambasada suka bar falon. Motsin kirki wannan babu wanda ya yi tsakanin Habib da Rahinah.

Kowanne zuciyar sa ta yi nauyi da sabon al%??jmarin da ke shirin samun sa, wato sake zama da juna a karo na biyu.

Rahinah ji tayi bazata iya cigaba da jurewa zama a inda Habibu yake ba. Gara ta tashi ta bar wurin kafin zuciyar ta ta yi bindiga da bakin cikin da ke cin ran ta. Ta san yanzu bakin alkalami ya riga ya bushe bata da sauran abun yi, bata isa ta dawo ta ce da dattijan nan ta janye alfarmar da ta yin ba. Amma cigaba da zaman ta a falon nan zai iya sawa ta yi hakan (tace ta janye din).

Gara mata zama waje daya da bakin maciji a kan zama kusa da Habibu Nahuche. Don haka ta mike cikin azama ba tare da ta dube shi ko ta ce da shi kanzil ba ta nufi kofa.

Da zuzzurfar muryar shi ya dago idanun shi da suka canza launi ya dubi bayan ta tana ficewa. Ya daga murya yadda za ta ji shi sosai.

%??mara miki ki koma ki warware musu fake yardar taki, na gaya maki, ina kara gaya miki we don%??j need you in our lives anymore daga ni har Abdallah.

Bar ganin na yi shiru, ki dauka nima na amince ne, a%??jh, su biyun nan suna da wata irin kima ne a idanu na da bazan iya yi musu musu ba. Amma wallahi gara duk matan duniya da ke Rahinah! Gara a aura min kowace ce da in kara hada rayuwa ta da ke%???.
Wani lalataccen murmushi ne ya subuce a siririyar fatar bakin ta. Ta juyo gaba-gadi ta fuskanci Habibu.

%??mi da nace na amince, ce maka na yi har zuciyata ne? I just want to be with my son and nothing more, sabida bana so in kara jayayya a kan sa. Ka kwana da sanin Rahinar da ka sani da, ba ita ce yanzu ba, wadda ka ke raping a duk sanda ka so,wannan sai dai ku yi wrestling, ka shirya zama da sabuwar Rahinah mai %??ianci, mai gata, tsayayya a kan kafafun ta. Auren ka ko rashin sa, ba zai kare ni da komai ba, banda Da na da zai dawo kusa da ni%???.

Habibu ya yi murmushi wanda Kalmar ta ta wrestling ce sanadin sa, wasu irinbeautiful serene smiles, ko kadan kalaman ta basu yi masa ciwo ba, (as he expects words like these from her) domin ya tsammaci kalamai kamar su, ko ma fiye da su daga bakin ta, a duk ranar da suka sake haduwa. Don ta huce haushin ta.

Yace cikin ginshira.
%??mahane kike ko wa? Ki tuna yaron nan bai san ki ba, ni ya sani matsayin uwa da uban sa, don haka zuwan ki gidan su wai saboda shi, ba abinda zai sa, ba abinda zai hana.

Zan tabbata na gaya masa Uwar sa muguwa ce, azzaluma ce akan Uban sa, wadda bata cancanci yafiya da soyayya daga gareshi ba. Bata taba waiwayar sa ba tsayin shekara goma sai don ta gan shi a akan hanya.

My boy is smart, kuma da wayon sa da hankalin sa, ba kowacce karabiti ce zata zo ta ce da shi ita ta haife shi ba ya yarda%???.%???.
Yatsunta biyu ta sa ta toshe kunnuwan ta, sannan ta karasa ficewa da ga falon da dan banzan sauri. Har tana cin uban tuntube tare da sa hannu ta toshe bakin ta daga azababben kukan da ke son kubuce mata.
*******








*ME YE ABIN YI?*

Dakin Yafendo ta nufa tana kuka wiwi, ta soma hada komai nata da zummar komawa gidan ta. Yafendo, bata ce mata ko uffan ba domin cike take da farin cikin maida auren da Abba Jakada ya ce mata za%??j yi ranar Juma%??jh mai zuwa.

Nene ce ta shigo dakin ganin Rahinah ta sunkuto Jakar ta tace %??mahinah, babu inda zaki koma fa, daga nan gidan sai gidan mijin ki, za%??j je a kwaso komai na gidan gobe da safe insha Allahu%???.

Ta fada jikin Nene tana kuka %??mene wallahi har gobe ba ya so na, nima bana son shi, Da na kawai nake so%???.

Nene abin sai ya koma bata dariya Yafendo kuwa haushi ne ya kama ta, tace %?nhi SON ya ci uwatar, ya ci Uba nai, mu da iyayen mu suka yi mana aure bamu taba ganin mijin ba fa sai a gidan sa? Ba gashi mun haifi wadanda suka haife ku ba babu soyayyar? Aka bar duniya ana begen juna, ku kuka dauki soyayya wata tsiya, ba kya son shi kika hada shimfida da shi har kuka haifi Da?

Ina ce karewar so kenan ka hada shimfida miji?%???

Nene na ta dariya ta ce Yafendo wannan ai ba sai da so ba, kaddara ne, umarnin Ubangiji ne, amma ni in zata dau lasifika ta hau duro tana yekuwar bata son Habibu ba zan taba yarda ba, domin na sha kamata tana searching (browsing) din sa a yanar gizo, har da saving hotunan sa cikin wayar ta da kwamfutar ta, in babu so me ya kawo wannnan? Wanda ba ka so meye naka na bin kwakkwafin sa?%???

Rahinah ta rasa inda zata sa kanta don bakin cikin abinda Nene ke fada, kamar ta dora hannu aka ta saka ihu, Nene ta cigaba da baiwa Yafendo labarin ranar data kama ta da hoton sa cikin kwamfuta tun suna Frankfurt.

Yafendo ta ce %?nhap! Ai shi munafurci dodo ne mai shi yake ci, aure kuma an mayar an gama da iznin Allah%???.

A fusace Rahinah ta bar dakin zuwa nata dakin da ke gidan, ta shige ta rufe har da key. Nene da Yafendo basu kara bi ta kan ta ba a gidan. A take Nene ta kira Aunty Badiya.

Suka gaisa, suka taya juna murna na maida auren da za%??j yi, amma jikin Aunty Badiya a sanyaye yake, don a lokacin tana can tana fama da Hajiyar Nahuche wadda ta ce gara Habibu ya hakura da Rahinah, don bata hango masa kwanciyar hankali a sake zama da ita ba. Matar da zata kai ka gaban Alkali tabbas bata son ka, Aunty ta ce,
%??majiya ki rabu da Rahinah ba halin ta bane, bacin rai ne ya kai ta ga hakan. Amma ba don bata son Habibu ba%???.

Don haka da Nene ta bugo yanzu suka yi wa juna murna sai ta ke yi wa Hajiya Haj. Kaltume bayanin marikiyar Rahinan ce ta bugo, komai ya daidaita ta bangaren su sai jiran ranar daurin aure.

Kuma dama Uncle Usman ya kira su ya gaya musu sati mai zuwa za%??j je Girei a maida auren don Hajiya ta sanar da iyayen sa maza da zasu je su karba masa auren daga garin Nahuche, Hajiya dai kadaran-kadahan ta amsa don Rahinah ta gama sire mata, da ta yi wannan danyen aikin, kamar wadda bata da mafadi ko mashawarci.

Don ta ita a hakura da Rahinah a nemawa Habibu wata, abu daya take tunawa ta hakura wato Abdallah. Tana matukar son ya cigaba da girma karkashin kulawar iyayen sa biyu, ya daina walagigi tasakanin Zamfara da Kaduna.

Amma maganar soyayya irin ta uwar miji da suruk???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ar ta tsakanin ta da Rahinah Omar babu ita. Kamar yadda at the same time babu kiyayya. Watau bata kin ta haka bata son ta. A yadda ta ke son Habibullahi, kamata yayi a ce matar sa ta fari ta zame mata %??iar gaban goshi, wadda zasu kashe su rufe tare, amma banda wannan Rahinar mai jin kan ta kamar wani dutsen yaqutu.

Washegari suka je suka kai goron tambaya da kudin aure. Aka sa ranar daurin aure Juma%??jh bayan masallaci, tun ranar Alhamis Ambasada da %??ia%??jan sa maza Abbas da kanin sa wadanda suka dawo karatu daga Frankfurt, Uncle Usman da nasa samarin %??ia%??jan hudu wato su Musaddiq suka kama hanyar Adamawa.

Sun dauki hanya tun da sanyin safiya daga Abuja amma basu isa Girei ba sai dare. Kai tsaye gidan Sarkin Fulani suka sauka bayan sun je sun kama Guest Inn din da zasu kwana anan cikin garin Girei.

Kafin isowar su mutanen Nahuche sun riga su isa, kannen mahaifin Habibu ne da wasu dattijai daga family din su har da Baban Ex budurwar sa Shafa%??jtu wanda shine madaurin auren sa duk sun isa Girei kamar yadda aka tsara. Alh. Usman shi yayi musu masauki a inda suma suka sauka (Girei Motel).

Washegari misalin karfe uku na rana bayan an sakko masallaci duk suna zaune zauren

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login