Showing 105001 words to 108000 words out of 110913 words

Chapter 36 - NAHUCE BOOK COMPLETE BY Sumayya Abdulkadir Takori Kabara .doc

Ammah,
Sai dai yasan hakan ba mai yuyuwa bane.....acikin daren Ammah tasa aka gyara dakin da Areefa xata xauna harta haihu,su Aunty godia sukayiwa Ammah,har suka bar gidan suna jinjina karamci irin na Ammah,ko kadan basuyi tunanin haka abubuwa zasu xo da sauqi har haka ba,Sufyan mansoor na driving Yana fadin"dama kun daina mamakin saurin karbar ku da sukayi.ko kadan basa so a taba mutuncin gidan su.idan ma sunki karbarta baga yan jarida da media ba.....a wannan daren mutum ukku sunfi kowa shiga tashin hankali da jimami,Ammah Aliyu,da kuma noory idan sunce sunyi barci acikin daren nan,sunyi karya,tunda tayi sallar Asubah take zaune akan carpet idonta sun kumbura sabida kuka,duk lokacin da ta tuna akwai dan Aliyu waxeer kwance acikin wata sai taji duniar na birkice mata,idan tace bata kishin Aliyu waxeer xatayi karya,idan ta Runtse idonta hango Aliyu waxeer take tareda Areefa mansoor cikin wani irin moment da kwalkwalwar kanta baxata iya dauka ba,baxata iya sharing dinsa da wata macce a duniya ba,tunaninta ma yanxu yafi karkata da koda ma can Aliyu na neman wasu matan ,tasan Areefa budurwarsa ce wani irin rashin hankali xai saka Aliyu su aekata irin wannan babban xunubin,turo kofar dakin da take akayi.Ammah ce itama tareda Hijab din sallah ajikinta kallo daya xaka yiwa Ammah zaka san bata cikin natsuwarta,sallamar Ammah ta amsa tana tare hawayen idonta da suka kasa tsayawa,
Ta gaisheda Ammah cikin rawar murya,Ammah ta amsa cike da jin nauyin Nooriyah,da wani irin tausayin ta .
"Ban san kalaman da xanyi amfani dasu wajen baki hakuri ba Nooriyah ,ba kowace macce ce xataji abinda kika ji ba a jia kika kwana dashi acikin ranki,sai maccen da )?addarar ta fada kanta,baxan iya cewa komai akan wannan lamarin ba,shurun Aliyu ya tabbatar min da Yarinyyar nan gaskiyya take fada,haka baxan yarda ki cutu da Aurensa akan ki ba,dama Auren contract ne wanda akayi Auren dominsa ya riga yabar mana duniar meyayi saura,kara ya dauke maki wannan Auren kowa ma ya huta xan tsaya maki,Koda yaushe ina bayanki......."kiyi hakuri Nooriyah dan Allah kiyi hakuri,hawayen idon noory suka kasa tsayawa itama Ammah hawaye ne a idonta,cikin rawar murya take fadawa Ammah meyasa take bata hakuri da laifin da ba ita ta aekata sa ba.hukuncin Ammah na karshe ne yafi taba mata xuciya ,baxata iya Rayuwar Aure da wani inba Aliyu waxeer ba,shine komai nata haka baxata iya kallon idon Ammah ta fada mata ta yarda ta raba Aurenta da Aliyu ba,A ganinta Ammah duk ta girmi waya'nnan Abubuwan a wajenta,
Amsar ki nake jira Nooriyah amsar ki kawai ce xata natsar da xuciyata ,dan Allah karki ce kin amince zaki cigaba da zama da Aliyu a matsayin miji,dan Allah karki bani kunya Nooriyah ,
Yanxu ne xaki nunawa Aliyu asalin ko ke wacece??''Haka nayi farin cikin da baki baiwa Aliyu budurcinki ba,sai nayi mugun koya masa hankali,
Ki kwanta ki huta ban Amince kafarki ta taka kofar kitchen ba tunda dukan mu muna azumi Areefa kawai ce xa'a ha??awa break fast,dagawa Ammah Kai kurum tayi.bayan fitar Ammah ta kwanta nan a kasan carpert tana tunanin maganganun da sukayi da Ammah."
Kusan karfe tara na safe har daki Ammah taje ta duba Areefa wacce har tayi wanka taci uban kwaliyya sai kaice mai shirin zuwa party,ta ??ora kafa daya kan daya tana danna waya,ga kayan marmari nan ajeye an yanka su cikin madaidaicin tray ,Kallonta Ammah kawai keyi ta tashi xaune tana kallon Ammah tana fadin"Ammah ina kwana,Ammah ta amsa da lafia tana fadin"a kawo mata break fast ko zata je a dinning area tayi ,dan murmushi Areefa tayi tana fadin"muje nayi acan Ammah dama duk zaman ya isheni,Ammah tasa mai aeki tayi serving din Areefa.
Areefa ta kalli Ammah tana fadin"Ammah ke baxaki xauna muyi ba,
Ammah ta girgiza kai take fadin"ina azumi ne kin san yau Litinin,
Shiru Areefa tayi tana kallon Ammah wacce ta koma cikin parlor ta xauna tana ta kiran wayar Aliyu a kashe,
Har Areefa ta gama break fast ta dawo cikin parlor tana jan Ammah da hira,dai-dai lokacin Nooriyah ta shigo cikin parlorn suna hada ido da Areefa ta wani dauke kai,taxo ta xauna kusa ga Ammah,Ammah ta kalleta cike da kulawa take fadin"har kin tashi barci,ta daga kai tana fadawa Ammah ta tashi ta gaji da kwanciya a daki.da yake itama ta dauki azumin tamkar yarda ta ga Ammah nayi litinin da Alhamis.....Ammah ta kalli Areefa tana fadin ga matar Aliyu ku gaisa Areefa,wani kallo Areefa ta yiwa noory ,kafin tace ya kk
ganin yarda Ammah ke kallonsu yasa Noory tayi karfin halin fadin"ina lfy ya jikin ki."babu abunda tace ta shiga danna wayar hannunta,Aliyu ne ya shigo parlorn dauke da sallama a bakin sa,
Tunda ya shigo parlorn idonsa ke kan noory,wacce kallo daya tayi masa ta dauke kai xuciyarta na bugawa da sabuwar soyayyar sa,Areefa na ganin sa ta shiga sakin murmushi,ya gaisheda Ammah ta amsa can ciki fuska babu walwala ,Ammah ta kalli Areefa tana fadin."kin taba zuwa Asibiti??Areefa ta girgiza kai tana fadin".sau daya tun lokacin da mukaje tare da Aunty Siddiqa,Ammah ta kallesa tana fadin
Ya kamata kuje Waxeer hospital a Buda Mata file,a dubata a san watannin cikin."Ammah muje yanxu ma dan ina jin yana yimin wani iri."Areefa tayi maganar tana kallon Aliyu wanda ya hade rai lokaci daya,jin haka yasa Nooriyah tabar masu parlorn Ammah ta dan yi murmushi tana fadin"toh kije ki shirya ki fito,shi dai Aliyu yyi tsaye a parlorn yana so yabi noory A daki sai dai ganin Ammah ya kasa,Ammah ta hade wani abu da ya tsaya mata arae kafin tayi breaking silent dinsu da fadin."ina jiran takardar Nooriyah nan da kwana ukku,Ni har nayi mata miji."a wani irin haukace ya juya yana kallon Ammah,
Xaiyi magana sai ga Areefa ta fito da dan mayafinta wanda ta axa a kafadanta sai kuma bag dinta,ta mikawa Aliyu bag din fuska bbu walwala take fadin"rika min Captain wani irin kallo yake yimata itama ta tsaresa da idanunta ,wani abu yaga yana fitowa cikin nata idanun,tamkar walkiya haka gabansa yayi mugun faduwa,karbar jakan nata yayi da sauri hannunsa ta kamo ta saka cikin nata,ta kalli Ammah da jikinta yayi sanyi lokaci daya tana fadin"Ammah sai mun dawo pls Ammah ki saka noory tayi min sakwara da stew na egusi,nasan ta iya girki sosai kisa tayi min dan Allah xanfi jin dadin nata fiye da na yan aeki."Ammah ta sauke ajiyar xuciya tana fadin insha Allahu ,da haka suka fice daga parlorn tana sakin wani murmushi,Ammah xuciyarta na harbawa tabisu da kallo.Haka ya rika driving tana masa hira wani ya amsata wani yayi shiru,ta kallesa shaye da toka tana fadin"Yaushe xaka saki wannan Yarinyyar ba naji Ammah na fadin ka saketa ba ."me kake jira kuma.xan saketa Areefa ta bude masa ido tana fadin da yafi dai ,dan Ni bana sonta ko kadan,
Nasan kaima haka ??"ko ba haka ba ta fada tana tsaresa da idonta dake saka sa shiga cikin wani irin yanayi,muga wayar ka, mika mata wayar yayi tana fadin."
Yanxu nake so kayi sakin nan a waya."
Bari kawai na saketa tunda kai baxa ka iya ba,Ammah tana ta fadin ka saketa ka wani nace mata ko ka fara sonta ne??"tayi maganar cikin daga murya tana kara tsaresa da idanunta,cikin rawar murya yake fadin"ban fara sonta ba, typing ta shigayi a wayarsa
Tana fadin"idan Ammah ta tambayeka kai ka saki Yarinyyar nan,ka fada mata Ehhh kana jina??"da sauri ya daga kai,
Zuciyarsa na bugawa.
Taya xai saki noory ya Rabbi kana gani,
Typing ta shigayi cikin minti biyar ta tura ta basa wayar tana fadin"mu tsaya ka siyamin mitpie,bana awa biyu ban ci wani abu ba, ta fada tana rike da hannunsa tana murxawa,tun fitarsu Aliyu da ta shige daki take famar rera kuka,
Wanda ta rasa ko na menene.xuciyarta take jin tamkar xata fita sabida kishi,tana kokarin cire Aliyu daga ranta,sae kara sonsa takeji a xuciyarta ,
Xata fadawa Ammah ta amince Aliyu ya sauwake mata wannan Auren ,idan ta fita daga Rayuwarsa A hankali xataji soyayyarsa xata fice daga ranta batareda ta sani ba....Wayarta ta dauko taga sako ya shigo a wayarta,kuma da sunan Aliyu .da sauri ta buda sakon,
Abun da ta gani a wayar ya saka ta fasa wani irin ihun,da Ammah na zaune a parlor sai da taji ihun,girgixa kai ta shigayi tana fadin"pls karkayi haka Aliyu Dan Allah karkayi haka,banyi fushi ba hakama ina sonka a yarda kake ina sonka."
Na amince ko mata ukku xaka aura a lokaci daya xan xauna da kai a haka,Ammah ta riketa tana girgixa ta take fadin"meye haka noory meya faru??"so kike kiyiwa Kanki illah sabida soyayyar da namiji,
Hannunta na rawa ta mikawa Ammah wayar hannunta,tana murmushi take fadin"kice idona ne Ammah ba gaskiyya bane,,kice soyayyar Aliyu da kishinsa suka mai dani a haka...


Littafin waminal Hoob na kudi ne# idan kika karanta min book baki biya ke ba yar halak bace,Allah ya isa!""Allah ya isa!!!
Account Details.
0004157137
Jaiz Bank
Asma'u Buhari Aliyu
Katin wayar MTN.ta wannan lambar#09060259200
Shaidar biya ta wannan lambar#08086207764

SUMAYYAH ABDULKADIR 07030137870



PAID BOOK


NA HUCE


Tana shiga dakin ta Habibu yana shigowa shima, da azama ya tura kofar ya rufe su har da key, da wata irin sasssarfa ya cimmata. Gabadaya ya shige cikin jikin ta yana kiran ta da sunan da bakin sa ke son kiran ta da shi a kullum wato RAHEENAH OMAR!
%??na zaki gaya min abinda ya canza ki ba? You are looking additionally ravishing!.
Ya dago habar ta da yatsun sa biyu yana kallon kyakkyawar fuskar ta, wadda ta zama fresh kuma jajir irin ta mai yaron ciki, kafin a hankali ya sumbaci saman dogon karan hancin ta.
Ba shiri Rahinah ta lumshe idanun ta yayin da lips din Habibu suka sauka saman nata, ya soma kissing din ta very gently..... wanda hakan yasa ta saurin kai hannun ta cikin sumar kan sa, dragging herself closer to him in a gentle manner ba tare da ta san lokacin da ta yi hakan ba, ta hade ratar da ke tsakanin su. Habibu da Rahinah suka dunkule suka koma abu guda tamkar curin alkaki.
Jikin ta ke gaya mata wannan itace kauna da soyayya na zahiri da badini wanda Allah kadai ya san iyakar sa, wato iyaka son da take wa mijin nata Allah kadai ya san iyakar sa. Jikin ta har rawa yake yi domin sumbatar da Habibu ya ke mata babu sauki a cikin ta.
Kusan tunani iri daya suke yi shi da ita, domin ya tabbata Rahinah Omar cikon farin cikin rayuwar sa ce, wadda ba zai iya rayuwa cikakka kuma mai maana ba tare da ita ba.
Bata iya ta ce masa komai ba a kan abinda yake son ji din, duk da nacin tambayoyin da yake mata a kan canzawar ta, har sai da suka samu nutsuwar da suke so su samu. Sannan ne Rahinah ta kwantar da kai a kafadun Habibu, ta ce.
Menene tukuici na in na gaya maka cewa i%??j pregnant?%???
Da wata irin azama ya dago fuskar ta cikin tafukan sa, ya dube ta sosai cikin idanun ta %?oahinah ki ce kawai har yanzu ina nan a %??iharp-shooter%??? dina. Kuma na sake saka kwallo na a raga a Jamus yadda na saba%???. Ya kankameta gabadaya yana gaya mata cewa.
%?oahinah ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? na wahala, na wahala a dalilin rashin ki, shekara goma ina ragaita a cikin soyayyar ki, da baki dawo cikin rayuwata ba na tabbata hakan zan kare ta incomplete and shattred.
Kina dawowa kuma kin zo min da BLESSINGS upon BLESSINGS.....
Hotels dina sai kara bunkasa suke a kasar Najeriya. Wannan shine albishir na biyu da yafi kowanne muhimmanci a rayuwa ta bayan na cikin Abdallah.
Me kike so in yi miki a rayuwa don in nuna godiya ta da farin ciki na ga wannan albishir?
Rahinah ta sake narkewa a jikin Habibu. Cikin jin dadin maganganun sa ta ke fadin %??nabibi? Ka san bana son komai sai kai ko? Ka san kai kadai nake so ko? To tukuici na shine ka cigaba da son mu ni da %??ja%??ja na, ka bamu lokacin ka yadda ya kamata, duk da cewa kana kokari wajen hakan to ka kara.
Kada neman kudi yasa ka dinga tsallake mu na lokacin da bazamu iya jurewa ba%???. Habibu na shafar sumar kan ta ya ce,
%? nn don wannan ne kin dade da samu Dr. Rahinah. Ni na dauka ma cewa zaki yi in bar ki ki koma aikin ki a NIZAMIYE?%???
Ta girgiza %?&oai tunda baka so na dade da baiwa aikin nan baya tunda hankalin ka bai kwanta da shi ba%???.
Habibu ya rungume Rahinah tamkar zai tsaga kirjin sa ya sanya ta %?,oi kuma na yi miki alkawarin gina miki asibitin dashen kunne naki na kan ki a nan Abuja inda bazaki zama a karkashin kowa ba sai dai kowa ya zama a karkashin ki%???.
Da na fi kowa farin ciki Habibi, because I so much like my career.
*******




A daren ranar, suna zaune suna cin abincin dare a kan dining din su dake kitchen mai cin kujneru uku kacal, Habibu ya ce da Abdallah %??mon, gobe zaa kara kujera a nan. Abdallah ya ce sabida me zaa kara kujera Daddy ba mu uku bane a gidan?%??? %??mabida mu fara shirin tarbar kannen ka da ke kwance a cikin Mummy Abdallah ya yi saurin kallon ta %?(nai haka Mum? Da gaske zaki haifa min kanne muma mu zama da yawa a gidannan?%???
Kafin ta samu zarafin amsa masa an kira Habib a waya ya daga yana sallama.
A ka%??jdar Habibu Nahuche, bai daukar bakuwar lamba, don haka zamu iya cewa wannan da ya amsawa kai tsaye yayi babbar sa%??j.
Muryar kamar ta larabawa haka da bata kware da hausa ba sosai ta yi masa sallama.
Habibu ya amsa ba yabo ba fallasa, sai mutumin ya ce kana magana da CMD na Nizamiye Hospital Dr. Irshad Salih%???.
Habibu ya yi saurin duban Rahinah da ke cin abinci kamar yana son karanto wanene Irshad din a kan fuskar ta, don dai ya tabbata ta fannin ta ya san wannan sunan. Bai samu karanto abinda yake son karantowa ba Irshad ya cigaba da magana cikin ladabi da girmamawa.
%??nr. Nahuche na kira ne domin in baka shawara ta wani fannin in roke ka, kan ka bar Dr. Rahinah ta dawo bakin aikin ta, in ma albashin ya yi kadan ne asibiti zai nunka mata, hakika barin Dr. Rahinah Omar aiki babban gibi ne ga Nizamiye sannan babbar asara ce ga alummah.
A madadin dukkan abokan aikin ta na Nizamiye Hospital muke rokon ka wannan alfarmar.
Habibu ya saci kallon ta numfashin sa da kishi yayi wa illah yana sassarfa, kamar Irshad ya san halin da ya ke ciki sai ya ce "in kuma sabida ni ka hana ta aiki sai in ce ka yi kuskure, ina mai tabbatar maka bani da wani sauran buri a kan ta tunda ta koma gidan mijin ta.
I congratulate you for that". Habibu ya hadiyi miyau da kyar, a wahale ya ce "to madallah da shawarar ka Dr., zamu duba".

Daga wannan ya yi maza ya kashe wayar sa zuciyar sa na wani irin zabalbala kamar ta fito ta bakin sa. Kallon da ya sakarwa Rahinah saura kadan ta saki fitsari a jikin ta sabida zafin sa, wani irin zazzafan kallo ya yi mata wanda ya fi karfin harara. Ta yi maza ta ajiye cokalin hannun ta "Habibi? Lafiya? Kai da waye?"
Mikewa ya yi ya fasa cin abincin nata, da kyar in ba ita ta bawa bazawarin ta lambar wayar sa ba, in ba haka ba a ina ya samu?
Wani mikakken tsaki Habibu ya yi wanda Rahinah bata taba jin ya yi irin sa ba. Kai shi a ya tsaki ma domin ya kan ce dabi'a ce mummuna. Ya doshi hanyar ficewa daga falon.
A wannan lokacin ya zabi yayi nisa da Rahinanh ne don kada yayi abinda zai zo yana nadama. Ta bi bayan sa, amma bai tsaya ba, ko kafin ta cimmasa ya bude mota ya shige ya rufe ya tayar.
Irin kurar da ya bula mata a gidan Badiyya yau ma ita ya bula mata da ace da kasa a harabar gidan su. Maigadin gidan kan sa ya tsorata, ba shiri ya bude masa kofa ya fita saura kadan ya bi ta kan yatsun sa.
Rahinah ta dade tsaye a kofar shiga falo kafin ta koma cikin gida cikin tashin hankali, ta rasa abinda aka gaya masa a waya da ya fusata shi haka, koma menene ta gane yana da alaqa da ita, ta soma kiran wayoyin sa amma suna ta ringing bai daga ko daya ba.
Ba shi ya dawo gidan ba sai karfe sha biyu na dare abinda bai taba yi ba, ya zauna ne don kada ya dawo gidan sai Rahinah ta yi barci, wanda hakan ya fusata Rahinah kwarai kuma bata yi barcin ba, kwance take lamo bisa gado ta kurawa kofa ido tana jiran ganin ta inda zai bullo. Ta sha gaya masa ba abinda ta tsana irin yayi dare a waje.
Sadaf-sadaf ya shigo dakin kamar mara gaskiya ya dauka barci take yi. Yana rufe kofar tace "Habib daga ina kake?" Batare da ya juyo ba yace "daga inda kika aike ni". Ya canza kaya ya kuma fice daga dakin. Bata yi zuciya ba ta bi shi nasa dakin.
Yana kokarin jan duvet ya rufa ta rike duvet din. Idon ta cikin nasa amma sai yayi kokari ya kauda kan sa. "if you dont mind, pls go to your room, i want to be alone". Rahinah ta sakar masa duvet din ta ja gefe ta kwanta a daidai kafafun sa tace "babu inda za ni saidai in ka gaji da ni ne ka san yadda zaka yi da ni".

(Rana ta farko da suka kwana kai da kafa a gado daya tun bayan shiryawar su).
Washegari ma bai ce mata komai ba akan wayar Dr. Irshad, sai fushi yake kamr ya ci babu, har ya je Transcorp Hilton ya dawo. Sannu da zuwan data yi masa ma bai amsa ba. Har suka zo kwanciya barci baya kula

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login