Showing 75001 words to 78000 words out of 110913 words

Chapter 26 - NAHUCE BOOK COMPLETE BY Sumayya Abdulkadir Takori Kabara .doc

with respect Dr. Rahinah ba Rahinah ba, wallahi za ki ci gaba da aikin ki amma ban da Nizamiye...... sabida ......wancan CMD din ne ba zan iya jurewa ba.
Tuntuben harshe ne ya sa na ce kin bar aiki ba nufi na kwatakwata ba, kin san na san muhimmancin ilmin ki ba zan hana ki aiki ba no matter what......".
Ya durkusa a gabanta ya rungume kugun ta, "I'm very sorry Dr. Rahinah, for everything, for all the past inconveniences......
Yanzu dai ki dubi girman Allah ki bar maganar komai kada ki shiga fushin Ubangijin ki, wallahi a bukace nake, na yi alkawarin daga baya zan saurare ki a kan duk abin da ki ke so...".
Rahinah ta tabbata kalaman da Habibu Nahuche yake amayarwa yau ba cikin hayyacin sa yake yin su ba, amma yau kam ta rantse sai dai ya mutu. Duk da ta tabbatar wannan din SABON Habibu ne, ba her Ex-Habibu ba......!!!
Juyawa ta yi da azama za ta fice daga dakin, ya yi maza ya sha gaban ta, murya a wahale ya ce.
"Yau shekara goma sha daya da watanni rabon jiki na da naki Rahinah, rabon sa da na kowacce mace ma, rabon sa da wannan rayuwar, don duk wadda na kalla bata burge ni balle ta ban sha'awa sai ke kadai nake mafarki kullum.
Kin tafi ne tare da gangar jikin Habibun bakidaya ba zuciyar sa kadai ba. Da wannan na gane cewa don ke kadai aka halicce ni.....
Don Allah Rahina... ki ci gaba da hukunta ni bayan haka, amma ki ba ni wannan hakkin ko na yau ne kadai, in ki ka so daga yau ki shata min layin shekara guda na amince, please and please ki ji tausayi na Dr. Rahinah...".
Ya tsugunna a kan gwiwoyin sa ya rungume kafafun ta. In tace zuciyar ta bata yi laushi ba ta yi karya. A take ya tuno raping din ta da ya rika yi babu ko tausayi at a very tender age sai ya ji hawayen nadama na zubo masa.
Ita ma abin da ta ke tunawa kenan tana nata kananan hawayen. Wanda ya zo yayi fatali da kalaman sa na karshe da ke son kassara ta. Suna a haka suka ji Abdallah na buga kofa da sauri da sauri yana kiran sunan mahaifin sa.
"Daddy.....where are you?"
Da sauri Rahinah ta janye jiki daga gare shi ta shige bandakin ta ta rufe, shi kuma jiki ba kwari ya mike ya bude wa Abdallah kofar, bayan ya maida kayan jikin sa.
"Daddy, dakin ta kuma ka zo? Tana ina? Ba ka ce ba ruwan mu da ita ba?"
Rahina na bandaki tana jin su, ya kasa bai wa Abdallah amsa sai diri-diri ya ke yi, duk da hawaye ne makale a idon ta sai ta ji dariya ta kwace mata. Ah to, yaro sarkin gaskiya, mai magana daya shi, in ba ruwan ku da ita me ya kawo ka dakin ta har da rufo kofa kuma?
Tana ji suka fice yana ta borin kunyar sa wa yaron, wai A.C din ta ce ta ke wuta shi ne ya gyara mata kada gobara ta kama musu gida.
Abdallah ya ki yarda ya koma dakin sa, ya ce shi yau tsoro yake ji, lallai-lallai tare za su kwana. Ita da ma haka ta ke so Abdallah ya cece ta a wannan daren kuma sai haduwa ta gaba, all thanks to Abdallah.
Suna fita ta rufe kofar ta ba ta kuma zare mukullin daga jiki ba.

Ta yi shirin barci ta kwanta kenan, ba ta dade da soma barcin ba ta ji Habibu na knocking kofar ta, yana kuma hadawa da rokon ta da murya kasa-kasa kan ta bude. Rahinah ta ce cikin murmushin keta,
"ka manta ne halan? Ni fa muguwa ce, kuma azzaluma ce already, don haka mu je a haka Malam Habibu, zan cigaba da amsa wadannan sunayen in practice (a aikace), har zuwa ranar da ka canza min suna".
"Idan kuma na ce na janye kalamai na fa Dr. Rahinah?
In kin so daga yau kada ki kara kebewa da ni sai bayan wata shekara goman na amince, in ki ka bar ni a yau zan cutu, zan halaka, wallahi ba zan iya jurewa ba. Zan nema wani wajen ko ta halin kaka".
Jikin ta ne ya hau rawa, ta ce, "Wallahi Habibu ba zan bude maka ba, in ka yi forcing dina kuma zan tada Abdallah".
"Rahinah, don Allah... ki yi min rai. Na tuba na bi Allah na bi ki" Ya fada cikin karkarwar murya da tsananin nadama da tashin hankali. Ganin da gasken ta ke bazata bude ba. Ga shi ya yi alkawarin babu shi babu sake forcing Rahinah a kan komai ma baa kan shimfidar sa kadai ba daga nan har zuwa karshen rayuwar su.
Da ya tabbatar ba za ta bude din ba sai ya juya zuwa dakin sa zuciyar sa, ruhin sa da gangar jikinsa baki daya na wani irin tukuki da azabtuwa.
A wannan daren daga shi har Rahinah babu wanda ya runtsa, ita (guilt) ne ya ha???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?na ta barcin don ta san ba ta kyauta ba, tana cikin fushin mala'iku in har ba ta nemi afuwar wannan zunubin ba, amma ba ta da courage (karfin zuciya) din da wani al'amari mai girma makamancin na baya zai sake gudana a tsakanin ta da Habibu Nahuche.
Ta kuma gane wani abu, kamar ita din ba ta da sha'awa irin ta auratayya sam, ba ta sani ba ko duk mata haka suke a kan mazajen su? Ko kuwa memories din abin da ya faru a baya ne yake farautar ta har yanzu? Ya cire mata kaunar abun ma gabadaya?
Ita kadai ce hakan ke faruwa da ita ko kuwa duka sauran mata ne???
Ga shi ba ta da kawa balle aminiya ta jiki sai abokan aiki, wadda za ta iya tattauna irin wannan masalar da ita. Ta dade da gane hakan cewa ita bata da sexual desire, ko kuma kadan ne da ita? Ko kwatakwata ne babu ba ta gama ganewa ba har yanzu.
Yayin da Habibu ya samu kan sa da kwana yana nema wa Rahinah Omar gafara a wurin Ubangijin ta. Yana cewa a fili;
Na yafe mata ya Allah, laifin da ta yi min komin yawan sa, wanda ta yi min a baya da duk wanda zata yi min anan gaba. Im the culprit. Komai ta yi min nine mai alhakin sa domin nine sila.
Ya fi dauka nervousness din abin da ya yi mata a baya, shi yake haunting din ta har yanzu kuma shi ya hana ta appreciating love-making gaba daya shekarun girman ta, a gabadayan rayuwar ta ta yanzu.
Duk sai ya ji ya tsani kan sa, ya kuma dorawa kan sa laifin komai.
Domin ya tabbatar ya riga ya yi wa zuciyar ta illah mai yawa. Don haka maganar yayi fushi da ita akan hakan ma bata taso ba.
Ya dauki alhakin komai ya dora a kan sa. At the end of all these yana son sanin consequences na forced sexual relation.
Yau sai ya samu kan sa da yin bincike a kan (psychological effects na forced sexual relation\marital rape) kawai don neman karin ilmi a kai ba don komai ba.
Abubuwan da ya gani sun kara sa masa tausayin Rahinah, da nadamar abinda ya aikata mata a baya.
A binciken sa ya gano cewa forced sexual relation ko kuma a ce marital rape yana haifarwa da mata abubuwa masu tarin yawa psychologically. Sun hada da;

-Inferiority complex
-Depression
-Feeling worthless and unloved, with no sense of dignity or pride
-Fear of intimacy between couples.
A wasu lokutan mara karfin imani tana iya zama suicidal.
Daga nan ya kara samun dalilin fushin Rahinah, dalilin ta na kasa yafe masa, why she is bitter with him and how he will try to overcome it.
A karshe ya yanke shawarar idan ya isa Portharcourt daga gobe zai fara yi wa Rahinah %??iexts messeges%??? na ban hakuri da nuna soyayya. Ba don ta bashi amsa ba. Zai kuma ci gaba da azumi da rokon Allah ya kare shi daga duk wani sharrin shaidan da ke giftawa a zuciyar sa.
******


WASHEGARI

Da wuri ta tashi don ta shirya wa Abdallah abincin makaranta, duk da yana cewa ba ya son abincin ta ta dauki alwashin shirya masa abincin tafiya makaranta kullum. Sanda yunwa za ta kama shi a makarantar ya bude ya ci ai ba sani zai yi ba.
Habibu ya fito cikin shirin sa tsaf na (Black Japanese Suit) mai jan neck tie, kafar shi rufe cikin rufaffen bakin takalmi da socks samfurin Armani, ya sanya siririn glasses din sa fari kal. Dakin Abdallah ya nufa don bayan ya yi barci jiya can ya maida shi, kuma sai direban ya sauke Abdallah ne zai wuce da shi filin jirgi ya wuce Fatakwal.
Shi ya taimaka wa yaron ya yi wanka ya saka uniform din shi, sai ga ta ta shigo rike da (food-basket), rigar barci ce a jikin ta da hula, ta dora zanin atamfa a kan rigar. Habibu bai daga ido ya kalle ta ba, ta ce,
"Abdallah ga abincin ka, hope you will today eat Momma's food, (da fatan yau zaka ci abincin Maman ka) a yi karatu mai yawa, ban da guje-guje".
Daga dan har uban babu wanda ya tanka mata, daga bisani Habib ya dago cikin harara.
"Please Ma'am, koma da abincin ki, ba ya bukata. Wannan wane irin naci ne? Ko da can ke ki ke ba shi?"
Ya fada cikin tsawar da ta firgita su ita da Abdallah. Ta san dalili, don haka ta juya tana kada masa bom-bom (irin kanka ake ji din nan) don ta san dole za su dauki abincin in ta bar wajen.
Tana tafiya kuwa ya ce, "Abdallah dauki mu je ka ji? Ai ba nata ba ne tunda ba ita ta saya ba".
Ya ba shi mukullai na gidan da na motocin gidan da cheque na kudi, ya ce ya kai mata da gudu ya ajiye kada ya ce komai ya zo su tafi.
Tana canza kaya za ta shiga wanka Abdallah ya shigo da gudu ya ajiye mukullai da cheque ya fice da gudu ba tare da ya ce mata komai ba.
Ta ce, "Ka daina gudu kada ka yi tuntube ka fadi".
Tana ji daga bakin kofa Habibu na ce da Abdallah.
"Ko ina ruwanta in ka fadin? Na ga dai ba ta da asara?".
Abdallah ya ce, "Wallahi kam Daddy. Shes annoying na ce ta daina kula ni amma ta ki". Dariya suka yi kamar wasu abokai suka sarke hannun juna suna sauka zuwa wajen mota.

Ba karamin jin dadin tafiyar Habibu PortHarcourt Rahinah ta yi ba, ko babu komai wannan ce damar da ta samu domin canza tunanin Abdallah a kan ta. Da ya riga ya gurbata masa. Tana tufka yana mata warwara kullum. Babu ko tsoron Allah ka dinga hada da da uwar sa. Gashi yace zai dade bai dawo ba.
Kafin ya tafi ya aje masa direban da kullum zai kai shi ya dauko shi, wai shi Sani, amma tunda ya ba ta mukullin motoci da na gidan duka sai ta sa a ranta kullum ita za ta kai yaron da kan ta, ta kuma dauko shi. Hakan zai taimaka wajen sanya shakuwa ko ya ya a tsakanin su, kafin kanwa uwar gami ya dawo.
Ta rubuta takardar ajiye aiki ta kai asibitin Nizamiye.

Barin Dr. Rahinah Nizamiye bai yi wa masu asibitin da ma abokan aikinta duka dadi ba. Musamman Dr. Irshad. Ta ba su hakuri ta gaya musu ta yi aure ne ga hidimar iyali ta dawo wuyan ta, hada ayyuka biyu yanzu zai mata wahala, amma da yardar Allah tana nan a National Hospital in sun cimma conclusion a kai da maigidan ta, kuma za ta dinga kawo musu ziyara.
Ta yi shawara da Nene ta waya kan tana son kai Abdallah islamiyyah, Nene ce ta zabi islamiyyar da za a kai shi, wato (I Scholars), ita da kanta ta je ta yi masa rijista a nan kusa da su makarantar ta ke, wato Gwarimpha, tunda uban sa boko kawai yake masa fata ita ba za ta bar shi ba karatun addini ba. Ba ta san cewa yana da niyyar kai shi idan ya dawo ba.
Duk da haka uwa ta fi uba kulawa akan komai, uwa mafi uba ko da uban Sarki ne. Amma dai in reality Habib Nahuce bai da ragowa a kan kulawa da dan sa, yana kula da shi da komai nasa har fiye da yadda yake kula da Hotels din sa, kai dai bar shi da sangarta shi da jika shi da gata don a cewar sa don shi kadai (Abdallah) yake neman kudin.
******




NA HUCE

PAID BOOK



ABDALLAH

Ya tattara hankalin sa duka a kan calculations din da yake yi da karamar kwamfutar sa lokacin da Maman sa Rahinah ta shigo dakin.
"Abdallah lokacin kwanciya ya yi, ka kashe komai ka zo mu tafi daki na mu kwanta, tunda dai yau Daddy ba ya nan".
Ya tsuke fuska cikin gardama.
"Daddy zai min fada in ya ji na kwana a dakin ki".
Ta zauna dab da shi, ta kai hannunta bisa tarin sumar kan sa da tarin kauna fal cikin idanun ta, tattare da kulawa irin ta uwa, ta ce, "Abdallah ka kwantar da hankali da ni ka ji? Don kai na dawo gidan nan idan baka sani ba, bana jin dadi kana biye wa fada na da Baban ka, ni mahaifiyar ka ce wadda ba ka da kamar ta duk duniya, ka ji?"
Muryarsa na rawa ya ce, "Ke ce ba kya son Baba na, ke ce ki ke wa Babana fada, in ya dau abincinki ki ce Allah ya isa, ni kuma bana so".
Rahinah ta yi maza ta ce, "Ba ka ji daidai ba Abdallah, wallahi shi ne yake min laifi, shiga fadan iyaye babu kyau, ko yi musu labe, saboda kai na aje karatu na a baya, don in baka kulawa a shekarar farko ta rayuwar ka, yanzu ma kuma na aje duka ayyuka na don dai in rayu tare da kai, in cike kewar ka da na yi ta shekaru goma". Ta soma matsar kwallah.
"Allah ya yi umarni da a bi Uwa, a bi Uwa, a bi Uwa kafin ya ce a bi Uba Abdallah".
Kalamai na kashe zuciya da sanya soyayya iri-iri Rahinah ta yi amfani da su a yau wajen brain-washing yaron da kwanyar sa ta riga ta gurbata a kan ta.
Bai ce komai ba, amma sun sanya shi a rudani, ya shiga tunanin shin tsakanin ita da Daddy waye mai gaskiya? Waye yake cutar da dan uwan sa ko da da kalaman fatar baki ne? Bai taba jin sun gayawa junan su kalma mai dadi cikin murmushi da lumana ba.
Duk yadda ta yi kokari don ya kwana a dakin ta bai yarda ba. A karshe ta ce,
"To shi ke nan Abdallah, amma ka yarda daga yau in dinga kai ka makaranta ina dauko ka? Ka yarda in sa ka a islamiyya? Ka yarda in ringa koya maka karatu?"
Sai ya gyada kai a hankali, exactly yadda Habibu ke gyada kan sa, wato ya amince da wannan. Amma ba zai kwana a dakin ta ba sai ta daina fada da Daddy.

Tun daga ranar Rahinah ta ci gaba da kai shi makaranta tana dauko shi, girki iri-iri ta ke musu suna ci, aikin gwamnatin ma ta sanya wa ranta ta hakura da shi saboda Abdallah.
Da daddare kafin su kwanta za su biya karatun da aka koya masa a islamiyya ta yi masa kari, ta yadda kafin su zo wajen a aji shi ya iya tiryan-tiryan. In sun gama sai ta taimaka masa ya yi home work din sa wato aikin gida na makarantar boko.
Duk weekend kuma sai ta kai shi Children's Park, su biya (Dominos) su ci pizza ta saya masa ice cream sannan su dawo gida. Duk dai abinda ta san zai sanya shi nishadi da farin ciki da sakin jiki da ita. A kullum kuma tana gaya masa how much she loves him.

Yau da Abdallah ya dawo makaranta ya ci karo da dirkeken BIKE a kofar dakin sa.
An makala greeting card a jiki ana yi masa murnar kammala jarrabawa lafiya.

*From MUM Rahinah Nahuche.*

Wani tsalle Abdallah ya saka yana murna, ya ce,
"Mummy you are the best, thank you so much. I love you!". Don haka kafin Habibu ya yi sati hudun sa a PortHearcourt ya dawo, Rahinah ta gama janye dan ta tas, ya saki jikin sa da ita, sannan ne ta ba wa Sahura damar dawowa gidan. Don ta rika taimaka mata da ayyukan gida.
******


*NA HUCE is not for free. It's 1000 via 3094856450
Sumayyah Kabara
First Bank*
Daga inda ta ke tsaye tana iya jiyo tashin dariyar yaron suna takowa da sassarfa a tare zuwa upstairs din, dariyar da ta tafi tare da sautin bugun zuciyar Rahinah Omar, ta tabo can kasan ruhin ta da wani irin sabon son Dan ta, wani shaukin soyayyar uwa ya debe ta da gudun gaske ya kai ta bakin kofa, ta bude kofar gabadaya ta wangale ta tana jiran hawowar Abdallah, daidai lokacin da suka hawo saman, Abdallah na fadi da accent din sa na Zamfarawa.
"Is she really inside?" Wato (da gaske tana ciki)?
Sai ta ji duk damuwar ta ta yaye, damuwar da ya sanyata a ciki yanzunan, bakin cikin duniya da Habibu ya gama cusa mata na hana ta aiki a Nizamiye ya gushe nan da nan, wani farin ciki mara misaltuwa ya maye gurbin sa sakamakon jin dariyar Abdallah da sautin muryar sa kawai cikin kunnen ta.
Habibu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login