Showing 108001 words to 110913 words out of 110913 words

Chapter 37 - NAHUCE BOOK COMPLETE BY Sumayya Abdulkadir Takori Kabara .doc

ta. "Duk me yayi zafi Habibi?" Rahinah ta tambaya cikin damuwa tana share hawayen da suka cika mata ido. Yace "pls leave me alone i want to sleep" tace to Baban Abdullahi ko na minti daya baza mu yi magana ba? Haka zamu kara kwana kana jin zafi na akan laifin da ban san na yi ba?" Sai hawaye.
Bai tanka mata ba ya ja duvet har kansa ya rage karfin iya kwandishin da remote. Har zuwa wayewar gari da ya je masallaci yayi sallahr asubah ya dawo.
Rahinah bata kara gane kan Habibu ba har tsayin kwana hudu, this is the hidden side of him da bata sani ba, dama an ce wasu halayen baka sanin su sai zama ya yi zama. A kan kishin Rahinah yana ji a ransa zai iya komai da zai zo yana nadama ko da zai kare a karkashin kanta. Domin zuciyar sa har cewa ta ke da shi ya je ya take Irshad da mota in ya so ko me za'ayi masa ayi.
Shi da kan sa ya soma jin tausayin ta sabida yadda damuwa ta sukurkuta ta, ta ramar da ita cikin kwana hudu kacal, ya soma addu'a akan karan kan sa kan Allah ya sassauta masa.

Ba karamin yaki ta yi da zuciyar ta ba kafin ta iya fita harkar Habibin nata, a ganin ta ya fara gajiya da ita ne, in ba haka ba daga yin waya sai ka tsiri sabon hali? Matsalar ta guda daya ce sun yi mugun sabo da juna tun bayan dawowar su Jamus jinyar Hajiya, ta yadda basu kara raba daki ba, shi ya sanya canzawar da yayi mata da sabon halin da ya tsira na fita harkar ta da rashin yi mata magana cikin kwanaki hudunnan ya dagula lissafin ta ba dan kadan ba.
Addua Habibu da yake ta yi da kokarin sanyawa ransa salama ko ta halin kaka shi ya sassauta zuciyar sa. Sabida ya fara tuhumar kansa da over-reacting. Yau da daddare ya shigo dakin ta, sai ya same ta tana gyaran gashin kan ta.
Har wata munafukar ajiyar zuciya Habibu ya saki don tun safe bai sanya ta a idanun sa ba itama ta yi fushi ta rabu da shi. Ta bar bin ko hanyar dakin sa. Sai ya hau takalar magana.
"Ban ga abinci a dining ba, ko har yanzu baki gama ba? Ga Junior yana shirin yin barci.
Habibu Nahuche ya fada cikin dakewa, shi a dole ga wanda aka yi wa laifi ya kasa hakura kuma bai hakuran ba.
Ba tare da ta bar abinda take yi ba, kuma ba tare da ta juyo ta dube shi ba Rahinah ta amsa.
"Ban girka ba!
A lokacin ta lura ya gama saukowa neman hanyar shiri yake yi girman kan sa na hana shi, ita kuma a lokacin take son aza harsashin nata rikicin, Habibu Nahuche, ya wahalar da zuciyar ta a kwanaki hudunnan babu gaira babu dalili a kan laifin da shi kadai ya san shi.
"Kamar yaya baki girka ba? Me zamu ci kenan? Ga Abdallah ya fara gyangyadi a falo.
Rahinah ta kyabe baki ta ce "sai ku sanya apron ku shiga kitchen.
Kwafa yayi ya juya yana fadin "namiji mijin mace hudu me ya kai shi sanya apron don shiga kitchen? Alhalin matan duniya basu kare ba?
Murmushi ta yi ta cigaba da tazar gashin kan ta ta manta da shi. Shi kuma ya juya ya bar mata dakin.
'Cornflakes ya hadawa Abdallah ya sha, shi kuma ya zauna a falon kasa yana kallon labaran Aljazeera. Amma duk ya kasa nutsuwa da tunanin ta. Misalin karfe goma lokacin Abdallah ya dade da bingirewa yana barci a kan littatafan sa daga yin homework. Habibu ya duba rantsatstsen agogon 'Swatch Blustery da ke daure a damtsen hannun sa na hagu, lokacin kwanciyar su ya yi amma har lokacin bai ga gilmawar uwargida Dr. Rahinatu ba.
Ga dukkan alamu ya kara iza wutar fushin ta da furucin sa na dazu da ya ce namiji mijin mace hudu ne ana me zai sa rigar shiga kitchen?
Tuni ya gama nasa fushin so ya ke a shirya ego din sa ke hana shi ba da kai warwas. Ita kuma yanzun ne ta dora nata akan nasa. Ta rantse sai ta rama!
Duk nauyin Abdallah haka ya sunkuya ya dauke shi a kafadun sa zuwa dakin sa. Ya kwantar da shi a gadon sa sannan ya karanta addua ya tofe shi kamar yadda ya saba kullum, ya rage masa hasken lantarki tare da kashe iya kwandishan.
Dakin sa ya koma sai bai ganta a can ba kamar yadda ya yi tsammani, ko jiya da yake fushi bata fasa kwanan dakin ba illa sun kwanta kai da kafa, ko yaya ta rabe shi sai ya janye ya matsa nesa da ita.
Yanzu da ya dawo hayyacin sa sai ya ke tambayar kan sa ita meye laifin ta don Irshad ya kira shi a waya ya ce ta koma aiki? Zai iya rantsuwa kan ba ita ta baiwa Irshad lambar shi ba, to akan me ma? A kan me zata yi waya da shi bayan ta ajiye musu aikin su har ta kai ga bashi lambar wayar mijin ta?
Zama ya yi a gefen gadon sa jikin sa duk ya yi sanyi, wata kewar Rahinah Omar ta zo ta lullube shi. Sai kawai ya hau Safah da Marwah a dakin yana jiran shigowar ta, ya yi wanka kamar yadda ya saba kafin ya kwanta, ya sha turaren sa Carolina Herrera (Men) duk don tarbar uwargida Rahinah da yin abinda zai sanyaya mata zuciya, Pajamas din da ya sanya yau bai taba amfani da su ba su yan gidan Ralph Lauren farare sol, ya hau bisa gadon sa yana amsa sakonni cikin wayar sa yana kuma duban kofa yana jiran shigowar ta, duk zafin kan ya sauka, lallashi yake so ya yi amma har karfe sha biyun dare babu Rahinah babu alamar ta.
Ya dauki wayar da ita kadai yake kira da ita ya soma kiran layin ta, tana daga kwance tsakiyar gadon ta tana kallon kiran sa nata shigowa akai - akai yana katsewa cikin wayar ta dake gefen filon da ta ke kwance a kai amma ko kyakkyawan kallo bata yi wa wayar ba balle ta daga.
Ta yi rantsuwa da Allah sai ta rama itama na kwana hudu daidai.
Kiran na ta shigowa yana katsewa. Habibu ba ya so ya zo kofar ta ya yi mata knocking sabida kada ya tada Abdallah. Bunch of keys na gidan gabadaya ya dauko cikin durowar gadon sa ya fito, ya brufo dakin sa zuwa nata.
Haka ya yi ta gwada mukullan har kofar dakin ta bude. Har wata siririyar ajiyar zuciya Habibu ya saki, sannan ya sanya kai a dakin.
Kwan fitilar da ta kashe ya kunna dakin ya wadata da haske. Idanun ta a lumshe suke tamkar mai barci, amma da ya shigo ya kunna fitilar sai ta yi maza ta rufe su ruf bakidaya. Bai yi wata magana ba kawai ya hau gadon ya cakumota yana kokarin...., sai kokawa ta kaure sosai tsakanin su, Rahinah ta ki bada go ahead ko kankani, kokari take ta ture duk wasu sakonnin soyayyar sa masu zafin gaske, da kokarin sa na wanke laifin sa. A karshe ma da ta ga bai da niyyar hakura, domin sosai ya yi kewar ta kuma ya gaji da fushin daman shi ya sanya kansa ba wani ya sanya shi ba, sai ta saka kuka mai nuna maraicin ta.
"Ka rabu da ni kawai kowa ya yi harkar sa cikin gidannan Baban Abdallah (yau ta cire Habibin) tunda 'yammata masu bugo waya sun iya hada mu fada". Dariya ce ta kama Habibu, ya sanya fuskar ta cikin tafukan sa karan hancin sa na gugar nata ya ce "kafin in baki amsa, pls allow me to kiss this impertinence mouth a little, because i desperately missed its tasty juice.... Ya soma sumbatar Rahinah with great passion...in such a way that, duk fushin ta bata san lokacin da ta bada kai borin ya hau ba.
Aka koma kan light blue cloud (kan gajimaren) soyayyah kamar ba su ne masu fadan ba kuma. Kowanne kokari ya ke ya nuna wa dan uwan sa zahirin kaunar da yake masa. Wadda ya ke imanin zai iya fansar da ran sa don farin cikin dan uwan sa.
Habibu Nahuche da Rahinah Omar, wasu ajiyar Allah ne masu son juna saboda ALLAH. Wadanda suke fatan ko a gidan aljannah su tashi tare matsayin ma'aurata kuma abokan rayuwar juna. Soyayyar su extraordinary ce. Komai fushin da zasu yi da juna suna son junan su, kuma ba sa iya jan fushin da tsaho sabida intimacy da ke tsakanin su. Tun daga lokacin da suka samu daidaito na fahimta a auratayyar su.

Suna kwance wajejen asubahi cikin duvet, tamkar masu tsoron kada wani iftilain ya kara ratsawa ya raba su! Rahinah dai bata kara tada zancen waya ba. Shi da kan sa yanzu ya tado zancen, kansa na bisa kafadun ta. Yana kallon kyawawan idanun ta cikin dan hasken dim light.
"Rahinah idan kodadden bazawarin kinnan ya kara shiga harkata zan je har Nizamiye a gaban maaikatan sa in masa kamshin mutuwa. Ina ruwan sa da hukunci na akan iyali na? Banda har yanzu yana kawa zucin ki? Da zai wani bugo min wata munafukar waya wani wai in bar ki ki koma aiki zasu ninka miki albashi. Ko dai don kawai ya dinga kalle min mata kullum? In ba don hakan bane mene ne zai sa ya bi ya damu kan sa sai kin koma aiki asibitin su?
Sai a wannan lokacin Rahinah ta san wa ya bugo wayar da kuma abinda ta kunsa. "Umh kawai ta ce. Don bata da abun cewa. A zuciyar ta ta ce.
"An gaida HABIBU NAHUCHE!

Habibu ya cigaba da mita da korafi yana aman kishin sa son ran sa, bata tanka shi ba, a karshe kuma ya buge da bata hakuri ganin ta soma hawaye. A hankali ta ce "ni meye nawa ne a ciki Habibi? Tsakani da Allah ko baka ce in bar asibitin nan ba na yi niyyar bari da kai na. Don in samu cikakken lokacin iyali na. Amma sai kayi punishing dina har kwana hudu ko murmushin ka na rabu da gani.
Wannan zalunci ne babba ma kuwa, kuma rashin adalci ne ga wanda bai ko san laifin da yayi ba.
Dariya ce ta kama Habibu amma ya san bai isa ya yi ta ba, a yadda Rahinah take fusacen nan da shi, don haka ya hadiye kayar sa. Yace "to ai gara dana huce a kan ki, akan dai in je har ofishin sa in masa one blow one die, a zo a samu a jarida ana "Habibu Nahuche Runs Mad%???. Tunda dai ni kin san yan jarida kadan suke jira a kai na sai kace wani dan siyasa.
Im sorry once again and again, Mrs. Nahuche bazan sake ba!.

Ire-iren wannan ta sha faruwa tsakanin ta da Habibu in dai akan kishin sa ne, in har yana da flaws cikin muamalar su to bakin kishin sa na tsiya ne, wanda ya wuce kima, dama kuma an ce zo mu zauna zo mu saba, kuma tsakanin harshe da hakori ma ana sabawa balle maaurata.
Soyayyar da tasirin ta baya hana sabani da kananan rashin fahimta wadanda a karshe kuma kusanci suke karawa zukatan su idan aka samu fahimtar juna eventually.

Watanni shidda rus a tsakani lokacin cikin ta ya isa haihuwa. A wani dare ta haifo santaleliyar diyar ta mai kama da ita a komai a sibitin 'National Hospital'. Ranar suna sai kowa ya ji Habibu ya ce sunan yarinya Daada watau (RAHINATU). Kwallar farin ciki ta zubowa Rahinah Omar, a kan wannan karamci da Habibu ya yi mata.
Rahinah ta rike Daada Rahin a kan cinyoyin ta ta tallafo kan ta a hannayen ta, tana kallon ta with so much affection, bakin Babyn irin na Habibu ne amma da ita take kama sak, har hasken fatar.
Wata irin kaunar jaririyar na hankoro a zuciyar ta sai smiling take tana hadawa da blushing. Habibu da ke gefen ta ya ce "baiwar Allah kada ki cinye min ya, irin wannan kallo haka?
Ni dai addua ta ita ce ta dauko halin Dadar Adamawa (mai rasuwa) ba halin Dadar Jamus ba (Rahinah Omar) mijin ta ya zo ya shiga uku da tsiwa, da kafiya da rashin yafiya.
Dariya ta yi, wadda ta fiddo fararen hakoranta masu kama da kankara don haske,
"Habibi, shaidar da zaka yi min kenan? Shaidar miji fa shaidar Allah.
Yace "of course wannan halin ki ne (tsiwa, kafiya da taurin kai) shikuma hali zanen dutse ne, shiyasa nake nemawa diya ta tsari da irin sa.
*******


Kafin Rahinah ta yaye SAMHA Habibu ya aza harsashin ginin asibitin ta a Katampe. Sabuwar unguwa ce akan hanyar shiga FCT Abuja.
Abdallah na ji da Samha, ko kuda baya bari ya sauka a kanta yana gani bai kore shi ba. Ta saba da shi sosai in ya tafi makaranta ya dawo har faduwa take tana fasa baki wajen kokarin fitowa yi masa sannu da zuwa.
Shekarar Samha uku ginin asibitin Dr. Rahinah ya kammala a Unguwar Katampe (Main). Habibu ya bata zabin sunan da zata sanyawa asibitin nata, sai ta ce a sanya masa suna;
"NAHUCHE OTORHINOLARYNGOLOGISTIC SPECIALIST HOSPITAL.
Farin cikin Rahinah a wannan ranar da ake bude asibitin ba zai misaltu ba. Ga Habibun ta duk inda ta sanya kafa nan ya ke mayar da tasa, ga yayan ta biyu a gefe Abdallah dan saurayi mai shekaru sha biyar da kanwar sa Samha rike a hannun sa karkashin kulawar Sahura, ga iyaye da masoyan ta duk sun hallara, Anty Badiya, Nene, Safeenah da matan sarkin Fulani sune a kan gaba, da sauran cousins din ta da nephews na Girei, a bangaren maza kuwa Sarkin Fulani ne tare da Uncle Usman, Musaddiq da kannen sa, Abbas da su Ahlan yayan Nene.
Abba Jakada (Ambassador Shehu Bichi) shi ya bude asibitin ta hanyar yanka dan kyallen da almakashi kowa ya shiga kayataccen karamin asibitin wanda specifically na matsalar kunne, wuya da makogaro ne.
Yawancin maaikatan da ta dauka abokan karatun ta ne a Jamus da suka dawo Nigeria tare, sai professionals daga Nizamiye da National Hospital wadanda zasu dinga aiki part-timely tare da ita.
Asibitin ya fara cikin dimbin nasara kuma burin Habibu ya cika, Rahinah ta zama bata karkashin kowanne CMD da zai rika bata umarni sai dai ita ta bayar.
Asibitin ta mata likitoci sun fi yawa. Ta samu membership da kungiyar likitocin Kunne, wuya da kokon kai na Africa, Najeriya dana Jamus da aka fi sani da African Head and Neck Society (AfHNS), Otorhinolaryngolocical Society of Nigeria, German Association of Ear, Head and Neck Surgeons da wasu da dama.
*****










(SHEKARU GOMA A GABA)

Burin Abdallah Nahuche shi ne ya zama cikakken sojan sama, kamar yadda burin iyayen sa shi ne su hada aure tsakanin sa da Zahran Aunty Badiyya a shekarun girman su, duk da ba wata rata ce mai yawa a tsakanin su ba.
Dr. Rahinah ta ci gaba da aiki karkashin gwamnati bisa yarda da amincewar maigidanta Habibu Mustapha. A gefe tana kula da nata private hospital din. NAHUCHE HOTELS sun bunkasa sun shahara ta yadda suka zama akwai rassansu a ko ina a jihohin Najeriya talatin da shida (36 States of the Federation).
Ya dukufa wajen aikin alheri da taimakon marassa karfi da matasa masu buri kamar sa a baya da tsaftatacciyar dukiyar sa ta hanyar yin amfani da connections din sa wajen samawa matasan Zamfara ayyukan yi, sunansa da na hotels dinsa ya ci gaba da yin tambari a kasar Najeriya, Nahuche Hotels ya zamo lamba daya a duk inda aka ambaci masaukin baki a Najeriya. Zuwa wannan lokacin Dr. Rahinah ta kai matsayin consultant a fannin ta na Otorlaryngology a babban asibitin kasa (National Hospital) lokacin da ta ke da yara biyar; maza biyu; Abdallah da Mustapha, da mata uku Samha, Suhaima da kanwar ta Sumayyah.


WABILLAHI TAUFEEQ



NA HUCE IS NOT FOR FREE. IT'S 1000 VIA 3094856450 SUMAYYAH KABARA FIRST BANK


Masha Allahu laquwwata illa billah.
Nan muka kawo karshen labarin Habibu&Rahinah. Kuskuren dake ciki ku taya ni rokon Allah ya yafe mini. Abin Alkhairin da ke ciki Allah ya raba mana ladansa ni da ku bakudaya.
Sai mun hadu a goron sabuwar shekara insha Allahu.

*_Sumayyah Abdulkadir*
68LNxz|???????? ? ? @BDdfh&(??????z | Z#\#X&Z&?'?':.<.?/?/v1x1?1?1?133 4"4Z4\4?4?46787v8x8?:?:0=2=\@^@XB????????????????????????????????????????????????????????????????????????HXBZB?C?C?C?C?F?F?J?JbNdNTQVQ?R?R?T?T?U?UYYlZnZ?^?^?_?_?`?`?`?`faha2c4cc@cBcDcFcHcJcLcNcncpc?c?c?c?c?c?c?c?c?c?g?g,l.l~q?q.s0s?v?v(w*w4w6w8w:w????????????????????????????????????????????????????????????????????????H:w?@????>?@?B?x?z?|???????B?D?P?R?T????????????????j?l?n???????f?h?j????R?T?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HT?V??????????????????? ???????????????????????
?????????????????????????????n?p?r?? ?"???????`?b?d??????????z|~bdf? ? ? ?
?
?
? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? ? \ ^ ` 


???@BFH??bdfz|???????68:<???
 ???npr8:<XZ\???,.0????VXZ???\#????????????????????????????????????????????????????????????????????????H\#^#`#%%%?%?%?(?(2*4*?*?*?*P-R-?/?/?/H0J0T0V0X0Z0\0J2L2~2?2?2?2<4>4@4x8z8|8:::|>~>?>????@?@?@?B?B.C0C2C?C?C?C?D?D?D`HbHdH?J?J?JPLRLTL?M?M????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?M?MNNNNNN?N?N?N?P?P?PRSTSVSWW W?W?W?Z?Z?Z?]?]?]4^6^8^?^?^?^JaLaNa?b?b?c?c?c0e2e4eg
g g iiiii?m?m?m~n?n?n?r?r?r?s?s?s?t?t?t6w8w:w?y?y????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?y?yL{N{P{?|?|?|rtv??ȃʃ̃2?4?6?̆ΆІ??&?(?*?,???????????????̈Έ??
? ?H?J?L?^?`?b?d?f?ʊ̊???z?|?~?h?j?l??? ?????????????6?8?@?B?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HB?D?F?H?????????????R?T?V?R?T?V???H?J?L??@?????ڲܲZ?\?ȶʶ̶^?`?b?̻λлd?f?h????f?h?j?????????????b?d?f???????H?J?L???????????????
? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H ????????????0?2?4?B?D?F?>?@?B?n?p?r???????,?.?0???????0?2?4???J?L?N???????"?$?&?p?r?t?????D?F?????????????t?v???fh ??Z\????pr????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hr???R T 

?
?
? ? ? ? ? ? ? ? ? P R .0pr????rt??????24??d f \!^!J"L"4#6#?#?#?$?$))**,*?*?*?-?-?-?-?.?.T0V0?1?1????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?1?2?2?4?4456566R7T7?8?8?:?:?<?<\>^>h?j?h@j@CC?F?F?I?I^M`MfOhOPP?R?R?RSS?S?S`TbTUU?UVXWZW\X^XdZfZt[v[*_,_rbtb?d?d?d?dgghh?i?i?m?m?o????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?o?o?p?pTqVqJsLs?s?s?t?t?t?t"v$v6y8y|{~{^~`~x?z???????\?^?????t?v?F?H?V?X?B?D?L?N???????????^?`?b???????(?*?,???????z?|?ܢޢ?^?`?b????:??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H>?d?f?h?????????????r?t?v?دگܯ?????????D?F?H?`?b?d???????$?&?(?ҿԿֿ?
? ?&?(?*?Z?\?^???????????????????????????????`?b?d??@?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H@?6?8?:???????x?z?|???????4?6?8???????????????????????????D?F?H???????\?^?`? ?"?$? ??????????? 
H
J
L
? ? ? ???lnpN????????????????????????????????????????????????????????????????????????HNP??????????? ? ? ?"?"?"0$2$4$?$?$?$x'z'|'D*F*P*R*T*V*X*?*?*?*?*?*?*++2+4+(-*-11Z6\6^6999f=h=j=,?.??B?B?B?E?E2I4I?J?J?J?L????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?L?L?LHNJN?N?N?N?N?N.O0O2O4O?Q?Q?Q?S?SBUDUFUlVnVpVXXXPZRZB[D[?[?[?]?]?]2_4_6_?_?_?_.`0`2`?`?`nbpbrb?c?chdjdldff?f?f?f.h0h?h?h8i:i`ibiBkDkFk?l????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?l?l?l?n?n?o?oq@q?s?s?svv vHxJxLx?y?y?y{{?{?{?}?}?}jl4?6?8?????????????֋؋ڋ????ލ??????????????H?J???????@?B?D?B?D?F??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??d?f?h?,?.??
?؟ڟܟ???b?d??????¥ĥ???????
? ??ҪԪīƫr?t?v?Z?\?^?????????>?@?B?D?F?H?J?Բֲ????t?v?x?z???????????ʴ̴δζжҶ????????????????????????????????????????????????????????????????????????HҶ?????????ҽԽ??????????????????????????????P?R?T?????????????d?f?????(?*?,???????V?X?Z?r?t?v?R?T?V???????v?x?z???????????????????6?8?B?D?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HD?F?H?J?L?????????????Z?\?^?B?D?F?????????J?L?N?4?6?8????????????????????RTV????????????Z
\
^
? ? ? (
*
,
???nprFHJ????????????????????????????????????????????????????????????????????????HJ????????? "???????????$&(`bd? ? ? ,#.#0#%%%~%?%&&&r't'v'x'z'|' ("(R(T(?)?)?*?*\+^+?,?,?.?.?.?0?0?0223 3?6?6????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?6N7P7?7?7?7?7?7?7?799?9?9F<H<J<b>d>L?N??A?A?B?BnDpDvFxFzF?G?G?H?H`JbJfLhL@MBM?N?NQQLTNTtUvU?V?V W"W?W?W?Y?Y:[<[L\N\T^V^bb?e?e?g?g?h?h?i?iJk????????????????????????????????????????????????????????????????????????HJkLkZl\l?m?m?o?o?p?p?r?rNwPwlyny^{`{}}?~?~B?D???????????????????.?0?|?~?ЖҖ??@?B?D?????¢Ģ̢΢???`?b?d???????>?@?B?N?P?R?^?`?j?l?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hl?n?p?r?t?v?x?z?|?~?????????????????????????ҳԳֳ??´Ĵ8?:? ? ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?????????????????n?p?r?p?r?t????????????????????????@?B?D?H?J?L?????????????n?p?r?V?X???????F?H?J???????x?z?|???????b?d?f?????????
?????@?B??????????02jln?? ? ? ? ? ? ? tvx.02FHJ??????"?"?"4&6&8&?(?($*&*(*, ,",?-?-?-?/?/?0?01111V1X1l1n1?1?1?1?1?1?1????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?1?1?4?4?4?5?5?5,6.606V7X7Z7?8?8?8";$;&;6=8=:=?>?>??@@@X@Z@\@|B~B?B?C?C?C?H?H?H?K?K?KhLjLlLPP8P:PP@P*R,R4U6U8U?Y?Y?Y?Z?Z?Z?[?[?[?[?[?\?\????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?\?\?_?_?_?a?a?a?a?a?b?bBcDc?d?dZe\e?e?eggjhlhiii?i?ik@k8l:l?l?l?ldofoppp?v?v?v?x?x?x?{?{f}h}j}x~z~|~??????h?j?l?x?z?|?J?L?N?D?F?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HF??? ????????????6?8?:?.?0?2?(?*????Z?\?^?H?J?L???????v?x?ȝʝ???^?`?b?d???????£ģ???$?&?(?^?`?b????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????????±ıƱ???p?r??? ? ???ԶֶضB?D?F??
? ???????V?X?Z?????????????????&?(?*?????????????2?4?6??????? ?"?$?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????????????r?t?v???????F?H?J?x?z?????????????????(?*?,????????????????????n?p?r???????????????????.?0???????*?,?.?x?z?|?????????????????4?6?8?*?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H*?,?.???????L?N?P????>?@?B?????
? ???h?j?l??????????z?|?~?????????????????????xz|RTV???Z\^???bd???v x z ? ? ? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? ?  "??????????z|~xz???Z\^????? "$&(*? ? ? ?!?!?!:"<">"z"|"~"?"?"?"&%(%*%?&?&?&l(n(p(N)P)R)?)?)h*j*l*++????????????????????????????????????????????????????????????????????????H+
+~+?+"-$-&-d.f.h.?.?.?.?1?1?1444>4@4B4?4?4@5B5D5?7?7?7?7?7$8&8?8?8?8?8?8?8?8?8?8?8?:?:?:?<?<?<?=?=?=j>l>n>?>?>?> ???????Z@\@^@AAAA@A????????????????????????????????????????????????????????????????????????H@A?A?A?A?A?A?ABBBTBVBXBvDxDzD6F8F:F?F?F?FZG\G?G?G?G?GBJDJFJ@MBMDMfQhQjQ"S$S&S~S?S?S?S?S?S?T?T?U?U?U?U?U?U?V?V?VXXX?X?X?Y?Y?Yr]t]v]?]?]?]?^?^????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?^?^```?`?`?`:b x x
y????????????????????????????????????????????????????????????????????????H
y yy?{?{?{&~(~*~?~?~?~??????(?*?,?????$?&?(?p?r?t?F?H?ĊƊȊ?????????ĐƐȐ????֔ؔڔ??????? ?"?T?V?X?T?V?X?4?6?8?T?V?X??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?F?H?J????"?$??????????ҧԧ֧??????????????f?h?j???????????³ijֳسڳ
? ????J?L?N?????????????z?|?~?@?B??????????????? ?"?$?d?f?h?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????T?V?????b?d?????X?Z??????????????(?*?v?x?????????F?H???????????8?:?&?(?*?????X?Z?????????????$?&?????V?X?Z???????r?t?????????f ????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hf h ? ? ????????????z|BDz|~????N"P"z$|$?&?&?&?&?&?&?&J)L)
- -0
0V1X1v2x2?2?2?3?3?4?4?6?687:7?7?7P8R8?8?8?8*<,<.<????????????????????????????????????????????????????????????????????????H.<&@(@CC?D?DI I?J?JBKDK?L?LzM|M?O?O?P?P?P?P?P?P?R?R?S?S?U?U?U?UVVvVxV?V?V?V?V?V?VWW$W&W(W*WHYJY?[?[?\?\?\?_?_2`4`6`aaaFbHbJb.c0c2c:ee????????????????????????????????????????????????????????????????????????H>e?f?f?f?f?f?f?g?g0j2j4jlll?m?m?p?p?p?p?p?p?p?p0q2q4qjslsnsltntpt?u?unwpwrwzzz?z?z?z|
| |`|b|d|?|?|?|?}?}?}?~?~?~P?R?T?T?V?X??
????????P?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HP?R?T?4?6?h?j?l?n?p?r?t?v?x?z?|?~?????،ڌ܌r?t?D?F?H?????????????B?D?F???B?D?????`?b?d?X?Z?????????H?J?L?0?2?4?b?d?(?*?&?(?????آڢT?V?ҥԥ֧ا????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hا??????z?|???p?r????????????¶(?*?,???????????.?0?h?j?d?f???X?Z?????z?|?"?$???????????????????~???|?~?????L?N?????v?x?2?4?
? ?????8?????????????????????????????????????????????????????????????????????????H8?:?r?t?8?:?"?$?L?N?$?&?????????????$?&???|?~?.?0?p?r?v?x???????????8:<np:<> @ ? ? ? ? ? ?
?
np??????????&(*jlnpr4????????????????????????????????????????????????????????????????????????H468z|~?? ??DF??&(? ? ?!?!l#n#$$&$($?'?'?*?*4-6-?/?/?2?2?3?3D7F72:4:?:?:j<l<?<?<?=?=?=?=?=@@?E?E?F?FxJzJ|J?J?J?J?J?JzK|K?M?M?P????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 1 ????2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ?P?P?Q?Q?S?S?T?T?T?T?U?U?W?W6Y8Y:Y6Z8Z?[?[?[?\?\?\
^ ^^p^r^t^&`(`*`?b?bZc\cPdRd?f?fiiZj\jlldlflZm\mpp?r?ru8x:x?y?y?y?y?|?|?~?~T?V?ƀȀʀ????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hʀ????????????ڂ܂ނ??????????????:??@?2?4?6???j?l?4?6?:??@?F?H?J?4?6?8?t?v?x????????? ?????????????????????$?&?p?r????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??.?0?Z?\?^???????????????????~???????,?.?????
? ?$?&?????f?h?????????????????,?.???? ? ? ? ? ? ? ?   ? ? ?
?
0
2
: < ? ? t v 4 6 0 2   ? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?   ! ! ~# ?# ?% ?% X( Z( ^+ `+ l- n- ?- ?- ?- ?- . . . ?0 ?0 1
1 N3 P3 ?4 ?4 *7 ,7 ?7 ?7 ?: ?: ?< ?< > > ?? ?? xA zA ^B `B ?D ?D ?F ?F ?F ?H ?H I I ZI \I ?J ?J ?J BN DN ?Q ?Q jS lS nS ?T ?T hW jW ?X ?X ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?X ?Y ?Y ?[ ?[ ?\ ?\ ?^ ?^ _ _ _ _ _ ?_ ?_ ?_ ?_ ?_ ?_ ?_ ?_ ?_
` ` ` ` ` P` R` T` ?b ?b ?b d "d $d ?d ?d ?d ?e ?e ?e g g g ?h ?h ?h i i i tj vj l l l ?m ?m ?m n n n p p dq fq hq |r ~r ?r ^s `s ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H`s bs .u 0u 2u ?y ?y z R{ T{ V{ v} x} z} ?~ ?~ ?~ ? ? ? ? ?
? V? X? Z? 0? 2? ?? ?? ?? ?? ?? ?? \? ^? `? ? ? ? Ώ Џ ҏ ^? `? ? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? ?? ?? ?? ? ? ?? ? ? ܞ ޞ ?? ?? ?? ?? ?? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ?? Ƥ Ȥ ʤ إ ڥ ܥ ,? .? ? ? ? *? ,? .? T? V? X? Ա ֱ ر ? ?? ?? v? x? z? 2? 4? 6? p? r? t? h? j? l? L? N? P? `? b? d? ?? ?? ?? ?? ¿ Ŀ ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? 6? 8? :? ?? ?? ?? ?? ?? 6? 8? :? ?? ?? ?? ?? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? v? x? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? ?? ?? ?? ?? ?? ?? R? T? V? f? h? j? ? ? "? ?? ?? ?? ^? `? b? ?? ?? ?? ?? ?? `? b? d? ?? ?? ?? ?? ?? ?? x? z? |? ?? ?? ?? X? Z? \? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ?? ?? ? ?
? ?? ?? ?? X? Z? ?
?
?
?
?
?



(
*
,
?
?
?
?




?
?
?



?
?
?



?
?
?
?
?
?
Z
\
^
?
?
?



j
l
n
?
?
?
t!
v!
x!
d"
f"
h"
?#
?#
?#
?%
?%
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?%
?%
?%
?%
?%
&
&
8&
:&
l&
n&
r&
t&
?&
?&
?&
?&
?&
?&
?&
?&
?&
?&
?&
?)
?)
?,
?,
@/
B/
?1
?1
"4
$4
?5
?5
?6
?6
,7
.7
8;
:;
?;
<
X=
Z=
\=
?
?
B
B
VC
XC
?C
?C
,E
.E
hF
jF
8I
:I
?J
?J
?J
DM
FM
TP
VP
hQ
jQ
?S
?S
?U
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?U
?U
?V
?V
?W
?W
jZ
lZ
?Z
?Z
N[
P[
^
^
?a
?a
?d
?d
zi
|i
k
k
?l
?l
?n
?n
?p
?p
?s
?s
`u
bu
?v
?v
pw
rw
?y
?y
?|
?|
b?
d?
Ё
ҁ
??
?
??
ƒ
??
??
6?
8?
??
??
Ĉ
ƈ
Ȉ
ʈ
̈
Έ
2?
4?
??
??
??
??
?
?
?
?
?
?
??
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??
??
,?
.?
??
??
ʒ
̒
ܓ
ޓ
??
??
?
?
>?
@?
??
–
v?
x?
??
??
Ι
Й
\?
^?
P?
R?
T?
`?
b?
΢
Т
?

?
\?
^?
??
??
??
??
??
??
F?
H?
L?
N?
ʩ
̩
?
?
??
??
??
̭
έ
Э
??
??
8?
:?
"?
$?
&?
??
??
??
l?
n?
??
??
?

?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H
?
ȴ
ʴ
ض
ڶ
(?
*?
z?
|?
~?
??
??
??
??
??
?
?
?

?
?
r?
t?
?
?
?
z?
|?
??
??
??
F?
H?
?
?
??
??
??
??
p?
r?
l?
n?
??
??
??
??
N?
P?
??
?
??
??
??
??
$?
&?
~?
??
&?
(?
*?
??
??
?

?
??
??
P?
R?
l?
n?
??
??
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??
N?
P?
??
??
^?
`?
??
??
?
?
P?
R?
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
J?
L?
"?
$?
??
??
??
??
??
??
??

?
?
F?
H?
??
??
  h j @ B Z \  j
l
8 : ? ? ? ?
  ? ? ? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? ? ? ? ? ? ` b ? ? # # v% x% f* h* ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ , , ,
, ?/ ?/ l0 n0 "2 $2 3 3 j6 l6 ?6 ?6 ?6 ?8 ?8 ; ; = "= ^? `? ?? ?? ?? ?? ?? ?? @ @ @ &@ (@ *@ ,@ hD jD `E bE RH TH ?K ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?K ?K ?M ?M jO lO ?P Q VT XT 2U 4U RX TX ?Y ?Y ?Y ,[ .[ :] <] v] x] d "d e e Bg Dg Bj Dj ?l ?l *p ,p ?r ?r u u Zx \x Jz Lz ?} ?} ?~ ?~ ?? ?? ? ?? ΃ Ѓ ? ?? ?? ?? ҅ ԅ ? ? 6? 8? ? ? ?? ?? ? ? ? ? b? d? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hd? 4? 6? P? R? t? v? x? ?? ?? ‘ đ ґ ԑ ֑ ? ? ? ? ? ? ? ? ܓ ޓ r? t? Ε Е B? D? ?? ?? &? (? ?? ?? n? p?
? ? $? &? ?? ?? `? b? ? ? ? ? ? г ҳ p? r? $? &? F? H? X? Z? h? j? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? "? ?? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?? ?? ?? ?? H? J? N? P? ?
? ?? ?? ~? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? L? N? ?? ?? ?? ^? `? ?? ?? V? X? ?? ?? ?? ?? B? D? b? d? ?? ?? ?? ?? b? d? N? P? 0? 2? ?? ?? 8? :? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? ?? ?? ?? ?? X? Z? p? r? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ?
? ?? ?? ?? ?? D? F? d f   ? ? X Z   $ & 4 6 ? ? ?  p r ? ? ?   v
x
?
?
?
? ? | ~   f h j | ~ ? ? ? ? ? ? ? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?   f h 
   ? ? ? ? ?! ?! ?# ?# >$ @$ v% x% ?& ?& ?& (
( ?) ?) ?+ ?+ ?+ ?, ?, &- (- *- d- f- h- j- ?- ?- ?/ ?/ .0 00 20 40 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 ?0 V4 X4 ?4 ?4 7 7 ?7 ?7 ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?7 j8 l8 ?9 ?9 ? ? ?? ?? @ @ ?@ ?@ 4A 6A pA rA ?A ?A ?B ?B ?C ?C vD xD E E LF NF ?G ?G ?G ?K ?K ?L ?L :M q Jr Lr ?w ?w Vy Xy { { p| r| ?| ?| ? ? ? ? z? |? ?? ?? ԁ ց v? x? ?? † 2? 4? ?
? .? 0? ?? ?? ?? ?? ? ?? f? h? ? "? Z? \? ? ? ?? ?? b? d? f? h? ?? ?? ? "? b? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hb? d? ?? ?? z? |? ƥ ȥ ?? ?? V? X? .? 0? ĩ Ʃ ȩ ? ? ? ? ? ? x? z? Ҭ Ԭ ? ? 0? 2? d? f? Э ҭ ? ?? ʰ ̰ B? D? ? "? &? (? ?? ?? ?? Ҹ Ը ? ?? Ȼ ʻ ļ Ƽ j? l? ? ? r? t? ? ? ?? ?? ?? ?? 2? 4? *? ,? .? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H.? ?? ?? ?? ? >? @? ?? ?? ?? ?? $? &? ?? ?? ?? ? ? ?
? ? ?? ?? ? ? ?? ?? j? l? ?? ?? ?? ?? $? &? ?? ?? ?? ?? `? b? ?? ?? 2? 4? ?? ?? ?? ?? ? ? ?? ?? ?? ?? ,? .? ? ? ? "? ?? ?? ? ? ? R
T
?
?
4
6
J
????????????????????????????????????????????????????????????????????????HJ
L
N
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
J
L
?

?




?
?
B
D
~
?
?
?
?
?


P
R
"
$
|
~
?
~
?
$
$
$
&%
(%
?&
?&
l'
n'
?'
?'
d(
f(
L)
N)
?)
?)
?+
?+
R,
T,
P-
R-
?-
?-
.
.
~/
?/
Z0
\0
1
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H1
1
?1
?1
3
3
?4
?4
?5
?5
?6
?6
?6
?6
?6
7
7
?7
?7
?9
?9
;
;
~;
?;
~<
?<
F>
H>
?>
?>
??
??
~B
?B
?B
?B
C
C
pC
rC
?C
?C
?E
?E
bG
dG
fH
hH
RI
TI
?J
?J
?J
K
?K
?K
?M
?M
?N
?N
Q
Q
?Q
?Q
?Q
ZR
\R
*S
,S
?U
?U
tV
????????????????????????????????????????????????????????????????????????HtV
vV
NW
PW
?X
?X
|Y
~Y
?[
?[
?[
6`
8`
?`
?`
b
b
?b
?b
?c
d
,f
.f
8h
:h
?i
?i
?i
?i
bl
dl
fl
ro
to
?r
?r
\t
^t
?v
?v
0y
2y
?{
?{
?}
?}
j~
l~
n~


?
?
?
?
v?
x?
΅
Ѕ
?
?
??
??
Ћ
ҋ
?
?
x?
z?
N?
P?
v?
x?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hx?
d?
f?
?
?
l?
n?
ܕ
ޕ
??
??
֘
ؘ
4?
6?
^?
`?
B?
D?
?
?
??
??
T?
V?
??
??
??
??
j?
l?
n?
p?
r?
z?
|?
??
??
??
?
?
?
?
Ī
ƪ
??
??
??
?
?
N?
P?
?
?
d?
f?
R?
T?
d?
f?
@?
B?
??
??
??
?
H?
J?
?
?
T?
V?
л
????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hл
һ
?
?
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
??
?
?
?
?
?
?
?
>?
@?
??
??
F?
H?
0?
2?
?
?
@?
B?
4?
6?
(?
*?
??
??
l?
n?
??
??
??
??
??
??
~?
??
N?
P?
v?
x?
J?
L?
?
?
?
"?
$?
&?
(?
*?
,?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????H,?
.?
X?
Z?
\?
T?
V?
?
?
:?
??
??
t?
v?
??
??
N?
P?
??
??
J?
L?
??
??
?
?
??
??
z?
|?
?

?
??
??
d?
f?
??
??
?
?
J?
L?
?
?
??
??
H?
J?
??
??
^?
`?
T?
V?
X?
??
??
\?
^?
??
??
n?
p?
??
??
???VX??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????" $ ? ? ? ? ? f h 2
4
?
?
bd&(hjnp????24??hjRT *,??????"$vx? ? !!?"?"?#?#?#?#~%?%?&?&?(?(**?+,????????????????????????????????????????????????????????????????????????H,D/F/.000?0?0?1?1022244$6&6H7J7<8>8@;B;R<T<?>?>4@6@8@JALArAtA?B?B,C.C\C^CZE\E?G?GjJlJnJK K?K?K?L?L?M?M?N?N?N?O?O8Q:Q?Q?Q?R?R?S?SfThT?T?TU UnU????????????????????????????????????????????????????????????????????????HnUpUDVFVhVjV?V?V?V?X?X?Z?ZB]D]?]?]
_ _```?a?a?a?a?a?c?c ddd?d?dpgrg?h?h?j?jkkZl\l?l?l?o?o?p?p?p?p?q?q?r?r?u?u?v?vTwVw x"x?z?z?|?|?}?}~?P?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HP?R?T???????D?F?N?P?????????H?J?̈ΈΉЉP?R?????^?`?ҌԌd?f?f?h?J?L?Z?\?ґԑ????P?R?X?Z???Z?\?z?|?~?? ?ޘ??V?X?Z??????????? ??2?4?B?D?>?@???????????????????????????????????????????????????????????????????????????H????̡Ρ????
? ???????ةکܩȬʬR?T?P?R?????@?B?????8?:??? ????????????x?z?????`?b????????????????????????????n?p???????????????????L?????????????????????????????????????????????????????????????????????????HL?N???????P?R??????????????????????????Z?\?????????0?2?????????l?n?d?f?&?(????????? ????d?f?????.?0?????????PR46??? ?  ????????????????????????????????????????????????????????????????????????H  ?
?
????z|??FHTV???? ",.??????df\ ^ ? ? ##?$?$*','?)?)?*?*?*x,z,?.?./ /"/t/v/T1V1?5?5?7?7$:&:;????????????????????????????????????????????????????????????????????????H;;;?>?>R@T@BB?C?C*D,D*H,H.H?I?I?K?K?M?MXPZP?P?P?Q?Q,T.T\U^U?U?U?V?V"X$XY?[?[@]B]?^?^?^?^?`?`?a?ahbjb`dbd\f^fPhRh?i?i?m?m?m?m$n&n4p6p?p?p?p????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?p0s2s4s?s?s?t?t4v6v?x?xj}l}?~?~?~"?$?&????????V?X?Z?`?b???ܚޚ?6?8?????ܡޡ??>?@?`?b?????x?z?l?n?????J?L?D?F???V?X?D?F?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????H??????h?j?????????????*?,?B?D?F?H???????????????????^?`??????????????????
?
TV 
?"?"?$?$?'?'?0?022?7?7?<?<D=F=?>?>GGbKdK N"NhPjP(T*TJVLV????????????????????????????????????????????????????????????????????????HLV?V?V?^?^bbdbfb?b?bc
c c*c,c@cBcTcVc|c~c?c?c*d,d.d?d?d?d?h?h
n nhnjn?t?t?y?y?}?}?~?~ހ?????ֆ؆????????F?H?????ΜМ??ž????|?~???֤ؤ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?\?^?t?v?? ?D?F?~???ʻ̻Ľƽ????оҾ ?"?????????????p?r???????????????????????,?.???????????? ?"?$?&?8?:??L?N?P?R?D?F?????T?V?V?X?`?b?????????????????????????????????????????????????????????????????????????Hb?????|?~?????????Z?\???????????????????????????x?z????2?4?6?8?:? P
>
@
???>@pr "????????????> @ N!P!|"~"F$H$?%?%,(.(-
-4/6/?/?/h1j1p2r24767;;?<?<@@@.B0B?E?E????????????????????????????????????????????????????????????????????????H?E?F?F?F?F?F?I?I?J?J?M?M?MNNN P"P^Q`QbQ?S?SnUpU?V?V,X.X?X?XXYZYpZrZ?Z?Z?Z?Z?[?[Z]\]?^?^_ _HcJc?d?dTfVf?g?g?i?i2j4j6j8j:jj@jBjDjFjHjrjtjvj"l????????????????????????????????????????????????????????????????????????H"l$l?n?nJsLsNsPsrstsvsxszstttt^t`t?u?u v"v$vRvTv?????????????????????????8Nz|?????? ? BDfh(???| \#Z&?'???????????????????????????'<.?/x1?1?13"4\4?487x8?:2=^@ZB?C?C?F?JdNVQ?R?T?UYnZ??????????????????????????nZ?^?_?`?`ha4c>c@cBcDcFcHcJcLcNcpc?c?c?c?c?c?c?c?g.l?q???????????????????????????q0s?v*w6w8w:w?@???@?B???????????????????????????B?z?|?????D?R?T???????????l?n?????h?j???T?V????????????????????????????????????????????????????????
???????????????????p?r? ?"???????????????????????????"?????b?d??????|~df? ? ?
?
? ? ^ ` 

??B??????????????????????????BH?df|????8:<??
 ??pr:<Z??????????????????????????Z\??.0??XZ??^#`#%%?%?(4*?*?*R-?/?/J0V0X0??????????????????????????X0Z0\0L2?2?2>4@4z8|8::~>?>???@?@?B0C2C?C?C?D?DbHdH??????????????????????????dH?J?JRLTL?MNNNNN?N?N?P?PTSVSW W?W?Z?Z?]?]6^8^?^???????????????????????????^?^LaNa?b?c?c2e4e
g giii?m?m?n?n?r?r?s?s?t?t8w:w?y???????????????????????????y?yN{P{?|?|tv?ʃ̃4?6?ΆІ?(?*?,?????????Έ?
? ??????????????????????????? ?J?L?`?b?d?f?̊??|?~?j?l?? ?????????8?B?D?F?H?????????????????????????????????????T?V?T?V??J?L?>?@???ܲ\?ʶ̶`?b?λлf?h???h?j???????????????????????????j????????d?f?????J?L??????????? ????????2?4?D?F?@?B???????????????????????????B?p?r?????.?0?????2?4??L?N?????$?&?r?t???F?????????v???????????????????????????v??h ?\??r??T 
?
? ? ? ? ? ? R 0r??t??????????????????????????t???4?f ^!L"6#?#?$),*?*?-?-?.V0?1?2?4656T7?8???????????????????????????8?:?<^>j?j@C?F?I`MhOP?R?RS?SbTUVZW^XfZv[,_tb?d?d???????????????????????????dgh?i?m?o?pVqLs?s?t?t$v8y~{`~z????^???v?H?X?D?N?????????????????????????????????????`?b?????*?,?????|?ޢ?`?b????f?h????????????????????????????????????t?v?گܯ??????F?H?b?d?????&?(?Կֿ
? ?(?*???????????????????????????*?\?^?????????????????????b?d?>?@?8?:?????z?|?????6?8???????????????????????????8???????????????????F?H?????^?`?"?$??????????????????????????????????
J
L
? ? ??npP???????? ? ?"?"2$??????????????????????????2$4$?$?$z'|'F*R*T*V*X*?*?*?*+4+*-1\6^699h=j=.??B?B???????????????????????????B?E4I?J?J?L?LJN?N?N?N?N0O2O4O?Q?Q?SDUFUnVpVXXRZD[?[???????????????????????????[?]?]4_6_?_?_0`2`?`pbrb?cjdldf?f?f0h?h:ibiDkFk?l?l?n???????????????????????????n?o>q@q?s?sv vJxLx?y?y{?{?}?}l6?8???????؋ڋ????????????????????????????????????????J?????B?D?D?F???????f?h?.?
?ڟܟ??d???????????????????????????d???¥ĥ>????? ??Ԫƫt?v?\?^??????@?B?D?F?H?J?ֲ?????????????????????????????v?x?z?????????̴δжҶ??????Խ???????????????????????????????????????????????R?T?????????f???*?,?????X?Z?t?v?T?V?????x?z?????????????????????????????????????????8?D?F?H?J?L?????????\?^?D?F??????L?N?6?8???????????????????????????8?????????????TV????????\
^
? ? *
,
??p??????????????????????????prHJ??????"???????&(bd? ? .#0#%??????????????????????????%%?%&&t'v'x'z'|'"(T(?)?*^+?,?.?.?0?02 3?6P7?7?7?7???????????????????????????7?79?9H<J<d>N??A?BpDxFzF?G?HbJhLBM?NQNTvU?V"W?W?Y<[??????????????????????????<[N\V^b?e?g?h?iLk\l?m?o?p?rPwny`{}?~D?>??????????????????????????????????????0?~?Җ?B?D???Ģ΢??b?d?????@?B?P?R?`?l?n?p?r?t?v???????????????????????????v?x?z?|?~????????????????????????Գֳ´Ĵ:? ???>?@?B???????2??????????????????????????2ln? ? ? ? vx02HJ????"?"6&8&?(&*(* ,",?-???????????????????????????-?-?/?0111X1n1?1?1?1?1?4?4?5?5.606X7Z7?8?8$;&;8=:=??????????????????????????:=?>?@@Z@\@~B?B?C?C?H?H?K?KjLlLP:PP@P,R6U8U?Y?Y???????????????????????????Y?Z?Z?[?[?[?\?\?_?_?a?a?a?bDc?d\e?eglhii?i>k@k:l?l???????????????????????????l?lfopp?v?v?x?x?{h}j}z~|~????j?l?z?|?L?N?F?? ??????????????????????????? ????????8?:?0?2?*???\?^?J?L?????x?ʝ??`?b?d???????????????????????????????£ģ??&?(?`?b???????????????????????ıƱ?????????????????????????????r?? ???ֶضD?F?
? ?????X?Z???????????(?*????????????????????????????????????4?6?????"?$?????????????????t?v?????H?J?z???????????????????????????????????????*?,????????????p?r?????????????0?????,?.?z?|???????????????????????????|???????????6?8?,?.?????N?P???@?B???
? ??j?l???????????????????????????????????|?~??????????????z|TV??\^??d??x z ??????????????????????????z ? ? ? ? "???????|~z??\^???"$&??????????????????????????&(*? ? ?!?!<">"|"~"?"?"(%*%?&?&n(p(P)R)?)j*l*+
+?+???????????????????????????+$-&-f.h.?.?.?1?144@4B4?4B5D5?7?7?7&8?8?8?8?8?8?8?8???????????????????????????8?8?:?:?<?<?=?=l>n>?>?>????\@^@AA>A@A?A?A?A?ABB??????????????????????????BVBXBxDzD8F:F?F?F\G?G?G?GDJFJBMDMhQjQ$S&S?S?S?S?S?T?U???????????????????????????U?U?U?U?V?VXX?X?Y?Yt]v]?]?]?^?^``?`?` x x yy?{?{(~*~?~?~????*?,???&?(?r???????????????????????????r?t?H?ƊȊ??????ƐȐ??ؔڔ???? ?"?V?X?V?X?6?8?V?X???????????????????????????????????H?J???$???????ԧ֧??????????h?j?????????ij??????????????????????????ijسڳ ????L?N???????????|?~?B????????"?$?f?h?????????????????????????????????V???d???Z?????????*?x??????H???????:?(?*???Z???????????????????????????????????&???X?Z?????t?????h ? ??????|D|??????????????????????????|~??P"|$?&?&?&?&L) -
0X1x2?2?3?4?6:7?7R8?8?8,<.<(@??????????????????????????(@C?D I?JDK?L|M?O?P?P?P?P?R?S?U?U?UVxV?V?V?V?VWW&W??????????????????????????&W(W*WJY?[?\?\?_4`6`aaHbJb0c2ce?f?f?f?f?g2j4jll??????????????????????????l?m?p?p?p?p?p?p2q4qlsnsntpt?upwrwzz?z?z
| |b|d|?|?|???????????????????????????|?}?}?~?~R?T?V?X?
?????R?T?6?j?l?n?p?r?t?v?x?z?|?~?????????????????????????????????ڌ܌t?F?H?????????D?F??D???b?d?Z?????J?L?2?4?d?*???????????????????????????*?(???ڢV?ԥا???|??r???????¶*?,??????0?j?f????????????????????????????????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ????????????????????????????????????????? ? ? ? ? ? ? ?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Z???|?$???????????????~???N???x?4? ???:?t?:?$?N?&???????????????????????????????????&??~?0?r?x??????:<p<@ ? ? ? ?
p?????????????????????????????????(*lnpr68|~? ?F?(? ?!n#&$($?'?*6-?/???????????????????????????/?2?3F74:?:l<?<?=?=?=@?E?FzJ|J?J?J?J|K?M?P?Q?S?T?T?U???????????????????????????U?W8Y:Y8Z?[?[?\?\ ^^r^t^(`*`?b\cRd?fi\jlfl\mp?r>u??????????????????????????>u:x?y?y?|?~V?Ȁʀ????????܂?????????@?H?J?6?8?v?x?????????????????????????????????? ???????????&?r?>??????0?\?^?????????????????.??????????????????????????????? ?&???h?????????.??? ? ? ?  ? ?
2
< ? v 6 2  ?  ?????????????????????????? ! ?# ?% Z( `+ n- ?- ?- ?- . . ?0
1 P3 ?4 ,7 ?7 ?: ?< > ?? zA `B ?D ?F ?F ???????????????????????????F ?H I \I ?J ?J DN ?Q lS nS ?T jW ?X ?Y ?[ ?\ ?^ _ _ _ ?_ ?_ ?_ ?_ ?_ ?_ ` ?????????????????????????? ` ` ` ` R` T` ?b ?b "d $d ?d ?d ?e ?e g g ?h ?h i i vj l l ?m ?m n n ??????????????????????????n p fq hq ~r ?r `s bs 0u 2u ?y z T{ V{ x} z} ?~ ?~ ? ? ?
? X? Z? 2? ?? ?? ???????????????????????????? ?? ?? ^? `? ? ? Џ ҏ `? ? ? ?? ?? ?? ?? ? ? ?? ?? ? ? ? ޞ ?? ?? ?? ???????????????????????????? ?? ?? Ȥ ʤ ڥ ܥ .? ? ? ,? .? V? X? ֱ ر ?? ?? x? z? 4? 6? r? t? j? l? N? ??????????????????????????N? P? b? d? ?? ?? ¿ Ŀ ?? ?? ?? ?? ?? 8? :? ?? ?? ?? 8? :? ?? ?? ?? x? ?? ?? ?? ???????????????????????????? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ? ? ?? ?? ?? ?? T? V? h? j? ? "? ?? ?? `? b? ??????????????????????????b? ?? ?? ?? b? d? ?? ?? ?? ?? z? |? ?? ?? Z? \? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ?
? ?? ?? Z? ??????????????????????????Z? ?
?
?
?


*
,
?
?




?
?


?
?


?
?
?
?
\
^
??????????????????????????^
?
?


l
n
?
?
v!
x!
f"
h"
?#
?#
?%
?%
?%
?%
&
:&
n&
t&
?&
?&
?&
?&
???????????????????????????&
?&
?&
?&
?&
?)
?,
B/
?1
$4
?5
?6
.7
:;
<
Z=
\=
?
B
XC
?C
.E
jF
:I
?J
?J
FM
??????????????????????????FM
VP
jQ
?S
?U
?V
?W
lZ
?Z
P[
^
?a
?d
|i
k
?l
?n
?p
?s
bu
?v
rw
?y
?|
d?
ҁ
?
???????????????????????????
ƒ
??
8?
??
ƈ
Ȉ
ʈ
Έ
4?
??
??
?
?
?
??
.?
??
̒
ޓ
??
?
@?
–
x?
??
Й
??????????????????????????Й
^?
R?
T?
b?
Т

?
^?
??
??
??
??
H?
N?
̩
?
??
??
έ
Э
??
:?
$?
&?
??
??
n?
??????????????????????????n?
??

?
ʴ
ڶ
*?
|?
~?
??
??
??
?

?
?
t?
?
?
|?
??
??
H?
?
??
??
r?
n?
??
????????????????????????????
??
P?
?
??
??
&?
??
(?
*?
??

?
??
R?
n?
??
P?
??
`?
??
?
R?
??
??
??
??
??
????????????????????????????
??
??
??
??
??
??
??
L?
$?
??
??
??
??
?
H?
??
 j B \  l
: ? ?  ??????????????????????????  ? ? ? ? ? b ? # x% h* ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ ?+ ,
, ?/ n0 $2 3 l6 ??????????????????????????l6 ?6 ?6 ?8 ; "= `? ?? ?? ?? ?? @ @ @ (@ ,@ jD bE TH ?K ?M lO Q XT 4U TX ?Y ???????????????????????????Y ?Y .[ <] x] "d e Dg Dj ?l ,p ?r u \x Lz ?} ?~ ?? ?? Ѓ ?? ?? ԅ ? 8? ? ?? ???????????????????????????? ? ? d? 6? R? v? x? ?? ‘ đ ԑ ֑ ? ? ? ? ? ? ޓ t? Е D? ?? (? ?? p? ??????????????????????????p? ? &? ?? b? ? ? ? ҳ r? &? H? Z? j? ?? ?? ?? "? ?? ?? J? P?
? ?? ?? ?? ?? ???????????????????????????? ?? ?? ?? N? ?? ?? `? ?? X? ?? ?? D? d? ?? ?? d? P? 2? ?? :? ?? ?? ?? ?? ?? ?? ???????????????????????????? ?? ? ? ?? ?? Z? r? ?? ?? ?? ?? ?
? ?? ?? F? f  ? Z  & 6 ?  r ??????????????????????????r ? ?  x
?
?
? ~  h j ~ ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  h ??????????????????????????h
  ? ? ?! ?# @$ x% ?& ?&
( ?) ?+ ?+ ?, (- *- f- j- ?- ?/ 00 20 40 ?0 ?0 ???????????????????????????0 ?0 X4 ?4 7 ?7 l8 ?9 ? ?? @ ?@ 6A rA ?A ?B ?C xD E NF ?G ?G ?K ?L q Lr ?w ???????????????????????????w Xy { r| ?| ? ? |? ?? ց x? † 4?
? 0? ?? ?? ?? h? "? \? ? ?? d? h? ?? "? ??????????????????????????"? d? ?? |? ȥ ?? X? 0? Ʃ ȩ ? ? ? ? z? Ԭ ? 2? f? ҭ ?? ̰ D? "? (? ?? ?? ???????????????????????????? Ը ?? ʻ Ƽ l? ? t? ? ?? ?? 4? ,? .? ?? ? @? ?? ?? &? ?? ? ? ? ?? ? ?? ???????????????????????????? l? ?? ?? &? ?? ?? b? ?? 4? ?? ?? ? ?? ?? .? ? "? ?? ? ? T
?
6
L
N
?
???????????????????????????
?
?
?
?
?
L
?



?
D
?
?
?

R
$
~
?
?
$
$
(%
?&
n'
?'
???????????????????????????'
f(
N)
?)
?+
T,
R-
?-
.
?/
\0
1
?1
3
?4
?5
?6
?6
?6
7
?7
?9
;
?;
?<
H>
?>
???????????????????????????>
??
?B
?B
C
rC
?C
?E
dG
hH
TI
?J
K
?K
?M
?N
Q
?Q
?Q
\R
,S
?U
vV
PW
?X
~Y
?[
???????????????????????????[
?[
8`
?`
b
?b
d
.f
:h
?i
?i
dl
fl
to
?r
^t
?v
2y
?{
?}
l~
n~

?
?
x?
Ѕ
??????????????????????????Ѕ
?
??
ҋ
?
z?
P?
x?
f?
?
n?
ޕ
??
ؘ
6?
`?
D?
?
??
V?
??
??
l?
p?
r?
|?
??
????????????????????????????
??
?
?
ƪ
??
??
?
P?
?
f?
T?
f?
B?
??
?
J?
?
V?
һ
?
??
??
??
??
??
??
????????????????????????????
??
??
??
??
??
?
?
?
?
?
?
@?
??
H?
2?
?
B?
6?
*?
??
n?
??
??
??
??
P?
??????????????????????????P?
x?
L?
?
?
"?
$?
&?
(?
*?
,?
.?
Z?
\?
V?
?
??
v?
??
P?
??
L?
??
?
??
|?
??????????????????????????|?

?
??
f?
??
?
L?
?
??
J?
??
`?
V?
X?
??
^?
??
p?
??
??X???$ ? ??????????????????????????? ? ? h 4
?
d(jp??4?jT ,???$x? !?"???????????????????????????"?#?#?%?&?(*,F/00?0?1224&6J7>8B;T<?>6@8@LAtA?B.C^C??????????????????????????^C\E?GlJnJ K?K?L?M?N?N?O:Q?Q?R?ShT?T UpUFVjV?V?V?X?ZD]??????????????????????????D]?] _``?a?a?a?cdd?drg?h?jk\l?l?o?p?p?q?r?u?vVw"x??????????????????????????"x?z?|?}?R?T?????F?P??????J?ΈЉR???`?Ԍf?h?L?\?ԑ??????????????????????????????R?Z??\?|?~? ???X?Z????????4?D?@???Ρ?? ?????کܩ??????????????????????????ܩʬT?R???B???:?????????z???b?????????????????????????????????????????????????p??????????N????R??????????>?????\?????2?????????????????????????????????n?f?(???????f???0?????R6??  ?
??|????????????????????????????HV??".???f^ ? #?$,'?)?*?*z,?. /"/v/V1??????????????????????????V1?5?7&:;;?>T@B?C,D,H.H?I?K?MZP?P?Q.T^U?U?V$X>Y?[B]??????????????????????????B]?^?^?`?ajbbd^fRh?i?m?m&n6p?p?p2s4s?s?t6v?xl}?~?~$?&???????????????????????????&????X?Z?b??ޚ>?8???ޡ?@?b???z?n???L?F??X?F?????????????????????????????????????j?????????,?D?F?H??????????`????????????
V
?"???????????????????????????"?$?'?02?7?<F=?>GdK"NjP*TLV?V?^dbfb?b
c c,cBcVc~c?c???????????????????????????c,d.d?d?d?h njn?t?y?}?~????؆????H???Мž??~??ؤ????????????????????????????^?v? ?F???̻ƽ??Ҿ"???????r??????????????.??????????????????????????????????? ?"?$?&?:??N?P?R?F???V?X?b???~?????\??????????????????????????????????????????z??4?6?8?:? @
??@r"??????@ P!~"H$?%???????????????????????????%.(
-6/?/j1r267;?<@@0B?E?F?F?F?I?J?MNN"P`QbQ?SpU??????????????????????????pU?V.X?XZYrZ?Z?Z?Z?[\]?^ _Jc?dVf?g?i4j6j8j:jj@jBjDj??????????????????????????DjFjHjtjvj$l?nLsNsPstsvsxszsttt`t?u"v$vTv?????????????????????SummaryInformation(????????(DocumentSummaryInformation8????????????98XXXX????

 !"#$%&'()*+,-./012345678???????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????Oh??+'??0? ?`hn
? ?
???????
Ummi Tandama@@@??m ??@@??m ?? WPS Office?>`??>Normal$a$KHOJPJaJ*?XB:wh?T?? \#?M?yB? ?r?1?o>?@?N?L?l??ҶD?J?6Jkl?? y???f .<>eP?ا8?4?Pʀг??? ?X `s ?? ?? ?? ?%
?U
??

?
??
? ?K d? ?? ? ? ?7 ?d b? .? J
1
tV
x?
л
,?
?,nUP???L? ;?p??LV?b???E"lTv????????????????????????????????????????????????????????????????????        

             ?'nZ?q?yh?B???"?BZX0dH?^?y ???j?B?v?t?8?d???*?8?2$?B?[?n??d??????8?p%?7<[??v????X?2?-:=?Y?l ???????|???z &?+?8B?U?dvr???ij????|(@&Wl?|??*??????/?U>u??̸???? ?F ` n ?? ?? N? ?? b? Z? ^
?&
FM
?
Й
n?
??
??
 l6 ?Y ?? p? ?? ?? r h ?0 N ?w "? ?? ?? ?
?'
?>
?[
Ѕ
??
??
P?
|?
? ?"^CD]"x??ܩ????V1B]&????"?c?????4?%pUDjTv     ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? *?j??0?g??z ??Times New RomanTimes New Roman3?z?[SO?[SO ?p?h??g??g?!p!%),.:;>?]}??????    & 0 2 3 : !6"000 0 0
0000006?:?>?@?D?Z?\?^????? ? ?????=?@?\?]?^???$([{???  0
0 000000Y?[?]????;?[??????????0p??)??$P??????????????????????'*p2!???? ?????0?( ?
??2
?3 ????"??@???
??՜.??+,??0

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login