Showing 69001 words to 72000 words out of 133773 words

Chapter 24 - HASKE BIYU ( YAR JARIDA ) BY MEERAH.txt

Meerah   

28 Nov 2024

9723

dan huta "


Nanauyar ajiyar zuciya Assad ya sauke har sai da Amar ya dan zaro idanu ya na tambayar shi lafya
Dan karamin tsaki ya yi kafin ya tako a hankali ya karaso cikin dakin ya zauna sannan sofa Ya ce " why ka damu da ita haka "
Cikin ko in kula ya ce mishi " because i'm falling in love for her , why har yanzu ba ka gane ba "
" Amar na san da wannan , amma ina son in san dalilin da ya sa ka ke son ta "


Wani cool murmushi ya saki kafin ya juya ya kali Safa ba tare da ya ce komai ba
Sai da ya dauki wajen two minutes kafin ya ce " i don't know , lokaci guda son ta ya shiga min zuciya , in na fada maka yadda hakan ta faru wlh karya zan ma , Assad do you belive in love at first sight , to shi ne ya kama ni , duk lokacin da na gan ko na taba ta ina jin wani bakon yanayi cikin zuciya ta , wanda ban taba jin shi ba sai a kan ta "


Cikin nitsuwa Assad ya katse shi da cewa " kar dai ka fara jin feeling a kan ta , a je a yi abun nadama , dan na lura horon turawa ce ita ma "


Dariya sosai Amar ya yi har sai da idanun shi su ka kawo ruwa
A hankali ya tsagaita dariyar shi ya juyo ya kali Assad ya ce " it's to late Assad , ni ko yanzu katse ni ka yi , ina shirin kissing din ta "
Wani mugun kallo Assad ya wurga mishi , dan ya san Amar ba ya karya tun da ya ce hakan to tabass kissing din ta ya ke shirin yi , inda bai zo ba yanzu da labarin ya sha banban


Ya yi nisa cikin tunanin shi ya tsinci Muryar Amar ya na fadin " ka san wani abu Assad "
Girgiza mishi kai Assad ya yi allamun a'a
Cikin nitsuwa ya ce mishi " i don't know why duk lokacin da na kale ta, na kan ga ta yi min kama da Aryan , dan a lokacin da mu ka rabu da shi ya na da shekarun akkila , shi ya sa na ke yawwan ganin kamanin su , wa ya sani yanzu me ya zama "


" i feel the same " Assad ya fada cikin zuciyar shi
A fili kuma sai ya ce mishi " may be sister din shi ce "
" no it can't be possible "
" why ? Ka san assalin ta ne bayan sunan ta ka san wani abu na ta , ko sunan mahaifin ta ba ka sani ba , Shi kan shi Aryan din da mu ke tare da shi mun san assalin shi ne ? bayan sunan mahaifin shi da kuma ya taho da ga Nigeria ? Yan china nawa ne ke zaune a Nigeria ? Ko sun auri Haoussawan sai dai wanda ya je china karatu da ga haka su yi zaman su a cen , Ita da kan ta ta ce Daddyn ta bahaoushe ne , Aryan ma Daddyn shi bahaoushe ne , a ka je duk mutun guda ne , ba ka tambayi kan ka ba ta ya ta ke zaune da matar da ta rike Aryan a cen RUSSIA ba , ya a ka yi ba ta kama sam da matar ko ta jini ne , wai ba ka taba lura ba kamanin da ke tsakanin Dog din ta da Rex , kar ka manta a lokacin ni da Aryan mu ka saye shi , shi ma ya saye guda ya ce sister din shi zai kai wa dan ta na son pet sosai , imagine one second a ce sister din shi ce "


Shiru Amar ya yi ya na kallon Assad ya ma rasa abun da zai cewa
Cen kuma sai ya juyo ya kali Safa da ke konce ta na faman shan barcin ta cikin konciyar hankali


Slowly ya juyo ya kali Assad ya daga mishi gera guda ya ce " kai ta ya ka san wannan abun dukka "
" contrarily you , idanu na ba su rufe ba a kan soyayya "
Dan karamin tsaki Amar ya yi ya na dan daga kan shi sama ya medo kafin ya ce " ka ga matsala ta da kai , sai a na tsaka da magana za ka dauko wani zancen daban "


" ai gaskiya ce na fada , tun ranar da na gan ta na ga ta yi min mugun kama da Aryan , tun ranar kuma na fara bincike a kan ta , nan ne na ga su biyu ne kadai ke rayuwa a cikin gidan cen , sai Maid din su , da gateman , babu kuma wanda ya ke zowa gidan ko da sunnan ziyara , da farko na yi bincike a kan matar , nan na gano cewa sunan ta Aziza Abdourahman , little sister din tsohon president Abdoul Karim Abdourahman "


Da sauri Amar ya katse shi da cewa " wannan matar ita ta rike Aryan a RUSSIA , kuma ka ce little sister din President Abdoul Karim ce , Aryan Abdoul Karim ! ka na nufin Aryan dan President ne ? "
" no " Assad ya fada a takaice
Dan zaro idanu Amar ya yi kafin ya ce " kamar ya no "

Dan jinkirtawa Assad ya yi dan ya fara gajiya da magana , ko yanzu dole ce ta zama
Sai da su ka dauki wajen 20 minutes ba wanda ya ce uppan su na kallon juna


A hankali Assad ya bude bakin shi ya ce " Bayan na yi bincike a kan President Abdoul Karim , na gano cewa tabass His excellency ya na da yaro mai sunan Aryan , da mace guda , amma babu wanda ya san assalin sunan ta , ko taro in ya je tare da familyn shi , ba ya tafiya da ita sai dai ya na yawwan kiran ta da sunnan Puppy , kamar yadda Aryan ke kiran Rahaf "


Dan zaro idanu Amar ya yi kafin ya ce " Assad please wlh kai na ya kule "
" okay , ya isa haka kenan "
Da sauri Amar ya ce mishi " no please ina son in san karshen Binciken ka , dan zuciya ta , ta fara yi min sake sake "


" ka san why na ce maka Aryan din da mu ka sani ba shi ba ne yaron president "
Da sauri Amar ya girgiza mishi kai allamun a'a
Dan jinkirtawa Assad ya yi kafin ya ce " Duk familyn His excellency babu wanda ke raye sai First lady , da Aryan , Puppy , his excellency duk sun mutu , abun da mutane su ka sani kennan "
" what , duk sun mutu ? " Amar ya dan fada da karfi
Dan tsaki Assad ya yi ya na dan lumshe idanun shi slowly ya bude kafin ya ce " kai don Allah yi a hankali kar ta tashi "
Yar karamar dariya Amar ya yi kafin ya ce " ai wannan ko girgizar kassa a ke yi ba za ta tashi ba , dan haka ci gaba kawai "


" bari na fada maka yadda a ka yi His excellency ya mutu , prison su ka kai shi , da sunnan ya sace kudin gomnati ya na safarar muyagun gwayoyi , sannan ya na sayar da yaran mutane kassar waje da sunnan ya kai su karatu , da wannan laifi , a ka kama shi a ka kai shi kotu su ka yanke mishi hukuncin shekara biyar a jail , bayan ya cika shekara uku da yan kwana ki , a ga zagayo a ka kashe shi , tambaye ni ina famalyn shi ? "


" to ai ka yi tambayar , sai ka ba ni amsa kai tsaye "
Gyada kan shi Assad ya yi kafin ya ce " Aryan , tare da his excellency su ka yanke mishi hukuncin gidan yari na shekara biyar , one month bayan rasuwar His excellency su ka kama shi da sunnan ya yi kokarin guduwa su ka sake yanke mishi hukuncin shekara 20 a gidan yari bayan biyar din farko , yanzu haka maganar da na ke yi maka babu wanda ya san a wace jail ya ke asali ma , mutane cewa su ka yi ya mutu , First lady kuma brother din his excellency ya aure ta , Puppy kuma ba wanda ya san inda ta yi dama babu wanda ya san ta , ta na raye ko ta na mace Allah masani "


" yanzu ina Aryan din da mu , mu ke nema , tun da ka ce ba shi ne ba yaron president Abdoul Karim "


" dakata ina son na Kamala da case din his excellency tukunna "
" why ? Minene hadin mu da shi , ba shi ba mu ka zo nema , kuma he is die "
" mu ba da hadi da shi amma ita ai ta na da hadi da shi dole sai mun Kamala da case din his excellency za mu gano in da Aryan ya ke " Assad ta fada ya na nuna Safa da ke konce bayan Amar


Juyawa Amar ya yi ya kali Safa kafin ya juyo ya kali Assad cike da rudu ya ce " ban gane abun da ka ke nufi "
" Amar , wannan yarinyar fa ba ta da katin yan kassa , ba ta da Birth certificate , ba ta da nationality , duk wani paper da zai shaidi mutun wanene , yarinyar nan ba ta da shi , har gidan su na je na yi bincike ko na samu birth certificate din ta , amma ba abun da na samu , ko register university din da ta ke da sunnan Safa kadai a ka yi shi , sannan ba su ajiye documents go guda na ta ba lokacin register "


" do you mean ba ta da asali ne or what ? " Amar ya fada dan shi bai san inda zancen Assad ya nufa


Mikewa tsaye Assad ya yi ya na fadin " lokacin sallat ya yi tashi ka je ka yi " ya fada ya na takawa zai bar dakin


Da sauri Amar ya tare shi ya na fadin " Assad please ka ida maganar ka mana , tun da har ya shafe ta ni ma ya shafe ni "


" Amar , idan ba za ka manta ba , ka taba tambayar ta dalilin da ya sa ta ke son aikin jarida , za ka iya fadamin amsar da ta ba ka "


Shiru Amar ya yi ya na kauda kai gefe
Dan karamin tsaki ya ja kafin ya dawo da kallon shi kan Assad
Ya na shirin magana Assad ya riga shi cewa " ka manta ko , bari in tuno ma , cewa ta yi akwai wani kuduri da ta taso da shi cikin zuciyar ta , kuma ta wannan hanyar ce kawai za ta iya banyanar da gaskiyar da a ka bunne , ta haka ne kawai za ta iya wanke sunnan wanda a ka bata , ko ba haka ba ne "


Gyada mishi kai Amar ya yi ya na fadin " eh , eh haka ta fada , and ? "
" she means ta na son ta wanke sunan mahaifin ta da dan uwan ta da a ka bata , Gaskiyar su da a ka bunne , dalilin da ya sa ba ta da wani papers , saboda ita ce Puppy , D'iyar his excellency , Little sister din Aryan Abdoul Karim , Aryan Abdoul Karim din mu , in har abun da na fada maka da gaske ne to tabass ta san inda Aryan ya ke "


Da sauri Amar ya katse shi da cewa " Wait , amma da farko ce min ka yi Aryan din da mu ka sani ba shi ba ne yaron his excellency "


Daura hannun shi Assad ya yi saman shoulder din Amar ya ce " ba ka anfani da kwakwolwar ka , shi ya sa na ce ka je ka yi sallat " ya na gama fadar haka ya dauke hannun shi ya raba ta gefe ya ficewar shi


Ya bar Amar nan tsaye sai kurawa Safa idanu ya ke , ya ma rasa abun da zai ce
Sai da ya dauki wajen good ten minutes a haka kafin ya juya ya fice dakin ya janyo mata door din








* ABUJA ( GIDAN SU TWINKLE )








" Daddy , wlh gaban idon mu ya ke kiran ta da baby " Raïssa ta ke fada cike da fushi , ta na zaune saman sofa sai yamutse fuska ta ke yi
Gyara zama Daddy ya yi , ya na shirin magana Twinkle ta riga shi cewa " Raïssa , zan fada muku gaskia , da ke da Daddyn ki , ba ku da haki a kan Amar , ko shi Daddy ba shi da ikon aurar da Amar , ba shi da ikon zabawa Amar matar da zai aura , ko shi ya bude baki ya ce ya na son auren ki ? "
Wani mugun kallo Raïssa ta wurga mata ta na fadin " dole ki ce hakan saboda ya na tare da wacen sakarar d'iyar ta ki "
[14/09 à 23:24] MEERAH 🪷🩷:




💫🥀 HASKE BIYU 🥀💫
( YAR JARIDA )













( A heart touching love story & destiny )


















STORY & WRITTEN BY : MEERAH 🕊👑❤








【THE ROYALTY LOVE 🕊❤⚘】












Marubuciyar littafin




TAURIN ZUCIYA 💖💍🌺 : FREE BOOK

❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤ : PAID BOOK













TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP COMMENTS SECTION


👇👇👇👇👇👇👇


https://chat.whatsapp.com/LepRstkGv3sDf8Jj4Gm054














DOMIN SAMUN BOOK DI NA DA GA FARKO ZA KU IYA ADDING CHANEL DI NA TA WANNAN LINK


👇👇👇👇👇👇


https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i















BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM


















PAGE 22 🥀 ❤












Mikewa tsaye Twinkle ta yi ba ta ce mata komai ba ta Haye stair ta kyale su cikin parlourn
Da hararra Raïssa ta raka ta har sai da ta Haye sannan ta ja tsaki ta ce " aikin banza wlh sai na yi maganin ki cikin gidan nan "
" ke Raïssa ba na son shirme , wannan ba mahaifiyar ki ba ce , sannan ke da kan ki , ki ka ce ba ki son shi da farko , ni dama ban yi wa mahaifin shi maganar ba , dan haka gwara ki fida shi da ga cikin ran ki , tun da shi ma ba son ki ya ke ba " Daddy ya fada , da ga haka ya mike ya bi bayan matar shi


Shiru Raïssa ta yi ta na kallon shi har sai da ya bacewa ganin ta sannan ta kauda kai gefe ta na tsaki
Ta na shirin magana Noor ta sauko stair , ta na tafe ta na wakar ta , ta na latsa wayar ta , a haka ta karaso cikin parlourn ta zauna saman sofar da ke fuskantar ta Raïssa ba tare da ta sani ba


" ke Noor " ta fada cike da umarni
Slowly Noor ta dago kan ta ta kali Raïssa ta daga mata gera allamun minene
" ba na son shirme , ba ki iya sallama in kin shigo waje ba "


Dan karamin murmushi Noor ta yi kafin ta ce " Raïssa ki ba ni lafiya , kin ga ban yi miki magana ba , kawai ki na son ki sauke haushin ki sama na , to wlh ba ki isa ba "


" ke Noor yanzu ni za ki fadawa haka "
" eh na fada me ki ka isa ki yi min , kin san Allah ina ganin girman ki cikin gidan nan , tun kafin ya Zube ki fita da ga harka ta , in ba haka ba za a yi kayan kunya , kin dauka ban san rashin mutuncin da ki ke yi wa momy na ba , wlh saboda Daddy ne kadai na ke kyale ki ba ka dan haka ba , sai dai a fitar da gawar ki cikin gidan nan " Ta na gama fadar haka ta mike tsaye ta na tsaki ta juya ta Haye stair ta bar Raïssa nan sai cika ta ke ta na batsewa


Sai da ta bar wajen sannan Raïssa ta dauki wayar ta , ta shiga latsawa
Da ga haka ta kai wayar a kunne babu ko sallama ta ce " ka samo min abun da na ce maka ? "
Shiru ta yi ta na sauraron wanda su ke waya da shi
Cen kuma sai ta ce " ka ga malam , ni ban tambaye ka ba in ta na da kyau ko ba ta kyau abun da na tambaye ka kawai za ka samo min , ko nawa ne zan biya ka , wlh na ba ka nan da kwana biyu " ta na gama fadar haka ta katse kiran ta ajiye wayar geffen ta


A hankali ta dago kai ta kali Stair sannan ta saki wani makirin murmushi ta ce " sai na yi maganin ki cikin gidan nan , ki jira ki gani yar iska kawai , duk

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login