Showing 117001 words to 120000 words out of 133773 words
UK , ko ba haka ba ne ? " ya kai karshen ya na daga mata gera guda
cak Noor ta tsaya ta juyo a hankali ta kali Marwan sannan ta ce " How do you know that ? "
daga mata kafadu ya yi ya na tabe baki allamun bai sani ba
wani mugun kallo Noor ta wurga mishi kafin ta ce mishi " please tell how do you know that ? "
wata yar karamar dariya Marwan ya yi kafin ya ce " ba kin ki fada min ba ? ni ma ba zan fada miki ba , kowa ya rike abun shi "
hararrar shi Noor ta yi kafin ta juya ta Haye stair da gudu
da kallo Marwan ya rakata har sai da ta Haye sannan ya saki wata yar karamar dariya ya juyo ya kali su Farida da su ka tsare shi da idanu
kara fadada murmushin ya yi ya na ce musu " Twins ne ku amma ko , Na manta sunan ku last time da na gan ku ba za ku wuce one or two years ba , na san da wuya ku gane ni ku ma "
a hankali Farida ta hadiye wasu yawu kafin ta ce " wanene kai ? "
ya na murmushi ya ce mata " Marwan or Aryan Abdoul Karim duk wanda ki ke so , Big bro din Safa , yarinyar Uncle din ku , president Abdoul Karim Abdourahman , na san haka za ki gane ko ni wanene " ya kai karshen ya na daga musu gera guda
a tare Farida da Fadila su ka zaro idanu murya na kerma su ka ce " wanda ke prison ? "
gyada mata kai ya yi ya na sakin murmushi
a tare su ka juya su ka kali juna baki sake kafin su juya su kali Marwan
wata yar karamar dariya Marwan ya yi kafin ya kai hannu ya zame hular rigar shi ya na cewa " ku daina min irin wannan kallon kar ku cinye ni "
ya na gama rufe bakin shi Twinkle ta fito da ga cikin Dining room ta na rike da wani tray ta karaso cikin parlourn ta ajiye saman table ta janyo ta gaban Marwan sannan ta kai hannu ta bude plate din da ke sama ta koma geffen Marwan ta zauna ta na murmushi
wata yar karamar dariya Marwan ya yi ya na kallon Abincin da ke cikin plate din π€£π€£ wlh ni kai na ban wane iri ba ne da ga gani na yan china ne π
ba bata lokaci Marwan ya dauki spoon ya deba ya kai a baki
wata irin nanauyar ajiyar zuciya ya sauke har sai da idanun shi su ka kawo ruwa lokaci guda ya lumshe su da sauri gaskiya ya yi missing abincin momyn shi , yanzu har wajen shekara goma bai ci abincin ta ba sai ya ji abun wani irin a cikin zuciyar shi , gaskiya Ali ya cutar da shi , a ce duk kuruciyar ka sai da ta kare a prison , ba uwa , ba uba , ba yan uwa bare su kai mishi ziyara , ji ya ke ko ya kashe Ali ba zai rage radadin da ya ji tsawan shekarun nan a prison shi kadai
wata yar karamar dariya Twinkle ta yi ta kai hannu ta na dafa shoulder din shi ta ce " ka yi kewar shi ko ? "
gyada mata kai kawai Marwan ya yi ya na ci gaba da cin abincin shi
da sauri Twinkle ta ce mishi " malam yi a hankali kar ka shake "
wata yar karamar dariya Marwan ya yi ya na ci gaba da cin abincin shi
a hankali Twinkle ta juya , nan ta ga irin kallon da su Farida si ke yi mishi
matse gera ta yi ta ce musu " lafiya ku ke yi mishi irin wannan kallon , ko ba ku san shi ba ? "
wani dan karamin tsaki Farida ta yi kafin ta kauda kai ita kuma Fadila ta ci gaba da latsa wayar ta
murmushi mai dan sauti Marwan ya yi kafin ya ce " momy ki kyale su mana , um na ce ba , ba ku fada min sunayanku ba "
ba tare da ta dago kan ta ba Fadila ta ce mishi " Fadila , ita kuma Farida "
gyada kan shi Marwan ya yi kafin ya ce " momy yaran nan fa sun girma , ni fa ban manta last time da na gan su tare da Puppy , ba za su wuce two years ba , gaskiya lokaci na gudu " ya kai karshen ya na kai spoon a bakin shi
wata yar karamar dariya Twinkle ta yi kafin ta ce mishi " sannu uban sa ido , ina ruwan ka da sun girma ah ? ko aure za ka yi musu ? "
" yeah , aure zan yi musu mana , me ku ke jira har yanzu ba ku aurar da su ba , ko ni ku ke jira na dawo na zabi wadda ta yi min " ya kai karshen ya na kashewa Twinkle ido guda kafin ya bushe da dariya
a tare Farida da Fadila su ka juyo su na kallon yadda ya ke dariyar shi gwanin burgewa har a na ganin fararen hakwaren shi
hannu Twinkle ta kai ta buge shi a damtse ta na fadin " Marwan ba na son shirme , ka cinye abincin ka , ka tashi ka tafi ka huta "
tsagaita dariyar shi ya yi kafin ya ce " momy ni fa da gaske na ke , bari na zabi wadda ta yi min , umm ina ga Fadila zan dauka , da ga gani wannan dan karamin bakin nata zai yi surutu kamar na Puppy " ya kai karshen ya na dagawa Fadila gera guda
ba shiri ta sunkuyar da kan ta ta na latsa wayar ta
tsaki Twinkle ta yi kafin ta mike ta na fadin " ni ka ga tafiya ta , idan ka ga dama ka hada su dukka biyu " ta fada ta na takawa ta nufi stair ta Haye abun ta
bai ce mata komai ba har sai da ta Haye sannan ya ci gaba da cin abincin shi , sai da ya Kamala ya sha ruwa da juice sannan ya dago kai ya ce musu " ina kitchen na mayar da dishes din "
a hankali Farida ta mike ta kai hannu ta dauki plate din ba tare da ta ce ce mishi komai ba ta juya ta nufi dining room ta shiga kitchen , ta ajiye tray din kafin ta dawo cikin parlourn ta zauna ta dauki wayar ta ta fara latsawa
murmushi mai dan sauti Marwan ya yi kafin ya ce musu " ku ajiye wayoyin ku mu yi hira mana , tsawan shekaru ba ku ga big bro din ku ba shi ne za ku kyale ni ku dauki wayoyin ku "
wani dan karamin murmushi Fadila ta saki kafin ta ajiye wayar ta ta dago kai ta kaleshi ta ce " tom me ka ke so na ce maka ? "
daga kafadun shi ya yi allamun bai sani ba
" yi mishi maganar saurayin nan naki da a ka kama " Farida ta fada ta na yar dariya
wata muguwar hararra Fadila ta wurga mata ta na cewa " to ke kuma malama wa ya sawo bakin ki ? kin san Allah Farida ki fita da ga ido na no sens kawai "
" kar dai ku yi fada , dan ni wlh ba zan raba ku ba " Marwan ya fada ya na kai hannu ya ciro wayar shi da ga cikin aljihu ya fara latsawa
sai da ya dan dauki lokaci a haka kafin ya kai wayar a kunne da turanci ya ce " Hi Guy , how are you ? "
dan jinkirtawa ya yi kafin ya ce " I'm fine , ya jikin naka , Hope dai ba ka samun matsala , na san za ka sha wuya kafin ka saba " ya kai karshen ya na yar karamar dariya
cen kuma sai ya ce " shikenan na ji , ya ta ke ? Allah ya sa dai ka na kula min da ita yadda ya dace ? "
sai da ya dan dauki lokaci kafin ya yi wata yar karamar dariya ya ce " chance din ka ce , kar ka yi wassa da ita , tsaya ma , wai ina babyna ta ke ? please ina son na yi mata magana ko na ji sanyi a zuciya ta "
ya na gama fadar haka ya bushe da dariya kafin ya ce " it's okay , ka kula min da kan ka , in sha Allah ni ma ina nan zuwa may be next month , ina son na Kamala wani aiki a nan kafin mu taho "
shiru ya yi ya na sauraron abun da a ke fada mishi
cen sai ya ce " okay , please ka turo min number din Sohan yanzu ta text "
dan jinkirtawa ya yi kafin ya ce " okay sai mun yi waya , ka kula min da kanka " ya na gama fadar haka ya sauko da wayar ya shiga latsawa
sun dauki wajen good Ten minutes a haka kafin kowane ya tashi ya koma bedroom din shi dan a fara kiraye kirayen Sallar magriba
βͺMARWAN
zaune ya ke bakin gadon Sami ya sunkuyar da kai ya na faman latsa wayarshi
ya na a haka Sami ya shigo dakin ya na sallama kassa kassa saboda a tunanin shi babu kowa cikin dakin
idanun shi na sauka kan Marwan ya saki wani dan karamin kuka kamar karamin yaro ya na fadin " Aryan , please ka tashi ka koma bedroom din ka , ni fa ba zan iya kwana da gardi ba gaskiya "
ko sannu Marwan bai ce mishi ba ya na ci gaba da latsa wayarshi
wani dan karamin tsaki Sami ya ja kafin ya karaso gaban Marwan ya tsaya ya na fadin " Aryan ba da kai na ke magana ba ? "
slowly Aryan ya dago kai ya ce mishi " What ? "
tsuke gera Sami ya yi ya na cewa " tashi ka koma bedroom din ka "
" ka ga malam , wannan bedroom di ta ce , idan kuma ba ka yarda ba ka iya tafiya ka duba , duk kayan ka su na a dayar bedroom "
dan zaro idanu Sami ya yi ya na kallon shi kafin ya juya da sauri ya shiga dayar bedroom , kai tsaye ya wuce dressing room
ai ko Marwan bai yi mishi karya ba , duk kayan shi ne a nan
wani dan karamin tsaki ya ja kafin ya juya ya koma bedroom din Marwan
tun kafin ya yi magana Marwan ya bushe da dariya har da kontawa saman gadon
hannu Sami ya kai ya dauki pillow ya kai wa Marwan bugu ya na fadin " kai dai wlh ba ka da kirki , yaushe ka samu lokacin mayar da kayana dayan bedroom , har ka shirya su haka ? "
a hankali Marwan ya tsagaita dariyar shi sannan ya mike zaune ya na fadin " ina ruwan ka ? ai tun farko da cen ka kai ni da hakan ba ta faru ba "
" yanzu tsakani da Allah ya ka ke so na yi ? na saba kwana a nan lokaci guda ka mayar da ni dayar bedroom "
wata yar karamar dariya Marwan ya yi kafin ya ce " to ai duk laifin ka ne , in ka so za ka iya zuwa mu kwana tare " ya kai karshen ya na kashe mishi ido guda
" inallillahi wa'ina illaihi raji'un , Subhanallahi , Aryan ba dai Homosexuel ka koma ba " Sami ya fada ya na zaro idanu
tsaki Marwan ya yi ya na wata yar karamar dariya ya ce " Sami , idan ka je prison abun da ya fi homosexuel ma ka gani , bayan Rasuwar Daddy , ni kadai na ke kwana cikin cell ni kadai na ke zama , ba abun da ban gani ba , tijarancin ne , iskancin ne , kai ni fa wlh akwai prisoner din da su ka sha nema ta da sunan Sex , amma na ki yarda , ba irin takurawar da ba su yi min ba a kan na yarda , ba so guda ba ina tsaka da barci kawai na ji a na shafar min penis , wani lokacin kirji , kai ni fa na sha farkawa kawai na ga mutum tsakanin cinyoyin na ya na kokarin cire min wando , duk ranar da na kwana ba riga kuma na shiga uku , dan wlh sucked din kirji na su ke yi , har ya kai na dinga yin barci idanu na a bude saboda kawai ina tsoron su shigo min , ga shi kuma sai Guard sun rufe cell di ta na rasa ta ina su ke shigowa , ba kunya ba tsoron Allah , kai da abun ya fara isa kai tsaye Chief din na yi wa magana , nan ne ya hada ni da Bashir , sannu sannu ya fara koya min fada da hannu , har ya kai fada da makami , har gun sai da ya koya min harbi da ita amma a boye , da ga haka na fara kare kai na , duk wanda ya taba ni sai guard sun raba mu , kai har su kan su guards din ba na kyale su idan na samu dama dukkan tsiya na ke musu , har ya kai su ka saka min sunan The Boss , ko kallon banza prisoner ba su isa su yi min ba , ko cell di ta su su ke gyara min ita su yi min wanki , har toilet a ka ware min specially na ni kadai kuma kowace safiya sai sun shiga sun wanke min ita tas , abinci ma sai an fara serving di na sannan a ke bawa sauran , ba na shiga harkar kowa sai wanda ya shigo tawa , shi ma ba zai fice ta lafiya ba , bayan Bashir babu wanda na ke zama mu yi hira da shi sai lokacin da ka fara kawo min ziyara , you know how hard life in prison is ? kowane dare sai na zubar da hawaye , kowane dare tsanar wacen banzan mutum karuwa ta ke cikin zuciya ta , ji na ke ko na kashe Ali bai biya abun da ya yi min ba , imagine duk kuruciya ta a prison na kare ta , tassowa ta a prison na yi ta , cikin diyan iska kala kala , da wassa wassa har na koma irin su , na zama cikaken prisoner , why ? me na yi mishi zai min irin wannan abun ? ka fi kowa sanin babu babban buri na a duniya kamar na zama doctor like Daddy , amma duba ko secondary school ban Kamala ba saboda shi , why ? "
a hankali ya kai hannu ya goge hawayen da su ka fara zubo mishi ya na kauda kai gefe ya ce " i'm sorry " ya fada ya na mikewa tsaye
da sauri Sami ya rungumo shi , ya na dan bubuga bayan shi cikin sigar rarrashi
murmushi mai dan sauti Marwan ya yi ya na fadin " ka ga don Allah malam sake ni wanka na ke son yi "
girgiza mishi kai Sami ya yi ya na cewa " no bro , ka bari na rarrashe ka wannan karan , bayan tsawan shekaru ba dawo cikin familyn ka , ka bari na rage maka ko da kashi guda ne cikin radadin da ka ji tsawan shekarun nan "
wani cool murmushi Marwan ya saki kafin ya kai hannu ya rungume Sami tsam ya na sauke ajiyar zuciya
wani dan karamin murmushi Sami ya saki ya na kara rungume Marwan na jin zuciyar shi ba dadi , gaskiya Marwan ya cutu ba kadan ba
[02/10 Γ 08:13] MEERAH πͺ·π©·:
π«π₯ HASKE BIYU π₯π«
( YAR JARIDA )
ππ( A heart touching love story & destiny ) ππ
STORY & WRITTEN BY : MEERAH ππΈ
γTHE ROYALTY LOVE ππΈπγ
Marubuciyar littafin
TAURIN ZUCIYA πππΊ :FREE BOOK
β€β EXILED PRINCE ββ€ : PAID BOOK
DOMIN SAMUN BOOK DI NA DA GA FARKO ZA KU IYA ADDING CHANEL DI NA TA WANNAN LINK
ππππππ
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i
TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP POSTING ROOM
πππππππ
https://chat.whatsapp.com/LepRstkGv3sDf8Jj4Gm054
DON'T FORGET TO FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT
WATTPAD : @bennybite
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
______________________________________
LITTAFIN EXILED PRINCE PAID NE A KAN NAIRA 200 ZA KU IYA SHIGA PAID GROUP DIN , COMPLETE KUMA 400
GA DUK ME BUKATAR BIYAN KUDIN LITTAFIN β€βEXILED PRINCE ββ€
ZAI IYA TURA KUDIN TA WANNAN ACCOUNT
ππππ
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
IDAN KUMA KATI NE TA WANNAN NUMBER
πππππ
Zain (Airtel)
08081129487
sai ku turo shaidar biyan ta wannan number
+22795577612 ko kuma wannan +22798999753
_____________________________________
ο½ PAGE 35 π₯ β€ ο½
a hankali Sami ya raba jikin shi da na Marwan kafin ya kai hannayan shi dukka biyu ya fara gogewa Marwan hawayen shi ,
wani dan karamin murmushi Marwan ya saki kafin ya ce mishi " to momy sake ni yanzu na je na yi wanka "
hararrar wassa