Showing 114001 words to 117000 words out of 133773 words
Marwan ya juyo ya rungume Bashir shi ma ya na fadin " ni ma zan yi kewar ka sosai Bash " ya kai karshen ya na manna mishi kiss a saman forehead din shi
a hankali Bashir ya raba jikin shi da na Marwan ya na fadin " ku yi min alkawari za ku kiyaye nan gaba , kar a sake medo ku nan "
wata yar karamar dariya Marwan ya yi kafin ya ce mishi " don't worry , ai ni da gidan nan mu yi hannun riga , na gode sosai da soyayyar da ka nuna min , irin kulawar da na samu da ga gare ka , na gode sosai , duk lokacin da ka samu dama ka zo ka gan ni ina jiran ka "
" in sha Allah Sir , ina yi maka Fatan Al'heri " ya na gama fadar haka ya daga kafa sama ya sara mishi , dai'dai lokacin da wasu sojoji guda uku a bayan Bashir su ka daga kafa su ka sarawa Marwan su ma
wani kyawatencen murmushi Marwan ya saki idanun shi na cikowa da ruwa , gyada musu kai kawai Marwan ya yi ya na daga musu hannu kafin ya juya
nan idanun shi su ka sauka kan Sami tsaye gaban motar shi ya nade hanayan shi a kirji
wani murmushi mai dan sauti Marwan ya yi kafin ya fara takawa da sauri ya nufi Sami
da sauri shi ma Sami ya nufo shi , su ka rungume juna tsam , Sami har da hawaye ya na bubuga bayan Marwan ya ce " Alhamdoulilah ya Allah , Barka da fitowa dan uwa na , yau dai babban buri na a duniya ya cika "
wata yar karamar dariya Marwan ya yi ya na raba jikin shi da na sami ya ce " yanzu kuma ina mu ka nufa ? "
" gida mana " Sami ya fada ya na juyawa ya nufi motar shi ya bude mishi kofar mai zaman banza ya na murmushi
slowly Marwan ya juya ya kali su Bashir da ke tsatsaye har yanzu ya daga musu hannu ya na murmushi
su ma daga mishi hannu su ka yi su na murmushi
da ga haka ya juya ya nufi motar Sami ya shiga , Sami ya rufe mishi kofar ya juya da sauri ya nufi wajen driver ya shiga ya tada motar su ka bar wajen
sai da motar su ya bar prison din baki daya sannan su Bashir su ka juya su ka koma ciki
▪AFTER SOME MINUTES
▪GIDAN SU TWINKLE
zaune Raïssa ta ke cikin parlourn gidan ta na rike da wayar ta ta na aikin da a ka saba na latsawa , ita sam hankalin ta ba ya cikin duniyar nan
ta na a haka kawai ta ji an turo kofar a na sallama
ba tare da ta dago kan ta ba ta amsa sallamar cen kassan makoshi
bai bi ta kan ta ba ya karaso cikin parlourn ya nufi sofa Three seaters ya zauna ya daura hannayan shi saman forehead din sofar ya daura kafa daya bisa daya sannan ya kali Raïssa ya ce mata " ke uban ki ya na nan ? "
slowly Raïssa ta dago kai ta kalle shi da kyau sama da kassa kafin ta ce " kai kuma da ga ina "
cikin nitsuwa Marwan ya ce mata " da ga inda ki ka aike ni , sai yanzu na dawo , uban ki ya na nan ko ba ya nan na kama harkar gaba na "
wani kallon wulakanci ta yi mishi da ga sama har kassa kafin ta meda kallon ta saman wayar ta ta na cewa " ba ya nan " a takaice
dai'dai lokacin da Noor ta fara Sauko stair a hankali ta na sanye da earpieces ta na rera wakar ALKAWARI ta HAMISU BREAKER idanun ta a rufe
a haka har ta karaso cikin parlourn , sannan ta bude idanun ta
ba su sauka ko ina ba sai cikin na Marwan da ya tsare ta da idanu tun lokacin da ta fara sauko stair
a hankali ta kai hannu ta zame earpieces din ta ta na ci gaba da kallon shi , ji ta ke kamar Safa ce ta ke kallo cikin jinsin namiji
wani dan karamin murmushi Marwan ya sakin mata kafin ya ce " momyn ki ta na nan ? "
a hankali Noor ta gyada mishi kai dan ba ta da bakin magana
" ko za ki iya yi min magana da ita please " ya fada cikin sanyin murya
yanzu ma gyada mishi kai kawai ta yi kafin ta juya a hankali ta koma inda ta fito
ta na hawa ko , Sami ya shigo parlourn ya na sallama ya na janye da wata trolley ya ce " kai malam shi ne za ka baro ni da kayan ka ka shigo , to wlh sai ka kai su part din ka na gaji " ya kai karshen ya na sakin trolley din ya nufi sofa ya zauna
kallon Raïssa ya yi kafin ya ce mata " Raïssa je ki ka kawowa Aryan ruwa please "
slowly ta dago kai ta kale shi cikin rudu ta ce " wane Aryan kuma ? "
" ba na son shirme , wanene ke cikin parlourn bayan ni da ke ? "
slowly ta juya ta kali Marwan kafin ta juya ta kali Sami ta na dan tabe baki ta ce " wanene wannan kuma ? "
Wani dan karamin murmushi Sami ya yi kafin ya ce mata " Aryan Abdoul Karim , our brother ko ba ki gane shi ba ? "
a hankali Raïssa ta juya ta na kallon Marwan amma ta kassa gane shi amma
kamar da ga sama su ka ji Muryar Twinkle ta na fadin " Marwan ! "
a tare duk su ka juya su ka kalle ta , ta na tsaye bakin stair ta na kallon Marwan baki sake idanun ta cike da ruwa
wani cool murmushi Marwan ya saki kafin ya mike tsaye cikin sanyin murya ya ce " Hi momy , Hope ba ki manta da ni ba ? " ya kai karshen kamar zai yi kuka hawaye na zubo mishi
da sauri Twinkle ta nufo shi ta fada jikin shi ta rungume shi ta na sakin kuka
sannan ta dago ta daura hannayan ta saman face din shi ta na fadin " Marwan , da gaske kai ne , Ya Allah kar ka tashe ni in mafarki na ke , Marwan di na kai ne ? "
wata yar karamar dariya Marwan ya yi ya na fadin " haba momy kar ki saka ni kuka ni ma "
a hankali ta sake shi ta juya ta kalli gabbas ta yi wa Allah sujadar shukur ta na hawaye kafin ta dago ta daga hannayan ta sama ta shiga yi wa Allah godiya
da sauri ta tashi ta koma ta rungume Marwan
shi dai Marwan dariya kawai ya ke yi mata , hawaye na zubo mishi
a dubu dari Raïssa ta mike har sakin wayar ta ta yi ta na zaro idanu ta na kallon Marwan , murya na kerma ta ce " Aryan Abdoul Karim ? yaron uncle Abdoul Karim wanda ke prison ? "
gyada mata kai Sami ya yi ya na cewa " sai yanzu ki ka gane shi ? , to sai ki je ki kawo mishi ruwa ko ? "
ai bai gama rufe bakin shi ba Raïssa ta nufi stair da gudu ta Haye
da kallo Sami ya raka ta har sai da ya Haye kafin ya juyo
wata yar karamar dariya ya yi kafin ya ce " momy a sake shi ya sha iska mana " ya fada cikin zolaya
a hankali Twinkle ta raba jikin ta da na Marwan ta na fadin " shikenan , na san ka na jin yunwa bari na je na shirya maka abincin da ka fi so "
ta na gama rufe bakin ta , ta jiyo Muryar Noor a bayan su ta na cewa " momy who is he ? "
juyawa Twinkle ta yi ta kalli Noor da ke tsaye a bayan su ta ce " Noor wannan shi ne big brother din ku , Marwan , wannan sunnan ta Noor kanwar ku ce kai da Safa "
nan take Yanayin face din Marwan ya sauya ya kalli Noor da kyau kafin ya juyo ya kali Twinkle ya ce mata " yarinyar wajen Ali ? "
da sauri Twinkle ta girgiza mishi kai ta na fadin " no , kanwar ku ce uwa guda uba guda , Noor Abdoul Karim Abdourahman , lokacin da Ali ya aure ni ina da cikin ta amma bai sani ba , kuma ban taba fada mishi cewa ba yar cikin shi ba ce , asali ma ni babu abun da ya taba shiga tsakanina d...... "
cikin nitsuwa Marwan ya katse ta da cewa " no momy ya isa haka , ni kallo guda na yi mata na san jinin Daddy ce , ba wancen banzan ba , kawai na tambaye ki dan na tabbatar da abun da na ke ji , baby ! " ya fada ya na mikawa Noor hannu
wani kyawatencen murmushi Noor ta saki kafin ta nufo shi da gudu ta fada jikin shi ta rungume shi
wata yar karamar dariya Marwan ya yi kafin ya sa hannayan shi biyu ya daga ta sama kamar wata baby
dariya sosai Noor ta yi ta na fadin " sauke ni , sauke ni , kar na fado "
a hankali Marwan ya sauko ta kassa ya na cewa " matsoraciya kawai , Safa ta ki jarumta "
turo dan bakin nan nata ta ta yi ta na shagwabe fuska ta ce " yo ai ni ma jaruma ce "
a hankali ya kai lips din shi saman forehead din ta ya manna mata kiss ya na cewa " sosai ma kuwa my baby "
wata yar karamar dariya Twinkle ta yi kafin ta ce " shikenan , yanzu ka je ka yi wanka kafin nan zan shirya maka your favorite Food "
da sauri Sami ya ce " momy Amma har da ni ko ? "
wata yar karamar dariya Twinkle ta yi kafin ta ce mishi " ai ku biyu zan yi wa , yanzu dai ku tafi "
" okay , Aryan let's go " Sami ya fada ya na yin gaba ya dauki trolley din da ya shigo da ita
a hankali Marwan ya raba ta geffen Twinkle ta wuce ya bi bayan Sami su ka haura stair su ka nufi part din Sami
da kallo Twinkle ta raka su har sai da su ka Haye sannan ta fara takawa ta nufi dining room ta shiga kitchen
Noor kuma ta nufi doguwar sofa ta zauna ta mike kafafun ta ta fara latsa wayar ta
bangaran su Marwan kuma kai tsaye bedroom din Sami ya wuce ya Haye saman bed din shi dai'dai lokacin da Sami ya fito da ga cikin dressing room
hararrar wassa Sami ya wurga mishi ya na cewa " ka ga malam don Allah tashin min da ga saman gado kuma dayar bedroom za ka shiga wannan tawa ce "
a hankali Marwan ya mike tsaye ya sa hannu ya fara cire sneakers din shi sannan ya mike ya kali Sami ya ce " ka san Allah , wannan ita ce bedroom di na , dan haka za ka iya komawa dayar bedroom ka barin wannan , idan kuma ba za ka iya ba sai mu yi barcin a tare " ya na gama fadar haka ya nufi toilet ya shiga
da kallo Sami ya raka shi har sai da ya shige saki wani cool murmushi ya na girgiza kai sannan ya koma dressing room din
jim kadan ya fito rike da wasu kaya , trouser light brown da t-shirt white color mai zanen wasu flowers multicolore da ga gama sannan an rubuta I'M A KING da ga gaba da launin black , sai wasu sneakers farare kal ya ajiye bakin gadon kafin ya juya ya fice abun shi
sai da Marwan ya share wajen good one hour a cikin toilet din nan kafin ya fito ya na sanye da bathrobe , ya wanko wannan smooth hair din nashi , ya na rike da towel karami a hannu ya na tsane shi , idanun shi na sauka saman kayan da Sami ya ajiye saman bed ya saki wani dan karamin murmushi
[01/10 à 08:55] MEERAH 🪷🩷:
💫🥀 HASKE BIYU 🥀💫
( YAR JARIDA )
🕊💔( A heart touching love story & destiny ) 💔🕊
STORY & WRITTEN BY : MEERAH 👑🌸
【THE ROYALTY LOVE 🕊🌸💕】
Marubuciyar littafin
TAURIN ZUCIYA 💖💍🌺 :FREE BOOK
❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤ : PAID BOOK
TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP POSTING ROOM
👇👇👇👇👇👇👇
https://chat.whatsapp.com/LepRstkGv3sDf8Jj4Gm054
DOMIN SAMUN BOOK DI NA DA GA FARKO ZA KU IYA ADDING CHANEL DI NA TA WANNAN LINK
👇👇👇👇👇👇
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i
DON'T FORGET TO FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT
WATTPAD : @bennybite
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
___________________________________________
LITTAFIN EXILED PRINCE PAID NE A KAN NAIRA 200 ZA KU IYA SHIGA PAID GROUP DIN , COMPLETE KUMA 400
GA DUK ME BUKATAR BIYAN KUDIN LITTAFIN ❤⚘EXILED PRINCE ⚘❤
ZAI IYA TURA KUDIN TA WANNAN ACCOUNT
👇👇👇👇
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
IDAN KUMA KATI NE TA WANNAN NUMBER
👇👇👇👇👇
Zain (Airtel)
08081129487
sai ku turo shaidar biyan ta wannan number
+22795577612 ko kuma wannan +22798999753
___________________🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊____________________
{ PAGE 34 🥀 ❤ }
a hankali ya kai hannu ya dauki kayan ya na fadin " ni fa ba yaro ba ne da sai an zabar min kayan sakawa ba " ya kai karshen ya na shiga dressing room
jim kadan ya fito sanye da wasu Tracksuit Ash color ma su mugun kyau da laushi , ya saka hular rigar , kafafun shi cikin wasu sneakers farare kal ma su mugun kyau
a haka ya fito Part din , kai tsaye Stair ya sauko , ya na shigowa parlour ya tardo Noor ita da Fadila da Farida ko wace sai faman latsa wayar shi ya ke
bai ce wa kowa komai ya karaso geffen Noor ya zauna , ya kai hannu ya kauce wayar ta da sauri ya na fadin " Me ki ke kallo haka ? " ya kai karshen ya na kallon Screen din
abun mamaki videon Sohan ce saman Tiktok , ya na rera wakar LONER ta BELLA SHUMRDA
kare mishi kallo da kyau Marwan ya yi , kafin ya ce " tsaya wannan ba wassiq wa ba ne ? " ya fada ba tare da ya juyo ba
a hankali ta matso kussan shi ta ce " Big bro , sunan shi Sohan ba Wassiq ba , kuma ban waya ta ni "
ta na gama rufe bakin ta ta jiyo Muryar Farida ta na fadin " ke Noor , ki wa mutane shiru kin cika mu da surutu "
wani mugun kallo Noor ta wurga mata ta na cewa " kin san hanya ban tare ki ba tashi ki bar wajen "
da sauri Marwan ya ce mata " ke Noor , haka a ke yi wa mutum magana ? " ya fada cikin tsare gida ya na ci gaba da kallon wayar Noor
a tare Farida da Fadila su ka dago su ka kali Marwan har su na hada baki su na cewa " kai kuma wanene "
slowly Marwan ya dago kai ya sakin musu wani cool murmushi ba tare da ya ce komai ba
a tare Farida da Fadila su ka ji zuciyoyin su sun buga , ba karya lokaci guda ya tafi da su da wannan murmushin nashi , baki sake su ka tsaya su na kallon shi babu ko kiftawa
shi ma kallon su kawai ya ke ya na murmushi babu ko kiftawa
ya na a haka ya ji Noor ta kai hannu ta kwace wayar ta , ta tashi da sauri za ta bar wajen
cikin zafin nama Marwan ya kai hannu ya riko hannun ta ya medo ta ya zaunar da ita saman cinyar shi ya ce " Za ki fada min wanene wannan Sohan din ko sai na saka ki yin frog jump ? "
dan zaro idanu ta yi ta na fadin " ni ma ban san shi ba , don Allah ka kyale ni na tafi abu na , saman Tiktok kawai na ga videon kuma ka na gani cikin Tiktok ne " ta fada ta na kokarin tashi
da sauri ya riko ta na fadin " karya za ki yi min , ai na gani , kin yi following account din shi , kuma kin yi saving videos din shi ba guda ba biyu ba , Tell me do you fall in love for him ? "
dan zaro idanu Noor ta yi kamar za yi kuka ta ce " uhm uhm ni ka kyale ni na tafi "
ba musu ya sake ta ya koma ya jingina bayan shi a jikin sofar
sai da ta yi taku hudu sannan ya ce mata " Sohan Musadeeq sunan shi , kuma a kassar RUSSIA ya ke , ya na da Twins me sunan Sahan kuma dukkan su su na karatun zama businessmen a University din PATRICE-LUMUMBA a Moscow , sannan little brothers din Doctor Amar Musadeeq ne wanda ya ke aiki a