Showing 132001 words to 133773 words out of 133773 words
tashin qamshi ya ke ya na taku cike da nitsuwa
a hankali ya karaso bakin gadon ya zauna ya kai hannu saman bedside drawer ya dauki wayoyin shi , sannan ya juya a hankali ya kalle ta , yadda ya bar ta ko motsi ba ta yi ba
sai da ya dauki wajen good ten minutes ya na kallon ta kafin ya sauke ajiyar zuciya a hankali ya mike ya fara takawa ya fice dakin , kai tsaye part din ya baro ya na nufi stair ya sauko parlourn kassa
nan ya tardo Fatma da Musadeeq zaune saman sofa guda , ga table nan gaban su shake da fruits da kuma mug a hannayan su da allamun breakfast su ke yi
Rahaf kuma da su Sohan sun tafi university dan tun karfe 7 su ke barin gidan
a hankali ya karaso cikin parlourn kai a sunkuye ya na tafiya kamar wanda a ka zarewa lakar jiki
tun da ya fara sauko stair Fatma da Musadeeq su ka tsare shi da ido har ya karaso gaban su ya tsaya ba tare da ya ce komai ba
kallon juna su ka yi kafin su juya su kalle shi , har su na hada baki su na tambayar " lafiya ka yi mana tsaya babu sallama , babu ina kwana ? "
shiru ya yi ya kassa cewa komai shi bai ma san abun da zai ce musu ba
cikin sanyin murya Fatma ta ce " My lion , are you okay ? " ta fada dan yanayin shi ya yi mata kamar ba shi da lafiya
a hankali ya gyada mata kai kafin ya bude baki murya cen kassan makoshi ya ce " momy , please take care of her , a na jira na a headquater tun jiya ya kamata na tafi "
cikin rudu Fatma ta ce " ban gane ba , wani abu ya same ta ? "
shiru ya yi ya kassa cewa komai ya rasa ta ina zai fara , ya san Safa ta na bukatar kulawa a yanzu shi kuma ba wani karatun likita ya yi sosai shi ya sa gasa mata jiki kawai ya yi ya kyale ta , ya rasa ta ya zai ce mata ta je ta yi wa Safa dinki dan ya san za ta bukata
ya yi nisa duniyar tunanin shi kawai ya jiyo Muryar Musadeeq ya na fadin " Assad , tell me , me ya same ta ka sa hankalin mu ya fara tashi "
a hankali ya bude baki ya ce " I ..... I d... I " sai wata in'ina ya ke kamar maganar ta kassa fitowa
da sauri Fatma ta ce " I .... I ..... you what ? Assad me ka yi wa yarinyar nan ? "
lokaci guda ya dago kai ya ce " dis virgin din ta na yi , okay ? "
a tare Fatma da Musadeeq su ka mike tsaye su na kallon Assad baki sake
kallon Fatma ya yi ya na fadin " please momy ki je ki duba ta , ban san abun da zan yi ba , ni kai na ban san yadda haka ta faru b.... "
da sauri Musadeeq ya katse shi da cewa " keep quiet Assad ! raina min hankali za ka yi ? kamar ya ba ka san yadda haka ta faru ba ? ba dai wine ka sha bare ka ce min ba ka cikin hayacin ka ka yi hakan , kai da kan ka ka ce min ba ka san yarinyar nan , why za ka raba ta da budurcin ta "
cikin sanyin murya Fatma ta ce mishi " please yi mishi a hankali , ba ka ga shi ma ya na cikin tashin hankali "
" karya ya ke ba wani tashin hankali da ya ke ciki , Assad why za ka mata haka ? yanzu me za ka ce mata idan ta dawo cikin hayacinta ? "
bai ce mishi komai ba ya juya a hankali ya nufi sofa ya zauna ya sunkuyar da kai murya kassa kassa ce " i say ni kai na ban san yadda hakan ta faru ba , she've tray to kill herself , last night ta jefa kan ta cikin pool , na zata da wassa ta ke yi , amma da gaske kokarin kashe kan ta ta yi , bayan na fiddo ta da ga cikin pool na yi kokarin ceto rayuwar ta , amma duk da haka jikin ta ya dauki sanyi sosai saboda ruwan pool din su na da sanyi kuma ta jima a ciki , shi ne kawai na yi tunanin ko zan iya rage mata sanyin da ta ke ji da gumin jikina , da ga nan kuma ban san abun da ya faru sai yanzu da na farka "
a hankali Fatma ta dafa shoulder din Musadeeq murya kassa kassa ta ce mishi " please ka yi mishi a hankali zan je na duba ta "
gyada mata kai kawai ya yi , da ga haka ta fara takawa ta nufi stair ta haye ta ba su waje , dan Musadeeq ya fi dacewa da ya yi mishi magana a wannan lokacin
a hankali Musadeeq ya karaso wajen Sofar , ya zauna geffen shi ya kai hannu saman shoulder din shi ya ce " Assad , don Allah ka fada min gaskiya ka na son yarinyar nan ? "
shiru Assad ya yi ya na kallon hannayan shi ya kassa cewa komai
cikin sanyin murya Musadeeq ya sake maimaita tambayar shi
a hankali Assad ya bude baki kamar ya na waver ya ce " ina son ta Daddy "
wani cool murmushi Musadeeq ya saki kafin ya ce " ka na son ta kuma shi ne yanzu ka dauki tsanar duniyar nan ka daura mata , why ? ko ka daina son ta ne yanzu ? "
a hankali Assad ya girgiza mishi kai ya na fadin " no Dad ba haka ba ne "
" to minene ? tell me "
dan jinkirtawa ya yi kafin ya ce " ina ga kamar na ci amanar Amar , na san irin son da ya ke mata , that's why lokacin da ya fada min na hakura na bar tawa soyayyar cikin zuciya ta "
sai yanzu Musadeeq ya gane da ga ina matsalar ta ke
a hankali ya daura hannu saman saitin zuciyar Assad ya ce " zuciya guda ce a jikin ka ba abun da ya sauya , wannan son nata da ke cikin zuciyar ka , shi ne ya ke cikin zuciyar Amar , yanzu kuma zuciyar shi ce a jikinka ba abun da ya sauya , kar ka manta kai da Amar tare zuciyoyin ku ke bugawa , duk wani yanayi da ya ke ji cikin zuciyarshi ka iya jin shi , haka shi ma duk wani yanayin da zuciyar ka ke ciki ya na iya ji , Assad , Amar ya san da da ka na son Safa , dalilin da ya sa ma ya ce a aura maka ita , ya ce ba ya son a raba zuciyarshi da abun da ta ke so , ba wannan abun da ke cikin kirjin ka ya ke nufi , kai ne zuciyar da ya ke magana , ba ya son a raba ka da abun da ka ke so that's why ya yi sacrified din zuciyar shi kawai dan ka rayu , Assad , ba ka ci amanar dan uwan ka ba , da a ce ba ya son ka da ita , ba zai ce a aura maka ita ba "
shiru Assad ya yi ya na sauraron abun da Musadeeq ke fada mishi , tabbas ya san duk abun da ya ke ji cikin zuciyar shi Amar na iya jin shi , sai yanzu ya tuno lokacin da su ke Nigeria Amar na yawwan fada ce mishi ya na ji a jikin shi kamar bayan shi wani na son Safa , amma bai taba tunanin da shi ya ke , kenan ya sane da soyayyar da ya ke yi wa Safa ?
a hankali Assad ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce " Daddy , she is not the Same person now "
cikin rudu Musadeeq ya ce " kamar ya ban gane ba ? "
" you know , lokacin da na san ta ba haka ta ke ba , yanzu duk ta sauya min shi ya sa na kassa sake mata jiki "
" tell me a baya ya ta ke ? " Musadeeq ya fada ya na sakin murmushi
dan jinkirtawa Assad ya yi kafin ya ce " She was strong , charismatic , she was Always in her euphoria , ba ta da tsoro ko kadan , ta yarda da kanta , duk abun da ta yi niyar fada ko a gaban wane sai ta fada , sai da ta kalle ni cikin ido ta mayar min da magana ba tare da na ga tsoro cikin idanun ta ba , a real tigress , that's why i'm falling in love for her , but now ta koma kitten "
dariya sosai Musadeeq ya yi jin ya ce wai ta koma kitten lalle ma Assad ya cika dan rainin sens
sai da ya tsagaita dariyar shi sannan ya ce " okay , okay na ji , shikenan yanzu tashi ka je , ka yi sauri ka dawo dan yau ka na da aiki "
a hankali Assad ya dago kai ya kalli Musadeeq cikin rudu ya ce " wane aiki kuma ? "
" na kula da Kittie din ka mana " Musadeeq ya fada cikin zolaya ya na dariya
wani dan karamin tsaki Assad ya ja ya na fadin " minene abun dariya kuma a ciki , ku kula da ita , dan ina da tafiya Friday , may be na yi sati guda a cen "
" no gaskiya ban yarda ba , ya za ka tafi ka bar ta cikin wannan halin , ka bari har ta samu sauki , sai ka tafi "
" no Dad , tafiyar ta na da mahimanci , that's why na sa Fares ya turo min assistant din Amar dan ta ci gaba da kula da ita kafin na dawo , kuma na ce maka ba zan wuce one week ba "
" idan ta dawo hayacin ta ta kuma bukace ka a kusa da ita ? "
" ba na tunanin za ta dawo cikin hayacinta nan kusa " ya fada ya na mikewa ya nufi kofar fita parlourn ya fice