Showing 105001 words to 108000 words out of 133773 words
Kaduna ba ? "
cikin rudu Marwan ya mike ya na fadin " Sami calm down , me ya faru ne ? "
da sauri Sami ya ce mishi " please Aryan Safa ta zo nan ko kuwa ? "
" yeah ta zo nan , amma yanzu su ka bar wajen da su koma kaduna "
" Shitt ! " Sami ya fada da sauri ya juya zai bar wajen
bai yi taku biyu ba Marwan ya riko hannun shi ya na cewa " Sami , ka fada min me ya ke faruwa ne ? "
a rude Sami ya juyo cikin tashin hankali ya ce mishi " Aryan , Ali ya tura mutanan shi , su kashe Safa "
" what ! " Marwan ya fada da karfi
" please Aryan Sake ni na tafi , na taro su tun ba su bar garin ba , dan in su ka bar garin wlh akwai matsala , Ali ya tura truck ba guda ba jiran su dai'dai fitar Garin Abuja "
cak Marwan ya tsaya ya na zaro idanu , bai san lokacin da ya saki hannun Sami ba
bai ce mishi komai ba , ya juya da gudu ya bar wajen
ya na fita Marwan ya shiga girgiza kan shi ya na fadin " No , No , No ! " ya kai na karshen da karfi
ya dunkule hannun shi ya kai wa table din wani mugun bugu nan take ta rabu gida biyu
da sauri Bashir ya riko shi ya na fadin " calm down sir , ba abun da zai same ta please "
ina ko sauraron shi Marwan ba ya yi , sai huci ya ke , idanun shi sun koma jazir , duk jiyojin jikin shi sun fito baro baro , har wata rawar jiki ya ke
bacin rai iya bacin rai yau ran Marwan ya baci kam , kamar wani zarrare haka ya ke huci ya na girgiza
kamar zai yi kuka ya ce " idan wani abu ya samu Safa ta , wlh Ali ba zan kyale ka ba , sai na kashe ka "
ya na gama fadar haka ya fara takawa ya nufi hanyar fita wajen
da sauri Bashir ya bi bayan shi kar ya ce ya yi yunkurin cutar da kan shi , amma sai ya ga cell din shi ya koma
ya na isa ya tardo konce saman gadon shi ya lumshe idanun shi
bangaran Sami kuma , kai tsaye Hanyar kaduna ya kama , ya na gudu a 360 kamar zai tashi sama , har ya kai ya na ganin hanyar dishi dishi
ya kai wajen good one hour 35 minutes ya na wannan mugun gudun har ya bar cikin garin Abuja ya na tafiya cikin daji babu kowa da ga shi sai Allah
ya na a haka kawai ya ja wani mugun burki har sai da kan shi ya bugi da steering motar
Dum ya ji zuciyar shi ta buga har wani Sama sama kirjin shi ya ke yi , da gudu ya bude kofar motar ya fito da gudu
ya na fadin " Safaaaaaa ! " da karfi
Konce ta ke cikin wani uban jini , ya zubo mata har saman face , idanun ta na bude sai wani nunfashi Sama Sama ta ke kamar wanda ke shirin mutuwa
da gudu Sami ya nufe ta ya Zube saman guyiwowin shi ya talabo kan ta ya na fadin " Safa , Safa , please wake up , kar ki damu kin ji , zai kai ki likita ba abun da zai same ki , ba zan bari wani abu ya same ki ba " ya ke fada mata kamar zai yi kuka
a hankali ta dago hannun ta har kerma ya ke ta nuna mishi gaban shi , lips din ta na motsi a hankali ta furta " A....A....Amar " ta na gama fadar haka hannun ta ya fadi kassa idanun ta su ka rufe
a hankali Sami ya daga kai ya kali saitin da ta nuna mishi nan ya ga wani tashin hankalin
[25/09 Γ 19:21] MEERAH πͺ·π©·:
π«π₯ HASKE BIYU π₯π«
( YAR JARIDA )
ππ( A heart touching love story & destiny ) ππ
STORY & WRITTEN BY : MEERAH ππΈ
γTHE ROYALTY LOVE ππΈπγ
Marubuciyar littafin
TAURIN ZUCIYA πππΊ :FREE BOOK
β€β EXILED PRINCE ββ€ : PAID BOOK
TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP POSTING ROOM
πππππππ
https://chat.whatsapp.com/LepRstkGv3sDf8Jj4Gm054
TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP COMMENTS SECTION
πππππππ
https://chat.whatsapp.com/BBWVomizhgVKzcxJo4XRpG
DOMIN SAMUN BOOK DI NA DA GA FARKO ZA KU IYA ADDING CHANEL DI NA TA WANNAN LINK
ππππππ
https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i
DON'T FORGET TO FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT
WATTPAD : @bennybite
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
___________________________________________
LITTAFIN EXILED PRINCE PAID NE A KAN NAIRA 200 ZA KU IYA SHIGA PAID GROUP DIN , COMPLETE KUMA 400
GA DUK ME BUKATAR BIYAN KUDIN LITTAFIN β€βEXILED PRINCE ββ€
ZAI IYA TURA KUDIN TA WANNAN ACCOUNT
ππππ
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank
IDAN KUMA KATI NE TA WANNAN NUMBER
πππππ
Zain (Airtel)
08081129487
sai ku turo shaidar biyan ta wannan number
+22795577612 ko kuma wannan +22798999753
___________________πππππππππ____________________
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM
ο½ PAGE 31 π₯ π ο½
A hankali Sami ya daga kai ya kali saitin da ta nuna mishi , nan ya ga wani tashin hankalin daban
wata irin mumunar bugawa da zuciyar shi ta yi , har sai da ya dinga furta " Inallillahi wa'ina illaihi raji'un "
motocin Amar ne da ta Assad sun yi gunduwa gunduwa , kamar yadda a ke sa wuka a yanke nama haka su ka yi
cen ya hango Amar konce cikin wani uban jini , rabin fuskar shi fatar ta cire har ka na iya ganin naman fuskar shi , ga wani uban rauni a jikin shi , Ko ina yanke ya ke , an caka mishi wani Rodin a ciki , har da harbin gun a hannun shi , har wani jini ke fitowa da ga bakin shi , Na takaice muku , kamar wanda a ka yi yakin duniya na biyu a kan shi , har ka yi tunanin anya wanda ya yi mishi hakan ya na da imani da tsoron Allah a zuciyar shi , dan wannan ko dabbobin daji ba za su iya yi mishi wannan aikin ba , ni kai na sai da na danne zuciya ta na ci gaba da rubutun dan wlh sai da na dinga zubar da hawaye
cen gaba ya hango Assad , dama dama shi babu abun da ya same shi sosai a jiki , amma an caka mishi wani karfe kamar tube haka a saitin zuciyar shi , ya fito mishi har a baya , sai zubar da jini ya ke
matsalar da a ka samu Assad fitar sirri ce ya yi , bai fito da Sojojin shi ba , da duk wannan abun bai faru ba
ni ba na ma fatan sanin ya hakan ta faru , gaskiya zuciya ta , da tunani na ba za su iya dauka ba ko yanzu ma ya na kare gwara na bar wajen nan tun kafin zuciya ta ta buga
βͺKADUNA ( GIDAN SU AMAR )
Misalin karfe biyu na yamma Zaune su Rahaf su ke cikin parlourn ita da Sohan and Sahan ko wane ya na rike da wayar shi ya na faman latsawa
cen sai Rahaf ta dago kai ta kalli Sohan ta ce mishi " Sohan , ni fa yau sam ban ga doctor da Sasha ba "
" Doctor tare da Miss Safa ya fita , General kuma ban sani ba amma na ga fitar shi " Fadin Sohan ba tare da ya dago kan shi ba
Rahaf na shirin magana Ta ji an turo kofar parlourn an shigo a na sallama
a tare duk su ka dago kai dan sun gane Muryar ko wanene
ba kowa ba ne face dattijon nan da Assad ya taba yin magana da shi a RUSSIA ina kwautata zaton shi ne Musadeeq
wata yar karamar kara Rahaf ta saki kafin ta tashi da gudu ta nufe shi ta na fadin " Daddy da gaske kai ne ? "
wata yar karamar dariya Musadeeq ya yi kafin ya ce mata " kun taho kun kyale ni ba dole na taho ba ni ma "
ya na gama fadar haka Sohan da Sahan su ka tasso a tare su ka nufe shi su ka rungume su na fadin "we are so HAPPY to see you Dad "
" me too " Musadeeq ya fada ya na kai hannu ya rungume su a jikin shi
su na a haka su ka jiyo Muryar mace a bayan Musadeeq ta na sallama , ba kowa ba ce sai Momyn Amar , wadda ya baro a UK wato Fatma
da sauri Rahaf ta saki Musadeeq ta na zaro idanu ta na murmushi ta ce " la , Momy ? . Daddy kenan tare ku ke ? "
wata yar karamar dariya Fatma ta yi ta na shirin magana Musadeeq ya riga ta cewa " eh tare mu ke , na kira Sasha amma bai daga ba , ina ya ke ? na yi mishi fadan barin mu da ya yi a airport haka "
da sauri Sohan ya ce " Sasha ya fita , shi ma doctor ya fita , with his girlfriend " ya kai karshen ya na sakin wani murmushin mugunta
wata yar karamar dariya Fatma ta yi kafin ta karaso cikin parlourn geffen Musadeeq ta tsaya ta na fadin " ai mu saboda Doctor mu ka zo "
cikin rudu Rahaf ta ce " momy saboda Doctor kuma ? kenan ba ni ku ka zo gani ba ? " ta kai karshen cikin shagwaba
" Puppy , Doctor ne ya tura jirgi mu ka taho da sunnan wai ya na son mu nema mishi auren babyn shi ya koma UK da ita " Musadeeq ya fada ya na murmushi
wani kyawatencen murmushi Rahaf ta saki ta na washe baki ta na shirin magana Sahan ya riga ta cewa " Noo , Daddy da gaske Doctor auren Miss Safa zai yi ? " ya fada ya na zaro idanu
gyada mishi kai Musadeeq ya yi ba tare da ya ce komai ba
wata yar karamar Kara Rahaf ta saki kafin ta ce " ni dama na san Doctor ya na mugun son sister , duk lokacin da ya ke kallon har wani kyali idanun shi su ke "
" yanzu ke Rahaf sa idon da ki ke yi wa Doctor har ya kai haka ? " Fadin Sohan ya na matse gera
wata yar karamar dariya Rahaf ta yi su na shirin su ka ji an turo kofar parlourn an shigo a na sallama
a tare duk su ka juya su na kallon Sami da ya shigo parlourn jikin shi duk Jini ne ga yanayin face din shi cike da tashin hankali
a rude Fatma ta ce mishi " Sannu dan saurayi " ta fada cikin sanyin murya
a hankali Sami ya karaso cikin parlourn ya karaso gaban Musadeeq ya ce " don Allah ina son ganin Familyn Assad & Amar " ya fada cikin raunin murya kamar ya yi kuka
kallon juna Musadeeq da Fatma su ka yi , fuskokin su cike da allamun tambaya
a hankali Musadeeq ya juya ya kali Sami ya ce mishi " i'm Musadeeq , ni ne mahaifin su , wani abu ne ya faru da su ? " ya tambaye shi dan zuciyar shi ta fara bugawa da karfi
a hankali Sami ya kai hannu cikin Aljihun shi ya Fido Wata paper ya mikawa Musadeeq ya na cewa " Amar ne ya ce na ba ku wannan "
a hankali Musadeeq ya kai hannu ya karbi paper din bugun zuciyar shi na kara tsananta
a hankali ya bude paper din nan ya fara karanto abun da ke ciki kamar haka " Hi Daddy , Hi momy , na san za ku tambayi kan ku abun da ya sa na rubuta muku wannan letter , na so na yi muku bankwana yadda ya dace , na yi muku ganin karshe , amma lokaci bai ishe ni ba , Momy you know you're the most beautiful woman in this word , ina son ki fiye da komai a duniya , na gode irin tarbiyar da ki ka ba ni da kulawa , Daddy , i just want to say to you that you are the best father in this world , na gode da irin soyayyar da ku ka nuna min , ban san cewa neman soyayya ta zai yi sanadiyar rabuwa ta da ku ta har abada , amma duk da haka ina farin ciki na hadu da macen da ta saye zuciya ta da murmushin ta , please momy please Daddy don Allah ko dan soyayyar da ku ke yi min ina son ku yi aure , please and please , sannan ba zan so ku raba zuciya ta da abun da ta ke so ba , buri na na karshe shi ne auren wadda zuciya ta ke so , dalilin shi ne na shigo Nigeria har na sa ku ka shigo ta kuma , yanzu kuma ina son ku nemawa Assad auren SAFA saboda ita ce burin zuciya ta , kuma ba zan so a raba zuciya ta da abun da ta ke so wannan shi ne buri na na karshe , I love you More than my life , You , momy , Sohan , Sahan and Rahaf
Sign : AMAR MUSADEEQ "
a rude Musadeeq ya dago ya kali Sami , murya na kerma ya ce " ban gane abun da ke cikin takardar nan , where is Amar , Where is Assad ? "
nan Sami ya shiga fada musu halin da ya tardo Amar , Assad da Safa a ciki saman Hanya , da ga haka ya dauke su ya kai su likita
wata irin razananiyar kara ce Rahaf ta saki ta na sakin kuka lokaci guda ta fada jikin Sohan da ya ke shi ke kusan ta , ta rungume shi tsam
duk mutanan wajen Mutuwar tsaye su ka yi , specially Fatma
a razane ta nufi Sami ta na fadin " don Allah ina Amar di na ya ke , ba abun da ya same shi dai ko ? " ta fada ta na sakin kuka
a hankali Sami sunkuyar da kan shi hawaye na zubo mishi ya ce " i'm sorry , he is die , ya ba wa Assad zuciyar shi , please mu je na kai ku Hospital din da na kai su "
bai gama rufe bakin shi ba ya ga Fatma ta nufi kofar fita parlourn da gudu , ta na sakin kuka , a hankali shi ma Sami ya juya ya bi bayan ta
su na fita Musadeeq ya juya ya ce ma su Sohan " ku zauna a nan , ba za mu jima ba " ya na gama fadar haka ko amsar su bai jira ba ya bi bayan Sami ya bar parlourn
ya na fita Rahaf ta sake sakin wani sabon kukan mai cin rai
da sauri Sohan ya rungume ta ya na dan bubuga bayan ta a hankali ya na cewa " don Allah ki yi hakuri ki daina kukan nan "
da sauri ta katse shi da cewa " Sohan ka na ji cewa ya yi Doctor ya mutu , shikenan yanzu ya bar mu , ba zan sake ganin shi ba ? "
a hankali shi ma Sahan ya karaso geffen Sohan ya tsaya ya dafa Shoulder din Rahaf ya na fadin " Puppy don Allah ki daina kukan nan , ko so ki ke ki saka mu kukan mu ma ? "
girgiza mishi kai ta yi ta na fadin " ba zan iya ba , ba na tunanin zan iya jure rashin Doctor , don Allah in mafarki na ke ku tashe ni "
" ki yi hakuri don Allah , ki daina kukan nan " Fadin Sohan cikin raunin murya hawaye na zubo mishi
da sauri Sahan ya juya ya nufi stair da gudu ya haye
βͺTHE ALBARKA HOSPITAL
a hankali Sami ya tura kofar dakin da a ka kontar da su Assad , ya shigo ya na sallama cen kassan makoshi , kafin ya koma gefe ya na yi wa su Fatma Bismillah
a tare su ka shigo cikin dakin su na Sallama kassa kassa
cen su ka hango Assad konce saman gado , ko riga babu a jikinshi , an yi mishi wani dress duk ya rufe kirjin shi , hannun shi kuma da catheter a na yi mishi karin jini
bayan Dress din da ke a kirjin shi , babu wani rauni a jikin shi
kallon Sami Fatma ta yi kafin ta ce " where is Amar ? "
a hankali Sami ya gauce gefe ya nuna mata dayan gadon da ke cen dayan geffen dakin , ga mutum nan konce sama , an rufe shi da wani Farin Tissu har kai
Dum ta ji gaban ta ya fadi , slowly ta daga kafa ta nufi gadon , duk taku guda sai bugun zuciyar ta ya kara tsananta
sai da ta karaso bakin gadon , ta dago hannun ta a hankali har kerma ya ke yi
ta riko Tissu din ta fara jan shi a hankali ta bude