Showing 30001 words to 33000 words out of 138779 words
Chapter 11 - El-mustapha Complete Hausa Novels By Fertymerh Xarah.docx
ki,
Masara na fara gasawa,
Jamila ta kalleta cikin jin haushi, wlhy ko nice ubanki xanci, ki rasa Sana'a sai ta masara, maimakon ki fara business akan abinda xai kawo maki kudi da sauri, shegiya classic Sana'a xakiyi ba irin wannan ba, ai wlhy ko Yusuf ya ganki mutunci ya xube ballantana a gidan AIG na yan sanda.
To nima nagane ai banyi abin kirki ba, shiyasa ma banga laifinsa ba, ni yanxu canxawa xanyi na fidda ainihi uwani dina a gidannan na hana kowa jin dadin sa sai na mallaki gidan, naji dadin shawarar ki shiyasa nake sonki, ni yanxu burina na haifi yan uku duka maxa.
Allah yasa da kuwa munyi murna wlhy dan kinsan mun haye komai ya dawo gurin mu, suka taba suna dariya.
Duk jakkancin da kike ki ajiye a gefe, kefa classic ce kina da kyau, haske kawai jiddah ta fiki ki riqa kwalliya kina gogawa da ita, sai ta raina wayonta.
Anjima may xan je na same sa dole ya bani jari,
'Yauwa uwani idan an samu a sammana kinga iPad dita ma nake son canxawa.
Karki damu dole ne na baki, ai ke mai sona ce kece kawai bakimin baqin ciki komai xan iya maki.
Da dare bayan tafiyar jamcy, el'mustapha sai kai da kawowa yake dakin jiddah akan ta bude masa dakin taqi duk a tunaninta tunda uwani tace itace itama dukan ta xaiyi.
Sai da ya marairaice yana rantse rantse kafin ta yarda ta bude qofar, yana shigowa dakin kuwa yayi sama da ita, juyawa ya soma yi da ita a dakin yana yi mata waqar matsoraciya duk dai dan ta saki jiki dashi.
Qanqameshi tayi tana dariya, ya dire ta a saman gadon, dogon hancinta yaja yana kallonta da murmushi,
Nayi mamakin matar dan sanda da tsoron duka,
Ta shagwabe fuska tana turo baki,
A tunaninki akwai abinda xai saka na dake ki jiddah, babu shi, kada Allah ya nuna min ranar da xan dora hannuna akan jiddah da sunan duka, uwani ma ta kaini bango ne.
Kayi haquri nima na tsorata ne, dan ma baka ga twins bane inaji yau ko kusa da kai baxa su xo ba.
Wai da gaske, oh ni el'mustapha na shiga uku yau, kice babu hira yau nida su.
Nima ai saboda ka rantse ne da baxaka ganni ba,
Dariya yayi yana cire doguwar jallabiyarsa,
Jiddah kawo min abincina anan, yau ina so nake muyi soyayya mai tsayawa a xuciya na qara nuna maki qaunarki da matsayinki a xuciyata,
Murmushi tayi tana kallonsa,
Ko acikin mafarki nasan el'mustapha mai sona ne da gaskiya ballantana a xahiri, kamar kasan kwanaki hajiya ta kawomin kayan dadi ina ta sha fa,
Eyyeh shine baa gayamin ba nima na kwashi dadin, yi sauri jiddah na yar albarka, yau babu hirar dare,
Ta fice tana dariya kicibis sukayi karo da uwani an tsuke cikin riga da jeans sun kame jikin ta sosai, kallonta jiddah keyi tana jin wani abu a xuciyarta, haka uwani xataje gaban el'mustapha ya ganta, na shiga uku ni jiddah wai me uwani ke nufi ne.
'Yauwa anty jiddah mijin naki yana ina neman sa nakeyi, ina da magana dashi idan kin bani dama kada na shiga haqqinki dan nima bana so kimin haka gobe.
Da kyar jiddah ta bata amsa da yana ciki, uwani bata saurare taba ta shige, jiddah ta nufi kitchen a sanyaye.
Kallon uwani yake sama da qasa sanda tayi sallamar ta shigo,
Amsa sallamar yayi yana daure fuska,
Ta russuna irin cikin kissa nan ta soma magana.
Dama naxo na baka haquri ne naga ban kyauta ba Sam, kuma sana'ar bata dace dani ba, harna bata ma rai, dan Allah honey kayi haquri baxan qara ba,
Waye honey din? Ya tambaya yana mata wani duban,
Ina da wani miji ne bayan kai, kasani a duniyar nan ba wanda nake so kamar kai, ni wlhy haka xan riqa kiran ka dashi saboda ka dace da sunan.
Hmmm kawai yace,
Sai kuma maganar Sana'a naxo abani jari.
Sana'ar me xakiyi ne?
Ina so na fara siyar da zinari, xobuna, awarwaro, sarqoqi da dai sauransu.
Ya xare idanu yana kallonta,
Banda wannan xarafin uwani, ki canxa wata Sana'a daban.
Ta bata fuska tana kallonsa,
Haba honey nasan fa akwai kudinnan, ka daure dan Allah ka bani.
Sai idan bashi xanje naci na kawo maki kudin, amma banda wannan xarafin nagayamaki tun farko.
Tau shikenan naji ka kaini gidan hoto xanyi naje amin foster,
Idan anmiki foster kiyi me da ita,
Takara xanyi kuma nasan xaa xabeni saboda inada masoya, akwai wadatattun motoci a gidan nan da xaa min rally dasu, kuma nasan Sana'a tana da kudi da yawa, ina so ya'yana suxo duniya ana kiransu ya'yan hajiya uwani ai uwarsu mai kudi ce shiyasa na yanke shawarar takara xan fito nima na fara siyasa.
Ba el'mustapha ba dake xaune kamar gunki ko jiddah ta tsorata da jin kalaman uwani sanda ta shigo dakin dauke da abinci.
Follow me on wattpad
Pherty-xarah
EL'MUSTAPHA
Haske Writers Association
Home of experts and perfect writers
Fertymerh Xarah💞
29
_wannan shafin naku ne masoyan uwani, amma tace bata yin ku jamcy kawai🤭_
Kallon jiddah el'mustapha yayi,
Jiddana xo kiji abinda wannan matar ke magana akai, ni na yarda akwai aljannu a tare da ita.
Jiddah ta ajiye kayan ta dawo gefensa ta xauna tana kallon uwani.
Uwani da dai kin haqura da siyasar Sam bata dace dake ba, ban da abinki sai kana da masoya da kudi kake siyasa.
Uwani ta dube ta, da mijina nake magana, kuma ba shawara naxo nema ba ballantana a tsayamin qananun magana, kina cewa banda masoya inji waye ya fada maki hakan? Kina nufin kice hajja da xoxo basa sona kome, ko kuma kina nufin Kdeey da qaumi baxasu xabeni bane? Bar wannan ma ina kika bar nuceey, Sumy, Fido, mom abdul, mom of 12, zahra, usaina, da umm yusuf? In tsaya yi maki lissafinsu Ma xuciyata baqi xatayi saboda bacin rai,
'Yauwa nama tuna ko a makaranta ina da mutane tun daga samari har qawaye, lallai Ma anti jiddah kice banda masoya sai kace ke?
Inji waye yace maki jiddah bata da masoya cewar el'mustapha yana kallonta.
Naki masoyan shirme ne, jiddah tafi ki masoya masu aminci da son ta da gaskiya,
Koma menene naji abani kudin xanyi siyasa dasu, ni nasan anty jiddah da baqin ciki xatace baxataje rally ba.
El'mustapha ya dubi jiddah,
Jiddatulmusty help me with a piece of paper an biro pls,
Kayi me dashi kuma,
Ki dai bani, uwani xan bawa sakin ta sai taje gidansu tayi siyasar ba dai a gidana ba, uwani na jin haka tayi caraf ta riqo hannunsa.
Haba honey, haba my honey daga neman shawara kuma sai abu ya xama dan xani, ni wlhy tun da baka so na haqura, ni sana'ar Ma na fasa bautar aure xanyi, dan Allah kayi haquri kaji honey.
To sake min hannu ki matsa tukunna, ba musu ta sake sa tana kallon jiddah,
Ya haqura karki kawo takarda, naga har kin wani ji dadi.
Uwani tashi ki tafi pls, gobe xan neme ki, ta tashi tana girgixa jikinta ta fice, kallonta kawai el'mustapha yayi ya dafe kansa, yarinyar ta fara bashi ciwon kai, wai siyasa xatayi.
Jiddah ta dubesa,
Kada kaima ka fara damuwa da halin uwani ne,
Dole na damu tunda kece kika dora ni akai, before ban san halin uwani ba cos ban taba xama da ita ba bayan gaisuwa dake hada ni da ita, amma yanxu kam..... Allah ya kyauta.
Kayi haquri nima nagane kuskurena, ina jin haushin kaina el'mustapha ji nake kamar in fitar da uwani a gidannan.
Tukunna dai, har yanxu baki gano abinda nake so ba.
Ya xauna qasan carpet hade da tankwashe qafafuwansa,
Xo ki xuba min, kije kixo min da twins gobe baxan sami damar ganin su ba, mrng flight xan bi.
*
'Washe garin ranar dakin uwani ya fara nufa bayan ya shirya, jiddah ta tsaya jiran sa a falo har ya fito xuciyarta ba dadi.
Uwani na ganin sa taso da gudu ta rungume sa😯,
Honey tafiya xakayi ka barni dan Allah kaje dani kasan ina sonka baxan jure rashin ka ba,
El'mustapha ya boye mamakin sa yana kallon uwani,
'aiki xan tafi uwani kuma koda tafiyar xanyi da mace jiddah ce tafi cancanta na tafi da ita saboda ban taba xuwa da ita Lagos ba, ko na tafi da mace ba xama nake ba amma idan na dawo xan sami lokaci na fita hutawa dake da jiddah da twins.
Uwani ta qara lafewa jikinsa, wani dadi take ji tana qara godewa jamcy a xuciyarta da ta bata wannan shawara da yanxu sai dai ta riqa kallonsa fa, qamshin turaren sa qara kashe mata jiki yake ta qara rungumeshi kamar kada ta sake shi.
Uwani bari na lallaba na tafi kinji,
Tau sai ka rungumeni nima yanda nayi Ma, kayi min kiss tukunna.
Mamaki ya kamashi,
Abinda bakaso ko kayi ba dadin sa kake ji ba, sake min jiki haka.
Ta qara cukwikuyeshi tana buga qafafunta wasa kamar wacce xatayi kuma,
Haba honey sai kace ni ba matar ka ba, ina adalcin da kace xaka riqa mana, ni meyasa kake min wulaqanci ne.
Ba dan ya so ba yasa hannu ya rungumeta, a xuciyarsa kuwa mamakin hali irin nata yake rashin kunyane kome?
Saura kiss honey, yaji uwani na fada ta xubawa fuskarsa idanu, kiss yayi mata a goshi, ta rumtse idonta a xuciyarta fadi take dadi...
Rigima irin ta uwani ta saka el'mustapha ya fito dakin nata yana murmushi, kallonsa jiddah tayi taji wani abu a xuciyarta.
El'mustapha ya rungume kafadarta suka fita, yan sanda suka taso suna gaidasa, inda motarsa ya nufa, ya karbi jakar dake hannun jiddah ya wurga cikin motar, ya juya yaga mutanen gurin kowa sha'anin sa yake ba wanda ya damu dasu,
Jiddah na give me a kiss xan tafi da kewar ki, ta matsa ta sumbaci labbansa, ya qara jawota jikinsa yana kissing.
Da kyar ta janye jikinta tana murmushi, safe journey and take care pls, I so much love you.
Love you too jiddah na, kada ki manta kibi driver ku daukoni immediately 10 nayi kuna can.
Tau shikenan, insha Allah,
Ya shiga motar driver yaja kafin ta koma cikin gida.
Uwani kam tuni ta hada kayanta yanda taji jikin el'mustapha yau Allah kadai xai hana mata kwanciya dashi, haba ashe dadi na nesa aka barta baya.
Jamcy ta kira a waya ta gaya mata duk yanda xatayi kana ta dauki jakarta ta fice batare da sanin jiddah ba.
Driver ta kira gefe, ka taba xuwa Lagos da mai gidan, ya gyada kai yana kallonta, tayi murmushi, kana nufin harda masaukinsa Ma kasani, nan Ma ya gyada kai.
Yau samin kayana a cikin mota, muje ka kaini Lagos yanxu sai kadawo dan baxan gaya masa kai bane kuma xan baka 20k kasa a aljihunka ta fada tana washe haqora.
Hajiya kiyi haquri mai gidan bai bani wannan ixinin ba,
In baxakayi ba shikenan ni kuma xan maka sharri ya koraka daga gidannan dan xan gayamasa nemana kakeyi a kullum.
Yayi shiru yana kallonta cikin mamaki, sai taunar cingam take abinta ba damuwa a tare da ita, ba dan ya soba ya amince xai kaita.
Sanda suka isa Lagos tuni el'mustapha ya dade da jimawa acan, yana office, uwani kuwa masaukinsa aka kaita ta xauna xaman jiransa.
Kamar a mafarki el'mustapha ya tsinkayota xaune gurin, sosai ransa ya baci itama taga haka a tare dashi.
Sai da kika biyoni kenan, saboda kina da kunnen qashi tukunna Ma waye yaxo dake nan garin har ya nuna maki nan.
Yanxu dan Allah honey laifine saboda na biyo ka? Ranar girkina ne ka xaka xo ka barni, kasan yanda nake ji a xuciyata game da kai, wlhy ina sonka dan Allah ka soni koda rabin wanda kake Ma jiddah ne.
Kina sona xan baki umarni ki kasa bi, qarya kike munafuka, tashi maza kisan inda dare ya miki ubanda ya kawo ki sai ya maidaki kuma kika sake min irin wannan nayi tafiya ki biyoni wallahi bakin auren ki and I mean it, banxa kawai.
Sosai ta tsorata da kalamansa, an gyara goma biyar bata gyaru ba, ta fashe da kuka tana roqonsa tana bashi haquri iya gaskiyarta ganin ransa ya baci matuqa,
Ya bude gidan ya shiga batare da ya qara waiwayen ta ba, tabi bayansa dauke da jakarta sai faman kuka yake.
Tun da ya shiga dakinsa ya rufe bai qara waiwayen ta ba, ya barta falo can kamar mujiya yunwar cikinta Ma ta ishe ta, shikam yana can yana waya da jiddah yama manta da wata uwani shiyasa Sam baiyi mata mgnr ba kuma koda ya tuna baisan yanda jiddah xata dauki maganar ba dan xatayi tunanin da gangan yaje da uwani.
Yana fitowa ya same ta kwance a falon ta koma wata kalar tausayi, tsaki yayi ya fice.
Sai dare ya dawo dauke da ledar abinci, jefa mata yayi a wulaqance,
Banda tsoron Allah da kuma haqqi sai dai ki kwanta da yunwa ba damuwa ta bane kuma ki kwana da shirin gobe xaki koma inda kika fito kuma kisani baxamu dai dai ta dake ba tunda bakyajin magana, bana son mace marar tarbiya ko kadan.
Ita dai sai haquri take bashi, ya fice ya barta gurin.
Abincin take ci ba cikin dadin rai ba sai dan yunwar dake damunta, tana gamawa ta soma miqa tana hamma, dakin sa ta nufa yana xaune da laptop hannunsa sai dannawa yakeyi da sauri da alama aiki yake yi.
'Dan Allah honey ina ne toilet xanyi wanka na kwanta, barci nake ji.
Yayi mata banxa kamar bai san da ita gurin ba,
'Dan Allah honey, kamin magana ko xanji sanyi a raina bana son wannan fushin ko kadan,
Wani haushinta ya qara lullubeshi, honey da take kiranshi ke qara baqanta xuciyarsa.
Ta juya tana neman hanyar toilet a dakin,
Ke.... ta juyo tana kallonsa,
Dauko min exotic falo a fridge,
Da sauri uwani ta fita tana jin dadi ya saka ta aiki, tana daukowa taga ai yama fara sha sai ta tuna da pills din da jamcy ta bata, ta nufi jakarta da sauri ta dauko ta xuba masa,
Ta dauki tsawon mintuna kafin ta koma dakin,
Kallon ta yayi,
Tun daxu kina me, sai kin gama sha ne xaki kawo min.
Aa ban sha ba nadai rude ne da kyar naga fridge din ashe qarami ne,
Harararta yayi ya cigaba da abinda yakeyi, ta ajiye kana ta nufi toilet din.
Batare da tunanin komai ba ya fara sha, yana dialing number jiddah bayan ya kauda laptop din gabansa, da alama ya gama abinda yake yi.
A hankali ya riqa jin jikinsa na canxa mashi sai faman lumshe idanu yake yana sauraren jiddah.
Duk a tunanin sa saboda yana waya da jiddah ne yake jin feelings a tare dashi, a hankali ya kira sunan ta,
Jiddah.... Sai kuma yayi shiru.
Menene naji muryarka ta canxa,
Nima ban sani ba jiddana, ban taba jin abinda nake ji yanxu ba, I need you,
Dariya tayi tana gyara kwanciyarta, dai dai lokacin uwani ta fito toilet daure da towel a qirjinta,
Kallonta el'mustapha yayi gabaki daya sai yaga ta rikide ta koma masa jiddah sak,
Sai ya fara kiran uwani da jiddah wanda kuma jiddah ke amsa masa a waya a tunaninta ita yake kira,
Ya tashi da wayar a hannunsa batare da ya kashe ba, ya nufi uwani dake ta faman murmushi ganin ya dosota.
Ina son ki jiddah ya fada yana shafa jikin uwani, ta bata ranta lallai Ma mutumin nan ita yake kira da jiddah, ta raba ta gefensa ta fice.
A yanda el'mustapha keji a jikinsa game da shaawar dake damunsa baxai fadu ba shi kansa bai san ya dauki uwani ya nufi gado da ita ba, uwani ta tsorata da lamarinsa wannan karon, ta soma qoqarin kwace jikinta, yasa hannu ya fincike towel din ta rumtse idanuwanta,
Wayyo yaya kayi haquri dan Allah kabarni wlhy ban taba yi ba, na tuba.... Shine abinda kunnuwa jiddah taji muryar uwani na fada,
Dif ta kashe wayar hade da wurgata tsakiyar dakin da qarfi har ta tarwatse, saukowa tayi saman gadon ta nufi dakin uwani, wayam babu ta babu alamarta sai tayi tunanin duk yinin yau fa ko motsin uwani bata ji ba a gidan.
Kenan el'mustapha da uwani ya tafi, shiyasa ta ganshi daxu ya fito dakin yana murmushi ashe sun san abinda suka hada xasu mata, amma yaushe el'mustapha ya soma wulaqantata haka, macen da yake fadin baya so shine xai xabeta akan ta ita da ko Lagos bata taba xuwa ba, shine dan wulaqanci harda kiran ta a waya.
A daren ranar kuka tayi shi sosai, ta kasa barci ko kadan.
Uwani kuwa ansha kuka har an gode Allah saboda el'mustapha bai bi da ita sannu ba, da qarfi ya mata yanda yake jin abin a jikinsa.
Shi kam baiji ya gamsu ba, har lokacin yana jin feelings sosai ya jawo uwani a karo na biyu, ta xare idanunta a karo na biyu sharkaf da hawaye.
Tace miye haka kuma, dan Allah kayi haquri, wayyo hajiya, yasa hannu ya toshe mata bakin bayan ya qara kwantar da ita.
Ranar kam uwani