Showing 6001 words to 9000 words out of 138779 words

Chapter 3 - El-mustapha Complete Hausa Novels By Fertymerh Xarah.docx

09 Oct 2025

1980

sa a xuciyarta, cikin sakin fuska yake amsa mata yana kallonta kafin ya maida dubansa ga jiddah,

Gwiwoyinta sukayi sanyi, xuciyarta ta karaya, duk wata soyayya da Allah ya halitta a xuciyarta ta haďu ta tattare waje ďaya taji ba wani wanda take so a duniyar nan sama dashi batasan dalilin hakan ba amma haduwar idanun su ne sila.

bayan ta fito ta nufi cikin gida.

Hajiya kinga mijin anty jiddah kuwa?

'me akayi? Hajiya ta tambayeta bayan ta tsaida idanunta akanta.

Babban mutum ne fa, ya hadu amma da ganinsa baxai rasa mata da ya'ya ba.

Alhaji yace baida mata, police ne ai, nima yanxu yake gayamin.

Police fa hajiya? Me anti jiddah xatayi da 'Dan Sanda, mtsewwwww.

Bana son kinibibi da iyayi, d'an sanda ba mutum bane kinsan shi wane irin muqami ne atare dashi? Kar na qara jin wannan mgnr a bakinki.

Ta tabe bakinta batare da ta qara mgn ba, uniform na jikinta ta soma cirewa amma har lokacin xuciyarta fuskarsa take hasko mata, duk ta tuna dashi sai gabanta ya fadi har lokacin da jiddah ta dawo bayan ya tafi.

Kallo daya xakayiwa jiddah ka tabbatar tana cikin farin ciki, sai murmushi take, hajiya nayi mata dariya tana tsokanarta, Matar dan sanda.

Ranar jiddah da el'mustapha baxaa ce komai ba sai faman juye juye suke a gado tare da kewar juna, suna jin wani sabon al'amari a tare dasu.

A gurguje pls

Ana gab da bikinsu lokacin uwani ta jewa hajiya tana kuka, ita a duniyar ba wanda take so kamar el'mustapha.

Batare da tunanin komai ba hajiya ta dauke ta da Mari.

Kina da hankali kuwa Aisha, kinsan me kike mgn akai, mijin yar uwarki kike so, kul na qara jin wannan mgnr ko kika nuna wata alama da jiddah xata gane kina son mijinta wlhy da ni da ke ne a gidannan kuma har abban ku sai na fadawa.

'kiyi haquri hajiya, bansan yanda xanyi ba tun farkon ganina dashi na kasa cire sa a xuciyata ki taimaka hajiya kisa baki ya aure ni tare da anty jiddah tun..... Saukar Marin da taji a kuncin tane ya hanata qarasa mgnr ta, kallonsa take cikin mamaki bayan ta dafe kuncinta da tafin hannunta.

'Ashe baki da hankali ban sani ba Uwani? Mijin jiddah kike so yar uwarki? Wallahi na qara jin wannan maganar a bakin ki ban yafe maki ba, ni ba mutumin banxa bane da xanci amanar marainiyar Allah, kin manta dani dake da mahaifiyar ki a inuwar ta muke, dukiyar tace fa, bani da buri a duniyarnan na ganin na aurar da jiddah ga miji nagari kuma alhamdulillah na samu, ke baxaki sani jin kunyar idon duniya ba, kuma ki kiyayeni wlhy, ya juya ya fice da sauri.

Hajiya ma bata qara magana ba ta barta nan cikin qunci.

Ranar uwani tayi kuka kamar me, el'mustapha ya riga yayi mata nisa ta riga ta rasa shi a karo na farko amma bata debe tsammani da cewa watarana sai ta xamo matar el'mustapha.

Jiddah tayi juyin duniya tana tambayar uwani meya kumbura idanunta kukan me take gashi harda bakinta ya kumbura taqi magana,

Taje ta tambayi hajiya cikin nuna damuwa da halin da take ciki

Me akayiwa uwani ne take kuka tun daxu hajiya, kinga yanda fuskarta ta kumbura kuwa?

'kyale ta kawai jiddah kada ki matsa da tambayar meke damun uwani kinsan ba hankali ne da ita ba, yanxu haka daga makaranta ne.

Jiddah bata qara magana ba, ta xauna kusa da hajiya tana fadin.

'hajiya ya maganar mu, xaki bani uwani inje da ita, tun ina qarama na taso tare da uwani nayi sabo da ita sosai kibarni naje da ita.

'da so samu ne kibar uwani ta xauna anan jiddah, Uwani ta canxa daga yanda kika Santa, bana so taje ta jawo maki wata matsalar da xaa xo ana dana sani.

Babu wata matsala insha Allah hajiya, kiyi mana addua.

'amma ba yanxu xata xo ba har sai ta gama makaranta, idan ya so sai ta cigaba acan tunda kin matsa.

Murmushi jiddah tayi tana fadin Allah ya kaimu hajiyar mu ya barmu tare da ke.

A gurguje pls😊

Ranar da aka daura aure a ranar ake dinner da dare akai amarya gidanta.

Ranar dinner sunyi matuqar kyau, murmushin dake dauke a fuskarsu ke qara fito da kyawunsu,

Sai hasken camera kake gani a ko ina ana daukar su hoto, yayin  da wasu ke qoqarin uploading a status, Facebook da Instagram.

Duk abin nan da ake uwani na xaune da qawarta surry, idanunta kyam akan el'mustapha, duk wani motion dinsa akan idanunta ne, duk wani motsi da xaiyi tare da xuciyarta ne, kallonsa kawai yana sanyaya xuciyarta, hannunsa dake riqe dana jiddah ji take kamar ta rusa ihu a gurin saboda wani abu daya xo ya tokare a qahon xuciyarta.

'ke wai tunanin me kike ina ta magana kina can kina kallon mijin yayarki?

Uwani taja numfashi batare da ta kalle ta ba sai dai ta dauke idanuwanta daga kallon el'mustapha tana kallon wasu yan mata gurin.

'Surry son sa nake yi, idan ban same sa ba xuciyata xata iya bugawa na mutu, kowane daqiqa na xuciyata tare da tunanin sa yake tafiya, ki taimakeni ta wace hanya xanbi na mallake sa?

'ikon Allah, waye wannan kike so haka uwani harda hawaye?

*el'mustapha* mijin anty jiddah..... ta fada idanunta kyam akan na surry xuciyarta na tsananta bugawa.

Xare idanu surry tayi batayi mgn ba qoqarin Kora Swan water take a maqoshinta da taji alamar ya fara bushewa, kusan rabin robar tayi kafin ta ajiye tana kallon uwani.

'Mijin anti jiddah kike so, mijin yayar ku, kinsan me kike magana akai kuwa, kinyi tunani kafin ki furta abinda ke fitowa bakin ki, dan Allah ki daina wannan wasar Sam bata dace ba by mistake anty jiddah taji baxata ji dadi ba.

*El'mustapha*

Fertymerh xarah💞

Haske writers asso.

14

Kallonta uwani tayi,

Ko ki yarda ko kada ki yarda, 'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni.

El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti daya na kasa manta shi, amma mutumin da baya ganin kowace mace a idanuwansa sai matar sa,, taya xan iya janyo hankalinsa gareni yaji ba wata a duniyar nan sai ni?

Cikin bacin rai surry ta tashi tana fadin Allah ya kyauta ya kuma shiryeki, nikam bada ni xaa yi wannan ba kuma tun wuri ki farka daga mummunan barcin da kike yi, mtsewwwww ta fice daga wurin cikin mamakin uwani tsantsa.

Bayan an tashi dinner, suna tsaye tare da jiddah a gurin motar el'mustapha, yayin da shi kuma yana can yana faman sallamar mutanen sa da suka xo dinner.

Uwani ta gyara tsayuwar ta tana kallonta,

'Anty jiddah yaya fa ya barmu anan tun daxu, sai qoqarin watsewa akeyi abarmu anan fa.

Murmushi tayi tana kallonta,

Kinsan mai mutane dole sai ana haquri, yana da jama'a ne sosai baki gani bane, idan yaje ya barsu ai baxasuji dadi ba tunda lalura suka xo masa, haqurin da xamuyi na dan wani lokacine yanxu xaki ganshi ya dawo bai manta damu ba.

Uwani ta tabe bakinta kawai, ta rungume hannayenta a qirjinta hade da jinginawa da motar.

Jiddah ta dan dubeta, idan kin matsu ne tunda ga motoci nan ki tafi kafin muxo kada mu tsaidaki an takura maki.

'A'ah baa takurani ba xan jira ku ai.... Juyawar da xatayi ta tsinkayosa tsaye tare da wasu yan mata guda biyu, uwani taji dadin wannan abin sanin da tayi jiddah tana da kishi sosai.

'Anty jiddah dubi yaya acan tare da wasu matan amma ke ya dirke ki anan ya manta dake.

Jiddah ta juya tana kallon inda uwani ke nuna mata dai dai lokacin da el'mustapha ke qoqarin daukar yan matan biyu photo, nan take annurin fuskarta ya kau ta tsura masu ido tana kallon yanda suke style yana daukarsu foto.

Uwani ta saki murmushi ganin yanayin jiddah ya canxa,

Da alama tun daxu yake tare dasu ya manta dake sai dariya yake masu gashi a idon mutane ya toxartaki sai a dauka baki da wani muhimmanci a tare dashi, banda abin yaya ai ba sai ya fito ya nuna mana shi manemin mata bane.

Jiddah kam batace komai ba amma xuciyarta xafi take mata sosai, friends dinta dake xuwa gurin suna mata Allah ya sanya alkhairi sama sama take amsa masu,

Bayan ya gama daukarsu juyowar da xaiyi suka hada ido da jiddah, yanayin fuskarta kawai ya sanyaya jikinsa, ya riga yasan kishin jiddah akansa amma taya xaiyi mata bayanin wadannan cousins nasa yanda xata fahimcesa  batare da xargi ba akan sa.

Kafin ya qaraso jiddah ta juya tabar gurin da sauri, motar dake qoqarin barin gurin batare da tunanin komai ba ta bude ta shiga, kafin ya qaraso tuni motar ta fice.

Uwani ta qaraso tana fadin,

'nayi qoqarin fahimtar da anti jiddah qila yan'uwan kane ko abokai amma taqi ta gane saboda kishi dake cinta kasan halinta.

Juyawa yayi yana fadin, nagode kawai ya shiga motar sa ya tayar, uwani ma ta bude ta shiga da sauri suka bar gurin.

Har suka xo gidan ita kadai ke surutun ko uffan  baice ba,

Ji take kamar ta fada jikinsa ta rungumesa tana shaqar qamshin jikinsa,

Uwani ki kira min jiddah pls na kira wayar bata shiga.

To kawai tace ta fice fuskarta ba walwala, boyewa tayi ta dan jima kadan ta dawo tana fadin

Yaya tace baxata xo ba gsky.

Yace to shikenan bai saurari komai ba yaja motar da qarfi yabar gurin ko taqi ko taso dole yau xaa kawo masa ita.

Pherty...... ✍🏻

*EL_MUSTAPHA*

HASKE WRITER'S ASSOCIATION

(home of experts and perfect writers)

Fertymerh Xarah 💞

13

Suna tsaka da firar su sai ga Uwani taxo dauke da qaton tire a hannunta, dawowar ta daga School kenan lokacin tana S.s.2,

Har qasa ta gaida sa cikin satar kallon sa, tana yaba sa a xuciyarta, cikin sakin fuska yake amsa mata yana kallonta kafin ya maida dubansa ga jiddah,

Gwiwoyinta sukayi sanyi, xuciyarta ta karaya, duk wata soyayya da Allah ya halitta a xuciyarta ta haďu ta tattare waje ďaya taji ba wani wanda take so a duniyar nan sama dashi batasan dalilin hakan ba amma haduwar idanun su ne sila.

bayan ta fito ta nufi cikin gida.

Hajiya kinga mijin anty jiddah kuwa?

'me akayi? Hajiya ta tambayeta bayan ta tsaida idanunta akanta.

Babban mutum ne fa, ya hadu amma da ganinsa baxai rasa mata da ya'ya ba.

Alhaji yace baida mata, police ne ai, nima yanxu yake gayamin.

Police fa hajiya? Me anti jiddah xatayi da 'Dan Sanda, mtsewwwww.

Bana son kinibibi da iyayi, d'an sanda ba mutum bane kinsan shi wane irin muqami ne atare dashi? Kar na qara jin wannan mgnr a bakinki.

Ta tabe bakinta batare da ta qara mgn ba, uniform na jikinta ta soma cirewa amma har lokacin xuciyarta fuskarsa take hasko mata, duk ta tuna dashi sai gabanta ya fadi har lokacin da jiddah ta dawo bayan ya tafi.

Kallo daya xakayiwa jiddah ka tabbatar tana cikin farin ciki, sai murmushi take, hajiya nayi mata dariya tana tsokanarta, Matar dan sanda.

Ranar jiddah da el'mustapha baxaa ce komai ba sai faman juye juye suke a gado tare da kewar juna, suna jin wani sabon al'amari a tare dasu.

A gurguje pls

Ana gab da bikinsu lokacin uwani ta jewa hajiya tana kuka, ita a duniyar ba wanda take so kamar el'mustapha.

Batare da tunanin komai ba hajiya ta dauke ta da Mari.

Kina da hankali kuwa Aisha, kinsan me kike mgn akai, mijin yar uwarki kike so, kul na qara jin wannan mgnr ko kika nuna wata alama da jiddah xata gane kina son mijinta wlhy da ni da ke ne a gidannan kuma har abban ku sai na fadawa.

'kiyi haquri hajiya, bansan yanda xanyi ba tun farkon ganina dashi na kasa cire sa a xuciyata ki taimaka hajiya kisa baki ya aure ni tare da anty jiddah tun..... Saukar Marin da taji a kuncin tane ya hanata qarasa mgnr ta, kallonsa take cikin mamaki bayan ta dafe kuncinta da tafin hannunta.

'Ashe baki da hankali ban sani ba Uwani? Mijin jiddah kike so yar uwarki? Wallahi na qara jin wannan maganar a bakin ki ban yafe maki ba, ni ba mutumin banxa bane da xanci amanar marainiyar Allah, kin manta dani dake da mahaifiyar ki a inuwar ta muke, dukiyar tace fa, bani da buri a duniyarnan na ganin na aurar da jiddah ga miji nagari kuma alhamdulillah na samu, ke baxaki sani jin kunyar idon duniya ba, kuma ki kiyayeni wlhy, ya juya ya fice da sauri.

Hajiya ma bata qara magana ba ta barta nan cikin qunci.

Ranar uwani tayi kuka kamar me, el'mustapha ya riga yayi mata nisa ta riga ta rasa shi a karo na farko amma bata debe tsammani da cewa watarana sai ta xamo matar el'mustapha.

Jiddah tayi juyin duniya tana tambayar uwani meya kumbura idanunta kukan me take gashi harda bakinta ya kumbura taqi magana,

Taje ta tambayi hajiya cikin nuna damuwa da halin da take ciki

Me akayiwa uwani ne take kuka tun daxu hajiya, kinga yanda fuskarta ta kumbura kuwa?

'kyale ta kawai jiddah kada ki matsa da tambayar meke damun uwani kinsan ba hankali ne da ita ba, yanxu haka daga makaranta ne.

Jiddah bata qara magana ba, ta xauna kusa da hajiya tana fadin.

'hajiya ya maganar mu, xaki bani uwani inje da ita, tun ina qarama na taso tare da uwani nayi sabo da ita sosai kibarni naje da ita.

'da so samu ne kibar uwani ta xauna anan jiddah, Uwani ta canxa daga yanda kika Santa, bana so taje ta jawo maki wata matsalar da xaa xo ana dana sani.

Babu wata matsala insha Allah hajiya, kiyi mana addua.

'amma ba yanxu xata xo ba har sai ta gama makaranta, idan ya so sai ta cigaba acan tunda kin matsa.

Murmushi jiddah tayi tana fadin Allah ya kaimu hajiyar mu ya barmu tare da ke.

A gurguje pls😊

Ranar da aka daura aure a ranar ake dinner da dare akai amarya gidanta.

Ranar dinner sunyi matuqar kyau, murmushin dake dauke a fuskarsu ke qara fito da kyawunsu,

Sai hasken camera kake gani a ko ina ana daukar su hoto, yayin  da wasu ke qoqarin uploading a status, Facebook da Instagram.

Duk abin nan da ake uwani na xaune da qawarta surry, idanunta kyam akan el'mustapha, duk wani motion dinsa akan idanunta ne, duk wani motsi da xaiyi tare da xuciyarta ne, kallonsa kawai yana sanyaya xuciyarta, hannunsa dake riqe dana jiddah ji take kamar ta rusa ihu a gurin saboda wani abu daya xo ya tokare a qahon xuciyarta.

'ke wai tunanin me kike ina ta magana kina can kina kallon mijin yayarki?

Uwani taja numfashi batare da ta kalle ta ba sai dai ta dauke idanuwanta daga kallon el'mustapha tana kallon wasu yan mata gurin.

'Surry son sa nake yi, idan ban same sa ba xuciyata xata iya bugawa na mutu, kowane daqiqa na xuciyata tare da tunanin sa yake tafiya, ki taimakeni ta wace hanya xanbi na mallake sa?

'ikon Allah, waye wannan kike so haka uwani harda hawaye?

*el'mustapha* mijin anty jiddah..... ta fada idanunta kyam akan na surry xuciyarta na tsananta bugawa.

Xare idanu surry tayi batayi mgn ba qoqarin Kora Swan water take a maqoshinta da taji alamar ya fara bushewa, kusan rabin robar tayi kafin ta ajiye tana kallon uwani.

'Mijin anti jiddah kike so, mijin yayar ku, kinsan me kike magana akai kuwa, kinyi tunani kafin ki furta abinda ke fitowa bakin ki, dan Allah ki daina wannan wasar Sam bata dace ba by mistake anty jiddah taji baxata ji dadi ba.

*El'mustapha*

Fertymerh xarah💞

Haske writers asso.

14

Kallonta uwani tayi,

Ko ki yarda ko kada ki yarda, 'Mijin yar'uwata nake so, farin cikin da yake baiwa matarsa nake son samu fiye da hakan, so nake na rabashi da matar sa da ya'yan sa ya zamto ba kowa a xuciyar sa sai ni.

El'mustapha ya shiga cikin rukunni wasu mutane da nake ganin matuqar qima da mutuncinsu sannan kuma yabi ya manne a xuciyata yadda dai dai da minti daya na kasa manta shi, amma mutumin da baya ganin kowace mace a idanuwansa sai matar sa,, taya xan iya janyo hankalinsa gareni yaji ba wata a duniyar nan sai ni?

Cikin bacin rai surry ta tashi tana fadin Allah ya kyauta ya kuma shiryeki, nikam bada ni xaa yi wannan ba kuma tun wuri ki farka daga mummunan barcin da kike yi, mtsewwwww ta fice daga wurin cikin mamakin uwani tsantsa.

Bayan an tashi dinner, suna tsaye tare da jiddah a gurin motar el'mustapha, yayin da shi kuma yana can yana faman sallamar mutanen sa da suka xo dinner.

Uwani ta gyara tsayuwar ta tana kallonta,

'Anty jiddah yaya fa ya barmu anan tun daxu, sai qoqarin watsewa akeyi abarmu anan fa.

Murmushi tayi tana kallonta,

Kinsan mai mutane dole sai ana haquri, yana da jama'a ne sosai baki gani bane, idan yaje ya barsu ai baxasuji dadi ba tunda lalura suka xo masa, haqurin da xamuyi na dan wani lokacine yanxu xaki ganshi ya dawo bai manta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login