Showing 27001 words to 30000 words out of 186400 words
Chapter 10 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt
tafi?" gyadamata kai tayi tace "eh" wani jakan souvenirs na bikin ta dauko tace "ganaki tsaraban bikin kikaima Mama" takama hanunta tasaka mata aciki sanan tadau jakanta ta bude taciro wayansu kudi yan dubu daidai ta kirga 30k ta zare ta mika mata tace "ga kudin lallinki mun gode" kasa karban kudin tayi hakan yasa takara kama hanunta tasa mata kudin adan rude kaman zatai kuka dan batasaba rike kudi dayawa hakaba tace "sunyi yawa kudin, lallen danayi baikai hakaba, please kirage Anty" duka yan matan dakin harda amaryan dariya suka shiga mata da kyar amaryan tai shiru tanunata da yatsa tace "kinga banison mu tsaya dogon zance magriba tayi nama Mama alkawari zan kula dake" ta fizge jakanta tareda kamo hanunta tacire kudin ta chusa ajakan ta zage jakan ta rataya mata a kafada ta kalli Nihal tace "jeda ita waje kicema Baba lado nace yamaida ta gida" ta kalli Aneesa da tama kasa magana tace "bi Nihal kuje amaida ke gida kinji nagode sosai ki gaidamin da Mama" gyadamata kai tayi ahankali tanaji kaman zatai kuka tace "nagode Anty, Allah sanya alheri sai anjiman ku" tadaga ma sauran kawayen hannu ahankali daga mata hannu sukayi suna atare sukace bye tabi bayan Nihal suka fita, kida sai tashi yake compound din yacika makil da jama'a gari yadan soma duhu amma ba sosai ba amma ko ina wutan lantarki ne bauuuu ya haska ka ko ina kana ganin bikin kasan bikin manya ne, hanyar Gate sukayi Nihal tafice tana biyeda ita karo Nihal taci dawata babban mata mai jiki taci gayu tasa wani lace dake walkiya, harara ta watsama Nihal din tayi tace "ina zaki baki ganin gabanki ne mara kai?" sunnar dakai kasa Nihal tayi wanan yar baban tasu Anty Hindu tacika masifar fitina, ahankali tace "Anty Hindu Anty ne ta aikeni zan kai mai lallen nan wurin Baba lado ne yakaita gida" wani mugun kallo tamata tace "ga lado chan taje tasame shi yakaita baya komi hirama yake da abokanenshi, ke come with me I want you to serve my guest banson ma'aikata suyi serving nasu, yanzun nan suka iso daga Dubai" ta kalli Aneesa datai zuru zuru tana kallon yanda katuwar matar ke masifa tace "wuce mai lalle ga lado chan tafi yakaiki" tamata pointing inda driver yake cikin tulin uban motocin dake anguwan ya zauna akan boot din mota shida wasu maza guda biyu suna hira, ta kalli Nihal tace "wuce mutafi" tai ciki waving hannu Nihal tamata tace "sorry Aneesa kije wajen ladon ai yasanki kuma yasan dama zai maidake gida, bye mungode" gyadamata kai tayi ahankali Nihal tai murmushi. "Nihal!" Anty Hindu ta leko tana hura hanci da sauri tabita tace "ganinan Anty" tawuce sukai ciki binsu Aneesa tai da kallo kafin ta sauke ajiyan zuciya gabanta sai faduwa yake duk ma wani tsoro tsoro takeji tarasa me yasa ita dayakamata taita murna yau tai lallen da aka kirgo dubu dubu har dubu talatin aka bata amma bataji ba, ajiyan zuciya tasauke tadaga kafa ahankali tafara tafiya tana dumfaran inda su Baba ladon suke, anguwan motoci sai shigowa suke ana parking ana sauka ana shiga gidan bikin, gani tayi lado ya dirko daga saman motan ya danna key yabude motan zai shiga da sauri takara sauri, gani tayi ya shiga sauran ma sun shiga yatada motar yayo reverse da gudu ta daga kafa bataso tai ihu dan mutane sunyi yawa gashi duk yan gayu ba kaman itaba datasha hijabi har kasa ba, ganin yajuya motar yasa tasa gudu amma kafin takai yaja mota dasauri rabi motar amma harya tafi hakan yasa ta tsaya chak kirjinta nawani irin bugawa not knowing what to do, ringing dataji wayarta nayi yasa ta kalli Jakarta da sauri zata ciro jakan tabude tacire wayarta aka wani irin danna mata horn daya mugun tsorata ta dan atsakiyan titi take, da gudu ta koma baya duk internal organs dinta na rawa ta jingina da wata mota, zip din jakarta ta zage ta ciro wayar data shiga kuka akaro na biyu ganin number Ammi ne yasa taja tai picking da sauri takara a kunne, kafin ma tai magana Ammi tace "bakisan dare yayi bako Aneesa, mena cemiki? Banace miki duk inda kike ko a ina kike kidena kaiwa magriba ba? Once kinga hudu tayi start preparing to come back home ba abinda nasha fadamiki kenan ba?" Ammi takarashe maganan tana mata ihu dayasa jikinta yakama rawa, in this world Ammi is her best friend yet babu masifa da fadan wacce take tsoro aduniyan nan irin na Ammi, intai laifi Ammi na fada har kuka take dudda batada yawan kuka amma wani zubin kafin ma Ammi tafara fadan tafara kuka tsabagen tsoron fadan Ammi. "ninake miki magana kikamin shiru Aneesa?" da sauri ta girgixa kai bakinta har rawa yake tace "Ammi wlh bahaka bane, nama fito but kafin nazo driver yafita kuma ina waje, Ammi am sorry" jin yanda muryan ta ke rawa yasa Ammi tadan sassauta karta rudata tace "to kikoma kice musu driver yafita susa wani yadawo min dake gida dare nayi yi maza" da sauri ta gyadakai tace "tom" ta katse wayan tajuya da sauri tai hanyar gidan, wasu manya manyan security har guda hudu tagani agaban gate din wanda basu dazu data fito, duk mutanen dazasu shiga gidan saisun nuna musu wani abu dabata san kome ba sai taga sun matsa musu sun wuce ciki gashi kida sai tashi yake, karasawa tayi suka sha gabanta. "Madam show us your invite?" da sauri ta kalli wanda yamata maganan kaman wacce bata iya magana ba ararrabe tace "I...n...v..ite?" gyadamata kai yayi yace "yes your event pass, show us" da sauri tace "amaryan zan gani nice mai lallen su" "we don't know dat one madam kindly leave here if you don't have invite, only invitees can grace this occasion, sorry Ma" yay maganan while sauran na duba invite din wasu suna basu wuri suna shiga, kallon abinda ake nuna musu tayi taga katin bikin amma wani hadadden dan karami ne. "madam kindly leave, this event is strictly kan wayanda aka gayyata, leave so that we will not have to force you leave" yanda yamata maganan yasa yasa tajuya ahankali, hankalin ta dukya tashi komawa tayi jikin motan data tsaya dazu taciro wayarta hanunta na rawa sosai tai dailing number Ammi tana sake shigewa dan lungun space din in between car to car dake pake a wurin, ta tsugunna ahankali, picking call din Ammi tayi hakan yasa taji wani kuka yazo mata dabatasan daga ina yazoba, sakin kukan tayi sosai hakan yamugun dagama Ammi hankali. "innalillahi, ke Aneesa, are you okay? Maiya faru? menene kike kuka? Talk to me dena kukan kinji, Aneesa menene?" cikin kuka sosai bakinta na rawa tace "Am... Ammi anhanani shiga gidan, ansa security a kofar gidan saika nuna ID card din bikin za'a bari kashiga ni bandashi basu barni na shiga ba?"
Addu'o'i Ammi takaranto aranta danji tayi tamafi Aneesan shiga damuwa, yanzu idan wani abu yasame ta ubanme zata fadama yan uwan babanta da dama jira suke batayi bama sunce tayi balle kuma tayin, ajiyan zuciya ta sauke ahankali ta kirata. "Aneesa" ahankali tace "uhm" "stop crying, kinsan sunan anguwan dakike?" girgixa mata kai tayi tace "a'a bansani ba" "kina inane yanzu haka?" cikin crying voice tace "ina lungun motocin da akai parking a anguwan kaman na yan biki ne" "okay, fito to duk wani wanda kika gani kibashi wayan nai magana dashi naji a anguwan dakike, a ina kika sami katin waya haka naga bai kareba har yanzu?" cikin kuka tace "amaryan ta turamin dazu" "okay tashi duk wanda kikagani kibashi wayan to" tashi tayi ahankali tana goge hawayen daya gama batamata fuska tafito daga lungun motar ta tsaya abakin hanyan tana kalle kalle babu kowa sai security dake bakin Gate har lokacin saikuma tulin uban motocin yan biki kowa na ciki kida na tashi da alamun event din ya kankama ne, ganin ba kowa yasa taji wani kukan yazo mata tsugunnawa tayi a wurin wayar na kunenta tarufe fuskarta da hijabi tana kuka sosai, a rude Ammi tace "menene bakiga kowa bane? Stop crying mana kina dagamin hankali wlh" gyadamata kai tayi cikin kuka tace "Ammi babu kowa" tasake fashewa da kuka hankalinta yatashi ainun bamatasan mezatayi ba, batasaba yin dare hakaba a ko ina, dama ace Suleja ne tasan ko ina dakoda kafane saita dandaro, koma bahaka ba anyhow anyhow she wi definitely find her way back home, but nan babu inda tasani, batasan cikin Abuja ba batasan ko inaba, Brain dinta yagama chuchewa. "Hi Fearless lady" wani sassanyar murya, very cool, calm yet husky murya yadaki dodon kunnuwanta, Ammi dahar lokacim take kan waya tace "naji muryan wani bashi, bashi wayan namai magana da sauri" dago kai tayi ahankali tasa hijabinta tana goge fuskarta dayan hanunta kuma tamikama mutumin da bama ta kallaba wayarta da mistakenly hanunta ya danna speaker. "Bawan Allah dan girman Allah help my daughter, batasan ko ina a Abuja ba, wanda yakamata yadawo da ita kuma yatafi, please ka taimaken badan niba dan Allah kasata ahanya, koka kaita bakin titi koka sata a hanyar dazai sadata da main road tanemi motar dazai kawota Suleja, please help a mother, am so worried, dan girman Allah help my daughter, kasamin ita a hanya dan Allah tadawo gida kar y'ata tabata kaji bawan Allah" yanda taji Ammi narokan mutum itama kanajin muryanta kasan tana cikin tsananin damuwa yasa taji wani sabon kukan yazo mata kaman wacce akama mutuwa tacigaba da kuka kaman tata takare aduniya da karfi, jin kukanta yasa Ammi tace "hello Aneesa me kuma kike kuka eh, karki damu dazaran kin fita titi zaki sami motan Suleja, inma baki samuba nima zan taho na dauke ki dakaina, bari na nemo yaron Hadiza mai keke napep na makotan mu, dena kuka babu abinda zai sameki okay kinajina, stop crying Aneesa, stop" Ammi tafada cikeda lallashi cikin kuma tsananin damuwa, gyada kai tayi tana shashshare fuskar da Hijabi tana kokarin hana kanta kukan, katse wayan yay ahankali yana kallon yanda take share fuska da Hijabi, ahankali yakai hanunshi yadaura kan hanunta dake saman kan fuskarta wani irin sanyi taji tundaga kan feet dinta har zuwa kwakwalwanta, ahankali yakama hanunta gam wani irin hannu mai taushi taji dakeda sanyi sosai, ahankali tadago kanta in a very slow and steady motion, hada ido sukayi da Aliyun dake sanye cikin wani fitinannen white magic gizna dake wani mahaukacin kyalli anmai aikin hannu a kayan, yana wani irin cool kamshi dakesa kaji zuciyarka ta natsu, da sauri ta lumshe ido dan her eyes couldn't stand haske da haiban dake tattare dashi takai almost one minute ahaka ita bata karbe hanunta ba ita batai motsi ba ita bata bude idoba shima kuma haka, hanunta dataji yaja ahankali yafara tafiya da sauri tabude idanunta, samun kanta tayi da daga kafa tana binshi gaban wani Brabus jeep dat is directly opposite to lungun motar datake tsugunne tun dazu yakai ta yabude gaban motan zai sata ciki tsayawa tayi chak tafashe da kuka sosai ta fizge hanunta tace "ina zaka kaini niban sanka ba?" shiru yayi yana kallon fuskarta kaman yasami tv batare dayace komiba itakuma sai kukan takeyi takasa kuma matsawa konan dachan sanan kuma taki shiga sunkai almost 5 minutes ahaka wayarta dake hanunshi har lokacin ne tahau kara da sauri ta kalli wayan, janye idanunshi yayi daga kanta ya kalli screen din wayar ganin sunan kan screen din Ammi yasa ya kalleta ahankali yace "get in" yanda yamata maganan ba wasa sanan kuma ba tausayi yasa tasami kanta ta daga kafa tazo har gabanshi inda yake tsaye rike da marfin motan tana share hawaye tai bismillah ta shiga cikin motan, hijabin ta data saki yafito daga motan ya kalla ahankali yatako ya tsugunna da sauri ta juyo ta kallai hada ido sukayi yana wani irin kallonta, sosai gabanta ke faduwa kaman zai fito gashi takasa janye idanunta daga kanshi kaman eyes dinshi are compelling her to look at him by fire by force, ahankali yake tattaro hijabin batare daya dena kallonta ba tattarawa yayi ya dunkule yadaura asaman kan cinyarta, da sauri ta kalli kan cinyar nata jin hanunshi akai hijabinta tagani ya tattaro ya ijiye mata mikewa tsaye yayi yamaida kofan yarufe ahankali sanan yazaga yana tafiyan nan kaman baiso yayi yabude dayan side din ya shiga tareda rufo kofar yaja sit belt dinshi yana sawa batare daya kalleta ba yace "fasten your sit belt" juyawa tayi tanajan igiyan sit belt din da karfi amma yamaki fitowa sai fama take hakan yasa ya juyo ya kalleta ganin yanda take fama da sit belt din yasa yacire nashi yataso daga kan kujeran shi ya matso da kanshi ta gabanta wani irin sakin sit belt din tayi da gudu ta makale jikin kujeran, yanda takejin kamshin turaren akan fuskarta yasa numfashin ta yafara fita da sauri da sauri kaman zata kurma ihu, hanunshi yadaura kan sit belt din yaja ahankali yana wani irin kallon fuskarta shi kanshi baisan mesa yake kallonta hakaba and anytime ya kalleta the beating of his heart use to change. "m....me ha..k...haka?" Aneesa tai maganan muryanta na breaking sosai, makala sit belt din yayi yakoma inda yake tareda sauke ajiyan zuciya he's not just himself da sauri ya kunna motar yay reverse yaja yafara gudu, ringing da wayar Aneesa yafara yasa ya kalli wayar ganin Ammi ne ya mikamata wayan yace "answer d call, tell her you are on your way".
_anan nakawo karshen free pages. Duk wacce takaran tamin littafin batare data biya dari uku ba nabarta da Allah ban yafe mataba duniya walahira_
_duk maison cigaba da karanta littafin ATSAKANIN SOYAYYA zata tura naira dari uku kacal ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461, saina saka ki a group din danake posting_
_wayanda tun kafin ma nakawo karshen free pages suka biya nagode Allah barmin ku, trust me zakusha dadi a book dinga, M Shakur mai sabon salo ce kuma kunsani Always!!!_
_ku tuntubeni kan wata magana ko business ta nan 07012181461_
[06/03, 09:20] Aishat Muhammad: [18/02, 18:01] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
1️⃣5️⃣
_how to subscribe_
_Zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting. Zaki iya turo MTN card 300 ta watsapp number na idan baki da bank_
_littafin nan na kudi ne duk wacce ta karanta batare data biyaba ban yafe mataba, pay anan ko pay a lahira your choice 🤷🏿♀️_
Fuskarshi ta kalla ganin driving dinshi yake hankalin shi nakan hanya yasa tamika hanunta dake rawa sosai ta karbi wayan tai picking takara akunne. "Aneesa kina ina yanzu?" ahankali tace "muna hanya" da sauri Ammi tace "mutumin ne zai kaiki?" gyadama Ammi kai tayi ahankali tace "eh shine" dan ajiyan zuciya Ammi tasauke tace "to Alhamdulillahi, dazaran kunkai bakin titi akwai Motocin Suleja dayawa saiki shiga kinji idan kin shiga ki kirani ki sanar dani kinji, kidena kuka babu abinda zai saman mini ke okay" gyadama Ammi kai tayi tace "tom" katse wayan Ammi tayi hakan yasa ta janye wayan daga kunenta ta ijiye akan cinyarta tana sauke ajiyan zuciya, ganin sun shigo kan titi yasa ta kallai ganin har lokacin hankalinshi nakan titi yasa tadan gyara murya danji tayi muryan ta yadishe sosai sabida kukan datayi, ahankali tace "uhhhh anan, anan kan titi Ammi na tace na sauka" dan juyo dakai yayi ya kalleta suka hada ido dan lumshe ido kadan yayi yabude kafin ya maida hankalinshi kan tukin dayake yi batare dayace mata komiba, ringing da wayarshi yayi yasa ya kalli wayar dake ajiye gefen shi ganin Abdul ne yasa baiyi picking ba dan yasan nemanshi yakeyi, saida yasake kiranshi akaro na biyu sanan yadaga wayan yakara akunne yay shiru. "where are you Leo? Nafito banmaga motanmu ba don't tell me kakoma gida, waikai wani irine eh fisabilillahi fa, he's our friend fa, haka kakeso amana ranan bikin ka eh? Duk abokanen ka suki zuwa sabida baka zuwa nasu?" dan yatsine fuska yayi yace "kacikani da surutu am driving fa" "driving? Driving to where?" dan murmushi yayi kadan yace "idan nadawo we will talk, am tired yanzu" ya katse wayar yamaida kan cinyarshi, ta gefen ido yaga sai share hawayen dasuka shiga zubo mata takeyi hakanan batasan mesa taji tana shakkanshi ba, takasa mai magana dudda batasan inda zai kaita ba, kuma gashi Ammi tace akan titi zai sauketa tahau motan dake kawo mutane Suleja, itadai yau tata takare, bata tabayin dare haka awuriba, tunanin hakan yasa hawaye sai zubowa daga idanunta suke, dan murmushi yayi yasa hanunshi a aljihu yazaro wani clean soft handkerchief dake wani cool kamshi yamika mata, kallon handkerchief din tayi kafin tasa hannu ta share hawayen dake kan fuskarta ta girgizamai kai batare data karba ba alamun a'a, ajiye mata handkerchief din yayi akan cinya yamaida hankalinshi kan tuki fuskarshi nakan hanya, sai share hawaye take dasunki tsayawa saida taga wani signboard an rubuta Suleja 20km yasa tai wani irin murmushin kuka, juyawa tayi da sauri ta kallai juyowa shima yayi ya kalleta dawani irin calm look da yatsar shi yamata pointing handkerchief din dayabata dake kan jikinta, da sauri tadauki handkerchief din ta share fuskar ta tass tareda sauke wani irin ajiyan zuciya mai kara dahar saida yaji, dan murmushi yayi ganin yanda ta natsu dataga sundau hanyan gida.
Gudu yake sosai basu wani jimaba ya kai Sulejan sanan yarage gudu yadan kalleta cikin calm voice dinshi yace "show me the road to your house" gyadakai kai tayi tasa hannu tana nunamai hanyar yanata bi