Showing 84001 words to 87000 words out of 186400 words
Chapter 29 - ATSAKANIN SOYAYYA COMPLETE By Maman Shakur .txt
sauke ganinta ahankali takaraso ta zauna kusada shi hanunshi daya sanya yadafe kan goshin shi ta karbe tare da shafa goshin wani irin sanyi yaji, ahankali tace "meyasami farin cikina abin alfaharina, wats d matter meke damun mini mijina?" Ammi tai maganan tana tattaba tundaga kan goshin shi har zuwa wuyan shi, hannunta Dady yarike ahankali tareda sauke ajiyan zuciya murya chan kasa yace "is your Son, Aliyu ne" chak Aneesa da fitowan ta kenan daga dakin Ammi bayan tagama gyarama Ammi sip din ta tsaya sabida yanda kalman Aliyu ne yadaki har zuciyan shi.
"meya sami dana Alhaji baida lafiya ne?" Ammi tafada cikeda damuwa sabida yanda taga Dady yayi, hannun Ammi Dady ya matse gam murya chan kasa yace "fushi yake dani, ya kulle kofa yaki budemin, am so angry at my self Ummu Aliyu banda Aliyu adalci ba he made me realise that today, banma Aliyu adalci ba" Dady yafada araunane cupping face
Face dinshi Ammi tayi in a very caring manner ta girgiza mai kai tace "listen to me u are Aliyu's, and you've always wanted wats best for him so karka kara cewa bakamai adalci ba, duk duniyan nan babu mai son Aliyu kaman kai" shiru Dady yayi tareda lumshe ido yadaura hannun Ammi kan kirjinshi ahankali yace "Aliyu yau yacemin agaban idanuna kanninshi suke nuna basuson shi basu san dashiba, to them they don't even regard him as their brother kuma bantaba cewa komi akai ba" dan shiru Dady yayi yana sauke ajiyan zuciya kafin yace "you know what Ummu Aliyu? Wlh he is right gaskiyan shine, banma d'ana adalci ba, agabana ake komi amma banacewa komi Aliyu nason kanninshi sosai amma basa sonshi banma d'ana adalci ba, what can I do to unite my children? Tayaya zan hada kan yarana gabaki daya sun manta da matsalolin iyayen su suso kansu how? How? Is too late iyayensu have already poison my children's mind I've made a huge mistake is too late for me wlh" girgiza mai kai Ammi tayi tace "don't say that, is not too late mijina, together me and u zamu hade kan y'ay'an mu, mudage da addu'a komi yay zafi maganin shi Allah yanzu ina Aliyun?" "ya kulle kanshi adaki baiso yay magana da kowa, nayi nayi yabude min kofan yaki, bazai yarda yama kowa magana ba saiya huce maybe gobe" gemunshi Ammi ta shafa tace "is alright, gobe zanje har bangaren shi namai magana dakaina, be happy, Allah yaga zuciyan ka you want nothing but good for your entire family Allah zai taimake ka, yaranmu zasuso junansu, they will unite fiye da yanda mukema tunani kaji, am here, I will always support you duk tayanda zan iya" tai maganan tareda mai wani kiss mai aanyaya rai agemu lumshe ido Dady yayi kafin yabude su ahankali yace "muje part dina kibani abinci na am hungry" gyadamai kai Ammi tayi tawuce dining tahade abincin shi a warmers a big basket, basket din yakarba daga hannunta tareda rike mata hannu suka fita daga dakin ba karamin tausayi yabama Ammi ba and she promise she will help him out.
_duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa ban yafeba, duk wacce ta fitar min da book waje Allah ya isa_
_duk maison book dinan should chat me up 07012181461_
_for business promotion, business advert chat me up 07012181461_
Jin fitan su Ammi yasa ahankali ta sauko kasa jikinta yay sanyi dan taji gabaki dayan maganganun Dady da Ammi, ahankali ta zauna agaban littafan ta tana kallon assignment din datafarayi dan gobe zasu bayar, rasa natsuwan ta tayi jin Aliyu ya kulle kanshi adaki yakima kowa magana, ahankali tadauki byronta zata cigaba da assignment din takasa, pink hijabin ta dake kan saman kujera taja tareda mikewa tsaye ta zura hijabin tai hanyar kofa, ahankali tabude kofan tafita daga dakin tareda maido kofan tarufe ta tsaya agaban flat din nasu tana kallon flat din Aliyun dake nesada su kadan sotake tahana ranta zuwa but takasa takasa hakura sabida jitayi yana cikin damuwa jitayi itama ta shiga cikin damuwa sosai, ahankali ta shiga taka matattakalan sauka daga gaban flat dinsu tasauka
Tai hanyar shashin Aliyun, agaban kofar sitting room dinshi ta tsaya heart dinta na racing kafin ahankali tasa hannu tabude dakin, wanan mayen kamshin nashine dahar tagane taji a falon, falon babu datti kodaya saiyan littafai datagani kan kujera kaman karantawa yake, ganin baya falon yasa ahankali tai hanyar bedroom dinshi heart dinta na racing but takasa hakura, tsayawa tayi agaban kofan kirjinta na bugawa fiyeda dazuma takasa knocking, wani irin sauke ajiyan zuciya tayi trying to calm her self down kafin ahankali tadaga hannunta zatai knocking aka bude kofan hada ido tayi da Aliyu dataga idanunshi sunyi jajir har kumbura sunyi kaman wanda yasha kuka, yana rike dawani babban trolley yana sanye da faran riganshi ta dazu, tsayawa yayi chak yana kallonta kaman yanda itama ta tsaya chak tana kallonshi tundaga kai har kafa kirjinta na bugawa, her heart breaking ganin yanda idanunshi sukayi tanajin wani irin sadness da bakinciki kaman suna sharing dsame feelings, lumshe ido yayi ahankali kirjinshi namai zafi kafin ahankali yabude su yadaura akanta dauke kai yay da sauri yaja akwatinshi tareda bi tagefenta zai wuce falo, kama hannunshi tayi da sauri tarike gam batare data juyoba wani irin kuka nataso mata, ahankali shima ya tsaya chak jin soft hand dinta rike da hannunshi.
[27/03, 09:17] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
3️⃣9️⃣
_*Birthday Bonus page*_
_GGM ina gifts dina iyye?🥰_
_how to subscribe_
_xaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya_
Ahankali shima ya tsaya chak jin soft hand dinta rike da hannunshi batare dayace mata komiba bakuma tareda yajuyo ba, juyowa tayi ta kalleshi sai wani irin swelling da zuciyanta kemata kaman zai fashe, ahankali cikin wani irin tattausan murya mai cike da so, kauna, tsantsan lallashi dason lallaba mutum tace "where do you think you are going? Saida ka koyama zuciyata sonka ne zaka tafi ka barta? Ina zaka?" shiru yayi baice komiba harta cire rai zai amsata ahankali cikin shakakkiyar muryanshi yace "California" dudda dai batasan inane wurinba amma dagajin sunan tasan sunan wani kasan wajene, murya chan kasa yace "everyone hates me, kowa ya tsaneni, I want to leave the house for them, zan barmusu gidan suhuta" girgiza mai kai tayi cikin wani tattausan murya sama da nadazu tace "zuciyata bazata iya rayuwa babu kaiba, I can't begin to imagine yanda rayuwana zai kasance idan natashi banci karo da fuskanka a gidan nanba, karkazama butulu ka gama koyar da zuciyata tsantsan kaunarta saika tafi ka barta, I....l....love yo...uu Aliyu" tafada muryanta na breaking sosai kafin ahankali tace "isn't my love enough for you? Please karka tafi ka barni, ina sonka Aliyu nasan banfada ma ba, I love you so much my Aliyu" wani irin sakin jakan hanunshi Aliyu yayi jakar tafadi akasa batare daya juyoba, ahankali Aneesa ta juyo idanunta sun cika da kwalla sosai tana kallon bayanshi she's so sad, so soo sad tarasa mesa she's feeling his sorrow sama da tunaninta, murya chan kasa tace "turn and look at me, kajuyo ka kallen ka kalli idanuna da a yanzu basuda wani buri daya wuce suga fuskarka dauke da wanan murmushin annuri, karka tafi ka barni Aliyu I love you, kaji" wani irin juyowa Aliyu yayi idanunshi sunyi jajir sun cika da kwalla dawani irin gudu yafada jikinta yay hugging nata as if his whole life depend on it, dudda ta mugun ji tsoron yanda ya rungume ta dan unexpected ne amma saida ta bala'in ji tsoro sabida yanda takejin kirjinshi nabugawa, yana fitar da numfashi da sauri da sauri, ahankali take komawa baya yana biyeda ita har zuwa cikin dakin, tama rasa yanda zatamai dabas ta zauna bakin gado batasan takai bakin gadonba ahankali shima yarage tsawo kafin ahankali ya zame fuskarshi daga kirjinta yadaura kan cinyarta ya kife kanshi kan cinyarta, inda yacire kanshi akan hijabinta tabi da kallo kafin ma tai magana taji inda yadaura fuskan shi kan cinyarta shima yajike tanajin lema lema, rawa hannunta yashiga yi ahankali ta daura hannunta akan soft black gashin kanshi dake kamshi sosai murya chan kasa takira sunanshi. "Ya Aliyu, menene? Why are you this sad? Why are you like this? Please kadena you are breaking my heart, I hate to see you sad, I prefer seeing that masifaffe mai zuciyan Aliyu na, kayakuri kaji" dan lumshe ido tayi tana kokarin hana kanta kuka jitake kaman ta tayashi kukan she's so worried and so sad for him, dan sharce small kwalla dayasami nasaran fitomata tayi tace "ba dolene kowa yasoka in this life ba, so mafi kyawu shine Son Allah, Inhar Allah na sonka mezaka yi da son mutane?" shiru tayi kafin ahankali tace "nabaka Ammi na, nabarmaka ita, Ammi nasonka kaman d'anda ta haifa so karka damu idan sauran basu sokaba, issue of kaninka, together zamusa duka kaninka saisun soka I promise you, I will make all your siblings love you, you will never be lonely again, please kadago kanka ka kallan" tai maganan tana shafa kanshi ahankali tana dan dago shi, ahankali yadago kanshi daga kan cinyarta har tsoro taji sabida yanda idanunshi sunkai jaaa sunma kumbura, jijiyoyin kanshi sun fito fuskarshi tai jajir abunka da farin fata, ahankali yakama hannayenta yadaura kan fuskarshi saiga hawaye sharr sun zubo sun sauka kan hannunta da sauri ta girgiza mai kai takai yatsun ta ta aharce mai hawayen ta girgiza mai kai hawaye itama sun cika idanunta sosai, murya chan kasa kaman wacce ke shirin kuka tace "no please kadena kuka, please Ya Aliyu" gyadamata kai yayi ahankali kaman wani yaro maraya, Oh my God wani irin tausayi daya bata yasa taji kaman ta kurma ihu itama tafashe da kukan dukta rude, bakin hijabinta taja da sauri tasa afuskanshi tashiga gogemai fuskan tass duk yana kallonta, ahankali tace "you will never be lonely, I will always be by your side, always kaji" gyadamata kai yayi yana kallonta shikadai yasan yanda yakeson Aneesa, the way take nunamai care dinan he feels like yay cuddling nata and they should remain like that forever and ever, dan murmushi tayi daya lobar da dimples dinta tace "to kamin magana, tell me something, say something" lumshe ido yayi kafin ahankali yabude yadaura akanta, ahankali da muryanshi da bata fita ko kadan kaman wani dan auta da aka dake shi yasha kukan nan yace "I love you" shiru tayi tana kallonshi wanan shagwaban na Aliyu na melting heart dinta, har wani skipping heart dinta yakeyi in yanamata dan bata taba ganin namiji mai shagwaba ba sai akanshi, rungumeta dataji anyi yasa tadawo daga duniyan tunani, rungumeta yayi tsamtsam kanshi akan kirjinta yana sauke ajiyan zuciyan irin na wanda yasha kukan nan da sauri da sauri, sosai taji she's uncomfortable dan kanshi nakan kirjinta dudda he's not doing anything kawai dai runguma ne and tasan he needs it dan he's very sad but she's so uncomfortable dan she's not wearing bra tana dawowa daga islamiyya dazu taci abinci tai wanka kawai tazura rigan tafito batasaka komi cikiba, gashi yanda ya rungumetan yana sauke ajiyan zuciya dayake penetrating cikin hijabinta harkan bear chest dinta yasa taji Wani shocking nabin kafanta har zuwa cleavage din ta, she's so uncomfortable.
Ahankali tasa hannunta tadan tureshi tareda ciro kanshi daga kirjinta, ahankali ya kalleta idanunshi sun kankance looking somehow yay wrapping hands dinshi around his waist inda ace zai mike ahaka nothing will stop her from seeing his erection, her body is so warm and soft, dan fuskarshi daya daura akan boobs dinta yasa yaji notin kanshi najuyawa dudda he's not seeing them but he could feel how big and perky they were, so full, hannunta yaji kan hannunshi dayay wrapping around her waist tana turawa alamun yasaketa ahankali ya janye hanunshi daga wajen, dan kallon fuskarshi tayi tace "bakaci abinci ba mezakaci?" shiru yayi yana kallonta yana kallon cute pink lips dinta dat he's feeling kaman he should grab them and give them the suck of their life, dauke kai yayi ganin maranshi ya murda joystick dinshi getting more harder, ahankali da muryanshi dabata fita sosai yace "pancake with coffee zansha" murya chan kasa tace "to tashi muje namaka" he don't want to embrace kanshi agabanta baikuma so tagane meke damunshi yanzu matsawa gefe yayi yace "go am coming" makemai kafada tayi ahankali tace "tare zamu, karka gudu ka barni" ahankali ya kalli fuskanta yama kasa cewa komi, dan murmushi tayi tace "okay to naji karkai fushi zan tafi, but promise me zakazo kaci kaji, promise?" gyadamata kai yayi yace "promise" murmushi tamai ta mike tsaye tabi ta gefenshi yanabinta da kallo he just wish yanada ikon dazai cire mata hijabin nan yaga irin baiwar halittan da Allah yamata, fita daga dakin tayi yana binta da kallo akwatinshi daya fadi awurin tadaga tajawoshi ciki tana kallon fuskanshi tace "kuma kazo yanzunan kaji" gyadamata kai yayi ashgawbe kaman wani mara lafiya dauke kai tayi da sauri tawuce tafita, tashi yayi ahankali yana cije lips yanda gaban jeans dinshi yadaga shi kanshi yaji tsoro shi harya manta in fact bazaima iya tuna d last time dayay having erection bama to shi yanadama lokacin matane banda Aneesa data shigo ranshi tai kane kane jin sonta yake a zuciyan shi kaman zai mutu bathroom ya shiga yabada warm water ya shiga ko yasa jikinshi ya kwanta.
Fitowa yayi daga wankan yaje gaban wardrobe dinshi ya chanza kaya zuwa simple kaya marasa nauyi yadawo yana kamshi sosai ringing da wayarshi yakeyi yasa yayi kan gado daukan wayar yayi sunan Boldest dayagani yasa murmushi ya subucemai a fuska saka wayan yayi a aljihu yazura white bathroom slippers dinshi yafice.
Ahankali yake tafiya dan sosai kanshi kemai ciwo har zuwa flat dinsu, ahankali yabude kofar flat dinsu wani sassanyar kamshi ne yamai sallama ahankali ya shigo tareda maida kofan yarufe ya shigo dakin yay hanyar dinning, kujera yaja yazauna tareda lumshe ido, bude kofan kitchen da akayi yasa yadago kai Aneesa ce tadan leko ganinshi tasa tasakinmai wani cute baby smile tace "kazo Ya Aliyu" gyadamata kai yayi yana kallonta ganin har yanzu da hijabin ajikinta, komawa kitchen din tayi already tariga tagama pancakes din dayake tagane shidan gayune sai kawai tabude fridge tana nema neme hango wani strawberry datayi yasa taciro wanke ssu tayi tamai slicing dinsu adorable dicing tadaura kan pancake din sanan ta tsiyaya honey mai kyau akai, tadauko wani tray ba silver mai bala'in kyau tadaura sanan tadau mug ta tsiyayo coffee dayariga yayi tadaura akan cup din, tadauko wani karamin sugar bottle din Ammi ta ijiye a side din tray sanan takawo spoon shima tasaka, murmushi tayi tana kallon tray ganin tray din yakara haska abincin kaman wani 5star dish, tadau tray din tafito, tundaga nesa yake kallonta harta karaso inda yake a kusada shi ta tsaya ta ijiye tray agaban shi ahankali sanan tadauko mug din coffee tace "sugar or honey? Wanne kakeso?" ahankali yamata pointing honey murmushi tayi tadau honey ta zuba mai a coffee, tadau spoon ta juyamai sanan ta mikamai, hannunta yabi da kallo he feels kaman ya janyo hannunta yadaura ta akan laps dinshi and have d coffee ahaka, ahankali yasa hannu yakarba tacire plate din pancake din ta ijiye mai agabanshi tace "kafara ci to am coming" da sauri ya kalleta kafin ahankali yace "ina zaki?" dan shiru tayi tana kallonta wani iri yakemata idan zaimata magana saikace wani jaririnta, dauke kai tayi da sauri ganin yanda yake binta da ido ahankali taja kujera ta zauna tana wasa da yatsun ta duk wani iri takeji, ahankali yana kallon fuskanta yadau fork tareda daukan zuma ware ido tayi ta kallai tace "laaa haka kakeson zaki Ya Aliyu?" wani irin murmushi yasakin mata for the first time tunda ya shigo dakin, ganin har lokacin zuba zuman yake yay nasha nasha akan pancake din yasa ta fizge roban zuman tace "yay yawa Ya Aliyu cikin ka zaimaka ciwo, ya isa haka" wani irin make mata kafada yayi kaman wanda yake shirin mata kuka, da sauri ta dauke kai kirjinta na bugawa, murmushi yayi ganin yanda yake samin lagonta yau ahankali yadau pancake din bayan yay wrapping sliced strawberry da honey a tsakiya zai kai baki yace "ance miki ni ina period ne kaman ke da cikina zai dinga ciwo dan nasha zuma whenever am about to have my monthly flow".
[28/03, 11:15] Aishat Muhammad: _*A TSAKANKANIN SOYAYYA*_
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍🏿M Shakur_
4️⃣0️⃣
Wani irin kunya taji ya lullubeta sabida maganan daya mata, dauke kai tayi kaman bataji meyace ba, murmushi yayi yashiga cin pancake dinshi dayamai wani irin dadi harsaida ya lumshe ido yabude yacigaba daci yana kallonta, murmushi yasake yi kafin ahankali yace "kobaki yi ne?" dago kai tayi ta kalleshi kafin ta turomai baki tadan harareshi tadauke kai sanan tace "ni banayi" dan murmushi yayi yadau mug din coffee ya kurba ya lumshe ido yayi abincin yamai dadi sosai, dan cizan bottom lips dinshi yayi yay murmushi yana kallonta yace "all girls use to have that stomach pain, haka Rauda tafadamin ita har kuka ma tanayi, kema kuma kinayi har kuka kema kikeyi idan kina having your monthly flow" tashi tayi da sauri zatai sama hannunta yarike tareda fashewa da